Showing 27001 words to 30000 words out of 56145 words
data kirata dashi kamin sukuma wata mgn uwale tashigo ko
sallama babu
da sauri hainan takalli inda matar take saidai bata gantaba bata waniji tsoroba dan tadauka tana
kallan uwale ita kuma tafi wani banxan kallo uwale tabi hainan dashi
saidai bayarda zatai da ita ubanwa nene yabaki wa innan kayan jikin ki cikin rawar murya tafara
mgn inna watace taban
wata matsiyaci duk cikin rugar nan bamai irin kayan nan ballantana kice kwance aka baki kici
rosu konazo nai maki dukan tsiya shegiyar yarinya mai irida aljannu
kokarin cire kayan take amma takasa tana dan juyawa ne uwale ta hango sawun jini garigar
wata uwar ashar tasa wace tafirgita hainan mixan gani haka zonan dan ubanki saikin gaya man
*Ansholly*
í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸
60_61
*this page is for member for Arewa hausa*
í ½í¸˜ANSHOLLYí ½í¸˜
haisham ne xaune shida Nafi sai wani kanai nayeshi take
sallam akayi aka shigo palon da sauri haisham yatura nafi daga jikinshi dan yayar hajiya
maryam ce tashigo
amsa salamar yayi kishigo hajiya wata uwar harara da nafi tayi mashine yasashi yinshiru
kamarya tashigo ciki ita batasan taga mata d miji nazaune ba takoma saita wani shigo kai kuma
harda tureni
wani kallo tabi hajiya fadila dashi kana tabuga wani uban tsaki mutum yagirma amma baisan ya
girma ba
ke baki ganin lokacine tunda sassafe zaki shigo mana adaki inda kinzo kintadda mu awani
halifa kai wanda yagirma baisan yagirma ba anyi asara
daga kai hajiya fadila tayi takalli agogo yanxu wurin 12pm dama abinda yasa tashigo suna san
suta fine gashi sunjishi shiru baizo ba da Ameen zata aiko sai bata ganshi ba shine ita tazo da
kanta
kallanta tamaida wurin haisham dantaji wane mataki zai dauka
matarshi yariqo yanata bata haquri tamkar xaiyi kuka
juyawa tayi tafice daga palon dan bata taba tunanin haisham zaiyi hakaba ita atunaninta
zaitashine yayima Nafi tas kuma yafada mata ko ita wacece wurinshi
komawa tayi dakin da aka saukeso jiki asanyayi nanfa suka fara tambayarta ina angon
karya taimasu nacewa tundazo akace yabar gidan wai wani aikine yataso mashi nagaggawa
sundai jitane kawai amma basu yarda ba inshi yatafi to ina matarshi ita baza tazo sugaisa ba
nandai suka gama shiri suka dauki hanyar kd
akabar amarya da angonta yayinda haisham yakejin wani tsoranta azuciyarshi dan yanaji zai
iya batawa dakowa akanta
dan koda mahaifiyarshi takirashi tanuna mashi bacin ranta kan abinda yayi chaye ai laifin hajiya
fadilar ne dan ita tashigo masu tunda safe kamar yace shibazai jeba
tunda yafadi haka hajiya maryam takashe waya dan tasan haisham baya cikin hankalinshi
wanda baitaba yi mata musuba amma yau gashi harda gaya mata mgn akan yar uwarta
koda tagayama alhaji hamza baice komiba addu'a yace kawai susashi dan sai da yakoma
kauyansu nafin dan hankalinshi yakasa kwanciya da abinda tsohon nan yafada mashi
aiko yana komawa yayi binkice saiso saiga gaskiya tafito to lakaci yariga daya qore har andaura
aure shiyasa yayi haquri kawai yaci gaba dayi mashi addu,a
yanxu dai haisham da Nafi suna cikin wata3 amma haryanxu baije ganin gida ba wanda da bai
iya sati1 baijeba
amma yau gashi har wata3 babushi babu lbrn shi dan ko waya aka kirashi kashe take
yayinda Nafi nachan na milkinta dan tazama itace mijin shine matar su Dr bash likkafa taci gaba
rugar jalo
wata uwar ashar tasa wace tafirgita hainan zonan dan ubanki kigayaman miye arigarki
salati uwale tasaki bayan tajayo Hainan ta ida tube mata rigar
nina shiga ukku uwale yanxu yarinyar nan harkin girma ammaba masun suni
hmmm kajiki uwale ke kamarba saida kika kai shekara20 kana kikai auran ba inji my daughter
Lol
kamin taqara wata mgn mlm iro yashigo lfy uwale tunchan nakejin haya niyarki
kaidai bari mlm wai hainan hartaga hannunta amma
