Showing 9001 words to 12000 words out of 54278 words
Chapter 4 - AUREN FANSA BY NIMCY COMPLETE HAUSA NOVELS
"Ka huta lafiya" Baffa yace "Wlh ka kiyaye basamu dan banza, kai ma na kusa zuwa Barno
na ɗauko maka wata yarinyar idan kaƙi nema da kanka" tsayawa Ya Heemu yay tare da
juyawa ya kalli Grandfather ɗin nasa yana jan ƙwantaccen gemunsa yace "Da kowa sai
dai ka zauna da ita wlh" Sanda Baffa ya É—auka yana cillowa Ya Heemu cikin zafin nama Ya
Heemu ya riƙe sandan yana ɗan sakin lallausan murmushi wanda idan ba Mutum uku ba,
Safa Ummi Baffa da wahala yay Murmushi gaban wani, cikin zazzaƙar muryarsa yace
"Malam me sanda nida nake da bindiga" ya faÉ—a yana lumshe fararan idanunsa Manyan
idanunsa masu matuƙar ɗan kan ido, Baffa yace "Kana wasa da Tsuhu mai ran ƙarfe,
wlh zanje wajan HarÉ—on rigar Baffade ya ban Æ´arsa na baka" da sauri Ya Heemu ya fice
daga É—in kin dan tunda Baffa ya fara mgnar auran nan yasan cewa bazai basshi ya huta ba,
wata irin zallar soyayya ce tsakanin Baffa da Ya Heemu kaf cikin Jikoƙin Baffa kusan kuda
goma babu wanda Baffa ya keso sama da Ya Heemu wani lokacin har cutar ƙarya yake dan
kawai Ya Heemu ya dawo yazo ya gansa, Ya Heemu cikin gidan ya shiga ya samu Matar Baffa
Inna tana kallonsa tace "Oyoyo ga mijin ya dawo" zare mata manyan idanunsa yay tare da
ɗan ware mata hannayensa, baya taja tace "Kufa a ƙidar turawa ta gama ratsa ku meye
kuma runguma da tsakar rana haka?" Fararan idanunsa yaja ya rufe yana taune leɓansa
kamar bazai magana ba yace "Ashe dai ba matar gaske bace" Inna tace "I naji ba komai Allah
ya nuna mana rai da lfy sai na ɗauki baƙaƙen yaranka,dan inda kake baƙin nan
babu macan da zata aureka sai baƙa kamarka" Zama Ya Heemu yay saman lallausan
ladduma yana tanƙwashe ƙafafuwansa yace "Kice dai masu kama dake kikeso"
ƙwaɗon zogala Inna ta ajjiye masa wanda yaji Tumatir da Albasa, ruwa ta zuba masa ya
wanke hannayensa tassa kasancewar baya cin abinci da Spooy Bisimillah yay ya fara cin
ƙwaɗon zogalan, Wannan dalilin yasa keson gidan Baffa yana son ƙwaɗon zogalan
sosai, yana gamawa ya wanke hannayensa ya miƙe tsaye yana Shirin fita wasu ƴan mata
na shigo yanayin kamaninsu zai sanya kace duk jini É—aya ne, da sauri suka ja baya suna zare
ido da ƙyar Hanna tace "Ya Heemu ina yini" banza yay mata idanunsa akan Moha wacce ta
turo baki gaba tace "Ina yini" fiddo da manyan idanunsa waje yay yace "Ke dan Ubanki sa'an ki
ne ni? Shegiya da fuska kamar karass" turo baki tayi tace "Ni ai fara ce kuma.." bata ƙarasa
ya nufi inda take tsaye da gudu tai cikin gidan tana ihuu "Wayyoooo Inna" jikinta duk rawa yake
tasan halin Ibrahimul Khalel sarai yanzu zai ball da ita, waje yay yana fidda siririn tsaki a
zcyarsa yana faɗin "Shegiya mai duk ya ɓata fuska" ko yaushe ta shafa man tsabar rashin
kirki irin na Ya Heemu kawai farar fata Allah ya bata irinta Safa, da wannan tunanin yay waje
Excorts ɗinsa na ganinsa suka sara masa da sauri suka buɗe masa ƙofar motar ya
shiga fuskarsa kamar hadari ba alamun fara'a gaba É—aya motocin suka fara bin layi tare da
barin unguwar.
