Showing 69001 words to 72000 words out of 92630 words
Green view hotel hankalinsa kwance kallo ma yake da alama wanda
kesa shi kara nishadi shiya manta da wani zashi Airpot dakko Fa eza.
Seda yai minti 30 sannan yatashi ya fito ya shiga mota ya nufi gida "" dare yayi alokaci
wayarsa yagani wacce tinda safe ya wullar da ita kan bed ya fita.
yn kunnawa yaci karo da tex din dady wajen 20 duk na fad'ane da nuna rashin jin dadin kashe
wayarsa da yai.
Kai tsaye dady ya bugawa aiko Dady na dagawa yafarai masa fada abinda be ta6ai masa ba
kenan arayuwarsa.
Musayyet yai shiru yn bashi hkr Dady yace kai saurani kasan girman lefin dakamin kuwa
ayau din nan ?
idan bakason ranka ya 6aci maza katashi kaje ka dakko yarinyar mutane kasan hanyr dazatai
eyyye ,,,wata sani a k'asar inba kaiba:
musayyet yace kai hkr dady nasan nayi lefi amin afuwa
Sallama sukai Musayyet yace lalle fa eza zakici ubanki tinda kikasa akamin fada .
seda yai wanka yasake kaya sannan ya fita.
Hankalin Aisha yakasa kwanciya tace wa kanin mijinta me suna Hamza Aľ khaiyam cewar ya
juyar da motar zuwa Airpot.
Kai tsaye nan suka koma aka barau suka shiga wanda zarah a lokacin tabar jikin bishiyar ta
koma wani babban palo na zaman matafiya.
suna shiga sk ganta se kunya ta kama Zarah Aisha tai murmushi hannunta kawai ta kama suka
tashi sukayo hanyar fita """
Aisha ta budewa Zarah gidan baya suka zauna tace hmm kawata seda nace miki mutafi ki
kaki yanzu muje gidana ki huta.
Zarah tace to ngd babban mayafi Aisha ta lilli6e Zarah dashi sannan suka dauki hanyar
KEMPINSKI NILE CITY.
Wanda a time dinne Musayyet yashigo da motar sa Airport d'in sukuma suna fita Zarah kanta
na k'asa tana rawar sanyi ya shigesu zuwa ciki .
Yana yin parking ya fito ruwa na dukansa bedamuba ya shiga yafara duban fa eza amma ba
ita ba alamunta babuma kowa agun se ragowar larabwan da basu tafiba wanda baza sufi su
16 ba agun.
Wajen ma aikan waje yaje ya tambayesu shin basuga wata yarinya ba ?
Balaraban ya kalleshi cikin harshen turanci yace ok you mean nigerian girl?
MUSAYYET yace eh balarabn yace ai sun jima da tafiya wasu dazu sunzo sun dauke ta
amota.
Musayyet ya dara hannu aka yace nashiga uku suwaye to wa'yan nan mutanen ?.
Wayara ce tai k'ara yaa dubawa yaga kiran Dady ne.
jikinsa na tsuma ya dauka yace helllllo dady ""
dady yace kaganta koba kaganta ????
Musayyet yarasa meze ce masa yai shiru cen yace a a wallahi.
Dady yace what kasan kuwa wacece to saurareni dakau kaji ba wata bace matar taka illa
Zarah "" maganarta doki kunen Musayyet har jiri na dibasa yi saurin dafe wani k'arfe yana
runtse ido.
Kasande ni bani ne mahaifinka na asaliba ba kuma na fada mk hakan bane dan wani abu a a
sedan nasanar mk cewa akwai Aure tsakaninka da ita ,,,"" Wannan shine babban Suprise d'in
danace zan maka Amma shinekai wasa rere ka6atar da 'yar mutane to wallahi nabaki nan da
awa daya kalalubota duk inda ta shigå kaji na fada mk.
Dady ya kashe wayarsa yana huci wannan wane yarone haka .
Musayyet ko yakasa cire wayar dg kunnensa kansa nasara masa idona yai ja yarasa inda ze
nufa ze kai da komwa yake yace zarah itace matata? Ya dafe kai yace oh my Life ,,,da gudu
ya fito dg Airpot din ya fito babban titi yana waige waige.
