Showing 30001 words to 33000 words out of 74145 words
gidanba saita tsinema
mahaifinku.
Ananfa shima yanuna mata nashi b'acin ran,yace Areef bazai tafi ko inaba shine ubanshi har
duniya tatashi.
Tace to kuwa wallahi zaiga bacin ranta kuma muddin bai aurar dakuba tasan matakin da zata
dauka akai,kuma wallahi muddin tana raye cikin ku jikokinta babu wacce zata auri Arref,.
Anan nace ta kwantar da hankalin duk cikin yarana baida mata,domin Areed dana nacikina
nake kallonsa,yayansune shi tsayyae kan lamuransu,nan tace naimata rashin kunya ke tashin
hankali babu kakkautawa,saida ker Annie tafiddata gidannan.
Ranar salma bata kwana gidanba don wallahi nai alkawarin tashigo hannuna sai na lahira yafita
jin dadina,bayan wannan yawuce Abbunku yazaunar dani mukai magana kan issue din,cewa
salma fa ta dge akan muddin bata samu Arref ba to kuwa babu wadda zata zauna dashi,kuma
Khairat bazata zauna lafiya dashiba,don wannan tsoron dakikemai salma ce takai sunanku
wajen malamin zaure,akan ya shiga tsakaninku yamaki tsoronshi,yafidda maki duk wani yanayi
da soyayyarshi cikin ranki,kinji dalilin jin tsorsnki.
Abbunku yaje yayi bincike sosai yagano hakan daman ni tun tana nan gidan nalura da
ita,bandai cewa kowa komiba.
Anan dai yace mun kowacenku bazata aurai ba kuma aurar daku shine yfiye mashi kwanciyar
hankali,yanajin tausayinki don yadda yaga kinason karatunki yanajin takaicin tsigeki yayi maki
aure.
Amman Baida mafita sai wannan,da har yace akwai yaron abokinsa zai hadaki dashi,to
kwatsam saiga yayanku yazo yake sanar da Abbun cewa ai kinada ma wanda kikeso karyayi
maki wannan auren nahad'i............Saboda son da areef kemaki yasa Abbun ku canza ra,ayi
kan hakan,yace zayi bincike akanshi kuma yayi ya tabbatar da natsuwarshi da gidansu,."
Zuwa yanzu idona yabushe saidai wani irin masifar zafi dasukeman,zuciyata duka kurun take
nace"maah wallahi ni bason shi nakeba kawai mutunci yakeman saboda yasan ni kanwar yah
Areef ce baice yana sona ban."
Kallona tayi yace"nasani khairat,duk abunda kefaruwa yayanki ya gayaman,yaban shawarar
kuma data dace dake."
Kallonta nake cike da mamaki "wace shawara ken maah."
"Yace in tsaya tsayin daka don ganin kin auri Dr,domin hakan shizai kawarda tsananin kishin da
salman keyi dake,hakan zai dauke idonta daga kanki tabarki kiyi rayuwarki cikin aminci,saboda
yanzu ta hakura dashine saboda tasan kema bazaki samaiba.
Saboda Areef yatafi kenan harsai anyi aurenku kuntare kozai dawo,don haka kiyi hkr kiyi hkr
kiyi hkr khairat,duk abunda yau kaga kanata haukan sonshi baka samaiba to Allah yasan hakan
shine alkairinka,bansan dalikin dayasa Allah yasa lamarin yazo ahakaba,nidai nasan zabi
nabashi kuma wannan shine zabindaya bamu nidake,don bantaba hutawa ba wajen yimaku
adduar samun abokan zama nagariba,don haka karki bani kunya karkibiyewa zuciya takaiki
tabaro kirungumi kaddararki hakan shine Alkairinki."
Shiru nai narutse idona ydda nakejin kirjina yana suya injin bakina yana d'aci,yasa nakama
ambaton sunan Allah,ina karanta hazbunallahu wani imal wakil.
