Showing 27001 words to 30000 words out of 54278 words
Chapter 10 - AUREN FANSA BY NIMCY COMPLETE HAUSA NOVELS
mai fesar da iska daga bakinta.
Juyawa tayi ta fara É—aukan Vail É—inta kana ta É—auki sauran abunta ta É—auki trolley
dinta ta fara janta zuwa baƙin ƙofa, ta ɗauki niyyar a yau komai dare sai tayi aure da
dai ta zauna wannan É—an cikin nata ya tuzarta.
Ya Heemu kam ko buÉ—e idanunsa bai ba bare ya san abinda take aikatawa, haka kuma
dukkan Mgnar da tayi yay watsi da ita a gefe da baya son iyaye Yes! Yasan Mumy a haife ta
haifesa domin idan bai manta yanzu shekarunta kusan 47 a yadda take faÉ—a to yanzu suna
ƙarshen shekara kenan gab take da shiga shekara ta 48, taɓe baki yana ɗan shafa
ƙirjinsa sbd tunawa da yay gaba ɗaya shi bai huce 22, kenan ta ninninkasa a shekaru da
komai ma.
Da ace zata san dalilin auranta da sam bata tsaya tai masa dugun surutu ba infact ma zai iya
sakinta idan buƙatarsa ta biya.
Jin ƙarar buɗe ƙofa yasa ya buɗe idanunsa tare da saukesu a kanta, tayi rolling
kanta da Vail hannunta riƙe da hand-bag ɗinta sai phone ɗinta ɗaya hannun kuma
tana janye da trolley É—inta.
Mumy nada ƙiba mai ɗaukan hankali mara muni hakan yasa duk kayan da zata sanya
suke bala'in yi mata kyau..
Gata ƴar wanka sam bata yarda da ƙazanta ba, kullum cikin gyara jikinta take da mgani
masu kyau irin na gyaran brest, da taushin fata ga yawan shan fruits masu gina jiki, gashi tunda
tayi ɓarin nan tasa akai mata ɗinki kullum cikin kula da wajan take tana shan maganin matsi
dana Ni'ima badan komai sai tunanin wata rana zata iya komawa gidanta wajan mijinta abin
alfaharin ta.
Kallonta yay yaga fuskarta cike annuri ko kaɗan baza ka taɓa cewa tayi wani abu wai shi
kuka ba, ta haɗiye dukkan ɓacin ranta ta barshi a Zcy, cikin takon ƙasaita cike da kuzari
da nuna shi É—in Namiji mai cikakken iko wanda yake zaune akan ra'ayinsa idan yace zai yi ba
shakka sai yayi dan haka a nasa ɓangaren shima ya ɗauki alwashi sai ya aureta no matter
what happen!.
Tana ƙoƙarin buɗe ƙofa yay saurin sanya tattausan hannunsa ya riƙe trolley
dinta da sauri ta kallesa fuska ba walwala ba tare kuma da tace komai ba tasa hannunta saman
nasa da niyyar zame hannunsa yay saurin riƙe hannunta yace "Uhm sai ina?" Banza tai
masa bayan ta zame hannun nasa ta buÉ—e zata fita yay saurin sanya hannunsa ya danne
ƙofar idanunsa ya cilla cikin nata ba tare da shakka ko fargaba ba yace "Tabbas ni Ibrahimul
Khalel zan nuna maki na haifu wlh billahi sai na aurenki idan ki kaga hakan bai faru ba to
Tabbas sai dai HUKUNCIN ALLAH!" hannu tasa ta wankesa da mari buÉ—e ido yay sosai this
is the first time da aka taɓa marin baƙar fuskarsa mai cike da haiba da Kamala, kafin ya
ƙara wani tunanin ta ƙara sauke masa wani marin cikin warning ta shiga nunasa da
hannu tace "You're mad Khaleel, idan ƙwayar da ake baku wajan aiki tasa kake min haka to
You better wake up, kai É—an ciki na ne kuma na rantse maka ko zaka mutu ni Mannal bazan
taɓa auranka ba, And mai ƙwaryar sama taci bare ta bawa ta ƙasa? Wait! Wait! I wonder
why kace kana sona kana son Aure na kenan zaka iya cewa kana son mahaifiyar ka Ruma?"