Ummuloce taku whasap no.09059343174
âšœBRILLIANT WRTS ASSO
í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�♀
*AURAN* *BABBAN*
*MUTUM*
Crtng And Wrtn By
_UMMEE_ _MUKHTARí ¼í¾�_
í ¼íµ¿41
Gudu yake A mota tare da kallon kowace mota dake kan titin wai ko zega Zarah amma be
ganta ba """" daga k'arshe ya fito dg motar ko parking beba ya shiga tare duk motar datazo
wuce wa """" se mota ta tsaya haka zeta lek'e lek'e waiko tn ciki
Dare ya fara sosai har motocin dake kan titin suka fara raguwa """ Musayyet ya d'ora hannu
aka ya Ilahi ina yarin yar tayine suwaye suka dauke ta?
Me zancewa Dady idan har yau ban gantaba,, kai banajin koda na ganta zan iya gaya
masa"""to Amma idan yace na bata suyi magana fa? Ya qara furta hakan yaname shafa face
d'insa da idonsa da sukai ja.
Gefen titin yadawo ya zauna lokaci lokaci yana bin duk wanda yazo wucewa da kallo .
Tashi yai ya shiga mota ya hau zagaye kowane layi inya shiga nan ya fita nan ""duk inda yasan
mutane na taruwa dama inda basa taruwa seda yaje amma ba ita.
Kuka yasanya ya kifa kansa da sitiyarin motar yana dukan kansa """ Zarah wai itace matata
kode da wasa yakemin """A cikin maganaŕsa banga alamun wasaba.
Wannan shine dalilin dayasa yabarta ta zauna a gidammu?
Ya sani ze iyai masa komai Arayuwa, domin tin yn yaro ko kallo yake inde yaga abu yace
yanaso tofa ko babu shi A k'asar seya samo masa Aduk inda yake.
Kuka ya kara sanyawa yana tina mahaifansu dasuka rasu """ yana tina inda sukai rayuwa cikin
k'ungurmin daji ba yawan mutane se dabbo bi da tsuntsaye ""Amma wai gashi shine beyi
rashin komaiba Arayuwa duk ta sanadin Dady , Wanda dg k'arshe gashi ya sallama masa
matarsa ta sunna domin kawai farin cikikinsa.
Hawaye ya share yana me kallon titi sannan ya kunna mota ya nufi gidan Television .
Yana zuwa suka tarbe shi cikin yaren larabci suke magana inda yai musu bayanin 6atan Zarah
""" nan suka buk'aci daya basu pic din ta ta nan ne za afi samunta da gaggawa.
Hannu na rawa Musayyet ya ciro wayarsa ya shiga tura musu har guda 3 """transfer d'in kudi yai
musu ta bank wanda kudin cigiya ne.
Number waya ze basu suka ce ai sunada number base yabasu ba .
Godiya yayi ya fita kai tsaye gidan redio ya nufa nan ma yabada sanarwa """ . Be koma gida
ba haka yaita yawo a gari tare da sauraren kiran waya dg kowane bangare tsakanin gidan
television da redio.
Duk ya fita hayyacinsa lokaci daya Abun tausayi
Aisha basu zame ko ina ba se KEMPINSKI NILE CITY wanda Anan tamfa tsetsen gidanta
yake na Alfarma nagani na fada ginin Larabawa masu dashi.
Fadar tsaruwar gidan 6ata time ne domin komai k'irar gold akayishi wato ruwan golden .
Masu gadi suka wangame babban gate din suka shige ciki.
Nan suka fito Zarah se k'areww gidan kallo tk Aisha ta rike hannunta sukai ciki se hira tk mata .
A wani palo suka zauna wanda girmansa ya wuce misale domin upstair 4 ne a palon ta ko ina
zk iya hawa sama
Aisha tace Zarah zauna ina zuwa ko.
Zarah tace to . 'Yam matan wani daki suka nufa suma dan canja kaya
Zarah ta bude baki tana kallon kyawawan fitulin dk mak'ale a tafkeken palon tai saurin yin k'asa
da kanta cikin ranta ko cewa tk oh """ Abin da nk gani A TV yau gashi azahiri wannan waje
haka gaskiya Aisha bansamma wace irin sa a ce da ita ba.
Jitai Hamza Alkhaiyam yace mata" min fadlik khudh Ashyi """ tai saurin juyowa tn kallonsa
Cup tagani a hannunsa karami me dan murfi abun sha a wa /////// itakam daba dan taga cup
d'in tea a hannunsa ba sam bata gane meyake nufiba
Da murmushi ta amsa tace masa shukran ":"" shima fara a yai mata yabar gun.