ba masunsine kuda yake wama zayace zai aureta taje takashe banxa
yaudai mlm iro yace bari yataba uwale
kallanta yayi yana murmushi uwale bakisan har shekara20 anakaiwa ba
batace mashi komiba tajuya tashige dakinta dan tasan mgn yaga yamata
yayinda yajuyo wurin Hainan yadaka mata tsawa ubanmi akai kika tsaya kina kallona da sauri
tasadda kanta kasa tadauki rigarta tasa
tafita daga gidan gidan yaha tashiga tadauki tulo tatafi rafi tana xowa daidai kangon taga
yazama gida maikyau wanda bata taba ganin irinshi ba da sauri tashige cikin gidan
í ½í¸˜Anshollyí ½í¸˜
í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸
57_58
í ½í¸˜ANSHOLLYí ½í¸˜
haisham ne yafito sanye da jallabiya palon yakarasu inda ya iske kananshi Ameen da alhajinsu
sunata lbr
shima wuri yasamu yaxauna kana yagaida mahaifin nashi cikin farin ciki ya amsa
Ameen ne yagaiyar dashi yaya anxo lfy
lfy kawai yace mashi dan yasan halin Ameen inhar yabiye mashi to yanxu xaici gabada
zaulayarshi
duk da daura fuskar dayayi baisa Amern qyaleshi ba
yayana inadaiji yau allurar sojojin tamutsa naga sai wani cin mgni kake kuma
kamin yayi wata mgn haisham yakatse shi jeka dauko man abinci daga saman dining kakawo
manshi nan
hajiya maryam ce dake fitowa daga dakinta tace aigwara daka turashi dauko abincin nan inba
haka duk saiya cika maka kunnuwa da surutunshi
dariya sukai dan gidan kowa yasan surutun Ameen gashidai yashiga 22years amma baibar abin
yaraba kodan yana ganinshi autane
nandai suka zauna anata lbrn duniya
chan alhaji hamxa yayi gyaran murya kana yafara mgn
haisham kaimana laifin da banyi tunanin ko Ameenulah xai iyashibs to amma danai wani
tunanin sainaga haka Allah yahukunta domin aure rai gareshi amma duk da haka nahaneka da
saurin saki
sakinma wanda Allah bayaso wato saki ukku duk abinda mace xataima karka qara hukunci da
Saki kajini ko
insha Allahu Abba zan kiyaye to alhamdulillahi saika gayaman wacece wadda kakesan dan
bana fatan kakai sati dayaba mata amma kasani inbata da tarbiyya baxan bari ka aureta bs
ko dar haisham baijiba dan yasan nafinshi tanada tarbiyya shi tun daxu daya kerata yace sun
sauka har yanxuma baikara kiranta ba
mgnr abbanshi tadawo dashi daga tunanin sahibarshi kai mike saurare kayi mana shiru
lbrn da Nafi tabashi shiyabasu batare daya rage komiba
shiru yabiyo baya saida aka kusan 5min kana alhaji hamza yayi mgn to Allah yatabbatar mana
da alkairi jibi in Allah yakaimu zanje sulajer nayi binkice kamar yada addini yace
kana yada dawo da kallansh wajan matarshi dan yaji batace komiba
yanaji kinyi shiru maryam to mixance alhaji sabida Allah haisham yarasa inda zaije naiman aure
sai akauye bama wannan ba ni yarinyar bata kwanta manba duk da banganta
haba maryam baidace kice hakaba kedai kiyi mai addu'a Allah yasa yazame mai alkairi dan koni
banji yariyan tayimanba amma ita mgnr aure intataho Allah akebarma xabi
su haisham din yakalla tashi kuwuce kuma adunga addu'a akan Allah yai zabi na alkairi
Amin sukace
kana yatashi yawuce part dinshi danji yake dazai iya haquri da Nafi dayayi tunda iyayanshi
basuso saidai baxai iyaba
yana shiga ya dauko wayarshi yakira Nafi
*bayan kwana biyu*
angyara gidansu Nafi yayi kyau sosai dan tasakarma masu ginin kudi shiyasa saikai mata aiki
da sauri
har sundawo tamkar bagidan ba
alhaji hamza yazo sulaja yayi binkice amma baisamu wani bad news ba dan Nafi tasayesu da
kudi sai wurin mutum daya yaji baki yachanxa wanda yace mashi itace tai silar kashe ubanta
kana tatafi yawan karuwanci
duk da mgnr wannan dan tsoho tayi tasiri xuciyar alhaji hamza amma saiya barta dan
shikadene yabada wannan shedar saiyai la akari da mutanan dasukaita yaban halinta
anxu anyi gaisuwar aure kana suka roqi alfarmar sunaso ayi biki nanda sati daya kuma basusan
komi na amarya