Tunda ta fara mgn ya tsare ta da narkakkun idanunsa yana jin abinda take faÉ—a sam babu
regret na abinda ya aikata, baza ka taɓa cewa shi ta mara ba to wanda aka daka a ƙirji har
jini ya fita ya shanye dukan bare wani small mari? Jin ta ambaci sunan Ummi yasa yana shafa
sumar kansa yana hargitsa ta dan Tabbas idan bai hakan ba zai iya yin abin bashi kenan ba. Gyara tsaiwa yay ya matsa dab da ita kamar zai shige jikinta ya shiga Kallonta frm head to toe
kafin ya É—an taune bakinsa ya shiga tsotsa da sauri ta janye idanunta tana kallon rashin
kunya zallah irinta Ya Heemu ita dai data Auri wannan wlh gwamma ta mutu ba aure ai kunyar
duniya ta isheta da gorin mutane ace ta auri É—an cikinta, saukar kamilalliyar Muryarsa taji
yana faɗin "Mene? Ahaaa! I get it mai ƙwaryar sama yaci bare taba na ƙasa ko? Kina
nufin me nake dashi bare na wadatar dake dashi ko? Ok bari na nuna maki"
Ya faɗa yana ɗura hannunsa a wandonsa shi kansa ƙarfin hali yake domin nan take
tsoro ya kamashi haka kuma kunyar mgnar yake yasan ko me za'ai masa ba zai taɓa aikata
abinda yake niyyar yi ba.
Ganin abinda yake ƙoƙarin yi Mumy tai saurin rufe ido zcyarta ta shiga harbawa domin
nan take idanunta ya fara gane mata ƙyakƙyawan baƙin gashin da yake kwance lubb
saman mararsa sai sheƙi suke alamar suna samun kulawa ga tudun marar data gani.
Tsoro da fargabar abinda zai biyo baya ya gama cikata if ya aikata abinda yake faÉ—a fa? Da
sauri ta É—auke numfashinta tare da runtsa idanunta tana jin bugawar zcyarta, kafin tayi wani
tunani ta jishi kusa da ita dai-dai kunanta yace "Mrs Ibrahimul Khalel be careful ni namiji ne
kuma ba lusari ba kuma aure na ni dake babu fashi" ya faÉ—i hakan ya bata light kiss a
goshinta kamar yadda suka saba yi mata Shida Arman.
Yana yin hakan ya fice daga ɗakin yana tafe yana waƙar Arman Maleek!
Yana fita ta ƙarasa gaban mirror sai huci take idanunta yay jajir huci take kamar zata fashe
dan baƙin kallon kanta tayi a mirror tace "Uhm Well-done Abban Arman, ka gani? Kaga
abinda ka jawa kimata da mutumcin na? Uhm daka barni gidan wazai nemi cimin mutuncin
Ohhh! Ya rabb" Ta faÉ—a tana sauke huci mai zafi da É—an hanzari tana kame kanta taja trolley zuwa waje, a
downstairs ta samu Khausar da Arman kallo É—aya yay mata yaga damuwar dake shimfiÉ—e
a saman fuskarta idan zata ɓoyewa kowa damuwarta to tabbas babu shi ita ta haifesa ta
kawosa duniya ta goyashi a bayanta wani lokacin ta haÉ—a da Ya Heemu ta goyasu, kasa ce
mata komai yay Khausar tace "Mannal badai tafiya ba" É—auke kai tayi kamar ba zatai mgn ba
sai kuma tace "In sha Allah" Arman ya tashi tsaye tare da É—aukan trolley zuwa waje Sallama
sukai da Khausar tabi bayan Arman, a compound ta samu Ya Heemu da Uncle suna mgn ko
inda suke bata kallah ba shi kuma Uncle ya Mannal ya kalli Ya Heemu a ransa yake jinjina
ƙarfin rashin kunya irin ta Ya Heemu.
