Showing 39001 words to 42000 words out of 54278 words
Chapter 14 - AUREN FANSA BY NIMCY COMPLETE HAUSA NOVELS
"Ciwo ne?"
Shagwaɓe fuska tayi tace "Bana yanke ba kuma ka cijeni"
Girgiza kai yay yace "Ni kuma? yaushe? Muga to"
Ya faɗa yana ware towel ɗin da sauri ta riƙesa ta haɗe fuska tace "Wai kai meyasa
baka da kunya? Ka aure ni Without my permission and yanzu kazo za kaga tsaraici na"
Murmushi Yay yana shafa fuskarsa yace "Tofa,ikon Allah tsaraici manya banda wanda na gani
ɗazo akwai wani ne? Ina har roƙata kikai na sha maki"
Da sauri ta juya masa baya shi kuma ya ƙarasa mgnar ya sauke numfashi sbd tai mata tsayi
sosai, haÉ—e fuska yay yace "Sit down let's talk" ya faÉ—a yana nuna mata gefen gado zama
tayi kanta a ƙasa tana mai jin baƙin ciki da abinda akai mata ji take kamar zata mutu idan
ta tuna wai wannan yaron ne mijinta.
"You don't love me fine, nima ba sonki nake ba"
Da sauri ta kallesa ba tare da tace komai ba yace "I'll divorce you idan kina so but in one
condition"
Cikin jin daÉ—i tace "Mene?"
Kai tsaye yace "Akwai wani m.card na tsuhun mijin ki a wajanki shi na keso"
Da sauri ta miƙe tsaye tace "you're mad baka da hankali wlh, ok that's the reason kenan ko?
Me yay maka me kake buƙata"
Juyawa yay yace "Ki bada m.card na sakeki ki hana kiyi ta zama kina amsa sunan mrs
Ibrahimul Khalel"
Kuka tasa tace "wait dan Allah ni ba wannan ba ka amso min magani mana"
Inda take tsaya yana sanya hannunsa ya dafa shoulder É—insa yace "muga yadda yay maki ko
da zasu tambaya ko?"
Ya ƙare maganar cike da wayyoooo kallonsa tayi tace "kawai jeka haka mana, jikin nawa
zaka gani sbd rashin kunya ko mene?"
Ka faÉ—a ta É—aga yace "ok fine kiyi ta kuka har wayewar gari" ya faÉ—a yana juya da sauri
tace "To gashi gani"
Ta faɗa yana turo baki cike da shagwaɓa harɗe hannayensa yay yace "A'a ba ruwana
buÉ—e da kanki keda jakar kayan ki"
Kan uba ga mari ga tsinka jaka wai jakar kayanta gaba É—aya nawa abin yake banda tsayi da
suke da shi.
Bata da wani zaɓi wanda ya huce haka dole ta zame towel ɗin yana sauka ƙasa tana
sakin kuka takaici.
Gyara tsaiwa Ya Heemu yay yana mai ƙare masu kallo wato dai kowa da kalar halittar sa
bamai kallonsu yace ga shayar da yaro suna tsaye cirrr sai ƙyalli suke ga nippy ɗin sunyi
jahurr dasu.
Wajanta ya ƙarasa yace "To ai glass ɗin yana ciki bari mu ga"
Ya ƙare maganar yana ƙasa da kansa da sauri ta tsayar da kuka tace "Auchhhiii zafi fa"
Ta ƙare maganar kamar yarinya ba tare daya kalleta ba yace "Yeah, glass ɗin zan cire
Sorry"
Kwaɓe fuska tayi tace "To ka rufe idanunta mana"
Kamar bazai mgn ba sai kuma yace "You're my mother to ai ba wani abu ko?"
Cikin faÉ—in iyakar gskyar ta tace "Yeah of course" kai ya jinjina a hankali kuma ya kama kan
nippy ɗin ya shiga kallonsa sosai da gske bai ƙarya ba glass ɗin yana tsakiyar nippy
dole yay mata zafi, a hankali cikin nutsuwa kuma ya É—ura bakinsa saman nippy É—in kana
ya zuƙa da ƙarfi da sauri ya runtse idanunsa sbd wani ruwa ya fito tare da glass ɗin
Mannal kam ihun a zaba ta saki gaba É—aya tai kansa ta faÉ—a samansa tare da danne sa
suka zube saman carpet.
