Showing 9001 words to 12000 words out of 56145 words
IZAYAí ½í¸ 18
sadaukarwa ga dukkan masoyan bakar izaya
da wayanda nasani dama wayanda ban saniba ngd da kaunarku gareni nima ina
kaunarkuí ½í²”í ½í²”
í ½í¸˜Anshollyí ½í¸˜
saida taje dai dai gidan kana tatuna da abinda
uwale tace mata samun wuritai taxauna tacigaba da kuka in qaiqayin yataso ta cigaba da soshe
soshe tamkar mahaukaciya tana nan zaune har akafa kiran sallah la asar tashitai da sauri ta
dauki rabbiyar qwaryata tashige gida domin tasan zamanta wani laifi zaiqara jamata uwale ta
iske da yalwa sunata lbr koda suka ganta shiru sukai tazo kusa da uwale taduqa dan Allah inna
kiyi haquri kiman aikin gafara wallahi inna bada gangan nazu barda nonon ba uwale fadada
fuskarta taida fara,a wace tunda hainan tatashi bata taba ganin tamata koda murmushi ba
amma yau harda dariya uwale ke mata tace tashi tsaye ya'ta hainan aike ya'tace kuma yau kinci
darajar albishirin da qawata yalwa taxoman dashi daga gurin bokanya cewa inada ciki wata
ukku kuma namiji xan haifa dan haka kinkusa samun Kane tashi ga ruwa chan naxuba maki kiyi
wanka ake yanzu ya'tace cikin jin dadi hainan tatashi tacire kayanta tadauki ruwan tashiga
bayan daki tana murna itama takusa samun qane taringa wasa dashi yayinda uwale takalli
yalwa sukasa dariya uwale tace aradu yalwa kinfini sanin cuta toba doleba kingafa ni ina zuwa
burni dole nafiki dubara da wayau dan baxan taba manta dukan da yarinyarnan taiman ba
haryanzu sawun nanan bai bajeba kamin uwale tace wani abu sukaji ihun hainan suduka ba
wanda yatashi inma baccin dariyar da suka saki da gudu tafito idanta rumtse ga hannunta
agabanta ihu take tamkar ana zare mata rai idona inna zai cire inna zai fado yalwa tace ke
uwale mi sauri miyi mata gudan kamin mutane sushigo duk daba hanamu zasiyi ba
barkono suka dauko da kakke wanda suka daka bakomi ciki zallarshi ne uwalece tadakama
Hainan tsawa dan ubanki kima mutane shiru wani ihun tasaki domin bazata iyayin shurinda
suka buqaci tayiba
inna idona zaicire yalwace tace to kwanta acire maki inajin barkonone yafada maki to tace qasa
tai takwanta uwalece tace to miya sami gabanki naga kin dafe wurin cikin kuka tace inna shima
zafi yakeman to saki mugani sai awanke maki ba wani musu tasake domin zafi yake mata sosai
ga qaiqayin dayake mata wata irin axaba taji tashigeta ihu zata saki yalwa taimaza tatoshe mata
bakinta ihun yaqi fitowa saida sukaga tana daniyar shedewa kana yalwa tasakar mata baki
sukai dakin uwale
tafawa sukai uwale bance kikwaba bafa canai kawai kisa mata hakanan yo ganine inban kwaba
ba baxai shiga sosaiba kai uwale aradu kinfini iya cuta
yanxu duka barkonon kikasa mata awajan fitsari uwale dariya tai towa yakawo wannan
shawarar inajin keci shiru yalwa tayi domin tasan bata da gaskiya dan ita taga hainan tazo tafa
dama uwale
dan sadda zata taho tagayama uwale albishirin da bokanya taimata na uwale nada ciki taga
hainan tasaki qwaryar nonan ita kuma hainan din bata gantaba tana xowa tagayama uwale
kana tabata shawarar intanada borkono takawo adakashi hakanan bakomi ciki saida suka daka
