Showing 3001 words to 6000 words out of 54278 words
Chapter 2 - AUREN FANSA BY NIMCY COMPLETE HAUSA NOVELS
I see your lovely eyes
Darling you are my light, you are my love o
Be my Juliet and I'll be your Romeo
My love
Would you be my Juliet and I'll be your Romeo
My love
Yeah, my love
Be my Juliet and I'll be your Romeo
My love
Would you be my Juliet and I'll be your Romeo
Oh my love, oh my love��
Abban Arman yana tare Safa kamar zai maidata ciki sbd yadda yake manne mata ita kam ko
kallonsa bata sonyi,a haka har suka isa wajan zamansu ciki mutunci baka fara gabatar da
dinner dangin Safa É—aya babu sbd daman ba wani yawa gare su ba, a haka dinner ta tashi
aka bada gifts masu yawa. Safa ce zaune daga ita sai half vest da wando 3gauther tsaki taja
tana marai-raice fuska tare da faÉ—in "Yaya Heemu please pick my call" ta faÉ—a hawaye na
sakko mata,Ummi ta shigo Parlon tana faÉ—in "Safa ki daina wahalar da kanki a kan Yaya
Heemu, tunda ya samu hutu ya fita hutawa baya son ta kura" Safa ta kalli Ummi tace "Ummi
Yaya Heemu ne kawai hope É—ina a yanzu, shine wanda zai kare min martaba da kuma ki
bata, wlh bana ƙaunar Mutumin nan naso a matsayin Uba,amma yanzu ya ɓata rawarsa da
tsalle, ƙilan ma ba haka kawai yace yana sona ba" Zama Ummi tayi tace "Kul Safa, bana
son É—an yan kai da shiririta i knew him very well, bana jin zai iya aikata ba dai-dai ba gareki
domin kuma Æ´a Æ´ansa ne" "Ummi idan da gaske ya É—auke mu as his children why zaice
yana sona kamar ni É—aya ce a duniyar wlh nikam bana son sa i don't love him anymore"
Calmly Ummi tayi tace "Haba Safa, ai zcy ba'ai mata shamaki kuma baka sanin lokacin da kake
son mutum domin ba mutum ke faÉ—awa so ba, So ne ke faÉ—awa mutum kada kiga laifinsa
idan ma yayi domin wata manufa let him do, time tell us everything kici gaba da addu'a kamar
yadda nake maki, Safa just pray ok!" Kaita É—aga tana share shawayen daya zubu mata tace
"Ummi i missed my brother i son mgn dashi" shafa kanta tayi tace "Don't worry kinji? I'll try my
best naga nai magana dashi, kiyi alwala kafin ki kwanta kada ki manta da addu'a Allah yay
maku albarka" rungome ta Safa tayi tace "Thank you Ummi kece uwarmu kece Ubanmu,
kece ƴan Uwanmu kece komai namu i love You so much Allah ya ƙara maki tsahun rai"
Murmushi Ummi tayi tace "you're a darling" (ke abar so ce) tana faÉ—in haka ta fice daga cikin
parlon, miƙewa Safa tayi ta nufi bedroom ɗinta a gurguje tai wanka tasa wasu
haÉ—aÉ—É—un nightwear na Panjams White colour sunyi mata masifar kyau, kallon kanta tayi
cikin mirror tace "I missed you so much ARMAN" sai kuma tai shiru tunawa da tayi Arman yanzu
bashi ke da ita ba mai Makon ta zauna da É—an saita zama matar uban É—an, yaya zatai da
Arman da wanne ido zai kalleta, tsaki tayi idanunta na zubar da hawaye kana ta shafo jajayen
laɓɓanta wai yau ita Abban Arman yay kiss Yasubuhanallah!, Kasa hqr tayi ta ƙara darling
number Yaya Heemu amma ba picking, zcyarta cike da damuwa ta kwanta tana ƙara
rushewa da sabon kuka tana daure damuwar ranta ne sbd Umminta amma dole ta shiga
damuwa a haka bacci ya É—auke.