Munfi minty talatin shiru babu maicewa komi,sai lazimi nake ita kuma tana shashshafa kaina har
naji abunda ya tsayaman ga makwogworona ya rage kaifi.
Nace"ita salmar waza ta aura maah."
"Wanine d'an uwan mamanta,sun ma daidaita kansu dazu fadan dakikaji Abbunku namata
kancewa ita bazaitayi karatuba ne."
"Ita ma Antynku ai sun daidaita ita jahid,abun yayi man dadi sosai,da ace yayanku zai yarda sai
y auri meenah."
Saboda bugawar da zuciyata tayi yasa dole na rutse ido.
Tacigaba dacewa"amman bazan masa tutsuba nabarshi ya huce daga rashin samunki,sai
yanzu nasan bankyaita mashiba khairat saboda tunfarko bak'inki yakeba saboda ni yakoyawa
kanshi shamaki mur,baya wasa dake bayan yanayi dakowa,yanayine don kema kicire abunda
keranki akanshi,yana ganin idan kunmani biyayya zanji dadi. Inason Areef saboda biyayyarshi gareni,indai zanyi farinciki tokuwa komiye zaiman,zanyi
kewarshi sosai dalikin kukana kenan dazun,don nasan wallahi bazai dawo don yanzuba,nakira
yaya hafsa nayi mata bayanin komi takuma fahimceni,nace tayi kokari bayan bikinku ta sashi
yadawo,takuma tabbatarmun da hakan."
"Ya matsayin karatuna yanzu kenan."
Ajiyar zuciya tayi tace"yananan,kuma kobayan anyi bikin zaki cigaba insha Allah,ai muhammad
bazai hanaki karatunkiba kiyi kokri kiyinashi biyayya kikoyama kanki sonshi,nasanma zaki soshi
don yanada komi da yadace asoshi.
Anty shida tashigo mun da abinci,don sai yanzu natuna da ashefa ko break banba,tashin
hankalin danake ciki yadanne yunwar danakeji,dukda haka wanda naci baia yawa wanka nai
nazo nakwanta daker nsau bacci.
Karfe shidda nayi shirin komawa school,gaba d'aya bana cikin yanayi najin dadi,xuciyata ciwo
take anya zan iya jure rashin yah tare dani,wai wannan wane irin lamarine,yah Allah kaine ka
halittamun wannan zuciyar,kafini sain halin data keciki ka kawo mata agaji.........basan ta yadda
zan sarrafa taba goge kwallana nayi bayan nagama shiryawar,fitowa nai na samu duk suna
falo,wajen Annie naje narungumeta naji kwallah sun cika man ido,nai saurin sharewa nace
masu zanwuce.
Yah meenah tace"saina biyoki gobe,munyi magana da dady ya amunce saigobe idan nagama
shiryawa zakiganni,koma kibari mutai tare."
Murmushin dole nayi nace"inada class karfe takwas,bazanso nayi missing ba,saboda lecture
tana da muhimmanci sosai."
Jinjina kai tayi tace"da kyau DR KHAIRAT anason irin haka."
Duk dariya sukai Anty tace"dr dama wlh inason inganki,tashi nai banda lfy kozaki dubani."
Dariya ma tabani nawucesu suna ta dariya,nalura sosuke su rageman radadin da nake ciki.
Jikkata na dauko nafito nacewa maah"maah don Allah aban mota hakanan wlh nagaji da yawo
kan taxi."
"Kibari kiyiwa Abbunku magana idan yayarda sai abaki."
Sallama nai dasu nafita saboda tunani bansan ma nazo bakin titiba,haka dai na isa makarantar
husna bata kai ga isowa ba,zubewa nai kan katifarmu nahau tunanin dai da yanzu nasan mun
kullah kawance dashi.
Saidai a class muka hadu da Ita,tace shigowarta kenan wlh da bataso dawowa ba don dai
tanason taji yadda akecikine.
Ganin yadda idona yayi raurau zanyi kuka yasa tace"aa karkiyi anan bari agama komi kenan
saiki gayaman."
