Showing 18001 words to 21000 words out of 56145 words

Chapter 7 - Bakar Izaya Complete Book Ansholy

Ansholy   

31 Jul 2026

601

wani irin dadi yama mayeta domin tasan lawai da xuciya
tasan kuma ba abinda xai kawoshi inba hainan yazo duka ba saida taqara kallan dorinar dayazo
da ita wace in aka zugama mutum ita saudaya dole ya sume

dan girmanta tambayarta yayi ina hainan nuna mashi ita tayi hanyar wurinta yayi azuciye saida
yada dage tamkar zai doki dan uwanshi namiji kana ya zaula mata itace tai sanadin tashinta
tasa ihu wanda yai sanadin shigowarsu mlm iro


dukanta yake iya karfinshi cikin mutanan dasuka shigo ba wanda yayi qoqarin hanashi dukanta
wasuma casuke yaqara mata

duk jikinta yafashe jini kawai ke xuba idanta ne yarine yakoma tamkar jini chan saiga jini yafara
xuba daga cikin idan

wanda suka lura da abinda ke faruwa suka juya zasu fita da yalwa sukai kicibis asoran gidan ko
kallanta basiba sukai hanyar kofa itama cikin gidan tashige

suna zuwa kofar zasusa kafarsu waje sukaga wani qatan zaki wanda girmanshi yawuce misali
damasu ukkune da gudu suka koma cikin gidan

yayinda lawai yana cikin dukan hainan saiyaji



*Abuja*





ANSHOLLY
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
+2347039625239
😭BAKAR IZAYA😭
36 to 37


😘Ansholly😘



nakine wannan page Anti ta I love you wujiga wujiga �


dr bashir ne shida nafi zaune a palonta kalanta yayi ce nafi
miye gudan plan din saida tagyar xama kana tafara mgn

plan dinmu nabiyu shine xaka kira haisham kace mashi kasamu mai irin ciwanshi kuma ka auna
kaga cutar tamu iri daya ce xan iya auranshi Idan yace maka ya akai nasamu cutar kace mashi
mijina ne ya mutu ni kuma kabarni d sauran aikin gobe xanje wurin bokana




dr bashir murmushi yasakar mata shiyasa nace kinfini san kudi amma dan Allah karkice inkin
auri sir haisham kindaina kulani yajawota ajikinshi


danbaxan iya haqura da jin dumin jikinki ba haba yayana kaima kasan baxan tabayi maka
hakaba nasaba da maxa dayawa dan haka kaga namiji daya bazai isheniba nandai suka cigaba
da romance din juna



haisham tunda yadawo gida yaji wani irin kunci nashigarshi domin daya zauna saiyaji kamshin
hafsa yasake Palo amma nanma kamshinta ke tashi duk palon gidan ba inda bai zauna ba
amma daya zauna saiyaji kamshinta shi saima yanxu yaga chan xawar da palon sukayi domin
yaga ansharesu kana ammaida komi wurinshi


atuna ninshi masu aikinshine suka gyara tashi yayi yanufi hanyar dakinshi domin kamshin
hafsat da yakeji yanasa shi yaji yafara tunaninta yana tura bedroom din yaga komi tsaf angyara
wanda shi kaca kaca yafita yabarshi domin yana saurin fita shiyasa



abin yabashi mamaki domin yasan dai masu yimasu shara basa shiga dakinshi bathroom
yawuce yana budewa shima yaganshi tsaf sai kamshi yake dawo wa baya yayi yasan ko bai
fadaba hafsace tazo gidan ibar kayanta shine tagyara mai daki



take santa da tausayinta suka dawo mai axuciya amma daya tunami taimai sai yaji tsanarta
amma wata xuciyar natuna mai halayan hafsa yana ganin anya zata iya aikata abinda akace
toni miyasa banyi binkiceba nayanke hukunci cikin gaggawa