KANO/ NASARAWA G.R.AÂ SHAGARI STREET NO 111
Tun daga bakin babban Parlo Mannal ta saki kuka kamar ƙaramar yarinya Anut Lubna tai
saurin É—aga kanta da Mmki tace "Mannal!" Da sauri Mannal tace ta rungome stepmom É—in
ta tana ƙara sakin kuka, bayanta Anut Lubna ta shiga bubbugawa tace "It's okay dear"
janyeta tayi ta zaunar da ita saman sofa idanunta cike da hawaye ta buÉ—e baki zatai magana
Anut Lubna tai sauri cewa "Ohh stop it,ban tambayi komai ba" shiru tayi taci gaba da sauke
ajjiyar zuciya bottle water mai sanyi ta É—auko tare da glass cup, Zama tayi ta zuba mata
ruwan a cup kana ta miƙa mata, sosai tasha ruwan taji zcyarta tai mata sanyi sai lumshe
idanunta take, ba tare da Anut Lubna ta ƙara mgn ba tace miƙe zuwa kitchen mai aikinta
ta samu tace "Baba haÉ—a min fresh milk a mug yanzu" Wacce aka kira da Baba tace
"Angama Hjy" not too long ta dawo da mug ɗin fresh milk miƙawa Mannal tayi tace "Drink"
karɓa tayi har lokacin bata bar sakin ajjiyar zuciya ba tace "Anut!!" Sai kuma ta ƙara sakin
kuka Murmushi Anut Lubna tayi tace "Cry Sweetheart, cry My dear" kamar wacce ake zagi haka
ta dinga rera kuka kamar Æ´ar shekara domin kukan da take ko Safa ba zatai irinsa ba cikin
kuka tace "Abban Arman" sai kuma tayi Shiru Anut Lubna tace "Uhm" kai tsaye ta bata labarin
abinda yake faruwa ta É—ura da faÉ—in "Anut yanzu hakan dai-dai ne? Tun kwanaki na faÉ—a
maki Arman ke son Safa zai aureta amma ace wai Abban Arman yaje yana neman Auren Yar
cikin sa? Me yake nufi dame yake taƙama? Safa ta son Auren ni kuma bazan iya zama da
Æ´ar cikina matsayin kishiya ba,bawai kishinta nake ba hasali ma Æ´ar ce a wajena Anut, tunda
ya fara mgn Auren yake min rashin mutuncin kala² to yanzu dana bar masa gidan basai yaci
kansa ba,wlh Ina son mijina ina ƙaunarsa amma halinsa bana ɗauka" ta faɗa tana sakin
kuka Clamly Anut Lubna tayi tace "Yanzu what's on your mind Mannal?" Girgiza kai tayi tace "
What should I do Anut Lubna nidai kawai na bar masa gidansa" "ok bari muga zuwa a É—aure
Auren zai nemeki" miƙewa kawai Safa tayi tare da shigewa wani part na cikin gidan, tsaye
tai gaban mirror tana kallon kanta, kyakkyawa ce ajin farko a ƙalla zatai 45yrs aduniya
Arman shine First son dinta sai ƙaramin cikin da take dashi a yanzu wanda ko Abban Arman
bai san dashi ba, yanzu Arman nada 22 to 23 a duniya shine age mate É—in Yaya Heemu,
ƙara ware idanunta tayi tana ƙara godewa Allah domin wanda bai santa ba zai iya
ɗauka bata huce 25 aduniya ba sbd jikinta da hutu sun ɓoye shekarunta, ga wata ƙira da
Allah yay mata tana da shape sosai ga wasu manyan tsayayyun brest da Allah ya bata sai
faffaɗan west ɗinta wanda yake kamar a ɗura mata, ƙaramin cikin ta ta shafa tace
_�My unborn child_ kome ya sameka _ur father is the reason behind everything�_ Shiru
tayi tana sakin ajjiyar zuciya ita kaÉ—ai tasan abinda yake damunta.
*Iceland*
Iceland ( �sland, ko a Hausa Ayislan) wani tsibiri ne kuma kasa maicin gashin kanta a
arewacin kogin Atlantik, tsakanin Greenland da Norway, yanayin ta da al'adunta fuka daidai ne
da na Turawa daa gabashi ta wajen Greenland Iceland nada fadin kasar kilomita 301 da kuma
bangaren yammacin Norway Iceland nada fadin kasar kilomita 1001. Akwai kimanin mutane
329,100 a kasar ta Iceland. Gabadaya Iceland nada fadin kasar da yakai 103,000. Babban
birnin ƙasar Ayislan Reykyavik ne.
