Showing 9001 words to 12000 words out of 92630 words

Chapter 4 - Auren Babban Mutum By Umme Mukhtar

20 Jul 2026

855



Zarah tace kinyi kyau sosai "" aysha tai murmushi tace du kyauna ai kinfini had'uwa.

Uhmm kawai zarah tace"" aysha ta fita waje .

A waje ta iske su hafsat da wasu samari da aka zô dasu wajen daurin auran .

Cikin sanyin jiki ta k'arasa wajen kafa funta har rawa suke dan bata saba keta maza ta wuce ba.



NASEER wanda tinda aysha ta fito idonsa ke kanta ko kiftawa ba yayi sosai tatafi da imaninsa
kallonta kawai yake duba ga yanda take d'arare jikinta hakan ya nuna masa tarbiyarta .


Sanya yake da wata arniyar shadda shima fara komai nasa farine Naseer chocolate ne yana da
kyau sosai d'ane ga ministern ilimi wanda yake karatu a paris saura rabin shekara kada'ai
yagama yarone sosai wanda baze wuce 24 yrs ba.





Le6ensa ya d'an shafa ya tunkari inda aysha keyi.


Tana zuwa tace hafsat dan Allah aramin wayar zanyi kirane .


Hafsat taji dadin maganar datayi saboda batace tabata wayarta ba dan kar agane ba tata bace.

Mik'a mata tai kawai aysha ta shige ciki jitai kawai ansha gabanta yayinda wani kamshi ya
ziyarci ruhinta "" tana d'agowa sukai ido 4 seda gabanta ya fad'i saboda bata ta6a ganin
saurayi me kyu kamar saba.

Yace ki hkr fa nabaki tsoro ko ? Batace komai ba kuma har yanzu bata bar kallonsa ba .


Yace abu daya zakimin dan Allah number ki kawai nakeso ita kad'ai ma ta isheni ko zan samu?

Kai ta sunkuyar k'asa tarasa mezatayi ma jitai yana lura da ita sosai yaji dadin hakan dama
mace me kunya da tarbiyya yk nema" kawai jitai ya d'ago face dinta suna hada ido ya kad'a
mata ido gamida d'aga mata gira yace zan samuko?

Wani iri taji ajikinta da sauri ta hau karanto masa number yana kallonta yn smile yace wayarsa
yaciro me tsadar gaske yace ok kara maimaitawa banjiba .

Yana sane yai mata hakan ita ko cikin tsoro ta karanti masa tai ciki da gudu '""" dariya yayi ya
shafi sajensa yafita waje.






Da gudu ta shigo d'akin da zarah take wacce bacci ya d'auketa .



Mai da numfashi kawai take aranta tana cewa dama 'ya'yan masu kud'i basuda kunya .






Tini suka d'auki hanyar komawa gida zuwa airport dan hawa jirgi Naseer na manne jikin dad
d'insa se fara a yake dan shi yau yaga matar aure.



Minister yace yade son naga kana cikin farin ciki"" eh dad idan munje gida zangaya maka ""
dad yai murmushi irin nasu na manya ya shafi kansa yace ok.




Kulloli aka shiga shigowa dasu masu yawan gaske wanda Larai ta bada order nan aka hau raba
abinci hrdasu kaji soyaiyu.






Musayyit na zaune bayan mota yasa earpiece idonsa rufe yanajin k'ira' ar Al k'ur'ani me girma
zuciyarsa na masa dad'i""" jiyai kawai ana ta6ashi ance yalla6ai ai mun iso .

idonsa ya bud'e yana k'arewa gu kallo da sauri security's suka bud'e k'ofa suna sara masa
yana d'aga masa hannu.


Koda aka bud'e gate sea sukai minti 25mnts kafin su iso cikin gidan .






Kafa funsa ya zuro yana shakar iskar gidan wacce take kad'awa sassanya ya lumshe ido .

Bag d'insa na hannun d'aya daga cikin wanda suka kawoshi ma aikatan jirgin nan ya nufi ciki
suka bishi da sauri.


Seda suka wace palour 5 sannan ya amshi jakar ya k'ara musu kud'i suka fita suna godiya .





Kamar dag sama momy ta hangoshi itada sauran mutane ai da sauri ta taso shima saurin yake
dukkan ninsu suna fara a suna zuwa ta rike masa hannu tana dariya tace saukar kenan ba ko
waya?



