Showing 45001 words to 48000 words out of 54278 words
Chapter 16 - AUREN FANSA BY NIMCY COMPLETE HAUSA NOVELS
abu ya sha mur kamar bashi ne yay ba.
Anuty Meera ta sauke ajjiyar zcy tace
"Yaya Ruma ban san Meke damun Ayshatul-humaira ba, ciwon nan ya ƙi ƙarewa yanzu
haka daga hospital É—in nake"
Ummi cike da tausaayini ƙanwar mijin nata tace.
"Komai zanyi dai-dai in sha Allah, Ubangiji daya kawo cuta shine zai kawo maganinta, ai da
sauƙi ma ba kamar jiyan ba"
Anuty Meera tace
"haka ne kam, yanzu na barota da Inna da Anuty Suwaiba sai Omer É—in"
Ummi tace
"kenan ba yau za'a sallame ta ba?"
"I'm not sure"
Cewar Anuty Meera ta faÉ—a tana É—an rufe idanunta duk da Moha itace Æ´arta ta fari tana
kokarin ya kiceta sbd kunya irin ta da É—an fari.
Amma yanzu ƙaunar ƴarta take sosai a ranta.
Ya Heemu na shiga part ɗinsa Yay wanka ya shirya cikin ƙananun kaya masu kyau.
Blue black É—in long crazy jeans ya sanya, sai Navy blue É—in Armless ya É—ura p.cap ya
soldier saman sumar kansa sai zabga ƙamshi yake.
Parlo ya dawo wannan karan fuskarsa a sake suka gaisa da Anuty Meera tana ta tsokanarsa
amma yay mata shiru.
Sbd gaba É—aya hankalinsa yana ga m.card yana son yay dabarar da zata bashi da hannunta,
Miƙewa yay yace.
"Ummi zance wani waje daga nan zani wajan Baffa"
Shafa kansa tayi tace.
"Allah ya tsara ya kuma ki yaye"
Fita yay da sauri ya shiga mota get keeper ya buÉ—e masa ya harba motar kan titi.
Abban Arman yana daga cikin mota bayan motar Ya Heemu ta shige ya kalli Arman yace
"maza jeka ina nan waje"
Ya faÉ—a yana bashi wata sabuwar waya with sim card
Mannal sai da taci kukanta sosai na baƙin cikin abinda Ya Heemu yay mata sannan ta watsa
ruwa ta É—auki wata La Doublej É—in jallabiya ruwan huda ta sanya a jikinta ta haÉ—a lipton
tasha kana ta zauna tana duba ƙaramin m.card ɗin a hannunta.
Yaya za'ai ta fita? Idan bata fita ba Yaya za'ai wannan m.card É—in yabar hannunta gaba
É—aya.
Saurin cije baki tayi sbd wani ɗan zillo da taji nippy ɗinta yayi tsaki taja tana shagwaɓe
fuska, ga wata yunwa dake damunta.
Jin gidan shiru ne kuma yasa ta Miƙewa a hankali tare da riƙe m.card ɗin a hannunta
ta nemi Vail tai rolling kanta dashi.
Kana da sanya wani Aquaholic Slippers ta nufi waje.
Cikin nutsuwa take tafiya kana ganinta kaga mace mai aji da zallar ilimi ga tsarin halitta.
Cak ta saya sbd ganin su Ummi juyawa tayi zata koma ciki Anuty Meera tai saurin faÉ—in.
"Mumyn Ya Heemu"
Tsayawa tayi tana ɗan ƙaƙaro murmushi, Ummi kam Idanunta taja ta rufe kamar mai
bacci sam itama bata son su haÉ—u sbd kunya.
"Yanzu nake shirin shiga mu gaisa sai kuma gaki kin fito"
Juya fararan Idanunta tayi kana ta ƙarasa shiga ƙawataccen parlon tana neman kujera 1
siter ta zauna.
Bayan ta zauna ne kuma ta É—an ja numfashi tace.
"Kina lfy dai ko?"
Murmushi Anuty Meera tayi sbd matar na birgeta komai a ilimance tke yinsa, wai gaisuwa ce ba
za'a ce "Ina yini, fatan kina lfy"
Sai dai a faÉ—i wani guntun abu duk salon rashin son mgna.
"Allahamdulillah amarya mu"
Ya tsuna Mannal tayi kafin ta maida idanunta kan t.v tace
"Yamai jiki, amma dai an sallame ta?"
