Showing 27001 words to 30000 words out of 92630 words

Chapter 10 - Auren Babban Mutum By Umme Mukhtar

20 Jul 2026

850

matashi ta gani tsaye sanye yake cikin suit black wanda suka amshi jikinsa da alamu
waya yk yayinda d'aya hannun nasa ke cikin Aljihun wandonsa ya juya baya """'' bata iya jiyo
muryarsa amma tana iya ganin bayansa.


Seda ya gama yana shirin juyo baya tai saurin sakin labulen window wanda yasha ado mekyan
gani.

Laptop kad'ai ya d"auka ya nufi k'ofar dazata sada shi da babban palon.



Yana shigowa yaga komai tsaf ba kowa kuma an kwashe komai na dining an jera wasu flask
d'in.



Da murmushi ya nufi dining d'in flask ya bud'e seyaga jollop rice ce wacce tasha bushashshen
kifi se farfesun kan rago zama yayi ya zuba kad'an yaci sannan ya nufi bangarensa ""' daf da
ze wuce bangaren Zarah seya tsaya yana kallon wajen da ido .

Upstair ya hau yaje yai wanka yasaka red shirt da bak'in wando iya gwiwa ya kaunna kallo.





Zarah kam yunwa ta isheta firij ta bud'e setaga cake saura guda 5 da sauri ta d'auka ta hada
da juice ta kamaci.







Ammi ce zaune gaban wani bak'in inyamurin boka wanda haka yake kamar tsinke se k'aton kai
ganye ne kad'ain ajikinsa zaune yk cikin wata bukkar zana """" Ammi tace sonake yaci gaba da
sonta kamar hauka duk da dama yana sonta sosamune duk inda zashi tana tare dashi.

Dariya Boka Emeka yayi yace zanbaki Abinda zècigaba da sonta kuma koda yaushe ze
kasance yana sha'awarta ta harkar Aura tayya ze kasa sarrafa kansa aduk sanda yake gunta
""haka kuma koya fita zeta zauna a k'wak'walwarsanÄ— kamar yadda rubutu ke zama akan
k'aramin yaro me basirah koma fiye da haka.

Amma SHARAD'IN anan shine kartai amfani dashi inzata fita idan baso kike 'yarki ta dawo
gida da gudu ba dan mazane zasu ta binta kamar hauka """" ina had'a wannan abunne
gamata masu kud'i ko manyan karuwai""" idan hartai amfani dashi to mijintane kadai zezauce
akanta .... Seya mik'awa ammi wata kwalba wanda wani tirarene a ciki bak'i dashi kuma dan
kad'an bame yawa bane.


Hannu na rawa ta amsa tasa a jaka ta d'ebo damin kud'i masu yawa ta bashi amma yace ta
aje cikin wata k'warya """"






Daf da zata tashi ya k'ara maimaita mata dacewa ita wacce za a kaiwa ta tabbata mijinta kad'ai
zatai amfani dashi kuma ajiki kawai zata shafa kar a sake wani namijin yaji wannan k'amshin.



Da sauri ammi tace to to godiya nk bokan bokaye bama wanda zeji ita kadaice agidanta ngd se
gani na viyu dg haka ta juya da vaya tabar bukkar zanar.











Se 5pm Ammi ta dawo gida cike da farin ciki .

Number zarah ta kirah cikin sa a ta sameta kuwa hello Ammi inayini""" ummm kyace ina yini
yanzu kin kyauta zarah kô kirammu awaya bazaki ba ? Kode haryanzu kina ganin bak'immu
nida ubanki dan mun aura mk wanda yadace dake?

Zami abinda ze cucekine to gobe ina hanyar zuwa gidan naki tunda bazaki dinga kirammuba .

Da sauri zarah ta bud'e ido cikin ranta tace zuwa kuma? Har yaushe akai auran nawa da
za a ce ummata tazo? Wannan ai zub da k'imane damma megidan baya nan.


Eyee naji kinyi shiru ko bkyason zuwan nawa ? Duk yaran duniya suna murna da.ziyarar
mahaifansu amma banda ke """" alamu sun nuna ba wani abin kirki kikewa mijin nakiba to
zanzo ne ai idona zefanemin dg hk Ammi ta kashe wayar.






