Showing 33001 words to 36000 words out of 54278 words
Chapter 12 - AUREN FANSA BY NIMCY COMPLETE HAUSA NOVELS
ba Tabbas zan maka"
Lumshe idanunsa Ya Heemu yay yana tsotsar laɓɓansa wanda suka gama yin jaaa sbd
azabar da yake gana masu wajan cijesu.
Numfashinsa na fita ɗai ɗai yana samun daidaito a tsakiyar ƙahon zcyarsa wacce take
wassafa masa dukkan abinda yake yana fesar da kuntun numfashi mai zafin gaske tare
matsawa sosai wajan Baffa nasa cikin ƙasaitacciyar muryarsa wacce ya gama dai-dai ta
yace. "Aure na keso ka nema min, Nima yau na keson Auran ya kasance"
Jinjina kai Baffa Yay domin daman abinda yake jira kenan bashi da Burin daya huce ya É—auki
baƙaƙen yaran Ya Heemu wanda yake fatan su ɗauki baƙar fatarsa sbd jar fatar ta
ishi idanunsa da gani.
Yana Murmushi yace
"Kada ka damu gaya min Wacece wacce kake so, kuma Æ´ar ina ce waye mahaifinta"
Idanunsa ya lumshe yana kokawa da Numfashinsa wanda ya ke son fallasa a sirin zcyarsa
yace.
"Baffa Mumyn Arman na keso"
Ba Baffa ba hatta Moha da take ƙarama sai data ɗaga kai ta kalli Ya Heemu haka Ya
Omer da sauran mutanan cikin É—akin.
Sam Baffa bai mmki ba sbd Uncle É—in Mannal ya jima da faÉ—a masa, kuma ya amince da
haka sbd babu haramci ciki, fiyayyan halitta ma ya auri wacce ta girmesa so dukkan abinda
za'ai koyi dashi bai huce nasa ba, kuma daman shekaru ai lamba ce kawai.
Kawo Shuriem yace "Khalel mariƙiyyar taka? Mahaifiyar Arman best friend ɗin Hjy Ruma
fa?"
Ko kallan inda yake Ya Heemu bai kalla ba Baba Haroon yace
"ikon Allah kenan"
Uncle Aliyu kam Shiru kawai yay dan ba komai kake jin yay mgna ba, sai abu mai muhimmanci
yanzu ma har yay Shiru sai kuma yace.
"Son a shekarunka? Baka son mure ƙuruciyar ka ne? Mannal fa, this is difficult dear age
mate É—in Mahaifiyar ka"
Alhj Al'mustapha yace
"Ai age is just a number ba dai shi yaji ya amince ba to Allahamdulillah ai, kawai ku saka
albarka is better than talk"
Baffa yace "Aliyu kiramin Mahaifin Mannal"
Ba musu ya kira ya bawa Baffa suka gaisa Suna jin sanda mahaifin Mannal yace "ikon Allah"
Ya Heemu kam jikinsa yaja zuwa na Baffa yana yanayinsa na sauyawa ya shiga tasbihi a ransa
yana ƙara kwantar da kansa jikin Baffa.
Kano state/Nassarawa G.r.a
Mannal na cikin É—akin ta ta sauya kaya zuwa sleeping dress Black Silk short robe
Companyn La Perla.
Sai Aquaholic Slippers bedroom slippers kenan, ta rufe kanta da wata tattausar red hula mai
gashi.
Tana zaune saman kujera tana operating system É—inta sbd duba oder da tayi daga Dubai
zuwa 9ja.
Cikin nutsuwa take danna keyboard ɗin system ɗin tana ƙara zaɓar wasu sabbin kaya
wanda zata zuba Mall É—inta.
Yadda take É—an sauke ajjiyar Zcy da sauri da sauri kaÉ—ai zai tabbatar maka cewa bata cikin
hankalinta.
Amma a zahiri ka kalleta cewa zakai babu abinda yake damunta jan da idanunta yay ta É—iga
masa wani abu ya washe ta wanke fuskarta tass.
Amma har yanzu tsoro da kuma fargabar abinda zaizo ya dawo take domin tunda Dad É—inta
ya fita mgnar aurenta bai dawo gida ba shiyasa tsoro da fargaba shigeta sai dai bata bari yay
tasiri a zcyarta ba bare abin ya taɓa rauninta.
Hamdala kawai take ga Allah domin da ace Ya Heemu ya samu nasara a kanta gwamma ko
É—an garuwa ne Dad É—inta ya bata bare kuma É—an uwanta Sufyan.
Turo ƙofar bedroom ɗin nata akai aka shigo tare dayin sallama.