Arman kai tsaye Office É—in Abbansa ya nufa da ita, Abban Arman na zaune cikin dakakkiyar
shadda ƴar gaske shima da sauransa sai zabga ƙamshi yake yana sauraran abokan nasa,
Shiru yay sbd ƙamshin turarenta da yaji ba zai taɓa mantawa dashi ba cikin ƙasa da
murya ya cewa abokan nasa "Guy's shiru anzo bikona"
Ya faÉ—i hakan yana haÉ—e fuska ya fara duba files É—in gabansa.
Abokansa nutsuwa sukai suna jiran shigowar ta, domin tun tuni Abban Arman ya gama zubarwa
da Mannal mutuncin a idanun abokan nasa basa ganinta da gashi ko kaÉ—an.
Turo ƙofar tayi a hankali ta shigo kana ta rufe Arman kuma ya tsaya a cikin mota.
Kallonta yay sosai kana ya tuntsire da dry yana buga table É—in gabansa, É—auke kai tayi
tana cije baki tana sauraran yadda bugub zcyarta ya ƙara gudu da ƙarfin gaske! Kujera
taja zata zauna yay saurin cewa "is Not allowed" cije baki tayi tana ɗan bubbuga ƙirjinta
yace "Meke tafe dake zaki faÉ—o min office without my permission Æ´ar tsuhuwa?" Saurin Kallonsa tayi taga gskyar abinda ya faÉ—a a cikin idanunsa, Shiru tayi abokinsa mai
suna Kamis yace "Haba tsuhuwa mgn ake maki fa?" HaÉ—iye hawayenta tayi domin ba zata
taɓa yi masa kuka ba da ƙyar ta samu damar faɗin "Son yace kana nema na"
Abban Arman ya juya chair yace "Ohhh! Yazo akan yana son ki koma É—akin ki, shiyasa nace
ya turoki idan kin shirya bani hqr"
Runtsa idanunta tayi kafin tace "Hqr?" Yace "eh! Nasan girman kanki bazai barki ba, amma da
zan baki shawara da kin durƙosa bisa kafaffuwanki kince AM SORRY sweetheart, am sorry
Abban Arman nasan nayi laifi ka yafe min ka mayar dani gidanka, nasan idan bakai babu wani
namjin da zai aure ni a wannan age ɗin nawa harya gamsar dani buƙatar da kake min,
kayi hqr ka yafe min bazan sake ba na tuba na bika Abban Arman, kina faÉ—in hakan shkknan
zaki koma gidan ki" kallonsa tayi ido cikin ido tana É—an yin Murmushin takaice ba tare da tace
komai ba tai saurin Juyawa sbd hawayen daya kawo idanunta Kamis yace "Haba tsuhuwa za
kiyiwa kanki da wannan zan kaÉ—eÉ—an saurayin, nasa zai wahala ki samu kamarsa sai dai
wanda ya kusa tafiya lahira"
Sarai taji mgnar da É—an sassarfa ta nufi motar Arman na ganinta ya fito tana zuwa ta faÉ—a
jikin É—an nata tana sakin kuka.
Abban Arman yace "Uhm bana faÉ—a maku girman kai yay mata yawa ba, kuma wlh Allah shi
ne shai data i love my wife ban bari kowa ya aureta bare nasan babu mai auranta ina son na
ladamtar da ita na nuna mata ƙarshen ta, bani takewa gayya da jikinta ba uhm zamu gani
dole taban hqr" A airport Arman ya sauke Mannal ba jimawa jirginta ya tashi zuwa Kano zcyrta sam babu
daÉ—i har wani duhu take gani cikin idanunta.