Arman zubewa yay saman Sofa yana sauke wahalallan numfashi he can't believe abinda
idanunsa haka gane masa, abun har gizo yake masa ya kasa gogewa daga cikin idanunsa,
ƙarar motar mahaifin nasa yaji da sauri ya miƙe ya nufi part ɗinsa, yana barin Parlon
Abban Arman na shigowa ƙamshin turarensa kawai yaji ɗan nasa ya dawo kuma
dawowarsa bata rasa na saba da auran da yay, shima bai damu da ganin Arman É—in ba dan
bashi da abinda zai faÉ—a masa, kai tsaye upstairs ya haura yana sakin Murmushi, yana zuwa
ya kwanta saman bed zcyarsa fess har yanzu É—anÉ—anon bakin Safa yana nan zaune
daram a bakinsa, wayarsa ce ta fara ƙara ganin sunan Mannal yace "zaki gane baki da wayo
wallahi sai na rama iskancin da kikai min" yana faÉ—in haka yana Answering call É—in, daga
can ɓangaren Mannal tana cikin wasu haɗaɗɗun ƙana nan kaya tai fess da ita idan
ka ganta baza ka taɓa cewa ita ta haifi Arman ba, tana sanye da 3gauther sai half vest
kyawawan brest É—inta wanda suke tsaye cirrr babu alamar zubewa a cikin half vest
kasancewar bata sanya bra, fuska ta marai-raice tare da turo baki gaba tace "Wai irin baka
damu da dawowata gida ba?" Dry mata yace "Why? Meyasa zan damu kuma?? Bayan ina tare
da samuwar matata dall a kwali, ai Mannal kinyi kuskuren ko mata biyu nai niyyar aura i can sbd
ina da halin yi kin gane" juya idanunta tayi tama rasa abinda za tace Sbd damuwa ga wani zillo
da gudan jinin ta ke mata a ciki tace "Abban Arman ni kake gayawa haka? Wane ya faÉ—a
maka baƙin ciki nake da auran Safa da kayi? Hasali ma ban ɗauke ta kishiya ba, kawai
nai haka ne sbd kare mutun cin kai na" dry ya ƙarayi yace "Au har wani mutucin gareki?
Look! Ina sonki bai taɓa yiwa wata ƴar mace son da nake maki ba amma dole ne na rama
abinda kikai min dan haka kije na sakeki saki biyu" ƙirjin ta ne ya buga da ƙarfi tana son
mijinta domin shi ne sukai aurane saurayi da budurwa, bakin ta na É—an rawa idanunta tuni
sun cika da hawaye cikin rashin fahimta tace "Me...me kake cewa ne hak?" Hannu ya wara irin
ke kika sani É—in nan kana yace "Ni kada kimin ihu kije sai sanda na nemeki nasan babu
wanda zai iya Auranki a haka kin zama cusss, Ni Da kaina yau na tsinke igiyoyin aure na guda
biyu a kanki enjoy yourself Mannal Haidar Babagana" É—iff jinta da kuma ganinta ya É—auke
sakin wayar tayi idanunta a rufe ta fara lalubar hanya harta ƙarasu bakin strains cikin rashin
Sa'a ƙafarta ya goce ta fara gangarowa ƙasa, shigowar sa garin kenan yazo duba
muhimman aiki a nan Kano, cikin nutsuwa da kamala haÉ—i da jarumta yake taka
ƙafafuwansa jin shiru kuma yay yawa a gidan yasa ya ɗan ƙara turo kansa ciki, tsaki
ya saki ya juya zai fita ya fara jiyo ihunta tsayawa yay cak, sai kuma ya juyawa da wani
mahaukacin gudu ya nufi wajan strains ɗin tana gaf da faɗuwa yana ƙarasawa ya zube
a ƙasa ta sauka a jikinsa, numfashinta na sama idanunta na rufewa ta riƙesa sosai sbd a
zabar ciwon da marar ta take mata dubansa yakai zuwa kayan dake jikinta fiddo idanunsa waje
yay sbd ganin jinin dake zuba, da ɗan zafin nama ya miƙe da ita gaba ɗaya a jikinsa
buÉ—e ido tayi bakinta na rawa tace _"Ya...Ya Heemu!!"_ sai kuma numfashinta ya cakk.
