Showing 21001 words to 24000 words out of 54278 words

Chapter 8 - AUREN FANSA BY NIMCY COMPLETE HAUSA NOVELS

hankali cikin nutsuwa kuma ya É—ura bakinsa saman nippy É—in kana
ya zuƙa da ƙarfi da sauri ya runtse idanunsa sbd wani ruwa ya fito tare da glass ɗin
Mannal kam ihun a zaba ta saki gaba É—aya tai kansa ta faÉ—a samansa tare da danne sa
suka zube saman carpet.




Yaro da rashin kunya🤥 ga Abban Arman zai dawo da Mannal fa, ga babu wanda jininsa yay

dai-dai dana Moha sai na Ya Heemu mai za kuci ai COMMENTS ysin ko kuma nai sati banyi
posting ba🤷��♀�

SHARE please fisabilillahi
11/30/21, 9:03 AM - Ummi Tandama😇: I think you'd like this story: "AUREN FANSA" by
nimcyluv on Wattpad
https://www.wattpad.com/story/284740915?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsap
p&utm_content=share_reading&wp_page=reading&wp_uname=nimcyluv&wp_originator=YQC6
%2FSHR8KnntmwZRYdoGWd%2FEbyXAnRZeOHm0fcL%2FXQxDcGD%2BmT4I81bb%2BPx
dLavDKxUYTbnxPipVXaQpEKpHG4xxAHWyhx33n35KokkB7A0CmjT1pSQ%2BGDyPY2iBJcg

*AURAN FANSA*

15-16


_Can't stop laughing🤣 TEAM MOHA HOW MARKET?? ƳAN TEAM MANNAL SUN FIKU
YAWA, WASU NA CEWA ABAR YA HEEMU YA AURI MOHA COS ITACE BUDURWA, ABINDA
BAKU SANI BA AGE IS JUST A NUMBER�� DAN YA HEEMU YA AURI SA'AR
BABARSA BA KOMAI A CIKI, BUT GARENI HANNAH ITACE DAI-DAI DA RAYUWAR YA
HEEMU���♀�, GOBE AKWAI TATTAUNAWA DA TEAM YA OMER �
WANNAN PAGE DEDICATED TO TEAM YA HEEMU AND MANNAL_




Baya yay da kujerar ya kwanta yana É—an cije baki, Mannal mmki ne ya kusa kasheta tama
rasa me ne za tace dan baƙin ciki, lallai duniya ta lalace tunda kamar Ya Heemu ya kalli
idanunta yace yana sonta yama manta da matsayinsa a wajanta, ya manta kallon É—an data
haifa take masa, Idanunta yay raurau zata saki kuka taji muryarsa yana faÉ—in "Shiru kada ki
min kuka" haÉ—iye kukan tayi sai hawaye kawai daya shiga sauka daga cikin idanunta tace "Ya
Heemu anya ƙalau kake?" Idanunsa a lumshe yana shafa ƙirjinsa bai ce mata komai ba,
kamar zata saki ihu tace "Buɗe min ƙofa na fita, naga alama akwai abinda ke son juyar
maka da tunani, to ai ko É—an 30 yay rashin kunya yace yana so na, bare kai É—an ciki na"
wani lalataccen murmushi ya saki yana buɗe idanunsa, wani ƙyakƙyawan murmushi
ya ƙara saki kafin ya gyara zamansa yay motar key ba tare da yace komai ba, driving yaci
gaba dayi jin A.cn motar tai masa kaɗan yasa ya fara ɓalle bottles ɗin gaban rigar sa,
kanta ta sunkuyar ƙasa ta shiga duba wayar da ba tayi niyya ba, kai tsaye acct ɗinta na
I.G ta shiga, posting É—in farko na _Nimcyluv_ ne inda tai posting cover na littafin ta
_ABU_MALEEK_ like and comment tayi sannan ta tambayi yaushe za'a fara, akace mata End
of November!
Cif Ya Heemu ya zare rigar jikinsa ya zauna daga shi sai farar singlet wacce ta kama jikinsa six
packs ɗinsa ya bayyana kusan rabin ƙirjinsa a bayyana yake, ya motsa fuska Yay sbd

