Showing 3001 words to 6000 words out of 56145 words

Chapter 2 - Bakar Izaya Complete Book Ansholy

Ansholy   

31 Jul 2026

580

wuta takama

agurin to alokacin da aka fara canfe canfen wasu sun yadda wasu basu yadda ba

alokacin da aka fara mgnr liman yadawo daga kiwon rakumin da kakanki yabashi yazu ya iske
ana wannan mgn

yaja yatsaya yace haba bayin Allah yazako fara yimana canfe canfe daga ance matar iro nada
ciki kawai sai ace wuta takama agona aikamin ya ida rife bakinshi

rakuminshi yafadi yana shure shuran mutuwa kamin adauko wuka ayanka tuni ya mutu to nanfa
wa inda basu ida yadda ba suka yadda

magana tabaza ruga dan dagaske hakanke faruwa da mutum ya ammabaci dije nada ciki saiyai
asarar wani abu



Kuyiman haquri anjima zan qaro mako wani

😘Ansholly😘
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 8

😘Ansholly😘




sadaukarwa ga Ansholly novels group 💋love you all💋





Hakadai abubuwa sukaita faruwa harya xama anbar maganar cikin dija acikin rugarnan


cikin dija nada wata bakwai bazan mantaba mlm amadu da mlm sule da abokinshi Alhaji hamza
wanda nace maki shiya sawowa dija kayan daki acan birni

to sunanshi alhaji hamza yana zuwa rigarnan sosai sayan nono to nan suka hadu da mlm
amadu

suna gaisawa har zuminci yaqullu to ahakada har abota mai qarfi tashiga tsakanin su domin
mlm amadu

Yayaba da addinin alhaji hamza dan inyazo shiyake koya mashi abubuwan addini dan rugarnan
muna da qaranci sanin Allah domin akwai jahilci

sosai dan liman kadaine mlmn dake koyawa to zuwan alhaji hamza yasa muka qara sanin Allah
domin duk sadda zaizo saiya fadakar damu kana zai tafi


Bayan anyi gaishe gaishe mlm amadu ne yafara mgn daman zowanai miyi wata shawara koma
nace nafada maka


Nace inaji yace shekaran jiya muka yanke shawara nida mlm sule nasaida rakumana da mlm
sule yaqi yadda amma dana fada mashi

uzirina shima yadda to cikin ikon Allah muna cikin mgnr saiga alhaji hamxa yazo to damuka
gama gaisawane nafada mashi bokatata

tare dayi mashi bayani abinda yasa zansaida shima ya amince amma yaban shawarar na aje
daya domin basan yadda Allah

zaiyi da almarinba nima nayadda da shawarrashi to inda Allah yataqaita abin shi alhaji hamza
yanada wani aboki mai irin kasuwancin yace mushirya nida mlm sule mutafi burni akai

Mashi yace insha Allahu yasan zaisaya tunda kasuwancin shine haka ko ake amma saida
muka bari dare yayi kana muka tafi

domin masu sa ido cikin ikon Allah da mukaje ba asamu wata matsalaba yasaya yabamu
kudinmu

nawane ma alhaji hamza yace milyan 40 yauwa damuka amso munyi niyar mudawo gida aranar
amma alhaji hamza yace saimun kwana to da daddare nida mlm sule mukai shawar gwara asai
wani abu da kudin

A aje zaifi da ace kudin xamu taho dasu kana in ansaya saimuba alhaji hamza ajiya to da haka
muka kwanta

Da safe muka samu alhaji hamza da maganar shima ya amince da hakan amma yace bazai
amshi ajiyar ba

daqel muka shawo kanshi yayadda zai amsa amma saida yakira mai dakinshi yafada mata da
yaranshi dan shekara goma

mai dakinshice tabamu shawarar gwara musai diamond haka mukaje muka sayo diamond din
milyan 39 akabarman milyan 1 ahannuna

shine damuka dawo mukace zamu taho yace saiya biyomu dan asamu sheda muma awurinmu

yana zuwa nan yai shiru saida najima shiru domin ina ganin wannan kasace


Hakanan daganin mutum saika yadda dashi harka bashi ajiyar milyan 39




*Ansholly*😘
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭9

😘Ansholly😘





Wannan gangancine amma saina bar abin azuciyata nafara mgn to mlm amadu

Miyasa kasaida raqumanka nibaka fadaman ba saida yayi jim kamar bazai fada manba kana
yafara mgn


abinda yasa nasai dasu shine kasan ni yata daya dije kana yanxu ta Allah takasance

kaina nasan yan uwana bazasu ba dije gadoba koda sunbata ba wani mai yawa zasu bataba

shiyasa nayanke shawar tunkamin ta Allah takasance agareni gwara nayi kyauta da dukiyar

saida sarkin yaqara gyara xama kana yace to dijar kaima kyauta da dukiyar taka indai har ita
kaba

to kaima kasan kayi rarguwar dubara dan kana mutuwa yan uwanka saisun amsa


a,a ba ita nababa dan daxata haifa naba ko yarda zata haifa nabasu halak malak


to shikenan Allah yara basu da abinda ke cikinta lfy aka amsa da Amin mlm sule ne yace ya
kamata akira dangin mlm amadu asanar dasu

haka aka aika kiransu amma saida mukacema alhaji hamza yatafi domin inhar sukazo suka
iskeshi to zasu iya bigeshi su amshi diamond din


