Showing 48001 words to 51000 words out of 56145 words
aljannanma baka da tabbas kakasa bawa matarka farin ciki waidan karta raina
ka wane irin raine kuma ai raini tariga da tagama raina ka tundaga ranar data ganka gabanta
haihuwar uwarka
to kaga babu wani girma gwarama kasauko kariqeta zai fiye maka wannan shan kamshin
dakake
dan jinkirtawa yayi ina iro da sassarfa yaqaraso wajan mlm abukar da hawaye idanshi gani mlm
tabbas iro kayi ganganci gangancin dawasu suke dauka bakomi bane sudai kawai insha,awarsu
tatasu sukawar da ita kawai babu ruwansu da tsayawa yin wata addu,a wanda daga lokacin
dakafara wasa da matarka
shaidan zai taho zindir yatsaya maku aka jira yake kawai yaji zakayi addu,a ko a,a inkayi zai
qara gaba inkuma bakayi ba to tare dashi zakuyi wa iyazu billah kazami la,anannan Allah shine
zai shiga jikin matarka duk baka saniba
awannan daran in Allah yabata cikin zakaga yaran yatashi baya kunyar kowa gashi yaita abu
tamkar shaidani nan kuma sai mutane sufara mgn karshe iyayan nashi na iya tsanarshi
sun manta dasune ummun aba,isin haifar dawannan matsalar kamardai yadda yafaro cikin
rugar nan da baiwar Allah Hainan wadda batasan miya faru ba amma daga karshe abun kanta
Yakoma
hatta ubanda yayi abun gudunta yayi Allah yabamu ikon kiyayewa amin sukace dan kowa
jikinshi yayi sanyi dayake da fulatanci yake mgnr
kallan hainan yayi wadda ba itabace babanta ne aljani to inaso kafita daga cikin jikin yarinyar
nan danba yarka bace yar iro ce
kuka yasa amma jinine kefita a idanshi zan fita yace cikin kyarmar murya
ta ina zaka fita duk ta inda kace to kafita ta hanci to yace amma mii wata uwar bubuwace tataso
tarifewa kowa ido nada qiqika
kamin dan lokaci talafa saidai babu Hainan babu dalilinta wata uwar qara haisham yasa dan
yanzu ya tabbata yanasan yar matarshi
yayinda jijiyoyin kanshi suka fito rada rada alamun ranshi yagama baci yanaji inhar aljanin yafito
yanzu babu abinda xai hanasu gafza
h maryam kam kuka takeyi sosai mlm abukar zaune yake yakasa tashi tunda yake fidda aljannu
bai taba samun matsalaba irin wannan excort din haisham kansu abin yabasu tsoro Ashe lambu
lambu yayi danya arce da ita
í ½í¸˜anshollyí ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜
í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸
190
FANTASTIC STARS WRITERS
í ¼í¼ºF S Wí ¼í¼º
*this page for mmn ilham kinfi kowa san littafin nan wannan sadaukarwa ce gareki*
í ½í¸˜ANSHOLLYí ½í¸˜
A hamza kam yakasa koda motsi tamkar zaiyi kuka mlm iro kuka kawai yake sai yanzu yake
dana sanin abinda yayima tilon diyarshi
wadda ashe batada laifi ko kadan shine mai laifin yanzu ace dije zata dawo tabbas taji lbrn
abinda yaima gudan jininta saita tsaneshi
wata uwar bubuwace tataso tahade wuri daya tamkar suna fada saboda saita dunkule waje
daya kana tabude tamkar ana gumurzin yaqi
kowa hankalinshi yakoma wurin dagani kasan fada suke tsakaninsu dan dai anfi cutar dayar
sunkosan kwashe daqiqa sittin suna gafzawa
amma har yanzu dayar bataci sa,ar dayar ba dan guda kawai ake tarwatsawa amma cikin
jarimta take hadewa da sauri
kallan mutane mlm abukar yayi kowa yasaki ido da baki da hanci yana kallan ikon Allah dan
basu taba ganin bubuwa tana fadaba
magana yafara cikin qarfin murya bai kamata mutsaya muna kallansu hakaba ga dukkan alamu
wadda ake cuta itace zata taimakemu kowa yayi alwala mai la,asar mugayama Allah kukanmu
dan babu kyau yin nafila bayan la,asar dasai muyi alwala kowa yakamayi ammafa sunayi suna
daga kai wasu har mikewa suke insukaga anyanki wadda mlm abukar yace kila taimakonsu
zatai
hakadai akagama alwallar kana mlm abukar yaja sallah wadda yana gani duk babu wanda yayi
