Showing 84001 words to 87000 words out of 92630 words

Chapter 29 - Auren Babban Mutum By Umme Mukhtar

20 Jul 2026

849

fito.

Gab dazat fitone taga kunamar kwance jikin dutse momy ta koma ta dauki wani dutse ta rotsa
mata """ saga 'k'wayaye nan dayawa kwance cikin cikinta.




Tana fitowa ta kwanta gefe tana maida numfashi sa ade se sannu take mata yayinda ta tsinko
wani ganye kore ta dakashi da dutse ta murza jikin k'afa ta .


Dan kwalin dk daure cikn momy jini ya 6atashi dan haka sa ade ta cireshi ta dakko nakan momy
ta daura mata bayan itama an goga mata wannan koren ganyen a zagayen cikinta.


Haka muka dauki hanya sa ade na goye dani yayinda mony ke tafiya a ahankali har muka iso
gun wani rafi.

Alwala sukai sukai sallah nima sukai min wanka ta goyani mukaci gaba da tafiya.


'Ya'yan itatuwa sune abincimmu wanda muke tsinka akan hanya.


Se kuma ruwan rafi wanda shine ruwan shammu.


Munbar rigar wanda seda mukai kwana 4 muna tafiya sannan muka hadu da wasu samari suma
fulanine sa6e da sandunan su se zomaye a hannunsu .

Da sauri sa ade tace Mulabi ga wasu cen koma iya neman temako gunsu?...



Momy ta dafe cikinta tana haki tace a a sa ade ni yanzu tsoron mutane ma nakeyi """ tunda
sune sanadiyyar barimmu rigarmu gara mu kalesu sonake mufita akusada da garimmu.







Sa ade tace a a gaskiya gara munemu temako de ni wlh nagaji da tafiyar nan bakiji kafafunaba .





Daf da zasu wucene suka hango su zaune jikin Bishiyu samarin suka yo kansu suna tambayar
ina zasu """"" momy tace a a akwai inda zamu kuje abinku kawai


Sa ade tai saurin cewa kyace da inda zamu bayan gurin zama muke nema .


Samarin suka dubi juna sukai murmushi sukace subiyosu sunada gun da zasu basu su zauna
har tsawon rayuwarsu.


Ni kaina duk da inada karancin shekaru hk kawai naji ina tsoron mutanen .

Momy ta kafe kan cewa subarshi sun gode amma sa ade tace sesun bisu.


Suma samarin hk sukaitayiwa momy dadin baki har suka amince sk bisu.







Samarin na gaba muna bayansu cikin wani daji me duhun gaske suka jamu se kalle kalle nk ni
kaina zuciyata rawa tk akan mutanan.



Sannu sannu har muka zogidan suma na bukkane guda 3 suka nuna mana wata bukka mk
shiga yayinda suka kawo mana fura da kuma nono kowanne kwaryarsa daban




Nan dk a yunwace mk mukafara sha muka koshi .


sa ade ce ta fito ta iske samarin zaune da alamu wani abun sk kullawa na mugun abu akan
yaiyena tace ko kunada maganin ciwo kanwatace taji ciwo ajikinta do Allah kutemakamin.


Saurin yace akwai magani ina zuwa.

Wata bukkarya shiga ya dakko wata jaka ta fata sannan ya fito suka rankaya inda muke zaune
da momy .



Momy na kwance ta bude gefen cikinta dan yasha iska dan gun ya dan tashi .


Ba sallama suka shigo momy tai saurin tashi zaune tana rufe cikinta batai maganaba har sk
zauna.

D'ayan yace sannu ko momy tace yauwa.

Miko mata wani garin magani yayi yace akwa6a da ruwa tasha gun daga hk ya fita yana
kissima abubuwa dayawa aransa akan momy.

Momy ta dubi sa ade tace kirage kula mutanan nan banaso zuwa jibi insha Allah zambar gu nan
hankalina ve kwanta dasuba baki ganin iri kallon daya ke min ne?



Kede Mulabi kinfaye mugun zato kan mutun aradu daga temako seyazama bala'i?





Samarin zaune abayan bukkarsu D'ayan yace waiko gaka abunda nagani ne ?




D'ayan wanda sunansa ja e yace nariga ganinkoma meye kuma aradu banbari tsuntsu dg
sama kenan.




Yanzu yazamiyi.


Ummmm bari zami su saba damu mukuma maida maitarmu ciki dan karsu gane daga nan
ninasan me za ai.



