Showing 18001 words to 21000 words out of 54278 words
Chapter 7 - AUREN FANSA BY NIMCY COMPLETE HAUSA NOVELS
duniya idan ba Abban Arman ba, bata jin akwai wani É—a namiji da zai gamsar da ita tasan
cewa ita É—in mai Lfy ce kamar kowa, idan ba Abban Arman ba babu wani É—a namijin da
zataiwa surutu akan gadon aure bare kuma ƙaramin yaro ɗan talili like Ibrahimul Khalel.
Wani ƙaramin tsaki Ya Heemu yaja yana mai fesar da iska daga cikin bakinsa haɗe da
tura dukkan hannayensa cikin sumar kansa yana hargitsa wa, domin samawa kansa nutsuwa.
Domin idan yace zai mgn Tabbas zai faÉ—i abinda bai dace ba, amma ya lura sam bata gama
fahimtar waye Ibrahimul Khalel ba.
Yaga alamar su take yay tai mata ihu a aka tana bashi ciwon kai.
BuÉ—e narkakkun idanunsa yay wanda suka É—an sauya launi zuwa jaa, ganinsa ya mayar
kan Moha wacce ta maƙale sa wanda yana da tabbacin da a hayyacinta take ba zatai hakan
ba.
Shima bazai taɓa hakan ba, yana tausayinta ne kawai yanzu sbd ciwon dake damunta wanda
ta samesa wajan Mahaifiyar ta.
Numfashi taja da ƙarfi tana danna kanta cikin ƙirjinsa sbd Numfashin da taji ya tsaya
mata.
Ba tare daya kalleta ba ya ɗura tattausan hannunsa saman ƙirjinta yana ɗan danna
mata domin samun sauƙi.
Lumshe idanunta tayi sbd daÉ—in da yaji kafin ta buÉ—e idanunta tare da sauke su akan
kayakkyawar fuskarsa mai kyau.
Hawayen da bata san na menene ba suka shiga sakko mata, kafin ta kama hannunsa ta riƙe
sosai muryarta na rawa sosai tace.
"Ya...Ya Heemu!!!"
Sai kuma tayi shiru tana ƙara riƙe hannunsa, firgitattun idanunsa masu sanyi da kuma
daÉ—in kallo ya sanya saman fuskarta yana kallon yadda fuskarta tai wani haske na abun
mmki ga wani kyau data ƙara, har wani yellow take.
Kallonta kawai yay bai ce komai ba, sai É—an gajeran tsaki daya saka yana mai taune
leɓansa yana huce takaicinsa a kansu.
Kamar daga sama yaji tace "Meyesa ka tsaneni Ya Heemu? Me nai maka? Meyesa baka sona
kamar yadda kake son Æ´an uwa na?"
Lumshe idanunsa yay yana dafe kansa ƙoƙarin zame ta yay jikinsa sai kuma ya fasa sbd
tarin da yaji ta nayi tana Miƙewa sbd azabar da ta keji a ranta.
Riƙe ta yayi sosai yana bubbuga bayanta a hankali sai lokacin ya fara kallon kayan jikinta,
itama kayan bacci a jikinta sunyi mata kyau sosai an É—aure mata sumar kanta da ribbon.
Ga matasan brest ɗin masu ɗaukan hankali ciff dasu a ƙirjinta.
Ɗauke kai yay yana mai jin wani iri a jikinsa abinda bai taɓa ji ba.
Jan numfashi tayi tace.
"Ya Heemu" shiru tayi kana tana rirriƙesa tace "I hate you Ya Heemu, bana son ganinka, Ya
Omer ya fika a waje na, yana sona yana son farin ciki na, amma kai ka tsane ni bayan ni É—in
Æ´ar uwar kace gaba da baya, Æ´ar uwa ta wajan uwa Æ´ar uwa ta wajan Uba, na tsaneka Ya
Heemu bana son ganinka ka mayar dani wajan Ya Omer ko Ummi, bana sonka" Saurin rungome ta yay jikinsa na rawa yana fesar da numfashi bakinsa yana ɓari yace.
"It's okay Humairahhhhhh"
Da raguwar ƙarfin ta tasa hannunta ta shiga dukansa a ƙirjin tana faɗin.
