Showing 6001 words to 9000 words out of 76927 words
rik'o da addini yasa babu d'Ã ko jika da ya kai shekara goma sha takwas ba tare da ya
aura da shi ba, sai Oummi tayi wannan sa'ar sabida k'wak'walwa da Allah ya mata harta sauke
Alkur'ani ta nada shekara goma sha hud'u sannan ta samu( BEPC) ta nada shekara goma sha
shida, hakan yasa ya barta ta ci gaba da karatun Alkur'ani harta samu harda lokacin ta nada
shekara goma sha takwas, Oummi dai ba wata kyakyawar yarinya bace face abu biyu da Allah
ya bata, jar fata da manyan ido masu kyan gani sai dinple wanda ko d'umi take yake k'ara mata
Kyaou.
Salman shi ne na farko a duka iyalen da kaka manu ya fi so, dan haka yake daga mashi k'afa
harya haura shekarun da ya ke ma mazan aure, amma ba dan yana so ba, dama yana cewa
idan lokaci yayi zai bashi mamaki to gashi ya mashi aure babu shiri.
_Kwana hud'u kafin d'aurin_
_auren___ *Salman da Oummi*
~Ku ja mujeí ½í±Œ~
27/02/2019 à 17:31 - Mamar Latifí ½í²ƒ: í ½í²‘ AUREN HA'DI í ½í²‘
_Samira Harouna_
_Cette page ce pour toi mon macho *Meelat AHK,* tu auras la bénédiction da Dieu insha, que
Dieu te bénisse. Bizou_ í ½í¸˜
```dedecated to```
í ¼í·¸í ¼í·¦ *ZAMAN AMANA WRITER'S*
(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)
*Page*
2⃣7⃣-2⃣8⃣
Kamar yanda ya zama al'adar gidan yake idan ya rage saura sati d'aya a d'aura aure to amare
su kan dawo da zama gidan Alhaji har a d'aura auren.
Ummi ma ta dawo tare da amaren dan bâ zata iya zama babu su ba sune k'awayenta ita ce
k'awarsu kuma yan uwan juna, yaou tunda safe suke takura Ummi akan taje ta karb'o sauran
dinkin su daya rage amma sabida san jiki irin nata taki tafiya har saida marece yayi ta fara shirin
tafiya amma kuma hajia Babba tace ba zata ba tunda babu wanda zai kaita kuma Alhaji ya
hana su shiga adaidaita dan haka ta zauna jiran Allah ya kawo wanda zai kaita.
Zaune take tana jiran taga wanda zai shigo, kwatsam Khamis da Salman suka shigo cikin farin
ciki suna hira,saida suka gaishe da su hajia suka fito zasu tafi hajia Babba tace" yaran albarka
ina zaku haka?" Khamis ne yace" hajia yadai ko ba kisan mu fita ne?" tsaki tayi tace" kai tafi can
ina ruwana da ku dan kun fita, wace uwar zaku bani idan kuna gidan ma, ina so inji inda zaku
ne dan ku biyamin da wannan yarinyar" to ina zataje ita?" wajen tailleur kin su karb'o sauran
dinkin su" to ai ba damuwa dama wajen aski zamuje yanzu, taso muje Ummi" Salman ne yace"
kaga karfa ka d'auko mana yarinyar nan kasan yanzu raina zai b'ace" kafad'ar shi ya dafa yace"
haba karka damu wannan fa k'anwarka ce" maida kallanshi yayi ga Ummi yace" taso muje".
Haka suka d'auki hanya Khamis da Ummi nata hirar su, Salman kuma ko tanke bai kula su ba
har suka isa wajen, ta samu ana cikin dinke na k'arshe dan haka ta zauna ta jira Khamis kuma
yace Salman ya kaishi wajen askin saiya dawo ya d'auketa, haka kuwa akayi ya dawo d'aukar
Ummi amma na second d'aya bai jira ba haka ya fara zuk'a mata oder dole ta fito a hargitse
tana saka kayan a leda ta shiga mota suka wuce, suna bisa hanya hadari ya taso aka fara iska
gari yayi jawur harda baki ga k'ura da k'yar kake ganin gaban ka.
