Showing 39001 words to 42000 words out of 56145 words

Chapter 14 - Bakar Izaya Complete Book Ansholy

Ansholy   

31 Jul 2026

604

aikataba


basu shafe daqiqa goma ba wurin yafara haske chan kuma yawashe





qasa Hainan tayi zata fadi alamar aljannun sun saketa da sauri haisham yatareta maida mata
doguwar rigartar yayi wadda uwale tacere mata Allah yasuma tanada underwears ajikinta



daukarta yayi tamkar yar baby yafita da ita yayinda ameen ke take mashi baya dan yaji haushin
karatun da dad yace aimata yaso abarsu sujibgu kana amma duk da haka yaji dadi dan duk
cikinsu babu wanda baida taban wuta ajikinshi





wanda ma yafina hainan bakamar uwale wadda rabin jikinta duk asale yake




da gudu mlm iro yashigo cikin gidan wurinda maikudi yake yayi girgixashi yake amma ina kaida

gani babu rai ajikinshi kuka yasa tamkar qaramin yaro shikenan




takashe man yaro aradun Allah tagama zama gidana inkuma taqara dawowa aradu saina
halakata saidai nima ta halakani





alhaji hamza ne yaitabashi hakuri daqyal yahaqura



to yanxu dai ayi haquri aima yaro wanka aje aruhoshi Allah yaqyauta gaba kudi yadebu
aljihunshi baisan konawa bane yabashi hannu yana rawa mlm iro ya amshe







su uwale kam ba,asan inda akeba gwarama yalwa da sauran matan dan wasuma da kansu
suka tafi gida su yaha daine saida aka daukesu





haisham bai ajeta ako inaba sai afadar ardo ruwa yace abashi shafa mata yayi afuska afirgice
tatashi tana kallanshi




juya fuskar yayi dan hakanan yaji wani abu yadaki zuciyarshi daga kallan da taimai daya tak

maida hankalinta tayi wajan ameen murmushi yayi mata itama mayar mashi tayi tabuda baki
zatai mgn su ardo suka shigo




a harkin tashi hainan ih ardo kallan alhaji hamza tayi da sauri tatashi taje wurinshi kaine baffana
ko gyada mata kai yayi




dariya tasa cikin jin dadi taruqo hannunshi dama hamma Habib yace man yau zakazo kuma
zaka daukeni kayiman wasa kamar yadda baffa yake yima maikudi




sakin hannunshi tayi takoma daga gefe tawani tubura fuskar tare da cunnu baki hakan datai
tabirge haisham sosai yanaji inama ya dauketa pic ammako yanzu bata baceba




fiddo wayarshi yayi ya kashe flash din da qarar ya dauketa masha Allah yafadi axuciyarshi ba
wanda yai tunanin pic ya dauketa haka yaita daukarta da shikanshi baisan daliliba





wurinta alhaji hamza yayi miya faru ya'ta qara cunnu baki tayi saiga hawaye yazubo




dan danan alhaji hamxa yarikice dan hakanan yaji Allah yasamai qaunar hainan dan jinta yake
tamkar yadda yakejin ameen mike faruwa ya'ta dan Allah kifada man




tobakai bane katafi kabarni hannun inna uwale d baffa sunata dukana hannunta tanuna mai jibi

yadda inna tasaman wuta ajiki duka kuma tanace man niyar aljannuce inmutun ya mutu
anacewa wainice nakasheshi




da gaske dad mu aljannune girgiza mata kaiyayi a,a mu mutane ne kamar kowa




rungumeshi tayi to dad karka qara tafiya kabarni kajiko yanxuma dake zan tafi kinji my daughter
murmushi tayi mashi



hmm kaji daddy wai daughter koyama za aitasan miyake nufi rugarda ko addinin Islam bairatsa
suba balle naboko



kallan ardo yayi ardo kayiman alfarma zantafi da Hainan chan gidana



gyara zama ardo yayi kana yafara mgn



ANSHOLLY😘
😭BAKAR IZAYA😭

120_125

😘Ansholly😘



*dedicated to ansholly fan's 1_2 ina gdy da kulawarku gareni*



cikin hausarshi marar fita sosai wanda duk haka suke mgn

agaskiya alhaji hamza bawai nahanaka hainan bane a,a qa idar rugarnan ce mace ko namiji
basu fita arugarnan suje binni harsai insunada aure ko kuma aure ne yafiddasu tun kaka da
kakanni hakane qa idar rugarnan kagako






baxan iya chanxa taba da ace tuntuni ana fita nasan baza kazo ka iske hainan cikinta ba da
yanxu tana aikatau saidai kayi haquri





haba ardo wannan aibawata damuwa bace yanxu za,a iya daura auran ko akwai wa inda
za,akira dansu sheda




murmushi ardo yayi to hakama din yayi yanzu dai mutafi masallaci dan naga azahar tayi
chansai adaura gdy alhaji hamza yayi mashi kana suka fita dan alwala