"I hate you, ban son ka Ya Heemu"
Mannal dake waje a durƙoshe tace "Yeah, i hate him too"
Ƙara matseta yay a jikinsa idanunsa tuni sun sauya kala yace "Love me or hate him is not
problem"
Ya faÉ—a yana sanya mata hanunsa a baki da niyyar rufe mata baki, yatsarsa ya zame ya
faÉ—a cikin bakinta, datse bakinta tayi tare da haÉ—e teeths É—inta ta sakar masa cizo sai
kuma ta fashe da kuka ta shiga tsotsar yatsar tasa ita É—aya sai ajjiyar zuciya take saukewa.
Murmushi Yay mai cin rai yana jin azabar da yatsar take masa ga yadda take tsotsar masa ita
kamar wacce take shan nono.
Baya yayi yana jin mutuwar jiki daurewa yay dan bai son abinda ke zcyarsa ya bayyana kansa
ba tare daya shirya ba.
Gyara zama yayi tare da ita a jikinsa kana ya danna horn, sarai tasan da ita yake amma tai
banza, cije lips ɗinsa yay yaga alama so suke su caja masa ƙwaƙwalwarsa, sauke
glass ɗin motar yay ƙasa tare da ɗan leƙawa ya kanta durƙoshe taɓe baki yay
yana girmama girman kai irin nata. Cikin kuma kaushasshiyar Murya mai amo yace.
"Wlh kika bari Ya Heemu ya fito zaki sha mamaki"
Banza tai masa dan ba tajin akwai abinda zai sanya ta miƙe.
Kallonsa ya mayar kan Moha yaga tana sauke numfashi a hankali alamar tai bacci abinka da
mara Lfy.
Fitowa yay da ita a hankali tare da buÉ—e back seat ya kwantar da ita.
Kana ya rufe ƙofar kafin ya dawo ta tashi da sauri ta faɗa gaban motar tana cure jikinta
tare da sauke ajjiyar zuciya.
Ko kallanta bai ba domin bata gabansa aikinsa kawai shine a gabansa wanda yana É—aya
daga cikin dalilin daya sanya ya aureta.
Motar ya shiga tare dayi mata key bayan yay Bisimillah shi kansa yunwar ya keji bare kuma su.
Hanyar Abuja ya É—auka ya fara sharara gudu kamar zai tashi sama.
Sunyi nisa sosai ya juya kaɗan ya kalleta sbd hannunta da yaji a cinyarsa baki ya taɓe ganin
itama bacci yay gaba da ita ga zafin dake fita a jikinta duk alamun yunwa da gajiya sun bayyana
fuskarta sai a lokacin yaji tausayinta.
Suna shigowa Abuja ana sallar Issh�, tsayawa yay a wani mall ya siyi Hijab kana yay masu
takeaway.
Ganin har lokacin bacci suke yasa ya tsaya yana gyara zamansa cikin sauƙi ya jawota
jikinsa kaÉ—an yana mai zare mata rigar jikinta ajjiyar zcy ta sauke kaÉ—an sbd hannunsa
É—aya shafi fatar jikinta shi kam Ya Heemu rufe idanunsa yay dan bai shirya ganin wani abun
haushin ba. Wata duguwar riga fata tass mai kyau ya sanya mata, kana ya buÉ—e ido yana kallon yadda
rigar tai mata kyau sosai, a hankali ya fara duba jikinta yaga inda ta yanke kallonsa yakai ga
ƙirjinta yaga jini na zuba kaɗan a kan nippy ɗinta na dama, mmki yay ko jinin mene
ohhhu, ba tare kuma da tunanin komai ba ya shiga É—aga rigar kaÉ—an kana ya tura
hannunsa, cak ya tsaya sbd hannunsa daya sauka a ƙirjinta a zcyarsa yace
"Ikon Allah, ashe wannan kayan nauyin ne"
Dan shin kuma daya jine yasa ya ɗan dai-dai-ta yatsarta ya shafi kan wata miƙa tayi
kaɗan tare turo ƙirji gaba a ransa yace "To fa, wannan idan ba wasa ba wata rana fyaɗe
zata min"
Murzawa yay kaÉ—an da niyyar goge mata jinin, ita kam Mannal tana can duniyar mafarki gata
ga Abban Arman yana mata messaging a brest É—inta wanda yake mata daÉ—i hakan yasa ta
miƙa hannunta ta ɗurawa kan Ya Heemu a tunaninta Abban Arman ne, tsayawa Ya
Heemu yay yana Kallon ikon Allah ƙoƙarin ja baya yayi yaga ta danna kansa a ƙirjinta
tana sauke numfashi tare da motsa bakinta alamar mgn zatai, gani yay ta kama hannunsa ta
danna saman tsayayyun brest ɗinta tana matsawa Murya can ƙasa tace "Ohh Ya rabb,
suck them my sweet Abban Arman"
Zare ido yay yana ƙara kallon fuskarta a ransa yace "To tsohun najadon naki har mafarki
yazo kenan"
Janye kansa ya fara yi dan yaga bata hayyacinta kafin yay wani tunani ta danna masa brest
ɗinta a bakinsa tare da zagaye hannayenta duk biyun ta rungomesa tana kwaɓe fuska tare
sakin kukan shagwaɓa kamar ƙaramar yarinya tace _"Can you hear this sound? Do you
feel this beat? It is my heart. It is always beating for you. I wish you were with me. I love you and
I miss you"_
Ta faɗa tana ƙara tura masa ƙirjinta bakinta dai-dai kunansa tana fidda wani emotional
sound yace
_"My nights have been cold and lonely since you have left. My days have been unexciting.
