Showing 66001 words to 69000 words out of 86820 words
karbeni a matsayin dan uwanka Karo na biyu,ka bani
dama na gyara kuskurena,Yusuf Yana hawaye Yana magana yace I missed you Affan,Affan
yace ba komai Yaya na yafe maka da Kai da Nabeela na yafe muku,tazo wajena naji abinda ya
faru da Kai Allah ya kiyaye gaba,Yusuf yace Ameen yanzu da kyar na samu Offer teaching a
secondary school kasan aiki a kasar nan,Affan yace karka damu Yaya Inshaallah Zan sa uban
gidana ya baka jari ko da milliyan uku ce ka Fara kasuwanci ko ya yake kaga kana aikinka kana
kasuwancin ko yaya ai yafi,Godiya Yusuf ya dinga zubawa yace ba komai ai kai dan uwana ne
jinina bani da kamarka Yaya,muje ku gaisa da Liman shine uban gidana ya jashi Suka gaisa,ya
kaishi wajen surukinsa Baban Raudah suka gaisa daga nan mutane duk sun tafi kowa ya hada
karensa daga Sayyeed sai Ango sai Yusuf.
Hotel Suka koma Affan cikin kayan da yazo dasu akwai shaddar da bai saka ba sabo da tela
Wai ya Masa Katon dinki me Fadi Yusuf ya Fishi kiba kadan sai ya bashi yace yayi wanka ya
saka suje yaga Raudah yawa ne aga Yayana guda da local yadi,Dariya Yusuf yayi yace kana
nan dai Affan Kai da wanka Amana ne haka yayi wanka yasa shaddar dai dai shi yayi kyau
Kuwa ya fito Suka tafi,Raudah anci gayu Yarabawa sun cika gidan suna ta kade kadensu na
yarabawa suna tikar rawa,Raudah ma tana cikinsu sabo da abokan arziki ne Kawai, Affan ya
kirata a waya tazo su gaisa da Yayansa,Raudah ta fito harda Jin kunya ta rusuna harda
durkusawa ta gaida Yusuf ya amsa Yana cewa tashi tashi Raudah na gode Allah ya baku
zaman lafiya,kin ganni feel free duk abinda ya Miki ba daidai ba just call me,dariya sukayi
Sayyeed yace mu wuce dare da nayi,Affan a gurguje ya sa Mata number Yusuf ya bawa Yusuf
Number Raudah Suka taho gaba dayasu Uku a jirgi Affan shi ya biya Yusuf.
Suna zuwa Kano sai da ya kaishi gidan Amarya da ya gida ya gani,Yusuf yace gidana da ka
sani da fa sun kwace amma dana dage da addua sun dawo min da gidana motocin Suka rike
Kawai, Affan yace Allah zai baka wata Inshaallah
Zuwa dare aka kawo Amarya a jirgi daga Yan Uwa sai wasu yarabawa Mata su Uku abokan
arziki,a gidan Liman ake shagali can aka sauki bakin Amarya da amaryar gaba daya tana can
gidan Liman,Yusuf a wajen Su Affan zai kwana gidan hayar Affan inda suke zaune da Raudah
can aka sauki baki maza,Suna kwance a bed daya Affan da Yusuf sai hira suke Affan yace muyi
bacci ni gaskiya bacci zanyi gobe Ina wajen Amarya bani ba bacci gobe gwara nayi nawa
yau,Yusuf yace zumudi Affan ko kunya babu, ya kamata idan anyi nisa da amarci kazo kaduna
gidana kaga matata da yaro na,Affan yace zanzo amma ya kamata ka maida Nabeela tunda
gaba dayanku Kun gane kuskuren ku,Nabeela Bata so na Affan sabo da kudina ta aureni
lokacin amma a gaskiya Kai ta ke so ni yanzu na samu me so na tsakani da Allah Waheeda
matar arziki ta isheni idan ta samu miji tayi aure, Affan yace to shike nan Allah ya bata na gari ni
dai gobe i yanzu Ina can ana min shagwaba da kuka,dariya Yusuf yayi yace wlh karka daga
kafa ranar farko ta wuce ka tafi ko wacce rana dadi,Affan yace ahaf ai sai dai in Suma naga tayi
Suka Yi dariya suna hira har bacci ya kwashe su.
