Showing 60001 words to 63000 words out of 63115 words
kewaye ta janzo kayan barci wata guntuwar riga iya cinya fitowa ta gagara
sai shine ya fiddota da tsiya tana hawa gado tayi saurin yayo bargo ta lullube , ya hawo yana
taunar cingam…. Yarinyar nan wallahi da gangan akayi budurwar kauye ai ke sunan ya dace
da.
Ya janyo ta zo kiga yanda ake barci da miji hancinsa da nata ya haduya matseta ganin zata
zulle malama jira haba, ya kura mata ido kaii ya naga hancinci bai kai nawa tsawo ba lallai cewa
zakiyi akwai ragi ga abinda na bayar…….. yayi dariya idan kunya kike ji rufe ido in miki kallon
tsaf!! Ta rasa in da zata sanya kanta, ya kura ma dan bakinta ido, ALLAH sai nayi kissing…..ya
ayyana azuci.
Ke bude kiga wani abu ….bude bude bude…….ya fada kamar ga ma abin nan ya taho gadan
gadan… tayi saurin budewa ya fiddo cingam din bakinsa ungo kici…..tayi saurin runtse ido
gashi ya riketa ta ce nag a ta kaina anya bawayau zai mun ba?......bata karasa tunani ba taji
bakin sa cikin nata……wata kunnanniyar wuta ta dauke mata, ta rasa duniyar da take . yafi
mintuna goma sai da yaji network na neman dauke mishi ya sa kawai ya zare a hankali. Ta tafi
da kanta luuuuu ta soke cikin kirjinsa ya maida hannuwansa bayanta ya rufe su da bargo
………………mu kwan lafiya.
Na bakin madaki lallai umaimah anji network. Don sallar asubah ma sai da ya dawo masallaci
sannan ya tada ta,
Ya tasa ta gaba ya dinga mata dariya wai taji network barci harda minshari. Ta yi ta hararar sa,
dai taci gaba da lazimi. Da kansa ya hada masu kayayyakin da zasu tafi daasu cikin yar
karamar jaka daya. Cikin ranta tace kilan jibi zamu dawo.
Mamee bata koma ciki ba sai da taga fitar su gate, umaimah nata matsen kwalla duk
tunaninta airport sukayi sai kawai taga sun dau hanyar gidan su. Wani dadi ya kumeta,
musanman da ta hango baban tsaye kofar alamar isowar su yake jira.
Kafin ta fito kofar gidan ya cika da jama’a ta dan raba tayi gidan hajiya da sauri, gudu gudu ta
fito har ya shiga mota yana jiranta, yana hangota ya fito ya isa wurin ta ya fakaici mutane ya
saka mata kudi a jaka y ace bakauya idan mutane sun taru haka don kai alheri ake masu , tayi
sukuti daman taga ya yi rabo cikin gida su luba har da rawa da taga umaimah. Ta dan juya ta hango auwalu mai manja ta yahuto shi da hannu ta damka mishi daurin kudi ta
ce raba muku tayi mota da sauri, suna dagawa ya kalleta yana dariya ina cewa zakibi kowa ne
ki bashi.
Tayi yar dariya tabbb! Da sun karya ni kuwa……au ashe kin sani ta harareshi kawai.
Suna zuwa jirgi na slow, ko zama basuyi ba ya cacumeta wa kike ma harara dazun, sukayi
bisa doguwar kujera rikichaaaaa ya fara mata chakulkulo tun tana zullewa har ta fara kyalkyatar
dariya tana zillewa…… ana haka yaji jirgin ya tashi har y agama saisaituwa sararin samaniya….
Ya dan saketa, tayi jimm tana gyara cucukuyar kayanta tana zullumin tashin jirgi sai kawai ta
hango hazon gajimare, nan da nan ta fahimceshi.
Ya kwantar da ita jikin sa yana fadin dumaman jiki in dan runtsa please…………..
Maman Abdallah.
INA MUKU BAN GAJIYA
NA’IMA AMADU: mun gode da karamci Allah ya kara arziki ya shirya zuri’a.
RAKIYA AMADU [ yar baba]
HALIMA SHEHU karofi
HADIZA SADA nabebe
BADIYYA AMADU m/bread
ALLAH YA JIKAN SAMIRA ABDULLAHI KANKIYA YA KYAUTATA NAMU ZUWAN.