Ba tare data É—ago kanta ba ta gyara zaman farin siririn glass É—in idanunta wanda suke
ɗan ƙara mata ƙarfin gani.
Kafin a hankali ta miƙa hannu ta ɗauki mug ɗin gabanta wanda yake ɗauke da
haÉ—in fruits wanda yasha fresh milk.
Zame mug É—in tayi cikin nutsuwa da É—an dakewa tace "Wasalamu alaiki"
Kallonta Anuty Lubna tayi kafin tace.
"Dad É—inki na son magana dake"
Jinjina kai kawai tayi tare da rufe system É—in ta É—auki hijab ta sanya saman kayan baccin
tabi bayan Anuty Lubna.
Downstairs ta sakko ta samu Dad É—inta zaune yana sanye da Jallabiya yana kallon tafsir
É—in Sheikh Imam Deedat Balarabe.
Sai coffee dake gabansa da kuma gashasshen naman zabo.
Zamewa tayi gefen ƙafafuwansa ta zauna tana ƙasa da kanta zcyrta na ɗan bugawa.
Gyara zama yay sosai ya bata dukkan nutsuwarsa yace "Khadijertou matsayin wa nake
gareki?"
Kanta a ƙasa tace "You're my father Dad!"
Jinjina kai yay yace
"Good"
Kallonta ya ƙarayi yace
"A matsayina na Mahaifinki kamar yadda kikace a karo na biyu na aurar dake, daman na farko
bawai dan ina so bane, na rabu dake ne sbd ke zaki zauna dashi, a yanzu kuma nina zaɓa
maki miji wanda zaiyi dai-dai da rayuwarki, na san har abada bazan taɓa dana sanin wannan
auran ba koda ke zai zamana anyi maki ba dai-dai ba, wannan bai daman ba in dai ba wanda
aka aura makin bane yace baya so"
Ita dai kanta a ƙasa amma sam bata gane komai abu ɗaya ta fahimta shi ne Dad ɗinta
ya É—aura mata Aure da Sufyan.
Kasa motsi tayi sai Ajjiyar zuciya da take saukewa, kafin ya ta É—aga kai tace
"Dad kana da ikon yimin komai, nasan cewa baka son Abban Arman amma soyayyyar da nake
masa ne yasa ka amince dashi, Dad indai zaka samun albarka ka daina fushi dani na amince
da Sufyan matsayin miji"
Tattausan Murmushi Dad Yay mata yana shan coffee É—insa ya kalli Anuty Lubna yace "My
dear explain to her"
Yana faɗin haka ya miƙe tsaye tare da nufar part ɗinsa.
Shiru Anuty Lubna tayi sai kallon juna kawai da suke, jin shirun yay yawa yasa Mannal cewa
"ki faÉ—a min menene, me kuke hiding keda Dad?"
ÆŠauke kai Anuty Lubna tayi tace
"bada Sufyan aka É—aura maki Aure ba da Captain Ibrahimul Khalel ne"
Miƙewa tsaye Mannal tayi tana nanata sunan can kuma tace
"Kamar dai na san sunan amma waye haka nakasa fahimta waye ne Captain"
Cikin tausayi da kuma rashin adalcin da akai mata tace
"Chief of Army Ibrahimul Khalel Ibrahim, wanda a yanzu ya sauya matsayi zuwa *Flight Officer*
ma'ana dai (Ya Heemu)".
Girgiza kai Mannal ta fara idanunta ya sauya kala fuskarta ta sauya kala tai jajir.
Jikinta ya É—auki rawa tana jin zcyrta a cunkoshe idanunta ya fara duhu yana janyewa, bakinta
na rawa tace
"Khalel? Ya Heemu my son?"
Sai kuma tai baya ta faÉ—i saman kujera babu numfashi, salati Anuty Lubna ta sanya da sauri
ta fara kiran Dad ɗin Mannal kafin ta ɗauki ruwa mai sanyi ta shiga sheƙa mata, Dad
kam yasan za'a rina yasan dole za taji wani iri amma bashi da wani zaɓi wanda ya huce haka.
Yana da tabbacin wata rana zatai masa gdy wannan auran zata zo masa da yaran data haifawa
ɗan riƙon nata kuma mijinta a yanzu.
Mumy zama tayi kamar mahaukaciya ta shiga ihu tana fasa dukkan abinda tayi karo dashi.
Fitowa yay cikin nutsuwa da kamewa haÉ—i da kwanciyar hankali amma fuskarsa a É—aure
take tamau ba walwala kamar baƙin hadari.