Washe gari da Yamma Amarya Raudah tayi wanka ta hade cikin wani material pink ya hadu
ta zuba kyau dinkin fitted gown kamar readymade ta sha mayafi me daukan Ido shima pink
komai pink takalmi da jaka pink lady in pink,Wanda Suka kawota ne Suka kaita gidan Miji ko
digon hawaye Raudah bata Yi ba sabanin ta taba aure sannan Kuma ba a gida take zaune ba
idonta Kar a cikin Mayafi.
Abokan ango duk sun ware Yusuf Kuwa Affan Dubu talatin ya bashi cash cikin gudunmuwar
da ya samu ya tafi gida abinsa Yana farin ciki.
Yan Kai Amarya suna kaita Suka bi jirgi Suka koma tun yamma aka bar amarya ita kadai sai
Landlady data Kara gyara Mata gidan ta kunna turarukan wuta ta fesa room freshner a ko Ina
bedroom uku ne a gidan ko wanne room da toilet Palo guda biyu sai kitchen sai wata toilet din
kofarta daga wajen Compound,akwai tsakar gida yaji interlock da flowers,ga parking space zai
ci mota hudu suna zaune da Amarya da landlady,Landlady tace ki sa Ido akan mijinki Kinga
kyakyawa Kika aura mazan yanzu sai ka sa Ido in ba Haka ba zai barki a nan gida yaje Yana
kula wasu a waje,motsi idan yayi ki dinga kula da shi sannan ki Masa biyayya ki rike mijinki
Hannu bibiyu amma karki barshi haka sakaka maza mayaudara ne mazalunta ne,Kinga Raudah
Namiji ba dan goyo bane ki kula da Shige da ficensa,Raudah tace na gode ya zama dole na sa
Ido akan mijina,Affan da Yamma rana Kiri Kiri 4pm ya shigo gidan yazo ya tsallake Landlady ya
ajiye hularsa a saman bed kusa da Raudah ya shige toilet Yana ce musu sannunku,Alwala yayi
ya fito ya fice,bayan an idar da Sallah ya sake shigowa gidan ya bude wani daki ya fito ya Shiga
dakin da su Raudah suke gabanta yaje ya duka tare da Kai bakinsa saitin kunneta yace kinyi
Sallah? Kai ta daga masa Yace to me Zaki kici cikin rada ance min tun safe baki ci komai ba
kinki cin abinci ko sai na baki da kaina,Murmushi tayi ba shiri tace ae, Landlady bata San me
suke cewa ba ya gama ya fita,ba afi 15mnt ba ya dawo ya sake shigowa cikin akwatunansa na
kaya ya bude akwatinsa daya ya dauki wani turare ya zuge ya fita, Landlady ta dinga dariya
tace yau kin shiga Uku Raudah tashi zanyi na tafi tun kafin ya koreni da Kansa,Raudah ta rike
Landlady tace dan Allah karki tafi yanzu ki bari sai dare wallahi kina tafiya Affan bazai kyaleni ba
Raudah harda hawaye, Landlady taci gaba da zama suna Jin Affan a tsakar gidan yana duba
gidansa Yana kakale kakale dole shi sai yaga Amaryarsa ga Landlady taki tafiya,a daddafe ya
hakura ya dawo ta jikin windown baya ya bude tare da lekowa bayan ya janye labilen gefe da
hannunsa,Raudah da Landlady Suka juyo ya kalli Raudah tare da sakin Murmushi ya daga
Mata gira daya, tace mene ne cikin sanyi yace babu sauro a gidan ko? tace ae,yace okay ya
rufe window din, ciki ya sake shigowa ya wuce su yayi Alwala ya fito ya tafi masallaci,Suma
Sallar sukayi,ai Affan ka rantse ya Riga liman yin Sallama ana idarwa sai gashi ya dawo ciki
yace yau da wuri Zan kwanta Landlady Wai a nan Zaki kwana ne na nuna Miki bedroom dinki?