alwala cikinsu dai dai harshi limamin garin
suna gama sallah yaimasu addu,oi kana yafara karanta ayutul,kursiyu da flaq d nas yana
tofawa asama haisham shima yakamayi A hamza kam yakasayi dan yagaji iya gajiya
h Maryam kuma tana gidan ardo tashiga yin sallah basufi daqiqa goma dafara karatun ba dayar
taci sa,ar kaima dayar sara wadda tunda suka fara fadan batayi wannan nasarar ba
kamin tahada kanta taqara kaimata wata sarar saida ta kaimata sara yafiso goma acikin daqiqa
daya wani abu kamar leda yayo qasa
wanda daga wadda ke sarar har wadda aka sara sukabiyo ledar nan saidai dukkansu babu
wanda yakeso dayan yarigashi zuwa abinda yajamasu tsaiko kenan
har ledar takusa zuwa qasa fuskar Hainan haisham yagani tashiye dawani irin gudu wanda
baitaba tunanin yanada irinshi ba
ya isa wurin wanda yayi dai dai da isowarta qasa asume take daukarta yayi tamkar yar baby
zaibar wurin wannan bubuwar yagani tayo wurinshi addu a yakamayi duk wadda taxo bakinshi
su mlm abukarma wanda tun rugowar da haisham yayi suka tashi tsaye addu,a suka fara
wata irin qara bubuwar tasaki lokaci guda tabace bat
kuyi haquri da wannan bana danjin dadin jikina ne
Ansholly
í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸
190_195
FANTASTIC STARS WRITERS
í ¼í¼ºF S Wí ¼í¼º
í ½í¸˜ANSHOLLYí ½í¸˜
wata irin qara bubuwar tasaki lokaci guda tabace bat rikidewa gudar tayi take takoma
kyakkyawar mace qarasowa inda haisham yake tayi
tashi kakaita chan wurin mlm yayi Mata addu,a yanxu inba haka tunaninta zai jirkice
aibata rife bakiba haisham yamiqe yanufi wurinda aka umarceshi gaban mlm abukar ya ajiyeta
itama qarasowa tayi tazauna amma duk rabin jikinta yankane addu,a mlm abukar yafara yimata
kana yadauko zam zam yayi addu,a yaba haisham kan yabata tasha
daqyal yasamu tasha kadan wani ruwa wannan aljanar tamiqo ma haisham anshi kabata tasha
saida yayi dagaske kana yasamu tasha
tanasha wani bakin abu yaita fitowa daga bakinta tamkar jini gashi har yanzu asume take
chan kuma abin yadaina fitowa wani irin ihu tayi wanda gaba1 saida rugar ta amsa wannan
aljanar naga tayima haisham mgn cikin sauri
wadda sai yanzu naganeta ashe mm sadiyace tadaisha wahalaí ¾í´”
tashi daga wurin inba hakanan ba da aljanin yafito wurinka zaya koma
da sauri haisham yatashi wani baqin hayaqi yafito daga bakinta da gudu dan bawai ahankali
yake fitaba sannan gawani ihu hayaqin yanayi
alhamdulillah mm sadiya tafada kana tafara mgn nasan bakusan niba ni suna sadiya kuma nice
wadda hainan tazauna wurina kamin tatafi birni
nan tahau basu lbr kowa yayi mamakin wannan lbrn amma bandasu A hamza
tana gamawa tayi shiru abinda imeka yafada mako babu gaskiya aciki kallanta sukayi dan basu
gane waye hakan
hakan data lorane yasata yimasu bayani dalla dalla ina nufin aljanin dake jikin Hainan
kallanta kawai suke amma zuciyarsu ta razana murmushi tayi kunyi mamakin haka ko
kallanta tadawo dashi wajan ardo inzaka tuna da gidan mlm amadu kangone wanda suka gada
kaka da kakanni amma duk cikinsu babu wanda yayi yin qurin gina wajan
dan sunsan akwai fadar sarkin baqaqen aljannu awajan hakadai lokaci yaita taafiya
har kangon yadawo wajan mijina dayake ubansu daya d imeka lokacin shi akaba milkin imeka
yaji haushi dan shiyaso ya mulki fadar ganin yadda tatsaro dan sun gina fadar iya ginuwa
shiyasa sukeji da ita babu yadda imeka vaiyi ba danyaa anshi fadar nan daga hannun yayanshi
amma yakasa dan hatsabi bancin shi yafina imeka dahaka dai rayuwar
masarautar taita tafiya amma imeka baitaba nasara kan yayanshi ba duk irin surkullan dayake
aiko mashi dasu
alokacin ne danip sunqn yayan imeka yaganni yakwallafa rai dani ni musilmace babu aure
