Showing 69001 words to 72000 words out of 74145 words
d'inta sun zana exams dinsu sannan,zuwa
lokacin Airah ta k'ara k'wari ana ma iya yayeta lokacin."
Kowa ya dauki atarsa kuwuce gida jenku Allah ya bada zaman lafiya.Ameer kaje zuwa gobe
saikazo kuwuce saudah dauko mashi mukullin gidan nan na unguwar gwarumfa,yana nan cikin
drower bedsed dina."
Taje ta kawo mashi ya bashi yaita godiya yana mishi Addua,maah tace ma salma taje ta
rakashi,akunyace tatashi Annie da ummi suna mata dariya.
Fitowa duk mukai don rakiyar amaren,ina rike da hannun husna ina mata rad'a dukana fake
tana kuka,bilhakki dagaskoya kukan take ummi ke lallashinta tacemun inje indauko hijab na
rakasu nida mimi.
Aguje ko muka koma muka dauko abayu don rakiyar amare don daman banje gidan ba zanso
inganshi yadda aketa zuzutashi.
Yah Imran da Amaryarsa yah meenah itama kukan take me zamuyi masu banda dariya,sai kace
ba su sukace sunji sun gani ba,Anty shida ma kukan take jikin maah,sainaji sun ban tsausayi
rabuwa da iyaye babu dadi kokadan,nima sai naji kwallar ta cika idona.hadesu maah tayi yana
lallashi da nasiha tare da cewa inbanda abunku ba muna tareba ina nan ina maitama,kuyi shiru
kunjiko."
Daker sukai shiru suna ajiyar zuciya,ummi ma rungumesu tayi tana goge kwallarta
itama........Annie kau kasa tsayawa tayi ta shige gida,Allah sarki abun gwanin ban tausayi saida
Abbu dasu dady sukazo suka kai kowace cikin motar mijinta sannan fah yacewa su maah
sukoma gida inkuma binsu zasuyi to." Murmushi sukai suka shiga gida nida mimi kuma motar yah Areef muka shiga.
*muhadu gidan amaren pls aiki nake wlh* í ½í¸‚
Mrs bb
Mom muhseen.í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜lov u my fans
[7/14, 3:25 PM] Mom Muhseen: í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•
í ¼í¼¹
*ABIN CIKIN RUHINA*
Writing by mrs bb
Mom muhseen.
Wattpad name
Humaira7531.
DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.
54.
Sun isa gidan amaren lafiya tunda ga get din farko zaka gane cewar wannan gidan ba na wasa
bane,get din kansa kamar ka k'wal k'waleshi ka gudu, get din farko zaka tarar da wani tsalelen
gini hawa biyu,daga fuskar gidan zaka gane cewar gaskiya kudi sunyi kuka bama kadan
ba,wannan gida na farko shine na yah jahid,shida amaryarsa Anty shida. Shiga sukai ciki tundaga waiting falo khairat da mimi harma dasu amareb suka fara santi,komi
yaji don tsayawa fayyace tsarinsa sai mukwana mu wuni.
(Zanso kuga wannan gidan y'an zauren mrs bb.kashh kallo yabar ku baya)
Babu inda basu shiga ba suna yabawa har dakin amarya suka kaita,sannan suka fito don zuwa
yah Imran.
Areef ne ya jawo khairat baya ya matse jikinsa yamata rad'a.
"Ki kwantar da hankalinki naki yafi na kowa kyau,don maigidan ki anan duk ya juye fasahar da
Allah yai masa,kin san ko ai dole namu yafi na saura."
Dariya nayi ina kokarin kwace hannuna rik'esa yayi gam yana bina da wani irin kallon
kauna,daker na fizge na ruga wajen su mimi.
Wanda ke bayan na yah jahid aka wuce mimi tace "yo yah ya zaku wuce nan bayan ga amaryar
nan basai mu ajiyeta ba kurun."
Dungure mata kai yah Areef yayi yace"ankiya tun yanzu ku gane mana gida sai randa zamu
tare ko suger nah."
Harararsa nayi ina bin bayan husna dake kusada yah meenah.
Shima gidan yah imran ya had'u matuka don a iri daya bane,kowane da tsarin nasa nanma
muka kara lalacewa muna zagayen gidan,daker muka fito muka kai su husna nasu,shima dai
abun ba acewa komi saidai fatan alkairi ga dukkan masoyan,haka muka kai kowace tare da
yimasu fatan alkairi,muma muka nufo hanyar gida.