Zarah takai cup din bakinta taji wani kamshi ga dadi dk ratsa kanta .
Mintuna kadan Aisha ta dawo rike dawata leda me kyau tace nabarki ko yi hakuri fa ina shiga
megidan ya kira .
Ga wannan kinga wani room cen kije ki wanka seki sauya kayan jikinki.
Zarah tai murmushi tace dakin barshi bakomai.
Aisha tace kinga ki daukeni yayarki kuma kanwarki Aminiyarki dan Allah,,,, kece kadai fa
wadda nk ganin minyi dede da juna a shekaru kozan girmeki befi irin da 2 yrs d'in nan ba.
Zarah tace shikenan bari na kara hutawa senai wankan. Aish tace to. Kallo Aisha ta kunna TV
musu yayinda kannen mijinta suka shiga aje musu abinci kala kala .
Gaba daya suka zauna sunaci wanda yai dede da shigowar Dr Muhammad sanye cikin fararen
kaya riga da wando me ratsin kore.
Da gudu Aisha ta tashi ta rungumshi sunaiwa juna oyoyo.
Zarah na kallonsu har sk zo suka zauna kannensa sk gaidashi nan take suka juye harahen
Larabci wanda anan tk shedawa mijinta a jirgi sk hadu da ita harma wanda zezo daukanta yai
delay shine sk taho tare.
Da turanci sua gaisa da Zarah cikin kulawa yk amsawa har yn tsokanar Aisha wai tasamu
k'awa.
Dariya sukai gaba daya Zara ko cikin ranta tace ai wlh nima makarantar koyon larabci zan shiga
.
A tv aka hasko hotunan zarah tare da bada number ga dk wanda ya ganta yakira dan Allah.
Muhammad da Aisha da ido sukebin TVn da kallo suna kuma kallon zarah Aisha tace
Alhamdulillah da sauri Muhammad ya shiga sk number awayarsa ringing daya aka dauka """
Kamar jira ake akira dama .
Musayyet ganin bakuwar number da sauri ya dauka yace an ganta? Ko jira a gaisa beba
yahau tambaya danA k'age yake
.
Muhammad yai dariya yai masa kwantacen gidansa yace ai yasani koba gidan Dr Muhammad
ba
?
Sosai yai mamaki taya akai ya sanshi Amma yace eh nan ne .
Da sauri ya figi mota se gidan Aisha .
Zarah jikinta yai sanyi har tsuma take dan har yanzu bata yarda da zancen momu cewa
Musayyet ne mijinta ba.
Aisha ta taso gunta ta kama hannuta tace muje ciki.
Wani daki sk shiga ta nuna mata toilet .
Wanka zarah tayi ta goge jikinta ta fito Aisha ta nuna mt wata riga Ash colour me santsi da
mayafinta se takalmi shima Ash.
Godiya tai mata tace no karki sake banaso murmushi tayi kawai ta shiga gyarawa.
Aisha tace nifa ina tsoro kar yayanki yace sace ki mukayi.
Dariya Zarah tayi tace haba de wane irin sacewa daga taimako.
Kai kinga na manta Ance dana sauka na kira amma kinga na manta""" Aisha tac yanzu idan
min fita palo seki kira ko.
Zarah tace eh.
Zarah kam tayi kyau sosai harta gaji rigar kamar dan ita akayi kasancewar kusan tsawonsu
daya da Aisha .
Bayan ta kammala Aisha ta feshe ta da tura re sannan sukayo palo.
Ba kowa a palon zama sukai suna ci gaba da hira kai kace sunjima da juna.
Muhammad ne ya fito rike da waya a hannunsa yai waje yana magana.
Yana fita ya tadda musayyet Tsaye jikin mota se zage zage yake kamar wani zaki.
Da fara a face d'in sa ya karasa gun Musayyet suka gaisa cikin harshen Arab nan yabashi
damar shigowa ciki .
A tare suka shigo wanda yai dede da dagowar kan zarah sunata dariya ita da Aisha da alamiu
hira tayi dadi.
Musayye ne kan gaba kamar shine megidan se kalle ko ina yk ta ina ze fara ganinta?
