Showing 72001 words to 74145 words out of 74145 words

Chapter 25 - Abin Cikin Ruhi Book Compelet Mss Bb

Mrs Bb   

05 Jul 2026

826

tanayi sannan ta shiga motar yayiwa kowa bankwana sukatai muna daga
masu hannu.
Sauna muguwar kewarta Allah sarki naka nakane koda kai mezai maka.

Haka gidan ya koma daga ni sai mimi dasu maah,saifa sweetie na Airah,wsan b'uya muka
komayi nida yah Areef,danaji zaishigo zan boye duk yadda yaso ganina nahana don yadda
nakejin canjin jikina wlh ya tab'ani akwai damuwa.hutuna ya kare na koma IT dina daman sati
uku yarage man na zage bakin kokarina inayin duk abunda ya kamata,saidai yah yabini har can
yaganni amman ba gida,wata irin soyayya yake man maisanyi mairaysa ruhi,ina tsananin
kewarsa nikaina yadda nakejin kaina ina bukatar shi,don umi da Annie da maah kamar zsu
kshine da kayan gyara,musamman annie ta ke kirana tana mun darasin kwanciyar aure,ranar
data fara kamar zan nitse harta gama bance kala ba,kaina yana kasa tace mun dukkansu yan
uwanki babu wacce ban mawanba,saike shiyasa naga yadace na ganar dake na nusar
dake,don mahaifiyarki bazata iya ba,ita kuma ummi tace kunyar ta da kike ji bazata barki kigane
ba,gara dai ni na maki,don haka ki kula kikuma yi aiki dashi don wlh Areef dole saida kulawa,ina
lura dashi duk yafi sauran rawar kafa."
Haka annie tazage tun inajin kunyar harta rage,wani zubin idan inada tambaya zan mata kuma
taban ansa,zuwa lokacin nikaina amatse nake wlh daker nake bacci saboda d'an banzan
feelings dake hanani bacci.
Hardai Allah yasa nakare IT dina muna exams din final lokacin ummin dr tace na yaye Airah

tunda ma ba shan nonon take ba,da nayi gardama saboda inajin tausayin sweetie,amman da
maah ta lallasheni ta kuma nuna man hakan shine daidai saina hakura na cireta,bayan kwana
biyu ummin dr tazo ta tai da ita wajenta da kuka muka rabu kwana nai ina kukan rashin
sweetie,Allah ya sani ina son Airah ban san ma ina sonta har haka ba saida akarabani da
ita,ganin duk nashiga halin damuwa yasa ummin taki rani tace inyi hkr idan natare da sati biyu
zata kawo mun ita.
Wannan bayanin yasani na samu natsuwa har nasaki jiki aka cigaba da yimun gyaran jiki,inka
nni ak ganeni,saboda canzawar danayi mimi sai santi take wai kosu Anty shida ba aiwa wanan
gatan ba saini,Annie tace "kinsan ai ita tadaban ce kema ki hanzarta dai Abukhalipa yadawo
atsayar da lokaci wanda yafi wannan ma yimaki za,ai."
*MU HADU FINAL PAGE INSHA ALLAH.*

INA MATUKAR ALFAHARI DAKU MASOYANA HAKIKA BANDA KAMARKU
ALLAHBYABARMU TARE,YA KAWAR DA IDON MAKIYA KANMU KARKU MANTA COMMENT
DINKU SHINE KWARIN GUIWATA,KUCIGABA DA YADDA KUKE MAMAN MUHSEEN
TAMUCE INSHA ALLAH.
MRS BB CE
MOM MUHSEEN.
[7/19, 6:24 PM] Mom Muhseen: 💕💕💕💕💕💕💕
🌹
*ABIN CIKIN RUHINA*

Writing by mrs bb
Mom muhseen.

Wattpad name
Humaira7531.

DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.