Dariya sukai dukkan ninsu sukaci gaba da busa sarewa me dan banzan dad'i game sauraro.


👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀

AURAN BABBAN

MUTUM


Crtng And Wrtn By

UMMEE MUKHTAR�


.kuyi hkr wlh kwana 2 ina busy ne sbd school shiyasa kukaji tsit ☺



🅿50



Cikin dare hk suka ishemu da bush bushe yayinda sk hura wuta da karare dan jin d'umi lokaci
lokaci suna kallo bukkarmu """" bacci na nake amma seda momy ta tadani tabani kindirmo
nasha ta wankemin baki sannan ta kwantar dani """"koda na kwanta ba bacci nakeba domin hk
kirun nakejin tsoron kasnacewarmu agun ....
Sa'ade ta d'aga d'an mayafin daya kare bukkar wanda shine labule ta hango samarin zaune se
hira sk suna dariya d'aya dg cikinsu ne ya rukida'a ya koma zomo ,,,, yayinda d'ayan yana
ganin haka ya koma 6era suka kasa gudu cikin duhun daji.


Sa""ade tace kinganiba wlh mutanan nan shu'umaine jifa ana zaman zama ji yadda sk maida
suffarsh.


Momy tatashi zaune dafe da ciki tace tomeye bak'onki anan dan kinga hk zasuyi avunda yafi hk
""ince ba zaman daji sukeba kuma fulanin asali ....



Sa'ade ta kwanta kusada momy suka fuskanci juna tace yanzu ina zamu idan munbar nan
?...momy ta shafa kaina na lumshe ido dan dama inajinsu ba bacci nkb.

Tace nima bansani ba nafi tausawa yaron nan gashi bamu ta6a shiga binni ba koda
saud'ayane.

Se babammu shine wanda yata6a shiga yai wajen wata d'aya anan yaji sunayen yaran binni
inna kona haihuwa yasaka sunan Nabeel .


Sa""ade tace Allah yajikan su da rahma rayuwar duniya ba komai bace face wata aba k'alilan
kalli kamar bamj rayuwa dasuba ya wuce sunzama tarihi hk muma wataran zamu zama tarihi.

Daren ranar basuyi bacciba hk sukaita hira wanda Nabeel shima sam bacci yak'i zuwar masa
duk da yn yarone amma se tinane tinane sk hanashi bacci.




Da subar fari sukai alwala gamida sallah gurin ba kowa tsit se kukan tsuntsaye """da alama
samarin basu kwana agunba """""



Seda rana tafito sannan samarin sk dawo hannunwansu sa6e da namun daji kala kala kama
daga tsuntsaye zuwa masu kafa hud'u.



Kamar abun kirki sk hau gasawa har cikin bukkarmu sk kawo mana yayinda su momy sukai
musu godiya samarin sk fice .



Ni suka fara bawa nace banaci dan hk kawai nima nk tsoron mutanan """ suma basu Ciba nan
gafe sk ajeshi sukai shirh suna tinani.


Fitanayi dan nani fitari duk girman gurin narasa inda zanyi sedana zaga bayan gurin na
tsuguna.


Magana naji kamar dg sama wanda bako tantama nasan ta samarin nance dan kuwa nagane
muryarsu.



Kabari idan dare yayi kai seka fara shiga idan suka neme yi mk gardama kasa wannan wuk-ar

ka yanka ta abanza zamu temakesu .


Fitsarun da bn gamaba kenan na taso ahankali na kom inda mk .



Bancewa yaiyena komaiba harsedana tabbatar samarin sunbar gidan cikin hausawata mara fita
nahau gayamusu abunda naji wanda na tabbata damu suke.



Sunajin haka kuwa sa-°ade ta kama momy ta rike hannunta ni kuma ta goyani cikin sauri sauri
muka bar gun..
..


Tun da mk fara tafiya ba wanda yai magana har yamma tai mana muna cikin wani daji jikin wata
bishiya muna hutawa.



Hawa bishiyar nayi wi nagani ko mun kusa zuwa bakin hanya amma naga akwai tafiya me
yawa agabammu.


Ban sakkoba ina kan bishiyar kamar dg sama na hango d'aya dg samarin nan se dube dube yk
da alamu musuke nema .



Cikin sauri na sakko nahau gayamusu nahau gaya ms na hango d'aya sunbiyo mune miyi sauri
mugudu.






Cikin sauri muka 6uya bayan bishiyar dk me girmace .


Ta gabammu yazo ya wuce se zare ido yk hannunsa rk da sanda da kuma wuk'a.

