Showing 36001 words to 39000 words out of 56145 words

Chapter 13 - Bakar Izaya Complete Book Ansholy

Ansholy   

31 Jul 2026

607

sanin
wyrin mykaiba kinga inmukaje zamusha wahala kamin mi isa

keni nama manta ashe duk excord dinshi nanan nasan sunsan gidan kinga bawani batun shan
wahala amma abari sai goben hakadai suka zauna suka cigaba da tattaunawar yadda tafiyar
zata kasance

alhaji hamxa ne zaune shida iyalinshi to ameen gobe daine zamu rugar jalo washe hakura

ameen yayi dan yafi kowa murnar xuwa rugar

dago kai haisham yayi dad mixa kujeyi aruga murmushi yayi namanta lokacin da abun yafaru
kai bakanan sai ameen yanzu shekara sha hudu da baruwar abin nan yafara bashi lbr

to danayi alqawari baxanje rugar ba sainan da shekara shabiyar kamar yadda mlm amadu yace
saidai akwa nikan dasuka wuce naita mafarkin mlm amadu yanace man nai sayri naje rugarsu
na taimakama yarinyar dejih dan tana cikin hadari

to kaji abinda xai kaini rugar tam Allah yakiyaye ni inanan tare da mum dita

ina aitare zamu dakai haisham dan yan uwan mlm amadu basuda mutinci mota goma xamiyi ta
sojoji nasan zasu tsora inba hakaba wani na iyasa sandarshi yabigeni haba dad dagaske nake
maka haisham

Allah dad da baxanje ba amma yanxu xani

rugar jalo

uwalece kita xunbuda sauri yalwa fito mutafi yalwa dake jiran uwale tundaxo

haba uwale yazaki barni naita zaman jiranki kamar sakara tun dazufa kikaceman xakixo amma

sai yanxu mtss tasaki tsaki

kiyi hakuri yalwa aradu mln ne bai fita da wuriba sai yanxu yanxun haka baimasan nafito ba

tashi tayi suka kama hanyar gidan bokanya kirarata suka dingayi sai ita dakanta tadaga masu
hannu alamar ya isa hakanan

wani kullin mgn tabata kidamashi da fura kibata tasha kitabbatar tasha to ko daqiqa daya
bazata karaba xata tafi bar zahu godiya suka shiga yimata

tsawa tadaka masu banasan godiya kutashi kubace man dagani jiki nabari suka fito uwale saida
tatsaya tataka rawa dan tsanin murna

yalwa dariya kawai take mata kai uwale harda rawa barni kawai yalwa nataka ainajima da bakin
cikin yarinyar nan yau bokanya takawo man kar shanta gobe iwal haka taxama gawa kai
aisainayi rawar daban tabayi ba

tafawa sukai yalwa tace aiyau nikam ina gidanki har dare kana gobe tunda asuba zaki ganni da
gaske kike yalwa aradu da gaske nake tunda nadaina zowa kinji nace xanje
a,a amfa naji dadi danko dana haifi maikudi bakije ba

cikin xuciyarta kam chatake duk kigama wannan rawar qafar gobe iwal haka da burina yacika

xan chanxaki

*tam fans ko burin uwalan nacika kubiyoni yar mutan katsinawa danji mi gobe xata haifar kaini
harna qagara gobe tayi ga zuwansu Nafi 😳 ko hajiya maryam xata amshesu kuwa*

*Ansholly*
😭BAKAR IZAYA😭
105 110

😘Ansholly😘

su Nafi andau hanyar kd tam Allah yasadai hajiya maryam tai maku tarvar arxiki
yalwa tunda taqurama hainan ido ko qyaftawa batayi

mlm iro ne yafito a,yalwa kece agidan namu sai yanxu hqnkalinta yadawo ih mlm iro chqne bara
yaudai nqyi zumincin daya dade bq asqdqshiba aikowa kinkyauta suduka duk mgnr da sukeyi
idanuwansu nakan Hainan wace tasadda kai kasa

ina aminiyar tawane tana dakinta bacci kawai take tun dazu nake tayar da ita taki tashi batama
tsayaba mlm iro amsava tayi dqkin uwqle shikuma yawuce gona tunda yanxuba shanun kiwo

bugun qafarta take ke uwale kitashi hakanan harfa rqna tafara fito kokin fasa kashetan ne ai da
sauri uwale tabude ido kana tadirko daga kqn gadan inafa yalwa da abunfa nakwana yau inhar
Hainan batabar duniyar nanba toni shegiyace

