Showing 60001 words to 63000 words out of 74145 words
dady kafinan ma zan iso zan biyo jirgin Abudabi
zaisauka abuja karfe daya."
Tsakiyaja yakashe wayar yana cigaba da fada Abbu da dadyn yah meena keta bashi hkr,nidai
daman anafara maganar nabar wajen naga yada za,ai atursasani kuma yanxu don wallahi duk
da nake jawara babu wanda zai sani auren mai mata.
Yau biki saura sati daya duk munyo dinkunan mu anko kala biyar,less guda biyu atamfa daya
sai material da shadda kamfala gizner..........inda naji dadi ummin su dr tazo tatai da Airah,sana
waje aikina IT anbani hutun sati biyu,nasaki jikina munata shige da fice gyaran jiki muke zuwa
nida amaren,hada salma don itama maah tace taje aimata ai kwatsam tana iya koma gidan
mijinta,wanda har yau baizoba babu kuma wanda yasake bi takanshi ma balle yadamu,dukda
ita dole tadamu tuna tana sonsa.
Dawowar mukenan daga gidan k'unshi,nida su mimi,yah meenah.anty shida can itadasu
kawayenta suke hidimarsu,bama nan gida suka zaunaba sunacan gidan wata kawarta.
Husna kuwa tanan amman b'angaren Annie,anshirya event dinner da kamu sai bridal shower.
Inkagannni zakai tunanin nima ina cikin amaren,sabkda yadda na murje nakoma wata yar 18 yr
harabar gidan cike da motocin bakin biki,saidai zagaye mukai tacan baya,don akwai hanyoyi
dayawa cikin gidan,dariya muke saboda mimi datai sabon saurayi wani kamar almajiri,sai dariya
muke mata. Ita kuwa sai fad'a tana cewa"wai kinga hakoransa wlh kalarsu kalar yellow din shaddarsa yar
dubu biyar,shiko kunya ma baijiba wai nagankine miyauna yaguda,don uwarsa kamar yaga tsire
ko balango."
Dariya kurun nake harda rik'e ciki jinai kawai nabanki mutun, cikin sauri nad'ago idonsa cikin
nau..........mimi tace"laaa yah yaushe ka iso,sannu da zuwa."
Kai kawai yad'aga mata suma duk suka gaidashi suka shige,bansan tsayuwar uban da nakeba,
naja dogon tsaki narab'ashi zan wuce,wata irin fizga yamun yajinginani da bango.......idonsa har
ya kad'a yayi jaa.
"Rainin har yakai haka,nizaki kallah kiyiwa tsaki."
Banyarda nasake kallonsa ba naketa kokowar kwayar kaina,
"Kasakan man hannu zakajiman ciwo fah."
Yatsansa yasa ya d'illi bakina "bazan sakiba kin rainani ko,bama ki mjrnan nadawo kodan
..........saikuma yayi shiru na dallabmai harara nafizge hannuna saida nakai kofa nace"meya
hana kazauna can har mala,ika azara,ilu yasameka." Rugawa nai ahuje ina nishi don karya
kamoni don yadda yanade hannun riga inya kamani bazanji dadi ba.
Dariya yayi yana jin wani dadi cikin ransa atleast dai yaganta kuma zaita ganinta har agama
biki,wsta xuciyar tace to in angamafa kaida kayi aure............tsaki yaja ya wuce don yana da
baki waje zaije ya kama masu hotel.
Yaune za,ai bridal shower,kawayenmu duk sunzo anata hidima da shirin fita ,don duk anan zasu
shirya ni busy ma nake saboda yah imran ya sani aikin take away na bak'insa,inacan dakina
nida mimi tana tayani,waya uke da ummin dr taa ban lbrn Airah,sai dariya nake tace ai gobe
daren biki tare zasu zo,mungama wayar na ajiye ganin munkusa gamawa nace ma mimi. "Bari nayi wanka sandda zan fito kingama saina shiryasu cikin wannan babbar ledar,don
waccen bata daukewa kema saiki je kiyi arfe biyar zasu zo daukar amarensu,muda bamuda
mazan kinga saimukai kanmu."