Murmushi yake yace dama kawai surprise zammiki da ftn nasameku lfy?




Ah lfy lau Musayyit yaron mama dake haka take fad'a masa lokacin yana yaro "" dariya yayi
suka wuce ciki sauran matan kuwa yabisu yana gaidasu ciki kuwa harda k'anwar ummansa.



Kai tsaye bangarensa yanufa da sauri domin so yake yaje yai wanka .

Tini masu aiki suka shiga kawi masa kayan abinci kala kala suna jerewa adining din dake
bangarensa.




Toilet ya shiga ya fara wanka abinsa.



Wata 'yar yarinyace keta rigima kan cewa ita lalle sa anfita shopping yanzu momy kuwa se
lalla6ata take tana cewa zasu fita anjima itako babyn takiyin shiru.



Momy ce tace yi shiru yanzu yaya Musayyit ya dawo idan yaci abinci seku fita tare ko?


Da sauri yarinyar ta dena kukan tace da gaske momy? Momy tace eh da gaske mana .



Ai da gudu babyn ta tashi naga ta nufi wani d'aki tana knocking""""


Tsaki wacce ke d'akin tayi tace wane zedameni a halin yanzu aikin banza kawai.




Jitai ana cewa anty anty ki bud'e ya Musayyit ne ya dawo """ ai da gudu ta tashi jikinta ko
sitturar kirki babu ta bud'e kofa .



D'auan babyn tayi ta d'agata sama tace da gaske kike ya Musayyit ya dawo ? Yarinyar
cikingwaranci tace eh ya dawo inji momy.

Hijab kawai naga ta zura kota kan babyn bata biba tai hanyar waje.









Wanka yake cikin nutsuwa bayan ya gama tawul kawai y d'aura iya k'ugunsa zuwa k'wairinsa
ya fito .



Ganin mace kawai yayi bisa gadonsa zaune "" .






Zarah zarah kitashk bacci ya isa gaka kisake sabon wanka yanzu babanki yace a shiryaki
yanzu za a tafi kaiki ""'" ko bakajina zarah na jinta domin kuwa ta jima da tashi dg baccin wani
ihu zarah tasa se kace wacce akaiwa mutuwa.




Dan Allah ammi kiyi hakuri karku kaini wani gari bansan kowaba banida kowa acen dan Allah
ammi kuyi hakuri.




Larai tace iyyye ai Alhaj Sa' id shine uwarki shine ubanki maza tashi tinda dama ba wata
gayyar qawaye kikai ba .

Haka zarah ta shiga toilet tana wanka tana kuka.





cikin awa d'aya aka gama shiryawa malam hadi kuwa shine kan gaba wajen riko hannun zarah
ya kaita d'akinsa yakamayi mata nasiha kan cewa tabi mijinta idan ta sake ya kawo kararta tai
masa wani abu seya sa6a mata.









Mutane dayawa aka tafi dasu wanda jirgine dama Alhaj Sa'id yabada kud'i akaisu daga kano
zuwa abuja.



Larai ma tai mata natafadan me harshen damo.







Nan suka kama hanya se airport







Kallonta yake da mamaki yace wayaki ikon shigomin d'aki? Ko kuwa kinzo kinuna min
karuwancin nakine?

Fa 'ezah tace haba ya Nusayyit dan kai nazo bikin nan badan kowa ba saboda nasan dole zaka
dawo a lokacin nan yakamata ka tausayamin ka dubi irin son da nake maka .






Tsaki yayi fuska a had'e yazo daf da ita mikewa tsaye tayi ta kama hannunsa tana kuka """"
wani mari ya d'uketa dashi wanda sedataga taurari na yawo .




Cikin daga murya Yace maza kibarmjn d'aki banza wacce batasan darajr kantaba get out na
fada miki banasonki ki fita a rayuwata.


da gudu ta fita waje dafe da kuncinta tana kuka .








.ummee ce taku 🤗🤗😘👄
[31/08, 16:19] +234 905 934 3174: 👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀


*AURAN* *BABBAN*
*MUTUN*


Creating and written by

UMMEE MUKHTAR �

SADUKARWA GA UMMY ONTOP Naga an fara sabon novel 'yar ta Adda da ftn bazatayo
kaina ba🤣🤣��� Allah ya k'ara basirah.



🅿7

Musayyit Fa'eza na fita yai tsaki yabi k'ofar da kallo yace this gal was fallen in love with me
'"""but I don't love her""" why not daba zataso wanda suke sontaba se shi ?


