Showing 42001 words to 45000 words out of 46966 words

Chapter 15 - Mafiya Book Compelet By Mrs Sadauki

ne ta samu ta ci abinci,wunin ranar dai Mama haka ta ƙare shi wurin yi
mata nasiha dab da magrib Nafisa ta yi mata rakiya zuwa gidanta.A tare suka yi gyaran gidan
da girki kafin ta yi wanka ta shafa man da malam ya bata ta kuma yi turare.



A can asibiti kuwa tun safe da Abbas ya bar su bai koma ba,kuɗi kawai ya bar musu hakan bai
yi wa Mamuh daɗi ba.Ana yin sallar magrib ba tare da likita ya sallame ta ba Gwaggo Rahamu
ta haɗa tarkacensu suka fito a ɓoye.A bakin hanya suka samu adaidaita wacce za ta kawo su
gida ,suna tafe suna hira “ ai tun da kika ga bai dawo ba to tabbas babu makawa da ya koma
gida karuwanci ta yi masa kin san halin namiji kan mace sakarai yake zama” Gwaggo Rahamu
ta faɗa .
Mamuh ta tsuke bakin nan nata ta kasa cewa komai saboda baƙin cikin da ke addabar baƙin
ruhinta,gani take yi ma tamkar adaidaitar ba ta gudu.

Suna isa gida tun a bakin ƙofa suka canza kalar idonsu daga na mutum zuwa na mugunta,sai
aka yi rashin sa'a Nafisa na tsakiyar falo tana hayaƙa hantiti da tazargade .A tare suka shigo,a
tare kuma suka saki ihun azaba suna masu faɗuwa ƙasa suna yin wani irin huci a gaban idon

Nafisa suka rikiɗe suka zama jibga-jibgan macizai kowa yace shi ba ma matsoraci ne ba to bai
ga abin tsoron ba .Da wani mugun sauri Nafisa ta mangal ɗin hannunta mai cike da garwashi,da
azama ta nufi hanyar ɗakin Sakeenatu sai dai kafin ta isa Gwaggo Rahamu ta yi wani uban
tsalle ta naɗe handle ɗin ƙofar da bindinta tana mai buɗe ƙaton bakin,Nafisa na shirin komawa
baya ta ji ana bin ƙafafunta wanda kuma tunaninta da ruhinta tuni sun shaida macijiya Mamuh
ce......


My book is only 500 via 6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank DM +22795045822





ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam empire* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 5500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa
️️️ Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu
na 5500 na 1. Kaza rabi 2. Ciccibi 3. Gumba 2 4. Gari 1 5. Tsimi 2 sunada kyauta abubuwa
kamar haka 1.Matsin ba a Fira da wando sa mai gida kukan dadi 1k 2. Matsin maganin
infection 300 3. Dripping pills 1pcs 300 4. Matsin dare daya wanka goma 400 Total total gift 2k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 5500 dinki ki mallaki kayan da ko
10k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah
*08144015291* Maman yasmeen takuce

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi Ina uwar gida da Amaren bayan
sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan
gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara
siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam empire

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah
kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a
tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman
don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1000 kacal
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set

Dadai sauransu
[03/12 à 16:30] MRS SADAUKI : *ZAWARCI*


LoVe aNd HoRrOr StOrY☠️

*Mallakar:* Chamsiya Laouali Rabo
(MRS SADAUKI✍️)

*Lambar waya:* +22795045822

*FIRST CLASS WRITER ASSOCIATIONS☀️*
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation.

*Sadaukar wa:* Rahama Sabo Usman


_____________________
30/09/24

12


ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi

*Zuzeam empire* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 5500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa
️️️ Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu
na 5500 na 1. Kaza rabi 2. Ciccibi 3. Gumba 2 4. Gari 1 5. Tsimi 2 sunada kyauta abubuwa
kamar haka 1.Matsin ba a Fira da wando sa mai gida kukan dadi 1k 2. Matsin maganin
infection 300 3. Dripping pills 1pcs 300 4. Matsin dare daya wanka goma 400 Total total gift 2k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 5500 dinki ki mallaki kayan da ko
10k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah
*08144015291* Maman yasmeen takuce

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi Ina uwar gida da Amaren bayan
sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan
gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara
siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam empire

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah
kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a
tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman
don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1000 kacal
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set