A karo na farko yana sanye da wani tattausan farin voyal fari ƙal mai manyan zane sumar
kansa sai sheƙi take sai kwance har ƙasan wuyansa.
Ya zura Dukkan hannayensa cikin aljihun wandon kasancewar rigar half body ce mai
ƙaramin hannu.
Kana ganin kuma farar singlet É—in dake jikinsa.
Sai baza ƙamshin turaren Arabian Ohud yake.
Duk abinda yake idanun Ummi a kansa da Anuty Meera wacce zuwanta kenan.
Sam bai kula dasu ba ya nufi downstairs zai sauka yaji Muryar Ummi tace.
"Ohh hello!"
Tsayawa yay tare da zaro hannunsa na dama yana É—an sosa kansa da key É—in motarsa.
Zama yay a armchair yana taune leɓansa tare da fesar da iska a tattaushe cikin sabuwar
miskilar Muryarsa yace "Ummi"
Kallon tsaf tayi masa fuska ba walwala tace.
"Ashe baka da hankali Ibrahim? Ashe nice bani da hankali da nake tunanin kasan me kake?"
Lumshe idanunsa yay kana ya buÉ—e kamar bazai mgn ba yace "Ya rabb! Me Ibrahim yay da
wannan sanyin safiyar Ummi?"
HaÉ—e fuska tayi tace "Kayi aure ba tare dana sani ba, amma ba wannan ne matsalar ba ace
ka rasa wacce zata aura sai sa'ar uwarka? Kace kayi aure kenan? Kaga bana baƙin ciki da
auran infact ma Am happy billahi amma wanne abu kayi me kaiwa Arman a matsayinsa na
babban abokin ka? Wannan adalci ne ko mene ace ka auri mahaifiyar Amininka Goodness" Ta ƙare maganar tana sauke numfashi sbd sam bata iya faɗa ba bata kuma jure masa.
Zamewa yay ya É—ura kansa saman cinyarta tare da kama hannunta ya É—ura saman sumar
kansa Muryarsa bata fita sbd abinda ya keji a zcyarsa wanda yake fama dashi Shekara da
shekaru baya jin kuma zai iya rabuwa da abun domin mganin abun ya suɓuce masa.
Cikin dakewa da juriya yace
"Ayyah! Ummi kada ki fara da haka ki shafa kaina ki sawa Ibrahimul Khalel É—inki albarka,
kada ki manta hakan ba kaifi bane domin shekaru number ce, kuma hakan bazai taɓa zama
haramun ba, sau tari ni mutane suke haramta abinda ya zama halak ga mutane, miye laifin Ya
Heemu dan ya auri age mate É—in Umminsa, Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama shima
ya auri wacce ta girmesa kinga hakan ba laifi dan Allah Ummi kada kice komai ki sawa Abokin
ki Albarka, kuma na wannan Auran...,"
Sai kuma yay Shiru Anuty Meera tana jan numfashi tace "Khalel kalle ni nan?" Kallonta yay
yana jiran yaji ita kuma mene za tace
"Ina biye maka ne sbd sanin halinka, na sanka sanin da kai kanka baka san dashi ma, mai yasa
a gabanka kuma akan idanunka kana ji kana gani zaka bari Aysuhtul humaira ta auri waninka
ka sanya ido ka zama masu sheida aure ko?"
Miƙewa yay ba tare da yace komai da sauri ta Miƙe tace "mgn nake kana jina"
Ba tare daya kalleta ba yace "Ke ba'a gidan Mijinki kenan ba ne? To ita jiƙata zaki kisha da
ba zaki aurar da ita ba?"
Gabansa taja ta tsaya idanunta cike da ɓacin rai tace
"Kai kasan a girme na girme ka, na kwana da sanin kana hana idanunka bacci akan zazzafar
soyayyar da kakewa Moha, ko kuma so kake ka cutar da kanka akan abinda kake da iko akai?
Nasan ciwon zcyr daya kamaka duk a dalilin Aysuhtul humaira"
Da sauri Ummi ta miƙe tsaye tana dafe ƙirjinta jikin ciwon zcy yasa hankalin ta ya tashi
kuma ma wai Ya Heemunta keda wannan wahalallan ciwon.
Ya Heemu kam ƙuri Yay wa Anuty Meera da ido kafin ya ɗan taune bakinsa ya saka
hannayensa ya É—aga Anuty Meera cak ya matsar da ita gefe da sassarfa kuma ya fara taka
strains É—in yana haÉ—a bibbiyu.
