Showing 48001 words to 51000 words out of 92630 words
ke kallon momy se kukan zuci datakeyi wanda be fito filiba.
Momy tace ki kwantar da hankalinki komai zezo da sauki kinji 'yata
Zarah ta kalleta cikin mamaki wai 'yarta kode kishiyarta.
Tin daga nan jikin musayyet yai sanyi be sake zuwa daki Zarah ba kuma jiknsy da sauki suna
shan magani sede Alhaj da momy sukadai sukasan shawar da suka yanke game da al'amarin.
Kullum Zarah burint taga musayyet amma tarasa yanda zatai dan ita duk atinanina yana gida .
Kwanansu 5 aka sallame su wanda musayyet tinda akace zasu tafi gida ya yanke shawar baze
koma gidan Zarah ba shi gidan momy ze wuce duk da zuciyarsa nason kara ganin kyakykyawar
halittarta amma dole ya yakice ta aransa.
Kai tsaye gida ya tafi zuwa part dinsa se waya yaiwa dady cewa shifa yadawo gida wanda su
nasusamma yatahoba kasancewar suna dakin zarah alokacin.
Momy kulawa takebawa zarah sosai hakan yasa zarah lokaci daya taji momy ta shiga ranta
kuma bata kallonta amatsayin kishiya a ummanta tk kallonta .
Alhaj sa ed ko yacire ransa kan zarah dan shima a yanzu tini ya ajeta amtsayin 'yarsa kamar
khairat.
Sallama aka basu memakon Zarah taga anwuce da ita gidanta ai setaha an wuce da ita wata
unguwa me kyau wato white palace gidansu musayyet.
Fa 'eza na kwance tn kallo taji motarsu da dady da gudu tafito sede
wacce taganine yasa tafara shan kunu tana sosa kai snn ta koma ciki.
Daki daban aka bawa zarah momy tace taje taiwanka ga maganin ta nan tasha """"cikin
kulawa mony ke mata komai yayinda zarah tarasa gane me hkan yk nufi.
Toilet ta shiga tai wanka tai brush ta daura tawol ta fito room din ta zauna kan bed tai tagumi .
Momy ce ta shigo kai tsaye Zarah tai sauin tashi zata koma toiler momy tai murmushi tace
kunya ko?
Yaki nan ai ni ummankicd daga yau karki sake kallo na amatsayin kishiyarki kinji zarah """.ga
wannan ki sanya kifito zamuci abinci.
Zarah to kawai tace tna darare jikinta momy ko murmushi take harta fice.
Musayyet kwance a daki sanye da kananun kaya yai kyau dashi amma daka ganshi zakasan
yayi cuta sbd ramar dayai .
Dady ne yashiga dakin hannunsa rike dana khairat da gudu ta haye bisa kan bed din tana hawa
bayan musayyet """ dariyar k'arfin hali yafari yn mata cakulkuli dady shima dariar yake yace
sakeshi kinsan beda lfy fa my daughter.
Dady ne shida momy zaune a daki suna tattaunawa nan dady ke sheda mata cewa yasaki
ZARAH SAKI UKU .... bataji komaiba dan tasan abunda yafi hk ze iyayi dan farin cikin
musayyet .
Kallonta yai yace amma karki fada mata zan fada mata da kaina a gidannan nakeso tai iddarta
kuma anan nakeso a daura mata aure.
Momy kallonsa tai kawai da mamaki aranta tace zuciyarka daban take amma kana ganin
mutane bazasu kallemu da wani abuba ?
Tsaye ya mik'e yace karki daka ta kowa idan zaki daka ta mutane to wlh bazaki tsinana
komaiba daga hk ya fita momy na kallonsa tn girgiza kai.
A dining an hadu don cin abinci musayyet kona daki kuka kawai yk yaji kiran waya momy tace
yazo yaci abinci """yace to.
Anan yasamu momy da dady harda Fa eza tana ganinsa tahau smile shiko face dinsa a tamke
yanemi gurin zama tace sannu yaya na yajikin ?
Murya aciki yace da sauki dady da momy suka hada ido suna murmushi.
Khairat aka tura ta kirawo zarah atare suka fito sanye tk da doguwar riga fara tas da ita me
ratsin light green face disa sawai batai make up ba amma tayi kyau sosai se shining tk.
Seda sukayo kwana tafarajin k'amshin turaran musayyet nan tk tanemi ta rikice """ ahaka ta
taho aiko musayyet na zaune se juya spoon kawai yake sukai ido hudu da zarah .
