Showing 51001 words to 54000 words out of 56145 words
kqna yanemi alfarmar abashi amarya sutafi da ita dan ahadasu tare
da yar uwarta ai masu gyaran jiki ana saura kwana biyu biki zai aiko adauke duk wanda
yakesan zuwa
haba alhaji babu komi aiyanzu hasiya ikwan koce haka suka tafi cikin mutunci baccin haisham
yacika duk wanda suka halacci wajan da kudi
kana yace aduba mashi gona babba wadda za,a iya makaranta da ita nanda kwana biyu zai
dawo rugar nanfa kowa murna yake tabbas yau gashi sun faracin arzikin wadda suka tsana
dama haka rayuwa take
.Ansholly
í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸
200_205
wannan page sadaukar wane gareki RABIAT JIBRIL
FANTASTIC STARS WRITERS
í ¼í¼ºF S Wí ¼í¼º
í ½í¸˜ANSHOLLYí ½í¸˜
SAI QARFE TARA SUKA ISO CIKIN GARIN KADUNA KAITSAYE GIDAN MLM ABUKAR SUKA
WUCE SAUKESHI SUKAI KANA A HAMZA YAI MASHI GODIYA
DAN SAIDA YAYI YAYI DASHI KAN SUJE HOSPITAL DAN ADUBA QURAJAN JIKINSHI
WANDA EMIKA YASA MASU AMMA YACE BAZASHIBA YASAN DAYAYI
ADDU,A ZASUYI SAUQI HASIYA KO RUNTSE IDANTA BATAIBA DAN WANNAN NE
SHIGOWARTA BIRNI TAFARKO KALLE KALLE KAWAI TAKE
YAYINDA HAINAN TUNDA AKA SHIGO CIKIN MOTA TAKAMA BACCI WANE IRIN
TAUSAYINTA YAKAMASU SHIYASA KODA AKAZO GIDA HAISHAM YADAUKETA YAKAITA
HAR DAKIN H MARYAM
ITAMA H MARYAM BATA TASHETA BA DUK DATASAN BATAYI SALLAH ISHA BA AMMA
TAKASA TASHINTA DAN TANA GANIN INTATASHE TA TAMKAR BATAI MATA ADALCI BA
DAN TUNDA TAZO DUNIYA YAUNE KADAI TAYI BACCI WANDA BANA CUTABA HAWAYE
TASHARE KANA TATASHI TATAFI PARLOUR WURIN HASIYA HABIBA TAKIRA KAN TAJE
TANUNA MA HASIYA YADDA ZATAI AMFANI DA TOILET
TAYI WANKA TAYI ALWALA INTAYI SALLAH TAFITO TACI ABINCI AMSAWA HABIBA TAYI
CIKIN GIRMAMAWA KANA TAJA HASIYA SUKA NUFI DAKIN DAKE KUSA DANA H MARYAM
TANA JINJINA YADDA H MARYAM KEJI DA HAINAN DAN KODA YAN UWANTA NE SUKAZO
DAKIN KUSA DA ITA TAKE KAISU TANAJI YAYARTA CE KAWAI TAKE KAIWA DAKIN TA
SAI GASHI HAINAN CHANMA TASAUKETA HAKAN YANA NUNI DA WANNAN BAZATA
SAUKA CHAN BA ITA AWANNAN DAKIN ZATA ZAUNA DUK DA BATASAN KOMI BA GAME
DA HAINAN
AMMA TA AJETA ALAYIN YAR WANI BABBAN MAI KUDI HAKADAI TASHIGA KOYAMA
HASIYA ABUBUWA KOSANMA ITA TAIMATA WANKA DAN DATAJE ZATA FITO TAKE BIYOTA
HAKAN YASA HABIBA TAGANE YAR KAUYECE ITA DARIYA TAKAMAYI MATA TANA NUNA
SHAWA YANZU WANNAN KIKE TSORO ITADAI BATASAN MITAKE CEWA BA KALLANTA
KAWAI TAKE
HAKADAI SUKA GAMA SUKA FITO AMMA AWULA QANCE HABIBA KE KALLAN HASIYA
DAN ITA YAR AIKICE AMMA BATA KAUNAR TALAKA
CIKIN KAYAN DA AKA DINKAMA HAINAN H MARYAM TADAUKO GUDA TAKAWO MA
HASIYA KAN TASAKA KAMIN ADINKO MATA NATA