tsakaninmu amma hakayace yaji yagani kuma zai musilinta aina bako lbrn abinda yafaru
imeka najin wannan mgn ranar har qwarya qwaryar party yahada dan yasan dole danif yabar
mashi sarauta
lokqcin da za,abawa imeka sarauta ana saura sati daya danif ya aureni kuma ya musilinta
alokacinne kuma imeka yayi tafiyq zuwa birnin sin dan qara habbakar masarautar su
kuma achane yahadu da matarshi uwar ya'yanshi haras haras kyakkywa ce dan kyawanta
kansa mutum yashqgala da kallanta koda imeka yaganta yaqwallafa rai akanta
baiyi wani jinkiriba ya fadama mahaifinta wanda shima sarkine nan take ya bashi ita dan yasan
masarautarsu imeka babbar masarautace
ga yanzu shine sarkin imeka yaji dadin wannan zuwan nashi ana saura kwana biyu abashi fada
yadawo ana nadashi sarki yakoma birnin sin
dan shagulgulan biki dan sai sunyi shekara daya suna biki alokacinne kuma mlm amadu yafara
ginin kangon nan wanda mutane dayawa sunso su hanashi amma yayi buris
baqaqen aljannu sunyi baqin ciki marar musaltuwa dan yayi masu asara dayawa saidai duk
abinda yafaru imeka bai saniba kuma babu wanda yafada mai
sunyi niyar cutar d mlm amadu amma suka kasa dan duk rugarnan babu mai iliminshi dan duk
inda yaje yaga wanda yafishi ilimi saiya zauna yaita tambayar qbinda ke dakyau da wanda Allah
bayaso
hakadai yayi auranshi yatare cikin koshin lfy shikoma imeka ana gama biki yadau amarya suka
shiga yawan zagaye duniya basu dawoba saida tahaifi yara biyu
lokacin kuma har ansake mashi masarauta shima mlm amadu anhaifa mashi kyakkyawar yarshi
hadiza
lokacin da imeka yadawo yayi baqin cikin jin lbrn wai anbige mashi masarauta yayi alqawarin
daukar mumunar fansa akan amadu
amma koda yaje ya iske yarshi dije tana zama lokacin sai yaji yakasa yima mlm amadu komi
dan san dije yaji yayimai dirar miqiya
juyowa kawai yayi yakasa yin komi wanda matarshi kanta tayi mamaki data tambayeshi
saiyace akwai daukar fansa bayanzu ba
hakadai yaita niyar auranta amma saboda mlm amadu yayi mata addu,oin tsare tuntana yarinya
ahaka har akai mata aure itada iro
í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸
195_200
FANTASTIC STARS WRITERS
í ¼í¼ºF S Wí ¼í¼º
í ½í¸˜ANSHOLLYí ½í¸˜
to nan yasamu halin auranta dan iro baisan wani addini ba ahaka suke auranta su biyu lokacin
da dije tasamu ciki alokacin ne imeka
yai alqawarin daukar fansar fadarshi da aka bige mashi dan dama bawai yayi haquri bane duk
mutuwar da ake imekane ke shanye masu jini dan duk shekarar da yar dije zatayi
to ashekarar yake rama abinda akai mai dan koba komi yana ganin yasaka ma iyalan mlm
amadu baqin ciki duk da harda mlm amadu yaso sakamawa saidai Allah bai nufaba
ya amshi abunshi dan dagaske bashi yakashe mlm amadu ba amma wutar da akasa cikin
gidan malm amadu shiyasa
dan yanzu haka dije nanan da ranta da sauri iro yatashi tsaye dijata ke araye ko wata dijar
murmushi mm sadiya tayi dijar mlm amadu ke araye ba takaba
dan inda dijarkace bazakabar yarta ta tagayyara ba dan hakaba dijan kabace asabule yakoma
yazauna
cigaba dabada lbrn tayi dayasa wutar saiya dauke dija chan masarau tarshi yakaita baccin
yaima matarshi gargadi kan koda wasa karta kuskura tacutar mai da dija
kana yabadda mata tunanin ta yanzu haka tana cikin aljannu tana rayuwarta cikin jin dadi dan
tama manta da ita wani jinsine bana aljannu ba
rayuwarsu kawai suke saidai har yanzu bata qara haihuwa ba kallanta mlm abukar yayi dama
zata iya haihu dashine
zata iya saidai rabi mutum rabi aljani inkuma tahaifi duka aljani to tun yana ciki suke dauke
abinsu
girgiza kai mlm abukar yayi to yanzu yaza ai tadawo wurin yan uwanta insha Allahu zata dawo
kamin nanda bikin hainan kawai dai addu,arku nake bukata