Dadai sauransu




Ido ta lumshe jikinta na ci gaba da kyarma,tuni Mamuh macijiya kuma ta ɓullo kanta tsakanin
ƙirjin Nafisa ta fiddo halshe ta lashi fuskarta,yawunta masu mugun ɗohi suka daki hancin
Nafisa.Ba tare da ta buɗe ido ba ta buɗe bakinta murya na rawa can ƙasan maƙoshi kamar mai
yin raɗa ta soma karanto wasu ayoyin Alkur'ani da ke cikin suratul Yusuf daga aya ta 79 har
zuwa 82 .Jikin Mamuh macijiya ne ya soma yin sanyi tsabar yadda ayayoyin ke dagargaza
ruhinta musamman da ya zamana Nafisa ta soma ɗan ɗaga murya.Sululuuuu Mamuh macijiya
ta faɗo daga jikin Nafisa ,a mugun tsiyace Gwaggo Rahamu ta bi ta ƙarƙashin ƙofa ta shiga
ɗakin Mamuh don kuwa ƴan magana na cewa in ka ga gemun ɗan uwanka ya kama da wuta to
kai ka shafa wa naka ruwa.


Nafisa na jin saukar macijin ta buɗe idonta a hankali tare da sauke su ƙasa inda Mamuh ke
kwance har yanzu cikin siffar maciji sai wani irin numfashi take fatar cikinta na lotsawa kana
gani ka san ta wahala.

Nafisa ba bakinta bai gushe da ci gaba da yin duk addu'ar da ta zo bakinta ba,a yadda take
tsayen suka ƙure juna ita da Mamuh wacce duk wanda ya san ta to tabbas in ya ga macijin zai
shaida wannan idon na Mamuh ne.Nafisa ta saki wani murmushin nasara lokacin da ta ga
hawaye sun fara fita daga idon macijiyar,ta sani sarai har da kunya da gajiya suka hana Mamuh
ƙoƙarin guduwa don babu abin da Mayu suka fi tsana kamar asirinsu ya tonu wannan yasa
Nafisa ta nufi ɗakin Sakeenatu.Tana shiga daidai ita kuma ta fito daga Toilet ta yi wanka
ƙugunta ɗaure da towel,“wani wankan kika sake yi?” Nafisar ta tambaye ta ba tare da ta nuna
mata alamar wata damuwar ba.


“Eh wallahi,maganin nan da na yi hayaƙi da shi sam babu daɗi shi yasa na yi wanka”
Sakeenatu ta bata amsa tana mai kallon Nafisa,“Me? Wannan kallon fa?”
“Fuskarki ce nake ganin kamar tana min wani iri”

“Wani iri kamar ya fa?” Nafisar ta tambaya tana mai shafar fuskarta a daidai wurin da Mamuh ta
lasa.
“Babu komai! Bari na shirya na san yanzu Abbas zai shigo”

“Ni zan yi sallah” cewar Nafisa tare da shiga Toilet,har ta gama alwala tana tunanin abin da ya
faru da ta zo ta yi sallah sosai ta yi addu'ar neman tsari. Sakeenatu ma ta yi sallah tare da fara
bitar karatun jiya da aka koya mata,in ta yi kuskure sai Nafisa ta gyara mata suna nan zaune
har aka kira isha'i suka miƙe suka gabatar sai bayan sun ida ne suka fita falo.

Nafisa ta dubi daidai wurin da ta bar Mamuh a ɗazu,tuni capet ɗin yayi alamun datti.
“Anty Sakeena ni kam ina mai aikinki?”

“Wa Fa'iza ? Wallahi kin ga shaf na manta da zancen ta.Ga shi kuma ba waya ce da ita ba
ballantana na kira ta amma gobe in ba ta zo ba zan je gidan nasu na gani tun da babu nisa nan
baya ne gidan Fulanin nan”


“Oh! Can take ashe,tun da babu nisa bari na je na dubo”

Kafin Sakeenatu ta bata amsa Abbas yayi sallama tare da shigowa,duk fushinsa ne ya ɓata nan
take ganin uban adon da matarsa ta yi.
“Ina wuni Ya Abbas ?” Nafisa ta gaishe shi tana mai yin murmushi don tana mugun sha'awar
soyayyar antynta da mijinta,ba ƙaramin so yake yi mata.


“ Lafiya lau Nafi ya gida?” ya amsa.