Anuty Meera tace
"Allahamdulillah, Nop, tana Asibitin har yanzu"
Ganin Ummi bata da niyyar mgna kuma ta fahimci itama kunya ta keji yasa Mannal faÉ—in.
"Ummin Khalel amma dai Lfy ko?"
Numfashi Ummi ta fesar tana faɗin "wlh Allahamdulillah, ya baƙunta kuma?"
"Uhm" kawai Mannal tace sai kuma ta buÉ—e baki tace "Allahamdulillah"
Ummi tace
"Kiyi akan abinda Ya Heemu yay maki bana da masa niyya"
Kafin Mannal ta bada amsa Arman ya shigo gidan fuska sake.
Wata �oyayyiyar ajjiyar Mannal ta sauke kamar ta zuba ruwa a ƙasa tasha dan barin ciki,
sosai taji daÉ—in Ganin Arman.
Bayan sun gaisa Mannal ta miƙe ta nufi side ɗin ta ganin haka yasa Arman bin bayanta.
Ummi kam tace Anuty Meera ta haÉ—a masu abinci ta kai masu ciki.
Suna shiga ciki Mannal ta rufe ƙofar kafin ta juya ta kalli ɗan nata shima ita yake kallo
kafin yace.
"Mumy why? Mene ysa kika zaɓi hakan? Yanzu kin san halin da kika sanya Abba ciki kowa?
Ban taɓa ganin hawayen Abbana ba, amma yau naga kukansa just because of you Mumy, he
loves you Mumy ki yarda ki koma masa i promise zan lalata auran idan har kina son komawa
wajan Abbana" Kallon sa tayi taga hawaye ba zuba idanunsa tausayin É—an nata ya kamata hannunta ta ware
masa da sauri ya ƙarasa ya shige jikinta abinka da uwa mai daɗi.
*ABU_MALEEK KI ZAMA MACE TA FARKO TA ZATA FARA PAYMENT DOMIN KI SAMU
WANNAN GARA�ASAR TA SHIGA VIP, KAFIN LOKACI YAYI KUƊI YA TASHI KAYI MGN
TA NAN IDAN KA SHIRYA BIYAN KUÆŠIN KA* https://wa.me/+2348119237616
Kuka ya sanya mata ta shiga bubbuga bayansa yasa yace
"Mumy ki boyini mu bar gidan nan, tunda Khalel bashi da kirki bai dubeni ba a matsayi na, na
É—an da kika haifa wanda nake dai-dai da shekarun sa ya aurarmin mahaifiya"
Zare jikinta tayi ba tace komai ba ta É—auki gorar ruwa mai sanyi ta tsiyaya masa a cup.
Sha yay yana sauke ajjiyar zcy kafin ta kama hannunsa ta É—ura masa m.card É—in tace.
"Wannan shi ne abinda Ya Heemu ya ke yiwa, maza kaje ka bawa Abbanka and don't forget to
tell him I'm waiting for him"
Karɓa Arman yay tare da fita da sauri yana fita Anuty Meera na shigowa.
A can hospital kam wajan dab da magrib Moha ta murɗa handle ɗin ƙofar ta fito tana
sanye da fararan kaya tass wando da riga Panjams masu santsi da taushi.
Ƙafarta sanye cikin wani half cobet shoe mai kyau.
Ta fito ne sbd zagayawa domin zaman ya isheta daga cewa zasu je su dawo, Ya Omer kuma
yaje Mosque É—in.
Cire mata drip kenan ta fito idanunta a É—an lumshe take tafiya tana tuna littafin data karanta
na SIRRIN MU, da kuka Uncle ne kenan yanzu mene sahihin abinda ta keji game da Ya Omer,
idan Abinda Jalilerh ta keji game da Muhammad Jalal Kabeer bobo ne to Tabbas ba son Ya
Omer take ba. Haka kuma idan abinda Fannah ta keji game da Sheikh Imam Deedat Balarabe ne to Tabbas
shima ba son Ya Omer take ba.
Domin gaba É—aya babu wani sign da zai tabbatar mata da cewa son Ya Omer take ba.
A kuma tsarin bayanan da Anty Nimcyluv ta faÉ—a a littafin Sirrin mu to gaba É—aya wannan
abun ba akan Ya Omer take jinsu ba.
To akan wanene ta kejin wanann feelings É—in? Ta tambayi kanta.
Ƙarar motar kuma da taji a gabanta ne ya sanya ta buɗe idanunta da sauri.
