Showing 78001 words to 81000 words out of 92630 words
bayanta har bacci ya d'auketa .
Kiran sallan dayajine ya tashi ya shiga toilet ya dawo da kallonsa gareta har ynz bacci take dan
dama shi ba baccin yaiba idonsa 2 dan koya tai motsi seya k'ara maidata jikiňsa yana shafa
gashin kanta.
Bayan yama wanka yai Alwala ya nufi masallacin dake kusa da gidan bayan an idarne ya zauna
yai Musu Addu o in zaman lfy me d'orewa tare da k'aunar juna na har abada.
A kan hanyarsa ta tafiyane yake tinanin Zarah yanda ta dinga cewa yai hkr itafa Momyn sace
"""""" wata 'yar dariya yayi ya zuba hannunsa cikin jallabiyarsa yana shak'ar iskar dake busawa
.
Mamakine ya rufeshi jin yadda Zarah ta kasance a matse wanda duk a tinaninsa ya dauka tini
Dady ya santa """ Wani farin cikine ya rufeshi ya durkusa har kasa yana yiwa Allah godiya daya
kasance besanta d'iya maceba .
A hankali ya shiga room d'in nan yaganta ta farka tn kokarin tashi se cije lips take """ dasauri
ya nufota tana hangoshi tai saurin taro bargon dk jikinta ta koma ta kwanta"""" murmushi yayi ya
isa inda dk yace morning my habibty ya kika tashi ?
Tana jinsa tai shiru ya kwanta dede saitin face d'in ta yai mata kiss yn me mata murmushi tai
saurin juyawa ya kamota yace haba baby na nafa bada hkr tin jiya .
Zarah ta cuno baki tace nika fita wanka zanyi""" to maganar cikin shagwa6a """ murmushi
yayi yace to meye banganiba baby na ke tawace dama duk abinda ke jikinki koba nawaba ne?
Ido ta rufe yasa hannu ya janye hannayent ya dauketa se toilet.
Bahon wankansu ya cikashi da ruwan zafi wanda ya kwanto dg dispenser ya zuba dettol
yasata ciki ta saki k'ara yasa hannu yana danna mata gun tai saurin janye hannunsa""" ga
mamakinta se taga shima ya shigo cikin bahon ya cire kayansa ya shiga gasa mata jikinta ko
ina itako se tureshi take waiya fita.
Jitai ya janyota jikinsa kasancewar akwai santsi bahon nan ta taho suww har jikinsa ya had'a ta
da nasa jikin ya shiga danna mata gun se kara take ya had'e bakinsa danata ya kuma kunna
shawer ruwa yadinga sakkowa kansu .
Basu suka fitoba seda sukai awa sannan sk fito tai sallah shiya gyarata yasanya mata riga
karama iya gwiwa ya daure mata gashin kanta da ribon yasa mata tirare duk tana zaune tn
kallonsa se kallonsa take cikin ranta tana mamakin Musayyet azatonta zeji kunyarta tane baze
ta6a iya kwanciyar Aure da itaba""" se gashi ba hakan bane.
Jitai ya bushe mata ido ya sakar mt smile ya dauketa be direta ko inaba se a palo.
Yana ajeta ya ruga kicin da gudu tabishi da kallo dariya takama ta da kyar ta mike ta bi
bayansa dan ganin abunta zeyi.
Tana shiga ta ganshi komai sauri sauri yakeyi Allah Allah yakeyi komai ya hadu na breakfast
dan kada Zarah tafarajin yunwa.
Tana bayansa se murmushi tk shiko besan da shigowarta ba se zarafin gabansa yake.
Tea ya dora yayinda ya shiga soya kwai be gama suyar ba tea d'in ya fara zubowa alamun
tafasa yai saurin aje spoon yana kokarin saukewa """"" juye tea d'in yayi a flaks nan yaji wainar
tafara k'onewa ya juyo gunta da sauri dan kashe gas d'in """"jiyai kawai ana dariya ta bayansa
ya juyo nan yaganta tsaye yai dariya gamida rik'e k'ugu yace wayace ki taso? Tai murmushi
tace nazo naga me kakeyine.
Yai tattaki har gabanta yaja hannunta ya maidata palo yace in kika dawo nida kene """ ya koma
yana waiwayenta itako se dariya take masa.
Cikin mintuna yagama komai ya dawo ya jera musu a dining zata mik'e yai saurin zuwa ya
dauketa tai masa kiss cikin muryar shagwa6a tace to waini ba abinda zanyi kenan ?
Ya kalleta ya daga mata gira hadi smile yace akwai a binda zaki amma semun gama breakfast
abun danai miki jiya ke kuma yau shi zakimin.