Washe gari Ya Heemu ya shirya cikin wani Amy colour É—in wando na uniform É—in sojoji ya
sanya farar Armless mai zip wacce akaiwa ado da zanan rainbow, rigar mai shoulder ce sai
p.cap daya ɗura saman sumar kansa itama irinta sojoji, sai baza ƙamshi yake kana
kallonsa kasan babu abinda ya damesa a Parlo ya samu Ummi tana watching TV ya zauna
kusa da ita yana faÉ—in "Evening Ummi" shafa kansa tayi tace "Ya Heemu na sannu Allah yay
maka albarka kaji, ka kula da lfyarka" kai ya jinjina mata yace "Ummi aure zanyi" da sauri ta
kallesu tace "Khaleel Aure? Dawa? when?" Miƙewa tsaye yay yana kissing goshinta yace
"Soon zaki sani Ummi, but a week É—in nan ne" da ido kawai ta bisa tabbas yay yaro dayin
Aure amma kuma Aure gareshi shine fa'ida ita kanta zata fi samun nutsuwa da hakan, burinta
kuma taga Grandchildrens É—inta, sosai take fargabar dalilin daya sanya Ya Heemu yin aure
domin yin duniya tayi dashi amma ya nuna sam auren baya gabansa.
Driving take cike da nutsuwa ko securities bai fita dasu ba, office ya nufa suka tattauna mgn
kana yay nufi gidan Baffa yana son yay masa mgnar Auran sannan yay kewar É—an tsohuwan
nasa, rabonsa da Baffa tun abinda Ya Omer yay masa haka rabon daya sanya Ya Omer shida
Moha a idanunsa ya manta yana kallon miss calls É—insa ko takai baya bi. Parking yay ya fito yana É—an kaÉ—a key É—in hannunsa, a tsakar gida ya samu Inna da
Hanna suna gyara kaji, tsayawa yay yana Kallon kajin jin ƙarni zai damesa ya nufi ɗakin
Baffa, Inna na faÉ—in "Malam É—in baya nan" Amma sam bai tsaya ba Hannah tunda taji
kamaninsa ta rasa nutsuwarta ta shiga juya kajin bata san lokacin da wuƙa ta yanke ta ba
sai jini da taga yana zuba a hannunta.
Cike da kamewa da kammala HaÉ—i da kuzari Ya Heemu ya nufi É—akin Baffa yana É—aga
Labule idanunsa ya sauka akan Ya Omer dake ƙoƙarin haɗe bakinsa dana Moha ita
kuma tana tirjewa da sauri ya saki labulan ya shiga yin tari yana buga ƙirjinsa..
TEAM MOHA YA OMER ZAI MATA FAYƊE🤣🙆��♀�
TEAM ABBAN ARMAN WLH MUTUMIN IZZARSA TAKAI🙌�
TEAM YA HEEMU ANYA KOWA YANA DA CIKAKKIYAR LAFIYAR RIƘE MACE??..
NAGA COMMENT DA SHARE DAN ALLAH🙌�
🔥FITACCE🔥 FITACCE🔥
IDAN KAJI SAREWA���� NA TASHI TO TABBAS AKWAI SARAKAI A
WAJAN, *SARAUTA* HAYAƘI KIKE BA KYA �OYA, FARAR ANIYYA MAI FARAR ZUCIYA,
KADA NA CIKAKU DA SURUTU, DAGA FARKON MGN TA KUN SAN INDA NA DUSA,
FITACCIYAR MARUBUCIYAR NAN WACCE TAYI FICE A RUBUTUN LITTAFAN HAUSA, A
CIKIN JERIN MARUBUTAN ONLINE WTITERS, TANA FARIN CIKIN SANAR DAKU SABON
LITTAFIN TA MAI SUNA *🌈ABU_MALEEK🌈*
*🌈ABU_MALEEK🌈* LITTAFI NE NA TSANTSAR SARAUTA DA KUMA ZAZZAFAR
SOYAYYA MAI NARKAR DA ZCYR MASOYA, ZA KUJI YADDA *FOOTBALLERâš?* KUMA DA
GA *SARKIN YARUBA (OBA OF YARUBA)* WATO *YAREEMA* YAKE �UGEWA DA
SOYAYYA DA MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI, WACCE TA KASANCE ABAR
ƘYAMA GA KOWAğŸ˜.