waliyan amarya sun yarda dan dama sungama mgn da nafin
*biki wan shagali*
ango yazubarda naira wanda shikanshi baisan nawa yakashe ba dan hatta kayan gidanshi
saida aka kwashe aka zuba komi sabo
anyi chasu kala kala inda duk kayan amarya yan bariki ne sadi ma an aje auren karya agefe
ankama samari
shidai haisham kallan ikon Allah kawai yake sai yanxu wani shashe na zuciyarshi yake hango
mashi illar Nafi domin duk wanda yai mata kallo daya yaga tantiriyar yar bariki to shida miyasa
bai gani ba sai yanxu
wani bangare na zuciyarshi yace sanda kake mata
tabbas yaga irin kallan da yan uwanshi kemata yasan dasun koma zasu faraba hajiyarshi lbrn
yar barikice ya auro
ga Ameen ma duk party dinda akai daya yaje tunda yaje baisake zowa ba
miyasa yafara dana sani tunyanxu wanda yau yaci ace yana cikin farin ciki
juyawa yayi saman bed din turo qofar akayi ahankali Nafi ce gotashi cikin wata arniyar sleeping
dress wace da ita dababu ita duk dayace
wata irin tsanarta haisham yaji takowa tayi tazo kusa dashi kamshin turaranta daya shaka
yasashi rungumota dan wani santa yaji sb azuciyarshi nan suka cigaba da aikama juna sakonni
duk qwarewar haisham a romance saiyaji Nafi tazartashi abubuwan datake mashi har sunwuce
tunaninshi remote yalatsa take hasken dakin yamutu
tom nima nace asuba tagari birgediya
*Ansholly*
í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸
64_65
this pg.for mmn zee an mmn fatee tnx for du,a
í ½í¸˜ANSHOLLYí ½í¸˜
dariya mm sadiya take sosai yayinda habib yafita yai alamar kamar sannan yashigo
kallan hainan yayi yaga yadda tatsure take wata dariya tazo mashi amma saiya dake
qarasawa yayi dai dai inda sukeyayi nunawa yayi tamkar baisan abinda yafaruba mm miyasa ki
dariya harara tadalla mai kana tace bansani ba
hainan kuwa tunda taga Habib tamiqe tsaye tana qare mashi kallo daya ba kyanshi dan bata
taba ganin kyakkyawa kamar shiba
kallanshi take ko kyaftawa batayi juyowa yayi yai mata murmushi dan dagashi har mm sadiya
sunga irin kallan datake mai
itama murmushin tayi mai yayinda takalli mm sadiya tace mama wannan mai kyan dankine
gyada mata Kai tayi alamar eh
wurinshi hainan tataho kai yayana ne shima gyada mata kai yayi to ina babanmu yayi tafiya
yace da ita to inya dawo zai daukeni
eh yace mata nandai taita tambayar shi shikuma yana bata amsa murmushi kawai mm sadiya
keyi dan tana ganin shirman hainan yanxufa tagama kukan
kar ayanke mata kai amma gashi harta manta yaro yarone
kallansu tayi kana tace diyata zonan ba wata gardama tataho qasa tazauna
Habib bamu wuri tashi yayi yafita kallan Hainan tayi kana tafara mgn yanxu kin yarda damu
kinsan baxan iya cere maki kaiba gyada kai tayi
to karki kuma irin wannan tunanin kinji to tace
kinaso nadinga koya maki karatu cikin murna ta amsa duk da batasan wane irin karatu ba
to yanxu xamu fara kallanta hainan tayi to mama ke baki baccine kamarni eh tace mata kana
tajawo wani lttf da br
tafara rbt kallanta kawai hainan take dan tagama burgeta chan komi tatuna tatashi da sauri zata
fita
ina zaki taji amfada juyowa tayi takalli mm sadiya amma tamkarba ita tayi mgnr ba ruwan dana
ibo zankai dawo kizauna
anriga da ankai tanajin bata iyayi mata musu haka tadawo tazauna amma xuciyarta cike take fal
da tsoro dan tasan inhar gari yawaye Allah kadaine xai amsheta wurin uwale ABCD tarubuta
mata
mika mata tayi kana tacigaba da koya mata kamin safe ta iya har rubutawa take da kanta ko
mama tayaba mata da qoqarinta
saita koma matasu alifun ba un haka taitayi saidai dan lokaci ta dago takallit mm sadiya
murmushi kawai take mata dan tasan tanaso taje gidane jeki kimaza kidawo
ajiye littafin tayi tafita da gudu dan tsoranta Allah tsoranta uwale amma tana zuwa gidan ta iske
angama komi kuma tasan uwale bazata yiba tana cikin wannan tunanin uwale tafito adaki