🤕🥲As my wish and your wish gashi nan nayi, wlh billahi idan babu COMMENT da
SHARE na ajjiye rubutasa tabbas, kuyi share É—insa please fisabilillahi zuwa grp
🤙�🤙�🤙�🤙� idan naga haka akwai hot page gobe, idan
kana son grp na ka amince zakai share da comment chat me up
https://wa.me/+2348119237616
Sarauta
11/30/21, 9:02 AM - Ummi Tandama😇: *AURAN FANSA*
_��9-10_
SHARE fisabilillahi🤲�
Kallon yadda jikinta ya saki Ya Heemu yay ga kuma jinin dake zuba daga jikinta, bai tsaya jiran
komai ba ya Miƙe da ita a jikinsa kai tsaye ya nufi hanyar fita daga shashin nata, yana gab
da fita daga babban Parlo yaci karo da Anut Lubna kallonsa tayi da mmki tace "Ya Heemu me
kuma ya samu mahaifiyar taku?" Da gajiyayyun idanunsa kawai ya kalleta ba tare da yace
komai ba sanin ba lallai yay mata mgn yasa tace.
"Ok barta a nan bari na kira Family Dr namu"
Fararen idanunsa ya juya ya kalli Anut Lubna dasu kana ya kalli Mannal dake jikinsa sai kawai
ya fice da ita da sauri ba tare daya aikata abinda Anut Lubna tace ba.
Yana fita Excorts suka miƙe kallo guda yay masu suka ja baya tare da bashi waje, da kansa
ya sanya (Mumy) a baya kana ya amshi key car da wani irin speed yaja motar tare da barin
gidan gaba É—aya.
*Aminu teaching hospital*
A nan yay parking nurses da yawa suka zagaye motar sa tare da gadon marasa lafiya, yana
tsaye yana lumshe idanunsa tare da fesar da iska daga cikin bakinsa time to time hakan shafa
lafaffan cikinsa, yana kallo har suka nufi Emergency room da ita.
Cikin nutsuwa da kamala ya juya zai shiga reception wanda daga nan zai ƙarasa emergency
room É—in da aka nufi Mumy dashi yaji hayaniyar mutane, tsayawa yay cak tare da juyawa a
hankali ƙara ware manyan idanunsa yay sbd wanda ya gani abun har mmki yake masa, ba
aikin sane bane kama masu laifin amma a yau zai fara domin idan tunaninsa ya bashi dai-dai
wannan shi ne guy É—in da suka jima suna nema.
Fesar da iska yay da sauri kuma ya zaro lafiyayyiyar wyarsa cikin ƙwarewa ya fara latsa ta.
Not too long yay dailing wata number, ringing É—in farko akai pic sauke numfashi yay idanunsa
akan mutumin a hankali cikin bada umarni yace "Uhm, You guy's duk inda kuke kuzo nan" ya
faÉ—a yana gaya masu inda yake a yanzu yana faÉ—in haka ya buÉ—e motarsa tare da cilla
wayarsa ciki. Fuska ba walwala kamar ko Yaushe ya fara tafiya inda ake hayaniyar yana zuwa yaja ya tsaya
tare da kallon wani da yake cewa.
"Wannan mutumin duk sanda yazo Asibitin nan sai an nemi jariri sabuwar haihu an rasa, yanzu
haka wani babyn ya ƙara ɗauka dan ban yarda da wannan jakar ta bayansa ba" .
ÆŠaya mutumin yace "Haba Musty ance zato zunu bine baka da hujjar faÉ—in haka ai,tunda
ba'a taɓa kamasa da jariri a hannu ba" kafin Musty yay mgn wani mai suna Omar yace "Haba
Lawan, ai kallo É—aya zakaiwa mutumin kirki kasan cewa na gari ne, kana kallon Wannan
bawan Allan kasan cewa shi É—in student ne, ka kalli shigar mutunci da kuma kamala a tare
da shi" Wanda aka kira da Lawan yace "Uhm! ÆŠan yau ne fa? Nidai wlhe ban yarda da shi ba"
Wanda ake ta mgn a kansa yana tsaye sai raba ido yake,sanye yake da riga da wando na
shadda ruwan madara ya É—ura hula a kansa ga kuma handcovers ba wasu littattafai a
hannunsa yace "Nifa nazo practical ne a wannan Asibitin ne ba wani abu ba" taɓe baki Ya
Heemu yay domin duk surutun su ya cikasa ga wani bacci daya keji.
Tashin farko ya ƙara ware manyan idanunsa akan guy ɗin yace "What's your name?"
Kusan mutuwar tsaye matashin yay domin sai yanzu ya kula da Ya Heemu ha faÉ—a girman
halittar jikinsa ya zautar dashi ga kuma kwarjininsa.