*ABU_MALEEK* YA TU�E YA SHIGA JERIN MA NEMA AURAN MAKAUNIYA KUMA
ALMAJIRAR KAN TITI INDA YA SHIGA JERIN MUTANAN DA ZA'AIWA *SHAƊI* 🤺, ANA
DARA GA DARE YAYI A YAYINDA YAKE NEMAWA MAI MARTABA MAGANI A WATAN
ƘASAR YAY KATARI DA *ARNAN DAJI* KAFIN WANI ABU SUN CIZAR MASA ƳAR
MAKAUNIYAR SA, NAN TAKE TA KAMO DA LALURAR MAITAR SHAN
JINI🙆��♀� A DUK SANDA ABUN YA TASHI JININ JIKINSA SHIKE MAYE
MATA GURBIN ABINCI.
MAZA KU HANZARTA NEMAN NAKU, MARUBUCIYAR TA SHIRYA TSAF DOMIN BAKU
FARIN CIKI, ILIMANTARWA, NISHAÆŠANTARWA, SOYAYYA ZANBO CIKIN AMINCI.
ZATA FARA POSTING BAYAN AN KAMMALA BIYAN KUÆŠIN WANNAN LITTAFIN, WANDA
YA KASANCE BOOK 1 2 3, ZA'A KAMMALA PAYMENT ZUWA END OF NOVEMBER BA ZATA
FARA POSTING SAI TA KAMMALA BOOK 1���, MASOYA *NA'IMA SULAIMAN
NIMCYLUV* KU SHIRYA DOMIN DA SOYAYYAR KU TAKE TAƘAMA A KODA YAUSHE.
BOOK 1 2 3
AMOUNT: #500
ACCT NO: 0116886423
ACCT NAME: SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616, GA ƳAN NIGER KUMA SUYI MGN TA NAN 84506476
MARUBUCIYAR SIRRIN MU🔥 UNCLE NE🔥MOON🔥AURAN FANSA🔥 THE NEW
EMIR🔥JUYAYI, JIDDA, LAMRAT DA DAI SAURAN SU.
DAN ALLAH DAN ANNABI SHARE FISABILILLAHI🤲�🤲�🤲�
11/30/21, 9:05 AM - Ummi Tandama😇: 🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈
*AURAN FANSA*
NA'IMA SULAIMAN SARAUTA
Nimcyluv
🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈
21-22
A hankali yake shafa saitin ƙahon zcyarsa dake masa ɗan zafi, cikin dauriya da kuma
juriya ya shiga jan numfashi yana saukewa domin samun sauƙin azaba haɗi da kuma
raÉ—aÉ—in zafi da tiririn da zcyarsa ke masa.
Ganin yadda yake tari yana ɗan buga ƙirjinsa yasa Hannah tsame hannunta da sauri ta
É—auki jug ta É—ebo masa ruwa mai sanyi a randa.
Tana zuwa garesa kafin ta idda ƙarasawa yay saurin juyawa ya nufi ɗakin Inna yana zuwa
ya kwanta saman gadon ƙarfenta ya lafe a jiki yana taune leɓansa na ƙasa yadda
zucyarsa ke gana masa a zaba shine kwatankwacin taune lips É—insa da yake.
Ya Omer Murmushi ya sauke yana É—an jaa baya tare da zamewa ya zauna yana faÉ—in
"Matsoraciya" turo baki Moha tayi tace "Uhm Allah kaban tsoro Salan dai kayi min ciki" zare ido
waje yay yana mai ƙare mata kallo lallai Moha ba hankali daga kiss kuma sai ciki? Ɗauke
zan can yay a ransa yana faÉ—in "Shalele week É—in nan Za'ai resuming school"
Baki ta turo tana kwaɓe fuska nan da nan hawaye ya shiga sintiri a saman ƙyakkyawar
farar fuskarta mai cike da ƙuruciya.