Wani tsaki ya kumayi ya shiga gyara jikinsa seda ya gama k'ak'ale k'ak'alensa sannan yasa
k'ananun kaya yabi wat kwana ida zata sada shi da dining area.




A filin jirgi kuwa security na tsaitsaye kamar sojoji da alamu zuwan Amarya kawai suke .

K'arfe 5.30 dede sk sauka 'yan kawo amarya se baza ido ake """"" cikin girmamawa securities
d'in ke gaida manyan matan dake rik'e da hannun Zarah.



Zarah kam kuka harta gaji yanzu ajiyar zuciya kawai tk.



Motoci suka shiga wanda aka tanadar musu suka d'auki hanya.



Aysha na daga gefe se kallon zarah tk tana tausaya mata gashi amma ta auran da bataso gashi
an kawo ta inda batasan kowaba.


Kiran wayarta ne ya shigo wanda ko bata saniba tasan mayen saurayin nan ne na d'azu dan ba
wanda yk da number ta se zarah."""" da sauri t kashe wayar ta jefa a jaka.

Fa 'eza na shiga d'aki tai cilli da hijab wanda se atime d'in naga ashe dg ita se brazia se skin
tye.



Kuka ta kamayi sosai tana cewa ya musayyit menai mk menai mk baka sona ? Ko banda
abunda kk sone ajikin mace?


Tsam ta mik'e ta share hawayenta ta fuskanci tafkeken mirror d'in dk manne a d'akin tana
k'arewa kanta kallo.


Wani murmushi tayi tace dani kake yi senayi maganain ka da maganin taurin kanka sena sauke
mk duk wani gigi dk kanka inde nice fa'eza.




Zarah kanta a sunkuye jitai kawai ana cewa a fito nan ta d'ago kanta dan kallon inda Allah ya
kawota .


Gabanta ne yai mummunan fad'uwa sanda tai arba da tafkeken gidan wanda ko a mafarki bata
ta6a zatoba sede kawai ta gani a fina finan k'asar waje.


Sukansu 'yan kawo amaryar cike sk da mamaki .


Nan baba maryam ta riko hannun ta wanda keta karkarwa tin d'azu.





Fad'ar tsaruwar gidan 6ata lokacine komai yayi a kwai masu gadi har su 5 se securities da
sojoji wanda aka zube musamman domin kula da gidan da abinda ke cikinsa bare ga amarya ta
zo.

Haka suka shiga se rab ido suke rasa inda zasu zauna sukai domin kuwa se wuce palour suke
birjik adon kowane palour dabanne .


D'akuna kam ba a magana duk inda suka lek'a se suga komai a kwai .



Baba maryam ce tace a kira mata d'aya dg cikin wanda suka rakosu .


Da sauri yazo gunta cikin ladabi yace gani """" in ina takamayi secen tace dama tamvaya zanyi
dan Allah inane bangaren amaryar munga komai da yawa ne to munsan yafi karfin zaman
mutun d'aya shine nk tambaya wane wajenne nata ita amaryar?



D'an murmushi yayi yace ai hajiya nan gidan tane ita kad'ai ira uwargidan ba unguwama d'aya
suke ba.



Baki Baba maryam ta bud'e Aysha dk gefe ido ta zare a ranta tace wallahi nasan yanda zarah tk
da tsoro bazata yarda ta dinga kwana ita d'ayaba.



Baba maryam tace to to ngd ko yauwa ngd """ gaba d'aya ta daburce yayinda kowa ya shiga
yawo acikin gidan kamar wanda suka shiga wani k'aramin city�.




Wani d'aki a ka kai zarah wanda duk abinda suke bata ko d'ago kaiba domin wani haushi da
6acin raine suke ziyartar zuciyarta.




Ah zarah wallhi kinyi sa'a acikin mata ai se k'alilan kai masha Allah wallahi kamar abarni anan
"" hk sukaita santi zarah kuwa idontama ya bushe hawayen yak'i zuwa.

Nan suka baje suka rasa inda zasu zauna dg wancen sashin se wancen .


Nan suka bar zarah ita kadai .



Aysha ce ta shigo tacewa baba maryam ga wasu maza cen a waje sunce kizo


Da sauri ta mik'e ta fita """ tana fita ta gansu dauke da kuloli na abinci har 15 se wasu kulolin
guda 8.



