Showing 54001 words to 57000 words out of 60755 words
Data d'inta ta bud'e taga yayi posting status, bud'ewa tayi karantawa taga yayi note data
karanta taga akanta ne heartbeat. Profile status ma it's about her,ajje wayar tai chat d'inma ta
kasa yi se tunani data shigayi tana blushing.Shima ta 'bangaren Amjad wayar tashi yabi da kallo
yana murmushi yana ayyanawa the answer is yes kawai kunyar fad'a take,jiyake kamar yafi
kowa farinciki a duniyar "She love me".
15min later tana cikin wannan tunanin taji ringing d'in door bell,mi'kewa tayi ta bud'e window
ta le'ka ta hanging motarsa,mamakin yadda akai har ya dawo da wuri ta shigayi ganin zata 'bata
lokaci ta d'auki mayafinta ta yafa ,har zata wuce ta dawo ta kalli mirror ,powder ta sake dusting
a fuskarta tare da sake shafa humranta. Mayafin ma taga beyi mata ba ta cire ta fita a haka
cikin riga da skirt na red atamfa,ta ri'ke handle zata bud'e ta kalli jikinta tana jin kunya
hakanannan ta bud'e.
*Dijensy❤*
í ¼í¼¼í ¼í¼¼ í ¼í¼¼í ¼í¼¼
í ½í²¦ í ½í²¦
*AMJAD*
í ½í²¦ í ½í²¦
í ¼í¼¼í ¼í¼¼ í ¼í¼¼í ¼í¼¼
*WRITTEN BY DIJENSY*
*WATTPAD:@dijensy*
*Dije One love ina taya ki murnar kammala littafinki FAROUQ KO HAIDAR ,Allah yasa mun
amfana da abinda ke ciki thump up í ½í±�í ¼í¿»*
3⃣3⃣-3⃣4⃣
Tana had'a ido dashi ta sauke duk kunya ta isheta,fuskarsa d'auke da murmushi ya 'karaso
ciki tare da rufo 'kofar.Hannayenta biyu ya ri'ko cikin hannayensa yana murzawa softly."Laila
what are you hiding on your face? let me see your pretty face".
"Laila" Ya sake kiranta ganin ta'ki d'agowa.
A hankali ta d'ago da kanta sede ta'ki bari su had'a ido,hannayen nata duka biyun ya had'a
yayi kissing."Did you know how pretty good your hands look like? I really love them".
"Amjad'Ta kira sunansa.
" uhm?"
Be ankara ba cikin sauri ta zare hannunta kafin yayi wata maganar tayi sauri ta haye sama
ta barshi tsaye a gun,tana shiga d'akinta ta rufe 'kofar se numfarfashi take hannayenta tasa a
gaba tayi ta kalla.
Amjad kuwa hanyar kitchen yayi kan dinning yaga warmer daya bud'e kuwa yaga fav
d'inshi"Wow!"Ya furta ,ba 'bata lokaci ya d'auka serving spoon ya ziba a plate
har rawar jiki yake yakai loma d'aya waje ya samu ya zauna dan santi harda cire suit,seda yayi
dam tukun ya tashi ya shiga kitchen daya bud'e fridge yaga pineapple juice nan ya tsiyaya a
glass cup ya kora dashi.
★★★
20 minutes later, taji knocking 'kofar d'akinta,a d'ari-d'ari ta 'karaso ta bud'e. Tsaye ta ganshi
ri'ke da tray a hannunsa."May I come in?"
Kai ta kad'a alamar "eh" tana sunkui da kai.Daga kan drawer side na gadon ya ajje sannan
ya dawo inda take. "Laila you haven't eat and you're here alone it's boring"
Hannunta ya ri'ke ya zaunar kan gadon,daga gefenta ya zauna ya d'auko plate d'in
abincin.Open up"Ya mi'ka mata spoon d'in cikeda abincin.