Kana mlm amadu yace kadda yasake ya qara zuwa rugarnan sai bayan shekara shabiyar
lokacin komine ne dija tahaifa ya girma yana tafiya bada jima waba saiga yan uwan mlm amadu


koda nagama fada masu abinda yafaru karkiso kiga yadda suka rikice tamkar dukiyarsuce aka
saida kanan baffanshi harda daukeshi da mari danjin haushin abinda yai

harda cewa indai harbaije yadawo da wannan dukiyarba to babasu bashi


shidai shiru yai yaqalesu baice uffanba har suka gama zage zagensu saka tafi da amshe
raquminshi daya dayarage

Allah yaso basuji cewa yanada milyan daya ahannunshi ba dan bankai ga fada masuba suka
fars zage zage


nasan da har ita saisun amshe nandai nabashi haquri da abinda yan uwanshi sukaimai

yace bakomi ai abinda yasa yasaida raquman bawai dan dije na diyar shi daya ba jiyai suna
shawarar xasu kasheshi inya fita kiwo

shiyasa yai maza yaje yasayar naji tausayinshi sosai sukatashi suka tafi suma hakadai


rayuwa taita tafiya yayinda cikin dije yakai wata tara haihuwa yau ko gobe
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 10




😘Ansholly😘






ranar asabar da asuba dije tasauka ta haifi kyaikyauwar yarta wace hatta unguwar xoman data
wanketa saida yarinyarnan tabata tsoro

dan kyan yarinyar yayi yawa amma datai wani tunani taga daga uwar har uban kyawawane
shiyasa yarinyar tazama maikyau haka


da akaba iro karkiso kiga murnar dayayi yana godiya ga Allah dan kyan yarinyar firgitashi yayi

To aqa idar garinnan inhar matar mutum tahaihu dole yaje masallaci yafada haka yai alwalla
yatafi masallaci cikin farin ciki

bayan angama sallah yace matarshi ta haihu tahaifi diya mace kamin yagama rife baki


Wani yace kace annoba tafito duniya wadda in akace uwarta nada ciki mutum yanayin asara ina
ace anhaifeta

shima kamin yarife baki wani yaro yashigo massalacin dagudu yace adamu babanka ya mutu
kamin yaran ya ida magnar nan adamu ya fece daga


Masallacin da gudu kamin mi wani yinquri wasu yaran suka kaqara zowa suka fadamana
mutuwar mutum ukku hadda kakanki
mlm amadu

da gananfa mutane suka fara tsanar dije da iro haka akakai matattu har hudu gidansu na
gaskiya yayinda mahaifiyarki dije har suma tai


hakadai akaita zaman gaisuwa yayinda mutane ko kallanki basuyi daga dije sai iro saikuma
kakaninki matake daukarki wani abin mamaki tunda

aka haifeki baki taba koda rintse idankiba koda cikin dare idanki abude suke ranar da su mlm
amadu suka cika sati guda aranar

tun cikin dare kike bacci kema aranar satinki guda aduniya abin yayima dije dadi dataga kina
bacci danda duk atuna nunsu kobaki lfy

har anfara neman maki magani shiyasa duk yan rugarnan suka sani tunda aka haifeki kwana
shidda baki taba bacci ba

wanda ansan jariri da bacci

to aqa idar rugarnan inhar mutum ya mutu to ranar daya cika kwana bakwai aranar zakiga

anata abin ciccika kamar anayin biki kuma har yanxu

ba adaina ba haka mata dayawa suketa kai abincin gidan mlm amadu


wani fura wani tuwo wani nono hakadai mutane keta shiga da qwarya an aje da anyi sallah la
asar za ai addu,a lokacin bai ida karasawa ba

mukaji wuta takama agidan mlm amadu ga mata dayawa aciki dan aqalla matan dake ciki
zasukai ashirin

muka tashi dankai dauki amma da mutum yatin kari wutar zakaga kamar ta biyushi haka munaji
muna gani wutarnan tacinye mutanan ciki kaf ciki harda mahaifiyarki da matar mlm sule da
matar marigayi mlm amadu da matar liman

saida mangariba tai kana wutarnan tatsaya batare da ankasheta ba gurin yayi sanyi qalau
kamar bawurin akai gobara ba


haka mutane sukaita shiga cikin gidan amma inba tukaba ba abinda kake gani

Kakanki mlm sule sumewa yayi dan tashin hankali daman ga mutuwar amininshi bata sake
shiba yanzu gashi matarshi

ta mutu wani abun mamaki ke kina kwance ba abinda yasa meki dan wasanki kawai kike da
hannu wanki