Ki tashi ki tafi gidanki mana,Raudah ta rike Landlady,Affan yace nifa babu me Kaiwa zuwa
Sallar Isha a gidana anyi magariba na gaji hutawa zanyi, ba shiri Landlady ta mike ta yafa
mayafinta ta dauki Jakarta tace na tafi sai Watarana kuma,Affan harda daga Mata hannu yace
bye... Ya bita a baya ta shiga motarta ya bude Mata gate ta fita lokacin Abokinsa ya kawo Masa
katuwar Leda ta kayan ciye ciye ya rufe ya garkame ko Ina ya dawo ciki yana cewa harka iya
harka.
Yana shigowa ya yasa hannaye ya dauki Raudah tare da dan shillata Yana murna dariya tayi
ba shiri ajiyeta yayi ya dakko plate tare da zuba musu nama ga fruits Salat ga su Madara da
sauransu,Raudah yunwa take ji amma tsabar gulma wai bata Jin yunwa yace Kinga ni dake
babu haka ko kizo muci ko na Miki dura ko kici ko ma baza kici ba yau a gidan nan sai nayi
abinda nake so dake,Raudah ta sakko kasa ya jawota jikinsa taji wani kamshi yake fitarwa na
musamman Affan yayi ta furta a ranta tace sabanin Hussain shi idan ta sa kanta wajen
hammatarsa har wani wari tana tashi tana bugawa da hamami Affan Kuwa sai kamshi da
kamshi,Raudah tace in baka labari? Affan yace Ina jinki tana dariya tace wallahi tsohon mijina
Hussain warin hammata yake har dauke numfashina nake Watarana sai yayi kwana uku baiyi
wanka ba,Affan bata rai yayi sai kace wacce ta yabi Hussain din yace ku Wanda kuka taba aure
Kuna auren wani sai ku dinga zancen tsohon mijinku,Raudah tace Yi hakuri ai ba yabonsa nayi
ba,ae amma kin kwanta a jikinsa ai har kinji warin hammatarsa Raudah tace tab mutumin da
bashi da lafiya sai fa muyi sati nawa bamu hada shimfida ba sabo da yasan ba abinda zai iya
sau tari ma Yana wajen Shan giyarsa idan ya dawo sai bacci fa bamu hada makwanci ma,nice
ma nake dan zuwa,Affan yace ae ke ga mayyar Banana ko to ai gata kin samu ta me
lafiya,Raudah tace Allah baka hakuri yace ameen karki sake min Maganar Hussain ko Hassan
ne ba ruwana,Juyowa tayi suna facing juna tace I said I'm sorry ko,shuru ya mata,chakulkuli ta
Masa tun Yana fuskewa ya Fara dariya sannan da kanta ta Fara bashi Naman itama tana ci har
suka gama ciye ciyensu sannan tace bari naje bedroom Ina zuwa ta mike ta tafi bedroom dinta
ta shiga wanka,Shima brush yayi sannan ya Fara wanka Kamar zai cire fatarsa haka dama
yake wanka,har ta fito ta shirya cikin kayan baccinta green me digon digon yellow ta sha kyau ta
shafa turaruka tare da gyara gashinta,Abaya ta dora a Kai da hijab ta dawo dakinsa har ta dawo
Yana ciki Yana uban wanka a haka ma Wai sauri yake har ta gaji da jira sannan ya fito sanye da
rigar wanka Fara Yana goge sumarsa da towel ya fito ya Fara Shafa lotion dinsa me kamshi ya
gama ya dawo ya gyara sumarsa Yana fesheta da kayan kamshi ya gama,yazo ya shafa
turarukansa masu kwantar da hankalin me Shaka Jallabiya ya bare sabuwa Fara ya saka ya
juyo ya kalleta Yana Murmushi Suka tada Sallar Isha sannan yayi Nafeela ya musu addua
yanda addini ya koyar,jallabiyar ya cire daga shi sai boxers yace Amarya tashi a cire Miki Kaya
yau juice dinki Zan sha,Raudah ta fara Jin wani tsoro
Ya zare Mata abayar Ashe harda rigar baccin ya hado gaba daya,Raudah ta saki Kara tana
Kare jikinta, Affan Yana gani ya zauce ya rude ya wani susuce,saman bed ya turata a hankali ta