Lokacin É—aya kuma ya fashin ci wani Ya Heemu, juya kai ya fara ya rasa me zai ce ta ina
kuma zai fara, A karo na biyu Ya Heemu ya saki Murmushi wanda kana ganinsa kasan cewa bai
saba yi ba wannan ba iya jajayen laɓɓansa ya tsaya, Cike da kuzari ya ɗauko I.D card
É—insa ya nunawa matashin yace _" Ibrahim Khalel Muhammad Jalal my name"_ sai kuma yay
Shiru tare da jan numfashi ya É—ura da faÉ—in _" It's my I.d card I'm the chief of Army staff
(COAS)_ dan haka last question what's your name and where is your I.d card?" Gumi ne ya fara
yan kowa matashin ya juya ya kuma juyawa yaga dai no way da zai gudu dan haka yace
"Sunana Anas anace min Nas" sai kuma yay Shiru Ya Heemu kallonsa kawai yake domin duk
wani jami'in tsaro kallo guda zaiwa Nas ya san cewa bashi da gsky.
Ganin kamar Ya Heemu baya ganinsa yasa ya ɗaga ƙafa zai gudu cikin zafin nama Ya
Heemu ya ta ɗesa tare da riƙe hannunsa ya lanƙwasa bayansa nan take hannun Nas
yay ƙara ƙassss alamar karyewa, wani ihun a zaba Nas yay a dai-dai lokacin kuma
Sauran Soldiers wanda suka kasance Excorts a wajan Ya Heemu suka ƙarasu wajan, kai
tsaye jakar bayansa Ya Heemu ya cire tare da miƙawa na kusa dashi yace _"Check it_ da
sauri ya buɗe jakar abunda ya gani ba ƙaramin tsora tasa yay ba domin jariri ya gani
wanda ko cibiya ba'a cire masa ba, an É—aure masa baki da plaster sai É—aga hannu yake
sbd Numfashinsa da baya fita sosai.
Captain Daniel yace _"Oga it's a Baby"_ Ya Heemu sam bai mmki sai kallon Nas da yay yace
"Wa kakema aiki?" Shiru Nas yay Ya Heemu ya ƙara cafkar ɗaya hannun nasa nan take
shima ya karye cikin tsawa Ya Heemu ya ƙara maimaita masa tambayar bakin Nas na rawa
zai faÉ—i wanda ya kewa aiki nan aka sakarwa Nas harbi a gadon bayansa. Da sauri Excorts É—in Ya Heemu suka fidda guns É—in su abin mmki ba mai harbi sannan ba
alamar ta inda harbin ya fito.
Ya Heemu kallon gawar Nas yay da sauri ya juya zuwa cikin motarsa dan harga Allah ya kanta
cewa Mumy (Mannal) ya kawo asibiti, kai tsaye hanyar Abuja ya É—auka ba tare da Excorts
É—in ba,su kuma Excorts É—in gawar Nas suka É—auka suka nufi headquarter Kano ita.
Lokacin da aka shigar da Mumy cikin room É—in kai tsaye Dr dake dubata ya gano matsala, da
ƙyar ya samu jinin ya tsaya amma duk ƙoƙarin da yay sai da gudan jinin ta ya fita,
daman ba wani ƙwari yay ba dan haka tuni cikin jikinta yabi jini shima ya fice, drip suka
sanya mata tare da blood suka É—auki dai-dai jininta, daman Ya Heemu yace suyi mata komai
duk abinda ya dace.
Anut Lubna da mmki tabi Ya Heemu da kallo idan da sabo yaci ace tuni sun saba da halin Ya
Heemu, amma a yau sai taga kamar bashi ba.
Cire komai tayi na mmkin Ibrahimul Khalel ta É—auki key car É—inta ta shiga mota kai tsaye
Hospital É—in ta nufa dan tasan ba lallai ya kaita wani ba.
Bata wani sha wahala ba ita special room ɗin da aka kwantar da ita, tana kwance samɓal
ruwa da jinin na shiga jikinta a hankali, cike da tausayinta Anut Lubna ta ƙarasa wajanta tare
da zama a gefenta, sosai taji tausayin Mannal musamman da likita yay mata bayanin ɓarin da
Mannal tayi. Wayar Anut Lubna ce ta fara ringing da sauri ta É—auka ganin sunan _MY HEART_ Na yawo
akan screen É—in wayar.