wata irin tsawa tadaka mata dan ubanki mikike man cikin gida banace maki dakin gama aikin
dakike ba kina fita kiban wuri
batace mata komiba tajuya tafita duk saida tabiya sauran gida jan taga duk ammasu komi kana
takoma gidan mm sadiya isketa tayi tana sallah
itama tanaso tayi amma batasan ina xatayi alwala ba xama tayi har tagama inda hainan taqura
mata ido tana kallon duk yadda yatake
saida tagama addu'oin ta kana tatashi kallan hainan tayi harkin dawo eh tace
kana tace ngd
bakomi ya'ta daga yanzu ba inda xaki kuma fita har sainan dawani lokaci yayanki ya dauko
maki wace xata dunga yin aikinsu uwale batare dasun san bake baceba koba kisan kiyi karatu
irin najiya
inaso tace kana tace ngd babu gdy tsaka nunmu kinji 'yata to tace
kana tace mama inane wurin alwala nayi sallah
Hainan aike yau baxakiyi sallah ba duk sadda jini yaxo maki inhar bana cuta bane to baxa
kiyisallah ba harsai yatafi kinyi wanka kin gane kai tagyada mata to yanxu tashi mutafi nai maki
wanka
kunya hainan taji tasunne kai dan ko jiya taji kunyar wankan datai mata
murmushi tayi kunya kikeji dan karnaga breast din naki qara sunkuyar dakai tayi danko batasan
mitace ba
to tunda kunyata kikeji tafi kiyi wankqnki ga bayin chan da sauri tadaga kai dantaga inda tanuna
mata inda tashiga jiyane
Ashe bayine niban saniba to amma bayinsu maikyau dariya tayi kana tatashi tafara cire kayan
jikinta
pant kadai tabari
towel mama Tamika mata kallanshi taitayi dan batasan mixatai dashiba daura taji ance mata
daurawa tayi to jeki kiyi wankan
dariya tayi aiban iyaba mama kiyi hqr kikoya man yau jibi sainayi da kaina
to mije amma anjima xaki qara wani dan anaso mace tana wanka sau ukku ko hudu kinjine eh
tace ya yinda suka shiga toilet din
í ½í¸˜Anshollyí ½í¸˜
í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸
62_63
*sadaukarwa gareka bawan Allah dukda bansan sunanka ba amma nasan kai masoyin bakar
izaya ne sbd kuma nayi wannan typing din Mira an daughter*
í ½í¸˜ANSHOLLYí ½í¸˜
ahankali take tafi cikin gidan harta jiyo magana kasa kasa inda taji mgnr nan tanufa
tura kai tayi cikin dakin wani irin ihu tasaki
da sauri mama sadiya tadafa wanda nima banga daga inda tafito ba wani ihun zatasa saita rife
mata baki ishiru nice miyasaki jin tsoro
bango take nunawa dariya mama sadiya tasa to nan miya baki tsoro aciki
cikin tsoro take mgn idanuwanta aremtse to miyasa wa innan mutanan suke asama ni kice
sutafi bana sansu
wurin TV taje takashe to bude idanki suntafi
ahankali tabude kana tafara bin dakin da kallo
takalli nan takalli chan haka taita juya wuyanta tamkar xai kare
mama sadiya natsaye batace mata komiba saida tagama kallache kallacenta kana taduka har
kasa ta gaiyarda mama sadiy
murmushi tayi mata kana tace ida shigowa kinji ya' ta kinje kintsaya abakin qofa takowa take
ahankali kanta nakasa dan abinda taji tana takawa shiya dauke mata hankali
wani ihun takuma jin tataka wani abu mai laushi da sauri taja dabaya tafita gidan da gudu bata
zame ko inaba sai rafi wata ajiyar zuciya tasaki
aradu nakusa kai kaina makasa inajin wannan matar wace take yanke kan mutanece shiyasa
take da tsafi duk gidanta kayan tsafine daga kaga mutum yana magn asama sai kaji kana taka
wani abu da sauri talaloba kanta jin yana nan yasata tayi dariya
tulunta tadauka Wanda dama bata ajeyeshi ba yana hannunta duk abinda yafaru
mama sadiya ce tsaye tanata murmushi dan Hainan tabata dariya wani kyakkyawan saurayine
yafito daga wani daki sai dariya yake
mama zakisha famafa da wannan yarinyar akwai qauyanci sosai awurin kijibafa wai tv takejima
tsoro taji laushin cafet ta gudu kinsan
Allah mama zakisha fama sosai murmushi tayi mai ga dukan alama tafisan tayi murmushi akan
dariya
insha Allah habibillah kamin nanda lokacin auranta saita san duk abinda nakeso tasani
í ½í¸³tofa