ƙishin ruwan daya keji, rabon da yaci abinci ma ya manta, a gaban gate ɗin tafkeken gida
ya tsaya ya fara horn gate keeper ya buÉ—e da sauri ya zura hancin motar ciki, a parking
space yay parking, yana tsayawa Mannal ta fara ƙoƙarin Fita amma ta kasa sbd yasa
key, kallonsa tayi taga ya kifa kansa a steering motar, Murya a shagwaɓe wacce ta zama jinin
jikinta tace "To zan fita" banza yay mata ta ƙara marai-raice fuska tace "Ya Heemu" idanunsa
wanda sukai jaa ya ɗan ɗaga tare da saukesu a kanta can ƙasan maƙoshinsa yace
"Yes! Mmyna" yadda ya kira sunan in emotional sound yasa taji bugun zcyarta ya sauya, ba tare
data kallesa ba tace "Open the door" matsuwa yay jikin kujerar ta, ita kuma ta manne da
kujerar amma duk da haka sai da yay mata rumfa, ƙoƙarin buɗewa yakee ya kasa
ganin haka yasa ya ajjiye hannunsa by mistake hannun ya samu wajan a cinyarta saurin rufe
idanunta tayi tana mmkin sauyawar ta Ya Heemu, bakinta na rawa tace "Hahhhh...Hannunka"
fasa buɗe ƙofar yay ya juya fuskarsa gaba ɗaya a dai-dai ta ta, ya shiga ƙare mata
kallo yana ganin yadda ta runtsa idanunta, gaba É—aya Mannal a dame take tana jin yadda
hucin numfashinsa ke dakar masa fuska,gefe yay da fuskarsa bakinsa dai-dai kunanta yace
"Gud night My beautiful lady" yana faɗin haka ya buɗe ƙofar kana yaja baya da sauri,
da sauri itama ta fita har tana manta hand-bag É—inta, dry ta bashi sosai ganin yadda jikinta ke
rawa amma miskilanci irin na Ya Heemu yasa kawai ya É—an cije baki ma dadadin yay dry ko
Murmushi, key yaywa motar tare dayin reverse yabar gidan da wani irin speed.
Uncle da Arman sai Siyama Æ´ar Uncle da matarsa Khausar, suna zaune a Parlo su kaga
kamar an cillo ta, sai rarraba idanu take tana sakin ajjiyar zuciya tare da juya bayanta, Arman ya
miƙe tsaye yana kallon mahaifiyar tasa, kafin da sassarfa ya ƙara inda take tsaye yana
zuwa ya shige jikinta ya faÉ—in "Mumy nayi kewarki" bata nutsuwa ko sukunin yi masa wani
abu ko rarrashi duk da tasan cewa yana cikin damuwar rabuwarta da mahaifinsa da kuma
baƙin cikin Auran budurwarsa da mahaifinsa yay, uwa Uba rashinta yay gaba ɗaya a
Duniyar, kansa ta kamata tare da bashi light kiss a goshinsa kafin cikin sarƙewar murya tace
"Miss u too My boy" tana faÉ—in haka ta shige wani part ko takan su Khausar bata bi ba, tana
zuwa ta faɗa saman bed tare da dunƙulewa waje guda, tana rufe fuskarta da tafin
hannunta. Khausar ta kalli Uncle tace "Uncle lfyarta lou kowa?" Miƙewa tsaye yay yace
"Kamar baki santa ba" Arman yace "Lemme check" yana faÉ—in hakan ya nufi part É—in data
shiga, tana kwance ta danna kanta cikin pillow tana hargitsa gashin kanta taji ya turo Ƙofar, da
sauri ta ɗauke hawayen fuskarta tare da ɗago kanta tana ƙaƙaro murmushi wanda
kana ganinsa kasan na ƙarfi ne, amma sosai tai ƙoƙarin danne duk damuwarta.
Kallonta yay sosai yasan mahaifiyarsa tun ba yau ba, indai tana cikin damuwa haka take cusa
kanta cikin pillow tai ta wargatsa gashin kanta, wannan abun da yaga ta nayi ya tabbatar tana
da damuwa, ƙarasawa yay inda take zaune yana Kallonta ita kuma ta ɗauke kai tare
Miƙewa tsaye zata shiga bathroom yay saurin faɗin "Abba ne ko?" Cak ta tsaya domin ta
manta da Abban Arman ko su take da gske ta manta da shi, tana son mijinta fiye da sosai
amma ya shayar da ita mmki wanda dole yasa ta janye jikinta, amma ba taƙi a yanzu ta
koma masa ba sbd matsalar dake shirin kunnu mata.
Bata iya ce masa komai ba sai hanyar bathroom É—in data nufa, Arman yace "Mumy yanzu ke
nake kallo naji daɗi, Sai Ya Heemu" saurin kallonsa tayi ya miƙe tare zuwa gabanta yace
"Mumy farin ciki na ta tafi, kema kin tafi Kano, Yaya kike son nayi? Nai ta zama gida ni É—aya
pls Mumy come back sbd ni" Uwa da É—a sai Allah tausayin É—an nata ya kamata hawaye taji

