Showing 63001 words to 66000 words out of 74145 words
WANI SABON SALO KONACE SABON
SHASHE KONACE SABUWAR GWAGWARMAYA ACIKIN WANAN TAFIYA,KARKI BARI
MUBARKI ABAYA KI MATSO KUSA DON KAR AMANTA DAKE,MOM MUHSEEN CE KUMA
MRS BB,KUNSANTA TASANKU ITA GWANACE KUMA HAZIKA AFAGEN NISHADANTAR
DAKU DA FADAKAD DAKU,KUNUNA MATA KAUNA TA WANNAN SHASHEN NGD SOSAI DA
KAUNARKU GAMU CIKIN ABDOUL-NASSER KOYA TAFIYAR ZATA KAYA?KEDAI KIGYARA
ZAMA,DOMIN ALFAH ZAI NISHAD'ANTAR DAKE YAKUMA FADAKAR DAKE_*
*MOM MUHSEEN NAKE KUMA MRS BB,GYARA ZAMA DOMIN YANANAN TAFE*
♥� *ABDOUL-NASEER(ALFAH)*♥�
*drinker guy*
_mutunne shida baya hudda da kowa,ba ruwansa da kowa abokinsa guda,bai magana bai
shiga sabgar kowa,ya tsani mace idan da akwai abunda ya tsana bayan *MATA* suke,sannan
babu abunda yake masifar so kamar *MUTUWA* shiyasa yakeyin duk abunda zai saka tayi
gaggawar daukarsa._ _Kwatsam!!_
_saiga wata yarinya the most beautiful lady and hot *SOFIYYA* wacce akafi kira da *FIYAH*
tashiga rayuwarsa,bata da burin daya wuce ganin ta dawo dashi cikin rayuwa mai kyau.shin
meye dalilin shigarsa duk wadannan halayen?baida iyaye ne?shin ko talauci ne yayi mashi
illah?wace irin rayuwa yayi abaya har da yatsani abu mafi daraja watau *mace*_
_sai mun nitsa cikin wannan labari mai tsananin tsaya wa garai,karkugaji yanan tafe bada jima
waba. Takuce akoda yaushe masonku da son farin cikinku watau *MOM MUHSEEN KUMA
MRS BB* saina jiku.
09034722970 its my what's app no.í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•
í ¼í¼¹
*ABIN CIKIN RUHINA*
Writing by mrs bb
Mom muhseen.
Wattpad name
Humaira7531.
DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.
50.
"Yah kace infito mutai kuma naga kusan ten minute baka tada motarba, plss bacci akeji wlh."
Shanyayyun idanunsa ya zuba man kamar maijin bacci,yana wani juyasu duk sun rikita man
lissafi,dauriya kurun nake wlh yau yaya duk ya susutani don nikadai nasan menakeji wanda ban
tab'ajin saba............"suger nah babu inda zamu har sai kinfurta man abunda nakeso,inba haka
ba daga nan kinsan inda zan kaiki.?" D'an shagwab'e fuskata nai ina dan juya kai nace cikin shagwabar da bansan inayiba"nidai
gaskiya aa,kamaidani gida kuma niba suger dinka bace."
Wani irin yanayi yatsinci kanshi ciki,lumshe ido yayi yanajin kamar yakamota yasa cikin
kirjinsa,daurewa yayi murya can ciki kamar yn tsoron yi tace"ta waye idan ba tauba,koshi wanda
kike kiran tashice ke bakiga da yake Allah yasa ke rabona bace ya daukeshi,don haka kibar
wani cewa keba suger na bace ur my honey sweet and suger for me." Juyowa yayi sosai yana fuakanta ta duka hannayena yarik'o yana d'an mammatsasu
kad'an,wanda jinake kamar nayita kuka saboda hanayin danake ciki,wani feeling ne da ban
tab'a jinsa ba,sabone agareni wata irin kasala da mutuwar jiki sun lullub'eni..........cikin taushin
murya da lauya harshe,yada zai idasa kashe man sauran d'an kuzarin daya rage man..........
