Showing 12001 words to 15000 words out of 54278 words

Chapter 5 - AUREN FANSA BY NIMCY COMPLETE HAUSA NOVELS

lazy very lazy ma weakness
ɗin sa su bai yana a zahiri cikin ƙaramin lokaci a fahimci rauninsa,sam bai shirya hakan
ba, saman bed ya faɗa tare da ɗaukan pillow ya rungome a ƙirjinsa. Ummi ce ta fito
daga cikin part É—inta ta samu Anut Suwaiba da Anut Meera zaune suna hira, kallonsu tayi
tace "Ku shirya tafiya gida bikin an gama ai, Amarya kuma Ya Heemu zai kai ta" kwaɓe fuska
Anut Meera tayi kamar yarinya tace "Nifa Daddyn Moha baya nan gsky sai na ƙara kwana
Ya Ruma" Anut Suwaiba kuma tace "Ya Ruma nifa na tambayi kwana uku daman, kuma bani da
matsala da mijina tunda mu biyu ne matansa dan Allah ki ramu damu" Murmushi tayi tana jinjina
sakalcin ƙanan mijin nata tace "Bazan sake mgn mai maganin ku na nan ai" Anut Meera
tace "Ai shi Ya Heemu matsala garesa, sai ta haÉ—ewa mutane rai kamar shine gaba damu
bayan muna da shekaru masu tazara" dry Anut Suwaiba tayi tace "Ai yana duba da ƙirar
jikinsa irinta samudawa shiyasa yake bawa mutane umarni son ransa" Ummi murmushi kawai
take masu dan ita kanta halin Ya Heemu mmki yake bata, Miƙewa Anut Meera tayi tace "Ya
shigo yana ta zanyyana min surutu,yadda wani yana ɗaga min ƙafa ne" Ummi tace "To
kada ku cinye min ɗa da baki ƙilan ko ruwa baku bashi ba bare abinci" ta faɗa tana
nufar part É—insa,tana shigewa Su Hanna ba haurawa upstairs É—in da sauri Hanna ce farko
sai Moha sai kuma Shoona kusan kansu É—aya amma gaba É—aya cikinsu Moha ta fisu fari
domin har wani yellow take sbd fari kusan ita ta É—auko farin Baffa sai kuma Safa. Da murna
sosai Moha ta faÉ—a jikin Anut Suwaiba tana faÉ—in "I missed you so much Mom, wlh shiyasa
bana son boarding school ɗin nan" ta ƙare mgnar ƙwalla na taruwa a idanunta, Shafa
kanta Anut Suwaiba tayi tace "Haba daughter daga mgn sai kuka sbd baya yi maki wahala ko?"
Maƙale Anut Suwaiba Moha tayi tace "Mom!" "Sorry! My Moha ai kun kusa" sharr hawaye ya