fada,tace a kashe light kunya nake ji,yace Ina dole na kalli komai nawa,ya samu Raudah ya
Fara murzata jikinsa Yana tsuma yace kwalele dai ya Kare yau kin Zama tawa, Raudah ta fara
hawayen tsoro ya fara shafa kirjinta yanda yaga dama bai san Sanda yace Hussaini kayi asara
babba ka cuci kanka,tunawa yayi ance bashi da Lafiya yace Allah ya baka lafiya Usaini ka samu
kalarka me wari,duk ya rasa ta inda zai Fara,Raudah ya kalla yace ta Ina Zan Fara ne abin
dadin naku yayi yawa,Raudah da mugunta tace ta tafin kafa zaka fara,yace amma bakya
kaunata ya Fara Mata ta yatsan kafa Yana lallasheta a nutse,Abinka da dama a kusa ake
Raudah tuni ta daina wani iskancin hawaye tana karbar darasi,Yana sarrafata idan taji wani
dadin sai ta Fara tayashi suna jiyar da juna dadi,kirjin Raudah yau yaga ta kansa da bakinta,har
ya gangaro down Yana Mata salo basa iya magana sai Nishi da kuka sweet,Affan gaggawa
yake Yana Jin Raudah wet ya nemi hanyarsa gam gam da kyar da kyar ya samu
Hanya,Raudah sai kukan shagwaba da kisisina,Affan Kuwa Kamar mayunwacin Zaki ya samu
nama gashi abokai sun zugashi yaje Wai an bashi maganin gyaran jikin maza Wai Mata kullum
a gyara suke idan Namiji baiyi gyara ba shima zai kasa aiki ai Affan yasha magunguna shima
Wai ya gyara kansa ai Kuwa ya dinga surfa aiki sai da yayiwa Raudah jaga jaga,Tasha uban
kuka ta godewa Allah amma dake da wayonta Bata yin irin kukan tsiya na yaran Yan Mata
ba,Affan Yana ta lallashi an rasa wace macen a ciki sabo da farin ciki da Dadi sai wani narke
Mata yake a jiki Yana shagwaba,Yana goga fuskarsa a tata yace yau kin samu Nutrients ko? I
love you my one and Only Raudah kiyi abinda kike so, Inshaallah bazan taba cin Amanarki
ba,tashi muyi wanka harda wani dan ihun murnarsa ya dauketa sai toilet.
Tunda ya kaita yake faman gasa Mata jiki sai data ji dadin jikinta sannan ya Fara Mata wanka
da Sabulu, a iya wanke Fuska ma an cinye lokaci me tsawo,aka dakko Intimate wash na wanke
gaban mace masu kariya daga infection,Raudah ta kwace ta wanke da kanta da ruwan zafi,ya
Fara Mata wanka Kamar baza a daina ba sai da Raudah ta gaji ta saki kuka sannan ya kyaleta
ya dauraye Mata jikinta tayi wankan tsarki ta fito da kyar,shima yayi ya fito Yana ta faman
nishadi Kamar zai goyata haka yake ji da ita.
Washe gari daga gidan Mallam aka kawo musu lafiyayyen kari,Affan Yana ta fama da jinyar
Raudah ana lallabata har dare ya sake yi tana kwance a saman bed tana latsa waya,Shi Kuma
Yana zaune yana aiki a laptop dinsa tana saman cinyarsa Yana shigar da aikinsa,wayarsa ce
tayi Kara ya duba yaga wata Yar BUK ce da Suka Yi Service tare Mardiyya,Wayar ya daga tare
da furta hello Mardiyya ya kike,Ai Raudah tana ji ya Kira sunan mace Mardiyya ta mike
zaune,Yana gaisawa da Mardiyya ta dawo jikinsa ta baya ta hade kirjinta da bayansa sannan ta
Mika kunnenta jikin Wayar Wai sai taji me take cewa,Yana jinta yaci gaba da wayarsa ya aikin to
kwana biyu kin buya,Raudah ta zaro Ido waje tare da sake tura kunnenta jikin Wayar Affan Yana
ji,Mardiya tace dama Kira nayi mu gaisa yace na gode na gode ya kashe wayar, Wayar
hankalinsa na Kan system Raudah a hankali tace wacece? Yace wata ce da Muka Yi