to amma aikaje asibiti andubaka ance kana dauke da cutar tsaki yaja yana ganin miyasa
zuciyarshi take tunano hafsa gani yake yaka mata yafidda ta daga cikin ranshi

wata xuciyarce taqara bijiro mai dawani tunanin abinda mahaifinshi yace mashi


to yanxu yanada tabbacin wace zai aura xata bashi abinda mahaifinshi yace wato jika shi
miyasa yasaki hafsa aikyau yabarta suzauna atare yaita gana mata axaba kala kala ba wanda
yaji ba wanda yagani amma sai xuciya tadi beshi yai saki har guda ukku gobe yanaji kaduna
xaima tsinke dansu dai daita da matarshi saitai auran kisan wuta tadawo mashi kiran sallah
dayajine yakatse mashi tunanin daya ke toilet yashiga yayi alwalla yatafi masallaci



bai dawo ba sai wurin goman dare domin yaje wurin shugaban kasa dan suyi wata shawara duk
da shugaban kasan zaiba haisham 5 years amma suna mutunci tamkar abokai dan kusan
matsayinsu daya



tunda yadawo yakwanta amma bacci yaqi daukarshi tunani kawai yake har asuba tayi tashi yayi
yadaura alwalla kana yatada sallah saida yayi raka atainir fijir kana ya dauko qur'ani yafara
karantawa sallah dayaji wani wuri anfara shiyasa shi rufe Qur'anin


yatashi ya kabbara sallah domin bazai iya zuwa masallaciba wani irin baccine ke fisgarshi yana
gamawa anan kan sallayar ya kwanta


nafi tunda asuba ta haushiri domin tanaso wurin qarfe tara tana chan kawarta sadi tatada kina
zuwa wurin boka ko baki dawata matsala da sauri sadi tatashi xaune niko keda matsala bari
nadan watsa mutafi toilet tashige tana fitowa tazira kayanta bawata maganar sallah sukadau
hanya cikin motar nafin civic wace taima sadi alkawarin bata ita indai harta auri birgediya
general



8:45AM dai dai suka isa cikin dajin da bokan yake dajin shiru ba motsin komi inbanda sautin
tafiyarsu daga gani sunsaba zuwa danba tsoro suke tafiya amma tunda suka shigo ba wanda
yaqara mgn hakan nadaga cikin qa idar bokan dan duk wace tai magana to aljannunshi zasu
tsotse mata jini dan harka shigo kafita baka magana shine xai gayama duk abinda kakeso
shiyasa suke cemai mai gani har hanji

wani katan dutse suka nufa suna isa suka sunce kayansu duka kana sukayi cikin dutsan tamkar
fadar sarki dan tsarowan wurin ba abunda babu harta Ac akwai kaiwurin yatsaro iya haduwa
bakacewa fadar bokaci saikaga tsubirin kayan aiki zama sukai
suna zama wurin yakama girgixa tamkar xaya tsage wuri biyu


wani katan mutumne yafito bakyan gani tunbinshi yakusa hadewa da cinyo yinshi cikin aman
murya yace




😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
38 to 39


*anti ta naga saqo nagode sosai �🏼�🏼 Allah yabarmu tare*


*page nan nakine deejah siba Ansholly fans1*



😘Ansholly😘



lawai yana cikin dukan hainan saiyaji tamkar ankarya mashi hannu ihu yasaki atake yasaki
bulalar kasa bulalar tatasu dakanta tatafi hannun hainan



su mlm iro naganin haka sukayi hanyar waje domin dama sallamar yalwace tadauke masu
hankali


kicibis sukayi dawa inda suka fara fita suna ganin su mlm iro suma suka koma baya sunasa
qafa zasu fita sukaga wani qatan zaki tsaye sukai sun rasa yazasi gashi kuma sai ihun lawal
sukeji ga dukkan alamu hainan bakar ixaya take gallaza mashi

wanine yaga daya koma cikin gidan kara yafada ma zakin nan dan gani yake tamkar rufa idone
ake masu baiyi shawara da kowa ba domin yanaso yafita inya gansu yayi masu dariya dan
yana daya daga cikin wa inda ke tunxura lawai wurin bugun Hainan