*Maman Abdallah* í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜
í ½í²‘ *AUREN FARI* í ½í²‘
0⃣3⃣5⃣
..... Mamaki ya kamata ganin da gaske ya fara barci, ta zuba mishi ido yanda yake barcin kamar
wani karamin yaro.
Matashi Dan gayu mai kyau. Tayi murmushi Allah ya bani gaskiya madaki Nada kyau yana da
kuruciya ga kudi, yaro matashi Allah ya bashi arziki na ban mamaki ga mu'ujizar mutane da
Allah ya bashi.
Ta bi jikinsa da kallo, fatar sa lumuy lumuy Hutu ne kadai da jin dadi, bata lura ya farka ba sai
kawai taji kiss a bakin ta.
Tayi saurin yin baya, ya yunkura *Almura* ashe kina nan zaki cinyeni da kallo.. Gaskiya dole in
warware miki kunyar nan ta na wahalar dake,
Ya dauko sandwich da coffee ya ce bisimillah cikan ciki.
Tayi murmushi , ya kalleta fadi kar ta kashe ki, ta dunguna mishi katon sandwich a baki ni dai
amshi.
Ya ci gaba da mata dariya.
Suna isa taga yanda ake ta kyarma da madaki, abin ya daure mata kai wai har Dubai an San
shi? ( umaimah kenan ), wani makeke gida suka isa, turawa,indiyawa da larabawa ne
ma'aikatan gidan kowa yasan sunan sa, gidan har yaso yafi na Nigeria tsaruwa saboda shi bai
kai girman wancen ba. Ya kalleta hajiya da kafar dama zaki sha kinzo gidan ki na Dubai.
Gabanta ya fadi haka su goggo suka ce da ita lokacin da zata shiga gidan sa.
Ya danyi murmushi sukayi ciki.
Ta kalleshi ya na kokarin hawa bene, kai wannan mutum da son bene yake kamat tsuntsu.
Ba abinda babu gidan.
Bani iya misaltashi.
Ya fara bubbude drower abin mamaki ta ga kaya tsangare ciki.
Tayi shiru ta na kallan ikon Allah.
Ya fara watso ruwa sannan ya ce ta shiga tayo.
Sai wani basarwa yakeyi yana dan shan kamshi alamar za ayi wulakanci da rai.
Ya shirya cikin kananan kaya yana ta faman jiranta,
Ita kuwa har ta bushe data leko ta hangoshi sai ta koma ciki.
Ya kalli agogo au yarinyar fa kasa fitowa tayi.....mtsew yaja tsoki, ya dauki hijab ya Dan bude
kewayen kadan ungo ki saka idan fitowar ne bazaki iyaba....... Ta miko hannu tana karba ya yi
saurin bude kofar ya fizgota saura kadan tawul din ya balle ta daddafe....... Ka rufa man asiri
kayi hakuri don girman...... Ke bari hada ni da abinda yafi karfi na wallahi sai na fara rage miki
kunyar nan ya janyo ta..... Na daina billahil azim bazan karaba amma inaa sai da ya kaita bisa
gado yana fadin na ce ki saki jiki dani kin kasa bari kawai a kashe boss madam........ Na daina
wayyo na shiga uku ta kankame jikinta zata fara kuka, ya saketa, jeki shirya fita zamuyi....... Ta
yunkura da sauri duk ta rikice, ya harareta gulmammiya.
Ta shige bayan wodrop ta saka bra da pant tana kokarin sa dogon skirt din kayan da ya fiddo
mata kawai taga mutum.....ta hade da bango *Madaki* wai meye haka don Allah na tuba....... Ya
tallabo kugunta *Nawa gareki*......zo in koya miki sauri....... Duk iya kokarin da nakeyi? Tayi
saurin janyo skirt din ta karasa sanya shi ya juyo ta karfi ke me yasa kike haka? To meye din naga wannan?...... Kawai yakai hannu kirjin ta, .... Ta rikice gashi ya riketa gamm
... Ka dubi girman Allah kayi hakuri sai ta fara kyarma.
Tabb wallahi sai na taba....ta zaro ido ka taba me? Wayyo na shiga uku kawai taji yasa hannu
ya ballo bra din ta kwalalo ido ni dai bani so wayyo mamee...... Ya kyalkyace da dariya nasan
zaki kirata shi yasa na gudo dake nan.......