Dariya tayi yace"karki damu Muma very soon zamu shige daga ciki tsaki naja ina cire kayana
nadaura towel,nace"saidai ke ko,tunda naga wannan hamdanan agaske yake.nafad'a ina dariya
ita tasan wanda nake nufi aikiwa tab'ata fuska.
"Wlh inajin nauyinki oum Airah,kodan arzikin haihuwar babyna dakikai."
Dariya nai nace "sorry mu k'anwa nadaina nima d'anawa naibari nashiga saina fito."
Wankan nashiga nayi kasancewar ina da dadewar wanka nakusa awa sannan na wanke jikina
dayake da shawer nayi kaina yajike nasaka towel din dana shiga dashi natsane kaina,nadan
bud'e k'ofar namik'o hannuna nace,
"Mimi akwai towel din Sweetie nanan kan net dinta banshi indauro wannan yajike
wlh,........mik'omun akai na ansa na daura ko cinyata bai rufeba don daker ma ya
rutsai,mistakenly na duka tsaf zai kunce fitowa nai ina cewa"yaudai ban jimaba karkiyiman
complan plsss.....................ido hudu mukai dashi yana zaune kan stool din miroow.........idonsa
ker kaina baki na rufe ina zaro ido,,,,,,,,,,,,
_*ABDOUL-NASSER (ALFAH) COMING SOON INSHA ALLAH LABARI DAYA SHA BANBAN
DA SAURA,KARKIBARI ABAKI LBR*_
Mrs Bb ce
Mom muhssen.
[7/8, 2:10 PM] Mom Muhseen: í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•
í ¼í¼¹
*ABIN CIKIN RUHINA*
Writing by mrs bb
Mom muhseen.
Wattpad name
Humaira7531.
DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.
49.
"Haba don Allah wannan badai dai bane,yazaka shigo babu neman izni."
Ganin ya m'ike yana tunkaro inda nake yasa naja baya,ina sake rik'e towel din sosai
k'wak'wk'aran motsi idan nayi fit towel din zai fice,.
"Kayi hkr,karka matso nasan banyi daidai ba d'azu bazan sakeba wlh bazan k'araba........gaba
ya tsaya kikam kasancewar yafini tsayi iyakar kirjinsa na tsaya,runtse ido nai inajiran inji saukar
mari ta ko ina.
Dan sunkuyo wa yayi saitin kunnena har lips dinsa suna tab'a fatar kunnena...........wani irin
tsauwwww naji ga jikina,magana yayi wanda ko ni don dai kan kunnena yayi da
bazanjiba.........."suger khairat,biyoki nai nasake maki tambayar rannan."
Turesa nafara yi ba arziki na daina jin towel din zaiman zigidir.
Runtse ido nai nace"na rokeka kabar d'akin nan,banson ganin ka wlh plssssss live me wai ana
dole nace ban.............yatsansa ya dora kan bakina yana kallon cikin idona,bansan dalilin
dayasa naka sa kauda idonba,jinai ruwa yataru cikin idon sun fara silalowa...........dukowa yai
yasaka halshensa yana lashewa dandanan jikina yadauki kerma.........hannuna rike gam da
towel dina.......hancinsa yake gogawa ga kuncina ya lumshe idonsa yana cewa,
"Bkison ganina *sweetheart*? Banyar daba kuma ba gaskiya bane,karki biyewa su ummi ki
cutar da zuciyarki sannan nima ki cutar dani."