Yaro da rashin kunya🤥 ga Abban Arman zai dawo da Mannal fa, ga babu wanda jininsa yay
dai-dai dana Moha sai na Ya Heemu mai za kuci ai COMMENTS ysin ko kuma nai sati banyi
posting ba🤷��♀�
SHARE please fisabilillahi
11/30/21, 9:05 AM - Ummi Tandama😇: 🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈
*AURAN FANSA*
NA'IMA SULAIMAN SARAUTA
Nimcyluv
27-28
*Nimcyluv T.V*
https://youtu.be/gk9bKaVM50s
Dan Allah kuyi min SUBSCRIBE
Kukan a zaba Mannal ta saki ta marai-raice fuskarta, sai kuma ta É—aga idanu ta kalli Ya
Heemu wasu hawayen baƙin ciki ne suka sakko mata ita sai yanzu ma ta kejin haushin
kanta data bari wannan guntun yaron ya kalle mata jiki.
Abin baƙin cikin kuma wai shine hadda sanya bakinsa a gurbin da Abban Arman yake
sakawa, yau ɗan ɗan ta take masa kallon Yaron cikinta shi ne ya zuƙe mata ruwan
Mama.
Ya Heemu kam shiru yay tare da lumshe idanunsa wanda sukai É—an janye haka kurum
tunanin abubuwa da yawa ne a kansa, amma a yanzu burinsa bai huce ya samu wannan
m.card É—in ba, shine hope É—insa.
Fesar da iska yay yana É—an zame jikinsa still kuma idanunsa akan tsinin brest É—in ta wanda
yay jaa, sosai ƙofar ta buɗe sbd mugun zuƙar da yay masa.
Miƙewa take ƙoƙarin yi ba tare kuma da yace mata komai ba ya janye ta tare da fito
da tongue É—insa ya zare guntun glass É—in daga bakinsa.
Fuska a ɗan ɗaure ba walwala ya miƙa mata yace "Am shi nan, nonon ma wari yake
Uhmmmmm!!"
Ya faɗa tana toshe hancinsa, ko kallonsa ba tayi shi kuma ya ƙarasa inda take zaune a
saman bed.
ya durƙosa dai-dai cinyoyinta kana ya kifa kansa a saman cinyarta yana sauke numfashi
kafin ya É—ago kai lokacin idanunsa ya gama yin jajir.
Kallonta yay yaga taja idanunta ta lumshe tana ɗan motsa ƙafafuwansa sbd abinda taji
yana neman zubo mata wanda bata shiryawa hakan ba.
Cikin dauriya kuma da dakewa yace.
"me kika yanke?"
Banza tai masa tana jin wata sabuwar tsanarsa ta ratsa zcyrta, mugun haushi yake bata, dan
haka taja bakinta tai Shiru bata son ai ba tasa domin gani take kamar ta aibata Arman É—inta
ne.
Banda kuma tasan darajar aure da kuma ƙimarsa wlh da abinda zataiwa wannan yaron sai
yasha mmki, yaro guntu dashi sai rashin kunya.
Gaba É—aya yaushe ne ta gama gasashi a ruwan zafin kaciyarsa? Amma shine yanzu yake
tunanin ya kawo kai bari ya kara da sa'ar uwarsa Uhm wonderful shall never end.
Miƙewa tayi tana runtsa idanunta sbd wani sabon yanayi data keji gashi bata son nuna kanta
a gabansa shiyasa take daurewa yana basar da komai.
Ba tare daya kalleta ba yace "Ok kiyi yadda kikeso, Nima zan yi i promise da hannunki zaki
É—auka kiban"
Yana faɗin hakan ya miƙe yana ɗan dafa kansa tare da murza goshinsa kaɗan².
Murmushin jin daɗi tayi ganin rantsa ya ɓaci kuma da haka take so tai ta ɓata masa rai tana
musguna masa har ya rabu da ita.
Yana ƙoƙarin barin bedroom ɗin tace
"Goodness! Ni zan baka da hannu na?"
Taɓe baki yay irin he doesn't care ɗin nan kamar bazai mgn ba sai kuma yace.
"ohh, idan kika ban saiki gaffara"
Tsaki taja abinda duk Duniya Ya Heemu ya tsani ai masa kenan, kuma ya fahimci tana sane tayi
masa.
Tsaiwa ya gyara yana shafa ƙwantaccen gashin kansa yana sauke numfashi tare da fesar
da iska daga cikin bakinsa yace.
"Uhm"
Ita kuma ta ƙara jan tsaki tace
"Idan ban baka ba mene zakai Ibrahim?"
Ka faÉ—a ya watsa yana mai buÉ—e bottle É—in gaban rigar sa, yana faÉ—in.