Kafin tai wani tunani wasu Mutane sun fito daga cikin motar sun rufe fuskarsu wani gigitaccen
ihu ta sanya wanda yaja Hankalin Ya Omer Shida Ya Areef, da gudu Ya Omer ya yar da abin
hannunsa ya nufi wajan Mutanan ganin yana Shirin zuwa inda suke ne wani daga cikinsu ya
sakar masa harbi a tsakiyar ƙirjinsa kana suka tura Moha cikin motar tare da yiwa motar key
suka bar asibitin da wani irin gudu.
Ya Omer sulalewa yay a wajan yana kiran sunan Ayshatul-humaira, ga kuma jini na ambaliyya
ta tsakiyar ƙirjinsa.
Muje zuwa💃� team Moha da Ya Omer????
Team Mannal And Ya Heemu??
Team Mannal And Abban Arman???
11/30/21, 9:06 AM - Ummi Tandama😇: 🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈
*AURAN FANSA*
NA'IMA SULAIMAN SARAUTA
Nimcyluv
31-32
Cikin tashin hankali Ya Areef ya yi kan Ya Omer yana kiran sunansa tare da jijjiga sa.
Amma sam ko mutsi ba yayi ga jinin daya shiga tsartuwa ta cikin hancinsa da bakinsa.
Kafin kace me gaba É—aya jini ya gama wanke jikin Ya Omer sai jan numfashi yake a
wahalarce.
Cikin ƙara ji Ya Areef ya shiga kiran Doctors na cikin asibitin.
Da sauri suka ƙarasu wajan ɗauke da gadon marasa lafiya suka ɗura Ya Omer akai.
Shi kuma Ya Areef ya shiga kiran Number Baffa da kuma Baba Haroon sai Kawo Shuriem.
Da gudu motar take tafiya kamar zata tashi sama, sosai sukai tafiya mai nisa, Moha kam
hankalinta ya daɗe da goshewa sbd abinda suka shaƙa mata.
Waya ce maƙale a kunansa yana zaune a office ɗinsa Shida abokinsa yana amsa kira na
wani babban abu mai muhimmanci gyara zama yay yace.
"Look, ban son Shirme kana kallon yadda aka fara yi mana illa, ana binmu É—aya bayan
É—aya ana kashewa, to idan ka shirya mutuwa yanzu nikam sam ban shirya mata ba, then
Tayaya kayi sake baka samu shiga hospital É—in ba? Bayan kafi kowa sanin muhimmancin
abinda muke ko?" Daga can ɓangaren wanda ake mgna dashi yace.
"Sorry sir, nayi try na shiga but i can't, cos yau akwai securities sosai a cikin hospital É—in"
Gyara zama Abban Arman yay cikin sanin son Abinda yake faruwa yace.
"Securities? Akan mene ko ka samu impormation É—in akan tsaron da aka bayar É—in?"
Mutumin dake tsaye can nesa da gate É—in asibitin ya gyara zaman face mars É—insa yace.
"Da alama dai wani babban mutum ne mai muƙamin gske ne yazo Asibitin, kuma ba ɗan
wannan garin bane gsky duba da yadda nake sunan number motar"
Miƙewa tsaye Abban Arman yay yana fesar da numfashi yace.
"Wacce number ce?"
Kai tsaye B.guy yace
"Naga an saya A.M 1, to gaba É—aya number motar haka suke dga É—aya har zuwa 10, sai
kuma wasu motocin nada ban"
System É—insa ya jawo ya shiga searching amma ya kasa, Abokin nasa yace.
"You're mad, kasan cewa baka san kan net ba, Then baka iya komai daya shafi na'ura ba,
mutum ɗaya kaf faɗin 9ja dake datse na'ura ko a ina take,kuma take ƙirƙirar abu na
musamman, kwanan nan ma ta ƙirƙiri wata na'ura wacce za'a iya sanyata cikin jikin
Mutum a sarrafa ce bisa Dukkan umarnin daga masa, amma har yanzu Mijinta bai mata damar
sakin wannan na'urar ba, sbd illar dake jikin na'urar, sannan a lokacin guda na'urar tana iya
sanya ƙarfin Mutum ya riɓanya sau 20, jijiyoyin mutum su kumbura haka kuma girman
mutum ya ƙaro, mutum sai ya iya faɗa da mutum 100 ba tare da gajiya ba, amma kuma
idan aka danna na'urar gaba É—aya 5mts take a jikin mutum, lokaci na cika mutum yake
faÉ—uwa yay baccin Sa'a biyu, sbd jijiyoyin jikin mutum suna saki ne su daina aiki a lokacin".