*INA SONKI UMMULKHAIRAT,INASON MALLAKARKI KIZAMO ABOKIYAR
RAYUWATA,INASON KI ZAMO UWAR Y'AY'ANA KISANI TSAWON SHEKARA ASHIRIN DA
BIYU INA DAKON KAUNARKI,KECE _ABIN CIKIN RUHINA_*
Tuni hawaye suka wanke man fuska kukana nake kasa kasa,inajin kaunarsa shaukinsa suna
sake mamaye man dukan nin gangar jikina........shashshekar kuka nake na matse hannunsa
sosai nafara magana cikin kuka da bayyana duk wani shaukin kaunta.
"Yah kayi hkr........kayi hkr bazan iya bujire umurnin mahaifiyata ba,idan na bujire mata na zama
diya marar sanin ciwon kan ta dana uwarta,kuka ya sake kubceman nacigaba da cewa.
Aduk duniya bacin iyayena yah kaine mutun daya danake ma wani irin so wanda ni kaina bazan
iya sanin iyakar saba,insonka yah Areef ina kaunarka tundaga farkon zuciyata har
karshenta,amman bazan iya butulcewa mahaifiyata ba,koda hakan nanufin rasa raina.......wani
kukan ya sake kubceman mai cin rai......tuni hankalinsa yayi masifar tashi,sake matsowa yayi
kusadani duk ya rikice jikinsa anshi rawa yake,yace"oh my god sorry sweetheart,karkice aka
karkiyi kokarin ganin kin janye dag gareni,ke kadaice hope dina insonki wlh khairat ina
kaunarki,bazan iya yin waa rayuma mai dadi inbabu ke ba,wlh na tabbatar maki da cewa
awannan karon muddin kika yi saken auren wani wlh wlh mutuwa zan hawayensa naji suna
sauka kan hannuna,idonsa yayi wani irin jajawur bakinsa banda rawa babu abunda
yake,bakinsa yasa yana sumbatar hannuna kamar zararrare,duk ya susuce.
"Plss babyna karki bari arabamu,zanje in samu maah inroketa tabarmu da juna,nasan Abbu
bazai zama matsala ba kamar ta ba,na rokeki karki gujeni inada heart attack kuskure kadan zai
iya jefa rayuwata cikin hadari,kece kadai zaki iya cetona plssss baby sweetheart wlh ina sonki
kiyafe man laifina danayi abaya zafin sonki ne da kishinki,,,,,,,,kamar karamin yaro haka yayita
kuka yana kissing hannu na ni kaina kukan nake saboda na tabbatar shim din mutuwa zai ya
barni,shikenan ni rayuwata haka zata cigaba da kasancewa,duk wanda na kwallafa raina dashi
saiya barni........kukana yayi karfi sosai ya tallabo fuskata idonsa har lokacin kwallah na
zuba,fuskarnan tayi jaa gefen kuncin sa yasa yana gogeman hawayena,yayinda nashi basu
dakata daga zubarba..........kamar yadda ya tallabo fuskata nima hannuna dake rawan nasa na
rik'o nashi muka k'urawa juna ido kowane yanajin zazzafan son d'an uwansa...........ban yi
auneba naji tattausan lips d'insa kan nawa saida na sauke nannauyen numfashi,saboda yadda
naji wani irin shock ya kamani.
Cikin natsuwa yake tsotsar bakina har lokacin nidashi kukan muke,tsawon five minute ya d'auka
yana sarrafa harshena.........kafin ya janye bakinsa muryarsa ta dishe sosai yace"kisani duk
randa namutu cikin wannan halin kece da kaso sittin da alhakin hakan,zan kyaleki bazan sake
maki wanan maganar,tunda har bazaki tayani yak'in da nakeyi ba,sannan har kice kina sona
kindamu da halin da muke ciki,haba baby kinmun adalci kenan shikenan muje gida"
Abunda yace kenan ya tada motar,zan iya cewa har muka iso gida nidashi babu wanda yasake
cewa komi,jikina yayi masifar sanyi da kalaman sa,bakin get yayi parking ya bude zai fita nai
saurin rik'o hannu sa kwallah share share cikin idona.