"Mai yi baya faÉ—a ai"
Dry tayi ta ƙarfin hali tace
"Kaji ƙuruciya ko? Ha'ah mene zakaiwa Uwar data haifeka? Kana jin har zaka iya yimin
abinda zai firgita ni ne? Lusari like you"
Ajjiyar zuciya ya sauke a ransa yake faÉ—in "Ikon Allah"
A fili kuma ya gyara zaman rigar sa, kafin gaba É—aya ya juya zuwa wajan É—akin ya fice
gaba ɗaya sbd jin ta ƙara ja masa tsaki a karo na biyu.
Idan ransa yay duba ya ɓaci zcyarsa har wani tiriri take, yaso ya tsaya ya nuna mata tasan
kalar mazantakarsa, ya nuna mata cewa shi É—in Namiji ne kuma lafiyayye, kawai abunne
baya gabansa bai shirya samun kansa a cikin wannan harkar ba, domin yafi kowa sanin
wanene shi, ya yake kwana ya yake tashi. Bawai dan bashi da feelings akan abin bane, kawai yana mayar da kansa lusarin gske ne sbd
ƴan uwansa Soldiers masu son haɗasa da ƙazaman maza yana nuna masu kamar bai
da lfyar zama da mace ne.
Amma yanzu yana tunanin lokaci yayi da zai cire shakko a zcyr Mumy, ta gane cewa zaran ba
kalar yadin bane.
Da wannan tunanin ya nufi part É—in Ummi yana huci kamar kumurcin zaki.
Mannal tana ganin ya fita ta sauke wahalallan numfashi da sauri kuma tai bathroom tana ware
towel É—in jikinta.
Ƙuri ta yiwa nippy ɗinta inda taga yay jajir ƙofar ta buɗe ga wani raɗaɗin zafi da
kan yake mata wai a hakan kuma zuƙa ɗaya yay, daya ƙara wata kam ai sai dai ya cire
kan gaba É—aya.
Lumshe idanunta tayi abu goma da Ashirin sunyi mata yawa.
Tana son mijinta sannan tana son ta rabu da wannan ƙaddararran auran, bawa Ya Heemu
m.card É—in nan na nufin ruguje farin cikin Abban Arman, duk da cewa ita kanta bata san
muhimmancin sa a garesa ba.
Amma har kullum yana faÉ—a mata muhimmancin sa a garesa ta kula masa dashi.
Yaya zatai mene zatai dole duk yadda za'ai ta haÉ—u da Arman ko kuma Abban Arman a
goben nan.
Domin ta kwana da Sanin kaifin basiri da kuma naci da taurin kai irin na Ya Heemu zai iya
komai a kan m.card É—in nan.
Musamman yazo data fahimci cewa *AURAN FANSA* yay da ita.
Amma mene haÉ—in mutuwar Safa da kuma Abban Arman É—inta?
Shiru tayi itama ta shiga tunani kamar yadda (JULDE) take tunani idan tana son fahimtar abu,
kasancewar ta ƙwararriya ta fannin datse na'ura ko wacce kala ce duk da kasancewar ta
Makauniya amma Allah ya bata baiwar sarrafa na'ura ko wacce kala ce. All in (ABU_MALEEK).
Tura ƙofar Ya Heemu yay kaɗan tare tura kansa ciki bakinsa ɗauke da sallama can
ƙasan maƙoshinsa, Ummi dake zaune saman Dadduma tana azkar ta ɗago kanta ta
kallesa domin tasan komai na É—an ta.
Is hardly ya shiga damuwa ta kasa ganewa duk da kasancewar sa mutum mai zurfin ciki.
Ɗauke kai tayi bayan ta kalli ƙyakkyawar fuskarsa mai cike da haiba da kwarjini haɗi da
nutsuwa.
Shigowar ciki yay ya zauna gefenta yana tanƙwashe ƙafafuwansa kamar yadda yake
zama gaban Baffa.
A tare suka shafa addu'ar ta juya gaba É—aya tace.
"Mene ya samu jarumin namiji haka"
Shagwaɓe fuska yay yana ɗan gwaɓar da kansa gefe ba tare kuma da yace Komai ba.
Shafa sumar kansa tayi ya sauke numfashi cikin shagwaɓa da kuma soyayyyar mahaifiyarta sa
yace.
"Ummi yunwa na keji"
Zare ido tayi tana kallonsa tace.
"don't telling me tun safe ba kaci komai ba"
Lumshe idanunsa yay yana É—aga kansa.
Ba tace komai ba ta miƙe tsaye tai waje not too long ta dawo ɗauke da tray.