kana suka samu ruwa suka jiqashi kamin ajiqa yalwa ta ibi wani taraqe saida suka tabbatar
yajiqa kana yalwa taceshi tacema uwale intazo karki nuna mata kinji xafin abinda tayi maki
kiyimata mgn mai dadi yanda ko kince taje tai wanka bazata kawo komi aranta ba
kinga zata saki jiki tayi wanka yadda yakamata kinga zai shigeta tako ina koya kikace hakane
kuma kinsan Allah
yalwa natsani wannan yarinyar kodan kyanta
yalwa tace ke uwale naji hainan tayi shiru mufita muga ko lfy kar ace yar mutane ta mutu
*Ansholly*
*08136195038*
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: í ½í¸BAQAR IZAYAí ½í¸ 19
í ½í¸˜Anshollyí ½í¸˜
keniba inda xani inma tamutu anragema kasa nauyi
haba uwale kixo mufita dai mugani aradu bazan fitaba saidai ke kifita amma ni ba inda xani
koda yalwa tafito tsakar gidan hainan tagani tanata zagaye ga dukkan alamu ruwa take nema
saita ba yalwa tausayi har xataje tabata
ruwan saita tuna bulalal data tabayi mata tuntana yar shekara daya amma har yanxu duk
shekara saita gayama jikinta danji take
tamkar lokacin ne ake mata bulalar shiyasa tatsani hainan sosai
gashi takasa fadawa kowa kotai niyar fada saitaji tamkar andade mata baki
uwale ga hainan chan xata taba maki ruwa dayake takai wurin ruwan tanaji yalwa takira uwale
tai sauri
tadebu ruwan ta wanke fuskarta kamin uwale tafito daga dakin harta gama wanke fuskar amma
ido yaki budewa
mari taji wanda saida taga taurari saikuma masifa tabiyo baya ubanwa yace ki ibarman ruwa
shiru tai tunda bata da abinda zata cemata yalwace tai mgn
uwale naga borkonan bai shigeta ba tunda harta iya tashi
hakane kuma toko aqara mata wanine
kuka tasa wanda tundazu takeso tayi amma wahala tasashi yaqi fitowa
wanda yasa makwabtansu
shigowa dama tundaxu sukejin hayaniya
uwale lafiya miya faru hmm aikunsan tatsiniyar gixo bata wuceta qoki
ina mata zabane tunkamin ranar haihuwarta taxa gayo muma mudan dana tamu kunga gara
itama tafaraji
kamun yazu gakanmu inkuma kunce aqaleta to saina qyaleta
wani irin aqyaleta ni yarana biyar amma sanadin wannan yarinyar hudu sun mutu saura daya
aini tsaka nina da wannan yarinyar Allah ya isa
kowa da abinda yake fadi daga masu cewa sunrasa miji saimasu cewa sunrasa uwa ko uba k
da hakadai sukaita magannunsu ita kuma wace ake
maganar kanta bata masan misuke cewaba dan jitake tamkar gabanta zai
zazzago yafado qasa domin yadda yake mata zafi
saida duk suka gama magan ganunsu
kana uwale tafara mgn yanxu dai dukanku kona bukatar hutu domin haka nayanke shawarar ko
wace daga
cikinku ta ringa kwanciya tahuta duk aikin gidanta hainance xata riqayi mata shi
kamarsu ibo ruwa wanke wanke shara wanke dakan dawar tuwo inkuma fura kikeso harda
dakanta
kobai makuba suduka suka amsa dayi su gomane wata daga cikin suce tafara magana
dama wallahi banyi wanke wanke ba zoki wuce mutafi kiman
aisuduka saisu kafara daga wantace bata da ruwa sai wannan tace batai sharaba hakadai
sukaitayi
wace tafara mgn ita uwale tace hainan tabi kana inta gama mata tashiga gidan yaha taimata
wanki
kayanta taje tadauko tasa kana tabi wace kace tabi
saida uwale tacema kowa inhar hainan taimashi abu yaxo yafada mata saita dauki mumunan