cikin jin dadi yasa kafarshi waje yana fita yaga ba xakin juyowa yayi yana dagama su mlm iro
hannu yana masu dariya sukuma sunyi tsaye carko carko kamar xakaru


cikin fargaba domin xakin nan suka gani yayo kanshi ganin dayayi ba wanda yabiyo shi kana
fuskarsu da tashin hankali cikinta kuma bayanshi suke kallo yasashi juyawa


abinda yagani shiyasa shi faduwar gaba da sakin zawo awando dagudu yayi hanyar komawa
cikin gidan amma gani yayi qofar tabace mashi ya yinda su mlm iro suna kallan duk abinda
yake faruwa saidai ba damar tai mako



taku daya zakin nan yayi ya iso gurinshi yana ihu yana komi xakin nan yai fata fata da naman
shi yalwa kuka tafashe dashi itada uwale hakanan tana zaman zamanta tace bari tataho gidan
uwale gashi yanxu tajama kanta bala I



ganin da sukai zakin yayo kansu yasasu komawa cikin gidan ba shiri suna shiga gidan yadinke
da duhu maitsanani wanda ko tafin hannunka baka gani kamin suyi wani yinquri


duka sukaji kota ina suduka ihu suke yalwa da uwale dan tsananin ixayar da ake gana masu
kukan ma bai fita sosai



abinda yabasu mamaki duk iya ihun da suke tamkar xasu hargetsa gari amma ba wanda
yakawo masu dauki


ya yinda cikin rugar kowa yamanta da akwaisu matar lawai tama manta ina mijinta yayi haka
yan uwanshi ba wanda yai maganarshi iyaka amma yaro wanka anje anrife haka gidan sauran
sha aninsu kawai suke sunma manta sunada wasu yan uwa

ihun da lawai yayine yasa hankalin sauran dawo wa duk da wurin yayi duhu dayawa



da sannu duhun yasoma yayewa lawai suka hango kwance rai ahannun Allah ga dukkan alamu
suma yaye hainan sukaga tayi kanshi tana dariya idanta nazubar da jini



daga bulalar hannunta tayi wace suka gani tamkar anqara mata girma tashau da mashi cikin
firgici yatashi kamin yai wani motsi tafisgeshi tawurga shi cikin su yalwa kara yasaki wace ga
dukkan alamu kafarshi takare



ganin da sukayi tayo kansu yasasu shiga taita yinsu bakamar yalwa wace tasan xafin dukan
hainan tun tana yarinya ma to ina gayanxu ta girma



ya yinda mlm iro yaqara gyara xama yasan dai bazata dakeshi ba tunda shi ubanta ne har cikin
zuciyarshi yanada wannan yaqinin dan yasan daxuma data hada harda shi tadaka dan yana
cikin duhu




saukar bulalar dayaji ajikinshi itace tasashi shedewa wanda saida tuna ninshi ya dauke nawucin
gadi kamin yadawo daga tunanin yaqara jin wata aituni yai kasa sumamme



wata bulalar yaqaraji wace takusa sanadin fitar numfashinshi ga dukkan alamu bataso tana
dukan mutum ya suma dumin inka suma to wacce xataima saikaji inama baka sumaba




suduka dukansu take tamkar tasamu jakkai duk jikinsu yai jina jina amma ba alamar tausayi ko

gajiya awurinta Dan dariya ma take abun mamaki gata ita kadai ke dukan amma suduka jisuke
ana zaula masu bulala



cikinsu ba wanda bai samu tijaba ga jini nazuba tamkar anyanka dabba mlm iro ko yafita haiya
cinshi sosai dan tunda yake duniya bai taba shan bakar ixaya irinta yauba


bama amaganar su uwale domin da qyarne incikin da ake taqama dashi bai zube ba



yalwa kamtasha ixaya dan yau harta iyayanta sunsha zagi da suka haifota dantana ganin
dabasu haifotaba baxatasha
wannan bakar ixayar ba sai kuma uwale wace tace abuta da ita takare koda itace tarage mace
daya aduniya