Plate ta É—auka ta haÉ—a masa White rice and Sauce with meat shawarma wacce tasha
kechop, sai strowbeery juice mai sanyi.
Shawarman yaci kaÉ—an kana ya shanye juice É—in gaba É—aya yana lumshe idanunsa.
Lallai uwa tana da daÉ—i dole wanda ya rasa tashi yay kuka, sosai zcyarsa take masa zafi
amma Yanzu yaji dama².
Runtsa idanunsa yay sbd tunawa da Safa yay da yanzu suna nan kwance duk akan cinyar
Ummi tana shafa kansu tana masu labaran da masu daÉ—i da nishaÉ—i amma yanzu ba ita.
Ya rasa Abbansa ya rasa Safansa farin cikin sa.
Kallonsa Ummi tayi tace.
"Just pray for her"
Ta faÉ—a tana janye idanunta daga kansa domin ta fahimci halin da yake ciki.
Idanunsa ya buɗe kamar ƙaramin yaro yace.
"Ummi!!"
"Na'am Zaki na" Ummi ta amsa mai tana duba saman wayarta taga Anuty Meera ke kira kuma
vedio call ne, connecting tayi fuskar Anuty Meera ta bayyana tana É—an sakin murmushi tace.
"barka da dare Yaya Ruma"
Murmushi Ummi tayi tace "Yawwa Meerah ya daughter da jiki?"
Shiru Meerah tayi sai kuma tace
"har yanzu Ban ganta ba, amma dai Baffa yace tana Asibitin ƙilan sai zuwa gobe"
Ummi tace
"Ikon Allah, kuma shine baki faÉ—an ba?"
Aunty Meera ta kalli Ya Heemu sai kuma tace
"Kai har yanzun baka girma bane, kaga yaro da son jiki"
Ta faÉ—i hakan ne domin ta share tambayar da Ummi take mata.
Mirginawa Ya Heemu yay tare da ƙura mata ido zare masa ido tayi kamar yadda yake mata
dry ta masa a fili yace.
"Ikon Allah"
Dry tai masa tace "kana zaune zan zama Grandmother wlh yaro kaci gaba da nuna
ƙuruciyar ka"
Taɓe baki yay haɗe da runtsa idanunsa sbd gaba ɗaya yama manta da batun wata
AYUSHERRH tana Asibiti.
Kallon Ummi yay yace
"Ummi dan Allah sallami mai bakin akon nan"
Zare ido Ummi tayi tace
"Ya Heemu zanci mutuncin ka, Meerah fa Uwa ce a wajan ka, ko dan ka ganka ƙato kamar
yadda Little take cewa"
Juyawa Aunty Meera baya yayi ya kifa fuskarsa a cinyarsa Ummi yana sauke �oyayyiyar
ajjiyar zuciya da son kawar da abinda yake ransa.
Sun daÉ—e suna mgn har Ya Heemu ya fara É—an bacci sbd gajiyar da yay yau.
Bayan sun gama Ummi ta shesa Kallonta yay yace
"Ummi dan Allah ni yaro ne? Why duk zasu kirani da yaro basu san cewa Namiji baya kaÉ—an
bane?"
Kallonsa tayi tana girmama Ƙarfin halin Ya Heemu, sai kuma ta ɗauke kai tace
"To suwaye masu cewa zaki na yaro kuma?"
HaÉ—e fuska yay yace
"Ga wannan uwar waccar aljanan yarinya then Mumy"
Kallonsa tayi tace
"To Mumy ka nuna mata ƙarfin iko irin na ɗa namiji, kuma ka nuna rashin kunya da kuma
zaƙewa wannan dalilin yasa tace haka, kuma gareni Nima anfi ƙarfi na ne, kamar yadda
akafi ƙarfina a auran Murgayiya Safa, shiyasa na zuba ido amma sam ba'a san raina ba"
Miƙewa yay yana kallon kansa gaba ɗaya ya zama yaro a gaban Ummi yace.
"To nidai nasan na huce yadda duk suke tunani wlh, kuma zan basu mmki, yanzu dai Ummi ki
tayani da addu'a akwai aiki mai wahala a gabana"
Bai tsaya jiran mene za tace ba yay waje yana faÉ—in "night Ummi"
Bayansa tabi da kallo yana faÉ—in "kai addu'a ka kula da kanka"
Washe gari a can asibiti Moha na zaune ta sauya kayan jikinta zuwa black Arabian abaya mai
kyau ta É—ura hula a saman sumar kanta, tai kyau sosai sbd ramar da tayi ta koma wata
shiru² ba walwala sam a fuskarta sai kallon kowa da take.