dan itace kawai zata taimaka man insha Allahu zamu tayaki da addu,a amma yanzu daya dauki
ita hainan din inazai kaita
inji h maryam zai hallaka tane dan yanzu batada wani amfani gareshi tunda anganoshi zaro ido
h maryam tayi to yanzu yaza ai nasan dole yadawo gareta
murmushi mm sadiya tayi karki damu maryam bazai taba dawo gareta ba dan yanzu haka yama
manta da ita
kamarya inji A hamza mu aljannu Allah ya,azamana mantuwa dan muna iya hango abu daga
nesa daniyar inmunzo zamu cutar dashi amma muna zowa kusa dashi mumance mumarasa
mimuka zoyi
inhar kaga munje mun dawo wuri to munyi ajiya wurinne wanda ko shekara dari xa,ai muna
sane da wurin amma inhar bami ajiyaba muna saurin
mantawa
hayakin dakaga yafita abakin hainan to ajiyar da emika yayice dan tun randa aka haifeta yayi
wannan ajiyar yanzu insha Allahu zata dinga bacci kamar kowa koma tayi bankwana da emika
har abada
yanzu yaqin dake gabanmu shine naceto dija bara natafi sai wani lokaci kuma inmun hadu
godiya sukai mata sosai bat tabace tana bacewa hainan tatashi zaune bakinta dauke da salati
kallan kowa tafara daya daya hartazo kan mlm iro gani tayi yana kuka riris tamkar qaramin yaro
gurin A hamza taqarasa dad mike faruwane nan naga mutane dayawa katashi muje gida nagaji
dazama nan murmushi yayi mata to daughter bari ayi sallah magrib kinga takusa
mlm iro najin haka yajawo qafa yazo kusada A hamza dan Allah alhaji kataima kaman
kabarman hainan wuriina kamin lokacin auranta yayi dan inaso nanuna mata gatan uba wanda
bannuna mataba
murmushi A hamza yayi to mlm iro banike auranta ba kuma biki da munkoma gobe xa,acigaba
dayinshi amma in haisham din yayarda to gashinan in itama tace zata zauna bazan hanata ba
h maryam ko takawo iya wuya dan wani haushin iro taji banda munafinci duk da baisan da
yarshi bace sai yanzu dayaji uwarta nada rai kana yasan abar mashi ita to baza abartaba
tabude baki zatai mgn kenan
hainan tarigata daddy babu inda zanzauna kai zanbi aikaine babana ko gyada mata kai yayi to
kaji mlm iro kayi haquri hainan dai bazata zaunaba
mlm iro jiyya tamkar anbada mai garwashin wuta azuciyarshi waishi da yarshi amma gabanshi
take nuna shiba mahaifinta bane kodayake duk abinda yafaru shine sili
matsawa yayi gaban Hainan dan Allah ya'ta kiyafe man abinda nayi maki da sauri hainan
tadago kanta danyauce rana tafarko da mlm iro yakirata da yarshi
kallanta kowa yake dan yaji mizatace bude bakinta tayi cikin tsoro kana takoma bayan A
hamza dakai da inna uwale bazan taba yafe makuba ko zakuci wuta bal bal dankun dakeni
sosai
nanfa mlm iro yakara riqicewa yana roqon Hainan tayafe mashi amma kallama daya kawai take
fada cewar bazata taba yafe masuba kozasuci wuta bal bql abinda keqara tada hankalin mlm
iro kenan wutar datake fada
ganin haka yasa A hamxa sanya baki kancewa yaqyaleta watarana dakanta
zatace tayafe mashi ba haka iro yasoba yaso kamin amaidu mashi dijanshi yawanke kanshi
wurin Hainan saidai babu yadda ya iya
nan A hamza yaima ardo mgnr yarshi kan yanaso ya aurama Ameen ita cikin farin ciki ardo ya
amsa dan yasan hada zuri,a da A hamza abin farin cikine nan suka aje da angama sallah
magrib za,adaura aure dan lokacinta yagabato gidan ardo suka shiga h maryam d Hainan wani
mutunci Hainan taga suna mata cikin zuciyarta take tunanin kodai basu ganetaba har yanzu
dakin uwar matar daza,a aurama Ameen sukashiga wanda dama anan suka sauka saidai
mutuncin datake masu yanzu yafi nafarko sharewa kawai sukai sukaci gaba da sallah
ana gama sallah aka daura auran Ameenullahi tare da matarshi hasiya akan sadaki dubu
hamsin godiya A hamza yayi sosai da wannan
mutunci da ardo yayi mashi