Da sauri ta zare ido tana kokarin sakkowa ya k'ara matseta yana dariya.
âšœBRILLIANT WRTS ASSO
_AURAN _BABBAN__
_MUTUM_
Crtng And Wrtn By _UMMEE_ _MUKHTARí ¼í¾�_
í ¼íµ¿47
Nide ban iya ba ni kunya kake sani in kana min haka, Zarah ta fad'a tana turo baki""" Kallanta
yayi ya girgiza kai yace kenan nine mara kunya ko? Murmushi tayi tace a'a bakai bane """"
dariya tabashi yace zakisan banda kunya yarinya""" d'aukanta yayi ya ajeta kan dining yafara
bata abaki tana kau dakai wai ita batajin yunwa.
Kallanta yayi se kuma ya kifa kansa a cinyarta ya kama kuka"""" Zarah tai saurin d'ago kansa
tana menai maka dan Allah kai hkr zanci """ tana d'ago kansa se taga yakama dariya yana ja
mata hanci yace ashede kindamu dani.
Murmushi tayi yaci gaba da bata harta k'oshi yayinda shima yace lalle seta bashi sannan zeci
in bahakaba sede ya zauna da yunwa.
Haka ta bashi harya k'oshi "":"kai tsaye hannunta yakama suka nufi room d'insa kasancewar
batayo sashenba tin zuwanta hakan yasata kalle kalle tana yaba dukkanin gidan cikin ranta.
Akan bed ya kwantar da ita yajawo drower nan taga ya fiddo da sabuwar waya iphone7
yasanya mata sabon sim ya mik'a mata.
Ta tashi zaune ta amsa tana juya phone d'in tace wayar waye ?
Kansa ya d'ora kan kyawawan legs d'in ta yai smile yace takice seki saka numbers dk d'aya
phone d'in ki kira ku gaisa .
Murmushi tayi tace amma fa inada waya kuma bata wani tsufa ba shine zakase wata? Kansa
yacire dg legs d'in ta ya kar6i phone d'in ya aje gefe ya kwantar da ita suna kallon juna yasa
hannu yana shafa lips d'in ta yace wannan bakin yacika tambaya da yawa idan sayake cewa
wani abun game da wayar nan zega yanda zami dashi .
Murmushi tayi ta d'aga masa kai alamar bazata sakeba .
Nan ya shiga yi mata kiss tana zillewa yana mata cakukkulu tana dariya shima dariyar yake be
auneba yaji itama tafarai masa yai saurin cikata domin sosai abinda tai masa yasa shi dariya
yanajin kamar tana mai tafiyar tsutsane a jiki.
Dariya yake tana binsa yana zagaye room d'in yana bata hkr waiya dena, itakam yanzu tasamu
abun yi na korarsa dg gunta danta fahinci inde suna tare baze barta ta hutaba.
Cikin sa'a takamshi suka zube kan bed tashiga yi masa yana dariya yana k'ank'ame jikinsa da
hannayensa"""
Daga k'arshe Allah yabashi sa'a ya kamata ya kwanta jikinta yashiga romance d'in ta"""" Zarah
jikinta yai sanyi takasa koda motsa hannuna ne be bartaba seda yasakeyi kamar na jiya sannan
ya rungumeta ya d'auki karamin remote na kunn A.C ya kunna nan bacci ya kwashe su.
Be farkaba seda rana tayi shiya fara tashi yai wanka gamida sallah.
Kayan breakfast d'in ya kwashe ya wanke su ya gyara ko ina yai turaren wuta gamida fesa
Airfreshner nan da nan ko ina ya d'auki k'amshi .
Komawa yayi ya tashe ta gamida murza mata yatsun k'afarta harta bud'e ido""""" Tana bud'e
wa sk hada eyes tai saurin rufe kanta da bargo yai dariya yana janye bargon yace fita zamiyi ki
wanka ki sallah ko nazo na mikine?
Kai ta d'aga masa shiko smile yayi cikin ransa yace lalle kinfara cire kunyar dake tare dk my
hubby dama hk nakeso.
Wanka yai mata se raki take a wai yana mata da zafi shiko idan yaji tace hka seya ja matakan
brest d'in ta cikin wasa haka zata saki kara shiko yaita dariya abinsa .
Bayan yagama mata wankan ne yadawo palo ya zauna yayinda ta nufi room d'in ta dan
shiryawa.
Doguwar riga ta sanya sky blue me red stone kananu ba k'aramin kyau tai mataba abinla da
fara sallah tayi sannan ta sheka makeup tai rolling ta dauki handbag ita light blue """ tana shirin
fitowa ta ganshi yana shigowa room d'in sukai kari da juna """ tsaye yayi yana kallonta Allah yayi
halitta anan batada maraba da larabawan k'asar Alqahira .
