Showing 36001 words to 39000 words out of 92630 words

Chapter 13 - Auren Babban Mutum By Umme Mukhtar

20 Jul 2026

870

mirrow acikin toilet bayan yayi Alwala ya tsaya yn
kallon siffar da Allah yaimasa ta tsantsar kyawu ,,, ada im mutane na fad'a masa yanda yk da
kyau baya yadda gani yk kamar suna zugashine amma ynz ya yadda da kalamansu duba da

yanda suka kasance cikakkum fulanin Asali na cikin ruga wanda inda zusai rayuwa babu gida
gaba babu gida baya se bukko ki dabaza sufi a k'allah 5 ba """ tinowa yai da Abun daya faru
dasu har suka baro garinsu wanda anan ne sukai rashin mahaifiyarsu sanadiyar wuta da wasu
masu fataucin mutane sukasawa dukkan rugar tasanadiyar hakane suka bar cikin dajin har
Allah ya kawosu cikin birni wanda babu wanda sk sani.


Jin kiran sallah ne ya dakayar dashi dg tinanin daya tafi """""ya fito yasa coffe d'in jallabiyarsa
ya sakko k'asa dn zuwa masallaci


Dede room d'in Zahra ya tsaya yn kallon k'ofar cikin ransa yace wannan kota tashi koya jikin
nata """"""" yafi minti 3 agun sannan ya fita bayan an idar ne koda yadawo a palon da sukai
kallo jiya nan ya zauna ya kunna tashar sunnah Tv yana jan casbaha lokaci lokaci yn kallo
hanyar room din Zarah .


Har wajen 8:00 bata fitoba kasan cewar yau sunday ba aiki hakan ys Musayyet ya d'an kwanta
agun k'asan carpet aiko vacci ya d'aukeshi.




Se wajen 10 ta fito sanye da wando skin tei bak'i se jar riga mini wanda ta tsaya mata a iya
k'ugunta se farin hijab datasa har gwiwarta """" makeup tayi sosai wanda tajima batai irinsaba
tasa turaranta me k'amshi tai parking da gashin kanta tasa ribon guda d'aya amma sekai zaton
da yawa tasa sbd tozon da gashinta yayi sbd Allah yahore mata gashi.


Koda ta fito sauran palon ba kowa ,,,, kallon d'ayan palon tayi nan ta hango shi kwance dan hk
tai smile ta nufi wajen tana cikin sand'a dan bataso yajita .



Tana zuwa tsaye tayi kansa tn kallon yanda yk bacci face dinsa kamar me smile yana yin mouth
d'insa kawai zk kalla kasan cewa musayyet time d'in dayake yaro ya zuba shagwa6a dan
mouth d'in nasa kamar na yaro tayinda yaso shagwa6a

Dariya ce takamata ganin yanda yk bacci da sauri ta rufe bakinta ta 6uya bayan chair cikin
muryar ban tsoro tace miyauuuuuuuuu kamar dg sama Musayyet ya farka yn dube dube
amma ba abin daya gani giŕgiza kansa yayi yn shafa face d'insa ya koma ya kwanta harda

gyara pillow.


Tana kallonsa tn murmushi dan hk ta kuma matsowa dede inda zejita ta kuma cewa kaiiiiiiiii
mee bacci miyauuuuuuuu ai da sauri Musayyet ya tashi yn karanto Ayatul kursiyu yn dube
dube lek'e lek'e yakamayi ciki kuwa harda bayan kujeru wanda Zarah kanta a k'asa yk tana
dariya batasan yn dube dube ba K'amshin turaranta kawai yaji yasan cewa Zarah ce.

Tsaye yk akanta ya hard'e hannunsa a duka k'irjinsa yn kallonta face d'insa d'auke da smile
wanda duk batasan abunda yakeba .


Har ya tsuguna yn kallonta duk batasani ba jitai kawai yace sannu Momy sannu da tsorata
d'an naki ya fad'a yn murmushi don yagano jiyama itace ta tsoratashi.



Da sauri ta d'ago kai suka had'a ido ya.d'aga mata gira yana dariya ahankali yace Momy kinyi
k'ok'ari fa """" dariya tayi tana shirin tashi ya tsai da ita """ juyowa tayi tn kallonsa shiko kallom
dukkan jikinta yk ganin skin tie d'in datasa ya matseta k'afa amma baka iya gano komai na
jikinta kallon kyawawan fararan legs d'in ta kawai yana ji aransa inama yasamu mace
kamarta""" yarinya me barkwanci da iya kwalliya .