Yana yin parking mimi ta arce don daman ina kallonsu suna magana ta madubi,fitowa mukai
duk naji yanayi na yayi bala,in canza wa duk tsoron yah yakama ni,saida ya rufe kofar falon
yace"muje na rakaki d'akinki."
Marairaice fuska nai idona dan danan ya kawo ruwa nace"pls katai ai inagani zanje dakaina."
Dariya yayi mun yana kahe glup din falon gaba daya.
Sand'o nake ina bin hanyar korido d'in da zai kaini d'akina.........caraf ya rik'eni har saida na
sauke wani gauron numfashi,kan na akare yayi sama dani kamar yar baby,runtse ido nai don jin
yadda naji duk jikina yayi sanyi,wlh nidai banson komi yashiga tsakaninmu har sai na tare,don
ni wlh ban san ma yadda zamu kare dashiba wannan rawar kafar da yake. Da kafar sa ya tura kofar dakin,tunani na zanga mimi naga wayem,na jinjina kai tabbas abunda
yake gaya mata kenan cikin mota,duk na tsure bai saboda jin yayi filingin da hijab dina.
direni ko ina ba sai cikin bathroom durk'ushewa nai na kudun dune jikina ina saman wani table
da nake jera kayan wanka na irinsu turaren wanka man wankin kai,makilin,man goge kafata da
lotion din tsarkina.
Tsura man ido yayi yana kallona kamar yasamu wani film,duk ya idasa kashemun jiki da
wannan shu,umin kallon.
Cikin sanyin murya nace"yah.......katseni yayi da cewa.
shiiiiiiiitt lumshe idona nai don nasan wlh ba saurarata zai ba,idona duk ya raina fata kasa yin
shiru nai nace"wlh ban shirya ba kuma idan maah ta sani ko ummi wlh fada zasuyi mun."
D'an durkusa wa yayi gabana idonsa akan bakina,araina nace nashiga ukuna fah ba a daura
auren ba ma wace Allah cika balle yasan andaura.
"Ni bansan ma haka bakinki yake da bala,in kyauba sai yau,kinga yadda yake shek'i."
Kauda kai yayi nayi inajin kalaman sa kadai suna rikita mun lissafi.
Hannunsa naji saman kaina ya jare hular dana saka d'azun,cikin wata irin sweet voice d'insa
dake narkar da duk wani kuzari nawa yace"wow I love it."yana shafa gashina dan danan naji
kaina ya ansa,jin yatsunsa suna yawo cikin kaina,jujjuya kai nake don yanayin da nakeji bazan
iya misalta shi ba. Tashi yayi yakunna ruwa cikin bathtub ya sirka shida mai d'umi,turaren wankana ya dauko
idonsa akaina yana wani killer smile,zubawa yayi sannan ya motsa ruwan,ya maida inda ya ke
ya dauko sabulun wankan cream ne,inka zuba ga hannunka zaka ringa bin jikinka
dashi.......ajiyeshi yayi gefe wajen komin wankan,ya sake dauko lotion dina na tsarki yana
karanta rubutun dake jikinsa,ya kallan yana sake k'awata fuskarsa da smile yace"suger nah
meye wannan."
Dagowa naiina kallon rubar jinai gabana ya fad'i naisaurin anshewa nace"shampo ne na wanke
kai."
Dariyarsa har saida tafito fili yace"ok ai dayake ma zamu wanke kan bari mu ajiyesa gefe."
Zaro idonai don natabata ya gane kona meye nace kamar zanyi kuka"yah kaina baida datti da
bikinnan fa naje saloon."
Baice mun komi ba ya gama hada komi sannan ya nufi inda nake,zaro idonai nace"don Allah
karkayi man irin na rannan plsss kabarni nayi shirin baccina,wlh ni dai nagode kayi tafiyarka."
Uffan baice man ba ya daukoni ya dire kasa kan kafafuna,rungumeni yayi yana zaga yawa da
hannunsa ta baya yana zuge zif din rigata.......runtse ido nai ina k'ank'ameshi don nasan babu
abunda zance ya ya dakatar dashi.
Zare rigar yayi dagani sai pant da bra don bansa undey ba d'anja baya yayi yana kallona from
head to toy.
Ajiyar zuciya yayi yace"i thank god daya bani mata irin wadda nake so,hannu ya mikomun taho
kiji my suger."