mataki akanta
indama Allah yatai maketa idanta yabude sai dai bata gani sosai gashi yai ja
haka tabi safiya koda sukashi gidan ba imani safiya tadebo mata kaya dayawa ciki harda
namijinta dana yaranta samari subiyu
tuntana wankin cikin dadi hartagaji gashi har anyi isha'i wanda har yanxu bata barjin xafin da
takeji ba gashi haryanxu idanta bai dayaye ba
gaya kuma batai sallah ko asuba ba duk da bata sanmi ake cewa cikin sallarba amma tanaso
taga tayi
sai cikin dare tagama wankin dataga ba kowa tai mazata ibi ruwa ta tsugunna tawanke
borkonan nan tas dukda tajin zafi amma haka
taita wanke wa harya fita kana tafita tatafi gidan yaha domin yawancin
rugar basuda gambu qalilan gidane keda gambu
wanke wankene mai yawa domin gidan irin gidan gandune haka tazauna tafara wanke wanken
data gama tadauki tulo tatafi rafi ko tsoro bataji
saida tagama cika mata wura ranta kana tatafi sauran gida jan wasu ruwa take ibo masu wasu
shara
wadda tabata dakan dawo da gero ce karshe saida tadaka tatan kade har saida yaxama gari
kana tabarshi tana gamawa akai kiran sallah duk da tagaji haka tayo alwala
tunda taga mutanan gidan ba wanda yafito tana gama alwallar tafito qofar gida nan tafara sallah
wace batasan mitake cewa ba
í ½í¸˜Anshollyí ½í¸˜
08136195038
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: í ½í¸BAQAR IZAYAí ½í¸ 20
í ½í¸˜Anshollyí ½í¸˜
gidan uwale kuwa daga ita har mlm iro ba wanda yarimtsa domin uwale tahanasu bacci
bayan mlm iro yadawo daga kiwo uwale tafada mashi duk yadda akai harda barkonan da suka
sama hainan
jini ba qarya ba saida yaji baiji dadi ba domin duk irin izayar da uwale takema hainan bataba jin
haushinta ba irin wannan
aicutar tayi yawa dan rashin imani ace wannan yarinyar za adunga yima wannan azabar
gaskiya abin yayi yawa kodan anga yana shiru yana qyalewa shifa har azuciyarshi yanasan
yarshi
kawai dai abinda yasa yaji yatsaneta sbd tasana dinta yai asarar rayuka har ukku amma yanxu
xaitakama abin birki dan baxa amaida mai diya jakka ba
yadago cikin fushi amma yana hada ido da uwale yaji taimai wani irin qwarji dama haka yakeji
duk sadda taima hainan wani abunda yataba mai xuciya dayaxo
yimata mgn saiyaga tacika mai fuska
murmushi uwale taimai mlm lfy naga katafi tunani
a,a lfy lau kawai ina tunanin rayuwane
aizansa hukuncin dana yankema hainan ne baima ba
dan Allah kima daina man mgnr wannan yarinyar kuma duk abinda xataimasu aibazata dawo
masu dawa yanda sukara rasa sanadinta ba gwarasu moreta kosun danji sanyin bakin cikin
data sasu
murmushi uwale tasaki wanda keqarama fuskarta muni domin bata kama da Fulani
kwata_kwata xakace ba yar fulani bace domin muninta yayi yawa
shiyasa mahaifinta yace ba yarshi bace yaqi amsarta shiyasa innarta tatahu da ita rugarsu iro
domin chan rugar tasu taqi auruwa
tabbas duk wanda yakalli uwale yasan bata fito tatsatsan fulani ba
itama tasan bata da uba dan lokacin da ana mata gorin bata da uba saida taje
tatitsaye mahaifiyarta tafada mata gaskiya ne bata da uba ita shegiyace
eh kawai innar tata tace mata to ina baban nawa yake
nima bansani ba domin lokacin da na auri Audu