Ameen kam murna fal cikinshi dan yasanshi za,a aurama hainan




yayinda haisham yaji zuciyarshi taimashi wani irin nauyi dan yasan bashi za,aba auran Hainan
ba

wata zuciyar tace tokai miye nadamuwa
yarinya face ko anbaka ita rainanta fa zakai inda take yakallo to amma bamai cemata yarinya
dan inba afadama shakarunta ba zaka iyacewa takai 16





ka wai'dai inka zauna da itane zaka gane yarintatta to waini ina ruwana da itane tam nima
hakanace haisham




ameen yatabashi bro katashi muje muyi sallah kar lokaci yawuce alwala sukayi suka shiga
masallacin




alhaji hamza neke limancin
haisham kam harda addu,ar Allah yasa hainan rabanshi ce




shikanshi baisan yana wannan addu,arba iyaka yaji bakinshi yana fadi




bayan angama sallah anyi addu,a ardo yasanar da daurin auran hainan kowa murna yake dan
gani suka za arabasu da bala'i




alhaji hamza shine wakilin ango ardo kuma na amarya dubu ashirin aka bada sadaki dan
albarkar aure

nanfa gaban haisham yaciga dafa duwa jiyake uwa yabar masu wurin



ameen kam farin ciki fal azuciyarshi abinda yaji dad dinshi yana fadi shiya ffirgitashi




ya yinda yasa haisham murmushi dan jiyai tamkar ammashi albishir da gidan aljana take
annurin fuskarshi yadawo




murna ameen yafara wace batakai cikiba dan qasan zuciyarshi kuka yake



ayya Ameen kaban tausayi😭😭



suna fitowa daga masallaci sukayi kicibis da yan uwa mlm amadu kallan banza
sukaima alhaji hamza babban cikin sune yafara mgn tare da daga sandar shi




kado kabamu kudinmu ko aradun Allah mufarmaka saidai uwarka takuma hai wani wawan mari
yaji andaukeshi dashi




wanda tunda uwar data haifai ba ataba yimashi irin wannan marin ba dagokai yayi yaga wanda
yayi mashi wanga abu




haisham ne tsaye fuskarshi har wani red take dan tsananin bacin rai ga dukkan alama jira yake

wani yace tak ya inmashi ga excord dinshi duk sunfidda bindiga riqe ahannunsu





cikin yan uwan mlm amadu ya duri ruwa da sauran yan kallo bindiga kenan ko nasara
natsoranki




baffa jai baikara cewa komiba juyawa kawai yayi yan uwanshi natake mai baya saida suka
tabbatar sunyi nisa kana baffa jai ya daga murya





Allah ya,isa da kudinmu sai suka antaya da gudu dukansu




haisham dariya ma abin yabashi inda sukabar Hainan anan suka isketa to ya'ta atashi mutafi ko
kiga mum dinku ko bakiso inaso dad cikin farin ciki take mgn





sallama sukaima ardo tare da godiya bacin yacika shi da kudi ardo kam baki har kunne shima
saida yabashi nono mai yawa




yai yai dasu sutsa suci abinci alhaji hamza yace mai suna sauri ne dan kan hainan har yanxu
yoyan jini yake sannan ga wutar sai yanzu take mata zafi kallo daya zakai mata kasan tanajin
jiki amma yaima ardo alqawarin insha Allah nanda sati daya zasu dawo tare damai yimata
karatu

murna wajan yan rugarko ba,amgn dan duk saida suka fito sukaga tafiyarta wasuma chasuke
Allah yasa daga chan taichan




rugar jalo yau kowa kaganshi cikin farin ciki yake dan suna tunanin sunyarda kwallan mangwaro
sunhuta da kuda




awa biyu takawo su alhaji hamza garin kd wani prvt hospital suka tsaya dan hainan tama rigada
tasuma


emergency aka kaita doctor ne yaleqo munada bukatar jini za,asa mata akwai nasayarwa
inkuma akwai wanda zai bata to aje dashi a,iba


waye zai ibane inji haisham wata nurse doctor yakira yafada mata abinda zatai tashi haisham
yayi yabita