zubu mata tace "Mom! Shi Ya Heemu boarding yay ne dazai takura mutum sai yay boarding
school" Anut Meera tai saurin make bakin Moha tace "To rasai, bai isa yace kuyi abu bane na
sake jin bakin ki wlh sai kin sakin daku" Moha an taɓa mata inda yake mata ƙaiƙayi ta
zube saman carpet tana mirgima tare da fasa ihu, Hanna da Shoona tuni sunyi part É—in Safa
sbd an gama shiryata tsaf za'a aikata ɗakin mijinta, Miƙewa Anut Meera tayi ta ajjiye Lil
Khalel ta nufi wajan Moha, Ummi tayi saurin faɗin "Kul kika taɓa min yarinya" Anut Meera tai
ƙwafa tace "Ya Ruma kalli haukan da yarinyar nan take kamar wata ƙarama" Murmushi
Ummi tayi tare da miƙar da Moha ta rungome ta tare da lallashinta tace "Stop cry Little Baki
son makarantar?" Da sauri Moha ta ɗaga kai tana ƙara shigewa jikin Ummi sbd akwaita
da son jin mutum kusa da ita kamar mage, shafa kanta tayi tace "Zanwa Yayan naku mgn kinji
ko? Maza jeki shirya kisa sabbin kayan Safa Ya Heemu zai huce daku" tsalle tayi tana juya hips
ɗinta Anut Meera ta riƙe baki tace "Yau na shiga uku ni Hafsat" dry Anut Suwaiba tayi tace
"Malama Allow her to enjoy gaba É—aya kin rikita mana yarinya" An shirya Safa cikin wani light
blue É—in lace wanda ya haska farar fatar jikinta tai kyau sosai, ita bata cewa komai sbd
yanayin data shiga gaba É—aya wani iri take jinta kamar ba ita ba, Moha kam ta sanya abaya
red tai kyau sosai sai juya idanunta take daman mgn ba aikinta bace sai Æ´an rigimar suna
kusa. Anut Suwaiba ta riƙe hannun Safa wacce take ta kuka domin daman tun safe Ummi ta
ƙara yi mata faɗa da kuma nasiya sosai haka ma Anuties ɗin nata, Ummi ce ta kalli
Moha tace "Little rakata wajan Ya Heemu" kwaɓe fuska tayi tace "Ummi Hanna taje mana"
kafin Ummi tai mgn Hanna ta riƙe hannun Safa suka nufi part ɗin Ya Heemu. Yana zaune
a Parlo'n a karon farko daya sanya manyan kaya wani tattausan blue É—in voyal ne a jikinsa
mai mayan zane, rigar half body ce sai short hand yay kyau sosai ya ɗura ƙafa ɗaya
kan É—aya gama cin abincinsa kenan wanda Ummi ta kawo masa, idanunsa a Lumshe yaje an
Turo ƙofar Parlon an shigo, narkakkun idanunsa ya buɗe tare da juyawa suna haɗa ido
da Hanna tai saurin janye idanunsa a hankali ya miƙe yana zuwa daf dasu ya kalli Hanna
kama ya sanya hannunsa ya kama hannun Safa yace "Kada ki sake shigowa without my
permission ok?" Kai ta É—aga masa tana fita Safa ta faÉ—a jikin yayan nata ta saki kuka. bai
su san me Ya Heemu yaywa Safa ba ya fito da ita tana dry ta riƙe masa hannu, fuskarsa
É—auke da lallausan murmushi yana zuwa parlo ya haÉ—e rai, Ummi tana ganinsu ta sauke
ajjiyar zcy ta sassarfa ta nufi wajan yaran nata ta rungome su tana fargaba na shigarta, da
ƙyar Ya Heemu ya zare Safa daga jikin Ummi kana ya suka fice daga gidan. Lokacin da
Suka isa makeken gidan Abban Arman yana tsaye a compound sai kai komu yake yana
ganinsu ya sauke wata �oyayyiyar ajjiyar zuciya, Ya Heemu ko kallansa ba haka kuma yace
ta fita kawai basai su Hanna sun shiga ba, kuka ta sanya masa kashe motar yay kana ya fito ya
riƙe hannunta ya shiga har gidan dake ba baƙonsa bane, part ɗin da yaga an tsara
sosai yakai Safa kana ya ƙara bata hqr da kuma ribar biyayya shi kansa sai da jikinsa yay
sanyi sbd kukan da yaga Safa nayi, da ƙyar ta barsa ya fice daga gidan, a Babban Parlo
suka haÉ—u da Arman wanda kallo guda zakai masa kasan cewa ya faÉ—a damuwa ta
baiyana a fuskarsa, Murmushi ƙarfin Arman ya sauke tare da nufar Ya Heemu suka rungome
juna, sosai suke ƙaunar junansu sbd tasuwar da sukai tun suna yara, hey² sukai sama²
kana suka fice daga cikin gidan dan Arman shima ba zama zai ba motarsa ya shiga suka fita a
tare dasu Ya Heemu. Kai tsaye Ya Heemu gidan Baffa ya nufa Tun a hanya Moha ta fara tura
baki yana kula da ita sanin yarinyar tana da matsala idan ya biye mata tsaf zai ƙaryata