mijina nafarko minyi shekara hudu bamu sami haihuwa ba ana tunaninma nice ban haihuwar to
lokacin muna fita
bakin ruga saida nono inmutun yazo wucewa inyana da asha,awa saiya tsaya yasa tonan
nahadu da wanda yaiman cikin ki
kuka uwale tasa domin gani take har abada bazatai aure ba
kukan mikike uwale saida taja majina kana tace inna niyanxu
ba wanda zai aureni injuwa uwale indai har ina raye saikinyi aure tashi muje gurin bokanya
tarife mana bakin duk wasu masu san sutozarta manke aduniya
tunanin mikike uwale murmushi uwale tai bakomi mlm
dama wani albishir nakeso nayi maka
*Ansholly*
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: í ½í¸í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸21
sadaukarwa ga Ansholly novels í ½í²”luv u allí ½í²”
í ½í¸˜Anshollyí ½í¸˜
saida mlm iro yagyara zama kana yace ina jinki
saida tasun kuyarda kai alamar kunya shikanshi mlm iro yayi mamaki
yadda yaga uwale kejin kunyar yimai mgn wace ko wurin kwanciya inhar baida buqatarta ita
tana datashi
kai tsaye zatace mlm inada buqatarka abinda dija bata tabayi mashiba kenan harta mutu
saida tagama sine sinanta shidai yanata kallanta
ita kuma tanayin hakane danyace tanada kunya yasan kuma tasha nonan ba fullatana
kinyi shiru uwale kokin fasa fadaman
a'a dama mlm cema zanyi kakusa samun magaji
fadada fara arshi yai uwale da gaske kike
Allah mlm watama ukku
kai amma naji dadin wannan albishir mikikeso nabaki
dariya tayi danma bakaji gudan ba minene gudan
to namiji zan haifarma dariya yayi uwale kenan taya akai kikasan namiji xaki haifa
kadafa kiga inasan namiji kije kiman qarya
wallahi mlm da gaske nake to waya gaya maki namiji xaki haifa
saida tai jim domin tasan inhar tace mashi bokanya yanxu taran yawatse domin yahanata zuwa
wurin bokanya
shiyasa take aiken yalwa wata dubara tafado mata
da sauri tace yaha makwabciyarsu kasan duk yaranta mazane dayace mace
todana gaya mata yadda cikin keban wahala saitace cikin namiji haka yakeba
mutum wahala yanxu nan uwale wahala kikesha banta ba saniba
tace to mln banso nata yarma da hankaline shiyasa bantaba gayama ba saida naji nadaina jin
abinda nakeji
hmm kuji karya wace batama san da cikin ban saiyau amma kajita da karya kamar Mira
danfodio lol
shidai mlm iro murna kawai yake sai washe baki yake dan yana san danamiji jiyake tamkar
yajawo cikin uwalan tahaihu
kinsan uwale aradu kika haifarman da namiji nabashi shanuna duka biyun danai gado gurin
baffana
da kuma gonata buda uwale tasaki da gaske mlm
*Ansholly*
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸í ½í¸23
í ½í¸˜Anshollyí ½í¸˜
yana nan tsaye har aka kira sallah sai lokacin yasamu uwale tadaina mashi ihun
alwalla yayi yatafi masallaci yana bude gidan yaga hainan tsugunne wuce yayi duk da
xuciyarshi ba dadi domin yaji tausayinta
amma ko nuna mata afuska baiyi ba domin yana kallan inda take yadauke kai
tashitai tashiga cikin gidan shara tafara kana tai wanke wanke tana cikin yin wanke wanken
uwale tafito
ida nuwanta jajjawur gashi aduduke take ttafiya tamkar yan kaciya duqawatai har qasa inna
kwana
wata banxar harara tawurga mata kana kota tsaya amsawa tashige daki