Gumi Abban Arman ya share kana ya gyara zaman wayar kunnansa, yana kallon Abokin nasa
yace.
"Wacece wannan?"
Gyara zama Jibril yay yace.
"Zuwa yanzu babu wanda yasan impormation É—in komai a kanta, sbd ta shiga ta shafe komai
nata a yanar gizo, kuma tana da ɗaure gindi manyan securities na ƙasar da kuma
ƙetare sun tabbatar cewa aikinta akan tsari yake, kuma makaranta tayi ta karanci komai,
tana kuma taimaka masu akan kidnappers, domin lokaci kaÉ—an take gano inda suke" Abban Arman yaja dugun numfashi yace.
"Kenan babu wanda yasan komai nata even her name or picture ko ina take zama"
Dry Jibril yay yace.
"You're mad, da an san inda take da tuni an jima da kasheta ko kuma a sace ta, amma dai ana
raÉ—e raÉ—in cewa ita É—in itace raunin _ABU_MALEEK_ itace komai nasa, domin itace
remote É—in juya akalar rayuwarsa, duk da cewa babu wanda yasan tsakaninsa da ita, amma
ina tunanin cewa ko dai best friend É—in sa ce, ko family ko kuma his wife" Shiru Abban Arman yay yana nazarin abinda Jibril yake faÉ—a kafin yace.
"Abu Maleek? The richer young man É—in nan, ahaaa the prince the king, and kuma the
professional footballer wato yariman masarautar England"
Dry Jibril yay sosai yace
"Amma dai a baki kasan sunan ba wai ka taɓa ganin ko photon mai sunan bane ko? Yeah
Shine Dr. Footballer, Aremo JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL, matashin saurayi
mai ji da ilimi nasaba, arziƙi uwa uba addini"
Jinjina kai Abban Arman yay yace
"Amma ai ance mahaukaci ne ko? Ko kuma ƙarya ne, ni dai yanzu ba wannan ba tayaya zan
samu impormation akan wannan muguwar matar"
Jibril ya zare ido yace.
"Muguwa kuma? To wannan ita jin daÉ—i da kuma kwanciyar hankalin Abu Maleek, ita kaÉ—ai
zatai mgn ya saurara da abinda yake, kasan idan abin nasa ya Motsa ya karya mutum ko kuma
ya kashe ba wani abu bane a wajansa, kuma No one talk sbd yana da shaida a gidan
mahaukata, to wannan matar ko yarinya itace kambu kuma linzamin Abu Maleek, itace jigo farin
ciki jin daÉ—i da walwalar Abu Maleek, idan yay dry itace a wajan idan yay mgn itace a wajan,
amma yana da ɓoyayyan abu wanda ko ita bata sani ba bare jama'ar garin"
Abban Arman yace.
"Banza uban surutu kai gidan ubanwa ka samu wannan bayanan?"
Murmushi Jibril yay yace.
"Yau kimanin shekaru biyu kenan ina son sanin Wacece wannan yarinyar domin tayi min illa
ƙwarai wacce ita kanta bata sani ba, idan kuma ina da rai da lfy Tabbas sai na rama abinda
tayi min akan wannan Abu Maleek É—in"
Jinjina kai Abban Arman yay kana ya saita murya yace.
"B.guy ka tabbatar ka samu bayanan akan wannan tsaron da aka samar kaji menene dalili".
Cikin girmamawa B.guys yace.
"Ka É—auka ka san komai kuma ka tsumayi wayana a koda yaushe"
Yana faÉ—in hakan ya kashe kiran.
B.guys tsaye yay cikin Sa'a aka buÉ—e gate É—in da sauri kuma yabi bayan wasu mutane ya
shiga.
Ashe duk wannan abun baiga komai ba.
Securitie's ne a wajan tako ina lungu da saƙo.
A sukwane kuma yaga wata mota ta shigo da gudun gske mai bala'in kyau.
Tsayawa yay yaga wanda yake cikin motar da sauri ya zare ido waje.
Ganin Captain Ibrahimul Khalel ya fito sanye da uniform na Soldiers wanda sukai masa kyau
ainun ka san cewar sa baƙin mutum sai Amy colour ɗin ya haska dark skin ɗinsa.
Ya Heemu gyara zaman glass ɗinsa yay yana ɗan tsosatar laɓɓansa masu kyau.
Da sassarfa haÉ—i da gudu kuma ya shige cikin reception É—in hospital É—in..