Salman ne yayi tsaki yana fad'in" wannan jaraba har yaoushe da irinta, gashi kinja min na rasa
aski sabida bakin halinki kod'an saurayi ma ba kida shi wanda zai maki anfani idan irin haka ta
taso, murgud'a baki tayi tace" e d'in banada ai kai naga kanada budurwar, kuma duk bakin halin
mutum ai baya rasa massoyi saidai in hali baizo d'aya ba" da k'arfi yasa hannu ya bige bakin
Yayana fad'in" yimun shiru kona taka ki yanzun nan marar kunyar banza" rufe baki tayi tace"
wallahi saidai mu taka juna, haka kawai zaka takuramin" cikin d'aga murya yace" ke ni kike
fad'awa haka, Allah saina sauke ki a nan naga abinda zai faru" cike da tsiwa Ummi tace" yo ka
sauke ni mana saime inada wanda zai maida ni idan ma ka sauke ni" OK haka kika ce, to sauka
ya fad'a lokacin da yayi parking kamar wasa ya sauke Ummi a nan ba tare da wani tinani ba,
ganin yanda gari yake yasa har saida tayi kuka sannan ta matse kayanta ta d'auki hanya a
k'afa.
Tafe take tana share hawaye tana tinanin abinda zata ma Salman idan taje gida, oder taji Daga
bayanta wata tsaleliyar mota ce ke biyar ta amma bata tsaya ba har saida ya tare gabanta
sannan ta tsaya, wani santalelen saurayi ne ya fito daga ciki yana fad'in" haba hajia inata oder
amma kinki tsayawa" hararanshi tayi tace" to lafiya?" kinga yanzu dai ba wannan ba ki shigo
dan Allah na rage maki hanya inba damuwa" sabida bacin rai yasa tace" da damuwa malam,
dan Allah ka wuce ka barni" zata wuce taji anyi tsawa mai k'arfi alamar ana ruwa a wani wajen,
abar da tafi tsoro kenan dan haka ta bud'e motar da sauri ta shiga tana k'ilu k'ilu da ido, dariya
yayi ya shiga saida sukayi nisa yace" yan mata ni suna na JAMAL, ke kuma fa?" bata fad'a
mashi ba sai kwatancen gidan su ta mashi dan ya sauke ta.
Dak'yar ya samu ta bashi number wayarta, tana fitowa yayi dai-dai da kawowar Salman dan
haka tabi bayanshi dan ta sauke ruwan bala'i, Jamal kam bin bayanta yayi da kallo yana lasar
leb'e yace" ina san faran mace amma fa badan na aureta ba, kema zan latsaki kad'an duk da
naga akwai tsiwa da jan aji a tare da ita, amma ba komai naga wanda suka ninka ta so dubu
dan haka zan fara shawo kanta kafin nan sai in abka mata" kara lashe leb'en yayi yaja motar ya
wuce.
K'ofar gidan ta tsayar da shi tace" to dan ciki bakin nazo gida lafiya babu abinda ya sameni sai
ka mutu tsabar takaici" tana fad'i ta wuce gidan su Alhaji a tinanin su kuma Salman ne ya dawo
da ita, tana shiga su Khairat suka karb'i kayan suka fara dubawa, ba bata lokaci saiko aka keto
da ruwa mai k'arfin gaske.