Yana shiga motarsa Wayarsa tayi ƙara connecting yay da bluetooth cikin fesar da iska ya
shiga danna wani mahaukacin horn kana yay waje da gudu yana faÉ—in "Uhm Wasallamu
Alaika Dad"
Dad yana zaune yana jin yadda Mannal ke fashe fashe yace "Ibrahimul Khalel ka hanzarta
zuwa ɗauka kan matarka, domin dukkan abinda data ƙara fasa min a gida kai ta
ɗurawa nauyi domin saika biyani, idan ka ɓata lokaci kuma zaka zo ka sameta a waje"
Yana faɗin hakan ya kashe kira, wani ƙyakƙyawan tsaki Ya Heemu yaja domin shi ya
gama da wannan shirin barin ƙasar yake ma, domin idan ya zauna Tabbas zcyarsa zata iya
yin bindiga.
Amma dole ya zame masa ya É—auko ta tunda abu yake nema gareta.
Gidan Baffa ya nufa domin yi masa sallama, yana shiga yaga ba kowa tsakar gidan juya
idanunsa yay kamar zai koma sai kuma ya nufi cikin É—akin Baffa a ciki ya samu Inna Shoona
da Hannah sai Amatu budurwar Areef.
Idanunsa ne ya sauka akan Moha tana kwance jikin Baffa yana mata tofi yana shafa mata,
jikinta gaba É—aya ya saki numfashinta na wani irin fita da sauri kallo É—aya yay mata yasan
cewa ciwon ta ne ya motsa wanda ta gajesa wajan mahaifiyarta.
Inna tace "Yawwa Mijin yanzu ake ta ƙoƙarin kiran mijinta number baya tafiya wai yaje
Zaria"
Bai ce komai ba ya juya zai fita sbd he can't wait any longer idan yace zai tsaya za'a iya samun
matsala, salatin da Inna ta rafka shiyasa Ya Heemu jiyowa a 180 bai tsaya jiran komai ya
sunkuce ta zuwa jikinsa ya riƙeta sosai jinta jikinsa yasa ta numfashinta ƙara sarƙewa
ba kin Ya Heemu na rawa yace "No please Humairahhhhhh!" Sai kuma yay waje kai tsaye
asibiti ya nufa da ita aka sanya mata drip akai mata injection yana zaune yana ganin Ummi
dasu Kawo Shuriem na kiransa yaƙi ɗagawa daga ƙarshe kuma Alhj Al'mustapha ya
kira shima yaƙi ɗagawa, ana gama yi mata komai har lokacin bacci take ya ɗauke ya
nufi Kano da ita tana kwance a saman kujera ya É—ura kanta a cinyarsa.
Bai isa Kano ba sai bayan Asr lokacin harya kashe Wayarsa sbd kiran da Ya Omer yake masa.
Yana fitowa daga motar tana farkawa ba tare da yace komai ba yay gaba ganin hakan yasa ta
shiga taka ƙafafuwanta a hankali tana jin jira na ɗibanta, a bakin ƙofar shiga parlo suka
haÉ—u da Dad, Dad ko sauraran Ya Heemu bai ba ya fice abinsa.
Mumy har lokacin fashe fashe take duk ta yayyanke ta fita hayyacinta sai faÉ—in É—an cikina
shi zai zama mijina hauka ake? HarÉ—e hannayensa yay ya tsaya cak tsakiyar Parlo yana
kallon ta yasan cewa tana sane take dukan haukan ta É—auka hakan zai sanya Dad wargatsa
auran, Wata jibgegegiyar mage ce ta fara ihu sbd Glass É—in daya cake ta kai tsaye kuma
magen ta nufi inda Mannal take, cak Mumy ta tsaya da abinda take idanunta ya firfito da sauri ta
juya zatai waje suka haɗa ido da Ya Heemu wanda yake raɓe sai Moha da take gefensa
kana Kallonta kasan cewa tana cikin halin jinya.
Tsayawa Mumy tayi shi kam Kallonta kawai yake da kayan jikinta domin ko bra babu tun kayan
baccin data sanya jiya ne ƙilan ko sallah ma ba tayi ba.
Wani kuka magen tayi tana jijjiga hakan yasa Mumy ƙara yin gaba idanunta a rufe tsoro ya
kamata don a duniya babu abinda take tsoro irin mage, kusan hakan take ga Moha domin tunda
taji kukan magen hawayen tsoro ya fara zubu mata ta ƙara matsawa bayan Ya Heemu
kamar zata riƙesa amma tana jin tsoron ruwan masifar sa. A hankali ya fara takawa zuwa inda Mumy take yana gab da ƙara sawa magen tai wani ihu
tare dayin tsalle.