suna shirin sakko mata sai kawai ta maza sbd kasancewar ta strong woman bata bari damuwa
tayi ta siri a ranta.
Idanunsa cike da hawaye domin yay rashin kulawar ta ya shiga jikinta yana sakin ajjiyar zcy,
tsayawa tayi tana jan numfashi kafin ta rungomesa tana bubbuga bayansa "Pls Mumy come
back ki dawo gida zanwa Abba mgn" cikin nutsuwa da juriya tace "It's difficult Habibty, ka
manta" zare jikinsa yay yace "Mumy na manta? Na sanya idanu wani ya aurenki ko mene? So
kike duniya ta fara lissafa min Auren Mahaifiyata i can't Mumy Just watch and see" yana faÉ—in
hakan ya fice da sauri.
Bayansa tabi da kallo kafin tai shiga bathroom tana zuwa ta zare kayan jikinta ta sakarwa kanta
ruwan sanyi.
Ya Heemu gida ya nufa yana zuwa ya shiga part É—insa tare da zame raguwar rigar jikinsa ya
nufi bathroom ya watsa, ruwa kana ya sauya 3 gauthier, zama yay a saman kujerar dake
ƙawataccen Parlonsa ya shiga Operating system ɗinsa yana shan lemon power horse
energy a hankali yana fesar da numfashi tare da lumshe idanunsa, searching yake akan _drugs
abuse_ ya miƙar da dugwayen ƙafarsa saman senter table, yana gamawa ya shiga
Youtube duba wani abu, Abinda yaci karo dashi shine _"LOVE AND CARE"_ samun kansa yay
da play na vedio'n, mace aka fara haskawa sai kuma aka hasko Namiji ware idanunsa yay
domin wannan shine karo na farko a rayuwarsa da zai ga abinda ya danganci love, Namijin
yaga ya tashi yana zuwa ya rungome macen yana shirin zare mata riga Ya Heemu yay saurin
rufe system yana zare ido yana É—an juyawa, wahalalliyar ajjiyar zcy ya sauke a fili kuma ya
taɓe baki yace "Iskancin banza" sai kuma ya miƙe tsaye yana surutai a ransa tayaya zai iya
wannan abun da mace? Shi fa sam mantawa yake akwai wani relationship da mace da Namiji
suke sai kuma ya É—an taune bakinsa yace "Ibrahim Khalel da mata" yana faÉ—in hakan yay
waje, a babban parlo ya samu Ummi tun daga nesa ya haÉ—e rai ganin Anut Meera itama tana
ganinsa ta haÉ—e nata ran ta shiga zare ido tana jiran taji mene zai ce, Hanyar danning Area
yay yana zuwa Ummi ta miƙe ta haɗa masa simpe White Rice with vegetables source
wacce taji bushasshen kifi sai salad da carbege da tomato's wanda aka yanka masa manya
babu onion domin yace warin baki take sawa, man salad ya matsa masa tare lemon ya sanya
dugwayen yatsunsa ya fara Bisimillah tare da sanya abincin a bakin, lumshe idanunsa yay
domin yana ƙaunar girkin Ummi sosai, bai wani ci da yawa ba ya cakalkala ya tashi bayan
ya wanke hannayensa, not too long ya fito da sanye da Sweater mai tsaga sai key a hannunsa,
ba tare daya kalli Anut Meera ba yasa hannu ya ɗauki baby boy ɗinta ya saɓa a kafaɗa
ya fara sauka downstairs, ɓata fuska tayi tace "Haba Ya Ruma wai me yasa Ya Heemu kemin
haka ne dan Allah" dry Ummi tayi tace "Ai yay min dai-dai tunda ke baki da aiki sai barin gidanki
kizo na wasu ai sai ki miƙe ga dai-dai kenan" tashi tayi tana haɗa fuska tace "wlh sai na
haÉ—asa da Baffa". A mota ta samesa Lil Khalel yana ta kuka shi kuma sai kallonsa yake ya
rasa me zai masa, tana zuwa ta amshesa tace "Wai ke guda nawa kake da zaka diga bawa
mutum umarni kamar wani Ubana ko Yayana, kada ka manta kamar uwa nake a gareka" key
yaywa motar ya nufi waje sai da sukai nisa yace "Nifa Namiji ne ni" dry tayi tace "ƙwarai
naga alama shiyasa kake tsoran mace ko" taɓe baki yay yana karya kwana yace "Goodness!
Mace dai?" Tace "Ƙwarai ai idan bakai wasa ba a family za muyi tallanka" lumshe idanunsa
yay ba tare da yace komai ba domin ta fara isarsa daman mgn a cikinta kamar me, ta É—ura da
faÉ—in "Gashi da Ya Omer yace soon zai aure duk da ban san wace zai aura ba, amma kai ka