"I..." Bata fad'i abinda take son cewa ba yasa mata a baki,itade tana ganin ikon Allah 'kiri-'kiri
ta kasa hanashi bata abincin kuma ta kasa hana kanta ci,tana so ta tambayeshi ko yaci abincin
amma ta kasa."Is ok"Ta fad'a bayan ta 'koshi.
"Sure?"
"Yes" Ta amsa tana gid'a kai.
Juice d'in ya tsisaya a cup ya bata shima ta kur'be."Laila did you know my favorite food?
"Ya tambayeta bayan ya maida cup d'in.
" Yes"Ta amsa still ta'ki kallonsa.
"How?" Ya tsireta da ido.
Shiru tayi ta'ki fad'a yin duniya ta'ki fad'a masa se murmushi kawai da take. "Come with me"
Ya ri'ko hannunta bayan ya mi'ke daga zaune, ba musu ta tashi daga zaunen itama.
Hannunta a cikin nasa suka fita daga d'akinta,a tsorace take tafiyar ganin suna yin hanyar
d'akinsa.Suna shiga be tsaya da ita a ko ina ba se gaban mirror.Drawer taga ya bud'e daga
gefe taga ya d'akko d'an 'karamin box blue colour.Hannu yasa ya bud'e nan had'ad'd'en
necklace ya bayyana mey silver chain pendant d'in blue stone se walwali yake,bayan ya d'akko
sar'kar ya ajje box d'in gefe stool d'in mirrorn ya gyarawa zama sannan ya juyo gareta."Laila
,sit"Ya fad'a cikin tattausan murya.
Ba musu ta 'karasa ta zauna tana facing mirror d'in,a tsanake ya bud'e sar'kan tare da saka
mata a wuyanta ,sosai ta zauna a wuyanta ita kanta sar'kan ta burgeta matu'ka,ta sakakance
tana ta kalla taji ya d'ora ha'barsa kan kafad'arta fuskarsa d'auke da murmushi yake kallonta ta
mirror tana gani sun had'a ido tayi saurin sauke idonta
"For you only my heartbeat"
"Now i don't care about anything , i am not afraid of anything"
"I want to split myself in you dear"
"You've captured my mind, my heart, my soul on earth"
"My heart need your heart dear"
Laila tunda ya fara maganganunnan ta wulla wata duniyar se bayan da tunaninta ya dawo ta
lura da hannanyensa daya zagaye cikinta yayi hugging d'inta tightly ta baya,data lura da
fuskarsa taga idanuwansa a rufe suke ,motsi tayi tana so ta mi'ke amma ta kasa dan jitai ya
sake 'kan'kameta.
"Laila stay with me, never leave me alone"Taji muryarsa almost like rad'a-rad'a.
An d'au tsahon lokaci a haka shiru kowa a ransa da irin feelings d'insa."Amjad ,please go off
me" Tayi maganar cikin siririyar muryarta.
"Please be with me,I so much love you I always want you by my side"Ya 'kare maganar
yana bud'e idanunsa.
Tayi tunanin ze barta ta tafi kamar yarda ta ro'ka amma setaga ba hakan ba,a hankali ya fara
kissing wuyanta yana sha'kar 'kamshin turarenta.Ai tuni hankalinta yai mugun tashi fiye da
koyaushe,kamar zatai kuka ta soma magana." Amjad please let me go"Tasa hannu tana matsar
da hannunsa dake zagaye a cikinta.
Ring! Ring wayarsa tayi 'kara cikin pocket.Kamar baze d'aga ba seda ta katse a na biyu yasa
hannu a aljihu ya zaro wayar,ai bata bari ta 'kara koda 2 second ba tayi sauri ta mi'ke bata tsaya
ko ina ba se d'akinta a d'akin nata ma bathroom ta shige ta rufo 'kofar se tsuma take.Zuciyarta
se harbawa take kamar ta fito,tunanin abinda ya faru tayi tayi tana raba idanuwa.Sar'kar ta
shiga kalla taga ta jujjuyata sosai tayi mata kyau,se yanzu ta tuna ko thanks bata fad'a ba.
