Showing 1 words to 3000 words out of 53117 words
[10/3, 4:46 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*NA SADAUKAR DA WANNAN BOOK DIN GA MAHAIFINA ALLAH KAJIKANSA KAI MASA
RAHMA KASA ALJANNA MAKOMA ALLAH SARKI BABANA*
*WANNA LABARIN KAGAGGENE BANYI DAN WATA KO WANIBA NAYI SHINE DAN
FADAKARWA KAWAI ALLAH YASA MU AMFANA DA ABUNDA KE CIKINSA KOFA ABUDE
TAKE GA WANDA ZE MUN GYARA KO BADA SHAWARA*
*Assalaamu alaikum masoyana wannan shine sabon novel dina kuyi hakuri cigaban arnan daji
yana nan zakujini kar kuyi fushi*
*Kuyi hakuri ba kullum Zan dinga typing ba yanzu saboda uzurirrika nagode*
1-2
Mahaukacin tuki yake ko gabansa baya gani saboda tsabar buguwar dayayi tuki yake yana
zuga uban gudu a bakin wani tankamemen get ya tsaya yafara danna horn ba kakkautawa a
guje me gadi ya taso cike da magagi ya bude tangamemen gate a guje ya Danna hancin motar
Yai wani irin parking a karkace ya bar Motar a kunne ga security akai wani irin ihu motar take da
har makota saida ta tasa a furgice suka firfito parlour nafeesat ce matar gidan da kanwarta
maryam suka tsaya cirko cirko ganinsa ya shigo a bige ihu nafeesat tasaka wani ihu waye
wannan maryam dubamun dakyau nagani ta karasa wajensa ta kalle shi ihu tasaki wallahi shine
Ta karaso itama wazata gani mijinta ne arfan ta fada day karfi meke damunka ka shigo a
galabaice haka uwarr....ki nace nida gidana Zak........i tambayeni meye haka gaba dayansu sun
firgita amma ita maryam tabbas tasan cewa wannan warin giya ne amma bazata iya fada ba
tana jin tsoro anty ki kama shi mukai shi daki inaga beda lafiya
Maryam karar nan ta dameni jeki kashe dan Allah motar sace da hanzari tafice ta tarar get din
makotansu su biyu Har sun leko suna bala i megadi ya hanasu shiga yauwa kigayawa mijinki
cewar dayan mun gaji da daukan hakkin mu dayake sati biyu mun huta da ya aureki amma
yanzu abun ya dawo haka yake damun mu dakarar motarsa kullum bama iya rintsiwa muda
iyalanmu kuma security ne a motar ko anzo ba a iya kashewa wallahi mun gaji da wannan
iskancin kema kwadayine yasa Kika auri dan iskan namiji kokema hakan kike
Kuka maryam take kawai tana tausayin yayarta me hakuri ashe lumbu lumbu yai musu Dan
iskane basu saniba mashayin giya baki fara kuka ba sai kin fara ganin mata na safara a gidan
nan sannan zaki kuka cewar dayan wallahi kija masa kunne duk da sunaji su wasune to muma
mungaji tunda bafinmu yai ba suka juya suka fice
Kuka take ganin wannan tashin hankalin a gidan yayar tata duka satin su biyu da aure yau
kwananta uku saboda yayar tata tayi waya cewar yana aikin dare kwana biyu tazo tadinga
tayata kwana tunda ita batasan yar aiki taci karo da wannan damuwar tayi tayi ta kashe ta kasa
kiyi hakuri ki koma ciki shika daine yake iya kashewa sukuma sun dauka kece matar gidan kuci
gaba dayi masa addu a
Ta juya ta koma parlour din ta ganshi ya Zara belt yabata kilar nafeesa ta kwalla kara tayo
kansa ya juyo a fusace ya fada jikin ta da niyyar itama ya jibgeta sai zame ya dinga shara amai
banda kuka ba abunda nafeesat keyi yagama me masifar wari wanda duka sai da suka toshe
hancinsu
To Dan iska wallahi kayi kadan ka Kara aure sai nayi abunda nasaba tafita ni nazame ma jaraba
matar jaraba Kai dan iskan duniya ne nima haka dan haka lawan kayi kadan cewar matarsa
ummi inmaji da wannan shedancin naka mana idan baniba waze zauna Dakai
Ya sheke da dariya sai naja atu itama yar hannuce Dan nayi shi sosai kuma da kudi a hannunta
sosai wajen aikinmu daya albashin ta yafi nawa kinga zamu huta sosai wallahi baka isaba
bazaka aureta idan ko ka nace wallahi kaga wacchan rigiyar ciki zan fada nabarka da yaya