“Alhamdullah” ta faɗa tana mai fita,ita kuwa Sakeenatu kamar wata yarinya haka ta wani rugo
da gudu ta faɗa a jikinsa tana kuka.Abbas ya lumshe ido ya na mai cewa “ mene ne kuma na
yin kuka uhum?” ba ta basa amsa ba ta dai lafe a jikinsa,tsawon lokaci suna a haka kafin ta
hauƙura ta ja shi zuwa cikin bedrom ɗinsu.Da taimakonta yayi wanka ya shirya cikin ƙananan
kaya sannan suka fito suka ci abinci,cikin hira ne take faɗa masa ba ta da lafiya har sai da ta je
gida.

Ya ja dogon numfashi kafin ya ce “ni kina Keenat ban san abin da ke damuna ba yau gani nan
dai”

“Allah kawo mana sauƙi”

“Amen!”


FA'IZA

Tun da lamarin nan ya faru da ita duk jikinta ya zama wani iri,tun da take ba taɓa jin
makamancin abin da ta ji ba a ranar nan.Tana da saurayi don har manya sun shiga zancen
amma duk tsawon lokacin da suka ɗauka ita tun can ba ta taɓa jin sha'awarsa ba don a
tunaninta ma ba ta da lafiya ne tun da ta ji ana faɗar akwai matan da basu jin feeling.Sai ga shi
babban al'amari ya faru da ita mai kamar mafarki kamar zahiri an yi wasa da sassan jikinta,a
ranar da ta isa gida kasa cin abinci ta yi.A washegari kuma ta tashi da zazzaɓi dalilin da yasa
ba ta je aiki ba,yanzu ma tana kwance kan tabarma ta shafe jikinta da wani maganin zazzaɓi sai

ga sallamar Nafisa.Duk da gidansu bai da ƙwan lantarki zamani amma suna kunna uban sanjo
wannan yasa ta gane Nafisa duk da ƙarancin haskensa.Ta tashi da sauri tana mai cewa “sannu
da zuwa”

Ita kuwa Nafisa gaisa wa take da Mamar Fa'iza wacce ba ma sosai take jin Hausa ba,ta zauna
kan tabarmar tana mai cewa “fatan dai lafiya? Anty na ta jira shiru ba ki zo aiki ba”
“Zazzaɓi ne ya rufe ni amma da sauƙi gobe zan je in sha Allah ” Fa'iza ta bata amsa.
“Allah ƙara lafiya,ni zan koma” cewar Nafisa tare da miƙewa,har ƙofa Fa'iza ta rako ta sai a
lokacin kuma ta yi mata tambayar “ni kam Fa'iza abin da ya faru da ke gidan anty Sakeenatu
dama kina yin haka?”

“A'a wallahi ban taɓa yi ba”

“To ki dage da addu'a kin ji ko,saboda yanzu duniyar sai a hankali”

“To na gode” da wannan suka rabu maimakon Nafisa ta koma gidan Sakeenatu sai ta yi tsinke
gidansu tun da dai ga mijinta nan ya zo.



#GIDANSU SAFEENATU

Wuni guda currr jaririya Baseerat ta ɗauka tana bacci wanda gangar jikinta ta koma kamar gawa
ko motsi ba ta yi.
Idon Safeenatu taf da hawaye ta ce “ Gwaggo Habibah jaririyar nan fa ba ta motsi,ina ga ta
mutu ne”
“Da ranta Safeena,don Allah ki fitar lamarin yarinyar nan tun da dai ba ki da ƙarfin zuciya.Tun
farko na faɗa miki Baseerat ba normal ba ce,kenan sai ki shirya ganin abubuwan ban
mamaki.Wannan kwancin da kika gani ruhinta yayi tafiyar dogon zango ne amma da ranta,ƙila
sai goshin magarib su maido ta”

Hawayen da take ƙoƙarin mayar wa ne suka yi nasarar sauko wa akan kumatunta,ta girgiza
kafin ta ce “ ni kam ba zan iya rainon ta ba,don muddin na ce zan zauna da ita zuciyata na iya
bugawa.Su wane ne za su maido ta? Yarinya kamar ɗiyar jinnu ace tun safe tana bacci ko nono
ba ta sha ba alhalin ɗan uwanta ya sha fiye da goma.Haba kuma ace ba zan yi magana ba?”
Safeenatu ta faɗa zuciyarta na yi mata ciwo kafin ta miƙe ta fita, frigine ta buɗe ta ɗauko ruwa
masu mugun sanyi ta juyo a roba sannan ta koma ɗakinta.Babu wani tunani ta ɗauki Baseerat
ta tsoma cikin ruwan ƙanƙarar nan ,ko daƙiƙa biyu ba yi ba ta buɗe idonta farare tasss babu
ɗigo baƙi kafin su rine su koma ja kamar nunnanen tumatur.Safeenatu ta yi baya da sauri cike
da tsoro,tana jin wani azababen sanyi na game duk illahirin jikinta tamkar wacce aka jefa a
frigini.Haƙoranta ne suka fara dantsewa suna fitar da wani ƙasƙas,sai a wannan lokacin
Gwaggo Habibah ta miƙe ta cire Babyn tare da lumshe ido tana mai bata haƙuri “ku yi haƙuri