parlor SUKA FITO TAYI KYANTA IYA NATA AMEEN NAZAUNE ADAYAN SET DINSHI NAFICE
TADORA KAFA DAYA KAN DAYA
SAI TAUNAR CHIN GUM TAKE ADINING TAKAITA ABINCI TAZOBA MATA KANA TAKOMA
INDA YAN AIKI SUKE DAN TASAN TAGAMA AIKINTA
DA KYAL TAKE CIN ABINCIN DAN BATASABA DA CIN IRIN SHIBA HAKADAI TASAMU
TADAN YAYYAGA H MARYAM CE TAFITO DAGA DAKINTA CIKIN SHIGAR KAYAN BACCI
AMMA SAITA DORA HIJAB ASAMA
A NAFISA MIKIKE HAR YANZU BAKI TAFI WAJAN MIJINKI BA TASHI KIWUCE BANASAN
SHIRME HAR QARFE SHA DAYA TAYI FA KAIMA AMEEN KATASHI KAJE DAKINKA
HAKANAN DARE YAYI
CIKIN SAURI YATASHI DAN TUNDA ABUNNAN YAFARU YAUCE RANA TAFARKO DA H
MARYAM TAYI MASHI MGN KUMA YAJI DADIN HAKA NAFI MA TASHITAI TAIMATA SAIDA
SAFE
KAYAN BACCI TABA HASIYA TASHI KIJE CAN DAKIN DA HABIBA TAKAIKI KICERE WA
INNAN KISA WANNAN AMSA TAYI CIKIN LADABI TABI HANYAR DAKIN
DA KALLO TABITA ITADAI HAKANAN BATAJI YARINYAR TAKWANTA MATA ARAI SOSAI BA
ITAMA TURAKAR MIJINTA TAWUCE
RUGAR JALO
TUNDA SU A HAMZA SUKATAFI MLM IRO KE ZAUNE NAN KE RUSAR KUKA UWALE KAM
NAGEFE RAI KWAKWAI MUTU KWAKWAI HAKA MUTANE SUKAITA SHIGEWA GIDA JANSU
SUKA BARSHI NAN
ARDONE DAYAGA ABIN YAYI YAWA YASASHI DOLE YABAR WURIN DAN HAR DARE
YAFARA NISAWA JAN UWALE YAYI SUKA TAFI GIDA WANDA KURAJAN JIKINTA SUKA.
MAIDA ITA TAMKAR KUTURWA
YANA XUWA YASAKETA SAURA KADAN BARAN TATINTSIRA DA ITA TAFADI DA SAURI
TARUQO HANNUN MLM IRO CIKIN MURYAR AZABA TAFARA MGN
MLM KAYAFE MANI NASAN NAYI MAKA LAIFI KUMA NI NAQARA MAKA JIN TSANAR
HAINAN DAN WATARANA KANASO KAHANANI YI MATA ABU AMMA KANA KASAWA
HAKAN DUK YAFARU AKAN AIKIN BOKANYA
AMMA DAN ALLAH MLM KAYAFE MANI INHAR INADA LAIFI KAIMA KANA DASHI DAN
DAMA KATSANETA KAWAIDAI NAQARAMA TSANARTA NE NANFA TAHAU BASHI LBRN
YADDA TASO KASHE HAINAN
AMMA SAI QAIQAYI YAKOMA KAN MASHEQIYA MLM IRO KUKA YAKE TAMKAR KARAMIN
YARO YAYINDA MAKWAFTANSU SUKA LEQO TAKA TANGA
DAN ALLAH MLM KAROQA MAN HAINAN KAN TAYAFE MANI DAN NIKADAI NASAN
MINIKEJI AJIKINA
TSAYE MLM IRO YATASHI BAZATA TABA YAFE MAKIBA DAN KINCUTAR DA ITA KO CATAI
ZATA YAFE MAKI NI UBANTA SAINA HANATA
KUMA KIJE NADATSE IGIYOYIN AURENA AKANKI DAN MATATA TAKUSA DAWO MAN
í ¾í´”KAJI MLM IRO DA KARFIN HALI BARAWO DA SALLAMA
JUYAWA YAI ZAI TAFI ROQO HANNUNSHI UWALE TAYI KARKA MANTA KOMI ZANMA
HAINAN SAIDA SANINKA KUMA ITAMA TASANI DUK IZAYAR DANAKE GANA MATA DASA
HANNUNKA
WACE TAKAMA ZAKAIMAN KANCEWA XAKA HANATA TAYAFE MAN KAIMA BAZATA
YAFEMABA BALLE NI DAN HAKA GWARA KAMAIDA AURANMU TUNKAMIN KARASA
WADDA ZAKA AURA DAN NASAN DIJE BAZATA DAWO MABA
KAMIN MLM IRO YAYI MGN AKA BUGA SALLAMA DANGIN MIJIN UWAR UWALECE WANDA
TAJE TA AMSAR MASU KAYAN GADANSU KOWANE RIQE YAKE DA SANDA AHANNUNSHI