biyar kasan yadda zakai dasu aure ba fashi wallahi sai dai kifada Dan sai nayi yarako zata rike
tunda ta dade batai aureba itama yarinya muzuba mugani yasa Kai ya fice
*MASOYANA WANNAN SHINE SABON NOVEL DINA WANDA DA NA KUDINE AMMA
SABODA DARUSAN DAKE CIKINSA NAFASA ZAN MUKU SHI FREE AMMA IDAN YAI MUKU
ZAN CI GABA NAJI RUWAN COMMENTS KAWAI*
*MASOYANA KUTAYA MY BASH DA ADDU A ALLAH YA KARA BUDA MASA YA BIYA MASA
BUKATUNSA DAYASA A AGABAALLAH YA CIKA MASA BURINSA DUK ME KAUNATA DAN
ALLAH YAI MASA ADDU A BANSAN BAKIN WANIBA SHIYASA NAI MUKU FREE KU
FADAKU DA DARUSSAN DAKE CIKIN NOVEL DIN SABODA NA FARANTA MUKU KUSA SHI
A ADDU ARKU NIMA ZANCE NAGODE MY LIFE ALLAH YA BIYAKA YA KARA ARZIKI DA
BUDI*
*Yawan comments yawan typing nice taku a koda yaushe*
*FEEDYN BASH*
[10/3, 4:46 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA
GA ALLAH (SWT) DAYA BANI IKON SAKE KAWO MUKU WANNAN BOOK DIN INA FATAN
ZAKU AMFANA DA DARUSAN DAKE CIKINSA*
*MASOYANA NAGODE SOSAI NAJI DADI DA YADDA KUKA NUNA KAUNARKU GA DAN
ISKAN NAMIJI ALLAH YASAKA MUKU DA ALKHAIRINSA IRIN ADDU OIN DAKUKE MANA
NIDA MIJINA NAGODE SOSAI ALLAH YA BAR KAUNA YASA MU AMFANA DA DARASIN
DAKE CIKIN LITTAFIN*
*INA GODIYA AGAREKU ARNAN DAJI FANS 1-4 YADDA KUKE MUN ADDU A GAME DA
CIWON HANNUNA NAGODE SOSAI ALLAH YA BIYAKU DA MAFIFICIN ALKHAIRINSA
NAGODE*
3-4
A guje Lawan kejan motor yana tukinsa yadda yaga dama a kwalta kamar shi kadaine a titin a
bakin asibiti yaja wani mahaukacin burki ganin wata tsaleliyar budurwa ya samu waje me kyau
yai parking Yana Danna Mata horn ta lura da ita yake tana zuwa Bata wani yi Masa maganaba
tasa Kai cikin motar ta kwame a gaba sai Ina baby
Tai Wal tana kallonsa inda zaka ya sheke da dariya harda buga gaban mota wow nice baby Ina
kallonki nasan ke Yar hannuce Dan haka baki da matsala dani beb hankali kwance yake driving
dinsa basu zame ko inaba sai kano club Yana parking aka Fara ihu sai Dan iskan namiji Ana tafi
Yana daga musu hannu yaja hannunta suka shige ciki
Nan waje ya Kara dinkewa ga yayan iska Nan Nan aka Fara cashewa Ana watsa daloli Ana
zuba ihu manyan yayan hutu suka sa gasa suka wulla key din mota duk wacce ta cafe ta Zama
tata haka aka dinga rawa a club saboda club ne na manyan mutane ba na yara ba sai daya uku
saura lawan ya kamo hannun beb dinsa wadda ta tafi da maza dayawa amma bame Kai
farmaki saboda ta lawance kowa yasan iskancin lawan bari muji waye lawan
Iyayen sa duka sun rasu tun Yana karami yataso Cikakken Dan iskane na bugawa a jarida tun
Yana karami nayaji ko kadan iyayensa bakin haurene ba asan garinsuba andai ce Yan Niger ne
buzayene bayan gobara ta hallakasu dukansu lokacin lawan Yana makarantar dare gobara ta
tashi da iyayensa makocinsu mallam Isa shiya karbi lawan ya tsaya Masa ya cigaba da
karatunsa har yaje Jami a ya gama Amma Sam bayaji ko kadan tun malam namasa fada har ya
gaji karshe malam u a kwanta dama iyalansa suka koreshi daga gidan dama ya Fara taka leda
sannan yafara aikinsa nan yafara neman aure
Ya auri matarsa ta farko ta Haifa Masa da daya duka da tantagaryar iskanci yasa suka rabu
daga baya ya auri ummi sunyi auren soyayya tana sansa sosai Amma ita ba Yar iska bace
kaddara duk da batasan Yana Shan giyaba ta dauka kawai Dan yawace yawacene Ashe da
sauran kallo bayan ta aure shi tagane zallar halinsa irin shedancin sa da iskancinsa haihuwarsu
uku Amma tana zaune dashi lafiya Dan tun farko dayake jibagarta sai ta Dena fitowa idan ya
dawo Dan tasan a makensa yake duk unguwar baya ganin mutuncin kowa ba Wanda besan
lawan ba
Lawan Dan iskan namijine a tsakiyar unguwa yake Shan giyarsa hankali kwance saboda yana