Da ido ta kafe shi dashi tn kallo shima haka ya hadi wani yawu me daci kujerar dayake kai har
rawa take su dady na lura dashi fa eza ta ta6e baki tana kallon Zarah.
âœŒí ¼í¿»â�¤
*⚜*BRLLIANT** *WRTS* *ASSO*
í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�♀
*AURAN *BABBAN**
*MUTUM*
Creating And Wrttn By
_UMMEE_ _MUKHTAR_í ¼í¾�
í ¼íµ¿30
Zarah da sauti ta juya zt koma d'aki karaf kuwa akan idon momy tace ina zaki ? Zoki zauna
mana 'yata.
Fa eza tsaki tayi cikin ranta tace kai kaji wani zance wai 'yata kode kishiyarta.
Musayyet kansa na k'asa se juye spoon yk yakasa cin komi .
K'afarta na rawa tasoma tahowa hannunta cikin na khairat da sauri khairat ta zauna kujerar
dake kusa da dady nan yarage ba wata kujera se wacce zt zauna kusa data Musayyet"""""" ..
Tsaye tk k'ik'am kamar waccw aka dasa dady yc zauna mana ga guri .
Da kyar ta zauna fa eza se harara tk zuba mata itako zarah basamma tanayiba
Nan takasa sakewa dan sosai kamshin turaren musayyet kesa zuciyarta na k'ara bugawa da
k'arfi """"" momy tace kosen baki abakine ta fada cikin tsokana """" dariya dady yayi yace naga
alama .
Spoon ta dauka tafara juyashi cikin cup d'in tea musayyet na kallon yanda zarazaran kyawawan
hannayenta ke juyawa ga farar fatarnan gwanin sha'awa """ tsam ya mik'e tsaye yacs ya k'oshi
batare da yajira mezasuce ba yai hanyar bangarensa .
Wata ajiyar zuciya ta sauke a6oye tana kallon kowa ta gefen ido """ se daya tashi snn tasamu
damar gaidasu """ da kulawa sk amsa kowa ya mik'e akabarta da fa eza.
Tinda kowa ya mik'e yabar gun fa eza ke kallon Zarah tana kallon yanda yarinyar takeda kyau
kuma komai nata anutse takeyinsa.
Shirun ta katse musu fa eza tace waini kam a wane gari kk ne?
Zarah ta kalleta da fara a a face dinta tace kano .
Fa eza ta ta6e baki Zarah na kallonta batace komaiba .
Fa eza tace kano wace unguwa?
Zarah tace jambulo "'"
Ummm fa eza tace gamida kau da kai gefe tace and waye mahaifinki ?
Zarah da mmk ta kalleta tace bangane ba """fa eza Tace eh I mean wayeshi a duniyar nan da
muke ciki ? Idan baki ganeba let me explain kinga ke yanzu kina auran matemakin shugaban
k'asa """ and then kuma shidin me kudin gaskene """
Ni kuma mahifina ministan tsarone .
Shine nakeso naji ke kuma waye mahaifinki?
...
Sosai zarah taji haushin maganar batace mt komaiba taci gaba da shan tea""" abun da
yabaiwa fa eza haushi kenan tai dariya ta rainin wayo tace kenan ke 'yar gidan mlm shehuce
inna gane""""
Haba no wonder kina yarinyar ki dake kika lik'ewa tsoho """me makon ki auri yaro kuci love
dinku ama sbd anga nera da dala aka lik'ewa Abban khairat wlh anji kunya.
Zarah zuwa yanzu hawaye tk da gudu tabar gun ta nufi daki fa eza ko dariya take harda dukan
table tace oh yau naga iskancin banza Allah yasa maliyace ke dan kuka.
Maganar fa eza hakane da yaro ta aura ta tini suna nan suna shan soyaiyarsu amma hakan
besamuba """""""" amma meyasa zata ciwa mahaifinta mutunci inaruwanta fashi?
Kuka tasanya tn kwance kan bed kwance tace susuka jawo dasuka rufe idonsa sukai son rai.
Amma seta nuna mata itama 'yar zamanice a yanzu hkr shine yadace da ita dan har abada
bazata ta6a kasancewa da musayyet ba """tayama hakan zt faru ? Babansa take aurefa .
Tashi tayi tashiga wanka .
Musayyet kwance a daki yarasa meke damunsa kullun son zarah shiga ransa yake """sede
daya fr tinaninta ze shiga karanto addu ar sanyaya zuciya ita take rage masa zafin zuciyarsa
idan yaji tafara alamun ciwo.