*Ansholly*😭BAKAR IZAYA😭

40_41




😘Ansholly😘

*wannan pagen nakune masoya bakar izaya ina godiya da kaunarku*


*today I'm very happy welcome home baba buhari Allah yaqarama lafiya mai amfani yakareka
daga sharrin maqiya*





cikin aman murya boka yafara mgn kinxo adai dai domin dabaki zoba to asirinku nagab da
tonuwa dan yau yai niyar zuwa garinsu wurin matar daya saka

dayaje zata fada mashi itabata da aids kinga xaiyi bincike sosai kuma dole ne yagano ku



hotan haisham ne yamaye duka bangon dakin tamkar ana kallo yana zaune yana daura agogo
acikin qaya tatcen bedroom dinshi kallansu boka yayi kana yafara magana acikin muryarshi
marar dadin sauraro



kunga wannan shirin dayake yi to xaije wurin tsohowar matarshi ne amma tunda kunxo yanxu
zan dakatar dashi



wasu surutai ya shigayi cikin lokaci kanqani saiga wani dan yaran aljani yazo jikinshi duk jini




bokan yafara yima wannan aljanin magana tareda nuna mashi photan haisham kaga wance
nakeso kaje kamantar dashi matarshi karya qara tunaninta koda sunanta yaji bazai iya tunataba



kana inka gama aikinka zasu baka jini jinin yarinya kakeso kona babba da hannu kawai yaima
bokan alama yabace bat shi bokan yasan komi yace


juyowa yayi wurinsu nafi kunasan kuce miyasa nace abatar wa haisham tunanin hafsa to hafsa
kadaice wace xata tuna maku asiri kuma baxata iya zuwaga haisham ba harsai inshi yaje
gareta
domin munsa mata wata katanga tsakanunsu





yau zamu tunxuroshi yazo gareki kisa manyan kaya kiyi shigar mutunci kana xamu mantar
dashi cutar dake jikinshi domin bikinku yayi dadi inba hakaba bazai yiwata hidima ba

domin abun nadamunshi azuciya wani maganine yaba nafi karbi hannu naqerma takarba
wannan inyazo kamin kifita kitabbatar kinyi wanka dashi wani yakuma miko mata da kwalli da
turare wannan turaran inhar kika shafashi yaji kamshin shi to soyayyarki xataimai dirar mikiya



wannan kwallin ko inhar kika shafa karki kuskura kikalli wani inbashi ba akwai qalo bale wurin
iyayanshi dan haka dole kikoma wurin uwarki kamin lakacin


nafi mgnr boka tabata tsoro totaya zata koma wurin mutanan da shekara goma yanxu bata qara
wai wayarsu ba tasanma bazata karbu garesu ba


bokane yakatse mata tunanin datake kidaina tunanin cewa basu karbeki ba domin kina dani
kina cika mana duk alqawarin dakika daukar mana dan haka aljani dan kundalo yana tare dake


nafi batayi mamaki ba jin boka nazai yano mata abinda take tunani domin tasaba jin abinda yafi
haka indai wurin boka maigani har hanjine



wani magani ya bata mai kamar turare dakin dauki hanyar garin naku to kishafa wannan ba
abinda suka isa suce maki



kallanshi yadawo dashi kan sadi da idanuwan shi masu firgita mutum babu wani alheri acikin
tarar yaki da wanda kika kawo nan dan tunda kuka hadu nasani nima nahana yakusance ki
domin yana dauke da aids ke kuma kina ganin kobaki maiba shiyasa bayasan kusantarki to
kirabu dashi

ga bikin nafi zan hadaki da wanda yafishi yanxu bazan baki komi ba sai lokacin


ke kuma nafi wannan karin aljani dan kundalo jarirai yakeso guda biyu domin aikin yanada
wahala kinga haryan xu yakasa shiga jikin haisham harya dauki hanyar kaduna saukima ba
ajirgi yatafi ba amotane