"Don Allah karkaga laifina,wlh yah maah zata dauki mummunan mataki kaina muddin na kware
mata baya,ka fahimceni,wlh na damu nadamu sosai akan wannan halin,karka yiman bahaguwar
fahimata,wlh inasonka banda burin daya wuce kasancewa dakai tsawon rayuwata karka ce
zaka hukuntani ahaka zuciyata bazata iya daukaba,wlh inajin ka tamkar fitar numfashina karkayi
man haka don Allah..........na fashe da kuka ina shashsheka......zare hannunsa yayi yace "idan
da kinsan kalamin dani ummi ta yiman akan gujewa wannan auren ke bazakice haka ba,amma
kasancewar ina ganin idan na biyeta abanza zan illata rayuwata,dole tasa nadage wajen ganin
nasamo kanki,amman shine zakice ke bazaki iya ja da umurin maah ba,yes hakan na da kyau
bance kija da umurnin taba,amman ai saikisan hanyar da kika bi don ganin ta gane cewar
kinson kasancewa dani,inba dai kema kin gwammace mutuwar tawa da rayuwata ba."
Sake rik'e hannunsa nai ina kuka sosai "yah karka gujeni wlh ina sonka zuciyata takai limit d'in
da bazata cigaba da daukaba amman kasani daraja da kima sun wuce komi,gara ka rasa komi
daka rasa su.........cikin wani irin yanayi ya juyo afusace wanda ya tsoratani,,,,,,,har jijiyar kansa
ta fito sosai.......idonsa yayi jaa sosai kwallah sun kwanta ciki muryarsa ta dishe sosai yace
jinjina"is ok hakan ma ya isan."
Ya fizge hanunsa ya shige cikin gida yabani zaune ina kuka mai tsananin tafasa zuciya,daker na
tada motar bayan nadawo inda yake na shiga cikin harabar gidan.
Parking nayi lokacin sha biyu na dare,ta baya na shige cikin gidan dakin yah meena nayi
masauki........bacci suke don dagani sun gaji don duk dakin na same su salma ma k'asa tayi
shimfid'a ta kwanta...........silalewa nai kasa bakin kofa naita rusa kuka na,yazanyi da maah ne
wai meyake son nace mata,wai ko yamance irin zafin zuciyarta idan ranta yab'i da abu,ba
ayenta bane tayi man mugun duka wlh,wata shawara tazo man nai saurin amuncewa da ita don
idan ba haka ba banda wani hanya,kewaye na shiga nayi wanka nazo nai sallar isha,i na
kwanta duk da ba baccin nakeji ba duniyar tunani natafi wai yau yah Areef ne yafurya man
kalaman da nashekara aru aru ina tsumayinsu daga gareshi.yau iyae man kuka da idon sa akan
yana sona,wannan kadai ya isan farinciki haka na lalalce ina tunaninsa bansan sadda bacci
yayi awon gaba dani bah.
**********
Washe gari daurin aure ant hidima nikuwa bacci kurun nake har wajen sha d'aya saboda ban
samu nayishi da wuri ba jiya,kukan Airah ya tadani.
afigice natashi ganinta nai ita kad'ai tashi nai naisaurin daukota ina dariya.
"Oh my sweetie,I miss u so much muuaahhh naringa kissing dinta babu k'ak'k'autawa itama
ganin sai dariya nake ina kiss dinta,itama saita bangala dariya tana mamuk'eni mukaita dariyar
naji anturo k'ofar Anty shida ce tasha gayu na fitar shari,a tayi masifar kyau saidai kuma
fuskarta hawaye nagani,dariyar tau tab'ace tashi nai na dauki zanen goyon Airah na goyeta
nace"anty lafiya kuka kike fah don Allah kibari yaufa ranar farin cikin kuce."