ASHAR KAWAI SUKE KUN TUMAWA
DAN DANAN UWALE TAJI CIKINTA YAHAUTSINA WANI ZAWO YATAHO MATA BAWANI
JINKIRI YAFARA ZUBA
ANSHOLLY
í ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸
205_210
FANTASTIC STARS WRITERS
í ¼í¼ºF S Wí ¼í¼º
í ½í¸˜ANSHOLLYí ½í¸˜
wurinta sukayo ina kika kai mana gadanmu koki bamu ko kuma aradu nalahira yafiki jin dadi.....
atsorace tafara mgn yana gun bokanya nanfa tafara basu lbrn yadda akai nanfa suka hau
danna mata ashar.....
da rantsuwar indai har bokanya bata basuba sai sunkashe ta daga ita har uwalan.....
har zasu fita mlm iro yadakatar dasu gwara kutafi da itachan inkukaje bokanyar tafi saurin
ganewa....
amma inba hakaba raina mako hqnkali zatai jan uwale sukai tamkar kayan wankii suka tafida ita
yayinda mlm iro yamaida gambunshi yarife danko amafarki bai fatan Allah yaqara hadashi da
uwale
kowa nazaune a dining dan wasuma sunfara cin abinci qarar takalmin tane yadawo da
hankalinsu wajanta tafiya take tamkar batasan taka qasa red din atamface ajikinta doguwar riiga
tayi kyau bana wasa ba.....
qarasowa tayi adaning dad gud morning morning daughter kintashi lfy lafy lau dad juyawa tayi
wurin h maryam morning mum....
bazan amsaba saida kika gashe da daddyn ki kana zaki tuna dani sry my mum kinsa dai kema
inaji dake dariya akasa amma banda Nafi datakeji tamkar tamaqure Hainan.......
itabadan ma kar auranta yagundele ba da tuni tabar masu gidan takoma warta abuja.....
suna gama cin abincin suka sauko parlo gyaran murya A hamza yayi kana yafara mgn
alhamdulillahi dukkan yabo yatabbata ga Allah tsira da aminci sukara tabbata ga shugabanmu
annabi Muhammad (S,A,W,)
tabbas Ameen abinda kayi baka kyauta ba saidai yanzu ba mgnr tune tune bace dan nasan
inda laifinka to harda namu shiyasa mukafi daukar laifin.....
amma yanzu nasan amatsayina na uba nasan nafita hakkinka tunda ga matanan nabaka inaso
kariqe ta amana kuma inhar kasake kaqara aikata laifi irin wanda ka aikata Allah ya isa banyafe
makaba
wani kuka yaji yazo mashi amma yadake tare da daukarma dad dinshi alqawarin bazai qara
koda kusantar zinaba
kamin suqara cewa wani abu akai sallama h abidace yayar h maryam tare da wadda h Maryam
tasa akirata dan gyara amarya daga garin katsina......
cikin farin ciki h maryam ta amshesu tare dakaisu dakin baqi bayan sun gaisa take gayama mai
gyaran yadda takeso amaran sukasance...
karkiji komi hajiya keda kanki saikin yaba mani murmushi h Maryam tayi kana suka ficce itada h
abida kidan huta akawo maki amaran a,a hajiya akawosu ayanzu wane hutu
xanyi baccin anan nakwana...