*Hotel Selfoss & SPA*
Zaune yake saman wata lafiyayyiyar kujera hanunsa riƙe da lemon power horse yana sha,
yana sanye da _Mens Bodybuilding Gym Fitness Shirt Singlet_ kallo É—aya zakai masa
kasancewa Namiji sbd yanayin murÉ—ewar jikinsa ga wasu six packs da suka bai yana,
baƙi ne sosai irin dark-skinned ɗin nan wacce har Shinny yake, Amma kana kallonsa
kasan cewa hutu da jin daÉ—i sun zauna masa, sbd yadda dark-skinned É—insa tai fresh
gwanin sha'awa _His elegant black skin_ sai sheƙi take cikin light blue ɗin hasken da
yake. Babu wani abu mai haske a fuskarsa sai jajayen laɓɓansa da fararen idanunsa _He's
dark-skinned yet handsome_ ga kwantacciyar sumar kansa abin sha'awa tai luff har bayan
wuyansa, gefen Arms É—insa akwai zanan Tattoo wanda a tsakiyarsa akai rubutu amma duhun
fatarsa ya hana aga a Abinda aka rubuta, yana da ƙira irinta mazan jiya, Black handsome
guy na ajin ƙarshe domin kalar fatarsa abarsu ce musamman yadda gargasa tai kwance a
jikinsa, yana da wasu sexcy eyes mai É—aukan hankalin mata wanda ko Namiji ya kalla sai yaji
yana shakkarsa bare mace, baya ɗaukan raini a rayuwarsa haka baya ƙaunar ƙarya
munafurci,komai munin abu yafi so a gaya masa, gaba É—ayansa bazai huce 23 zuwa 24yrs a
duniya ba, amma yana da girman jiki na abun mamaki _Uhm_ *CHIEF OF ARMY STAFF*
_(The Chief of Army Staff (COAS) is the highest ranking military officer of the Nigerian Army.
The position is often occupied by the most senior commissioned officer appointed by the
President of Nigeria. fiction story ne i don't know ko mai shekarun Yaya Heemu na riƙe
wannan matsayin, kawai i want using it on my story NIMCY.)_ kenan _IBRAHIM KHALEL
IBRAHIM (YAYA HEEMU)_Â Fesar da iskar bakinsa yay yana sauke numfashi a hankali kana
ganinsa kasan yana cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, tsawar da akai a kansa ya sashi
buɗe ido kamar bai so kafin ya taɓe baki,kallo ɗaya yaywa Mutumin dake tsaye a kansa
ya janye idanunsa, Mutumin ya sara masa tare da ƙamewa yace _"Mrng Sir"_ banza yay
masa lura da hakan kuma yasa Escort ɗin ƙara ƙamewa yace "Sir kiran gaggawa daga
layin family" ware manyan idanunsa yay kana ya miƙe ba tare da yay mgn ba ya amshi
wayar ya nufi cikin bedroom É—insa, yana zuwa ya kwanta saman bed tare da rufe idanunsa
kamar wanda bai son mgn Murya can ƙasa yace _"Assalamu alaiki"_ Safa najin Muryar
Yaya Heemu ta zame daga shirin É—aurin auren da ake mata ta nufi cikin bedroom da gudu
har tana cire É—aurin da akai mata, kuka ta fashi dashi, Yaya Heemu najin kukan a bar son
nasa yay saurin miƙewa zaune still kuma bai iya cewa komai ba, ajjiyar zcy Safa ta sauke
tace _“Yaya Heemu please come back to me�_ sai kuma ta sanya kuka dukkan abinda
take yana jinta domin tsigar jikinsa har wani tashi take jikinsa ya É—auki rawa,idan aduniya
akwai abinda ya tsana bai huce kukan ƙanwar tasa ba, tsayawa ya daka mata yace _"Kee!!!
Dallah"_ Shiru tayi kafin tace "Yaya Heemu _he broken my heart_ Yanzu haka ana shirin
É—aurin aure na ne, _Yaya i hate him please come back And save my life_ wlh mutuwa zanyi
My lovely ka taimakeni _you're my father kada ka bari a rusan rayuwa_" miƙewa yay
tsaye ya shiga zagaye a Parlo jin shiru yasa Safa tace "Yaya Heemu Are you there?" Shikam
shirun da yay yana tunanin kalmomi da zai haÉ—a su zama sentences har ya faÉ—awa little
sister É—in tasa, lumshe idanunsa yay yana fesar da numfashi a hankali kuma yace
_“Kinga stop beating about the bush and save my time,Go straight now�_ cikin kuka
Safa ta kwashe komai ta faÉ—awa Yayan nata, lokacin guda idanunsa ya sauya war wani
ruwa² yake gani, jikinsa na rawa ya shiga mutsa bakinsa yace _“Am on my way�_ yana
faÉ—in haka ya É—auki wayar da p.cap ya É—ura saman kansa da sauri da sauri kamar zai
tashi sama ya nufi wajan room ɗin nasa, yana fita Excorts ɗinsa suka ƙame tare da
sara masa, bai ko kalli inda suke ba bare ya tankasu, yana tafe ya zura hannayensa a jikin
aljihu gaba É—aya ya manta da kayan dake jikinsa, a gaban wata mota ya tsaya wani soldier
ya buɗe masa ƙofa ya shiga, yana shiga Yaya Heemu yace "Airport" suna zuwa airport
aka tada wani prvt jet shi ɗaya ne sai sai Excorts ɗinsa ba ɓata lokaci jirgin ya ɗaga
zuwa ƙasa 9ja. Mutane sun halarci ɗaurin auren Safa da Alhaji Safwan Malamin ɗaurin
auren na cewa _Alfatiha_ COAS Yaya Heemu na shigowa cikin wajan.