*FINAL*

*LAIFIN DADI KAREWA,BAKINA BAZAI IYA BIYANKU IRIN GODIYAR DA ZAN MAKU BA,KUN
NUNA MAN KAUNA KUN SONI KUNSO BOOK DINA,ALLAH YA BARMU KU YASAKA DA
ALAKIRI.*

*WANNAN LAST PAGE DIN SADAUKARWA NE GAREKU MASOYAN ABIN CIKIN
RUHINA.KUYI DUK YADDA KUKE SO DASHI.*

Rana bata karya saidai uwar d'iya taji kunya,Allah yayarda lokaci yayi akawarin Allah ya tabbata
khairat agidan *Abin cikin ruhinta* bayan tsawon shekaru dasuka gaba,bayan duk wata

gwagwarmaya da akasha,bayan duk wasu kalubale dasuka fuskanta,bayan sallar magaruba
Annie da Mimi da ummin dr suka rakata har gidanta,a can suka tada amaren anty shida husna
Yah meenah.sai salma data zo itama Airah nai nai tazo ta k'iya tana lik'e jikin ummin.
Suna kawo ni sukai sallar mangaruba suka wuce.
Nanfa aka bude chapter hira nida nazo Ina risgar kuka saigashi na bige da dariya Anty shidah
kuwa tashi tayi don jin maganar damuke husna kecewa.
"Hum wlh khairat na tantance abunda kikaji lokacin da naje na sameki gidan dr.alokacin fah
ganin bekenki nake,akan baki hkr da lalurar mijinki."
Dariya nake Ina rik'e ciki yah meenah tace"uhm ai in ana salla ba,a magana duk yan gidanmmu
kaf babu Wanda ban kiraba saboda azaba,banyi tunanin yah imran zai tab'aniba ranar
nan,saboda yi yayi kamar bai damuba,ashe cewa yake gama bacin."
Dariya harda kwalah nace"yah meenah baki kirani ba,aida dagudu zanzo na kawo maki d'auki."
Hararata tayi tace"wlh sunanki yafi na kowa ya wan kira don har gobe dashi yake Jana."
Dariya suke abunsu salma tace"wlh konidai da ba sabuwa ba randa na koma Ameer baimun da
sauki ba,naji jiki don haka kibar dariya kilan duk area nan saikun jiyo ta yah meenah."
Jinai gabana ya fad'i nai zuru ina zare ido.
Anty shida dake cangefe tana danna waya ta kallan murmushi tayi tace"kuma wlh bamu zuwa
muma."
Me zasuyi ba dariya ba idona yayi kwalkwal dariya suka dunga mun,husna tace"kyalesu ta
alkairin Abbu,babu wani abu dazai sameki abunda ma yayan naki ne sai yadda kikai dashifa."
Nan dai sukaringa kwantar mata da hankali har sadda su Areef sua shigo anyi sallar isha,i zuwa
lokacin khairat tayi wanka tasaka riga da siket,sai tsananin kamshi take,su husna sunbud'e
gidan da k'amshi na turaren wuta da freshener.
Yah jahid ne yafara shigowa idonsa akan anty shida dataje tayo wanka tayi gayu sosai,sakin
baki yayi yana kallona,batama San yanayi ba sai fesa freshner,wjenta ya isa ya rungumo
bayanta yana cewa"my dear u look so beautiful I love u."
Salma dake kusada su takauda Kai tana dariya,husna tace"nidai saina tanka,yah ko ganin ido
bakayi."
Murmushi yake yana rik'eda hannun ta yace"Wankan makaho,Wanda yagani shiyaji kunya.ko
ba haka ba dear."
Dariya tayi tana janye wa daga gareshi,Shahid ne yashigo yana cewa"kifito muwuce gida
wlh,don ango yace sai duk kunfita zaishigo,gara mufece kafin yakai ga samana bulala."
Dariya sukai shida yah jahid,salma tace"wai dagase kake yah shahid."
Yana rik'eda husna yace"wlh yana waje yamaki fitowa daga cikin motar."
Jinjina Kai sukai itada yah meenah,suka kalli khairat suna dariya.
"To amarya Mudai bari mufece Allah yasa Alkairi,ayita hkr."
Dariya suke duk suka dauki gyaluluwasu sukafice,kuka nake sosai saboda a bun yaban
haushi,donme zai korar Mani su,duk salon zakewa da rawar kafa aisai yazo yaci uwarda zaici.
(Lol khairat kenan harkin gama kewartasa.)
Salma ameer daman yana kan hanya,suka wuce gidan su don yanzu kauna suke zubaw kamar
zasu cinye juna,yaje har gidansu Raihana ya kaimata takardar sakinta.
Hakan yayiwa salman dadi ba kadan ba,don yanxu gudun b'acin ranta yake,Abbu ya Samar
masa aiki sabon company daya bud'e shi yaba MD din wajen.