Wata hanya yabi seda mk tabbatar tai nisa fito tofa tinda mk fara tafiya bamu hutaba seda garin
Allah yawaye danni goyani sukai avaya aduk sanda na farka cikin dare zanji tafe suke ko
hutawa basayi kuma basa magana sede laluben hanya.



Seda mukai kwana 3 ahanya sannan mk fito kan hanya ..



Kudi suka bada aka fito damu zuwa wani dan kauye namma bamu zaunaba mukaci gaba da
tafiya har mukai akori kura aka fiddamu dg k'auyen tafi tafi har muka iso babbar wata tashar
mota .



Ga mutane da yawa da alamu mota ake jira.

Nansu momy suka sayi kyan sawa kala dai dai irin namuna filani nima sksiyamin da sauran
kud'in dk gunsu.


Kadancewar akwai toilet agun nan suka shiga sk sake kaya nima suka samu wata rumfa daba
kowa cikinta sk sauyamin.





Se yamma motar tazo da gudu aka shishshiga nan tk motar tacika yazamana babu waje.



Haka mk hakura wata bata sake zuwaba sewajen magriba.

Shiga mukai sannan aka dauki hanya.



Kwandas'ta nata kar6ar kud'i yazo kansu momy tace ina zakune?
Kallonta yai sannan yai dariya yace kuda kuka hau motar bakusan inda kuka nufaba

shinbakusan wannanko motar ina bace?.
Koda yk filani lamarinku se a barku kunfaye sakarci da abun dariya.

.gaba d'aya mutanen motar sukasa dariya.

Fuskar momy na kalla senaga sam batajk dadin maganar da kwandas tan yaiba .

Na had'e rai kasancewar akwai wn buzukusa damu dauke da butar k'arfe hannunsa amma
babu shayi ciki "


Cikin zafin rai na fizge butar na rafkawa kwandas 'tan nan yasa ihu jama"ar dk motar sk hau
salati direba ya tsaya yai parking kowa ya fito shiko kwandas'ta ihu kawai yk domin wajen
idonsa nasamu.


Nan da nan guri yacika su momy se bada hkr suke amma direba yace sam baze yardaba ....


Niko inajikin momy se faman fushi nk dan naso ace bakinsa nasamu na bige ba idoba .

Hkr akaita basu dakyar aka samu suka daure masa gefen idonsa da tsimma sannan sk amshe
kud'in gurummu duka wai zeyi magani dasu.

Sam sukaki yarda su amshemu amotar sk shiga sukaja sk tafi sk barmu .



Sa'ade tace oh damar hk yaron nan yk da zuciya?

Dubafa yarone amma wai har yasan yatarewa yaiyensa fad'a.


Momy ta kwantar dani kafadarta tace karka sake hk kodan gaba kaji idan kaji ana fada da
manya kadena shiga.
.
Bancemata ko kalaba danni har ynz haushin sa nakeji cikin raina




Muna hk wt motar tazo wucewa mk tare mk shiga nan me motar yace kaduna zashi.

Se bayan munshiga ne momy tarokeshi kan cewa yatemaka ms basuda kudin zuwa.

Motar aka tsaida yace gaskiya sede kushiga boot dan bazaku taremin wajen zaman fasinja
dazasu bn kud'i ba .




Ba musu mk koma boot ahakamma ai mungode """godiya sukai ms meyawa sannan aka fara
tafiya.






Duk yawancin mutanen dk motar ba wani wanda yk da kaya wanda za asa a boot.



Tafiyace anayi ana hutawa har tsawan kwana 2.




Atasha aka zubemu kowa yakama gabansa.







Yunwa ce tasa na kasa koda magana "" lura sukai da hakan s'ade tace yaron nan yunwafa ykj .


Momy tace nima na lura da hakan.

Game abinci cen muje komasamu.

Wlh banason sk kaina a tsaka me yuwa amma kodan yaron nan bazan iya jurewa ba.



Sallama sukaiwa me abincin ta amsa nan sk roketa tabasu abincin da zasu bawa yaronnan
inyaso ko aikine sa mata .



Matar babbace sosai ta kallesu sosai 'yammatan suka birgeta yaran matan fulanin usili
kyawawa dasu .


Tace bakomai kuma zaku iya samu .



zuba ms tai meyawa duk suka cinye ga mamakinsu se sukaga tasake zuba musu wanda yafi
nada yawa.





Nan ma sukaci har suka rage ""nuna ms kayan wanke wanke tayi harda shara """cikin sauri
suka gyara wajen yai tsaf alwala sukai sanna n sukai sallah.