Zarah kuka tasa haka kawai taji gabanta na fad'uwa hannu tasa ta dafe k'irjinta ta kifa kanta
ajikin pillow tana rera kuka.








Wajen shabiyun dare Alhaj Sa'ed ya kira wayar zarah dan yakasa jure jin voice d'in ta.


Cikin mayen bacci ta d'auka tanajin muryar Alhaj Sa'ed tasa kuka """" kwance yk bisa fiyeyen
wani bed wanda yake acikin wani hotel na birnin New York wanda se manyan masu kud'i ne
ke kamashi.


Da sauri ta yashi zaune yana tambayarta lfy """' baki ta turo kamar irin na yaran nan tace ni
gidan nan a kwai Aljanu tsoro nk ni.

Murmushi yayi yace zarah kenan karki tsorata kanki babu komai naga har d'ana na turo gidan
dankiji dadin zama.




Cikin kuka zarah tace wlh babu wanda yazo ni banga kowaba a gidan "'".. yace calm down
baby zan sanar dashi yazo ya gaidaki wani irin yarone shi miskili zaku iya rayuwa ahaka
batare da kinsan yana gidan ba so pls karki damu yanzu ki kwanta ko na tasheki I love
you"""" to kawai tace """ yace baza acemin I love you d'in ba? Ya fada cikin wasa batace
komai ba murmushi yayi yace ta kwanta da safe zasuyi waya.





Phone d'in Musayyet ya kira amma a kashe oh yaron nan ya najin kashe phone ai ta
nemansa kaji waya shiru.






7am Ammi ta d'auki hanyar Abuja acikin sabuwar motar da suka siya acikin sadakin Zarah .







Musayyet 8a ya fice gidan bayan ya fesa turaransa me k'amshin tsiya wanda yake game waje
da k'amshi me kwantar da zuciya.





Yauma kamar kullun seda ta lek'o sannan fito da kanta dg room bataha kowaba se k'amshin
turaren datakeji a 'yan kwanakin nan wanda ta rasa wanda yk fesa shi """"" tsaye take a bakin
room idonta a rufe tana shak'ar k'amshin turaren tana jin dadinsa harcikin ranta.

I love you All
[31/08, 16:19] +234 905 934 3174: 👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀


*AURAN* *BABBAN*

*MUTUM*

Creating And Written By

_*UMMEE*_ _*MUKHTAR*_�





🅿18


Se rana Ammi ta isa garin Abuja wanda taiwa Zarah waya tace azo atafi dasu suna dede
hanyar tasha """"" wannn karo na farko da Zarah ta fito harabar gidan wanda tai tafiya me
tsawo sannan ta isa gun ms tsaron gidan""""" . Number Ammi ta bawa d'aya dg cikinsu tace
idan yaje tasha yakira number zasu taho tare""""" cikin girmamawa ya amsa ya shiga mota
cikin azama .

Zarah ciki ta koma tai wanka kafin su iso.

Yana zuwa tasha ya kira number cikin sa'a tai masa nuni da inda sk yazo suka taho.

Rabin awa a tsakani sk iso wanda tin dg kan titin gidan Ammi keta zuba murmuri tana dg
bayan mota dama abinda takeso kenan 'yarta ta kasance cikin daula wanda gasu harsuma
sun samu.

Babban gate din gidan aka bud'e sukau ciki sk samu guri sukai parking.


Da gudu Zarah ta fito jin shigowar mota har inda Ammi tk ta rungumeta ta soma kuka.

Hannunta Ammi taja sukai ciki .

A wani palor suka zauna Ammi se kalle kalle tk dan kota kan Zarah bata biba """" d'aga kai
kawai tk tana fara'a lalle zarah kin kasance me sa'a irin wannan gd hk""" keni kukan me kk
ne kona jin dadin zuwa nane?

Zarah ta goge face tace Allah Ammi gidan nan yamin girma gashi kuma a kwai aljanu,,,,,,, da
sauri Ammi ta gwa6e mt bakin tana cewa uban aljanune a gidan ashe dama bkd hankali? Eh
tinda ba sonsa kk ba ai komai ma kyace """"" saurareni da kyau ba aljanu ba idan fadar
aljanunce a gidan nan wlh sekin zauna yarinyar wofi dg zuwana zaki sani tada jijiyoyin wuya""""
ai na d'auka kin risina a she har ynx a k'one kk.