🤔tofa haisham kamanta da cutar dake jikinka ne




Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
130_135



😘Aaljannan


*dedicated to duk masoya bakar izaya aduk inda kuke Allah yahada fuskukin;mu a,aljannan ina
godiya da kaunarku*

saida yayi sallah kana yafito sanye da jallabiya light blue daning yanifa tashi tayi tabishi cikin
karairaya




zuba mashi abincin tayi abinda bata taba"ba tunda sukai aure bude bakinka nabaka my
haisham no bani kawai naci bahaka tasoba amma dole tatura mashi gabanshi




itama zubawa tayi tafaraci ke daya kikazo taji yace a,a nida sadi tana ina ita tadan fita tasha
iska hakanan yaji gabanshi yafadi amma saiya basar



duk iskan dake nan bai ishetava harsai tafita wallahi kuwa haka nace mata nima saitace waita
gaji dashan sanyin AC ne



banxa yayi mata kamar baiji mitace ba yaciga dacin abincin shi saida yaji yaqoshi kqna yaturo
flat din ammafa duk hankqlinshi naga yar matarshi



parlo yadawo yaxauna itama tasowa tayi tabishi parlon dan taqagu taji wace mgnce zai gaya
mata sunkusa kai 20minit zaune baice matakomi ba kallan shima kawai yake




shirinda taji yayi yawane yasata yimashi mgn my haisham naji dazu kace kanada mgnr dazakai
dani Allah yasadai ba laifi nayima ba cike da kissa tafada shiru yayi nakusan daqiqa goma



harta fidda rai da zaiyi mgn kuma saitaji yafara Nafisa inaso kibani hankalinka nan sosai kinatsu

inajinka yayinda gabanta yaci gaba da faduwa duk atunaninta yaganu kullin da suka shirya
mashi




mgnr datajine yasata gigicewa da sauri tadago takalleshi mikace haisham kayi aure



saita kama tafa hannuwa chan kuma saita tsaya ya yinda taqawata fuskarta da murmushi Allah
yasa alqairi my haisham amma ina fatan baka manta da cutar dake jikinka ba



ko kuma mai irin cutarce kadauko da sauri yatashi tsaye yayinda xufa tayi mashi sallama duk
sanyin dake parlon da sauri yajuya yafita daga cikin parlon yayinda nafi tafara wata uwar dariya



haisham kenan ai inkasan wata aibaka san wata ba ni nafi nayi alqawarin ba macen da ta,isa
tara beka wayarta tadauka takira wayar sadi amma taita ringing bata dauka ba tsaki taja tacillar
da wayar kin kinshigo ki iskeni





yana fita gun motocinshi yayi da sauri excord dinshi suka taso miqama drive"n shi hannu yayi
da sauri yafiddo keys din motocin yamiqa mashi daya yazara yacilla mashi sauran




wurin motar yanufa ya yinda excord dinshi suka take mai baya bana buqatar kowa atare dani
sukaji yace

orderly ne yafara mgn sir kayi haquri aikinmu ne kula dakai duk inda zaka



azafafe haishm yajuyo shut up nace banaso ko ana doleni I'm sry sir



mota kawai yashige yayinda suka dawo suka tsaya jikinsu asanyayi




gudu yake xuciyarshi namashi xafi gefan titi yasamu yayi parking take yaji hawaye yana zubo
mashi miyasa namanta ina da HIV ne miyasa nabari aka samata jinina



to aiba laifinka bane laifin nurse dinda ta,ibi jininne to ya akai ita bata ga inada aids ba wata killa
bata iya aikinta bane koma batayi karatun abinba
inji wata xuciyar


gashi yanzu ba yadda za,ai naje nace narife asbitin dole sutan bayan ba,asi to nace masu mii
gashi abin kunyane nadubi duniya nace inada cuta mai karya garkuwar jiki kai ko iyayena bazan
iya fadamawa ba shida zuciyarshi yaketa wannan surutan







chan yafashe da kuka tamkar qaramin yaro nacucuki marainiyar Allah amma ban maki da
niyaba





Allah yasani namanta Allah ya,isa hafsa bazan taba yafe makiba kinsa nacutar da yarinya
kanqanuwa

tada motar yayi yanufi asbitin baccin yadaidaita natsuwarshi supar market yabiya yai masu
sayayya dayawa ciki harda abayuyi dan yasan zata bukaci kaya tunda basu taho mata dako
dayaba




loda mashi kayan akai both hanyar asbitin yanufa gabanshi nawani irin faduwa



ledojin yafido dai dai wanda yasan zasuyi amfani dasu kamin sukoma gida sallama yayi adakin
yashiga tana kwance ta,aza kanta bisa cinyar h maryam A hamza nazaune kan farar kujera ga
dukkan alamu lbr suke



take yaji wani hawaye yataho mashi da sauri ya maidasu duk da kallo daya zakai mashi kasan
yana cikin damuwa




nasan fans wannan ya isheku har jibi in Allah yakaimu dan gobe bazan samu damar yimaku
typing ba dan biki gareni akaranta ahankali aunty mimie
banda zari lol


Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭

135_140

*alhamdulillah angama biki lfy masu turo text din Allah yasa alkhar damasu kirana awaya duk
ngd muma Allah yabamu zaman lfy d mazajen mu wa inda basuyi ba Allah yabasy nagari irinsu
😃😃 basaidai nafada ba lol*