da daurin gindi manya yasan manya saboda indai zaka Sha giya Dole zakai rayuwa da manya
shiyasa baya tabuwa har bindiga gareshi da ankwa kamar ma aikaci kuma ba Wanda ya isa ya
kamashi sun hadu da Laila a wajen aikinsu Laila tayi karatu me zurfi Amma ta rasa mijin aure
Hakan yasa tafara Dan taba yawo daga baya shine tasamu aiki a company inda lawan ke aiki to
ta fishi matsayi Amma yafita kurda kurda da sanin mutane zuwanta wajen lawan ya Fara
shigemata saboda ta Masa gaskiya Wasa Wasa suka Fara shakuwa har takai ga suna Shan
romon democradiyan juna ta Masa ta ko Ina shedan na karara zuzuta musu wutar San juna
tasan lawan tantirin Dan iskane Amma a haka ta daure ta ce siyi aure shima ya yarda da haka
dan albashinta me tsokane yadinga karbewa
Tajewa iyayenta da maganar auren lawan Sam basu amince dashiba saboda mutanene na gari
Amma ta rantse idan basu Bata shi ba komai ze iya faruwa har ruwan ta daga itama tana musu
tanbele Allah ya shirya iyayen sukaga tunda hakane gwara a aura Mata shi antsaida ranar bikin
da komai inda hankali kwance da zuciya daya zatai auren ta saboda tadena sabo tayi alkawarin
Zama da kishiyarta lafiya
An dawo labari lawan be zame ko inaba da wannan budurwar sai darbur hotel anan suka yada
zango suka dinga murzar juna kamar ba gobe Dan lawan ya iya sarrafa mace haka yadinga
lasheta Yana Shan gabanta ko Ina sai da ya side a jikinta yagama tafiya da ita Dole ta like Masa
koba ko sisi haka suka kwana suna shedancin sai da safe sannan suka samu damar rintsawa
ba sallah ba salati
Maryam na kuka ta ringume nafeesat anty lafiya me kikai Masa yadinga jibgarki haka Maryam
arfan mashayin giyane ya cucemu ya cuci rayuwarmu Ashe Dan giya aka aura mun iyayenmu
mutanen arziki basu dau duniyar a bakin komai ba sun bashi Ni saboda Allah badan
dukiyarsuba saboda San da mukewa juna Ashe Dan giyane kuka take kamar ranta ze fita
dakyar Maryam ta rarrasheta kiyi hakuri anty jarrabawace kowa da kalar tasa kitai Masa addu a
Kamashi mukai shi dakinsa sai na gyara wajen mu kwanta Taya ya barci ze yiwu Maryam
kinajin wannan muguwar karar motar me Shirin fasa dodon kunne naji anty Nima tadameni
Amma yazamiyi ya muka iya Dole hakuri zami zuwa wani lokaci tukun idan ya farka ya kashe
Haka suka kinkimeshi suka kaishi dakinsa Yana wani mugun wari jikin nafeesa rudu rudu da
duka haka Maryam takai ta daki ta kwantar tabata paracetamol duk da tasan cewa bazata taba
iya bacci ba saboda wannan karar motar ga Kuma tunanin halin da mijinta ya fada ta kasa cewa
komai kawai saida safe tace ta dawo parlour ta kwashe Aman ta goge wajen tana tausayin
yayar tata gaskiya gida zata koma gobe bazata iya wannan rayuwar ba
Alhaji ghali ya kamata Kai aure kodan idon mutane saboda a dinga ganin Ana shiga da zuka
zukan maza Yara matasa gidanka za a zargi wani abun za adingaima wani kallon duk da kaidin
kwallon Dan iskane me basaja me sadaka me zakka me kula da marayu Amma daga gefe Kai
kwallon Dan iskane basu saniba basusan duk da kudin Haram kake hidimta musu ba suka
kwashe da dariya suka tafa shege alhaji atiku ai duk jirgi dayane ya debomu
A a da bambanci danni inada iyali Kai kuwa duk wadda ka aura sunanta sorry Dan baka taba
yarda ka haihuwa ba Dan a ciki sawa a burgeshi Kai da mace sai kallo Ni kuwa inada Yaya na
Amma dai duk kanmu Yan iskane ko waye nagari a cikinmu suka sheke da dariya suka tafa
*ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU YAWAN COMMENT YAWAN TYPING NICE
TAKU AKODA YAUSHE*
*FEEDYN BASH*
