Showing 60001 words to 60755 words out of 60755 words
da suje tun
da cikinsa,Mom se nan -nan ake dasu 'yan jikokinta Adil da Ashalina kamar ta lashe su.Adil
ta'bara se abinda ya 'karu abinda yake so shi Mom suke masa.Duka familyn suka ware rana
suka je park ranar sun wataya pictures ba adadi kamar karsu koma,Laila seda sukai 3 weeks cir
suka komo gida.
2 days da dawowarsu, furnitures na d'akinsu yau suke sakewa Laila tana kwashe kayan
drawer taga picture na Amjad tare da wata baturiya ya dafe kafad'arta su biyun duk sunyi dariya
a photo d'in data kalli date taga kusan 6 years da d'aukan picture d'in.Wani irin kishi taji ya
tokareta hoton ta yasar ta tashi aikin ma ta fasa,Amjad ta gani tsaye bayanta picture d'in ya
kalla sannan ya kalleta."My heartbeat "Ya 'karasa inda take.
Gefe ta kauda kanta ta tamke fuska tare da nad'e hannu a 'kirji.
" This "Ya sunkuya ya d'akko picture d'in,hannu biyu yasa ya yaga into pieces yasa a shara
tana kallo." Shikenan?"Ya tambayeta.
Kallo d'aya tayi masa ta fita dukda taji relief.Wajejn 8pm ya dawo daga masjid dede lokacin
ta gama waya da Mami, tana ganin shigowarsa d'akin ta soma d'aga yatsun hannunuta se wasa
take dasu sunsha 'kunshi red."Wow! heartbeat I love this "Ya 'karaso ze ri'ke hannun ta d'auke.
" What?"Ta tamke fuska.
"Laila henna"Yayi maganar yana zama kusa da ita.
" Ok listen to me"Ta gyara zama ta d'ora 'kafa d'aya kan d'aya.
"I'm all ears"
"Amjad,I ..I " Ta'ki 'karasawa tana kallon reaction d'insa a yanzu. Sosai ya bada attention a
abinda zata fad'a."I'm pregnant "Tayi maganar a ta'kaice.
A razane ya zaro ido kamar zeyi kuka" Laila you're p..."
Dariyar data shiga yi ne ya tsayar dashi,harda ri'ke ciki tana nuna shi."Ka fiya tsoro"
"Kansa ya waigar yasha kunu " You scared me"
"Ooh come on my man I'm just joking" Ta dafe kafad'arsa.
Juyowa yayi har lokacin fuskarsa a tamke seda tasa hannu biyu ta kama kunnenta ya saki
fuskarsa."Let me see this"Ya ri'ko hannunta.
Waje guda ya had'a hannayen nata ya manna musu kiss."Looking pretty always "
Murmushi ta shiga yi tana kallonsa bata ce komai ba,d'agowa yayi yana kallonta daga baya
ya jata jikinsa yana shafa bayanta."I love you heartbeat "
"I love you too Hayati".
*Alhamdulillah*
*Anan na kawo 'karshen littafina mai sunaAmjad,abinda na rubuta ba dede ba Allah ya
yafemin.Ina fatan an amfana da abinda ke ciki,readers, fans ina godiya sosai da goyon bayanku
without you I can't make it,thanks a lot.Wannan azumin dake tahowa Allah yasa a fara damu
kuma a gama Ameen,se min sake had'uwa a cikin wani sabon littafin nawa mey suna.....se
bayan sallahí ½í¸˜ ana tare✌*
*Dijensy❤*