shiyasa ko inda take baya kalla. Suna isa ta fice da sauri tana faÉ—in _"Baffa! Inna! Gani
nazo"_ sai kuma Shoona ta mara mata baya dake gayyar duk É—aya ce, Hanna ce kawai ta
tsaya ta kallon Ya Heemu daya manna baƙin glass a idanunsa yana operating wayarsa, a
jikinsa yaji ana kallonsa ya É—aga daradaran idanunsa kana ya saki tsaki tare da shigewa cikin
gidan. A parlo ya samu Baffa zaune yana shan kunun tsamiya wanda yaji suger Moha
maƙale a jikinsa tana masa suturu yace "Haba matar wannan ƙaton har ya isa ya baki
tsoro?" Kwaɓe fuska tayi tace "Baffa ko baƙar fatarsa ai ta tsorata mutum bare manyan
idanunsa da yake zarewa mutum ka wani ƙaton jiki" dry Baffa yana bawa Moha kunun bai ce
komai ba, ita harga Allah bata kula da Ya Heemu dake tsaye a bakin ƙofa ba ya haɗe
fuskar nan kamar hadari, girgiza kansa a ransa yace "Za kici Ubanki bari nayi maganinki" yana
faɗin haka ya shigo yana ɗan sakin murmushi yace "Baffa kayi baƙo a waje" Baffa ya
ƙara bawa Moha kunun tasha tana ƙara rikesau sbd tsoran Ya Heemu, Baffa ya zareta a
jikinsa tare da miƙewa da sauri itama ta miƙe zata bi bayan Baffa Ya Heemu yay sauri
riƙe hannunta cikin ƙasa da Murya yace "Baffa jeka bari ta tayani Shira" Baffa yace "To
yau kuma?" Yana faɗi hakan yana barin Parlon da sauri Ya Heemu ya rufe ƙofar Parlon
kana yaja tsaki yana kallon Moha wacce jikinta ya É—auki rawa kamar ana buga mata ganga,
kafin kace me ta saki kuka ta nayin baya, kai tsaye ya nufi inda take tsaye a jikin bangon yay
mata rufe da faffaɗan ƙirjinsa yace "Dan Ubanki dawa kike? Shiga fuska kamar an silala
kazar gona ba abinda kika iya sai rashin ta ido" shiru tai masa tana sakin kuka tare da kulle
idanunta wata gigitacciyyar tsawa ya daka wacce tsabar tsoro da firgita da tayi yasa ta faÉ—a
jikinsa baki ɗaya tana ƙanƙamesa tare da sakin kuka, lumshe idanunsa Ya Heemu yay
yana jin yadda jikinta ke rawa da yadda ta riƙesa, zareta yay a jikinsa ta buɗe baki zatai
magana yasa hannu ya É—alle mata baki wanda nan da nan wajan yay jaa albarka da fata ba
ƙwari, zafi da azabar da taji haɗi da raɗaɗi yasa tai saurin faɗin "Wayyoooo Baffa,
wayyoooo Ummi, Inna zai kashe ni Wlh ban yafe ba kuma sai na haÉ—aka da Ummi wayyoooo
ya fasan baki" ta faɗa tana birgima a ƙasan carpet, mmki ya kusan kasjey Ya Heemu wai
bata yafe ba dole sai yayi Maganin yarinyar nan rasa me zai mata yay sai kawai yasa hannu ya
miƙar da ya tsaye tare da haɗata da jikinsa yace "Ke ni kike cewa baki yafe ba?? Dan
Ubanki har nawa kike? Shige ƙwailar banza zai rashin kunya fal ciki empty head kawai" ya
faɗa yana rungome ta sbd kukan da take da kuka kumburin da leɓanta yay, kuka ta ƙara
saki tace "Ni ka sake ni wlh sai na haÉ—aka da Ummi ka fasan baki kuma sai na rama?" Mayan
idanunsa ya ware yace "zaki iya ramawa?" Kai ta É—aga masa tace "Wlh sai na rama kuma
kaje kai da Allah bazan yafe ba in sha Allah Baƙaƙen ƴar ƴar zaka haifa irinka" wani
lallausan murmushi yay yana shafa cikinsa yace "Idan kuma uwar yaran fara ce fa?" Turo baki
Moha tayi tace "Wacce farar macance zata aure ka wlh Ya Heemu na tsaneka kai mugu ne"
hannunsa ya ɗaga ya zabga mata mari ya ƙara sauke mata wani, wasu taurari Moha ta
gani sun gilma ta gefen idanunta tama rasa wanne kalan kuka zatai, sai da ta buÉ—e duka
muryarta ta buÉ—e baki zata kurma Ihu Ya Heemu yay saurin sanya bakinsa cikin nata..




Idan naga COMMENT da SHARE kuga posting da wuri if not kowa yaje ya riƙe

abinsa🥲🤒

Bana da grps so share it please fisabilillahi🤲�.