Ya zareta duka..... Ta fada jikinsa ta makalkaleta ka rufa man asiri madaki na tuba....... Ya yi
dariya *Good* ko kefa?
Ya fara shafan bayan ta zuwa kugu yana mata rada a kunne idan ba kyajin yunwa muyi hakuri
da abincin nan zuwa dare ........ Yunwa nakeji nidai mu tafi ta fada tana yan kwallahi.
Allah? Ya bukata
Wallahi yunwa nakeji don Allah ka kyaleni. Ya yi murmushi ya janye hannun sa to nima sakeni.
Tayi shiru, kinji?
Ko in ci gaba? To kaban bra ta in mayar .
Ya danyi dariya kin ganta nan a kasa sakeni in miko miki.
Ni dai tafi zan dauka. Ya kyalkyace da dariya to ki sakeni mana..... Ta Dan ja baya shi kuma ya
juya kamar zai tafi. Tayi saurin dukawa ta dauko tashin da zatayi taji duka hannuwansa bisa
su............ Ta kurma ihu Qalu innalillahi...... Na shiga uku.
Ya maidota ta jikinsa ta baya ai na ce wallahi sai na taba da banyi rantsuwa bane.
Yadan murza...... Kin San tun lokacin da nake hadiye masu miyau ........ Duk illahirin jikinta ya
mace murus, ta rike hannuwansa shi kuma ya kara luma su.
Kafafunta suka kasa daukarta lakkar jikinta tayi sanyi, ba abinda tsikar jikinta keyi sai ta shi.
Da kyar ta bude baki don Allah ka yi hakuri na Tu......... Ya juyo ta da karfi kafin tayi wani motsi
ya hada bakinsa da nata.
Ta karasa rikicewa ta tafi luuuuu zata fadi ya tallabo kugunta kawai ya sureta zuwa gado.
Hankalinta ya tashi ta fara kuka *Madaki* ka yi hakuri kuka takeyi sosai musamman da taji
bakinsa akan nono........
Ta fasa kara ta ringa ruzgar kuka tana magiya hankali tashe,
Ya dade kafin ya dago idanunsa sunyi jawur tayi saurin kawar da fuska don bata iya jure
kallonsa haka.......wai meye kike tsoro?
Don girman Allah kibarni ki kyaleni.......... Ta fashe da kuka don Allah kayi hakuri ....... Inyi
hakuri in zuba miki ido ina kallo?
Ke baki son ko ido mu hada ya kara kai hannunsa kiyi hakuri in rabaki da kunyar nan a wuce
wurin...... Na bari bani karawa.... Ya kalleta kamar zai yi magana ya buga tsoki ta shi ki shirya
mu tafi, ya fice falo.
Ta Dan gyara fuskarta yana tsaye har lokacin idanun sa basu washe ba, ta fito simi simi.......
Ya wuce.
Wani hadadden wurin cin abinci sukaje daganin inda suke, Musamman aka shirya masu, duk
ya hade rai, yana satar kallonta, ita kuwa ta kasa dagowa ta kalli ko gefen ta, ya kara buga
tsoki, kunya, kunya dai. Wallahi fiddata zanyi.
Suka Dan zagaya suna kallon wurare yana rike da hannunta sai sunsunkewa kawai takeyi. Ya
kira mamee yace sun sauka lafiya ya karbi wayarta ya kashe.
Sai bayan isha'i suka koma gida, gabanta sai faduwa yakeyi ganin yanda yake ta shan mur,
Ya gama shirin sa tsaf ya kwanta tana ta yan kame kame, zuwa can taji alamar barci ya
daukeshi ta sanyo wasu riga da wando na barci ta lallaba wai kada yaji ta kwanta bayansa, duk
yana jinta.
Tana gama tofa addu'a ya juyo sai kawai taji mutum ya janyo ta , kirjinta ya buga da karfi.
Ya fara shafata a hankali, ta runtse ido da karfi, duk abinda yakeyi tana jinsa tayi shiru yana jin
yanda kirjinta ke halbawa, ya ce cikin zuciya tsoron nan na iya haifar miki da matsala.