Amjad kuwa bayan ya gama wayar ya kalli stool d'in only to found empty space ya sani ta
gudu kuma a yanzu ko meh zeyi ba bud'e 'kofarta zatai ba,murmushi kawai ya saki ya komo
gefen gado ya zauna yana tunaninta.
Har maghrib,isha'i bata ko kalli 'kofar d'akinta ba ,handout d'inta ta d'auka ta shiga
karantawa se 11:16pm ta kwanta.Washegari bayan ta gama shirinta ta zauna ta kasa fita, ganin
zata makara ta samu hakannan ta sakko sede ta zira hijab d'inta yau har niqab d'in ma ta saka.
Tana zuwa dinning ta tarar dashi kamar dama jiranta yake."Morning "Ya fad'a fuskarsa
d'auke da murmushi mey manufofi iri-iri.
"Breakfast is ready" Yayi mata nuni da jerin plate dake kan dinning d'in,tayi mamaki ganin
yawan kayayyakin wajen shikam yaushe ya girka wannan ? Tayi maganar a zuciyarta.
"For you heartbeat, I made all this for you"
"Come on sit" Yayi maganar yana jan kujerar gefensa.
'Karasawa tayi a hankali ta zauna kan kujera amma bata kusa dashi ba,murmushi yayi ganin
ta'ki zama kusa dashi,niqab d'in ta d'age tukun ta soma duban abincin.
Slide bread d'in ta d'auka data dubi soyayayyan 'kwan taga half done ,nashi plate d'in ta
kalla taga ya kusan cinye nashi kuma irin suyar ne,ita kam bazata iya cin d'anyen abu ba dan
haka ta matso da butter ta shafa a bread d'in, plate d'in 'kwan ta matsar dashi.
"Don't you like it?"
"Yes" Ta amsa.
"Why?"
"It's undone"
"Who told you so,it's yummy this way"
"No,I need it solid"Ta kalli kwan tana ta'be baki.
Dariya ta bashi dan yadda tayi ina irin 'kyan'kyami d'innan."Sorry Heartbeat next time I will
make it solid"
"What of the fruit salad do you like to taste it?" Ya tambayeta.
"Uhmm" Ta kad'a kai.
Da kanshi yayi serving a bowl 'karami ya mi'ka mata. "Ba laifi" Ta fad'a bayan tayi cokali
d'aya.
"What did you mean by that?"
"Uh...uh..I like it ,it taste good"
Suna hira kad'an-kad'an har suka kammala,tare suka fita daga gidan driver ya jasu dan tun
bayan accident be sake driving da kansa ba.Har cikin school aka kaita da tazo fita ya ri'ko
hannunta. "I love you" Ya fad'a a hankali.
Itade kallansa tayi ta juya ta fita bayan ya saki hannunta.
★★★
Tana fitowa daga exam 12pm ta komo gida,tana cire hijaba ta dire bag d'inta ta sakko
kitchen domin had'a girkin rana.
Ring! Ring! Wayarta dake parlour tayi 'kara,da sauri-sauri ta fito daga kitchen d'in ta d'auko
wayar.'Canada'Ta gani a take ta saki murmushi,ta kai hannu zata danna answer se kuma wata
zuciyar tata tace'Kija aji mana"
Bari tayi kiran ya katse kamar yadda tayi expecting yana katsewa ya sake kira.
"Hello" Tayi maganar cikin siririyar murya mey tafiya da imanin mey saurara.
"Lai..La" Ya kira sunan a rarrabe dan ta kashe masa jiki da yana tsaya a jikin window amma
daga baya ya koma ya zauna."Where are you now?"
"At home" Ta amsa.
"I'm on my way" Ya fad'a.
