Showing 24001 words to 27000 words out of 56145 words

Chapter 9 - Bakar Izaya Complete Book Ansholy

Ansholy   

31 Jul 2026

602

yayi yawa nida nakeso yanzu dana koma
gidata mutu


tsawarda bokanya tayice yasa dan uwale firgita yasa kuka




Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
48_49


😘Ansholly😘



*wannan pagen sadaukarwace ga dukkan masoya bakar ixaya ngd d kaunard kuke nunama
littafina*















*garin abuja*

hannu yasa yadafe zuciyarshi danjiyai tana wani irin bugu amma yana ganin tamkar arba dayi
da abinda yaji nantake yanaso ne domin yana ganin tunda yake baitaba san wataba sama
dawannan baiwar Allah wace ko sunanta baisani ba




nafi tasowa tayi daga wurin datake zaune dan tanasan yaji kamshin turaran da boka yabata
sosai taba kafadarshi tayi firgigit yadawo daga tunanin daya tafi




ido takashe mai yadai my haisham kodai ban makaba ne



haisham da tunda yashaqi kamshin Nafi ya ida birkicewa yafara magna cikin voice dinshi mai
saka yan mata surude irinsu halima Lol




tunda nake bantaba samun macen danaji tashiga zuciyata irinki inajinma yanxu dana fita daga
nan kd zani dan inaso ayi auran nan cikin kankanin lokaci dan baxan iya jure rashinkiba akusa
dani




dadin danafi taji Allah kadai yasani dan jitai tamkar tazuba ruwa akasa tasha amma tayi
alkawari da haisham yatafi zata hada wani qwarya qwaryar party





kallanta haisham yayi yaga tatafi tunani tabata yayi lfy naganki cikin tunani

murmushi taimai kana tafara mgn ina tunanin Sa ar da Allah yabani nasamun qwarxan namiji
irinka haisham ina sanka tunda naganka naji narasa sukuni harsai yau daka firta man kallamar
so




kallanta yayi cikin murmushin shi dama kintaba sanina ne baby



sai yanxu tagane katobarar datasoyi girgixa kanta tayi a,a kasan dai inso yana azabar da
mutum baima san miyake fitowa daga bakinshi ba




fira sukaci gaba dayi tamkar sunkai shekara yayinda haisham ma yamanta yana dauke da wata
cuta mai suna aids yana ganin tamkar yanxu zaifara
aure kuma auran saurayi da budurwa




saida akayi sallah azahar kana yai shirin miqewa



baby nah baqo zaiyi halinsa zantafi badan nagaji dake ba saida i haquri ne domin inda xani
danna sameki ne amma dazaki yarda kibini mutafi tare dana tafi dake saidai nasan baxaki iyaba



cikin kisisina irintasu ta yan bariki tafara mgn nima haka nakeji my haisham jinake tamkar karmu
rabu amma yaxanyi tunda tafiyar taka takasance wacce xamu xama abu dayane saidai kawai
naimaka addu,a



shafo fuskarta yayi baby kintafar man da xuciyata gabaki dayanta inama ganan gaba

amma kinman laifi m kallanshitai alamar firgici afuskarta laifin minai ma my haisham


murmushi yayi kwantar da hankalinki baby bawani laifi kikaiman mai yawaba



sunanki ne baki fadaman kinaso naje gida dad dina yatambaye ni nakasa fada dakuma garinku
kifada man komi




sunana nafisa mubiyu ne wajan iyayenmu nida yar uwata sadi mahaifina Allah yaimashi rasuwa
shekara goma data gabata wani hawayan muna firci tashare daga fuskarta



ayya sry Nafisa Allah yajikan baba


amin tace kana tafara mgn sunan qyauyan mu sulaja
mahaifina kamin yarasu yanada rifin asirin shi amma tunda ya mutu yan uwanshi



suka kwace mana komi yazam mana abincin dazamuci yana gagararmu to lokacin Dr bashir
yaje qyauyanmu domin duba asibitin cikin qyauyan ko wa inda aka turo suna aiki yadda yakama
to anan yaga yayata yace yanasan ta



kamin takara mgn wayar haisham tadauki qara da sauri yadauki wayar assalama alaikum chan
dayan bangaran akace




wa alaikumussalam dad ina wuni lfy dama cemaka xanyi inbaka samo matarba toni nasamo ma
yarinyar mutinci diyar alhaji Ahmad aikasan irin tarbiyar dayake ba yaranshi ko

murmushi yayi dad karka damu nasamu wata yarinya mai tarbiya gani nanma wurinta tace
nagaida ka duk mgnr dayake idanshi nakan Nafi



shima alhaji hamxan fadada fara,arshi yayi to ina amsawa yaushe xakazo gidan dan xaman
dakake ba mata yana damuna