FREE BOOK NE DAN ALLAH DAN ANNABI IDAN KIN KARANTA KIYI SHARE FISABILILLAHI.
NIMCYLUV
11/30/21, 9:02 AM - Ummi Tandama😇: *AURAN FANSA*
_��5-6_
https://wa.me/+2348119237616
NO GRPS SHARE FISABILILLAHI🤙�
*TALLA! TALLAH!! TALLAH!!!*
HALACCIN MAZA BIYU!
*Duk da ta kasance goyon kaka hakan bai gurb'ata tarbiyyar ta ba, sai dai ta wayi gari da rashin
makusantan da sune adon duniyarta, a lokacin da ta samu shiga aljannar duniya sakamakon
had'uwa da shi, a yayin ne wata guguwar k'addara ta kawo sauyi*
Shin wane sauyi ne...?
*Sihirin bai sauka kansa ba sai kan uwar da ta kawo shi duniya, wanda ya sababba tarwatsewar
rayuwarsa a kan furucinta na cewar...*
Wane furuci ne...?
*Ta zab'i rabuwa da d'an da ta haifa ta shiga duniya, dalilin fuskar jaririn tana fama mata wani
tabo da ya mamaye zuciyar da ke k'irjinta...*
Wane tabo ne...?
*A lokacin da ta yanke k'auna ga rayuwa, sai tayi gamo da Halacci na biyu...*
Shin wane halacci ne? Kuma wanne ne halaccin farko?
Na san kuma kuna yi wa kanku wad'annan tambayoyin, kuma za ku samu amsarsu kad'ai ne
cikin gawurtaccen labarinnan mai suna *HALACCIN MAZA BIYU* wanda marubuciya *REAL
LADINGO* ta rubuta. Babbar tambayar ma shin ya HALLACIN MAZA biyu yake ga mace?
marubuciyar ce kad'ai ke da wannan amsar, kuma za ku same ta ta hanyar sayan labarin a kan
300 kacal👌Kar ku sake a yi babu ku domin wannan tafiyar ta daban ce🥰 Za ku iya
tuntub'arta a kan wannan number +22796515805 domin sayan labarin.
Yah Heemu na shigowa cikin harabar da ake É—aurin auren Excorts É—insa na bayansa, yana
sanye da wata red É—in Armless wacce ta bai yanar da six packs É—in jikinsa kusan rabin
brest ɗinsa suna waje sbd buɗewar da ƙirjinsa yay, sai Amy colour ɗin long jeans ya
sanya duka hannayensa a jikin aljihun wandon yana fesar da numfashi idanunsa ƙurr akan
Abban Arman wanda fuskarsa ta cika da farin ciki sai gaisawa yake da mutane, zare hannu
guda yay daga cikin wandonsa ya gyara zaman p-cap É—in kansa daya tabbatar da cewa an
riga an ɗaura sai kawai yay baya da zafi² cikin ya fara taka ƙafafuwan sa zuwa cikin
gidan su, tsaki yaja a baiyane sbd tafiyar Excorts É—insa da yaji cikin zafin nama ya juya yana
kallon su yace "Wai Uban za kumin nan? Heee!" ÆŠaya daga cikinsu ya sara tare da
ƙamewa yace _"We sorry but it's our responsibility"_ cikin tsayawa yace "Uban Uban
responsibility ɗin, Dallah ko ɓace min tun ban ɓalla mutum ba" yana faɗin hakan ya juya
da sauri yaci gaba da tafiya, hannunsa ya sanya ya buɗe ƙofar Farko ta shiga gidan kafin
ya ƙarasa Kofar da zata sa dashi da babban parlon ƙasa, tun a downstairs ya fara jiyo
kukan Safa da dukkan ƙarfinta runtsa idanunsa zucyarsa cike da tsanar Abban Arman,
lokacin na farko kenan da yaji ya tsani Mutum, idanunsa har wani ruwa² yake cikin zafin nama
ya fara hawa upstairs É—in, a babban parlon sama ya samu Anut Suwaiba da Ummi, yana