Banda rawa babu abunda jikina yake duk yabi ya harmutsa man lissafi,bakina kerma yake
inason inyi magana .........ina tsoron inbude bakin yacafkeshi hannuna d'aya na dora kan bakina
nace,
"Wlh kafata bata iya daukata,pls katafi kabarni nashirya na rokeka......jinai kurun ya sabeni
kamar wata Airah kadan ya hana ban kurma ihuba.......ka ajiyeni ba kyau irin haka wai miye
hakane wlh saina gaya wa maah kana tab'ani,kabari banso wayyo maaah...........lips d'insa
masu tsananin taushi da k'amshi ya saman bisa bakina idonsa ker cikin nau yace"naga alamar
dai sokike nayi kissing d'in wannan d'an baki."
Kauda kai nai ina guntse bakina.........kwantar dani yayi kan gadona,ya zauna gefena yana
canza salon kallona gareni.........wani irin shu,umin kallo yake bina dashi wanda dandanan naji
duka jikina yayi masifar canzawa.........mai ya d'auko lotion dina dana ke shafawa ya bude ya
matso ga hannunsa ya murza. Daga k'afafuna yafara shafaman tudaga yatsuna har zuwa saman cinyoyina dake
waje,,,,,,,,,,wani irin numfashi nafizga,ina runtse ido yadda yake shafa man yasa gabaki d'aya
nayi losing control d'ina...........inda Allah ya taimakeni tun a toilet na saka pant d'ina........abunda
nakeji bazai kwatantuba tunda uwar data haifemi maah ban tab'ajin wannan feeling
d'inba,damke hannunsa nai dake kokarin kwance towel d'ina........numfashina yana sama da
k'asa nace"plssssss am begging u kabarni kafitarmu d'aki babu kyau na rokeka kabarni
haka,banso bana so wlh."nafada idona yana cika da kwallah.
Ajiyar zuciya yasauke yana karkata kai idanunsa akaina.
"Menake maki,maifa ne zan shafa maki shine ba kyan,kin mance sadda nake maku wanka
nashirya ku,harfa powder da janbaki nake shafa maku,uhmm inkinga nabar d'akinnan yau to kin
cemun ILove u."
Tattare k'afafuna nai na rungeme ga kirjina nace"wancen lokacin daban muna yarane,yanzu
kuma........."
Sadda kai nai ina murtsike hannuna wanda nakejin har yanzu hannunsa yanaman yawo cikin
cinyoyina.
"Idasa mana,yanzu kuma kin girma harkin haihu koba haka kikeson cewa ba."
Shagwabe fuska nai na hade hannuna alamun rok'o nace"kayiwa girman Allah kabarni haka
katafi wani zai iya shigowa wlh,nidai plssss don Allah."
Matsowa yai sosai inda na takure runtse ido nai ina sake k'ank'ame jikina,
"Babu Mai shigowa duk sunfita bacinan ma na rufe k'ofar da key kingan shi nan,yafiddoshi daga
aljihun wandonsa."
Dalalo ido nai ina sake zarosu.
Bansan sadda kuka ya kubceman ba ina cewa"wayyo maah nabani wai menatare makane don
Allah,kabarni nashirya nafita husna nacan najirana,kuma ma kaida amaryarka nacan najiranka
mezanma ka ni,katashi kabarmun d'aki ko in maka ihu."
Ai bama jira mezan sake cewa ba ya sunkuceni ya dora kan cinyarsa,dukansa nake ina hawaye
amman kama ina dukan bango,ban sake shiga shock ba saida naji ya fixge wannan d'an towel
d'in ya yarda k'asa........wata kara na fasa yayi saurin rufe man baki da tafin hannunsa......na
daddage na gartsa mashi cizo. "Lalalala kika cijeni."
Murmushi yayi mai kyau ya zauna sosai ya matso man yafara shafowa daga bayana,ba arziki
na gantsare saboda wani irin abu danakeji...........b'oye kirjina nai ta hanyar rungeme shi
gam,,,,,,,,kunnena ya kamo yad'an ciza kadan yace cikin wata irin murya maitsananin kashe jiki
"suger nah,kiyi ihun mana,i wish kiyi azo aganmu haka kinga dolensu subanke,nafi kowa ne
namiji bukatarki,donke akayini haka kema don ni akayiki,so plsss stop this mu fuskance su
cewar muna son juna......ko ke bakya sona."