Jiyai tace my son ka tsai dani yunwa nakeji kuma .


Dariya yayi yazo har gabanta ya kafe ta ido suna jin K'amshin juna yafara magana kamar
bayason yi yace wato so kk d'an naki ya kamu da ciwon tsoroko?


Kanta na k'asa tn wasa da gefen hijab dinta tace ai kaika fara my son.

Dana fara ai na bada hkr ashe bk hkr ba yafad'a yn kallon yanayinta """""" Zarah tace ai bazan
sakeba kawai dama inaso naga jarumtarkane.

Dariya yayi yace zakiga jarum tatane se randa na kawo mk zuk'ek'iyar Amaryata anan zk
tabbatarda ni d'in jarumine"""""""" ..dariya tk sosai harda nunoshi da yatsanta tn dariya shiko
kallonta kawai yk cikim ransa yn mamakin yanda komai idan tayi kyau yk mata """""

Seda tai me isarta sannan ta kallo shi tace kai kuma jarumtar taka akan za6o kyakykyawar
mace zakai ?

Yace eh man Momy ranar zakisha mamaki nide yanzu nima yunwa nakeji sonake naje gidan
d'aya momyn tawa """".


Zarah tace nima dana bika"""" Musayyet smile yayi yace sede kuje da dady na .


Lokaci d'aya .face d'im Zarah ya canja dan bataso ace wani abu wanda zasu ke6e da dady ya
hadasu.


Musayyet na kallon yanayinta domin batin yanzu yagano kamar batason dadyn saba amma be
magana ba kasancewar ba hurumin sabane.


Nan ya canja salon hirar yace shikenan zamuje tare amma sede idan dady yn gari kin yadda?



Girgiza ms kai tayi tace ita ta fasa zuwan ma gamida juya masa baya.


Sosai ta bashi dariya ganin yadda tk masa shagwa6a yace nina ta6a ganin uwa tafi d'anta
shagwa6ama ? Bari dady yadawo gidan zan barmiki sede in kiyiwa dady na """.

Da sauri ta jiyo tn cuno baki cikin jin haushi tai hanyar dining Musayyet ko bita yayi yana dariya
yana bata hkr.







Se 12 yabar gidan yai mata sallama kan cewa zashi gidan momy """""kallon shi tayi kawai taci
gaba da danna phone shiko yn tsaye yn smile yace momy sarkin rigima nide gaskiya k'anin da
zaki samar min nan gaba banaso kisamo mana me rigima garama tin yanzu na fad'a miki kiji
""" ai batasan sanda tai dariya ba ta d'akko pillow ta jefa masa ya fita yn dariya da jin nishad'i
a ransa .

Har yabar gidan Zarah dariya tk domin yasata dariyar daba tai niyya ba"""" can kuma
hawaye sk shiga biyo mata cikin k'aramar voice tace bazan haihu da Abban kaba har abada
domin bana sansa tsautsayi nima da karan banina ys har yasan gidammu kuma ya aureni .




Gate aka bud'e masa ya shigo har ynz da fara'a zaune kan face d'insa masu gadi suna
kallosa d'ayan yace sir Musayyet sarkin fara a .








Muffedah ce da Khairat zaune sunyi ruf da ciki tana nunawa yanda khairat zatai Art d'in bird



Da sallama ya shiga khairat naganinsa ta taso d gudu tm cewa oyoyo my yayana , da fara
ah ya dauketa yn kissing d'in gashinta wanda yasha gyara yace dake zan tafi my daughter""""
yeeeeeeee khairat ta fad'a tn daga hannu sama .


Harara ya dokawa mufeedah wacce ta tsareshi da ido tin shigowaraa tn mamakin wani kyau
daya k'ara kamar wani ango dan bana bakwai.





Musayyet yace idan mutum mayene sede yaci kansa, da sauri khairat tace yayana meye
maye?


Tana kafad'arsa ya juyo da face d'in ta yace my daughter ana nufin duk wanda yafiye kallon
mutum shine maye kuma har cin mutane ma sunayi.

Khairat cikin tsoro ta k'ank'ame musayyet tace wayyo Allah ys bazasu cinyenba .

Mufedah tazo iya wuya dan ta fahinci da ita yk rainin wayone kawai yk nuna mata.



Musayyet yace inde kina addu a bazasu cinyeki ba
Muje ciki gun momy.