tsaya iyaye Wannan sai na koya maka soyayyyar" Murmushi kawai yay yana danna horn a
sanyaye yace "Talkative" buɗe motar tayi ta fita tana faɗin "Ƙaton kawai wannan
budurwar ma ai tsoranka zatai" girgiza kai kawai yay a ransa yake faÉ—in duk shirmanki Æ´arki
ta kwashe shi sai a lokacin ma ya tuna da abinda tai masa siririn tsaki yaja da gudu yake jan
motar, yana hanya Arman ya kirasa picking yay ta bluetooth É—in kunansa daga can
ɓangaren Arman yace "Friend kana ina ne?" Shiru Ya Heemu kafin yace "bana gida What's
up?" Cikin damuwa yace "pls ka rakani wajan Abban na bashi hqr a madadin Mumy bazan jure
ganin su a haka, idan bata koma ba kenan wani zata aura shkknan a fara lissafa mata aure"
shiru Ya Heemu yay yana sauraran Arman kafin yace "To All the best" da sauri Arman yace
"Baza ka ba?" Kai tsaye Ya Heemu yace "that's what i mean, zaka zubar mata da daraja ne"
yana faÉ—in haka ya kashe kiran.
Washe gari Ya Heemu bai samu wani cikakken lokaci yana ta shirya tafiyarsa sai yamma ya
dawo gida Yay wanka ya sanya blue É—in Armless da p.cap tai masa kyau sosai ta rufe masa
idanu sai jajayen laɓɓansa kawai da ake gani, yana fitowa ya haɗu da Ummi a firgice
Kallonta yay ganin mgn yake son yi yasa tace "Ibrahim Khalel maza kawai Ameerah inhaler
ɗin nan jikinta ya tashi" kamar zai mgn sai kuma ya fasa ya karɓa, bai daɗe a hanya ba ya
isa gidan a compound yaga motar Ya Omer É—auke kai yay da É—an sassarfa ya shiga ciki,
kai tsaye part É—inta ya nufa yana zuwa ya sameta kwance da sauri ya É—aga ta tare da
sanya mata inhaler ta fara shaƙa, cikin ikon Allah numfashinta ya fara dai-dai, ganin hakan
yasa ya fita a Parlo ya samu Ya Omer yana dube², Ya Omer yace "Ka kawo mata, tunda na
shigo nake neman Moha, coz ance a gida ta kwana amma ban ganta ba" juyawa Ya Heemu yay
sbd jin ƙarar kiɗa na tashi a hankali ya fara bin sautin kiɗan harya isa gaban wani
ƙaramin ɗaki, yana tura kansa ya ganta sanye da ƙaramin sket iya cinyoyinta sai
ƙaramar riga mara hannu ga matasan ƙirjinta suna yawo ta saki gashin kanta har baya
kamar dai a India tana bin waƙar Arjit sin, Yadda take ƙanannaɗa jiki ya bashi mmi,
wato uwarta na can halin mutuwa ita kuma tana nan, da sassarfa ya ƙarasa inda take yana
zuwa ya ɗauke ta da mari, wata gigitacciyyar ƙara ta fasa ta nayin kansa zata maƙale
sa yay baya da sauri ya ciran wayar keɓel ta ƙara fasa wata ƙara tana faɗin "Dan
Manzon Allah Ya Heemu kayi hqr ban sakewa" Ya Omer ya shigo da sauri bai tsaya jiran komai
ba yasa hannu ba mayar da Moha bayansa ya haÉ—e fuska yana kallon Ya Heemu, cikin
dakakkiyar murya Ya Heemu yace "Matsa" Ya Omer yace "Idan kuma naƙi fa" Wani cije baki
Ya Heemu yay yace "Ka daina ganin ka girman billahi zan haÉ—a dakai" Ya Omer ya naÉ—e
hannun riga yace "Ok Bisimillah" gadan² Ya Heemu yayo kansu da Sauri Moha ta
ƙanƙame Ya Omer tana sakin Kuka, yana zuwa yasa hannu da ƙarfi ya fisge Ya Omer
abinka da soja janyewa ɗaya yaywa Ya Omer yana shirin Zabga natay keɓel ɗin Ya Omer
ya dunƙule hannunsa ya sakarwa Ya Heemu duka a ƙirjinsa, ko motsi Ya Heemu bai ba
sai wani guntin jini daya fita ta hancinsa, ganin hakan yasa Moha sakin ihun Ya Heemu
idanunsa kawai ya sauke akan Ya Omer kana ya kalli Moha sai kuma ya juya da sauri tare da
ficewa daga cikin gidan baki É—aya, a hanya yay Parking ya É—auki ruwa ya wanke fuskarsa
tass kana ya É—auki strawberry dake gaban motar sa ya sanya a baki, kai tsaye gidan Uncle
Ya nufa a Parlo ya samu Khausar da Uncle suna yin Kallo, Khausar tace "Su Ya Heemu
manyan idanunka kenan?" Uncle yace "Ko gaisuwa da naje ban gansa ba" bai ce komai ba sai
da suka gama mgn hannayensa sanye cikin aljihu yace "Mumy fa?" Khausar tace "Sai kace