shigowa Ummi ta sauke ajjiyar zuciya ganin Ya Heemu yasa taji sauƙin abinda ke damunta,
idanunsa akan mahaifiyarsa yana son yaje ya rungome ta Amma ganin Anut Suwaiba yasa
kawai ya ɗauke tare da ƙara sawa cikin parlon yana shiga Ummi ya miƙe tsaye tana
sakin murmushi na jin daÉ—in ganinsa tace _"Wlcm farin ciki na"_ idanunsa a rufe ya kama
hannunta tare da janta zuwa cikin part É—inta da kansa yasa hannu ya murÉ—a handle É—in
ƙofar ya fara shigar da Ummi Sannan ya shiga ƙafarsa ya ya daki ƙofar ji kake
_Gammmm_ ta rufe da kanta launin idanunsa sun daÉ—e da sauyawa yana sanya idanunsa
cikin na Mahaifiyarsa da sauri ya faɗa jikinta yana sauke �oyayyiyar ajjiyar cikin ƙasa
da murya yace _"Ummii!!"_ Murmushi tayi tana nuna zallar farin cikinta na ganin jarumin É—an
nata, a hankali ya zame jikinsa yana shafa cikinsa yace "Ummi _what's going on ne?"_ jimm
tayi kana ta shiga bashi labarin abinda ya faru kawo yanzu da aka É—aura auran Safa da
Abban Arman. Idanunsa a lumshe yace "Kawai kisa albarka Ummi, ki rabu dashi zai gane bashi
da wayo" cire masa wula tayi tace "Yaya Heemu ba zaka gane ba, ina tsoran Abban Arman da
Safa, kai babba ne bazan ɓoye maka komai ba, Amma _Safa is too young_ ba zata ɗauke
buƙatar Abban Arman ba" ta faɗa tana shafa kansa ajjiyar zuciya ya sauke ba tare kuma
da yay mgn ba ya amshi p-cap É—insa a hannun Ummi kana ya fice daga cikin bedroom yana
fesar da iska daga cikin bakinsa, da sauri ya nufi part É—in Safa yana zuwa ya É—ura
hannunsa saman handle ɗin ƙofar kana ya tura, runtsa idanunsa yay sbd gunjin kukanta
daya daki zcyarsa, a hankali ya maida ƙofar ya rufe kana ya jinjina da jikin ƙofar yana
lumshe idanunsa, tsayawa Safa tayi da kukan sbd ƙamshin turaren yayan nata data jiyo tana
ɗagowa ta gansa tsaye hannayensa harɗe a saman ƙirjinsa ya rufe idanunsa kamar
mai tunani, da sauri ta diro daga kan bed ɗin tana zuwa wajansa ta rungomesa tana ƙara
sakin kuka tare da faÉ—in "Yaya Heemu ban so dan Allah kada ka bari a tafi dani gidansa"
bayanta ya shiga bubbugawa a hankali ta fara sakin ajjiyar zuciya sai da yaji tai Shiru kana ya
zareta daga jikinsa yana ware mata manyan idanunsa kafin a hankali ya kama hannunta gently
kuma ya fara tafiya cike da kuzari yau irinta lafiyayyan mutum, zaunar da ita yay shima ya
zauna, so yake yace "Little sis!!" Amma kalmar ta gagara fita daga cikin bakinsa sai mutsa
jajayen laɓɓansa kawai da yake, Calmly yay cikin nutsuwa da tausasa harshe yace "Look!
Safa _it's too late to cry_ badai baki son sa ba?" Da sauri ta É—aga masa tace "Ni Yaya Arman
nake so" yana jan ƙwantaccen beared ɗinsa yace "Olright zaki samesa _as your wish! But
in one condition_" da sauri ta kallesa tace "Meke nan Yaya Heemu?" Ware idanunsa yay ta
kwaɓe fuska tace "Kai Yaya Heemu nifa idanunka tsoro suke ban" miƙewa tsaye yay yana
faÉ—in "Uhm" sai kuma ya tsaya a inda yake ba tare daya kalleta ba yace "Safa kiyi biyayya