Rungumeni tayi tana shashshekar kuka tace"kinanan anacen ana tashin hankali cikin gida,wai
maah da ummi suke fad'a cikin taron mutame khairat,kawai saboda keda Areef,gashican dangin
zulfa,a sun maido lefe suna wulakanci da cin fuska,wai ummi ce ta roki alfarmar hadin auren
saboda anata alkawarin kujerar minister of communication,yanzu wannan dacewa ne har k'asa
yah Areef yake rokonta ta barshi ya aureki amman tasa k'afa ta halbeshi,gashi can anfita dashi
asbiti.......mafarin kenan maah takai karshe wajen zuciya take aya ma ummi magana cewa,ta
saida mutuncinta da darajarta wajen mutanen da basu da mutunci da kirki,gashinan sun watsa
mata kasa ga ido ranar auren sun maido komi sunce basuyi........ta gwammace d'anta ya mutu
bacin tanada halin taimakonsa......shinefa taji haushin maganganun ta mari maah,itama maah
ta rama wlh khairat abun babu kyan gani dole akakira su Abbu awaje,yanzu haka ummi ta yi
oarking kayanta wai barin gidan zatai.........ga mutane kahirat cikin taro wace irin masifa ce
wannan wlh duk naji natsani ma auren....."
Kina kasa zuwarmun yayi saboda wani irin abu daya kulleman ga zuciyata,wani yanayine
nakejina da ban tab'ajin zuciyata ciki ba,saidai gani na tayi na zube kan gadon ga Airah ga
bayana......wata k'ara ta fasa wadda ta janyo utanen dake falon Annie,kuka take sosai ta sauke
Airah dake kukan itama,umminu dr ce ta ansheta Annie ta shiga shafa mata ruwa amman ina
ko sake motsawa batai ba,aguje aka kira Dadyn su yah meenah shima ya rud'e daukar ta yayi
annie biye dashi yasata mota,
Daman maah da su mimi duk sunacan wajen areef da Abbu,
Dadyn su mimi yaga sadda aka dauko khairat lokacin ya na tama ummj balbalin masifa,ya ce
"wlh wani au yasamu yaran nan saint kinyi danasani wlh."
Mota shima yashiga yabi bayan dadyn su yah meenah........inda aka kai yah can aka kaini cikin
k'an kanen lokaci aka ansheta,........likitan ta nana lokacin wanda ke dubata lokaci lokaci,dashi
aka shiga don ceto ranta......kuka maah keyi kamar ranta zaifita,Annie keta bata hkr itama Annie
kukan take abbu ko ya dafe kai da duk hannayensa.
Dadyn su mimi ya iso yana tambayarko ansau ka d'aya daga cikinsu,girgiza kai kurin Abbu yayi.
Dadynsu yah meenah yace"inaga dole ai sanarwa andakatar da daurin auren sai zuwa sadda
hankali yakwanta ko inaga hakan zaifi don dukan mu bamada kwanciyar hankali."
Abbune ya d'ago idonsa yad'an canza yajasu gefe yace"aa jafar(dadynsu yah meenah
kenan)baza,ai haka ba amuje ad'aura aure tunda akwai sauran lokaci nanda karfe biyune
bazamu iya dakatar da mutanen dasuka taso daga wata uwa duniya ba don halartar daurin
auren ba,sai sunzo kuma ace anfasa hakan baidace ba.abunda za,ai kawai kai kamal(dadyn su
mimi kenan)ka zauna anan u zamuje muji da mutane kahid da ya iso da imran sai shahid dadyn
su mimi yace "Aa muje duka wani cikinsu sai ya tsaya."
Likitan da ke kula da yah Areef ya karaso yace"ku kwantar da hankalinku munankan kokarin
cetoshi,insha Alkah cikin kankanen lokaci zai tashi,kuje ga hidimarku harkun gama kudawo
insha Allah zasu sama very save."