Ranar ba komi nagane ba sosai amman inayin bakin kokarina ganin nafahimta,don akan
darasin zaimana test gobe.
Koda muka koma hostel kuka na naitayi sai daker na iya gaya mata duk abunda kefaruwa,ina
kuka ina shashsheka ita kanta saida tariga kwallah,rungumeni tayi tashiga bani hakiri,kamar
yadda maan tayi,don yanzu babu wata mafita data wuce hakurin.
Wannan dare ban iya samun bacci ba,har garin Allah yawaye sadda za,ace rana tayi wani
mugun zazzabi yasauko man,har wata makerketa nake,hakorana suna gugar juna.......duk inda
hankalin husna yake yayi masifar tashi,kuma na hana ta takira wani dan gidanmu......karshe dai
saboda dole gida nakoma saboda ciwon yaki sauki,zuciyata ciwo take babu kakkautawa saida
na dangana ga asibiti,kwana na biyar cikin kwanakin nan kuwa Dr mk zaruarshi bata kilguwa
safe rana har da dare ma zaka ganshi,har mahaifiyara yakawo tadubani.
Saida nakara kwana biyu aka sallaman.
Mrs bb ceí ½í±Œí ¼í¿»
[6/9, 7:32 PM] Mom Muhseen: í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•
*ABIN CIKIN RUHINA*
Written by mrs bb
Mom muhseen.
Wattpad name.
Humaira7531
DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.
*GODIYATA GA MASOYANA BATA DA IYA KA,SAIDAI NACE MAKU ALLAH YA BIYA MAKU
BUKATUNKU,HAKIKA BANDA KAMARKU INAMATUKAR ALFAHARI DAKU.*
LOVE U SAHIBA TA ALLAH YA RABA LFYí ½í¸‰í ½í²•
28.
Gida na koma bayan an sallaman,don maah kin yarda tayi danace abarni makaranta na samu
sauki,wai ita aa tafison ina gabanta har na idasa wartsakewa.
Yah meenah kamar ita ke ciwon duk tabi ta damu,kin komawa tai hostel wai saina warke
mukoma tare,Abbu kanshi yashiga damuwa matuka inhar yana gida yini yake zarya dakin maah
yana dubani,in yatadda ina bacci zai sunbaci goshina yace"Allah yayaye maki ta alkairi,Allah
yana tare dake." Cikin ikon Allah nasamu sauki sosai,har nakan fito falo adanyi fira dani,sabanin kwanakin baya
da ko magana banson yi,kuma banson aiman,don idan aka cika man magana zan fashe maka
da kuka,dole suka kyaleni amman yanzu ni da kaina nake fita can.
Dr yau yace zai zo ya sake dubani,kasancewar yanzu muna waya ba laifi,don anyi komi game
da maganar auren mu,manyan shi sunzo anyi komi cikin mutuntawa.
Han itama salma nata sunzo duk rana daya za,a daura amman nasu Anty shida ba yanzu
ba,yajahid yace ayi mashi hkr sai nan gaba akwai abun da yake maimuhimanci.
Nayi kokari matuka wajen ganin na cire damuwa da tunaninsa,amman lokaci lokaci nakan boye
nayi kukana don shine abunda zai rageman radadin da nakeji na rashinsa.
Na fawwalama Allah komi na anshi dr matsayin mijina,tunda na lura son da yakeyi man
maigirma ne,soyayyar sa mai sanyi da shiga ran duk wanda akemawa,hakika nayarda da
maganar maahda take cewa ya nada duk abunda za,a soshi,nafarko dr handsome guy ne dan
gayune sosai,daga ya nayin shigarsa zaka gane hakan, sannan ma,abocin son kamshine
kamar dai yah Areef,don shi kafinma ya iso waje turarensa ne d first dazai sallama wajen,to
shima dr haka sannan ga fara,a ban taba ganinsa yana shan murba ko cikin aji fuskarsa
asake,baza kace yana dariya ba kuma ba zakace yana shan mur ba,kadaran kada han,ya iya
barkwaci,duk yadda kake cikin bacin rai zai iya saka ka dariyar dabaka shirya ba.