Zarah de kanta na qasa jitake kamar ta rusa ihu .


Merry ce ta shigo ita da oduwala hannunsu rk da babban plate wanda shak'e yk da kayan
motsa baki """ wàsu kayan sk aje kan dining nau I kan farfesu da soye soye"""


Nan sk gaida Ammi ta kallesu a raine tace ina ftn a kayan da kk kawo min babu rice dan
banacinta soye soye kawai zk kawo da drinks"""" merry ta durkusa tace no madam babu rice
farfesune ..

Zarah kallon Ammi tk cikin mamaki aranta tace oh .
.tinowa tai da wata rana suna hira Ammi take cemata ai duk randa kk aure naje gidanki a binci
sena za6a.

A jiyar zuciya zarah tayi gamida jan k'aramin gyalenta tacewa merry ok shikenan jeki.


Da sauri Ammi tace keme k'aramin siket tsaya a kwai driver na yn waje kije kikai masa abinci da
abinsha.


Merry ta kalli Ammi tace to madam.

Ammi da kanta ta tashi tj gun dining ta fara cin duk wn abu da aka aje """ Zarah jiki ba k'wari ta
bita ta zauna tana kallon ynd Ammi tk yagar naman kaji tace Allah Ammi da gaske nk tsoro nkj

sosai harfa abinci akeci a ragemin .

Wata dariya Ammi tayi tace oh ni 'yan nan yaunaga kini bibi na yaran zamani dasu ka rage mk
base kiciba wlh zarah k'arya kk zamane ba kyaso kiyi """"wai ni ina mijin nk ta tambaya tana
shan drink"""""


Zarah tace yy tafiya ne, Ammi tace to Allah yadawo dashi lfy.


Seda sukai sallah sannan Ammi ta bawa Zarah kwalbar turaren tace gashi ki amfani da wannan
turarene amma se kina gida lokacin mjinki na nan kinsan maza da son k'amshi '""""" zarah ta
k'ar6i kwalbar jitai gabanta yai mummunar fad'uwa hannunta har rawa yk tace amma Ammi
wannan ai kad'anne kuma inada turaruka gasukan cikin akwati.

Murmushi Ammi tayi tace kede ki amfani dashi kamar ynd nace kuma seya gida zakiyi karki
shafa inzaki fita''''' maza suna son k'amshi Zarah bud'e kiji k'amshinsa fa.



A hankali Zarah ta cire murfin bottle din ta shak'a nan tk taji wani dan banzan k'amshi ta rufe
ido '- Ammi na kallon ta tn Murmushi tasan Zarah dason k'amshi kodan hk tayi amfani dashi.



Umm kinji ba to ki aje daban cikin dakin ki """" tashi muje naga sauran gun.


Nan sk mike su shiga nan su fita nan Ammi se murna ake tace to dan Allah kana wannan waje
meze dameka """" tafiya zanyi Zarah se gani na biyu '''Zarah jitai kamar tabita harda k'wallah
"""".

Kudi masu yawa ta baiwa Ammi ta amsa tana murna tace kingani ba zakiban lbr ne kudi ai se
kin gaji dasu -yan nan.


Nan ta shiga lalla6a zarah akan tai hkr ta zauna da mijinta lfy tai masa abinda yakeso .




Har wajen gate ta biyosu tana d'aga mata hannu sannan tayo ciki.

Zarah ciki ta dawo tanajin kewar garinsu dama aysha .



Aysha ce ta kira wayar zarah alokacin 5na yamma zarah na sanye cikin Pakistan ruwan ash
me haske se duwatsun su farafe kwance tk a d'aya palon danta dena zama a wancen wanda
taga film d'in horrow""""" Apple ne a hannunta tanaci .

Sun jima suna hira gamida tsokanar juna zarah tacewa aysha yaushe zata zo?

Aysha tace sekin haihu """ dariya Zarah tayi tace ashe bazaki ta6a zuwaba kenan ' dariya
sukai duk kanninsu nan aysha take gayawa Zarah yanzu Atamfofi da leshi suke sedawa har
gida sanadiyara kudin data basu gashi ko suna samun Alkhairi dan ummanta lagos tk zuwa
siyo leshi """"" sosai Zarah taji dadi tace Allah ya k'ara kawo kasuwa .

seda suka jima sn waya sannan sukai sallama.