*Ansholly*
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 11




😘Ansholly😘


sadaukarwa g limsy🌺 ina godiya da addu,arki



haka mutane sukaita magan ganu akanki wasu suna cewa keba mutum bace qilan diyar
aljannuce domin kuta kyanki aka duba ansanke ba diyar mutane bane


haka dai mutane suketa magan ganunsu wani mai zafin zuciya abbashe dan gidan jamo shiya
daukeki ya samu karmami ya kunna wuta


yaje zai sakaki ciki alokacin muna chan wajan qokarin ibu tokar mutanan da suka qune ihun

mutum kawai mukaji muduka da sauri muka fito daga inda muke

Abbashe ne muka gani cikin wutar yanata ihu wuta tana cinshi muduka kamar anriqe mana qafa
muka kasa zuwa inda yake harsai da yacinye wutar tamutu

kana muka iya zuwa wurin yadda muka ganki acikin gida kina gefe haka yanzuma muka sameki
sai wasa kike da hannunki

tan bayar mutane mukai cewa miya kawoki anan kida keki cikin gida nansuka fara bamu lbr
abbashe ne yadauko ki zai sakaki awuta yazo dai dai wutar


sai yayi kamar anjefashi ciki muza musama harda yarinyar taqone hakadai muka sallaci tuka
muka tai muka rife aka dawo da wata saban xaman


ke kuma babanki iro yadauke ki yatafi dake gida domin duk dacewa mutum ukku ya mutu
agurinsu to ba wanda yakoma qofar gidan anadawo wa


daga maqabartar kowa yakama hanyar gidanshi dan atunanin mutane yanxu kuma maza xa
akashe tunda bida bine abun andauki maza sai kuma aka dauki mata to


Insuka qara zama suza aqara dauka shiyasa da aka dawo maqabarta mlm sule yagaba wanda
yabiyo su saiyaja iro cikin gida


yafaramai nasiha domin yaga yafara yadda da abinda mutane kecewa akanki shin iro ka yarda
diyarka yar aljannuce kamar yadda mutane ke fada


iro saida yaqara sinkuyar da kai domin jiyake shima kamarya hadi zuciya ya mutu dan rasa
matarshi dayayi da mahaifiyarshi

kana yafara magana to baffa zata iya kasan cewa haka domin daga yadda mutane sukace ba
ataba


haifar mai kyantaba duk rugarnan ni kaina yanzu tsoranta nake


dan kyanta kanshi abin tsorone ballantana yadda kuma taxa mamma mutane annoba ciki

hardani dan nima nayarda annobace aka haifa man kawai yasa kuka




*Ansholly*


*08136195038*
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 12




😘Ansholly😘






Mlm sule zubama iro ido kawai yayi yana kallanshi saida yayi mai isarshi kana yaishiru


kana mlm sule yafara mgn iro kaban mamaki dahar dakai ake cema diyar daka haifa annoba
kuma wai yar aljannu to inajin jinina ajikin yarka kuma nasan wannan

yarinya yarkace domin jini baya qarya da yarka bace da baxanji jininta ajikina ba kawai dai
nasan da abinda Allah yabuye akan wannan yarinya


hakadai mlm sule yaitaima iro nasiha ta dai dai iliminshi cikin ikon Allah iro yasa duda yayda
dake yarshice danda

da gaske kallan yar aljannu yake maki nan suka samaki suna hainan dan ba asa maki sunaba
kuma yasan yanxu inyace atara mutane asa maki suna ba wanda zai iya

zuwa mlm sule ne yace iro ya dauko shanuwa guda cikin shanunshi ukku yanka maki na
sunanki dan alqawari yai indai dija ta haihu saniya zai yanka mata dan haka kuda bata da rai
bazai fasa wannan al qawarin daya dauka ba saida aka gama yankan shanuwar


kana suka kama tunanin waye xai soya mlm sule ne yace iro yaje gida zai bada akawo mashi

shi yasamu wadda zaya turo tasuya


yana tafiya ahanya yagamu da uwale ita uwale ba yar rugarmu bace rugarsu nagaba datamu

uwartace ke aure anan shine tatahu da ita agolanci to uwale tunda taga iro taji tana sanshi
amma shi alokacin baya takanta domin


dijen shice abun sanshi gaisawa sukai kana taimai gaisuwa yaji dadin gaisuwar da taimai domin
tunda akaimai mutuwar ba
wanda yaimai gaisuwa