Dr Ya taka muhimmiyar rawa wajen ganin ya daidaita natsuwata,nadawo cikin hayyacina
shiyasa maah takejin dadi duk randa yazo,itace hada wannan itace hada wancen,haka Annie
kai duk yan gidanmu kowa yana son dr sosai,amman banda salma don har yau salma bata
shiga sabgar kowa.
KO Ameer dinta yazo babu mai wani rawar jiki,idanma ya samu gaisuwar kirki wajen yan
gidanmu,saboda shima halinsu guda da ita,daidai gwargwado maah tana kwatanta adalci
tsakaninmu duk da cewa ba itace ta haifeta ba,amman duk abunda ta siya man to zata soya
mata itama,saboda tace har gobe salma diyace wajenta haihuwarta ne kurun ba taiba,don haka
zatai mata duk abunda uwa take ma yarta.
Duk da wannan abun bai saka salma taringa gaida maah ba,bata gaidakowa yanzu,har gara
idan yah shahid nanan zai ci ubanta yace kuma sai ta gaida duk wanda ke saman ta,duk randa
akai irin haka bata kwana gidan sai tayi tafiyarta gidan inna,wannan abun da ta keyi ya kara
sakaman salma tafita raina,don duk wanda bai girmama mahaifana ba nayi dashi. Abbu duk yasan wainar da ake toyawa baidaice komiba,don inajin inna tayi kalami mai kaushi
akan salmar,bansan dai me tace mashi ba.
Rannan Abbu yazo har dakin maah yayi man ya jiki,ya saman ina bacci hirar su ta tadani,sai
ban nuna na tashin ba,naji maah tana mashi complain din salmar yace"saudah,kiyi hkr kibar
yiman zancen yarinyarnan,tunda kinsan bazan iya yin komi ba,akan kunnenki inna tayi man
Allah ya isa idan na sake takurata ko nayi mata wani abu daya bata ranta,kibarta tayi duk
abunda ta ga dama kowa rai yaima dadi baya ga maishine,Godiyar danake ma Allah daya bata
miji daidai ita,munanan daku Allah shine zaiyyi maganinta."
Maah bataji dadi ba tace"karkayi mata baki Dear,hannunka baya rubewa ka yanke kayar,ya
kama ta kayi mata addua kurun."
Murmushi yayi yace"hakika samun mace kamarki mai tsarkakakkar zuciya sai antona,Allah yai
maki Albarka Addua kuma ai tunda aka haifeta nake mata ita,don haka kifita batun salma karki
ma sama ranki damuwa."
Hakan baisa maah ta daina duk wani shiri ba akan bikinmu,wanda yarage sauran sati uku.
Halin da ake ciki kenan.
tunda yah yatafi baya waya dakowa sai maah da Abbu,kilan kuma sai yah jahid.
Sau daya naji sunyi waya har take gaya mashi nayi ciwo har nakwanta asibiti,sanda na same ta
suna wayar zama nai kusa da ita nace taban mugaisa.
"Tace ga shima zata gaidaka."
Sai cewa yai Kyaleta maah kidai ce inamata yajiki.
Wannan abun ya tsaya man garai ranar yini nai in kuka kamar bazan kai ba,sai daker na samu
kaina.
Tunda na sanar da maah cewa dr zaizo taita shige da fice nidai iyakata shirya kaina idan
yazo,babu laifi dr ya samu gurbi cikin zuciyata,saidai gaskiyar magana soyayyar da nakewa dr
ko kwata kwatar wadda nakewa yah Areef bata kamoba,saidai inayin iyakar kokarina naga
nanuna mai tawa soyayyar,kuma hakan yana matukar faranta mashi. Zuwan husna uku gidanmu dubani,saida nayi yadda nai na had'ata da yah shahid har naroki ya
maidata makaranta,to sonake na koma naji yadda suka kare don naga tunda ta gaida shi naga
yaki tashi daga falon,yana satar kallonta nasan sai wani abu yabiyo baya.