Shiru tayi bata ce komai ba tana sauraronsa."Heartbeat? are you there?"
"Ah..uh.yes..yes"Tayi stammering.
Daga haka sukai sallama ta koma kitchen, nan da nan abinci ya kammala couscous da
miyan cabbage tayi.Bayan like 30min tana d'aki taji shigowar motarsa,mi'kewa tayi daga zaune
ta 'karasa wajen window ,labulen ta yaye kad'an tana le'kawa ,nan ta sakankance tayi ta
kallonsa har ya 'bace mata daga gani.Se lokacin ta dawo cikin wannan duniyar,mirror ta sake
kallon fuskarta ta d'auki sponge ta sake gyara fuskarta ta fesa turare.
*Dijensy❤*
í ¼í¼¼í ¼í¼¼ í ¼í¼¼í ¼í¼¼
í ½í²¦ í ½í²¦
*AMJAD*
í ½í²¦ í ½í²¦
í ¼í¼¼í ¼í¼¼ í ¼í¼¼í ¼í¼¼
*WRITTEN BY DIJENSY*
*WATTPAD:@dijensy*
*Don't just added my story to your reading list,I want you guys to support by comment, vote
and share. Thanks alot for the love, ana tare✌*
3⃣5⃣ -3⃣6⃣
★★★
Knock! Knock!
Tajiyo a 'kofar d'akinta,dudum! zuciyarta ta buga,tana so ta bud'e ta wani 'bangaren kuma
tana tsoro.Da'kyar ta daure taje ta bud'e,gani tayi fayau ba kowa bakin 'kofar fitowa tayi ta dubi
hanyar d'akinsa a zuciyarta tana fad'in "koya koma d'akinsa?"
Har zuciyarta taji ba dad'i fuskarta ba walwala ta komo d'akin ta rife juyowar da zatai taga
mutum tsaya yayi folding arms yana kallonta.Cikeda mamaki ta saki baki tana kallonsa."Yaushe
ya shigo? sekace aljani?"
"Surprised huh" Ya fad'a yana murmushi ya 'karaso wajenta,kafin ta sunkui da kanta yadda
ta saba ya tallafo ha'barta kallo d'aya tayi masa ta sauke idanuwanta da suka sha adon eye
liner.Ba zato ba tsammani taji saukan kiss a idanta take ta sake rife idan gam tsigar jikinta na
tashi.
"Your eyes are great" Ya furta.
"Uh..lunch is ready" Tayi 'ko'karin fad'a gudun wani abin ya sake biyowa baya.
"Laila stop pretending"
Wani kunya taji kamar ta nitse "I'm not pretending"
"Ok,let's go" Ya ri'ko hannunta.
A haka suka 'karasa har dining table yaja mata kujera ta zauna shima ya zauna a nashi
kujerar.Yau ma shiya bata abinci da kansa se kunya take ji.
Bayan sun kammala cin abincin ta koma d'aki,dayace ta zauna siyi kallo tace karatu
zatai.Koda ta koma kasa duba handout d'in tayi illa kwantawa da tayi badan bacci ba kawai
tunani ta shiga yi ta rintse idanunta.Se wajen asr ta iya samu tayi karatu ,har bayan maghrib
bata fito ba.
9pm ta sakko kitchen ganin baya 'kasa ta saki hamdala,cookies kawai tasha da hollandia ta
koma d'aki,bathroom ta fad'a tayi wanka sede handle d'in shower d'in ya birge sam ta kasa
kashewa data gaji ta fito ta zira sleeping gown d'inta bayan ta yafa d'an guntun gyale ta fita
zuwa d'akinsa ta sanar masa bata ko shiga d'akin ba tana daga bakin 'kofa kafin ya fito tayi
tahowarta.
Koda ya shigo d'akin tana tsaye daga gefe,a hankali ya 'karasa bathroom d'in ya kalli
shower dake zubar ruwa ,yayi iya nashi 'ko'karin amma ya kasa."Laila come over and help me
with thi..s" Ya 'kare maganar a rarrabe.