Zasu wucd kenan mufeedah ta tashi tsaye cikin hasala tace kuma mutum komai taurin kansa
da gaddamarsa dole seya kasance mijina uban yarana ba yadda zeyi .


Ko kallonta beba yai ciki shida khairat tn ta bala I dg k'arshe tasa kuka wai itace mayya idan
har ita mayyace to shima mayene dan kuwa jinisu d'aya ne.












Da sallama ya shiga d'akin momy tana zaune tn irga wasu kud'i tana ganinsa ta juyar dakai
gefe taci gaba da abinda takeyi """"""" cikin ransa yace yace wato momy na da d'aya momyn
kenan bas yafiya? Duk abunda aka musu se sun rama? Dan murmushi yayi ya aje khairat dg
gefe yaje har gunta ya tsuguna gamida rik'e k'afarta ta rufe ido yace momy ina kwana yai
maganar cikin murya mevan tausayi ,,,.
Seda tai tsai sannan tace lfy lau ya zaman bak'unta ? Sosai yaji dad'i harda fara'arsa yace lfy
lau momy tace ma na gaisheki.


Kallonshi tayi da mamaki tace au yaushe kazama me baki bn sani ba ? Kace har hira kukesha
da itako?


Da sauri yace a a momy iya kacimmu gaisawa kawai karo na farko kenan daya gillawa
momymsa k'arya arayuwa.

Cigaba tai da had'a kudin bata saurareshi ba khairat tace nima zan bika yayana.



Kallon momy yayi yanason magana amma ta d'aure face a haka ya daure yace wai khairat zata
bi tin kafin ya k'arasa tace ba inda zata

Wani uban ihu khairat tasa ta kwanata kan bed ta hau birgima ita lalle setaje """" sanin halin
khairat wajen kuka yasa momy tace tatashi su tafi domin tasan in bata barta ba to yini zatai tn
rigima tak'i kumacin abinci.



Cikin Murna ita da Musayyet suka rungume juna momy na kallonsu suna had'a kaya kamar
wadda zata bar garin abin yaso bata daria amma ta maze cikin d'aure murya tacewa musayyet
had'a kayan me kk yine ? Yinifa kawai zatai ta dawo ama se wani had'a uban kaya kk kamar
wadda bazata dawoba .



Musayyet jiki ba k'wari ya juyo yace to momy nadena d'iba hk khairat muje zuwa yamma semu
dawoko?

Baki ta cuno masa ita alallai se an had'a mata kayanta itacen zata koma.


Seda momy tai mata wuk'a wuk'a sannan ta yarsa suka tafi hk dama 'yan kantine ajikinta riga
da wando ruwan powder .



Sallama yaiwa momy suka fice tana binsu da kallo """" su kadai sk rage mata wanda tafi jinsu
a ranta se umman mufeedah tabbasa tn nuna masa rashin ko in kulane a zahiri amma a
bad'ine tana kewarsa sosai.




Hk suka wuce mufeedah tn zaune tai zunbur tamik'e tasha gabansa tace ina zaka?

Khsirat kallon Musayyet takeyi tana kuma kallon mufeedah , be kulataba ya ratse mata ze
wuce ta kuma shan gabansa cikin 6acin rai yasa hannunsa ya hankad'e ta har tana buguwa
suka fice sk barta tana kuka.



Momy ce ta fito nan taganta tn kuka tace ke lfyanki kuwa"""" wani sautin kukan tasake rerawa
tace momy wai dg na gaisheda yaya ya mareni harda cemin mayya.


Mayya kuma ? Momy ta fad'a tn kallon mufeedah ,,, eh momy harda cewa wai shi dole aka
masa ze aureni amma meze dani waini jinin mayyace ta kai k'arshen maganar tana kuka
harda shashshek'a.




Sosai ran momy ya 6aci tac nasan a rina ai dama duk namijin daya san mace kafin aurensu
wlh baze ga mutun cin taba kuma taita ganin wulak'anci kenan kala kala.


Ke kikaja kanki da har kika bashi kanki Alhaj zedawone ayi auran cen kuje kuci gaba da
rigimarku amma baku isa kunsamin hawan jina ba wlh kunyi kad'an .




Tana fad'ar hk tabar gun mufeedah kan dady kamar kamar yakasheta dan murna dan tanason
taji maganar auransu dg bakin momy dan tasan kamar anyi angamane sbd Alhaj Sa'ed yn son
duk wani datakeso.