Wanka nashiga ganin yamun text yana hanya,inaji maah tashigo tana fad'a "kullum sai kinga
yakusan zuwa zaki tsiri wankan iskanci,kiyi ta shegiyar nawa kishanya bawan Allah yana
jiranki,wallahi kishiga taitayinki kafin wata tayi maki kafa."
Dariya ma tabani ina shigewa kurun bance mata komi ba,maah nason dr sosai,tana son aurena
dashi.
Yah meenah tashigo kirana lokacin ma nake shafa mai,itama fadan tayi man wai ina gasa shi
dayawa,don naga yana sona sosai.
Murmushi nayi mata kurun,don danayi magana zatace nacika gardama,ita tafiddo man kayan
dazan saka,riga da siket sunyi mun kyau sosai,kasancewata mace mai dirarran jiki tako ina
jikina adire yake,don namafi duk yan matan gidanmu kirji masha Allah,don cib da cib
sukaiman,salma kuwa saita had'a da breziya mai soso. Hips dina shima daidaidani baiyi yawa ba haka baiyi kadanba.
Itace tayi man d'aurin kallabi don yah meenah gwanace indai nan bangaren ne,gyale kalar
kayana ta fiddo man sannan tafesheni da turare maishege kamshi,sanna taja ni muka fito falon
bakin dake bangaren Annie,don acan ta saukeshi saida taga shigata takoma don kawo mashi
abun tab'awa.
Tunda nai sallama ya mike yana wani irin killer smile,ya saka hannayenshi cikin aljihun wandon
jeans dinsa,ya karkace kai kallona kurun yake babu kakkautawa.
"Wow wow my princess,irin wannan hadewa sai kija miyauna yayita zuba babu kakkautawa."
Dariya nayi ina sadda kaina don dr badai sakin layiba,isowa yayi gabana yana bude duk
hanayenshi,kallonsa nai ya daga a gira yace"yes come in"
Girgiza kaina nayi ina murmushi"Aa nagode da tayinka bismillah kazauna."
B'ata fuska yayi yana zama saman hannun kujerar danake"bakison welcoming dina ko
princess."
"Aa ba haka bane kabari irin wannan welcoming din sai munje can sainayi maka amman pls not
now."
Gyara zaman shi yayi yana dubana cike da so,
"Dagaske."
D'aga kai nai murmushin yasake yi yace"karkisa inje in samu Abbu ince pls Abbu amaido daurin
auren nan gobe ta alkairinka tayi man alkawarin something sweet nikuma bazan iya jira har sai
nan da 3week ba."
Dariya yaban ganin yadda yake maganar cikin karya murya kamar mai shirin kuka.,
Dariyar yake taya ni yace"wallahi kin iya dariya rannan nace ki koya man kika kiya ko."
Yah meenah ce tashigo hakan baisa ya tashi daga inda yake ba,saima murmushi yake yana
yimata sannu.
Tana fara,a tace"yah muhd sannu da zuwa."
Cikin sakin fuska yace"yawwa Anty Meemah sannunki da kokari,kina ji dani kullum bakya
gajiya."
"Wallahi babu komi ai kai nagida ne."
Nan fa ya samu yar tayin surutu,don dr akwai zafin surutu saida tayi daker ya barta tatafi.
Jiyo wa yai kaina cikin salon kauna lemu ya zuba ga cup yanufo bakina,dole na bude na kurba
har shatin jan bakina ya fito........saida yalashe shi tas sannan ya aza bakinsa wajen dana
sha,kunya ta rufeni duk da bayau yafara irin wannan abunba.
Nayi serving dinsa komi yadda yadace sannan nasauko kusa dashi k'asan don yace yafi jin
dadin zaman kasan,yadanci yana jana dafira yaudai duk karatu yafi yawa.