Banda wani zab'i dole na mik'a mashi hannun ya idasa jana jikinsa,fuskar sa ga wuyana yana
shin shinani,hannunsa kuma yana 6alle mun bra d'in,numfashi naja ina jin kamar yana zare
mun duk wata lakka ta jikina,saida yayi nasarar rabani da komina,sannan ya daukan ya saka
ciin ruwannan daya gama had'awa,d'umi garai mai ratsa jiki. Idona lumshe inajin ruwan yana ratsani,hakika yanayin da nake ciki ko rabinsa ban tab'a tsintar
kaina acikiba lokacin da nake tare da Dr,shidai barshi da yan tabe taben sa ya samu ya tadama
kanshi tsumi,tofa da zaran ya dau caji babu ruwansa dani zauhau aikinsa baji babu gani,da ya
kawo zai tsallakeni yana samun albarka,zan iya cewa tunda nai aure bansan dadin jima,i ba
saida na samu ciki shima bawai don kaina ba saboda abunda ke cikina,dr baya romance dani
babu ruwansa da wasu yan wasanni shidai yajishi tsundum shine burinsa.
Tunanina ya tsaya lokacin danaji hannunsa saman wuyana yana yawo,zabura nai kamar an
tsira man allura........yawo yake dashi zuwa kunnena zuwa saman fuskata,wani tsirin abune
nakejin yana bin jikina banda sauke numfashi babu abunda nake,sabulun ya tsiyaya ga
hannunsa yana bin sak'o da lungu na jikana,kua very slowly gently yana ba ko ina
muhimmanci,kan kace me nafita duk wata natsawata shima nafitar dashi,bansan sadda najishi
cikin ruwan ba,jikina da nashi suka game waje guda,nidashi idonmu duk rufe sai mulkar jikan
yake yadda yakeso,nishi kurun nake fiddawa sai faman mik'a nake ina bank'arewa...........minfi
karfin minty talatin sannan ya bude magunar ruwan yafita yasake tara wani,ina jikinasa na lafe
kamar yar mage,dago habata yayi idonsa akan fuskata,duk sun canza launi cikin wata voice
mai laushi da shiga jiki yace"suger open ur eyes and look at me."
Wani irin numfashi naja ina jan ajiyar zuciya daker na lalubo maganar don muryata b'at bacewa
tayi.
"Bazan........baz....bazan iya..ba."
Wannan maganar tayi masifar rikita mashi mashi tunani,lumshe idinsa yayi ya bude yace"ohh
my suger pls mana,i want see my love In ur eyes,pls open it now."
Jinai kamar yana zarar raina da wannan maganar,ba kamar da naji hannunsa saman nipple
d'ina yana d'an murmmurzawa......bansan sadda nace"ohhhhhshhh."
Muryar sa can kasan makoshi yace"oya open."
Ahankali nake bude idon ina jin yanayina yana kara hauhawa,har na budesu tas cikin nasa na
tabbata yadda idonsa ya canza haka nau yayi,kallonsa danake sai nakejin kamar zan mutu
saboda yadda wasu irin mahaukatan feelings dake taso mun from now where......matso da
fuskarsa yake haf da tawa yana cewa don't cloth it pls."kamar wata sakara haka na d'aga mashi
kai,ahankali yake sake nufo face dina,har yazo gaf da bakina bansan sadda nazo zan lumshe
su ba yayi saurin cewa"no don't do it." Daker na sake budesu bakina yake kallon yana goga
hancinsa saman nawa,da gefe da gefen kuncina kafin yayi masauki saman bakina........wani
dogon nishi muka saki nidashi,dandanan kamar wani mayunwaci yashiga kissing din
bakina,bansan ma ina taya sa ba saboda har ga Allah nakai makura,wani irin zazzafan kiss
mukewa juna,miyan sa yake jalalamun ina shanyewa,ina bashi nau yana sha munfi awa cikin
bandakin nan,mun b'ta ruwa yakai kala uku.
Wanan sabulun na tsarki ya dauko ban ma sani ba,saidai naji hannunsa can kasana wata irin
zabura nai ina k'ankameshi,daker nake jawo numfashi matse kafata nai ina girgiza kai nakasa
magana.
Ahankali yake mun rad'a ga kunne.
"I'm ur husband,duk abunda nai maki suger is not haram karki manta lada fa zaki samu kuma
nima zan samu,plss karki hanani gonata ce Allah yaban damar shigarta aduk sanda naga dama
plssss suger."