uwar taka kazo gani tana can part ɗin" bai ce komai ba sbd zafin da ƙirjinsa yake masa ya
nufi part ɗin da take, a hankali ya tura ƙofar bedroom ɗin tana tsaye gaban mirror tana
busar da gashin kanta da handrayer daga ita sai towel ruwa na zuba a jikinta, Kallonta ya fara
frm head to toe kafin ya ɗauke idanunsa ya rufe ƙofar ƙarar ƙofar yasa ta juya sukai
ido huɗu, zare ido tayi sannan ta kalli kayan jikinta shima jikin nata yake kallo ko a ƙafarsa
bai damu da tsoran da taji ba, ƙafa ta ɗaga da gudu tai hanyar bathroom tako ɗaya biyu
yasa ƙafa ya falleta ta baya zata faɗi yay saurin sanya hannunsa ta faɗa jikinsa.....




TEAM MANNAL AND YA HEEMU�

TEAM MOHA AND YA HEEMU🙆��♀�

TEAM YA OMER AND MOHA



IDAN NAJI COMMENT NAGA SHARE KUGA UPDATE💃� yanzu aka fara

Wattpad Pls vote and comment shine darajar littafin a wattpad
11/30/21, 9:04 AM - Ummi Tandama😇: 🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈
*AURAN FANSA*
NAIMA SULAIMAN SARAUTA
Nimcyluv
🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈



17-18


_Allahamdulillah na samu new emoji duk inda ku kaga wannan Sign ɗin🌈 to nawa ne, a
koda yaushe a ko wanne lokaci shi zan dinga using a littafai na, daga har sanda Allah zai sanya
na tsaya da rubutu🌚_


Ya Heemu kallon towel jikinta yay wanda ya kusa faÉ—uwa, da zarar kuma ya zame hannunsa
to hannu zai tafi da towel É—in baki É—aya ne.
Ɗauƙe kansa yay yana Kallon wani wajan daban, kana ya ƙara sunkuya ya rufe ta da
jikinsa wanda lokaci guda daddaɗan ƙamshin turarensa na Ohud Mood ya daki hancinta
wanda ya tilasta mata rufe idanu tana jin faÉ—uwar gaba na ziyartar zcyarta.

Me Ya Heemu yake nufi da ita ne? Mai yasa baya jin kunyarta ta goyasa a bayanta, ta wanke
masa fitsari tai masa wanka, amma shike mata Irin wannan É—ibar albarkar? Kenan zan iya
yiwa mahaifiyarsa ko dai itace bai É—auke ta matsayin uwa bane kamar yadda ta É—auke sa
matsayin É—an ta. A hankali Ya Heemu ya shiga zare hannayensa dake bayanta wanda ya tawo da towel É—in
yana warwarowa daga jikinta zuwa hannunsa.
Ganin abinda ke shirin faruwa yasa da sauri cikin firgici ta tasa hannu ta jawosa jikinta tare da
ƙanƙamesa, bakinta a kunanta tace "what's this Ya Heemu??? Are you out of your
sense?" Bai kalleta ba dan shi kansa bai san abinda yake yi ba idanunsa a lumshe suke sbd
shima bai shirya ganin abinda baya sha'awarsu da ace zata gane manufarsa da bata wahalar
dashi harya shige mata haka ba.
Kodai zai fito fili ya faÉ—a asalin abinda ke ransa dama zcyarsa baki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0