Yadda na matsesa jikina kadai ya isa yagane cewar abunda yake man bazai barni nayi magana
ba.
Cikin wayau da salonsa da dubararsa ya cironi daga jikinsa ya kwantar dani plat banda hawaye
babu abunda nake,don wannan bakinciki ne yadda ya gama kalle man jiki..........man ta shiga
shafaman ga sauran jikina,wata irin m'ika nake ina kankame zanne gadon,still kwallah basu bar
zubaba.........babu inda babi ya shafe da maiba sannan ya shiga clothes d'ina ya duba ga kayan
dazan saka nayau,ya dauko ya nemo bra yazo ya saman ita,bakinciki danake ciki shiyasa
hawayena fita,wannan iskancin da yake man har cikin raina i don't like.
Less ruwan coffee da milkne,zanen flwers masu kyau manya ajikinsa riga da siket ne
nayi,dakashi ya saman kayan ina turjewa ina komi yasaman.
Zaunar dani yayi kan stool d'in ya mik'omun powder,
"Shafa ko na idasa ladata."
Wata harara na wurgamai idona yayi ja saboda kuka.fizga nai ina nuna mashi k'ofa...........dariya
yake wadda ban tab'a ganin yanayi ba,tunda nake dashi ban tabaginin dariyar sa irin wannan
ba.
"Oh na gama wahalar shine zaki koran,kinsan Allah bazan barki ba yau d'inan har saikince man
i love u,duk inda kika shiga inabiye dake don haka kishirya...........zanfita ina wajen get cikin
mota am waiting for u idan ba haka ba har cikin gidan zanshigo wlh indaukeki kamar yadda
nake daukar sweetie Airah,nasaki mota kinsan ba karamin aikina bane yadda kuma gidannan
yae cike da mutane.kika tsaya sake da baki kina kallona zanzo na shanyeshi ba ayena bane."
Guntse bakina nai ina magana k'asa k'asa cewa"bansan sadda ya koma marar kunya ba,don
allah jebeshi ko kunya baiji."
"Mekike cewa suger,maganata kike gulamata kike ko dawowa yake wajena naruga zan shige
toilet ya cafkoni ya matse,mekike cewa fad'a man kokuma...........ya fara zuge zif din rigata
wayyo zan fad'a wlh zan fad'a.
"Cewa nai fah bakajin kunya kazama marar ........uhm nazama marar kunya.
"Indai akankine komi zaki kirani ban zuciya kirani komekiso........kuma wlh yau saikince man i
lov u kinjima na rantse inba haka ba nikadai nasan me zanmaki.........ya sunbaci wuyana da
goshina yajuya yafita sai kuma yadawo,
"Ina waje zanje na shirya wlh inbaki zo ba........basai na idaba."
Ya fice zubewa nai kasa ina dafe da zuciyata inajin wani irin happiness yana ratsani,hakika
inasonsa amman ya makomar soyayyarmu shin yadda maah tayi dogon fushinan zata iya hkr
muyi aure,inaa i don't think so maah akwai taurin kai don zance hakinsune suduka itada
ummi,bcos idan ban manta ba haka mahaifinsu yake da taurin kai don da ba dadynsu yah zata
auraba,wanine takeso amman saboda shi gawanda yakeso dadynsu mimi yace ko mutuwa
zatai saidai ta mutun amman bazata auri wanda takeson ba,ra,ayinsa ne shizai zab'amasu mijin
aure.
Ajiyar zuciya nai nadaga hannu sama ina hawaye nace,
"YahAllah kai kace murokeka zaka biyamana bukatunmu,ya rabbi solve my
problems..........hawaye suka zubo inajin kaunar sa tana karuwa duk bayan second ko awa."