Jinjina kai sukai sannan suka bar angwayen sukatai,lallashin su maah sukaitayi yayinda
sukansu suna cikin damuwa,kamar daga sama suka ga ummi taniso wajen tana kuka,babu
wanda ya kulata cikin su maah harda su Shahid.
Sai jahid ne yaketa bata baki rungumeshi tayi tana kuka tace"nayi dana sani mujahid nayi
nadama,wlh son zuciya da kwadayi suka kaini ga haka amman duk duniya banda kamar ku
yarannan,wlh bank'i Areef da khairat don inso ba,shedanne yyi nasara cikin xuciyata.........kaje
kace wa iyayenku don Allah suyi hkr su daura masu aure yau hakan shine zai dawo dasu
sucikin hayyacinsu."
Agigice maah tatashi daga duken dabtake tana kuka,share kwallar ta tayi tace cikin tsananin
fushi da bacin rai.
"Hafsa!"
Zaro ido tayi ummi tana kallon maah da mamaki bama ummin kadai ba har su dake wajen abun
ya basu mamaki,don basu tab'ajin ta kirata haka ba saidai yaya koda yaushe.
"Ehy hafsa,koba sunanki bane to idanma mafarki kike kifarka hakan bazai tab'a yuwuwa
ba,khairat bazata auri d'ankiba kije kibashi duk wacce kike ganin itace ta cancanta,."
Ummi kuka take tace"haba saudah,Areef fa nakine kece uwarsa...............ada ba ada nasan
nice uwarsa amman ayanzu nabar maki kayanki saboda kin nuna man ikonki akashi,kibashi
budurwa sabuwa dal aleda,ba dai jawara ba wacce ta haihu."
Annie tai saurin rufewa maah baki tana cewa"haba saudah! yazaki koma kamar yarinya,duk
wannan bai dace ba kufa y'an uwane ciki daya kuka fito yazaku bari aganku arana,kidufa yadda
mutane suka gaye mu,acan gida kunyi yanzu ma nan bazaku hkr ba."
Maah kuka ta fashe dashi ta rungume Annie tace"wlh gara munke saudbu miliyan akan hafsa,ta
nuna man ni bakowanta bace ta tozartani cikin tarona ta wulakanta yarana danice na tarbiyantar
dasu ta anshi d'anta da itace taban da hannunta,duk saboda abun duniya sabida mulki shege
abun banza da wofi da zai kaika jahannama..........ta jefa rayuwar yara cikin garari gasunan
kwance cikin halin mutuwa da rayuwa.mezanyi danita wlh tfita raina tafita daga cikin raina
narantse da wandake busa man numfshi babuni babu.................aguje ummi ta rugo ta rufe
bakin maah tana kuka sosai,duk tafice hayya cinta har numfashinta yi yake kamar
zaifita,........"karkice haka narokeki karkice haka ni takice ke tawa ce saudah bazan iya rabuwa
dakeba,kekadai garan sai jabir taya kikeson nayi rsyuwa babu ke..........Annie ta janye daga
maah umi ta samu damar rungume maah kamar zata maidata ciki......kuka suke suduka idan
kagansu saikayi masu kwallah........duk wanda ke wajen kukanyake masu shahid da imran barin
asibitin sukai mujahid ne kurin ya tsaya shima kukan yake,daker yake basu hkr durkushewa
kasa sukai rungume da juna kowace tana jin son yar uwarta ya ratsata........ba wacce ta sake
cewa komi sai kuka da ajiyar zuciya.
Mrs bb ce
Mom muhseen.í ½í¸˜í ½í¸‚[7/10, 3:04 PM] Mom Muhseen: í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•í ½í²•
í ¼í¼¹
*ABIN CIKIN RUHINA*
Writing by mrs bb
Mom muhseen.
Wattpad name
Humaira7531.
DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.
51.