Sallar isha i nai na fito falon komi need sai k'amshi ketashi,zanso kuga yadda falon yake
babbane yasha manyan labulale different color's,ga kujerunta royal set biyu ga wasu can a
karamin falon.
Bedroom dinta kuwa gadajeni na Gan na fad'a,kuma Duk Areef ne da wannan aikin,sauran
kayanta na gidan dr kuma yace salma ta dauka.
Aikuwa ba karamin dadi yayi mata ba,don daman raihana ta kwashe mata kujeru ta siyar.gadon
kuma ya lalace.
Komi sabo haka ta Alkairin abbu akai Mata,kayan kitchen ne kurun dadyn yah meenah ya ba
Annie kudi tasake mun.
Gaskiya ban San irin godiyar dazan wa iyayena ba,don kuwa ta KO ina nasamu gata da jin
dadi.iyaka dai addua da gama wa da duniya lafiya shine zamuyi tayI masu.
Tana zaune falon ya shigo,shan mur tayi duk da yadda gaban ta yake mugun faduwa,ta mance
rabon data ganshi kwayar idonta so take ta kalleshi Amman ta hana ta.
Tunda ya shigo wani irin fitinennan kamshinsa ya bud'e Mata hanci,lumshe ido tayi tanajin
kabanta yana sake faduwa.
Wani glub ya kunna wanda ya karama falon kyau da haske.
Green da red sai purple ne hasken,yana walwali.
Kamar nariga haka naji Amman na kasa motsawa har sadda ya idasa isowa wajena.
Kallabina ya ture yakaranta mun wasu adduoi.
Yana gama wa ya sunkuceni yayi bedroom dina dani,zazzare ido na keyi shikuma yayi nasarar
tura idonsa Viki nau,wani Shu,umin kallo yake jifata dashi,Wanda bansan sadda naji wata irin
kasala ta rufeni ba,toilet ya ajiyeni yana kunna mun famfo.
Cikin wata lallausar murya da bantab'a jinshi Da ita ba.
"Kiyi alwallah in mai daki."
Kallonsa nake kamar yau nafara ganinsa sun kuyowa yayi ya sunbaci goshina yace"oya do it
now."
Kamar yar koyo nafara alwallar,har nagama yana tsaye kaina.
Sake d'aukata yayi yamaida cikin bedroom din sannan ya dauko mun hijab cikin wadrop ya
Samun.
Ya shimfida praymate ya mikardani ya lalubo kunnena yace "zamu godewa ubangijinmu daya
zab'ama mana buna has nun da Rabin mallakar junanmu,"
Lumshe ido nai najinjina kai naka sa magana.
Jammu jam,I yayi mukai raka a hud'u sannan muka sallame,yajima yana her adduoi masu tsayi
ina amsawa da Amen.
Duk na Neman Alkairin Ne da juria ta gari da kuma kariya daga shedanin mutun dana Aljan.
Tashi yayi yaciro mun kayan baccina masu masifar lays da taushi,kamar gashin mage,yasamun
banyi yukurin yimashi gardama ba,har yah samunkuma babu abunda ya tsayayi min kayan
kurin ya Saman.
Fita yayi yabarni nai zuru Ina zare ido,Anya yah Aref zaibarni awannan daren.
Tunani Kala Kala babu Wanda banba kafin naji alamun shigowarsa.
Tire ne yake dauke dashi kazace sai tiri take ma,ga wata d'anyar madara Mai shegen sanyi,sai
lemo na kwali ga cups guda hud'u masu tsananin kyau da tsari.