nafi bata damuba jin boka yabukace jinin yara awajan domin dama tasaba duk sadda tazo saita
bada jini shiyasa ake mata aiki mai kyau abinda yasama

gabanta yafadi jin abinda boka yace mata wai har yanxu dan kundalo baishiga jikin haisham ba


dariya boka yasa chan kuma ya daure fuskar tamkar gunki karkiji komi kamin ya isa nasan saiya
mantar dashi


wata uwar tsawa yadaka kutashi kufice man dagani da sauri sukayo waje kayanda suka tube
suka dauka sukasa dominshi aqa idarshi ba ashigar mai fada koda da dankwali ne



suna fitowa daga dajin sadi tasauke wata uwar ajiyar zuciya wai qawata boka yatai makeni ke
inba danshi ba dayanxu nazama lbr


kedai bari sadi shiyasa nakejin maganar bokan nan domin da bazarshi nake rawa ke inba
danshi ba da tuni bashir dinda nake taqama dashi yaguje ni nifa koda cewa yayi nacigaba da
bauta mashi to wallahi xanyi


wa ixubillah Allah kakaremu da zuciyoyin mu fadawa halaka



motarta tatada suka qara gaba



haisham yana cikin mota dagashi sai PA dinshi sai drive sauran motocin cike suke da sojoji sai
jiniya suke saki


cikin motarshi kuma karatun alqur'anine ketashi kira arar sudas domin yasaba duk sadda zaiyi
tafiya indai amotane to kira aceke tashi


to shiyasa aljani dan kundalo yakasa shiga wurin amma dayake shi shedani ne saida yashiga
duk yadda jikinshi ke konewa amma yahaqura

haisham ne yatashi da sauri kai kukashe wannan karatun akwai wani pilat nawa koki samanshi
daga PA dinshi har drive saida suka dago suka kalleshi




*Ansholly*
😭BAKAR IZAYA😭
42_43

*Aunty ta baxan gaji dayi maki godiya ba nagode sosai Allah yabar zuminci*




su mlm iro sun galabaita iya galabaita amma hainan ko ajikinta dariyarta kawai take



gashi koda mutum yasuma bawai zata qyaleshi bane saisunji inama basu sumaba



haka taita dukansu Abu tun bakwai na safe har akai kiran sallah magariba kana taqyalesu
suduka basusan inda kansu yakeba itama sulalewa tayi akasa sume



yayinda cikin rugar kowa yake mamakin ardo dan bainuna wata damuwa ba nanfa yan gulma
suka fara kawo mashi gulmar cewa yaqori mlm iro daga cikin rugar tunda har abin yaxo kanshi



taka masu birki yayi yace bazai koresuba shiya dauki kaddara yasan kuma Allan daya bashi
yusif shiya amshe shi baxai xama daga cikin jahilan mutane ba




ya yinda mutane dayawa bahaka suka soba sunso aima mlm iro korar kare tuntini

ammashi ardon yaqi to yanxu zasusa tunda abin yatabashi zai dauwani mataki domin da suna
ganin Dan abin vaixo kanshi bane shiyasa yaqi daukar wani mataki




juyawa sukai kowa yakama gabanshi dan sunsan koda zasu kwana awurin suna cemashi yakori
iro bazai yiba




duk cikin yan uwan su lawai ba Wanda yaqara tunaninsu

saida akai kiran sallah kana matar lawai tatuna cewa tundazu daya fita xuwa gidan mlm iro
baidawo ba da sauri tayi hanyar soro tana tunanin ya akaima bata tuna dashiba sai yanxu




tana fita takira wan mijinta tafada mashi abinda yafaru dawowa yayi yafa dama sauran
mutanan dake wurin abinda ke faruwa kowa sai yanzu yake tunanin ya akai suka manta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0