to bara naturosu Hainan
kutashi kuje dakin baki akwai mai jiranku tashi Hainan tayi batare datayi ma hasiya mgnba dan
da turanci h maryam tayi mgnr ......
tun jiya h maryam take ganin Hainan nashare hasiya tasan dan bata sava da itabane tunda duk
cikin rugarsu babu wanda yake kawance da ita
haisham ne yamai maita mata abinda akace da fulatanci kana tatashi
acikin kwana biyar amare sunyi kyau gashi babu inda suke zuwa daga daki sai daki ga haisham
yakoma bakin aikinshi sai ranar da za,ai dinner zai dawo waya kawai yake mata dan yaji lfy
yarta.....
dan dazai tafi saida yasai mata waya ameen kam kunya tahanashi zuwa saidai kullin tambayar
habiba yake kan matarshi tana lfy tun batasan matar ba hartasan wadda yakecewa......
aiko tasha jinin jikinta yayinda takoma mata biyayya dan tana gudin inta waye tasa akoreta.......
tunyau gidan yafara cika abinka damasu kudi hidima ake tamkar yaune bikin abangare guda
kuma sundage da addu,a akan Allah yataimaka ma mm sadiya har masallatai A hamza yace
susasu a,addu,a
babu abinda ke damunsu yanzu irin wannnan.....
h maryam ce zqune aparlo itada yan uwanta suna tattquna yadda dinner zata kaya dan gobene
biki kuma jibi za,akai amarya gidan mijinta....
shikuma Ameen daga wurin dinner zai wuce datashi matar" dayace daga cikin yan uwan h
maryam tafara mgn wai itama matar haisham wa incen kauyawan ne yan uwanta
murmushi tayi kana tafara mgn tasan tabbas tafada masu wacece Hainan zasu iya rainata
abinda bata fata kenan.....
a.a itama nata daban insha Allahu ana cikin bikin nan zakuga mahaifiyarta tazo dan ita yar
larabawa ce......
wow inji diyar h abida haba kallo daya zakai mata kasan bata hada jinsi dayan Nigeria ba
murmushi h maryam tayi mata aiko sunada yan uwa anan dan mahaifinta yacema zai dawone
anan.
tashi h Maryam tayi baraa naje nayi wanka to kawai sukace mata yayinda tajuya takama hanyar
dakinta mutum biyu ta iske aciki dan danan jikinta yakama rawa....
tagane dayar dayarce mai kuka bata gane ba karaso ciki mana Maryam yazaki tsaya daga nan
qarasowa tayi tamkar yadda aka umarceta amma jikinta rawa yake sosai
zama tai akan bed set dorowa kiran A hamza tayi awayarta kan yazo dakinta yqnzu to yace
dan yana cikin gidan baifitaba ba,afi 10 minit ba saigashi
bai wani tsorata daganinsu sadiya dayayi ba gaisawa sukayi amutunce kana tafara mgn....
alhamdulillahi kamar yadda naimaku alqawari gashi nacika nadawo da khadija akan kari
nakuma gode da addu,oin dakukasa akaita yiman dan suntaka muhimmuyar rawa wajan
taimako na....
dan yau kwanqn khadija biyu ahannuna nabartane dan tadawo hayyacinta kuma alhamdulillahi
tadawo normal amma ban bata lbrn abinda yafaru ba sai yanzu kukan daku kaga tanayi
kenan....
amma nasan insha Allahu nanda dan wani lokaci komi zai dai daita Ku kiramata yar'ta taganta
waya h maryam tadauko takira hainan kizo yanzu adakina
Anshollyí ½í¸BAKAR IZAYAí ½í¸
210_215
FANTASTIC STARS WRITERS
í ¼í¼ºF S Wí ¼í¼º
í ½í¸˜ANSHOLLYí ½í¸˜
sallama tayi tashiga da sauri dije tadago kanta tashi tayi cikin sassarfa ta rungumeta,,,
kuka tasa mai tsuma zuciyar mai sauraro wanda saida yaba dukkansu tausayi saida tajima
rungume da ita kana tasaketa.....
itadai Hainan tsaye kawai take tana kallan ikon Allah h maryam ce tayi mgn.....
wato dije Hainan kadai kika sani mu babu wanda kika kula murmushi tayi kana takoma inda
tatashi....
murmushi A hamza yayi a,a maryam dolefa taso ganin Hainan tunfa tana yar kwana bakwai
tabarta kinga ko dole taso ganinta
samu wuri Hainan kizauna zama tayi amma zuciyarta nawani irin bugawa bazata taba mantawa
ba sunan innarta dije....
kuma tamutu to wannan wacece kuma ga mm sadiya tagani taya akai su daddy suka santa
zama kawai tayi amma zuciyarta cike da fargaba.....