Tashinai na isa shirya wa nayi simple make up nasaka turare saisa saisa,sannan na dauko milk
gyalena da milk jikkata da takalmi na saka,kallon kaina nai ina murmushi bazakace nai aure ba
balle haihuwa.
Allah sarki sweetie i missing so much wlh,wayata na cire a caji na nufi kofa..........gidan cike
anata hidima wajen maah naje suna d'akin Annie itadasu yan uwan Annie nagaidasu suna
tambaya ta sweetie nace tana wajen ummin dr sai gobe zata dawo.
Nace"Maah zan wuce wajen event."
Wani kallo tamun kamar na mara gaskiya tace"tun d'azu ina kika shiga,naje d'akinki na tadda
kulle."
Gabana yayi wata irin fad'uwa ban bari hakan ya nuna ga face dina ba,ina yak'e nace"ina
shashen ummi munyi aikine dasu mimi shiyasa."
"OK saikun dawo,kikula dakanki kuma."
Nace"i will insha Allah,naima su annie sallana na fito ina sauke Abbu nahad'u dashi muka gaisa
yace"ina ki ka shiga maah dinki taita nemanki."
Karyar da naiwa maah ita naimashi.
Yace"ga mukullin motarshi yaban sabuwa dal batai sati biyuba,yace"kihau wannan nasan kince
napep zaki hau."
Bazan iya cewa aa ba don karramani yayi yaban don yanata yaa kwalliyata wai kamar
budurwa,dariya nai nasaka hannnu na ansa ina godiya........bansan yazanyi da shi ba hi
wancan,ni bason ma had'a ido dashi kunyarsa nakejin,yadda yaganeman jiki abaza.....text
namai cewa _Abbu yaban new car dinsa intai da ita yazanyi_ Yana ma cikin gida yaje kiran umminshi akan zasu gaisa da yan uwan dadynsu dasuka zo,yana
kan hanyar fitowa yatsaya yadauki lemo frige saimurmushi yake yanajin wani irin farinciki wanda
baisan yaushe rabonsa dashi ba,exotic ya d'auko karamin kwali yana sha yana nishad'i,reply ya
mata da cewar. _suger nah where a u_
Bansan smile ya kubceman ba waiyau ni yah areef yake cewa suger dinsa,maida mashi nai da
cewa.
_niba suger ka bane,na dr na ne,kuma ina opposite da wajen exercise dinku._
Maimakon yaji haushi dariya yayi ya zagaya ta baya inda zai sameta,hangota yayi tana waige
waige baisan sda yace "wow my suger."
Ta ba yanta ya zagaya yarungumeta ta baya.......afirgice na juyo zanyi ihu don na tsorata
ainun,dariya yayi yana cewa "matsoraciya kawai."
Turo baki nai ina kallonsa ta gefen ido saboda masifar kyan dayayi man,maganarsa ta katseni
yace"inaga muje cikin ta Abbun don karya ji badadi bari nabar tau bakin get,muje to ko bakya
iya daga kafar ma yanzu sai andaukeki...........wayyo jinai kamar na nitse cikin k'asa.
Gaba nai wsjen motar ina turo baki,mik'mashi key d'in nayi nashiga gaba......yau jina nake nafita
daban.
Kallonsa kurin nake asace don wlh yayi man kyau wata zuciyar tace"kin manta ango yake."
Ras naji kirjina ya buga dandanan naji kwallah sun cika idona kauda kai nayi ina kallon
window,hanky na fiddo cikin jikata afakaice ina gogewa..........Rufe duka glass din yayi ya kunne
AC,tafiya yake kamar baiso hannu d'aya yana shan lemon sa,daya yana sarrafa sikiyarin
motar........duk farincikin danake ciki naji cikin minty daya yabarni......."kuka kike suger?,kukan
namiye kuma."
Share kwallata nai nace batare dana juyoba "ba kuka nake ba mura nake."