Baby,Uhmm! you know that I miss you more than anything in the world"_
Ya Heemu tsayawa yay kallon ikon Allah idanunsa a rufe ya kasa kallon abinda take, amma
bakinsa yana kan brest É—inta.
Ganin yadda take kuka ƙasa² tana beginning nasa akan yay mata abinda ta keso tana
ambaton sunan Abban Arman yasa Ya Heemu haÉ—e bakinsa ya sakar mata cizo a kan nippy
É—inta.
Ƙara tayi tana mai saurin buɗe idanunta tare da faɗin "Auchhhiii Abban Arman what is
this"
Ta faÉ—a tana kai hannunta tare da É—agawa ta shiga murza wajan, idanunta ya cika da
ƙwalla sbd zafin da wajan yake mata sai lokacin ta kula ashe glass ya yanke ta a wajan.
Jin ƙarar mota kuma yasa ta juya tana faɗin "Shine kaƙi sha...," Saurin yin ƙasa tayi
da rigar tana zare ido haɗe da fasa ƙara sbd ganin Ya Heemu da tayi ya ɗan kifa kansa
a saman staring motar yana sauke numfashi, jikinta yana rawa tana sakin kuka tace "Kai ne?
Allah ya isa ban ya..," saurin Kallonta yay taga idanunsa sunyi jajir ba tare daya kalleta ba ya
É—an kalli madubi kamar ance ya kalli Moha yana yana fisga kumfa na fita ta bakinta. Da wani sauri yace "AYUSHERRH" sai kuma yaywa motar key da sauri ya nufi asibitin daya
kaita da safe yana zuwa aka amsheta ta.
Ba jimawa kuma Ya Omer da Ya Areef suka shigo asibitin, sai kuma Ummi da Umma mahaifiyar
Hannah.
Ya Heemu yana zaune gaban doctor yace "Uhm a É—auki nawa" kafin Dr yay mgn Ya Omer ya
shigo yace "Dr nine Mijinta a É—auki nawa"
Miƙewa Ya Heemu yay ba tare da yace komai ba yay waje, Yana fita ƙarasa wajan Baffa
yana masa mgn a hankali kamar mai raÉ—a jinjina kai Baffa yay yace "To ma sha Allah hakan
yayi, ina ƙara baka hqr Ibrahimul Khalel"
Ya Heemu gemunsa yaja yana É—an shigewa jikin Baffa domin shima jinsa yake kamar mara
lfy ga wani ciwo da kansa yake masa.
Ummi kallon É—an nata take kafin tace "Ina Mumyn taku?"
HaÉ—e fuska yay yace "Wace haka?"
Baki Ummi ta riƙe tace "Gidanku Khalel Mannal nake nufi"
Lumshe idanunsa yay domin harga Allah yama manta da batun ta, Miƙewa yay yace "To
bani da wata uwa ni idan bake ba, da Matata kikace zanfi gane yaran Ummi"
Da kallo Umma ta bisa tana Murmushin domin halin Ya Heemu sai shi matar data É—auke
komai nasa cinsa shansa, yay mata fitsari kashi amma ita yake kallo matsayin mata.
Dr ne ya fito shi da Ya Omer Baffa yace "An É—auka?"