A hamza ne yafara mgn Hainan nasan zakiyi mamaki daki ganmu tare da sadiya nan yahau
bata lbrn abinda yafaru bairage mata komi ba.....
kuka take sosai rungumota dije tayi itama tana tayata h maryam harda share hawaye
dariya mm sadiya tayi to mudai kun cikamu da kuka kuma inada mgnr dana keso nayi daku
shiru sukayi nan tafara fada masu maqar qashiyar da Nafi takullama haisham abin yadaki su h
maryam tabbas yarinyar nan shaidaniyace inji A hamza amma taya za,a magance wannan
matsalar? tawurin Hainan kadai inji mm sadiya.....
itace wadda zata taimaka mashi dan inba hakaba bazai taba yadda da baida HIV itama Hainan
abinda yasa zai aureta dan yana ganin kamar yasa mata HIV n dan jinin daya bata asbiti
to taya zata tema keshi? inhar suka koma abuja nasan likitan haisham dole yazo nasan kuma
dole suyi wata mgn d nafi....
inasan dakunje kisa shi yasa camera agidan karki sake kibari nafi tasan da ita kinjini ko kaita
gyada alamun taji....
sallama tayi masu kan zata tafi saikuma wani lokaci godiya sukai mata sosai
bakamar dije dan taga uwar wahalar da sukasha
itada mijinta wurin daukota Allah dai yabi yata.......
hainan kam takasa tashi tana nan zaune. jikin dije uwa mai dadi inji h maryam murmushi A
hamza yayi kana yabar dakin....
tashi kije ki wanka hadixa kifito kigaisa da yan uwana dana alhaji amma nace masu daga
makka kuke.....
da sauri tadago takalli h maryam insuka ganefa naji ance harda yan rugarmu sunzo fa..
karkiji komi bazasu taba gane waba dan kinyi kama da larabawan yan rugarku kuma part dinsu
daban ko Hainan basu shiga safgarta yarsu kawai suka dauka....
murmushi mai ciwo dije tasaki tabbas yarta taga rayuwa amma tayi alqawari insha Allahu
Hainan sai tazama abinsu arugarsu kallan akwatinta tayi wanda ke cike da kaya da gwala
gwalai dan mm sadiya......
bata baro mata komiba duk kayan sawarta saida tadauko mata kudine kawai bata dauko ba
danba iri daya bane danamu tashitai tashiga toilet.....
fita h maryam tayi wurin yan uwanta kutashi muha dama baqowar mu abinci....
kallanta sukai amama kance wace baqowa kuma? kuyi haquri ban fada makuba mamarsu
hainan ce tazo ashe tun dazu ta iso amma alhaji yaqi gayaman
to ta ina tashigo ne taqofar baya Ameen yashigo da ita mutum biyu suka tashi suka nifi kitchen
ya'yan h abida nabila d fadila wadda take san hada kawance da Hainan...
cikin minti goma sun hada daning basu jima dazama ba wata mata tafito hanninta riqe dawata
budurwar diya babu abinda zai hanaka kiranta matar sarki.....
daga ita har yar baza kaso
kauda idanka daga kallan wannan baiwar uban gijinba tabbas sun hadu duk wanda ya kallesu
dole yaqara.....
gawasu iyayan gwala gwalai sunsha tundaga fuskarsu suke qyalle har qafafu wansu ...
nikaina saida naqara budeí ½í¸³idona sana nagane ashe Hainan ce da dije lol
wata irin girmamawa yan uwan A hamza dana h maryam suka kama bata ita kuma amutunce
take gaisawa dasu tabirgesu ganin batada girman kai
yaune yakama ranar dinner sai shirye shirye ake haisam ma yazo da abokanshi dirar