Maganar yake yana dora kafata daya kan tasa yasake dora dayar ga dayar kafar,sake matso
sabulun yayi yakai hanunsa wurin yana shafawa,nidashi saida mukaja wani irin numfashi,hade
fuskokinmu yayi still yana shafawa ahankali,yana murzawa yadda zai shiga cikina daker nake
numfashin yanxu,nidashi bazan banbance wanda yake gaf da suma ba,amman inajin nizan
rigashi don bazan iya jure wanna feelings dinba.baiga alamar yah zai bar shafa niba,don
sabulun ya hade da ruwan gabana yana bada wani irin sulb'i..........saida na fashe mashi da
kuka sannan fa ya daina,ya kora ruwan yatara mana wani yadauraye mana jikinmu ya nadoni
cikin towel,banda ajiyar zuciya babu abunda nake ja. Har kan gado ya direni ya shafa man mai yasa man kayan bacci,sanna ya shirya kansa saida
naringa rera mashi kukan shagwaba sannan yatai yabarni,wannan rana ban samu bacci ba
murje murje naitayi sai gaf asuba baccin ya sureni,ban samu sallar asuba ba sai wajen shidda
da rabi,sannan nayi nakoma don idona har rufewa yake.
*yaudai nayi rashin kunya,kunja kunyar ma hada ido nake daku*í ½í¹ˆí ½í¸‚í ¾í´
Muhadu second to the last page í ½í¸„laifin dadi kare wa
Mrs bb
Mom muhseení ½í¸˜í ½í¸˜
[7/16, 12:20 PM] Mom Muhseen: í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•
í ¼í¼¹
*ABIN CIKIN RUHINA*
Writing by mrs bb
Mom muhseen.
Wattpad name
Humaira7531.
DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.
55.
Not edited (inkunga typing error kuyi hkr ina saurine)
Ban tashi ba sai kusan karfe sha biyu,banyi mamaki ba saboda jiya naji bacci idona sosai.
Wanka na shiga na fito ina shafa mai,ahankali inabin fata ta datayi wani irin fresh,don duk
gyaran da akayiwa amare muma nida sweetheart dina sai da akai mana,shiyasa jikinmu
gashinan kamar na jarirai,don wacce tayi aikin gwanace sosai annie ta daukota daga
maiduguri.aikuwa munsha gyara don inajin shiyasa sha,awata kara karfi. Nai mamakin abunda ke fita daga kasana jiya na manta ashe fa nasha kaya da yawa,murmushi
nai ina tuno moment dinmu najiya,lumshe ido nai inajin wani irin farin ciki yana cika zuciyata.
Yanzu zan san nayi aure,yanzu zanji dadin dake cikin marking love.........Allah sarki dr Allah
yajikan ka yayi maka rahma,Allah baisa zamu yi rayuwa maitsayi ba,ina maka fatan samun
rahmar ubangiji.
Shaf shaf na shirya don inje in gaida Abbu naji yace zaije unguwa yau.
Riga da siket ne cikin kayan bikin da ban gama sawa ba nasa.sai na ganni na canza sosai
fuskata sai annuri take,dariya nayiwa kaina ina fesa turare nafito daga d'akin.
Saida na gaido Annie da sauran yan uwanta da zasu tai yau,sannan na wuce wajen Abbu muka
gaisa yake jana wai harna yi kiba daga jiya zuwa yau,don jin nasamu abunda nakeso.
Gudowa nai saboda kunyar da yabani,mimi ce mukai karo tana goye da Airah.
Zaro ido nai ina kallon babynah "yaushe kikazo sweetie nayi kewarki wlh,zo taho ga mominki
kima kinyi kewarta ko."
Na sunbaci goshinta aikuwa ta hau b'angale dariya,duk ta kara man girma nagani ansar ta nai
ina cewa"sweetie me ummi ke banka maki kikai wannan girman,wlh kinyi kyau muaaahhh."
Dariya taitayi tana k'yalk'yalawa.mimi dai kallonmu take kafin tace"Amarya kinsha k'amshi to ya
amarcin."
Harara na banka mata ina wucewa b'angaren ummi biyoni tai tana dariya"daga ganinki ma wlh
na samu ansata,kinga yadda kika yi jawur sai daukar ido kike dagani wlh kinsha madara jiya."
Zaro dara daran idona nai in rufe bakina nace"innalillahi,mimi ubanwa ya koya maki
iskanci,aikuwa kamar gaban ummi kikai saina gaya mata,shegiya marar kunya kuma zamu
gauraya wlh nidai kika yaudara ko."
Dariya kawai take tana rik'e ciki tasan ta hada rigima. jiya anyi kam tasan anyi shagali.
Koma wa tai tabarsu suka shiga b'angaren ummin.
Tana ta yiwa mai aikinta fad'a a kitchen suka sameta.tana ganinsu ta washe baki tana mik'o wa
airah hannu amman ta mak'ale kafad'a
Ummi tace"kinga ja ira,au kishinne ya tashi tokuwa saidai ki mutu yarinya,mijina yafi
karfinki."tafada tana hararar Airah.