Daga gefe B.guy ya tambayi wani saurayi nan ya faÉ—a masa komai.
Cikin sauri kuma ya kira Abban Arman yana É—auka yace.
"Akwai matsala fa, ashe Abu Maleek ne ya diro garin nan kamar wani mikiya"
Abban Arman yace.
"Sai kace jirgi mai saukar ungulo?"
Jibril yace.
"Gashi nan ya faÉ—a maka sunan, MIKIYA, shine abinda wasu mutanan suke faÉ—a masa,
yana sauka a waje ne ba tare daya faÉ—awa kowa ba, sai dai kawai a ganshi, abinda baka
sani ba, zuwa yanzu kuma shi ba Yarima bane, yanzu ya zama SARKI, kuma ina mai tabbatar
maka wannan zuwan da yay bana haka kurum ba ne, akwai dalilin dan haka ka sanarwar da
B.guy ya hanzarta barin wajan"
Mutanan da suka ɗauki Moha masu tsaya ko ina ba, sai wani ƙaton baƙin kango mai
duhun gske da kuma ciyayi.
Suna zuwa suka sanyata saman kujera tare da É—aure ta da igiya har yanzun kuma bata farka
ba.
Wata waya suka É—auka suka haÉ—a lantarki kana suka juna mata a jiki, wata zabura tayi sbd
azabar da taji jikinta duk rawa yake tama kasa mgna.
Ga wani shock dake janta mai É—an bala'in zafi.
Nan da nan ta fice a hayyacinta, tsayawa sukai da abinda sukai mata É—aya ya É—auki ruwa
mai sanyin gaske ya kwara mata, azaba biyu ya haÉ—e mata sarai sun san Asma gareta kuma
bata son abu mai sanyi ko kuma ƙura.
A hankali ta shiga kokawa da numfashinta tana jansa da ƙyar.
Tije yace.
"Maza kira wani ya taimaka miki"
Runtsa idanunta tayi abubuwan Shekaru masu yawa suka fara dawo mata, lokacin da gubara ta
kama gidansu kuma ya rage ita É—aya ce a ciki, ga wutar naci sosai, cikin tashin hankali ta
shiga kiran sunan Ya Heemu.
BuÉ—e ido tayi taga gaba É—ayansu sun rufe fuskarsu, shiru tayi domin sam bata jin zata iya
mgna.
Wayar lantarkin Tije ya É—auka zai juna mata tai saurin faÉ—in.
"Dan Allah, kayi hqr ka rabo dani ina jin azaba idan ka sanya min, me kake so? Me nayi maka?
Kaji tsoran Allah ka sake ni kana kallo bana da lfy"
Dry sukai Tije yace.
"Kawai ki kira sunan wani wanda zai taimaka miki ni kuma zan rabu dake"
Hawaye ne suka sami mata tace.
"Me za kuyi masa? Kada ko cutar da shi Mamana na son sa, Ummi na tana son sa shi É—aya
ya rage mata, Baffa na yana son sa yana kallonsa ma dadin ÆŠan daya rasa, kayi min komai
amma ka rabo dashi"
Wani gigitaccen mari ya sakar mata wanda yasa ta zubar da haɓo cikin neman taimako tace.
"Wayyoooo Teddy na"
Kallon juna sukai sai kuma sukace.
"Teddy? To ina jerry kuma?"
Kuka ta shiga hakan yasa suka É—ura mata Camera suka danna vedio'n, duk yadda suka su ta
ambaci sunan wani ƙi tayi abu ɗaya ta faɗa tace.
"Teddy U promised me ba zaka ƙara bari wani illata ni ba, Teddy na stop pretending pls
come back to your Jerry, I love you, na kasa jure wannan game É—in I'm sorry Teddy"
Ta ƙare maganar tana kuka, da sauri suka danna sending wa Abban Arman, suna tsaye aka
buɗe ƙofar wajan aka shigo wata budurwa ce mai kyau ta shigo, ta rufe fuskarta.
Cikin isa tace
"Ina son bayan kun gama komai ka kasheta kada ku barta da rai, domin muddin tana raye
bazan samu cikar muradin rai na ba"
Kwallon ta sukai sai kuma sukace.
"To nawa zaki bamu?"
Dry tayi tace.
"Duk abinda kuka yanke shi zan baku, amma Tabbas kada ku barta da rai"
A razane Moha take kallon budurwar domin har abada baza ta taɓa mance wannan Muryar ba.
Amma Wacece wannan she look like familiar.
Gane cewa Moha na son gane ta yasa ta