[10/3, 4:46 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Feedy Bash On Topí ½í²ƒí ½í²ƒ: *í ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤DAN ISKAN NAMIJIí ½í±¨í ¼í¿»â€�í ¼í¾¤*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*TALLA TALLA TALLA*
*AKWAI SABON BOOK DINMU WANDA ZEFARA ZUWAR MUKU BADA DADEWA BA ME
SUNA ANNOBAR SHEKARA ANZUBA ILIMI DA FASAHA WAJEN TSARA WANNAN LABARI
LABARINE IRIN WANDA YA SHAFI ABUBUWAN DASUKA FARU ADA KARKU SAKE ABAKU
LABARI*
*~RUBUTUN MUTUM BIYUNE KARKU SAKE A BAKU LABARI DA ANFARA TYPING
DINSA KUYI HANZARIN FARA KARANTASHI LITTAFINE DAYAZO MUKU DA SABON SALO
NA MARUBUTA MUTUM BIYU~*
*FEEDYN BASH & HAFCY SMART*
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*
5-6
Arfan ne yafarka yagan shi kwance akan gadon dakinsa na kasa ga masifar Kara da motarsa
keyi waya kawoshi Nan da sassarfa ya fice yaje ya kashe motarsa ya kulle hankalinsa ya tashi
yaja wani shegen tsaki mtswww wallahi beb yau sainaci ubanki tunda kika sa nai wannan
muguwar buguwar nazo gida ahaka bayan mata ta bata san ainihin halina Ba dole kici ubanki
yau duk san danake miki kuwa cike da kunya ya shigo yana sanda Ba kowa a parlourn da Sauri
yahaye samansa
Duk iskancin arfan yana sallah Koda ba akan lokaciba da hanzari ya shiga toilet ya tsarkake
jikinsa ya fito ya zira jallabiya ya tada sallah da ya idar ya koma ya kwanta Dan baze iya sauka
kasa wajen nafeesat Ba bayan jiya taganshi a ainihin halinsa daya boye Karin takaicin ma ga
kanwar ta a gidan mtswww tsaki yaja yama kasa baccin tunani kawai yake gaskiya beb kin
cuceni amma dole kici ubanki yau saida nagaya Miki bazan shaba kozan Sha kadan zansha sai
da Kika yaudareni nasha meyawa
Jiyai an bude kofar rintse ido yai bayasan suhada ido kunyarta yakeji duk da yasan shi cikakken
Dan iskane wanda kaf garin kano ansan dazam alalace indai yarone Kai me tashe kana chilling
Dole kasan alalace ko mace ko namiji amma matarsa kamilace ya sameta cikakkiya dole zeji
nauyinta na boye mata ainihin halinsa da yayi ta zauna kusa dashi Tai Masa magana yai shiru
kawai ta fada Kansa tanata kuka menaima haka meyasa kasha giya bayan kasan haramunce
har ka dakeni duka ya furta eh kadakeni jiya kalli jikina ta bude masa yasan yadake ta amma
besan yai tsamari hakaba
Ya kamota ya matseta gam a jikinsa dear kiyi hakuri bansan cewa giya bace ni bansantaba
kawai muna meeting ne sai aka kawo mana kinsan manya sun dauketa tamkar ruwa bansan ita
bace sai bayan nagama sha naji suna zancen shine nafita daga hankalina kawonima akai (kuji
karya fans waibema santaba Allah ya kyauta) amma kiyi hakuri haka bazata sake faruwaba
kinji dear nan yayi ta shirga mata karya yana kalallameta da dadin baki ta yarda dashi bata Kara
cewa komai Ba a haka harsuka sauka tahada musu break sai 12 yafita kasuwa
Lawanne kwance a daki yanata sharar bacci shida yarinyar daya samo a kwararo kiran wayar
shine ya tashe shi laila ce ke kiransa tagaya masa yagayawa ummi zata aika kannenta sukaiwa
su ilham kayan data siya musu cike da murna yace to Ba matsala zangaya mata nan suka
danyi hirarsu yarinyar ta motsa yai Sauri yai mata sallama ya kashe wayar chan laila tayi
kasake da waya a hannu cike da zargi Anya Ba'a hotel yakeba taji dakin yana amsawa tunda
sun Saba zuwa gata da dankaren kishi itama chab amma tabasar kawai tarabu dashi Tafarka ya
jawota jikinsa yanata shafata bari nakira uwar gida ko zan gaya mata sako
Ya Kira ummi yagaya mata zatai baki begaya mata ko suwace Ba Itama bata tsaya tambayarsa
ba Dan acike take dashi iskancin yadawo kenan yadena kwanan gida tunaninta be kawo komai
Ba ta dauka kawai irin Matan abokan sane ko kuma da abokansa zezo nan ta hau girki harda
siyo kankara ta hada lemonta me dadi lawanne yaja beb dinsa me ruwa