_To bari muji wai wannan Yar tsama yaoushe ta fara tsakanin Ummi da Salman ne?í ¾í´”_
27/02/2019 à 17:32 - Mamar Latifí ½í²ƒ: í ½í²‘ AUREN HA'DI í ½í²‘
_Samira Harouna_
```Mommyn Khadija``` ( ma Belle)
```Mommyn Sultan```
```Mommyn Labyb``` (Mamien mu)
```My Heenat``` (Raheenat)
```Choukoura``` (Chouk Beby)
```Halima```
```Maman samha```
( *Cette page ce pour vous)*
~Luv uí ½í¸˜~
í ¼í·¸í ¼í·¦ *ZAMAN AMANA WRITER'S*
( _Gidan zaman lafiya da_ _amana insha Allah)_
*Page*
2⃣9⃣-3⃣0⃣
__A fahimtar Salman shine k'arshen rainin da mace zata ma namiji to ta harareshi ko tsaki
had'e da murgud'a baki, dan ko a film yaga haka to ya tsani wannan matar kenan dan ko miji da
matar shine ta_ _ma shi haka to ta gama raina shi dan haka ya tsani abin sosai._
__Tunda Ummi ta tashi tana k'arama ya zama in dai Salman zai mata magana to sai tayi
abinda ya tsana harta girma, bayan ta mallaki_ _hankalin kanta sai ta gane Salman baya so ita
kuma sai ya zama d'abi'arta hakan, duk lokacin da yake mata fad'a ko ya dake ta akan ta raina
shi sai Mahaifiyar shi tace, kawai dai dan ya sama ransa ne shiyasa ko d'umi tayi sai yaga
kamar tayi abinda baya so, Mahaifiyar Ummi kuma tana cewa, da gangan ta keyi dan tasan
baya so, to haka_ _dai ya zama kowa da bayan wanda ya ke bi, kasancewar su mak'otan juna
dan Ummi bata wanka ta bushe sai a gidan wajen k'awarta Khairat, haka ma Salman ya fi wuni
gidan akan gidan su sabida k'annan Ummi da Mahaifiyar su yana jin dad'in zama da su._
_
_Rayuwar Iyalin tana da ban sha'awa dan Ummi da su Jawahir duk lokacin da babu école ko
makaranta to suka_ _zab'i gidan da zasu je su kwana biyu a can, haka zasu dinga farin ciki
suna d'aukar photunan junan su sabida_ _tarihi shiyasa suka shak'u sosai ba su tab'a samun
sab'ani ba._
_In dai Ummi zata ma Salman_ _abinda baya so to ya kan dage ya tumurmushe ta san ransa
kuma hakan ya samu asali ne sabida la mamma tace duk sanda ta mashi to ya daketa har sai
ranar da ta daina dan kanta, burin Iyayen nasu bai wuce suga an had'a auren su ba to amma
yaran ma sunki jituwa tsakanin su duk da dama ana had'a_ __auren ne ba sai wanda ka ke so
ba ko ku ke fahimtar juna._
_
```Wannan kenan``` í ½í±ˆ
_
Washe gari amare suka shirya zuwa wajen kitso,Salman da Khamis ne su ka kai su a mota ma
saida aka samu matsala tsakanin Ummi da Salman sakamakon..., sorry dear wayar ta gajií ½í¸ž.
27/02/2019 à 17:33 - Mamar Latifí ½í²ƒ: í ½í²‘ AUREN HA'DI í ½í²‘
_Samira Harouna_
*(Yan uwa ku gafarceni a bisa kuskuren da nayi wajen saka num page, kamata yayi wannan ta
zama 27-28)* í ½í±�
í ¼í·¸í ¼í·¦ *ZAMAN AMANA WRITER'S*
(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)
*Page*
3⃣1⃣-3⃣2⃣
Salman da Khamis ne a gaba, yayin da su Jawahir ke su biyar ke baya Ummi kuma tana bisa
k'afafun Jawahir a bayan kujerar da Salman ke tuk'i, saboda rububin da yayi yawa da ramuka
dake wurin yasa Salman shiga wani rame da baisan da shi ba hakan yasa kowa saida ya
girgiza Ummi da ke k'afafun Jawahir saida tayi kamar zata fad'i da sauri ta rik'e kafad'un Salman
duka biyun tare da fad'in" Inna Lillahi Wa'inna Ilaihi Raju'un, malam kashe mu kake so kayi
ne?"da k'arfi Salman ya fizge hannayenshi yana fad'in" ke wannan wani irin abu ne? muguwa
kawai" mugu dai, kaji mutum kamar makaho da ba zaka kalli inda zaka saka mu ba" ke rufa min
wannan banzan bakin naki kinji ko" idan kuma naki fa saime ya faru?" sai kisha dan banzan
duka kuwa mahaukaciya kawai" turo baki tayi ta harare shi kallanta yayi ta madubi dan haka ya
zuro hannu ya mazge kanta, haka suka kai suna fad'a.