Cikin kuka tace
"Ni wlh bazan koma ba salan kawai wata ta aureka"
Narkakkun idanunsa ya zuba mata yana ƙara karantar halinta.
Sosai ya fahimci da dukkan zcyarta tayi mgnar amma kuma ya fahimci bata san muhimmancin
abinda take faÉ—a bane, tayi la'akari da kalmar da yake yawan faÉ—a mata na zai aureta itace
happiness É—insa.
Har kuma zuwa lokacin ya kasa faÉ—awa kowa yana son Moha sbd bai san yadda zasu
fahimci lamarin ba.
Ajjiyar zuciya ya sauke sbd tsoro da fargabar daya dira a zyrsa mene makomar soyayyyar daya
kewa Aysherh ne? If wani ya aureta before he coming back? Anya zai iya barin wannan abun
kunya, ina bazai iya dauriyar da ABU_MALEEK yayi ba har ya rasa Æ´ar makauniyar sa, ya
jure bulala kusan 50 akan Hawwa kulunsa kuma Jidderh sa amma sabuwar ƙaddarar mai
tafiya da kalar imanin mutum tai fatali da rayuwar ABU MALEEK har ya manta da batun wata
Bafulatanarsa (JULDE).
Shi daya É—auke wasu shekaru da soyayyar Indo fa? Baya son wannan Soyayyar ta zama
Makauniyar soyayyyar ko kuma kurumtacciyar soyayya.
Sauke numfashi Ya Omer yay kafin ya kalli Moha da take kuka bil haƙƙi, tana sanye da
riga da wando na Pakistan ruwan huda, sunyi masifar yi mata kyau kasancewar ta fara mace.
Idanunta me kama dana Ya Heemu sak suke zubar da hawaye dan kaf familyn Baffa babu
wanda yay kama da Ya Heemu irin Moha bambancin fata yasa wasu basu ganin kamar tasu.
Moha fara ce tass kaf jikokin Baffa ita ta É—auki farar fatarsa sai Murgayiya Safa, sai Ya Omer
sai kuma Hannah, daga nan sai Shoona sai kuma Amatu wacce ake shirin yin bikinta da Yayan
Shoona Areef.
Tana da manyan ido irin na Ya Heemu sai yalwatacciyar gira mai ɗauke da baƙin gashi
masu kyau wanda suka kusa haÉ—e girarta, Moha tana da sahihin kyau wanda yake bai yana
kansa a koda yaushe tana da shiga rai tana kuma da faɗin Gsky bata da ƙarya sam,
shiyasa wasu take basu haushi kamar yadda Ya Heemu bai ƙaunar ta haka itama bata
ƙaunar sa, abin mmki kuma Ya Heemu shi ne ya zaɓa mata sunan Aysuhtul humaira, kuma
ya bata nickname Moha.
Amma koda wasa babu sunan da akaji ya taɓa da bakinsa tsakanin Moha da kuma Aysuhtul
humaira.
Ajjiyar zuciya Ya Omer ya sauke yana son gasgata abinda yake ransa wanda yake harshashen
zai iya faruwa shiyasa lokacin da yaji ƙamshin turaren Ya Heemu yay ƙoƙarin kissing
Moha amma sam ba haka a ransa, Son Moha Ya Heemu yake ko mene, kishi yake ko mene?
No babu wata halitta da Ya Heemu ya tsana sama da Moha duk familyn babu wanda bai san
wannan ba, san haka babu ta yadda za'ai ya so Moha.
Miƙewa tsaye yay yace "Stop cry Shalele"
Cikin kuka tace "Nidai wlh bana son makarantar" kwantar da