service,Kuma macece fa Baby, tana da aure? Yace Ni kin tuna min ma na manta na tambayeta
Yaya saurayinta da zai aureta naji auren Yana nan,Raudah tace au saurayine ma da ita ba Miji
ba? Akwai danger gaskiya,yace menene haka Raudah? Kince fa kin daina yanzu Zaki Fara
halinki ko,Raudah tace to ai laifinka ne Sanda nazo na Kara kunnena zanji me kake cewa shine
kayi waye ka rage Volume Dan Kar naji,Affan yace wanne irin rage Volume nu ban danna komai
ba kina gani waya Kawai nake,Raudah ta sake manne jikinta a nasa tasa hannunta tare da
sakalo shi ta wuyansa tace ni na gani Sanda ka Danna Kaine baka kula ba,Ohhhh Wai me yasa
kike min haka,Raudah tsoron fadansa taji tace okay naji amma dai ka kula saurayine da ita fa
ba Miji ba,Affan ya girgiza Kai Kawai yace to aiki nake koma ki kwanta,Raudah tace oh korata
kake Yi sabo da kayi waya da mace har ka Fara gajiya dani kwana daya,yanzu laushin kirjina fa
kake ji duk ban kyauta ba because of that useless girl Mardiyya, Affan yace yi hakuri ni ba
korarki nake Yi ba Yi zamanki a Haka,Raudah ta gyara sosai tare da makalkale shi a haka yake
danna system din,Yana gamawa ya juya kanta,ta jawowa kanta Yana ta kokarin barinta sai ta
warke amma ta jawo sha'awa baza ta bari ya kyaleta ba ya koma tare da hakkewa a kanta tana
kuka tana rokonsa amma Ina Sam babu daga kafa.
Suna ta soyayyarsu da Raudah kamar zasu lashe juna har sati daya sannan ya koma aikinsa
shima badan ransa ya so ba,5pm Raudah gida yaji gyara ko Ina ya dauki sheki da kamshi ta
gama girki ta shirya a dining taci uban gayu na musamman,Yana shigowa ta tareshi tace Kai da
kace 5 zaka dawo kalli time 5:30pm fa Ina ta jira,yace wani dan aikine ya rikeni,kayan jikinsa
take karewa kallo taga wani waje yayi Kamar Kalar Powder ta Mata,tace mene wannan Kamar
powder din mace,bani hannunka ta jawo Hannun Affan ta shinshina tace bani dayan naji shima
ta shinshina tace yawwa babu komai,Raudah tayi kasa ta Fara kokarin janye Masa wando tace
tsaya na gani,Affan ransa ya baci cikin tsawa yace Raudah tsorata tayi ta sake shi da sauri ta
Fara bashi hakuri,yace Kamar fa kin Fara haukacewa kishi ne zai haukataki idan baki Wasa
ba,wallahi idan nayi niyya ke baki Isa ki hanani kula wata ba,daga auren zan Fara kula Mata,ki
kwantar da hankalinki ke kadai nake da ita,tace to ni ko mene kazo wajena ko me kaji kana so
ka dawo gida Zan baka, Affan ya samu salon wayon da zaina Mata dama tana damunsa da
kukan zafi da kyar take yarda da shi, tunda hakane shi yaga hanya,Murmushi yayi Yana Jin dadi
yace ke nake bukata Ina cin abinci,tace ka Bari Mana sai 10pm ni wlh zafi,yace okay so kike na
fara yin Yan Mata...Raudah da sauri tace ba damuwa muje ko Mene Zan maka Kawai ka fada
zanyi,yace Kuma har 10pm din Zan sake round 2 tace to da sauri, Wai ita Kar yayi
budurwa,idan zai fita da kuka suke rabuwa ita bazai fita ba sai dai su zauna tare a gida.
AsmaBaffa
[4/1, 5:47 AM] Sis Asma: í ½í»¢ï¸� AUREN MUí ½í»¢ï¸�
86-90
Official
By
AsmaBaffa
Page naki ne
AIDA MAMAN TASNIM
Nusaiba tana cika Iddarta ta shirya a boye sai gidan Aslam tana zuwa taga gidan ya sake
haduwa komai an canja Masa new design,a bakin gate ta tsaya ta kasa shiga gida tasan ba
halin