Amare kitso aka masu Ummi kuma kunshi, bayan sun koma gida duk da dare yayi amma la
mamma ta mata nata kitson kanana mai kyawun gaske irin na buzaye.
Yau ta kama ranar Juma'a washe gari kuma d'aurin aure, Ummi da amare ne zaune a d'aki
suna hira hajia Babba ta kira Ummi tana fitowa tace" d'oki abincin nan ki kaima su Khamis a
d'akin baki" Kallan hajiar tayi tace" su yaya Khamis kuma,miya kawo su nan da har za suci
abinci?" to ina ruwanki?kiyi abinda na saki kawai" gwalo ta mata tace" naji tsohuwa mai ran
k'arfe"duka ta kai mata bata sameta ba tace" ke tafi can in banda shegantaka babu abinda kika
aje" d'auka tayi ta wuce tana dariya.
Saida tayi sallama suka bata izinin shiga sannan ta shiga, tana ganin Salman ta murtuke fuska
irin babu wasa dinnan, gaishe da Khamis tayi ta duk'a ta aje ta tashi zata tafi Khamis yace"
k'anwata ina kika baro min amarya ta?" murmuchi tayi tace" yaya Khamis ko dai zance kazo? in
kira maka ita" dariya yayi yace" a'a rufan asiri karki sa tsohon nan ya balbaleni da masifa"
dariya tayi ta juya zata tafi idonta suka sauka akan Salman dake kallan kumatunta, harga Allah
suna birgeshi idan sunan lotsawar nan amma ba yarinyar ba, kamar daga sama Ummi tace"
malam lafiyar kallo na?" cikin d'aure fuska yace" ke ni sa'anki ne? wallahi ki kiyaye ni" juyawa
tayi ta fita saida ta kai kofar d'akin tasa takalminta sannan tace" kana kallan mutum kamar
maye" da gudu ta ida fita shi kuma ya bita da kallo ya, girgiza kai yayi yace" Allah ya shirya ki"
Khamis ne yace" da wannan Addu'ar ka ke mata ma tun tini da yanzu ta shiryu" tsaki yayi
yace"wannan din?ai ka barta inda ka ganta kawai" abincin suka ci bayan sun kammala suka fito
Khamis ya shiga wajen su hajia, Salman kuma ya nufi b'angaren Alhaji.
Bayan sun gaisa Alhaji yace" Salman kaga dai yanzu gobe za'a d'aura auren yan uwanka, na
so ace da kai a ciki amma Allah bai nufa ba, nayi nayi da kai ka fiddo da mata a cikin yan uwa,
amma kayi wasa da damar da na baka wacce ban taba bawa kowa ita ba, amma ba komai
akwai lokacin da zan baka mamaki" kanshi k'asa yace" kayi hakuri Alhaji, insha Allah zan samo
nima nan ba dadewa ba" kafadu Alhaji ya daga yace" kai ka sani, ni nasan da ka duba da ka
samu, tunda ga sunan birjik muna da su iri iri, in kuma wannan ka kake so abokiyar fad'anka sai
ka fad'a babu yar da zaka nema ka rasa a cikin dangin nan" wani kallo Salman ya masa kafin
yace" ba komai Alhaji zan nemo, amma ba wannan ba" haka su kayi sallama Alhaji yana
mamakin irin wannan rashin jituwa.