dad yau ina nan tafe to saikazo kashe wayar yayi yakalli Nafi to nidai xan tafi baby inajin sai
gobe xandawo inna dawo xaki idaban lbrn


dariya tayi tace saidai muhadu asilaja dan gobe muma zamu tafi dan afada masu dawuri to
xanm sameku achan din kiran orderly dinshi yayi da waya kakawo man 2milyan yanxu ok sir



ai Nafi mutuwar tsaye tayi 2 milyan to itaxaiba koko tsaye kawai take amma xuciyarta taruga
wani wuri zata iyacewa duk karuwancinta bata taba rike koda 1milyan ba amma yau gata harda
2



ba afi 3mnt ba yashigo dauke da kudin ahannunshi amsar jikar haisham yayi gashi baby kiyi
manaiji kamin nadawo inkuma bakisan wannan kinfisan kifiddo da kanki to kifada man


girgixa Kai tashigayi uwa kadan garu murmushi yayi mata kana yajuya yatafi dan yaga tamkar
batasan inda take ba


itakuma tayi shirune domin tasan inhar tabude baki to ihu zata saki dan tsananin murna to
bataso tabada kantane




Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭

53_54



😘Ansholly😘





*wannan page nakini Aisha*











kd
haisham ne xaune shida mahaifiyarshi kasha hanya dan nan dayake baka safe take fadin
sunanshi ba


murmushi yayi haba hajiya wace hanya ga mutuman da yaxo ajirgi


duk da hakanan akwai gajiya yanzu katashi kaje kadan watsa ruwa kana kaci abincin


to yace mata dan yanasan hajiyar tashi ganin yadda take tattalinshi tamkar karamin yaro
dayazo wurinta jiyake duk wata damuwarshi takau



yana shiga bedroom din wani kamshi yadakeshi yasan aikin hajiyarshi ne wani tausayinta yaji
tabbas inba uwaba bawanda zaima haka dan yasan ita tagyara dakin dakanta tunda tasan
bayasan na house girl

cire kayanshi yayi yafada bathroom




Nafi tanajin qarar fitar motarsu haisham tabuga wani irin ihu nafarin ciki da gudu Dr bashir suka
shigo palon dama suna kusa da wurin dan tunda sukaji alamar haisham yatafi suka fito daga
cikin gidan




tana ganinsu tarungume Dr bashir yayana mafarkina ya kusa zama gaske kaduba kaga irin
kyautar da haisham yayi man alokaci daya to inama ga abu yayi nisa



nandai sukaita murna Nafi ce tai mgn aiyau akwai party dan dolene achashe


dole kudi suyi kuka sadi taba hannu suka tafa


shidai Dr bashir yana xaune yana kallansu yayana yanaga kai shuru ina tunanin wani abune
Nafi


bai kamata ataba kudin nanba gwara kitashi mubi hanyar kauyanku yanxu dan mugaya gidanku
yake kinsan tunda bawani gidan kirki bane ko qyaure babu ballantana yyanxu



wannan kudin chan yakamata suyi kuka banan ba kinsan matsayin haisham kodashi baiga
aibun gidanba tunda yana sanki wasufa zasu gani yakamata muje mugaya gidan yake kana



amma inkinga shawar batayiba shikenan


tashi tayi da sauri haba yayana wanama irin shawararka batayiba tabbas kakawo shawara mai
amfani kawai tashi muje

bawani bata lokaci suka dauki hanya bayan tayi amfani da mgnin da boka yabata


muntoci kadanne yakaisu cikin kauyan dan bawani nisa daga cikin gari zuwa kauyan


yadda gidan yake haka yake saima kara lalacewar dayayi



shiga cikin gidan sukai itada sadi sai wani irin warinne ketashi tamkar ba mutane aciki sadice
takalli Nafi anya nafi akwai mutane cikin gidan nan jibafa kiga gidan duk kazanta aini wallahi ko
yawo bana iya hadawa



Nafi tajuyo zatai mata mgn sbd tadanji haushin abinda sadi tace kamin tace wani abu wata
mata tafito daga cikin wani daki wanda yake bara xanar xubewa koda yaushe




kuyi haquri yarannan ina sallah ne shiyasa kukajini shiro kushigo maraba banku


wani kallan tsana nafi takebin matar dashi wai yanxunan wannan itace mahaifiyarta



ya yinda ita kuma taga yan burni sai washe baki take wata yalolowar tabarma tadauko tashim
fida masu ga dukkan alamu bata gane kosuwaye ba



kallanta Nafi tayi cikin tsana dan tanaganin tabada ita gaban qawarta yadda sadi take bata
girma duk da ta girmeta amma tasan yau girman yazube dan taga yadda takema gidan kallan
raini