uwa-uwza ce ta yi kuskure ba za ta sake ba” tana maganar ne tana jimƙe da hannun hagun
Baseerat wanda ke fitar da haske,Gwaggo Habibah ba ta buɗe idonta ba sai da ta ji Sakeenatu
na sauke numfashin wahala ta yi mata wani kallo ta ce “yanzu kin fahimci abin da nake son yi
miki nuni?” kai ta gyaɗa,Baseerat ta soma yin kuka. “Zo ki bata ta sha”
Safeenatu ta maƙe kafaɗata ta ce “wallahi tsoronta nake”
“Sun tafi yanzu ita kaɗai ce ,zo ki bata yunwa take ji” tana ji tana gani haka ta shayar da
jaririyar.



Ana kiran sallar magrib Murjanatu ta dira a gidan da ɗirkeken cikinta,cike da murna suka
rungume juna ita da Gwaggo Hajara.“Na yi kewarki sosai Mama ” cewar Murjanatu tana matsar
ƙwalla,shiru Gwaggo Hajara ta yi jin ƙaton cikin ƴarta na tokare ta yayin da kuma yawunta suka
soma tsinkewa tsabar maita......


My book is only 500 via 6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank DM +22795045822



GHT B-CLEAR,FEMALE CARE AND GANODERMA

*BACK TO VIRGIN KIT* *(SABON BUDURCI)*

Assalam alaikum Mata albishirin ku‍♀️‍♀️ga abin da kuka Dade Kuna mafarkin samu ya
samu

Abin nema ya samu ,Kowacce mace aduniya tana mafarkin sake kasancewa virgin

Ina manyan Mata da suka hayayyafa

ina zawarawa masu shirin aure

Ina budurwa da iftila'i ya fadawa a yayin tsallaka rame

Ina Mai jego da keso ta dinke ta game tsaf ciki da waje❤️

Duk ku marmatso kusa ga GHT back to virgin set na kawo muku ,magunguna ne namu
na gargajiya bana bature ba

Kuma Sha akeyi ,insha Allahu muddin kikayi amfani da wannan Kayan Zaki dawo da
martabar ki ta farko

Sai kin gwada za ki tabbatar da hakan.
Sisters no 08142506271 mmn Khadeejah sai najiku
[03/12 à 16:30] MRS SADAUKI : *ZAWARCI*


LoVe aNd HoRrOr StOrY☠️

*Mallakar:* Chamsiya Laouali Rabo
(MRS SADAUKI✍️)

*Lambar waya:* +22795045822

*FIRST CLASS WRITER ASSOCIATIONS☀️*
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation.

*Sadaukar wa:* Rahama Sabo Usman


_____________________
01/10/24


*Last free page 13-14*


Wani irin mugun ƙishi ne ya wanzu a maƙoshin Gwaggo Hajara saboda Maitar shan jini ta
motsa.Dakyar ta iya sakin Murjanatu ta koma gefe tana kallon ta,sai kuma ta kasa haƙuri sai da
ta shafi ƙaton cikin da mugun sauri Murjanatu ta kai hannunta ita ma kan cikin saboda mugun
juyawa da yayi.
“Washhh! ” ta furta a wahalce kafin kuma ta dafe ƙugu jin kamar ta soma naƙuda ne,“ sannu
Murjanatu ki zauna mana” Gwaggo Hajara ta faɗa tana haɗiyar yawu don tsaf take kallon jaririn
wanda sai juyi yake a ciki.


Kan gwiwanta ta zube tana mai ci gaba da yin gumurzu,tuni ita Hajara ta san da yau in ba wani
iko na Allah ba sai ƴarta ta haihu.Da sauri ta shiga cikin ɗaki ta fito kafin ta ce “tashi mu je
asibiti” a wahalce ta ɗago ta dubi mahaifiyarta ta ce “ wallahi Mama ban iya tashi”

“To haka za ki zauna? Sai nake ganin kamar haihuwar ce”
Ba ta rufe bakinta ba Murjanatu ta fasa wani uban ihu wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login