damachan hakanne inji yalwa wani kallo uwale taimata mikike nufi da damachan hqkane ke
share kawai kifito aisauri agama dumaman dan gatachan xaune dole uwale tasaki mgnr amma
tayi alqawari daga yau ba ita ba yalwa

ba abinda ketashi cikin motar sai karatun Qur'ani qauyika kawai suke wucewa kallan agogo
Ameen yayi karfe 7:30 dai dai kallan abban nashi yayi dad har yanxu bamukusa isava munkusa
ya akaine nagaji dazama ne murmushi haisham yayi xaman awa daya daribin ne harka,gaji ih
wallahi yaya to Allah yasawaqe

Nafi anshigo cikin garin kaduna dan chataima drive"n yayi gudun dabaitaba yiba suna isowa
bakin get din sojojin dake tsara get din suka wangale get din dan sunsan motocin wata uwar
jiniya da hajiya Maryam taji yasata barin aikin datake tafito

daan tana kitchen itada mai aikinta suna hada breakfast awindow tatsaya tana kallan ikon
Allah danko ba afada mataba tasan matar haisham ce duba da motocinshi sannanga excord
dinshi ganinda tayi sunkusa isowa yasata barin wurin takoma kitchen Tanamai bakincin auran
wannan mata da haisham yayi ita yadda yan uwanta suka bata lbr saitaga kamarma sun boye
Mata wani abun dubada kallo daya zakaimata katabbatar

yar barikice cikarkiyarta ma komi yagani ajikinta uho kitchen dintashiga suka cigaba da aiki
tana tsamanin jin sallamarsu amma shiru kamar an aiki shirwa kenan bazasuyi ba

suna gamawa uwale tadauko garin mgnin tabarbada ke hainan na am inna xonan tasowa tayi
takarbi tuwan da ake mikamata amshi kimaza kicinye to tace kana takoma wurinda tataso

bissimillah tayi tasomaci wadda yanzu tazame mata jiki ko ruwa zatasha sai tayi

uwale da yalwa leqyanta kawai suke suna dry

hmm uwale karfa dariya tazama kuka fa lol

su haisham anshigo rugar jalo lfy Ameen sai wani zare idanu yake yana qarema yan matan
ruga kallo aunty mamie dai tace qwalelanka lol

dai dai gidan ardo sukai parking yayinda duk wanda yayi arbadasu saiya maida gida yakulle

dan gani suke kila tashin rugar akazoyi fitowa haisham yayi cikin ixxarshi yayi hanyar
masarautar sauran sojojin natake mashi baya shida alhaji hamxa

*kuyi haquri da wannan fans wallahi yau suna mukai shiyasa amma insha Allah gobe zanmaku
dayawa ngd da kaunar dakoke nuna man*

😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
110_115

this page dedicated for Ansholly novels 1&2

😘Ansholly😘

su Nafi koda suka shiga gidan samun wuri sukai suka zauna sai raba ido suke dan palon
yahadu duk cikin palon dake cikin gidanta ba wanda yakaishi haduwa

kalle kalle kawai suke batare da sunwani tunanin basu kyauta ba dabasuyi sallama ba

chan yar aiki tafito riqe da wani qatan fliat gabansu tazo ta aje barkanku da zuwa gashi inji
hajiya tace kugamaci nakaiku shashan yallaban

cikin yatsina Nafi take kallan habiba yar aiki au ashe kunsan da zuwana aka banxatar dani haka
ita hajiyar bazataxo mugaisa ba saidai aturo mana abinci ga mayu ko

kiyi hakuri hajiya itace ta aikoni nakawo maku amma tace ita batada lokacin yara marar tarbiyya
irinku dan haka da kungama cin abinci kutashi maza kubar mata palo akaiku part din mijinki dan

tanada buqatar palonta

amma kiga farceni ranki shidadi wannan aiken uwar dakina ne wani irin bakin ciki Nafi taji
yarifeta amma zatasan tai mata haka tarantse da Allah saita rabata da haisham gaba1 taga
qaryar rashin mutinci

tam Nafi ta Allah bataki ba inji my daughter

tashi tsaye tayi ke sadi tashi muje chan maci abincin ai saukima mijin nawa yanada part dinshi
yau dasai ankorani

hmm kaji Nafi to basai ki ajiye masu abincin ba shima kiyi xuciya da shi amma ba injini ba inji
Mira lol