Har yamma suna wajen basu motsaba matar ta lura da hakan tace bakuda inda zakune?

naga dare yafarafa gashi shi rin tashi nk.







Sa'ade tace eh bamuda inda zamu bak'ine mu don Allah kitemaka mn.

Matar tace toni sunana hajja mama gidana yana nan vaya sede gidan hayane amma ni kadai
nk zaune.

Idan kunga zaku rikà temaka kamin ne da aiki sena daukeku akwai makaranta kusa da gidan
shi yaron se a sanyashi.

dan naga alamar kamar bakuda kowa ko?




Momy tace eh hakane mngode Allah yasaka da alkhairi bamuda kowa gaskiya kam.


Matar tai murnushi tace kunga har abincin dare inayi amma svd wani dalili nadena kutashi
mutafi zan kulle wajen.





Nan sk gyara wajen aka rufe shagon sk kama hanyar tafiya cikin ransu suna mamakin saurin
amincewa datai dasu.


👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀👳🏻�♀

âšœBRILLIANT WRTS ASSO�

AURAN BABBAN

MUTUM

Crtng And Wrttn By

UMMEE MUKHTAR�



🅿51

Gidane me d'akuna 2 se band'aki da k'aramin tsakar gida ,,,, suna shiga ta nuna musu wn daki
tace nan ne gun kwanansu.

Godiya sukai mt sannan sukai alwala sukai sallah dan magriba tagabato .


Bayan sun idar sukai wanka sannan sk kwanta .


Hk rayuwar su taci gaba da tafiya tsawon sati d'aya kenan tare suke fita da hajja mama zuwa
gun seda abinci yayinda sk mata aikace aikace.


Atamfofi ta siya musu kowa 2 akai musu dinki abinka da kyawawa sega shi sunfito kai kace
yaran masu kudine.


Satinsu 3 tare da hajja mama cikin dare ciwon ciki yakamata ko safiya bata kaiba Allah yai mt
rasuwa.


Nan fasuka tsure sk shiga tashin hankali dan iya zamansu tare da ita tn kyautata musu dede
iyawarta.


Adaren suka tashi suka fita suna bubbuga kofar gidan wn bawan Allah dk makwabtaka dasu
sk sheda ms.

Sosai ya tausaya ms yace suyi hkr da asubar fari zezo tare sauran jama ar gari a sallaceta.


Hk suka koma gidan ina rike da hannunsu duk inda zasu muna tare.


Kwanan kuka sukai daga baya sukai tai mata karatu da addu o I.


Da sassafe ko kofar gidan yacika harda mata sk shigo.

Wasu tsoffi ne sukai mata wanka aka sallace ta aka kaita .

Koda mutane sukaga har rana tayi ba a dora tukunyaba se kowa yafara zame jikinsa yana
warewa ........� kun san mutuwar yanzu inde baka dashi sekaga gidan mutuwar ma wlh
bazama akeba sbd babu muwalati🤭.




Washe gari da sk dawo sukaga duk uwar darince se bawanda yasake dawo wa daga mazan
har matan.

Hk aka barsu abun tausayi.


Sunyi alqawarin bazasu ta6a mt kudin taba zasuyi mata sadaka dasu .


Hk suka fito cikin gari suka samu gajiyaiyu suk basu duk da suma suna bukata amma basu
ta6aba .


Zaune suke qaraf agidan bako k'wayar hatsi dazasuci.


Oh ni yanzu yazami gade gurin zama munsamu amma babu abinyi yazami?



Momy tace kaina ya kulle kode zamu fita neman temakone ko masamu na jarin abincin tunda
kinga wancen kudin da mk sadakar banamu bane hakkintane.


Sa ade ta numfasa tace hakane kuma kinga .

...

Sallama sukaji a kofar gida da sauri sk leka.


Wani mutun sk gani tsaye bako fara a be bari sun gaidashiba yafara jawabi.


Amm dama kafin ta mutu ta fada mk gidan banata bane ko yaya?

Momy tace a a amma kai hkr dan Allah zamuke biya ai mana afuwa .

Har yaushe zaku biya kunga damafa rangwami nai mata amma yau wata 6 kenan bata biyaba
gashi kuma ta rasu. Ni gidana duk wata ake biyana tinda ta mutu yakamata kubarmin gidana .



Nabaku nan da kwana 2 .


Yana fadar Hk yai gaba avinsa.




Suka kalli juna suka numfasa gamida

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0