Murmushi yayi yace"sorry suger anshi nan to,ga maganin mura."
D'an juyowa nai naga lemun hannunsa yake mik'omun kallonsa nai nace"akwai sanyi fah."
Juyowa yai tunkanma muhada ido na kauda idona dariya yayi yace"tsoron kallona kike,koma
kice nai kyau ko."
Wani haushi ya turnikeni na kauda kai nace"inkayi hkr ita wadda kaima wa aizata gani inkaje."
Farking yayi ya maido duk hankalinsa kaina yana kallona,kamar zai cinyeni.
"Kallon ya isa fah."
Ajiyar zuciya yaja sannan yace"sorry suger nah,kishiko im sorry karkidamu i'm your own inhar
kinbani dama kuma kin amunce dani,babu wacce zata iya mallakata bayanke,amman inkinyi
sake gobene karfe biyu za,a daureni."
Kuka na fashe dashi mai cin zuciya baice komiba,don yayi alkawarin yau saiya tun zurata ta fira
abunda take dannewa,idan har yasamu wannan damar to ya kashe boss din,sauran matsalar
kuma yasan yadda zai shawo kan lamarin,bazai yi sake yasake rasata basai yau yasake
tabbatar ma kanshi dacewar bazai tab'a yarda ta kubce mashiba.....jan motar yayi suka kara
wajen event d'in,abunda yafiba ni mamaki babu dangin amaryar yah areef,itama babu ita,ban
tambayeshiba na kucce na wuce wajensu husna dasu Yah meenah.........duk inda na gifta
idonsa akaina,duk ya takureni da kallonsa,Hidima muke da abokanmu bajimawa akafara
gabatar da shirin yadda yakamata,amare sun sha kyau kamar kasace su haka angwayen yah
jahid baki har kunne,yah areef baima zaunab sosai ta abokansu yake......wani abokinsa da suke
shige da fice tare damun hada ido saidai ya sakar mun murmushi,,,,,,,gabana yafad'i meyake
nufi nashiga uku........mimi ce muke tare waje guda tace"Antyna da alamun fa kinyi babban
kamu wajen nan."
Wata uwar harara na banka mata nace"banson iskanci wlh karma kisake yah yajiki."
Mezatai ba dariya ba don nima kaina saida nafad'a sanan naji naba kaina haushi.
"Antyna kin amunce kenan,daman yadda naga yashigo duk yaburkice,nace aikuwa yau yah
akwai rigima,harara ya bankaman yace intashi infita kuma in naji ana nemanki karna sake nace
kina daki,mafarinma nagudu wajen Anty husna."
Murmushi nai nace"uhmm wlh yayanku baida kunya.".dariya tayi tace"inaso irin haka gashinan
yasa har kikara mai matsayi."
Shashantar da maganar nayi........anyi party yadda yakamata don sunsha lik'o 100k yah yabani
wai nayiwa amare lik'o,aikuwa sunsha shi,ba,a tashiba sai kusan shabiyu sanna
akatashi..........text dinsa ya shigo wayata _Kisaman mota,karkisake inganki cikin motar wani
wlh_
Murmushi nai yaufa nabani wlh ni bazan iya furta abunda yake soba,muddin maah bata amunce
da aurenba,on bazan iya juyamata baya ba,don nasan akan y'ancina da mutuncina take yi ba
dan itama bata so ba.
Mrs bb ce
Mom muhseen.
Share it pls
[7/8, 6:25 PM] Mom Muhseen: ♥�♥�♥�♥�♥�♥�
♥�♥�♥�♥�♥�
♥�♥�♥�♥�
♥�♥�♥�
♥�♥�
♥�
*_ABDOUL-NASSER_*
_*{ALFAH}*_
WRITING BY
í ½í±‡í ¼í¿»
Mom muhseen.
Mrs Bb.
Wattpad name:
Humairah7531.
*_HELLO MASOYA TO DAY I'M BACK,GANI CIKIN