NIMCYLUV��
11/30/21, 9:03 AM - Ummi Tandama😇: *AURAN FANSA*

_NA'IMA SULAIMAN SARAUTA_
Nimcyluv

11-12��

Da sauri Ya Heemu ya zare bakinsa yana lumshe fararan idanunsa wanda kullum suke a
lumshe kamar mai cutar bacci, cikin nutsuwa kuma ya buÉ—e su akan ta yaga ta sanya hannu
ta rufe bakinta sai zare kyawawan Idanunta take, tsoro duk ya gama cika zcyar Moha, bawai
sanin muhimmancin kiss É—in tayi ba domin ko a hira basa zama suyi irin wannan zan can,
sannan ba waye garesu ba, amma dai ta san wannan abun da Ya Heemu yay mata irin na
Æ´an iska ne.
Jikinsa ya janye daga nata ya haɗe fuskarsa tamau kamar bai taɓa dry ba, hakan yasa
Moha tsorata da lamarin da Ya Heemu, Amma yadda ta kejin magana É—isun zan ce na
É—ibanta abune mai wahala tai Shiru bata tanka sa ba.
Baki ta turo gaba tana kwaɓe fuska da sauri kuma cikin siririyar muryarta tace.
"Ya Heemu daman kai É—an Iska ne?" Banza yay mata dan bashi da Lokacin ta, shima
ƙaddara tasa yay haka bawai da wata manufa ba, gaba ɗaya Mohan nawa take har da
zaiji wani abu a gareta ƙazama irin ta, zama yay saman Tattausan Laddumar da Baffa ya
tashi tare da lanƙwasa ƙafafuwansa cikin nagarta da kamewa ya ɗauki ludayin kunun
ya ɗiba yakai bakinsa, zaƙin sugern da yaji yasa bisa dole yaja idanunsa ya rufe ba tare
da yay niyya ba.
Sosai Ya Heemu keson komai na Grandfa É—in nasa, kusan a Grandchildrens É—in Baffa
babu wanda Baffa yafi ji dasu sama da Ya Heemu Sai Moha da Safa, sai kuma Sunaina, da
Areef wanda aka kusa bikinsa da É—aya jikar tasa mai suna Amatulrahim ana ce mata Amatu.
ganin yana ƙoƙarin shanye kunun yasa Moha ta turo baki tana qunquni sarai yasan ita
ake ragewa amma yake sha dan dai kawai neman mgn, lumshe idanunsa yana fesar da iska
daga cikin bakinsa kafin a hankali yay pouting lips É—insa cikin gajiyawa da mitar ta yasa ya
ɗan ware jajayen laɓɓansa bayan ya ajjiye ludayin a taya Ya Heemu yace "Zo nan" zare ido
tayi just like he did kafin ta ƙarasa ta tsaya a kansa, wani siririn tsaki yaja yana mmkin
yarinyar gaba É—aya bata gane dai-dai da abinda yake ba dai-dai ba, kamar bazai mgn ba sai
kuma yace "Wlh kika sake na miƙe Uhm" ganin yadda fuskar Ya Heemu ta sauya gaba
ɗaya kamar bashi ba sbd tsabar tsoron da taji sai taga fuskar har wani maiƙo take tsabar
baƙin fatarsa ba, zama tayi dab dashi kanta a ƙasa sbd tsoransa daya shige ta, idanunsa

a rufe yana ɗan jan sajen fuskarsa yace "Drink" cikin ƙasa da Murya tace "To ni bakin ka
zan sha ne? Ka sha da ludayin yanzu fa?" Fiddo ido waje yay wanda bai niyya ba kallo guda
yay mata ba tare da yace komai ba yaci gaba da sha cikin shauƙi domin sosai kunun yake
masa daɗi, ganin zai shanye yasa tai saurin riƙe hannunsa tace "Zaka shanye fa"
gajiyayyun idanunsa ya sauke a kanta Jinjina kyanta kawai yake kamar aljana, taɓe baki yay
yace "Meye naka Ibrahimul Khalel?" A fili kuma yaja dugun numfashi yace "kika ƙara taɓa
ni zaki raina kanki,hannu duk kanta ƙaza ma" duk duniya abinda Moha ta tsana kenan kanta
ta shiga kallo tare da duba hannunta wanda yake fari tass ga wani laushi da taushi haÉ—i da
santsi, kamar zata kurma Ihu tace "To kai ma baka samin bakinka ba" Miƙewa yay tsaye
yana gyara tsaiwarsa Sosai ba tare da ya kalleta ba yace "Kayan warin?? Banda wari bakin me
yake? Ga tsatsa yann yann, Haba shiyasa Shatuu ke birgeni iya wanka ba'a mgn" wani yawo ta
haɗiye mai ɗaci tace "Naji ɗin amma kowa yasan nafi Hanna kyau da iya gayo?" Taɓe
baki yay yana duba agogon hannunsa yaga dare yayi dan haka bai ƙara cewa komai ba
yaci gaba da tsaiwa.