wasuma harararshi kawai suke yai mata godiya harzata wuce yatsaida ta

dan Allah uwale wani tai mako nakesan kiman

to Allah yasa zan iya dama baffane ya yankama hainan shanuwa to narasa wanda

zai suya man yancikin koxaki iya taima kaman ki suya man kamin gobe nasamu mai suyaman
gangar jikin


saida tara zana dataji ance saniya aka yanka maki domin koni aka haihu gidana tumakai nake
yankawa dan kinsan fullatani da shaninshi gwara


yaga tafadi ta mutu da ace anyankata uwale cikin saurin murya tace ta amince amma saitaje ta
gayama innarta

bakomi saikin dawo dannasan lokacin har ankawo naman

kuda taje tagayama mahaifiyarta bata hanata ba itama dauko gyaletai tabiyo yar tata domin
sunada san banza sosai

koda yaran da mlm sule ya aiko kawo naman yazo sai iro yace yafa dama mlm sule yasamu
mai mashi soyen

haka uwale da mahaifiyarta sukaxo suka kama soye bayan angama sallah magarib iro yafadi

ansa maki suna hainan ba wanda yace mashi ko uffan

hakasu uwale suka gama soyansu suka tafi da alqarin gobema zasu dawo su ida sauran

haka kowa yake jininshi bisa akaifa har kika kai sati daya lokacin satin mahaifiyarki daya bata
raye

kekuma satinki biyu aduniya amma tun bayan baccin dakikai kina sati daya aduniya baki kuma
wni baccin ba


😘Ansholly😘
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 13




😘Ansholly😘






To abinda yasa mutane suka saki jiki shine da sukaga harkinyi wata ukku ba abinda yaqara
faruwa

yayinda uwale tashi gema iro sosai tunyana shareta har yake yafara kulata domin yadda take
kula dake

yanxu kuma yafara jin saukin yan rugar dan sun fara rage tsanar da suke mashi shida yarshi

haka baffanshi yaje ya neman mashi auran uwale ba asa bikin da nisaba domin uwale ta jima
gida dan xata kai shekara 20

dan duk rugarnan ba tsaranta danmu yarinya nada shekara 13 muke aurar da ita

ansha biki lfy ankawo uwale gidan mijinta

ya yinda kike da wata tara kina tafiyarki ko ina

alokacin uwale tadaina kula dake saiki kashinki harya bushe ajikinki bata wanke ba har sai iro
yadawo shi zaya wanke maki

ranar dazaki ciki shekara daya aranar kikai bacci

hankalin iro yatashi dan gani yake kamar abinda yafaru abaya zai kuma faruwa da assuba
yatashi yai alwalla yatafi masallaci

dan sadda yaje ko liman bai samuba haka yatsaya har liman yazo iro lfy naganka haka cikin
tashin hankali

bai iya boyewa limanba yafada mashi abinda ke faruwa

wanda yaci ace ya boye wannan abun acikin xuciyarshi danda bai fadaba ba wanda xaice


dan kincika shekara daya wani bala,i yafada mashi hakadai aka kira sallah

bayan angama sallah liman yatashi yafara gayama mutane abinda iro yafada mai

kana yace nafada makune dan kusan da zanchan dan kar abar mutane cikin duhu

nan akaita surutu kamar ba masallaci akeba wani cayake wallahi inhar tasake tataba mani wani
nawa aradun Allah saina bajeta

hakadai iro yatashi yatafi gida jikinshi duk ba dadi domin saiyanxu yake dana sanin fadar dayai

yana zuwa gida bai daddara ba yaqara fadama uwale kamin tace wani abu taji sallama kobata
fadaba tasan qananta ne tafito da sauri Audi

lfy nangaka tunda asuba gashi sai kuka kake
saida yaqarasa wani kukan

kana cikin kuka yace uwale inna ta mutu ihu tasaki wanda

saida yasa iro yaji tsoro yafito daki da sauri lfy uwale ita bata masan

miyake cewaba dan hanyar dakinshi kawai tai saidai kanantane kefada mai abinda yafaru ihun

hainan sukaji amma ko motsawa iro baiyiba dan yana ganin haka uwale kadai zatai tahuce
abinda takeji

dan shima jiyake kamar yaje yai mata dan banxan duka saida uwale taga kinsuma kana
taqyaleki domin duka tai maki bana wasaba

kamar tasamu wata abiyarta hakata dakeki ko tausayinki batajiba

alokacin data fito lokacin kuma wani yaro yashigo yafa dama iro mutuwar baffanshi

dagudu iro yafito daga gidan yai gidan baffanshi ita kuma uwale komawa tai dakin iro tadaukoki

suka tafi itada kananta saida sukazo dai dai wannan rafin da kuke ibar ruwa kana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0