Girgiza kai Ya Omer yay yace "Bai dai-dai da nata ba"
Shiru Baffa yay kafin yace "Shi kuma É—ayan fa"
Areef yace "To ni laifi nai maka da baka san sunana ba kaji min tsuhu da iyayi dan Allah"
Dry Umma tayi tace "Banda abinka wake faÉ—ar sunan É—an fari, ka manta sunan É—an
Baffa kaci na Fari"
HaÉ—e fuska yay yace "To nima nawa bai dai-dai da jininta ba"
Gyara zama Ummi tayi tace "Baffa ko Mahaifinta za'a kira"
Ya Omer yace "Ai tun safe ya koma Bangkok"
Kafin Baffa yay mgn Ya Heemu ya Shigo Mannal tana bayansa sanye da Hijab da ƙyar take
tafiya sbd yunwar data keji sam taƙi cin abincin daya bata.
Ya Omer kamar ya fashe akan idanunsa aka É—auki jinin Ya Heemu aka sanyawa matarsa ya
fara shiga jikinta abin tausayi duk ta faÉ—a daman ita bata iya ciwo ba.
Ummi kasa kallon Mumy tayi sbd kunyarta data keji ga abinda Ya Heemu yaja mata, Itama
Mannal kunyar Ummi ta keji sbd abinda ya faru a auran Safa da Abban Arman gashi kuma
yauzo babban ƙawar ta wai ita ta zama uwar mijinta hawayen baƙin ciki ya shiga zubu
mata. Ya Areef fakar idannunsu yay ya É—auki Ya Heemu da Mannal a photo yay posting a I.G da
twitter sai tictok.
Abban Arman na zaune a saman kujera yana ta duba wani m.card da yake ajjiye muhimman
abubuwa a ciki dafe kai yay sbd tunawa da yay ya bawa Mannal Ajjiyar sa.
Yaya zai yi yanzu? Ki marsa zai zuba ya amshi mutincinsa, ko kimarsa zai riƙe ya hqr da
mutumcin sa, kima kimarsa tafi komai amma batun M.card É—in nan zai iya hqr da komai nasa,
dole ya janye Wannan mgnar ya nemi Mannal ya dawo da ita bayan ya amshi m.card É—in ya
ɗan raɓo da jikinta ko na 2weeks ne sai ya ƙara sakin ta domin ya ɗauki alwashin sai
ta durƙosa gabansa a kan idanun ɗan ta koma gaban abokansa ta nemi afuwarsa sannan
zai dawo da ita Ba shi da Burin daya huce ya sauke mata girman kanta duk da cewa yana sonta
fiye da komai domin babu wata mace da zata rufa masa asirin da Mannal ta rufa masa kuma
yana da tabbacin babu wanda zata faÉ—awa sirrinsa (Anya?).
Wayarsa ya ɗauka ya kira number ba kunya amma taƙi shiga hqr yay kunna network kai
tsaye ya shiga tictok posting É—in farko yaci karo dana Ya Areef wata zufa ce ta karyo masa
kana ya miƙe tsaye yace "What wlh ƙarya ne impossible Mannal ta auri ɗan cikinta,
tunawa da waye Ya Heemu da abinda ya aikata masa a rayuwa musamman tsayin shekarun
baya yasa ya saki ƙara tsoro bai yarda ba ya shiga twitter nan ma yaga posting ɗin Ya
Areef shiga yay zai retwiter sai kuma ya fasa.
Tashin hankali ya bayyana a fuskarsa wato Ya Heemu ya fahimci abinda yake da kuma yake
ɓoyewa ta inda zai fara ya shiga uku shi kam dole ne ya dawo da Mannal gidansa Wayarsa da
key ya É—auka yay waje.
Ya Heemu bayan ya shirya cikin wasu dark blue É—in kayan bacci Panjams ya shirya yana tafe
a hankali da bedroom slippers a ƙafarsa sai zabga yake, tun tuni ya sauya abinda yake
ransa ba yanzu ne lokacin share Mumy ba dole ya nemi kusanci da ita domin ta haka kaÉ—ai
zai samu abinda yake nema. Kai tsaye part ɗin da aka bata ta nufa baka jin komai sai ƙarar a.c da sahun tafiyarsa mai
cike da nutsuwa sai buɗe ƙirji yake yana fesar da iska idan ya saki fuska sai ya haɗe ya
rasa da wacce kalar fuska sai tareta.