Baffa na fita yaga ba kowa a wajan Murmushin manya yay wato Ya Heemu shi ya kura sbd zai
ci zalin yarinyar mutane, gida ya dawo yana zuwa ya samu Hanna a soro tana rera kuka,
Kallonta Baffa yay yace "A'a! Matar ke dawa haka a wannan daran?" Wajan Baffa taje ta faÉ—a
jikinsa tana ƙara sakin kuka tare da riƙesa sosai, shafa kanta yay ba tare da yace mata
komai ba domin yana gane komai na jikokin nasa, ko kallo sukai da idanu yana fahimta bare
kuma ace kuka, hannunta ya kama zuwa cikin gidan suna shiga suka samu Inna da Shoona
zau ne suna Shira, dake Shoona ta É—an fisu hankali, Inna tace "Kishiyar ina kikai ne Æ´ar
Ummanta" Baffa yace "Ibrahimul Khalel bai fito bane Kamila?" Inna tace "Daman yana ciki ne?"
Shoona tace "tare muke ai ƴar tsuhuwa, ƙilan yana cikin tare da Moha" ta faɗa tana
kallon Hanna wacce take kallon ƙofar ɗakin, Baffa zai mgn Ya Heemu ya fito cikin
nutsuwa ba tare da yace komai ba yaja ya tsaya, Moha tazu wajan Baffa tana jan dugun
gemunsa tare da riƙe sandan hannunsa tace "Baffa kayi min tsaka ni da wannan baƙin
mutumin" Baffa yace "Me kuma ya faru Shelelen Baffa? Me yayan naki yay mki?" "Moha tana
shigewa jikin Baffa ta saki kuka tana faɗin "Baffa wai ni ƙazama ce, wai Hanna ta fini kyau
da iya wanka shiyasa zai aureta ta zama matarsa?" Da sauri Ya Heemu daya rufe idanunsa
yana mutsa bakinsa shi kaÉ—ai yasan me yake cewa ya kalli Moha, suna haÉ—a ido tayi masa
gwalo tare da kashe masa ido É—aya, Hanna kuma saurin kallon Ya Heemu tayi shi kuma babu
wanda ya kalla cikinsu Shoona kam tsaf ta san sharrin Moha ne domin tasan har abada Ya
Heemu bazai taɓa wannan zan can da ita ba, kaf family babu wanda zai zauna yay mgn dashi
mai tsayi sai mutane uku Ummi, Baffa, Safa, sai kuma Areef idan yasu, Anut Meera daman
ƴar tsama suke sbd tsun girmanta shi kuma yaƙi bata, kamar yadda basa jituwa da ƴarta
Moha, Inna tace "To Shi Ibrahimul Khalel É—in ne yace zai auri Hanna?" Da sauri Moha tace
"Eh Inna da bakinsa ya faÉ—a wai ta fini hankali, kuma wlh ba gsky ya faÉ—a ba to ni ina ruwa
na mana?" Sai a lokacin Ya Heemu ya saci kallon Hanna yaga kallonsa take, kana ya kalli
Moha yana jifanta da harara dan Yarinyar ta fara fita ransa a kasalance yace _"Eh I'll marry her
the you have any problem with that?"_ kafin tai magana Baffa yace "A'a nifa Barno zani na
nemu maka wata" Ya Heemu yace "To i love Hanna sai ka janye" ya faɗa yana riƙe
hannun Hanna ya jata zuwa waje, kuka Moha tasa tare da zubewa a wajan ta hau yin birgima

"Yau naga abinda yafi zare tsayi meye haka kuma fisabilillahi? Mene naki tunda daman tafiyar
kike so yayi" Moha tana birgima da kuka tace "Baffa ni zan bisa a gidan Ummina zan kwana"
miƙar da ita Baffa yay yace "To Uwar kirki kuma matar daina kuka bari nai masa mgn" Moha
ta riƙe Baffa sosai tace "Baffa wlh na tsani Ya Heemu kamar yadda bai sona nima bana son
sa, he's so selfish kansa ya sani i don't like him anymore" Shoona ta Miƙe tsaye tare da
cewa "Baffa ka gaya mata idan za'ai ƙi ayi shi saffa², idan kuma za'ai so ai saffa²" tana
faÉ—in haka tai waje tana faÉ—in "Inna nima zan kwana gidan Ummi sai gobe" Inna tace "To

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login