😘Ansholly😘

hjy maryam ce ta,amsa mashi sallamar karasowa yayi gaida iyayanshi yake ya yinda hainan
tazuba mashi idanu
tana kallanshi





jiyai ajikinshi ana kallanshi dagowa yayi suna hada ido da sauri yamaida kanshi qasa dan jiyai
wani hawaye yataho mashi kallanshi alh hamza yayi




miike damunka haisham naganka cikin damuwa aibaisan sadda yafasa kukaba tamkar qaramin
yaro shi kallan da hainan take mashi shiyafi firgitashi dan gani yake tamkar tasan cutar daya
yimata




hannunshi alh hamza yaja suka fita waje ya yinda hjy maryam tayi zatan qila nafice tabata mai
rai




kuda suka fita masallaci suka nufa dan anata kiraye kirayan sallah magarib batare da alh
hamza yace mashi komiba dan shima atunaninshi nafi ce tabata mai rai





sadi ce kwance bisa kirjin ameen shikuma yanata shafar gashin dokinta har cikin Zuciyarshi
baiji

da"din abinda yayi ba kana yanajin tsanar kanshi akan yadda ya wulaqanta tarbiyyar da
iyayanshi suka bashi lokaci daya





amma inyai wani tunanin saiyaga harda laifin iyayanshi tunda tunyana jin kunyar fada masu shi
aure yakeso har yazo yana fada masu amma babu wanda yadubi uzirinshi suduka saisuce
karatu zayai




yana gama tunanin yaqara jawo sadi jikinshi wayarshi ce tafara qara da sauri yasa keta yatafi
wurin wayar dan yasan mai kiranshi





assalama alaikum Ameen kana ina dad ganinan gida to kazo yanzu asbiti dad nagaji sosai
wallhi yanzun haka baccin gajiya nake badai bakai sallah ba






ras yaji gabanshi yafadi Allah nagani yamanta dawata sallah tabbas saban Allah yana shagaltar
da dan adam akan bautar ubqnginshi shida ko wani yace zaiyi wasa da sallah



aizai qaryatashi amma gashi yau daya harya fara fashin sallah wata nadama yaji tazo mashi





shirinda alh hamza yaji yayene ya tabbatar mashi ameen baiyi sallah ba kashe wayar kawai
yayi yayinda

qarar kashe wayar dayayi yadawo da ameen tunanin daya tafi da sauri ya aje wayarshi yatafi
toilet





sadi naganin haka tamaida rigarta tafito tayi part din nafi kicibis sukai itada Nafi haba sadi ina
kikaje tundazu naketa nemanki amma bangan kiba



dariya sadi tasa ke qawata wani dan shila nasamu cikin gidan nan wallahi




tunda nake harkar bariki bantaba samun gwarzo ba irin wannan yaran gashi dai yaro amma
hazaqarshi ta manyace




kallanta nafi take cike da tuhuma zuciyarta nagaya mata kodai haisham dinta sadi ke nifi to
inshine aibazata cemashi yaro ba kuma bazata fada mataba





nifa kinsani aduhu dan bangane takan zanchan ba




nanfa tafara gaya mata abinda yafaru bata boye mata komiba dariya sukasa yayinda suka tafa




amfa qawata kinyi daidai dan inaso mufirgita maryam saita zama abin tausayi sai ya'yan datake

taqama dasu sundawo ahannun mu





banidai zata wulaqanta ba wai muzo bamuda yancin da zatazo mugaisa saidai taturo mana yar
aiki




maryam gamunan gareki saikinyi dana sanin shiga shirgina da kikayi saikin kuka da idanunki




dai dai nan haisham yaturo qofar dakin yashigo babuko digon fara,a afuskarshi






wani matsiyacin kallo yake watsama nafi yayinda suduka jikinsu karkarwa yake dan tasan babu
tantama yaji lbrnsu sadi kam saura kadan tasaki fitsari





kallansu yake cikin tsana dan sai yanzu yake dana sanin auran Nafi jiyake inama tunda hjy
maryam tanuna batasan auran yabarshi




azafafe yaqarasa wurinda take maqaro wuyanta yayi ya yinda yafara mgn azafafe

😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
125_130


😘Ansholly😘





awna jininshi akai komi normal zai iyaba kowa ma




kwanta za,a iba bamusu yayi yadda tace leda daya tal aka iba ta sallameshi



koda yafito bai iske alhaji hamza ba tambayar ameen yayi ina daddy ne
yaje gida ya dawo





doctor ne yafito daga dakin da hainan take da sauri haisham yayi wurinshi inadai fatan bawata
matsala ajikinta



babu wata matsala yallabai komi normal iyaka buguwar dataine amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0