27/02/2019 à 17:33 - Mamar Latifí ½í²ƒ: í ½í²‘ AUREN HA'DI í ½í²‘
_Samira Harouna_
í ¼í·¸í ¼í·¦ *ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_
*Page*
3⃣3⃣-3⃣4⃣
Washe gari da safe, Ummi ce keta bilinbituwar neman chargeur ta saboda wayar ta ta kusan
d'aukewa, cikin masifa tace"Khairat ke wai ina kika d'ora min chargeur ta ne?" Khairat da ke
dunkule cikin hijabi tace" to ni ina zan sani tunda ban d'auka ba" ke wallahi ba zan yarda ba,
duk in da kuka kaita sai kun fiddo ta" Nadia ce ta lek'o da kanta daga cikin hijabi tace" ke jiya fa
yaya Mubarak ya aiko yaro aka karb'ar masa shi ma wai bai ga ta shi ba" hararanta tayi tace"
oho kenan ke kika bada dan yana mijinki? kuma kina ji ina tambaya kika min shiru, ta tashi ki
karb'o min kaya ta" ido Nadiya ta fiddo tace" wacece zata karb'o makin?ina ga ko da ba kiyi
abinda za kiyi da ita ba, kafin wannan ranar ma aka hana mu zuwa b'angarensu bare kuma yau"
tsaki tayi tace" to kenan nice zan karb'o da kaina, wai ku dan kunga zaku aure ne shiyasa kuka
raina ni?" a'a su Ummi manya ba haka bane, kije dai da Kanki zaifi" amma kinsan yanzu suna
tare da wannan dan rainin hankalin,ba zan juri kallon banza ba ma daga gare shi bare bak'ar
magana" dariya sukayi dan sun san wa take nufi, juyawa tayi ta fita Jawahir kuma cewa tayi" kai
Allah yasa a had'a yaya Salman da Ummi aure muga cakwakiya" Hafsat ce tace" ke ai ko in
Ummi bata kashe shi da bakin ciki ba, to shi ya kashe ta da duka, ai had'a su bana jin zai haifar
da d'a mai ido".
Sallama tayi suka amsa Mubarak ne ya bata izinin shiga, saida ta shiga tayi da na sanin shiga
saboda yawan su su da abokansu ne sunfi su goma sai shiri ake, Mubarak kawai ta kalla tace"
yaya Mubarak chargeur kina nazo karb'a" cikin sakin fuska yace" OK na kine dama? bari in
d'auko maki" tsaye tayi tana jira Khamis ne yace" k'anwata gaskiya kinyi kyau sosai, ina ma
hada ke zamu angwance, gashi sai k'yalli kike kema kamar amarya" murmuchi tayi in da
Salman ya bita da wani kallo dan yasan dama saita murmusa shi kuma yana so yaga dinple
kinta, wani daga cikin abokanne yace" abokina da in dai baku mata miji ba to ni kam ina so" kai
na rabaka, kai bâ kasan auren dangin mu ba?" to miye a ciki in haka ne ai sai na komo cikin
dangin naku" dariya suka saka, Salman kam cewa yayi" lalle kam da kayi asara ka dawo
danginmu saboda wannan abar" kallon mamaki suka mashi d'aya yace" to saboda me, wannan
zuk'ek'iyar budurwar, ko ni in har za'a bani ita ai da gudu zan dawo" hararanshi Salman yayi
yace" ka koji haushi wallahi ba kayi zab'en k'warai ba" Khamis ne yace" ku fa baku fahimce shi
ba yana so ya nuna maku ita d'in matar da zai aura ce, amma kunk'i ganewa" da dariya ya
k'arashe maganar, Salman kam kamar ya kai mashi duka, kafin yayi magana Ummi ta murgud'a
baki tace" haba yaya Khamis kamar dai maza sun k'are a garin da zan auri wannan halintar"
wani bakin ciki ne ya taso ma Salman da yaji an kwashe da dariya, kallanta yayi yace" ke bar
nan wajen" tana karb'ar chargeur kin ta wuce saida ta kai k'ofar d'aki ta juyo tace" to kama bakin
ni ka daina kallona" wannan maganar ba k'aramin b'ata masa ray tayi ba,( *to fa shine yan uwa
ku kaga Salman ya biyo ta a guje har kuma suka zama miji da mata* ).
```CiGaban Labari```
Su Khamis na tafiya Salman ya shiga d'akin Ummi dan ya san da gangan ta zuba masa abinci a
jiki, tsaye ya same ta tana gyaran shinfid'a ko riga babu a jikinta sai bras da ta kamata sosai
abunka ga mai yar k'iba hakan yasa duk bayanta ya kakkarya gata jawur sai shatin bulaliyar da
ta sha sai dogon wando a jikinta shi ma bak'i kamar bras kin, shiru yayi ya ma rasa abinda ya zo