Zaune suka dukkan ninsu a babban palo amma banda zarah Musayyet yai gyaran murya yace
dama inasone zan koma cairo senaci gaba da kulawa da company n mu dake cen """
Alhaj Sa 'ed yagano shi dan hk ya gyara zama yc idan ka tafi nan kuma aikinka na nan waze
kula mk dasu ""
Da sauri yace dady dama kasan abokina umar yagama karatu jiya mukai waya dashi yace min
kwanan sa 2 da dawowa bashida lfy ne shiyasa bezo gunaba nima kuma dk ba dadn nakejiba
shiyasa banjeba .
Se a bashi kujerata ni zan kula dacen.
Fa eza kamr ta zunduma ihu idan yatafi auran nasufa ?
Momy tace shikenan ynz bakajin komi ajikinka de ko?
Eh banaji momy "" dady yacewa fa eza ta tashi tashiga ciki zasuyi magana ''' jiki ba kwari tabar
gun tana Allah yasa akan maganar auransu za ai.
Alhaj Sa ed ya dubi muasyyet yace kalma daya zan gaya mk shine ka kwantar da hankakinka
kai akinka anutse kuma wata uku rak na baka kaje kayi ka dawo """ ..zammaka wani babban
suprise ne wanda bakai tsammaniba .
Musayyet jiyai kamar yai kuka dan inde ba zarah ce zata zama mallakinsa ba toshi bashida
wani babban suprise amma a fili se yau murmushi yace to dady zanje na shirya komai jibi zan
wuce.
Ok Allah yatemaka my son Ameen duk sukace momy na kallon yanayin Musayyet jikinsa dukba
k'wari.
Seda yanar gun momy tace mezakayi ne Abban khairat ?
Murmushi yayi yace abar zancen nima gobe zamu wuce England zami 3weeks """ tsaye
momy ta mike tace to ko dan wnn tafiye tafiye ai yari yar mutane ta gaji """ace kullun miji baya
gida
Dariya yayi yace ngd a fakaicede magana ake gayamin ko
?
Dukkan ninsu sukai dariya.
Washe gari dady zeyi tafiya haka yabawa momy kudi masu uban yawa yace ko zarah taza
bukata ''momy ma davan yabata se fa eza wanda nata basu kai nasuba hakan yasata jin haushi
sosai ai itama agidan take har za a.bawa wata bare me yawa ita abata kadan.
Har airport musayyet yarakashi sukai sallama wanda shima gobe zebar k'asar.
Tin daya dawo ya shiga room ya kulle be fitoba komai sede yace akawo masa bayako son duk
abunda zehadashi da Zarah.
Wasa suketayi a daki ita da khairat se dariya tk tana antu Allah ki saukeni wash nagaji wayyo
Allah na tafada tana dafe cikin ta sbd dariyar takeyi.
Zarah ta sauketa itama tn dariya khairat tace kai nafa cewa yaya zanbishi bari naje karya gudu.
Zarah tace wane yayan ina zashi kuma ? Khairat tace cairo ze tafi kuma zan bishi kullun wayo
yk min yace zashi dani ama seya gudu ta fad'a tn k'ok'arin saka canboss dinta fari me kyau me
duwatsu jajaye """
se anjima momyn yaya khairat ta zura da gudu tabar zarah cikin tinani.
Kuka tasanya wanda batasan dalili ba ta kifa kanta tn kiran sunan musayyet xikin murya
k'arama.
Se yamma ta fito ta zauna a palo burinta kawai taga musayyet koda so dayane kafin yatafi .
Waya ya shigo yanayi wanda shida umar ne suna maganae akan ze koma cairo so sunasone
yakoma company n su da aiki ze zauna a kujerar musayyet kafin yadawo.
Sanye yk da kananun kaya har yanzu da rama kadan ajikinsa itama hk kallo daya yai mata yai
saurin kauda kai gefe da sauri ta taso tace musayyet dan Allah tsaya """
Kamar wani soja hk ya tsaya amma be juyoba ya runtse ido yanajin muryarta kamar sarewa.
.muryarta cikin kuka tace wai wai tafiya zakayi?
Shima kukan yakeson yi ya juyo kansa na k'asa yace eh meya faru
?
Girgiza kai tayi tace bkm fa eza ce ta fito se kada jiki tk tagansu cikin wnn yanayin seta kama
tafa hannu tace ummmm kaga wani salo kukan me kukeyi yau naga soyaiyar matar uba da
d'an miji.