Karaf sk hada ido da juna Zarah zumbur ta mik'e tsaye tana kallonsa ko kiftawa batai """
Musayyet kam jiyai kamar anjona masa shocking tsikar jikinsa duk ta miÄ·e baya ko dauke
idonsa dg kallon Zarah .
ASHE DAMA DA GASKE DADY YAKE .
zarah itama cikin ranta tambayr kanta take Ashe zasu kasance A inuwa daya?
o
Muhammad da Aisha kallon ikon Allah kawai suke da alamu wannan masoya ya wuce a ce
soyaiyar yaya da qanwa ne .
A hankali Musayyet ya fara taku yana me nufarta itako ta tsaya kamar soja bata ko motsi.
Murmushi kawai Aisha da mijinta sk suna ganin soyaiya Zallah.
Sedaya zo har gabanta ta yanda yana iya juyo Ajiyar zuciyarta sk kalli juna cikin ido """ Bakinsa
kamar meson magana itama batai Auneba taji hawaye na zubo mata kan face.
A hankali Musayyet yasa harshe ya lashe hawayenta Aisha ta runtse ido gamida nifar
Muhammad ta kama hannunsa sukai cikin daki se dariya suke.
Zarah ta rufe ido tanajin yanda bakinsa ke zagaye sassan face dinta har k'afafunta na gaza
daukanta .
Wata runguma yai mata yana kuka cikin sauti mara fita itama kukan take yana shakar turarenta
me kamshin gaske.
Da sauri ya cikata yana me tino wani Abu cikin ransa""" shin me yake shirin yi Shifa har ynz
beda tabbacin Abin da Dad yace masa
.
Dafe kai yayi jikinsa narawa""" juyo wa yai yn kallon Zarah wacce itama tajuya baya tana ganin
Abun kamar amafarki.
Hannunta ya rike yana murzawa cikin nasa batare daya kalli inda takeba.
âšœBRILLIANT WRTS ASSO
í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�♀
AURAN BABBAN
MUTUM
Crtng And Wrtn BY
_UMMEE_ _MUKHTARí ¼í¾�_
í ¼íµ¿42
Mik'a Godiya ga Tarin Makaranta Wannan Novel Ngd Ngdí ¾í´�í ¼í¿»í ½í¸Š
Zarah najin yanda Musayyet ke murza hannunta amma sam takasa hanashi sede kunya da
mamakinsa ta lilli6eta """ A hankali yai tattaki gareta ya juyo da kafad'unta zuwa gareshi kanta
na sunkuye yasa face d'insa dede kunnenta cikin murya tajan hankali yace ina miki barka da
zuwa Momy na,,, Ko zaki iya kiran matar gidan tafito miyi sallama?
Motsi tk da mouth d'in ta wanda Musayyet duk juyin datai idonsa akanta""" sake rad'a mata yai
kamar d'azun cewar tai magana matar gidan ta fito sutafi """ Ahankali tace ta d'aga masa kai
Alamar to.
Murmushi yayi sannan yacikata ya koma waje d'aya ya tsaya kamar soja.
Zarah tarasa ta inda zata fara nan cikin murya k'arama tafara kiran Aisha """
Aisha wacce suke d'aki da mijinta tun d'azun sunata hira akan Zarah cewa da Alamu kode
matarsa kode mosiyarsace irin wannan kallon juna haka.
Muhammad yace kin manta ganina dake haka nakafe ki da ido ?
Tai smile tace hmm kajika bari naje,,,,: naji kamar tana kirana zomuj tare ""watakil tafiya zasuyi
.
Muhammad ya rike hannunta suka fito da fara-'a """..Akan face d'insu.
Musayyet ya maida kallonsa gakansu yn sha'awar soyaiyarsu """ Zarah ko kamar wacce aka
zarewa laka tayi lakwas da ita """"jin muryar Musayyet tayi yana fadin mungode fa Allah yasaka
da Alkhairi """yau da ban kuba dana rasa k'anwata yai maganar yn me kallon Zarah.
Aisha tai murmushi tace ai bakomai munzama d'aya yanzu sekabamu Adress idan an kwana 2
zamuzo muma ta fad-a taname jijjiga hannunu Muhammad wanda ke kallon ta yace hakane
my k'albi.
Musayyet yai murmushi yace hakane ai ba wani 6oyaiyen waje bane