Ya jima sosai don nan yayi sallar mangaruba,har suka gaisa da dady da Abbu.najashi cikin gida
suka gaisa da maah,har ya ajiye mata rafar yan dubu guda gabanta.
Sanda na rakoshi salma tadawo daga rakiyar Ameer don yau yazo,ko kallon inda muke batai ba
ni kunya ma naji don saida yace"kamar salma ko."
Yake nayi nace "itace"
Bai sake cewa komiba
Har bakin mota na rakashi yabude baya ya miko man wata leda,
"Turarenki yana burgeni ummlkhair,kamshin sa yana sakani shauki matsananci,pls matso na
sake jinsa."
Matsoni yayi sosai har numfashin mu yana haduwa,dandanan naji tsikar jikina tatashi,sunkuyo
da kanshi yayi gefen wuyana ya sauke numfashi mai zafi,saida na runtse ido, nai saurin ja
baya.
Rungume hannuwa yayi yana kallona da idonsa daya canza yanayi,wani abu nakejin yana
shigata bansan komeye ba,kauda idona nayi.
Yace"pls just a kiss."
Ba arziki na Ruga nabarshi, don wallahi idan natsaya dr yau saiya tsotse man baki,har
mamakin sa nake soyayyarsa dandanan take shigar mutun,ya iya tafiyar da ita yadda
yadacesaidai idan kabiye zuciya taufa tuni zaku canza ma soyayya mazauni.
Mrs bb ceí ½í±Œí ¼í¿»í ½í¸‰í ½í²•
[6/11, 12:28 PM] Mom Muhseen: í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²• í ¼í¼¹
*ABIN CIKIN RUHINA*
Writing by mrs bb
Mom muhseen.
Wattpad name
Humaira7531.
DEDUCATED BY ZAUREN MRS BB
_SABODA KAUNAR DA KUKE MAN YASA ZANYI UPDATE YAU,DON DA SAI GOBE INA
ALFAHARI DA KAUNARKU DA ADDUOIN KU ALLAH YABAR KAUNA_ í ½í²•í ½í²•í ½í¸˜
Not edited.
29.
Washe gari mukai shirin koma wa school,nasa rigima dole yah shahid zai kaimu don inada wani
plan..........saida yabiya damu mukai shopping sosai saboda semister mai tsawoce,duk da dai
Auren yakusa inso samuna nane abarshi nagama aji ukuna,sai ayi lokacin mana cikin hutu,zan
ma dr magana yayi wa su Abbu magana abarmu mukarasa wannan semister. Hira muke tayi yana taya mu,ahaka har na sako batun husna inacewa.
"Wallahi yah meenah ban tab'ayi kawa irin Husna ba,tana da kirki ga kokari,kisan idan akai abu
class tasan ban ganeba muna dawowa hostel mungama duk abunda zamuyi zata ce inxo muyi
bita.....bata barina har saina gane,ina sonta sosai gashi akwai natsuwa."
Ina maganar ina satar kallon fuskarshi murmushi yake amma baice komi ba,nace"yah kaima ai
ka lura da haka ko rannan daka sameta gida."
Shan mur yayi yace"don ubanki zama zanyi inta kallonta har naga wani abu tattare da ita."
Shiru nai ina kunshe dariyata yah meenah na tayani,
Sai kuma yace"kawai dai tana da tarbiyya akwai girmama nagaba."
Dadi naji ya kamani nace"sosai kuwa wallahi husna tayi,shiyasa cousin dinta dake sonta yake
bala,in jida ita bayason kowa yana rab'arta kishinta yake sosai."
Kallon fuskarsa nayi naga dandanan ta canza yah meenah banda dariya babu abunda take,ni
kuwa na sha mur irin dagaske haka maganar take,bacin karya ce kurun na shatata don ingane
yana ciki ko haukana nake.
Bai sake ce mana komi ba amman yanayin sa gaba daya ya canza,magana zan ciga gaba dayi
ya dakan tsawa dole naja bakina naguntse,banji haushiba nasan kishine yake damunsa dadi
yakamani na