wai Abu baki gane niba ne sai wata qerma kike dan haka take kiranta tunda da sauri wadda aka

kirada Abu tajuyo danko da cikin bacci taji murya Nafisa dole taganeta tasan yanxuma abinda
yasa bata gane taba farin dataga tayi mata


baccin tasan diyarta bakace Nafisa kece kika koma haka tamkar baturiya zo kuzauna nabaku
ruwa kusha


a'a Abu bazamu iya shan ruwa acikin wannan gidanba kidauko hijabinki kizo mutafi gidan kawu
kema bazaki kara shigowa ba harsai angyara gidan



to kawai tace domin wata irin shakkar nafin taji tanaji


koda sukaje gidan kawunta ba wanda yachanxa mata fuska ko yanuna abinda tai bata kyautaba
murna ma suke nantake cemasu mgnr auranta ne yataso kana take gaya masu matsayin
wanda zata aura



karkuso kuga yanda kawu habu kewashe baki shida matansh


ita kanta tasan wannan nasarar tata tana daga cikin aikin boka



shi kuma Dr bashir yakoma cikin gari dan dauko wa inda xasu fara ginin gidan

*Ansholly*
😭BAKAR IZAYA😭
55_56


😘Ansholly😘



*page nakune duniyar hausa novels*





tsawarda bokanya tasace yasa dan uwale kuka wata tsawar takuma dakawa kutashi kuban wuri
konasa ya'yan aljannu sutsotse ma yarannan jini da gudu uwale tafito daga bukkar


ya yinda yalwa tatsaya bata haquri daqyal tasamu tasauko domin da tace baxatayi aikin ba




sai chan yalwa tafito daga cikin bukkar da sauri uwale tayi wurinta yalwa yaya tayarda kotace
tafasa aikin



hmm nasamu daqyal ta amince kema uwale kincika sauri tunda kikaji tace haka aikinsan akwai
abinda tahango



muje gida saina fada maki abinda tace to kawai uwale tace dan jikinta haryanxu rawa yake

suna isa gidan yalwa uwale tasunce goyan mai kudi inajinki yalwa dan nazaqu najimi bokanya
tace maki




kallan uwale tayi kedai aradu kincika azabarbiri naji nidai kifada man




ke uwale Ashe hainan dinnan dakike gani mai kudice


hade fuska tayi wani irin maikudi haba yalwa banasan wasa fa mitake sayarwa dazata samu
kudin



hmm uwale ke kinada Matsala baki iya cin ribar zance ba mutum yana cikin mgn zaki katseshi




kiyi haquri kawata aimaganarce najita wata iri



kinsan da duk rugarnan ba wanda yakai mlm amadu yawan rakumma sadda yana raye


gyada kai uwale tayi dan batasu tayi mgn yalwa tace takatseta duk da tamanta waye mlm
amadun



to lokacin dayaji yan uwanshi na maganar zasu kasheshi to lakacin ne nandai tacigaba daba
uwale lbrn abinda yafaru

kana tace abinkichan da bokanya tayi kagano wannan mutine da mlm amadu yaba kudin yana
gab daxuwa rugar nan kuma yanxu kudin sun ninka nada sauba adadi dan da abashi juyasu
yaitayi



shiyasa tayanke nanda wata bakwai xa akashe hainan dan lokacin yayi daidai da xuwan
mutuman kinga dole yaba ubanta kudin yaqara gaba



tafawa sukai kana uwale tatashi tana rawa kai Allah ngd ma kice nakusa zama hajiya uwale da
gaske dai yarona saiya xama mai kudin dana keso




kallan banza yalwa tayi mata uwale kenan dake sai danki kikasani koki tunada yalwa



haba aminiyar arziki taya zan manta dake dukfa inda kikaji uwale to dole kiji yalwa nandai taitayi
mata dadin baki harta sauko


amma ita uwale axuciyarta tayi alqawarin indai harta samu kudinnan tagama abuta da yalwa ai
ita sai matan ardo suma saita daddaga masu kai


nandai suka zauna sunata lbrn yadda zata kasance in kudin sunzo




hainance kwance tsakar gidansu sai murkuso sowa takeyi tadafe cikinta tunda tagama aikin
datake ciwan ciki keda munta jitake tamkar zata mutu tagala baita sosai



wata kyaikyawar mata naga tashigo cikin gidan sallama tayi daqyal hainan tadago kanta ta
amsa

gani tayi matar tayo kants da sauri tatashi zaune duk da yadda cikin natake mata ciwo gaiyar da
ita tayi cikin siriri yar muryarta



kana tace innar bata nan murmushi matar tayi mata ina innar taki tajene kamin tabata amsa
cikinta yawani murda dafe cikintayi da sauri