Time to time kuma tana ɗago kanta zuwa ƙofa kamar mai jiran taga wani yazo.
Tea cup ne a hannunta yasha madara tana Sha a hankali tana lumshe idanunta, Anty Suwaiba
na gefe tana mgn da Inna sai Ya Omer wanda shigowar sa kenan daga wajan Dr ya zuba mata
idanunsa yana jin soyayyyar ta sosai a zcyarta.
Ƙarar buɗe ƙofa taji da sauri ta ɗago kanta sai kuma ta sauke tana jan siririn tsaki.
Hannah ce da Amatu suka shigo ba jimawa kuma suka fita.
Anty Suwaiba ba ta fita domin karɓuwa Moha pad, Inna ma fita tayi room ɗin ya rage daga
Ya Omer sai ita.
Sauke numfashi yay kana ya miƙe ya dawo kusa da ita, ganin zata ajjiye mug ɗin yasa ya
amsa tare da ajjiye ya zauna very close to her yace
"Sweetheart ya jikin naki?"
Ba tare data kallesa ba tace "Allahamdulillah"
Hannu ya miƙa zai riƙe nata ta ɗan zame da mmki ya kalleta domin yaga ta ɗauko
wasu sabbin halayya wacce bai santa dasu ba.
"Uhm I'm your husband sweetheart, kin san yadda nake sonki kowa? Ki barni naji É—umin
jikinki babu abinda zan maki"
Ya ƙare maganar yana shirin haɗata da jikinsa, kukan shagwaɓa ta sanya masa bai
tsaya bi takan kukan nata ba, ya shiga ƙoƙarin rungome ta domin sosai yake azabtuwa
da soyayyarta ga wasu sabbin feelings daya samu kansa a ciki.
Yana shirin rungome ta aka turo ƙofar aka shigo, sautin kukanta ta ƙara tana zame jikinta
domin tuni ƙamshin turarensa ya gama shaida mata zuwansa.
Tsaye Ya Heemu yay yana sanye da wasu blue É—in suit mai kyau sai lonh long sleeve ta ciki
ya É—aura black É—in necktie a wuyansa hannunsa yana zube gaba É—aya a cikin aljihun sa.
Wajan aiki zai tafi amma faÉ—an Ummi na yazo ya duba jikinta yasa dole ya shigo.
Ganin da gaske dai Ya Omer bazai daina abinda yay niyya ba yasa yay gyaran murya kamar
bai so yace.
"Mrng Yah"
Sakinta Ya Omer yay yana faÉ—in "A'a kai ne zuwan yaushe?"
Sarai yaji zuwansa domin kaf family ƙarya ne suce basu san turaran Ya Heemu ba.
Shiru yay baice komai ba, sai kuma ya juya ko kallan Moha bai ba, ganin zai fita yasa tace "Ina
kwana Ya Heemu?"
Banza yay mata kana yasa kai yay ficewarsa.
Arman kam lokacin da Uncle ya faÉ—a masa abinda yake faruwa kuka ya sanya sbd cin zarafin
sa da akai tashin hankali ya shiga sosai, yana faÉ—in wannan ai raini ne shi me yasa bai ce
yana son Ummi ba tunda itama bata da aure wlh indai yana raye sai ya kashe wannan auran
kuma sai Ya Heemu yasan yaci zarafin mahaifiyarsa.
Abban Arman yana tsaye shida abokinsa da waya a kunansa yace "Kina ganin idan muka
É—auke yarinyar nan zai iya sakin Mannal?"
Daga can ɓangaren tai dry tace "Moha ita ce rauninsa amma ba kowa yasan da wannan ba,
dan baya bari a san cewa itace rayuwarsa, nasan Tabbas idan ka É—auke Moha babu shakka
zai sakar maka mata"
Jinjina kai yay yace "Yanzu suna asibitin ko? Domin bana son ɓata lokaci sam"
Ta cikin wayar tace masa "eh room 111"
Abban Arman dry yay yace "Ashe bani kaɗai ne maƙiyin Ya Heemu ba, ashe a ƴan
uwansa ma akwai wanda basu son sa?"
Yana faÉ—in hakan ya kashe wayar ya kallo abokinsa yace "Captain Ibrahimul Khalel ya shiga
hannu kai musu waya kace masa suje Asibitin"
Har bayan asar Ya Heemu bai dawo gida ba Arman yay masa kira yafi ashirin amma bai
É—auka ba.