Ai Musayyet wani tsalke ya daka ya isa har gunta ya kwasheta da mari har uku snn ya cillata
kan kujera ya shiga jibgarta kamar wanda akasa shi to gidan dama bakowa momy batanan """
Zarah tazo da sauri tace dan Allah ka kyaleta karka kashe musu 'ya dan Allah kabari ""
seda yai mt lilis ko motsi batayi snn ya nufi bangarensa ya maida kofa ya rufe .
Fa eza ko ganin ya tafi ta shiga rera wani kukan tana zagin zarah itako tabar gun tn mamakin
meyasa yarinyar nan bata sona meyasa takemin hk ne koko nime nai mata?
*âšœBRLLIANT* *WTRS* *ASSO*
í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�â™€í ½í±³í ¼í¿»â€�♀
*AURAN _*BABBAN*
*MUTUM*
Creeting And Wrttn By
_UMMEE_ _MUKHTAR_í ¼í¾�
í ¼íµ¿31
Se dare momy ta dawo inda ta tadda Zarah a room dinta cikin hanzari zarah ta sakko dg kan
bed ta gaidata """"momy murmushi tayi tace sannu kina hutawa ne mun barki ke kadai ko ?
Zarah tai smile tace ina khairat?
Momy tace muna dawo wa tai toilet wai wanka zatai hakatake kamar agwagwa dan wanka ""
zara dariya tayi k'adan cikin ranta tace ai duk d'aya suke da musayyet.
Momy tace yauwa gobe da safe ki shirya zamu raka my son airport daga nan zamuje gidan naki
mu d'ebo kayan sawarki.
To zarah kawai tace yayinda momy ta d'akko kudin da dady yabasu ta bata tace gashi inji
Abban khairat ko zakise wani abun """" ido zarah ta Bude ganin kudi fal bag kamar wacce
zatase gidaje wai amma dukna kashewar tane?
Um um momyn khairat niba abinda zanyi dasu ki rik'e .
'Yar dariya momy tayi irintasu ta manya tace kode kunyata kikejine haba 'yata ai mumzama
d'aya kinga d'auki kisa cikin drowan nan zanje nima nai wanka zan turo mk mutuniyar tk.
Daga nan momy ta fita Zarah tabi drower da kallo tana rik'e baki """" wnn uba kudi hk .
Washe gari Tini musayyet ya shirya dan ya k'agu yabar k'asar inda ya d'ibi muhimman was
documents ya zuba a bag """3set ya d'iba kawai ya zuba a trolley ya zauna a palo yn jiran
fitowar momy.
Se 10am momy ta fito khairat ko tn school ya kalleta da murmushi yace momy ina kwana """
itama face dinta a sake dan tn gudun abinda ze jawo ms matsala dan hk dole tadena daure ms
fuska da take" tace lfy lau ya jikin ,, da sauki momy tin dazu inajiranki 11 jirgin ze tashi.
Oh yi hkr bari na kirah Zarah.
Da sauri yace momy mutafi mu kadai mana base da wani ba.
Harararsa tayi tace Zaran ce wata?
Kai yakama sosawa ya shiga gyara shoes d'insa wanda dama a gyaran yk kawai bayaso momy
taga fuskarsane kartaga yana yinsa shine yakama gyaran takalmi.
A zaune ta samu zarah tn kallo tace maza taso mu wuce wancen d'an wutar cikim na jirammu
"""" ya jikin naki "" zarah tace da sauki.
Mayafi kawai ta dauka sk fito yai saurin mik'ewa tsaye yasakai ya fita itako zarah tinda sk fito
kanta na k'asa .
Ita tarasa dalilin dayasa suka kawota nan duk ba asake takeba meze hana a maidata gidanta .
Musayyet gidan gaba ya hau driver yataso da.hanzari ze kaisu momy tace no barshi kawai .
Da kansa musayyet yai driving momy tace idan zasu dawo zata wuce da zarah wani fili zata
fara koya mt mota.
Dan cuno baki yayi bece komaiba momy tace wai bakaga mutane vane bazaka gaidata ba?
Musayyet jiyai kamar ya rusa kuka wai momy yatake ms hakane shifa bayaso yama dinga
ganin zarah jiyake zuciyarsa kamar zata fashe """ sunyi sabo da ita wanda baze iya cireta a
ransa ba """ barin k'asar shine abunda kadai yake gani zesa ya manta da