Dire shi yayi gabana yasha mur Lamar bashine yake murmushi mai kyau na yace"oya banson
gardama banson kuma inji kince nakoshi."
Daga Kai Kurun nai debowa yake yana Kai wa bakina wani zubin saiyajani yayi kamar zaiban
sai yajanye saikuma yaban,saida naji kamar zanyi amai sannan yakyaleni.
Yace inbashi shima dole na Saki jiki ina bashi yana Jana da labari,har nadaina wannan d'ari
darin dashi......saigani ina dariya har saida shima yaci ya koshi sannan ya kauda kwanonin
yawuce d'akinsa ya shirya. Brush nashiga nayo na dawo sadda zai shigo har bacci ya saceni
ban sani ba gyara mata kwanciya yayi sannan shima ya kwanta. Abunda nai zargin bai yimun ba saidai yasani cikin jikinsa kamar zai mayar da cikinsa,saida
asuba bayan mun gama salla labarin yaso can za wa,lamarin yazo mun a bazata don kuwa Kai
na ya kunce nayi losing control d'ina domin yah wani salo yazo mun dashi da tunda maah ta
haifeni ban tab'a jinsa ba,saboda yadda nakejin salon sa jinake kamar zan mutu,kuka nake
harda hawayena saboda yadda nakejin salon yafi karfina,saida yakaini makura sannan ya nemi
hanyarsa.
Ashe kukan baizo ba tukun dazun kukan dadi nayi yanzu kuwa Kukan azaba nake,tun Ina gane
karatun har nazo bangane komi IBU da neman dauki kuwa nayishi Karsh dad'emun baki yayi
harsaida Allah yasa ya Kai linta.daidai da Dan yatsa ban iya dagawa kamar wadda ta mutu
haka nakeji.nasha why ba karama ba saidai kokisa ban kai wuyar da tasha gidan dr ba don
kuwa banbancin abayyane yake,duk da lokacin ina budurwa ne amman yah yabini salo salo
daki daki,dalla dallah banda ajiyar zuciya babu abunda nake,shima sai albarka da addua yake
samun.
Yah kamar mahaukaci haka yakoma man kuka harda kururwa har yaban tsoro.
Wanka yajani mukai sai riritani yake kamar d'anyen kwai,nikuwa sai shagwabe mashi nake haka
muka samu muka koma baccin safe.

Agurguje.

Rayuwa maidadi suka shiga cikinsu kowa ji yake Da mayarsa din Areef idan kagansa gaban
khairat saika daukar bawan tane,nan kiwa zallar kaunace da tsananin so.
Salma ta haihu ta samu saurayi yaci sunan mahaifin Ameer suna kiransa salman.
Mimi anyi bikinta da Abu khalipa ya dauketa sun wuce London,banji dadi ba don naso mimi ta
zauna cikin mu.
Anty shidah yan biyu mace da namiji sunan maah da na Abbu Iman da Ayman,saida sukayi
wata biyar sannan yah meenah ta haihu itama mace sunan Annie Ameerah ake kiranta.husna
kuma saida muka shekara biyu da Aure muka haihu tare don kwana ukune tsakaninmu ta rigani
haihuwa ta samu saurayi sunan mahaifin ta sultan ake kiranshi. Nikuma nahaifi twins duk maza Dadynsu Yah Areef aka maka maida da sunan sunan Abbu
again *shareef da shurem.* ake kiransu
Bacin su ma na sake haihuwar wasu twins din DJ mata kuma *HANAN DA AFNAN* daga nan
kuma haihuwar tsaya.
Anty shida ma bata sake haihuwar ba mimi ce ta haihu say daya ta Sam u Mac itama suhaila.
Yah meena ta sake haihuwa itama ta samu Ameer.
Husan ma ta kara namini Khalil.

haka rayuwar ta cigaba da tafiya gwanin sha,awa yaransu suna son junan su soyayya tsakanin
khairat da Areef a bun ga jinin su yake,don baya jin kunyar nuna mata kauna kogaban waye.
Abun sai sambarka kowanen su budi sai sake zuwa yake saboda saka albarkar iyaye.
Salma yaronta ya rasu ta sake samun wu yaran,Aleeya da laila.

*ALHMDULILLAH TAMMAT*

ALLAH KABAN IKON GAMA ABDUL-NASSER LFY KAMAR YADDA KABAN LFY DA RAI HAR
NAGAMA ABIN CIKIN RUHINA,INSHA IDAN NA HUTA ZAN YI CONTINUATION DINSA
INSHA Allah

By by masoyana love u soo much.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0