Yana shiga yaji ƙamshi ya dakesa taɓe bakinsa yay yana mai janye idanunsa ya lumshe
kana ya buÉ—e kai tsaye bedroom ya nufa tana zaune saman bed daga ita sai towel tana sakin
kuka brest ɗinta da taji ciwo ya kumbura sosai ya sanya mata zazzaɓi ga nauyin da yay
mata shiyasa ko riga ta kasa sawa sbd azaba. Tsaye yay gabanta jin motsi yasa ta ɗaga kanta ganinsa tsaye a kanta yasa ta miƙe zata
nufi bathroom yay saurin riƙe hannunta wanda yasa ta bige brest ɗin nata ƙara ta saka
tana sanya kuka tare dasa hannu ta taresa jin kamar zai cire daga ƙirjinta sbd nauyin da yay
mata. Kallon inda ta riƙe yay saurin zare ido sbd girman da yaga yayi kafin yace
"Ciwo ne?"
Shagwaɓe fuska tayi tace "Bana yanke ba kuma ka cijeni"
Girgiza kai yay yace "Ni kuma? yaushe? Muga to"
Ya faɗa yana ware towel ɗin da sauri ta riƙesa ta haɗe fuska tace "Wai kai meyasa
baka da kunya? Ka aure ni Without my permission and yanzu kazo za kaga tsaraici na"
Murmushi Yay yana shafa fuskarsa yace "Tofa,ikon Allah tsaraici manya banda wanda na gani
ɗazo akwai wani ne? Ina har roƙata kikai na sha maki"
Da sauri ta juya masa baya shi kuma ya ƙarasa mgnar ya sauke numfashi sbd tai mata tsayi
sosai, haÉ—e fuska yay yace "Sit down let's talk" ya faÉ—a yana nuna mata gefen gado zama
tayi kanta a ƙasa tana mai jin baƙin ciki da abinda akai mata ji take kamar zata mutu idan
ta tuna wai wannan yaron ne mijinta.
"You don't love me fine, nima ba sonki nake ba"
Da sauri ta kallesa ba tare da tace komai ba yace "I'll divorce you idan kina so but in one
condition"
Cikin jin daÉ—i tace "Mene?"
Kai tsaye yace "Akwai wani m.card na tsuhun mijin ki a wajanki shi na keso"
Da sauri ta miƙe tsaye tace "you're mad baka da hankali wlh, ok that's the reason kenan ko?
Me yay maka me kake buƙata"
Juyawa yay yace "Ki bada m.card na sakeki ki hana kiyi ta zama kina amsa sunan mrs
Ibrahimul Khalel"
Kuka tasa tace "wait dan Allah ni ba wannan ba ka amso min magani mana"
Inda take tsaya yana sanya hannunsa ya dafa shoulder É—insa yace "muga yadda yay maki ko
da zasu tambaya ko?"
Ya ƙare maganar cike da wayyoooo kallonsa tayi tace "kawai jeka haka mana, jikin nawa
zaka gani sbd rashin kunya ko mene?"
Ka faÉ—a ta É—aga yace "ok fine kiyi ta kuka har wayewar gari" ya faÉ—a yana juya da sauri
tace "To gashi gani"
Ta faɗa yana turo baki cike da shagwaɓa harɗe hannayensa yay yace "A'a ba ruwana
buÉ—e da kanki keda jakar kayan ki"
Kan uba ga mari ga tsinka jaka wai jakar kayanta gaba É—aya nawa abin yake banda tsayi da
suke da shi.
Bata da wani zaɓi wanda ya huce haka dole ta zame towel ɗin yana sauka ƙasa tana
sakin kuka takaici.
Gyara tsaiwa Ya Heemu yay yana mai ƙare masu kallo wato dai kowa da kalar halittar sa
bamai kallonsu yace ga shayar da yaro suna tsaye cirrr sai ƙyalli suke ga nippy ɗin sunyi
jahurr dasu.
Wajanta ya ƙarasa yace "To ai glass ɗin yana ciki bari mu ga"
Ya ƙare maganar yana ƙasa da kansa da sauri ta tsayar da kuka tace "Auchhhiii zafi fa"
Ta ƙare maganar kamar yarinya ba tare daya kalleta ba yace "Yeah, glass ɗin zan cire
Sorry"
Kwaɓe fuska tayi tace "To ka rufe idanunta mana"
Kamar bazai mgn ba sai kuma yace "You're my mother to ai ba wani abu ko?"
Cikin faÉ—in iyakar gskyar ta tace "Yeah of course" kai ya jinjina a hankali kuma ya kama kan
nippy ɗin ya shiga kallonsa sosai da gske bai ƙarya ba glass ɗin yana tsakiyar nippy
dole yay mata zafi, a