Suna nan durk'ushe suna kukan likitan Areef ya iso wajen,saurin sakin juna sukai suka mik'e
jahid ne ya taresa yana tambayar ko yafarka.
"Cikin ikon Allah mun samu mun daidaita matsalar,amman gaskiya kozai farka sai nan da gobe
ko cikin dare,don muna son zuciyarsa ta huce daga zafin data d'auka,don waje guda yafara
kunbura."
Zaro ido duk sukai cikin kuka ummi tace"don Allah likita katai makemu ka ceto mana shi,karya
mutu donAllah karka bari yamutu."
Annie ce tarik'ota tana cewa"haba yaya,raida mutuwa suna hannun Allah shi zamu roka ya
bashi lfy,kibar cewa haka."
Jahid yace"yanzu zamu iya ganinsa don Allah kodan musamu natsuwar zuciya."
Jinjina kai yayi yace b komi kushiga ku ganshi amma don Allah karkuyi Abunda zai
tasheshi,idan kunsan kuka zakuyi plsss karkuje."
Ummi tai saurin share hawayenta,tace"mun daina bazauyi ba insha Allah."
Hanyar d'akin suka nufa kowa yana saurin shiga don ganinsa........kwance yake kan gadon,cikin
awannin da basukai biyar ba ya yi wata irin rama kamar wanda ya kwana goma yana gudawa.
Ganin ummi zata fashe da kuka yasa jahid fiddata........suma bajima suka fito maah hankalinta
duk yana kan khairat,zaman zuru suka cigaba dayi har zuwa sadda su dady suka dawo daga
wajen d'aurin aure.
Masha Allah an daura aure saidai muce Allah yaba ma,auratan zaman lfy cewar Abbu dake
sanar dasu maah.
Likitan khairat ne yafito yace insha Allah anjima kadan zata tashi,tashiga shock ne amman
dasauki jikin.
Jin haka yasa Abbu yace duk su wuce gida,abar annie wajensu kawai itada salma..ke mimi kije
ki kula da Airah tunda tafi sakewa dake........badan sun so ba duk suka juya zuwa gidan,yadda
nazaci bikin zai watse sai ba haka ba gidan acike suka samai da bak'i.
Dole maah da ummi suka saka fara,ar dole kan fuskokinsu aka shiga hidima ba kama hannun
yaro.
Amman duk hankulansu suna tare da yaran nasu,bayan sallar la,asar aka kawo Husna wajen
ummi aka sauketa,don daman duk gidaje guda zasu zauna.
Abbu ya fidda manya kudi masu kauri ya narka masu gini na gani nafad'a,Areef ya saka yazana
masu gidan kasancewar yasan hardashi yasa yafidda k'yuya yazana tsantsarere,tunda
akagama gidan Kowa yaje saiyayi masifar burgeshi,an narkar da kudi don ma Areef ya kama
ma Abbun aka idasashi,50/50 sukai shima daker Abbun ya amunce. Kowace amarya cikinsu anmata jere na gani na fad'a kowace set din gado da kujeru uku
uku,komidai anyishi cikin wadata iyakar karfinsu sunyiwa yaransu hidima sosai.
Wajen karfe shida na yama nafarka daga dogo baccin dana tafi,dakin nake kallo cikin dimuwa
don na mance mema ya kawoni nan.......runtse idona nai ina son tunowa.........jinai kaina ya
sara dandanan naji wasu kalamai suna amsa kuwaa cikin kunnena.
_har k'asa yah Areef ya duka yana rokonta tabarshi ya aureki amman tasa kafa ta
halbeshi,gashi can anfita dashi rai hannun Allah_
Cikin tsananin kara na kwala kiran yah Areef,kuka nake ina fizge drip d'in da aka saman,dirowa
nai daga kan gadon daidai fitowar salma daga kewaye.........da sauri ta rikoni,tana cewa"khairat
ina zaki bakida lfiya fa don allah kidawo jiba fa hannunki jini yake,kincire drip d'in,nashiga uku
na don allah kidawo."