Me khairat zatai ba dariya ba,hartana dukawa tace"kai ummi,itafa ba haka taje nufi ba."
Hararata tayi tace"gashinan tana mun kallon uku saura kwata,kice ba haka take nufi ba to wlh
koma mekike nufi yarinya nan gani nan bari wlh."
Dariya nake har da hawaye don wlh ummi taban dariya ganin zan yadda Airah yasa itama tayi
dariyar tana ansheta daga hannuna.
Muka fito falonta ina gaidata ta ansa cikin walwalah ummi ta canza sosai,ferfesun yan shila ta
kawo mun tace"maza cinyesu kishanye roman,karki tauna kashin don wlh wancen mayen idan
bakiyi dagaske ba zakisha wuya,don naga rawar k'afarsa tayi yawa."
Na shiga uku na kunya kamar ta kasheni sai soke kai nake k'asa,jinai ta dungure man kai
tace"dallah can,wakike jima kunyar zan makeki wlh ja ira saki jiki kicinye ko sai na sab'a
maki,kafin infito daki kin cinye shi.kekuma kishiyata zomuje d'aki badan halinki ba."
Fita sukai suka barni ina cinsu,wlh babu dadin gaba balle na baya inaci ina ya mutsa
fuska,daker na cinye su romon kuwa kasa shanye shi nayi duka na je kitchen na zubar na
wanke kwanon.
Ficewa nai don wlh bazan iya had'a ido da itaba wajen maah naje,itama da nata abun nida
salma tatusa gaba saida taga ina shirin amai ta kyaleni,wasu abubuwane taringa durka
mana,can nabaro salma,don indan natsaya saina amayar da duk abunda naci.
Mimi kau yini tayi tana jana kamar zan mata kuka nace"plsss karki sake irin abunda kikai jiya
wlh kadan yarage.........plsss kibari kingani cikin gida muke shikuma ba kunya ce ta isheshi ba
baijin komi nizai bari da soke kai kasa."
Tana dariya tace"sorry my Anty nabari bazan sake ba."
Airah yini tay wajen ummi saboda ta tusa mata kayan wasa da chocolate,saudaya tasha nono
abunda ma nalura dashi nonon bai dameta ba yanzu,sai dai koko ko costand.
Karfe shidda Ameer yazo yasha gayunsa kamar dai sabon ango,sai zuba k'amshi yake dariya
kamar ta kasheni saboda tsokanar ta danake,saida tayi kamar zatayi kuka nadaina har bakin
mota muka rakota ta rungume maah tana hawaye.
Maah tace"mezangani haka salma,kema sabuwar amaryarce bason sakarci fah."
Cikin kuka tace"maah wancen karon banyi kuka ba,saboda ina murnan zanbarku ina ganin kun
takura rayuwata ne baku sona shiyasa,amman saidaga baya nagane cewar banda masoya
kamarku,dangin mamana da suka ringa zigani aranar,tundaga sannan ban sake ganinsu
ba,babu wanda ke daukar kirana idan nakirashi,amman ku nadawo gidan kun ansheni hannu
biyu,babu nuna damuwa ko zagi balle hantara,banda bakin da zan iya gode maki maah,saidai
zan dawwama ina maki adduar gamawa da duniya lafiya,ke uwace tagari mai tsayuwa kan
lamarin kowa,kiyafe mun maah kiyafe mun kisaman Albarka wannan karon,don nasan
hakkinkine yabini wancen lokacin naimaki alkawarin yin biyayya gareshi da kuma hakuri da
zama gidana,don kuwa shine zaisaka ki farincki,kiyafe mun maah."
Babu wanda bata ba tausayiba lokacin don nida mimi kuka muke taya ta ,ita kanta maah din
hawayen take gogewa tace"haba salma aike diyata ce har abadan,kuma na tabbata nono na
dakika sha baki zubarba,kawaidai wani lamarine na ubangiji dakuma kaddara,na yafe maki
duniya da lahira salma Allah kuma yayi maki Albarka ya azurtaku da zuria dayyiba,kibi mijinki
sauda kafa koi ya umurceki inhar bai sab'a ma sharia ba kiyi,sannan zuwa yanzu kinyi hankali
kindauki darasi,saikisan wanda zakiyi qawance dashi."
Tana goge kwallarta tace "maah nida qwa har abadan,y'an uwana gasunan sun isheni rayuwa
wlh."
Dariya taba mu itama