AYSHA na kashewa kiran Naseer ya shigo wayarta k'irji ta dafe tn cije lips tace ya zanyi.


Tana kallon kiran har ya katse bata d'auka ba se a na 2 sannan ta d'aga ta kuma kasa
magana.



Zauna yk a office AC na kad'ashi ya shafi kansa gamida mikewa tsaye yace my life ya kk
ina ftn kina cikin farin ck gamida k'oshin lfy""""" shiru tayi wana hakan yasan cewa tana jinsa
""" smile yayi yace dama inason zuwa gidan kune dan Allah kiban full address am really want
see u and i need to talk to u please.


Shiru tayi yayinda umma ta kwala mata kira tai saurin amsawa da na'am gani nan umma.

Dariya yayi yace oh kinga yanzu naji voice d'inki a sadaka amma fa kinada murya me dadi '"
nan ya kwaikwayeta yace na'am cikin muryar mata """ aiko tasa dariya harda rufr gudun kada
umma taji ta kashe wayar gaba d'aya ta tafi gun umma.


Jiyai an kashe ya kalli phone d'in yai dariya yace yarinya zako ki ganni a gidanku ne .






Musayyet na tashi dg gun aiki gidan momy ya biya tana room d'in ta yanata knocking tana jinsa
amma bata bud'e ba '' duk da taji dadin zuwansa amma sam taki'i budewa A time d'in tini
khairaf tayi bacci sbd bata da lfy.



Hk ya gaji da knocking ya koma palor ya zauna .



Muffedah ce ta fito dg room dinta tana ganinsa ta taho da sauri shiko ya had'e girar sama data
k'asa alamar ba wasa.


Tana zuwa ta nemi wajen zama tace yanzu kazo yaya?

Ko kallonta beba hankalinsa nakan TV wanda suke haska cartoon wanda khairat ce ta kunna tk
kallo kafin su tafi daki.






Tana lura dashi na hakin ko inkula da yai mata dan hk ta taso har gunsa ta tsuguna harda
rik'e k'afarsa wanda gashin k'afarsa ya kwanta kamar na Arab.


Kallon sa tai tace dan Allah kai hkr abinda nai mk nima bada son rainaba kak'i fahinta tane

bayan ni mesonkace jininka kuma 'yar uwarka.

Haba ya Musayyet ka tausayamin mana kodan dangan takar dk tsakaninmu.



Da mamaki ya kalleta yace dangantaka? Kinsan da hk amma kika min sharri? Banyi zaton
zakimin hk ba da nasan abin da kk shirya wlh bazanzo dakin kiba tsaka nina dk se Allah ya isa
"""" kuma kisa ido ki gani aurene bazan aurekiba .


Dg haka ya fice yana kallon room din momy .




Tsaye ta mike tana kaikawo a palon zamugani tsakanina dakai waye ze nasara.



Alhaj sa'ed ya kira zarah suka gaisa dg hk tai shiru yace kinci abincine ? Tace a a ita yanzu
tafi tsoron gidan idan dare yayi."""" Yace karki damu zan turo my son ku gaisa dg nan zan fada
masa ya zauna kici abinci yn zaune gudun kada kiji tsoroko""""a a kabarshi banajin yunwa """
murmushi yayi yace kijarah zezo inyaso kuna zaune a palor kuna kallo nasan zaki iyaci
banson zamanki da yunwa fa"""" to kawai tace yace I love you sukai sallama.


Wanka ta kumayi dan dama hk take kamar a gwagwa tsayawa tai a gaban mirror tarasa wane
kalae turare zata fesa .

Turaren Ammj idonta ya kai kai dan hk ta dauka ta bud'e shi ta koma kan bed tana shak'ar
k'amshinsa.

A round 8 ya isa gida a gajiye babj kowa a palukan dan hk ya hau upstair yai wanka sallah
yayi sannan yasa k'aramar T shirt se 3quater yasakko dancin abinci.



Kad'an yaci yana shirin tashi Dady ya kira wayarsa """"' bayqn sun gaisa yace dady yaushe zk
dawone ? Dariya yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0