Mumy da Moha a tare suka saki ihu kowa yayo kan Ya Heemu a dai-dai lokacin kuma magen ta
sauka bayan Mumy hakan yasa Mumy tayi kan Ya Heemu tana sakin wani firgitaccen ihu, Moha
ma tsoran ne ya kamata tayo wajan Ya Heemu a tare suka rungomesa Mumy ta rungomesa ta
kama Moha ta rungomesa ta baya da sauri ya runtse idanunsa yana fisgo Numfashinsa tare da
ƙoƙarin zare Mumy daga jikinsa ita kuma tana ƙara shigewa jikinsa tana tura fuskarta
a ƙirjinsa.
Team Mannal And Ya Heemu
Or
Team Moha And Ya Heemu?
Kowa wanne team su faÉ—i ra'ayin su.
Dan Allah share fisabilillahi
*ABU_MALEEK*
WANDA BAI PAYMENT YA GAGGAUTA YI DOMIN SAMUN DAMAR SHIGA VIP AKAN 500 MA
DADIN 1K WANNAN BUNONZA CE KAFIN NOVEMBER YA ƘARE 08119237616
11/30/21, 9:05 AM - Ummi Tandama😇: 🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈
*AURAN FANSA*
NA'IMA SULAIMAN SARAUTA
Nimcyluv
I'M HOT🔥LIKE A HEATHER😂 LIKE BOM🙌��
She's called me *Piano*, *Snow* har dasu *Muciya* 😂 And i like the name nasan duk cikin
so ne, to this page da mai page ɗin da page ɗin duk na kine🥲� _DEDICATED TO
YOU_ DEAR SHALELE UWAR ƊAKI, OUR MENTOR🥰 *RAMLERH MAI_DAMBU* MUCH
LOVE STAY BLESSING😉
Runtse idanunsa Yay yana mai jin yadda zaratar matan sukai masa ƙawanya ta gaba da
baya.
For the frist time daya ji wani kalar abu na tsarga nasa tun daga yatsarsa ta ƙafa zuwa
tsakiyar kansa.
Ba komai yadda haddasa masa hakan ba sai yadda babbar mace ajin farko ta bashi wata
ƙyakkyawar rungoma ta gabansa.
Yayinda yarinya ɗaya shakaf mai jini a jiki mai cike da ƙuruciya ta bashi wata lafiyayyiyar
rungome ta bayansa duk a lokaci guda.
Yana jin yadda Moha ta lafe a bayansa tana sauke wahalalliyar ajjiyar zcy jikinta sai rawa yake
sbd razanar da tayi.
Cikin wahala kuma take fusgar numfashinta jikinta ya ɗauki rawa ga wani zazzafan zazzaɓi
daya kawo mata ziyara lokaci guda wanda zafin zazzaɓin ke fita yana ratsa rigar jikin Ya
Heemu yana shigewa cikin jikinsa.
Mannal kam tsoran yawa yay mata ga yunwa ga gajiyar data tarawa kanta duk ya saukar mata
ya fara tambayar lfyarta.
Tsananin firgicin data shiga ne yasa numfashi fara fita da saurin kusan suman tsaye tayi lokacin
da magen tayi dirar mikiya a saman wuyanta ta shiga gurnani tana É—aga jela ga jini na zuba a
jikin jelar ta ta.
Ya Heemu kasa motsa wa yay sbd yadda magen take wani kalar kuka tana buÉ—e bakinta tare
da saita fiƙoƙinta tana shirin kai cizo.
Ya Heemu Ajjiyar zuciya ya sauke yana mai buÉ—e manyan idanunsa tare da cije bakinsa, a
hankali yakai dubansa ga magen dake Shirin kaiwa Mannal cizo wacce dalilin hakan ya sanya
ta fara ficewa a hankalinta.
Fesar da iska ya shigayi yana kallon yadda magen take buɗe baki tana miƙar da gashin
jikinta tare da fito da fiƙoƙinta.
Gaba ɗaya faracen ƙafarta sun fito, ga mmkinsa sai yaga ta fara maida hankalin ta kan
Moha dake maƙale a bayansa.
Hannunsa yake cike da jarumta da kuma zafin nama yana mai ƙara riƙe Mannal wacce
numfashinta ya É—an fara tsayawa.
Kafin yakai hannunsa ta daka wani tsalle ta sauka a bayan Moha wata gigitacciyyar ƙara
Moha ta sanya tare dayin Ajjiyar zuciya jikinta ya saki.
A kuma za bure Ya Heemu daya gama fusata da iskancin magen ya juya