Iska ta busa masa a ido yai saurin kifta ido ya d'auketa cak yai palo da ita yana juyata yace
kinfa k'ara kyau hubby na what's the secret?
Murmushi tayi kawai tana kallonsa "" ajeta yayi yace tahau yagoyata .
Zarah cikin jin kunya tace haba de goyo kuma?
Tsaye ya mike ya harde hannunsa akirjin sa yace koki hau ko yanzu ki sake wani wankan.
Ido ta zare tana bud'e mouth ya d'aga mt gira yes inde zaki dingajin kunyata to zaki zama
agwagwa agidan nan domin zanta saki abinda zaki wanka tin daga safe har dare.
Zarah ta rufe baki cikin muryar kuka kuka tace wlh nadena zanyi"""" zan hau bayan naka
sunkuya to.
Dariya yayi yalakuce mata hanci ta sunkuyar da kanta tn dariya """ya sunkuya ta hau yaji
laushin jikinnta har cikin ransa ya lumshe ido ya mike tsaye shibe gaba ba shibe baya ba.
Ta rank'wafo da kanta zuwa wuyansa tai masa kiss
Ya K'ara rufe ido nan take yaji tai masa cakulkuli ska zube kan chair 3st yana kyalkayle dariya
itama hakan dariyar take tanaja dabaya ya kalleta yana shafa kai yace wato kingano abinda ke
sank dariya sosai ko kuma abinda ke kashemin jiki.
Zarah tai magana yai saurin kamota yana shashshafata tana zillewa ,wayarsace tai k'ara yace
oh no waye ze shiga rayuwata ina cikin jindadi na?
Zarah ta maida dariyarta tana gyara rolling d'in kanta wanda ya zame Musayyet ya d'auki
phone d'in "ga mamakinsa sunan Dady yagani yai saurin rufe mouth yace kai ashe DADY NE
"""
Zarah tai dariya gaimda nufa hanyar waje.
Musayyet cikin ladabi yace Dady na inakwana """Dady yace lfy wai yaushe rabonka da zuwa
company ni ne ? Se waya akemin anason ganinka wai ka kashe wayoyinka ko amrcin akeyine?
Musayyet ya rufe baki cikin jin kunya yace a a Dady banji dadi bane shiyasa amma yanzu
zanfita.
To Allah yasawake my son amma you should take care yourself duk da inna fad'a baka daukan
abin da serious.
Musayyet yai Murmushi yace insha Allah zan kiyaye Dady.
Sallama sukai Musayyet ya fito farfajiyar gidan amma bega Zarah ba.
Baya ya zaga nan yaganta bakin swimming pool ta zura legs d'in ta tana wasa da ruwan se
dariya take.
Murmushi yayi ya kara gun yace wasan ruwa ko?
Ta d'ago kanta sk hada ido ta mike tsaye gamida girgiza kai tace a a .
Smile yayi yace zaki koyane tinda kina tare da agwagwa """ dariya yabata sukai dariya ya
rungume jikinsa suka jufi wajen aje motaci.
Wata bakar mota sk shiga suka nufi Al Ansar bufekkti hotel.
Wajen shiru kamar bame rai se tsuntsaye da shukoki dk kadawa wajen ya hadu iya haduwa
bene ne wajen hawa 12 wanda ko wani room kudinsa ya kama kimanin 100k in 1day kawai .
Ba kowane ke iya kwana cikinsa ba sbd tsadarsa domin akwai wanda yafi na 100k wanda dama
yawancinsu se manyan attajirai ko 'yan siyasa ke kwana cikinsa.
Haka ya biya kudin kwana 7 Zarah da mamaki ta dubeshi batace komai ba Amma ga gidansu
mezesa suzo hotel su kwana ?
Hotel ma irin wannan me tsada haka meyasa Musayyet bayajin fidda kudi masu yawa yayi abu
ne?
Let's go kawai taji yace mata ya rike hannuta sukai lifter har zuwa bangare na 3 suka fito .
Wajene na alfarma wanda seka rantse bame rayuwa cikinsa duk inda ka wuce sanyin AC ne ke
ratsaka har zuwa room d'in daka za6a.
Room d'in babbane ba abunda babu cikinsa kama daga toilets wajen cin abinci a kwauwame
yake se wani hadadden bed wanda akwai tv jikinsa inkaso kai kallo zk fito da ita da remote
kuma zk iya maidata ciki yazama na kamar babu ita ajikin bed d'in.