"Uhmm?" Kamar bata jiba.
Alama da hannu yayi mata alamar ta 'karaso,a hankali ta taka zuwa bathroom
d'in."Something on your face"Ya ta'ba saman eyebrow d'insa.
Hannu tasa ta ta'ba gurin amma taji ba komai,girgiza kai tayi alamar babu wani abu."Very
close to your hand...you're almost there...".
Haka yayi ta mata wasa da hankali daga baya yace "Come over".Cikin sanyin jiki irin nata ta
'karasa inda yake."Close your eyes"
"My eyes?" Ta had'e gira.
"Yes" Ya amsata.
Rife idanunta tayi kamar yadda ya fad'a d'in,ruwan shower d'in dake zuba ya tara hannu yayi
sprinkling a fuskarta.Da sauri ta bud'e idonta ta d'ora a kansa ta tamke fuska bata tsaya
wata-wata ba itama ta bud'e tap d'in sink ta cika tafin hannu ta rama tana watsa masa ta juya
zata gudu yaja hannunta ta baya ta fad'o jikinsa,se fisge-fisge take amma ta kasa.Dede saitin
shower d'in ya tsaya yadda duka su biyun yana ta'basu ruwan,d'an gyalen dake kanta ya zame
gashinta yayi jagaf duk ya kwanta ga ba'kinsa daya sake bayyana.An d'auka kusan 5min
sannan daga baya ya sunkuceta kamar 'yar baby ,be direta a ko ina ba se kan gado,jikinta jagaf
ya ji'ke, saboda sanyin ac ta fara d'an rawar jiki towel ya d'auko ya d'ora mata akai ya shiga
tsane mata gashi ita de ta kasa making any move.Yana goge mata kan idonsa yayi focusing lips
d'inta sam ya kasa controlling mind d'insa bata ankare ba taji saukan lips d'insa a nata......
***
6:03am
"Laila I said I'm sorry ,please let me help.."
"Banaso!" Tayi maganar fuskarta a cikin pillow.
"Laila please" Ya kai hannunsa kafad'adarta ta tsala ihu.
"What do you want now?" Yayi maganar cikin sanyin murya.
"Leave".
" Ok,but you need to get up I can't leave you like this you know ".
Anfi 30min se fama yake da ita kamar zeyi ciwon baki still ta'ki d'agowa balle ta mi'ke zaune
gashi da yayi 'ko'karin ta'ba ta tasa ihu.Daga baya de haka ya mi'ke ya zagaya gefenta tana
bigeshi a haka ya d'auketa zuwa bathroom ya taimaka mata tayi wanka, idanunta sunyi mata
nauyi ko had'a ido dashi ta'ki bari siyi,yana yafa mata towel ta saiti hanya da yana dafe da
shoulder d'inta amma ta bangaje ta fito d'akin a daddafe da 'kyar take tafiya." Mugu kayi abinda
ranka keso"Tayi maganar a zuciyarta harda sheshshe'kar kuka.Wani doguwar riga ta d'akko a
wardrobe ta zira hijab zimbilele,sallar ma da 'kyar ta yarda sukai tare.
Ganin ko magana idan yayi ma ba amsawa take ba ya fita daga d'akin ya bata space,yana fita
ta sakko daga kan gadon ta rufo 'kofar d'akin ta ta komo ta kwanta cikin 'kan'kanin lokaci bacci
ya d'auketa.
11:34am ta tashi daga bacci ga uwar yunwa dake damunta,a sanyaye ta mi'ke tsaye har
takai bakin 'kofa ta tsaya ,last night ta shiga recalling tana tuna abinda ya faru ba yadda batai ba
tana ro'konsa amma be 'kyaleta ba seda ya aiwatar da abinda ransa keso"Mugu"Ta fad'a a fili
'kwalla