sallamar yalwa ce takarade gidan bashiri uwale tafito daga cikin dakinta domin tunda taji
sallamar yalwa tunkamin gari yayi haske to tasan ba lfy ba
yadda taga yalwa ahar getse tasan jiya itama batai bacci ba
lfy yalwa
jiwata mgn uwale keda ganina kinsan ba lfy ba
amma mushiga cikin daki kiji daki suka koma domin ganin hainan najinsu
bani lbrn abinda yafaru dake yalwa kallan banxa yalwa taima uwale
da idanunta wanda suka chanxa kala sukai ja
abinda yasa meki shiya sameni kinga babu wanda xai tambayi wani yadda baki bacci ba
haka nima banyiba to danhaka kiqaleni naji abinda ke damuna
shiru dukkansu sukayi domin kowa da abinda yake tunani yalwa natunanin azabar datasha
wanda daran jiya ko kadan bata rumtsaba
abinda yabata mamaki yadda taita ihu amma koda makwabcinta daya bai leqoba kallan uwale
tai tace uwale indai irin axaba daya mukasha
to dole kiyi ihu da kikayi makwabtanku sunlequ kai kawai takada mata kina nufin ba wanda
yashigo
ba wanda yashigo yalwa da mutane sunji aida har yanxu sunanan koni nayi mamaki dana fito
banga gidan cike ba
hmm uwale baki ganin abinda mukaima yarinyar channe yadawo kanmu kina ganinta aiki kawai
take tamkarba ita bace mukaima ixaya jiyaba
anya bada gaske yarinyar nan aljana bace
nima tunanin danake yikenan yalwa amma bari mlm yafita muje gidan bokanya tafada mana ko
ita wacece
mlm iro yana fita uwale da yalwa suka dau hanyar gidan bokanya
*garin abuja*
í ½í¸˜Anshollyí ½í¸˜
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: í ½í¸BAQAR IZAYAí ½í¸ 24
í ½í¸˜Anshollyí ½í¸˜
Da sauri yafito daga cikin hospital har yana hada hanya duk yadda yake cikin tashin hankali bai
hana kyanshi fitowa ba sujojine barjet a hospital din da sauri suka taho suka Saramai kana suka
bude mota yashiga
Sukansu sunsan ogansu yana cikin tashin hankali koda suka iso bai jira sun bude maiba yafito
da Sauri haryana cin tuntube
hafsa ke hafsa dan uwarki kina ina da sauri tafito domin kiran yabata maki baisaba yimata irin
wannan kiranba
karo sukaci shima yana quqarin shiga bedroom din nata duka taji ko ina ajikinta dan ubanki
nizaki cuta nixakiha inta miye ban maki wane haqqine naki bana saukewa
amma kirasa dami zaki sakaman saiki dauko cuta kisaka man wallahi kincuceni hafsa saida yayi
mata lilis kana yace kije nasakeke saki ukku
duk da jikinta baqarfi amma saida tabude baki tai mgn
ni kasaka haisham cikin xafin xuciya yace wallahi hafsa dada abinda yafi saki da saina makishi
tunda nake bantaba zinaba amma gashi na aure mata mazina ciya
wurin naiman maxanki kingoga man cuta banjiba banganiba wallahi Allah ya isa tsakani dake
tunda yafara maganar hafsa ke kuka yanzu haisham sharrin daxa kaiman kenan aizansa ko
wani yace maka ina hulda da maxa zaka qaryata amma kai da bakinka
kake fada kamar yadda kace baka taba xinaba haka nima dan kokai shedane kaine kafara
sanina aya'mace amma kaje nabarka da Allah sharrin dakaiman
kuma insha Allah tundaga nan duniya zaka fara ganin sakaiyata mari yakai mata wanda saida
komi nata ya tsaya cak natsawan minti 30 taga dai bakinshi yanata mgn amma batasan miyake
cewa ba
saida yajeho mata wata farar takarda kana tadawo