� love you all
[06/09, 16:21] Ummee Mukhtar: *⚜*BRILLIANT *WRTS* *ASSOCIATION*�


👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀

_*AURAN*_ _*BABBAN*_

_*MUTUM*_

Creating And Written By

_UMMEE_ _MUKHTAR_�

Sadaukarwa ga Nabeelah Rabi'u Zango.


🅿23


Tin a hanya khairat keta zuba surutu hk shima ya biye mata har suka zo gida ,,,, da kansa
ya fito da ita rik'e a hannunsa har cikin gidan """""" knocking yayi dede room d'in Zarah da
kyar ta taso sbd baccin daya d'auketa tin bayar fitarsa , tn bud'ewa ta ganshi da yarinya rik'e
a hannu "" murmushi tai musu dukkan ninsu gamida mik'o hannunta tn son tazo gareta """
khairat kallon musayyet shiko ya d'aga mata gira alamun taje""" .

Ita ma hannu ta mika mata tn murmushi dukkansu sukayo palor """" seda sk zauna tace my
son ina kasamo baby me kama dakai? Tin kafin yabata amsa khairat tace la kunfi kama da
yayana har idanuwanku da farinku """" dariya sukai musayyet yace dole mi kama a momy nace
""" khairat k'ara kallon Zarah tayi ta kalli musayyet tace amma yana ganta k'arama ba irin momy
ba kuma kenan ynz momynka biyu? Ta fad'a tana nuna ya tsunta guda2,,....



Dariya Zarah tayi tace yasu nankine tace sunana Khairat ni suna dayane dani ba kamar anty
fa'eza ba ita tafiso wai ace mata mufeedah ko mufy """""".

Musayyet yace wannan bakin sea yankeshi sbd surutu .

Zarah dariya tayi ta kalli musayyet tace wacece fa'eza wacece mufeedah?

Seda ya aje kan center sannan yace duk macs dayace ,kawai batason ace mata fa'eza sbd
sunan kishiyar ummantane kuma bata raye amma duk da hk tana taya ummanta kishi.



Zarah tace meye abun kishi ga wadda bata raye""""



Yayana zanyi wanka """ eh aiko nima zanyi my daughter zomuje ""hannunta yaja sk fita harda
d'an gudunsu Zarah ta ware ido tn dan d'aga murya tace kuma a waje zakuyi wankan ta fad'a
tana dariya """ tashi tai ta bisu dan taha ikon Allah.



Yawo kawai taha sunayi cikin swimming pool khairat se dariya take suna 'yar tsare """""...baki
Zarah ta bud'e ganin k'aramar yarinya ta iya wanka a ruwa amma ita ko za a kasheta bazata
iyaba.



Cikin mamaki ta zauna dg gefe tn kallonsu Musayyet murmushi kawai yk mata yn yawo a
ruwa kamar wani kifi """""".

Tace kaga ku fito kada babyn nan tai mura ""'' seda yai juyi a ruwa sannan yace mura ai sede
kar a kuma amma nasan setayi """ shiyasa a gida momy take hanata wankan amma kinga yau
tn free yakamata koyayane tayi.

Murmushi tayi kawai seda sukai me isar su sannan sk fito khairat se tsalle tk tana dariya shima
fitowar yayi kayansa duk ajik'e """ kallonshi zarah tayi tace aiko bazaka shigarmin palor a
hakaba kana jike ta fada cikin wasa"""" smile yayi yace aiko sena shiga zan zauna anan ne
kamar wata shanya.
Dariya tayi yayinda ta d'auki khairat tsam sk kama hanyar part d'in su""" kamar ze kuka yace
momy ni kumafa ?juyowa tai tn dariya tace seka bushe ka shigo .




Hanni yasa a kansa ya tsuguna yn dariya khairat na masa gwalo tana cewa yeee shi ba a
d'aukeshi ba .

Dariya ya kumayi yn nuno khairat da hannunsa.




Suna shiga ciki sukai toilet yayinda ta kwanto ruwa dg hiter dispenser me zafi ta sirkashi
taiwa khairat wanka tasamata wata 'yar riga body hock kasan cewar wancen kayan sun jike.





Abinci Zarah ta zuba musu khairat sezuba hira take zarah ko na biye mata .


Ihun Musayyet kawai suka jiyo dg farfajiyar gidan da sauri sk nufo wajen rungume suka gansu
shi da dady , dady meyasa bk fadamin zakata hoba ai danazo ,kafin ya bashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0