matar ta matso kusa da ita mike damunki da hannu tanuna mata cikinta bata tsaya wani bata
lokaci ba tadauki hainan din tamkar tadauki baby takaita bayi




hainan dai kallanta kawai take dan takasa mata mgn abun mamaki suna shiga bayin hainan
taga ruwa ajiye ga dukan alamu yanxu aka ajiyesu towa yakawo su itada tasan



bakowa cikin gidan ita kadaice kallan matar tayi ita kuma taimata murmushi



kana tafara cire mata kaya cire wandanki bata musa mataba domin jitake matar tayi mata
kwarjini


jinin data gani ajikin wandan nata yasata dagowa araxane takalli matar




nima arazane naqara leka pant din badai hainan anxama manya ba Anty mamie cetace bata
isabane shekara12 ace bata isa tafara on ba Lol




tam fans komi uwale xatace intaji Hainan angirma ba mashin shini

Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
59_60


*this page is for member of ansholly novels I love y all*😘


😘ANSHOLLY😘





kuka tasa ya yinda matar batace mata komiba ta ammashi pant din gefe daya ta ajeshi kana
taci gaba dayi mata wankan volum din kukanta taqara


dan ita gani take kawai takusa mutu tunda har jini yake zubo mata tanan tasan jininta ne
zaiqare shikenan tamutu




wani kukan tasa matar tadago takalleta mikikema kuka hainan ko wankan ne bakiso girgixa
kanta tayi alamar aa




to miye yasaki kuka kallan matar tayi da idanta wanda suka sauya launi dan kukan datake



cikin kukan tace ba mutuwa zanyi ba yanxu tunda jini nafita tajikina

murmushi matar tayi wayace maki zaki mutu hainan shiru tayi


wata maganar taqara yimata to bakiso kimutu ne eh tace


sbd mi ke bakiso kimutu
nima inaso naga babana yana daukata yana man wasa kamar yadda baffa keyima mai kudi
aikinga baffa yaceshi va babana bane




takalli matar toke kinsan babana din inkin sanshi kikaini wurinshi shima yayi wasa dani kuma
bazan kara zowa wurinsu baffa ba




kwalla matar tashare dan tausayin hainan taji sosai


kiyi shiru hainan kibar kuka kinji bazaki mutuba tashi mifita daga bayin nan saina fada maki
komi kike



suna fitowa hainan taga wasu kaya aje kusada kayanta kallan matar tayi amma batace komiba



saida tagamayi mata shafa wanda hainan batasan daga ina aka samu kayan sshafarba



kana tace mata jeki dauko wa incen kayan kisa ba musu tatashi tadauko



masha Allah kawai matar take fadi dan wani masifafan kyau tayi tamkar yar India Mira danfodio
ce tasaki baki tana kallanta

saida nata bata haba Mira harda jilalan yawu LOL taga kyakkawar yarinya





saban pant tadauko zo zauna kiga yadda zanyi pad tadauko tasa apant din kinga yadda nayi
daga mata kai tayi mika mata sauran pad din tayi jeki ajeta cikin kayanki kidawo kiboyeta sosai


wajan kayanta tatafi wanda kala biyune kacal ganin ba inda xatasa aqi gani yasa matar kiranta



kawo nan na ajiye maki da kaina mika mata tayi to zauna



zama tayi itadai babu uhm bare aa kallan matar kawai take amma taji dadin yadda take mata
dan tunda tatashi ba mutuman daya taba rabarta kamar haka shiyasa take taimata ladabi dan
kartace bata da kunya kamar yadda uwale kecemata



kallanta tayi hainan ya cikin yabar ciwo eh tace mata murya chanciki


nasan kinaso kiji koni wacece to nidai nan nake makwabtanku gida na ukku dagowa hainan
tayi takalleta



indai gidan datace ne aitasan kangone yazube tuntuni kuma ko dazun data wuce taganshi
yadda yake haka yake


murmushi matar tayi kina tunanin yaushe aka gyara gidan ko gyada kai tayi



to dana mai kudine sosai shiyasa aka ginaman dasauri kuma ginin cikin burni yasha bam ban
dananan muchan inza ayi gidan kawai ake daukowa asa awurin

nandai taitaba hainan lbr dan tanaso tasaba da ita sosai kana tai mata bayanin komi game da
on din data fara



saida aka kusan kiran sallah magarib kana tamiqe zata tafi bari natafi ya'ta naga uwale takusa
dawo wa duk da baki tambayi sunana ba



sunkuyar da kanta tayi alamar kunya kana cikin siririyar muryarta tace kiyi hqr



ba komi 'yata sunana halimatu sadiya amma ke inaso kikirani da mama kinji ko dan allah
baibani ya' mace ba kuma anjima inkin fito zaki rafi kibiyo tagidana kinaji


eh mama dagani taji dadin sunan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0