sallama sukai amsa masu akai kana akabasu ixinin shiga shikanshi ardo saida gabanshi yafadi
amma yadake gaisawa sukai amutince

kallan ardo alhaji hamza yayi nasan baka ganeni ba nine hamxa wanda mlm amadu yaba ajiyar
nan

ai ardo sai aka aqara fadada fuska Allah sarki aradu ban ganeka ba kayiman kyau baccin
kaqara manyanta su ameen yanuna wa innanfa yaranka ne

eh wannan shine babba haisham lokacin da su mlm amadu sukaje shi yana makaranta sai
wannan suka iske wato ameen

to Allah shiryasu Amin inji alhaji hamxa kaga nadawo batare danakai lokacin da aka ibar man
bako

ai gwara dakazo yanxu dan yarinyar nacikin matsin rayuwa kwanan nanmane naji da sauki nan
yahau basu lbrin irin yadda uwale ke ganama hainan bakar ixaya

uwale da yalwa dariya kawai suke tana lomar karshe maikudi dake cikin daki yana bacci ya
kurma wani irin ihu da sauri uwale tayi hanyar dakin

daukoshi tayi sai wani shureshure yake alamar dai mutuwa wata uwar kara uwale tasaki wadda
tasa makwafta shigowa

jijjiga maikudi take amma rai yayi halinsa sakinshi tayi da sauri yalwa tatareshi wurin hainan tayi
wadda ke tsaye taketa zare ido dantasan rugar ba amutuwar Allah da anmutu ance itace wani
uban mari taji andauketa dashi wanda yasata ganin star's

kamin tadawo daidai taji anwani jata kanta tabuga abango take jini yafara wanke mata fuska

wani irin duhu yaziyarci idanuwanta kasa tatai xata fadi alamar tasume

janta uwale tayi har wurin madahi wuqar da yalwa tasa zata nane takalmanta tadauko cire rigar
jikin Hainan tayi wuqar ta axamata bisa baya wani razanan nan ihu tasaka

alhaji hamxa yagoge hawayan da suka xubo mashi shida ameen shikam gogan ko gexau baiyi
ba saidai jijiyoyin kanshi dasuka tashi sukai jawur alamun ranshi yagama baci

alhaji hamxa ne yayi mgn nidama nasan mlm amadu ya mutu yadda naketa ganinshi cikin
mafarki na kana yana tacewa
nazo nataimaki diyar dije

mlm sule ne dai bansan ya mutuba Allah yajiqan rai Amin inji ardo

haisham ne yayi mgn wanda tun xuwansu bayan da gaisuwar da akai bai qaracewa komiba to
koza asamu wanda zai rakamu chan gidansu yarinyar

a,a wannan ba matsala bace tashi kawai muje ni narakaku inji ardo

hanyar gidan mlm iro suka dauka suna gaf da isa gidan sukaji anyi wani raxanan ihu da sauri
suka shige gidan lokacin har idanuwan Hainan sunfara xama ja ina uwale ita batama luraba

wukar tadauko zata manna mata afuska dan cikin jikinta nanne kadai bata samata ba yayinda
mutane suka fara xarewa ciki kuwa harda yalwa dan yanxu jinine ke fita daga cikin idan hainan

Ansholly😭BAKAR IZAYA😭

Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭

115_120

😘Ansholly😘

uwale duk bata luraba jitai hanninta na lauyewa yana komawa kan fuskarta

wani razanan nan ihu tasaki haqoranta duk suka zobo nashashan datasa wutar ihu take tana
dahe da wurin su yalwa ne naga sundawo

cikin gidan suna fita suka iiske wajan yazama wani qatan rami wanda basu ganin iyakarshi
yalwace tabasu shawar sudawo ciki gwara azabar ciki data waje

tashi hainan tayi tana dariya sannu ahankali duhu yafara mamaye wajan

ardo nagani yanata qyarma yana dana sanin zuwanshi miyasa baisa yaro yarakosu ba yasan
yau kashinsu yabushe yasan dasu zata gama

mgnr da alhaji hamza yayi ce tadawo ardo daga tunanin dayatai

haisham kuciba dakarantu al,qur'ani daga ayatul kursiyu d falaq d nas karatun suka fara duk da
yanzu gidan yayi duhu dayawa ko tafin hannunka baka gani sai ihun mata daketa tashi

shidai ardo tsaye yake dan baisan miye zai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0