Baki ta bude tace sannunku wannan fa ? Ah dama yalla6ai ne yace akawo muku sbd nan zaku
kwana idan yaso gobe se amai daku gida ga wannan abincine idan be I saba sekuyi magana
""" dg hk suka juya sukace mata se anjima.



Baki ta bud'e tace yau naga ikon Allah yoni daza abarni agidan nn wlh zama zanyi.


Nan ta kira sauran aka shiga diba ana shiga dasu gidan .



Kowa ce kula idan aka bud'e abinda ke cikinta daban ne



Kaji soyaiyu da farfesu se nama soyaiye da farfesunsa .

Soye soye ga sunan kala kala cake meat pei sncks kala kala fride rice har wani abun ma basu
san shiba.

Kitchen sukaje wanda gashinan gari guda ne me girman gase spoon suka diba da plate suka
dawo palour


...ciki aka ware aka shiga aika masa da sak'o




Baba maryam naga ta dauki wani plate ta nufi d'akin da zarah tk wanda tin dazun da suka barta
suka kama yawo cikin gidan.





Kwance ta ganta dafe kai idonta yai ja tace suba hannallahi zarah lfy?



Umma kaina ke ciwo uhmmm zaki ware ne gajiyar hanya ce .





Ai hkr wlh d'azu nayi typing me yawa ya goge amma gobe insha Allah zakuga me yawan
gaske🤗🤗🤗🤗😘😘😘😘😘😘

[31/08, 16:19] +234 905 934 3174: 👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀


*AURAN* *BABBAN*
*MUTUM*


Creating and Written
By

*UMMEE* *MUKHTAR�*

This page is ur MOM MANAL .Sarkin rigima�. Allah yabaki lfy ya qaro sauki ..




🅿8



Nasan gajiyar hanyace tashi ki daure kici """ zarah bataso tai mt gaddama dan hk ta mik'ea
hankali ta tura mt plate d'in tafaraci kadan kadan.

Minti 2 tace ta k'oshi.


K'yaleta tayi don itama bataso ta takura mata a wannan lokacin.


Bayan sungama ne sukaji shigowar motoci gidan da sauri 'yam matan suka lek'a don ganin su
waye """maza suka gani ko wanne sanye cikin kwat da glass komai bak'i ne ajikinsu har shoes
dinsu """" wani ne ya fara shigowa yaiwa sauran matan magana cewa anzo d'aukan sune za a
wajen dinner .

Manyan matan sukace ah to kuramu gamunan zuwa .



D'akin da zarah tk suka shiga suka shedawa baba maryam cewa anzo daukan sune.


Baki tq washe tace lalle kaji inda ake abu aiko yanzu wlh zamu tashi Aysah ce ta kallesu da
mamaki donko ko sallah ba suyiba amma suke shirin tafiya. Aysha ce ta ciro wayar zarah ta
kunnata ta mik'a mata tace gashi da badan na tuna na dakkoba da shikenan sede ase wata """
jiki a sanyaye zarah ta amsa fuskarta taija sosai harta d'an kumbura sbd kuka.


Baba maryam tace yauwa aysha ku zauna tare da ita muzamuje mudawo dan ba abarta ota
kadaiba .. to kawai aysha tace dan itama batason zuwa.

Nan da nan aka shirya se murna suke suka motocin suka bar gidan .


Ya rage daga aysha se zarah.


Kuka zarah ta 6arke dashi tai cilli da mayafin kanta ta had'a kai da drower .



Aysha ta dafata tana lallashinta haba zarah meze dameki kin bude ido kina gidan ki kuwa?


Dazu dana zaga baya har wani swimming pool nagani me adon heart komai yayi ki kwantar da
hankalinki ga gidanki kamar mutun ishirin ne zasu zauna kuma duk ke d'aya .


Dago kai tayi tace ni duk wannan be dameni ba wlh kawai ninasan menakeji.




To wani waje na musamman aka kaisu su hajara dasu baba maryam se washe baki ake nan
suka tadda mutane mata da maza zazzaune ba wasu masu yawa bane nan suma aka basu
wajen zama da aka tanada dominsu.



Daga gefe Alhaj sa'id ne da uwargidansa sun sha kyau sosai se d'aya bangaren yan uwane
da abokai se baby shukrah dake kusa da fa'eza """ fa 'eza kam se raba ido tak ko zata
musayyit amma ko k'eyarsa bt ganiba abunda ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0