Carpet ne zagane a room d'in me round ko ina yaji kayan alatu dana kyalekyale se kujeru dk
gefe waje daya da pillows d'in su
Zarah ta kalle shi da murmushi kan face d'in ta tace anan zamu kwa,,,,,,setai shiru shiko yai
dariya ya janyota jikinsa ya shiga rage mata kayan jikinta yarage dg ita se best da mini pant.
Shima kayan jikinsa ya rage sannan yai waya yayi order cewan akawo musu abinci yafadi
abinda za a kawo.
Duk cikin harshen larabci sk magana .
Musayyet yajanyota jikinsa yace bancika son zama waje daya ba Zarah tin ina yaro haka duk
inda zani inaso wanda nakeso yakasance tare dani kamar ke d'in nan.
In zan tina rayuwata ko a cikin daji bana zama waje d'aya tin bansan gurare dayawaba har
nazo nasani.
Ni mutunne me son ganin gurare daban daban nafiso nasan inda bansani ba Zarah .
Knocking yaji ya kalli hanyar door d'in ya lilli6e zarah sannan yatashi ya amso kayan yadawo
ya rufe kofar.
A dining yaje kayan ya kamo hannunta suka zauna sk fara cin abinci.
Zarah tace so nake kabani labarin ka inason sanin kokai waye.
Kallonta yai murmushi yace zaki sani ne tinda muna tare yanzu zanje company ne na dawo
ga kayan kallo nan """bazan wuce 1hour ba zan dawo karki damu .
Zarat tace to Allah ya kiyaye hanya .
Kiss yai mata sannan yasa kayansa yadauki key ya sakko kasa.
Bayan yafita zarah ta mike tsaye tana kallon window dk gefenta tana kallon yanda wajen
yakeda kyau ga korayen bishiyu .
Tabbasa wannan itace irin rayuwar datake muradi """itace rayuwar datakeso takasance tare da
ita da wanda takeso Musamman da miji kamar Musayyet mesonta me kula da ita Abun
Alfaharinta.
Wayoyinta ta d'auka ta shiga saka numbers d'in dk d'ayar .
Kan bed ta haye sannan ta shiga kira
Kiran farko Ammi tafara kira alokacin Ammi tana kwance tanacin kaji daga gefe kuma ga lemon
kwakwa me sanyi yayinda malam hadi zaune daya jikin kūjeran yana cin abinci.
Ba wayarkice ke karaba ? Cewar malam hadi.
Ammi ta aje plate d'in kan center tace itace kuwan """d'auka tayi yayinda tai sallama Zarah ta
amsa tace ina kwana Ammi.
La Zarah ce mutanen kasar waje toya garin """"zarah tai dariya tace lfy lau ya kuke Ya babana?
Ammi tace kowa lfy ina balaraban mijin naki incede kuna zaune lfy?
Malam hadi ya kalleta yace waike wace irin macace ne dan Allah yanzu idan mijin na nanfa
kice me?
Ammi ta kalle shi ta ya tsina fuska tace to meye aciki ba balaraban bane ? Ai dan yayai kama
dasune yasa nace haka .
Zarah tana jinsu tqi dariya tace yana lfy bani baba mugaisa.
Ammi tace kafin na bashin inason gaya miki yakamata kisa yasemiki golds masu kyau da tsada
acen """kinsan anan zasufi kyau da sauki a ganina.
Zarah ta dafe kai da hannu cikin ranta kai Ammi .
Malam hadi ya amshe wayar yace zarah ya kuke ya zaman kasar ince de ba wata matsala.
Zarah tace bakomai baba ya kasuwa.
Kasuwa lfy lau yanzu de inada yara wajen biyar kinsan nayi shaguna da kwantena wajen 7
kuma ana ciniki sosai .
Zarah tace Allah yasa albark baba .
Ameen Ameen ki dinga bugowa munajinki kinji ko.
To baba zandinga kira.
Sallama sukai batare daya kuma bawa ammi wayarba duk da tason magana da ita.
malam hadi yace yakamata ki kyale yarinyar nan dan Allah kibarta hankalinta ya kwanta waje
daya karki sa mata kwadayin wani abu cikin ranta duk da nima de da farko kwadayin nabi harna
aura mata Alhaj Sa ed.
Amma yanzu na sauya nagane ba abinda kwadayi ke haifarwa se wulakanci duk da bas ta6a
yimana ba sema mutuntawa da darajawa dasuke nuna mana.
amma aduk sanda kai nesa da kwadayin hannun abun wani tofa seyafi ganinka da mutunci da
daraja""" ina gayamiki ne danki gyara halinki.
Tunda mutanan nan masu yine dakansa zakiga yaemata abunda yafi hakan """"dan Allah
kisauya hali kinji ko.