Answering call ɗin tayi cikin ƙasa da murya tace "My heart Baban Mannal fatan ka
kwantar da hankalinka, babu abinda ya samu gudan jininka sai ƙaddara" daga can ɗaya
ɓangaren yana cikin mota dattijon mutumin mai shigar kamala da haiba kana ganinsa kasan
shi ne Mahaifin Mannal sbd kamar da sukai cikin nutsuwa yace "On my way dear zan zo naji
abinda ya sanya farin cikin Nuraddeen damuwa" da mmki tace "Wai aikin naka ka bari ka
tawo?" Murmushi yay yace "Kina wasa da mijinki dear, tayaya hankalin Nuraddeen zai samu
nutsuwa bayan farin cikinsa na cikin É—imuwa da tashin hankali? Ki bari tuni na siyi online
ticket na dawo yanzu haka ina hanyar zuwa Asibitin" Jinjina girman so da ƙaunar dake
tsakani uba da Æ´arsa tayi kana tace "Allah ya dawo mana dakai lfy cikin Aminci" ya amsa da
"Ameen" kana sukai sallama.
Ya Heemu kai tsaye Abuja ya nufa ransa a matuƙar ɓace, a yau ya ɗauki niyyar nemu
dukkan mutanan da suke aikata irin wannan aikin dan haka zai ajjiye matsayinsa na Army staff
ya koma nrml captain kamar kowa yadda zaiji daÉ—in binckensa hankali kwance da wannan
tunanin yay parking motarsa a babban compound na gidan su, cikin nutsuwa yake taka
ƙafafuwansa cike da jarumta kamar wani babban mutum nan kam ko 26 bai kai ba.
A parlon ƙasa ya samu Anut Meera kallo ɗaya yay mata ya ɗauke kansa, Murmushi tayi
tace "Wlcm back son" haÉ—e fuska Ya Heemu ba tare daya kulata ba, Anut Meera na sane ta
ƙara cewa "My son yaya akai naga ranka a ɓace?" Marai-raice fuska yay tare da dawowa
wajanta da sauri yana zuwa ya zauna daf da ita tare da É—ura kansa a shoulder É—inta cikin
ƙasa da Murya kamar sangaltacce yace "Ke kam baki sanin ana ɗaga maki ƙafa
uhm?" Dry Anut Meera tayi sosai tana shafa sumar kansa tace "Wacce ƙafa kake ɗaga
min É—an nan? Nida ka raina baka gani na matsayin Uwa bayan inda wacce ta kusa kamaka
tsayi" lumshe idanunsa yay yana jin yadda take surfa masa mgn kana ya buÉ—e narkakkun
idanunsa yace "Uhm ko? Nawa ne shekarun ƴar taki?" Kai tsaye tace "Moha wai?" Taɓe yay
idanunsa akan jaririn hannunta mai kama dashi sak har baƙin yace "idan akwai wata bayan
ita to" Murmushi Anut Meera tayi tace "A'a ita É—aya gareni sai Lil Khalel, sai kuma Babban
yayansu Ibrahimul Khalel" miƙewa yay tsaye yay ba tare daya kalleta ba yana tafiya yana
faÉ—in "Soon or later zaki gane ina respect naki, banda haka babu wanda ya isa ya kalli idon
Ibrahimul Khalel yace ya haifesa" yana faÉ—in haka ya haura upstairs kai tsaye ya nufi part
ɗinsa,bai wani daɗe ba ya shirya cikin ƙananun kaya wanda suka amshi baƙar fatar
jikinsa wacce take wani ƙyalli sbd baƙin ta, System ɗinsa ya buɗe nan da nan ya
tura Muhimmin saƙo ta email ɗinsa, yana gamawa ya miƙe ya ɗauki lemon power
horse a fridge É—insa ya fara sha a hankali yana lumshe idanunsa wanda suka É—an janye
sbd yanayin da yake ciki, a hankali ya kalli zanan Tattoo É—in jikinsa kana ya lumshe idanunsa
yana yadda mood É—insa ke sauyawa, banda shi babu wanda zai iya gane rubutun dake
tsakiyar Tattoo É—in da aka rubuta I&A shafa Tattoo É—in yay kana a fili kuma yace _"My
Shatuu"_ sai kuma yay saurin girgiza kansa shi kaÉ—ai yasan me zcyarsa take raya masa, a
duk sanda mutum ya sanya mace cikin lamuransa sai ya zama