Bata motsa ba sai da taji yana kokarin raba ta da kayanta, ta ksnkame jikinta zata fara magiya
yasa bakinsa akunnen ta, kiyi shiru kawai kamar yanda kika fara yi da farko komai zai tafi a
hankali......... Ta fashe da kuka kiyi hakuri umaimah wannan tsoron naki yayi yawa bari kawai a
wuce wurin, ya yi wurgi da rigar ta fara kuka yana bata hakuri........duk abinda yakeyi bai fasa
magana a hankali ba, ina tunanin wata ce ta firgita ki da yawa gara ki san *Duk karya ce*
Tun yana magana shima sai wutar sa ta dauke........
Kuka takeyi har muryarta tashake.
A hankali tunanin sa ya dawo nan da nan kuma ya fara lallashi, ta ingijeshi ya danyi murmushi
*Kut* nayi laifi ya janyo ta ya hakuri bani karawa.....ta kara fashewa da kuka,
Da kyar ya samu tayi shiru daya yunkura zai ta shi sai tayi tunanin dawo mata zaiyi sai kawai
ta firgita dole ya hakura har barci ya dauketa mai nauyi wajen karfe uku da rabi.
Yayi shiruuuuuu zuciyarsa tayi fes!
Tausayinta ya baibayeshi. Ya lumshe ido yana tunanin yanda yakeji a zuciyar, ya yayi
murmushi gobe akwai daru gidan nan, rigimar umaimah gobe Allah kadai zai kwaceni, a haka
shima barawon ya sace shi.
Kukanta ya tayar dashi duk jikinta yayi dayi, ta kasa tashi, gaban sa ya fadi kada fa maganar
abokan sa ko ya mata rauni.
Ya zo zai kamata *Umaimah* ta dan fizge, bata so.
Yayi murmushi ya hakuri tare da yaye bargon subhannallahi haka rana ta yi?
Ya wuce kewaye, sannan ya fito zo muje in taimaka miki....... Bana so ta fada cikin kuka, yayi
yar dariya kawai ya sungumeta ta fara zille zille idan baki tsaya ba wallahi zan kara ....... Ta
fashe da kuka.
Ya gaggasa mata jiki yana zolayar ta, jiki ne bana wahala ba ba a iya daukar bokitin ruwa
amma an dauki madaki....... Ta ci gaba da kwallah shi kuma yana dariya.
Ya fi mintuna ashirin yana gargasa ta sannan ya kara sa mata wasu ruwan ya kalleta *Kin dai
iya wankan janaba ko?*..... Ta dauko katon sabulu ta kwala mishi..... Yayi hanyar fita lallai karfi
ya samu bari inyi ta kaina. Ya fice yana dariya.
Dadin ruwan zafin yasa taki fitowa sai da ta shafe kusan awa guda sannan.
Tana fitowa bata ganshi ba ya gama gyara dakin ya canza bed sheet amma bai iya shinfidawa
ba ya dai dan badada shi kawai. Ta tabe baki ta sanya wata blue gown mai karamin hannu ta
Dan shafa mai da turare kawai sannan ta kabbara sallah.
Raka'ar karshe ya shigo yana ta uban kamshi cikin farar t-shirt mai karamin hannu da blue
jeans. Yana dauke da Dan tray.
Ya zauna tare da zabga uban tagumi yana kallonta, ji yakeyi kamar ya hadiye ta, , duk fuskar
ta kode saboda kuka amma sai ta kara mishi wani kyau da annuri.
Ko kallonsa batayi ba ta ta shi tana ta fushi ta haye gado... Yayi murmushi yasan dole ayi
haka.
Ya karasa shima ya hau gadon yana fadin Allah yayi miki Albarka kamar kin San nima ban gaji
ba ya janyo bargo zai rufe su ta sauka da sauri ta kydundune jiki tana kuka.
Ya kyalkyace da dariya *Ke wasa nakeyi* ya zagayo inda take, ya hakuri nima na San nayi
laifi umaimah bazan kara ba kiyi hakuri kinji?
Ka tafi kaban wuri ...... Yayi murmushi a a ina nan fa. Sai dai kiyi man duk hukuncin da zakiyi
man amma fa ba inda zanje.
Ga kunya ga takaici ta rasa ya zatayi da shi.
Ya fahimci tabarmar kunya takeson nadewa da hauka sai ya janyo ta zo muyi kalaci kinji 'yar
amaryata ban karawa jiya ma kuskurene ....... Zo in baki da kaina yana faman lallashi.
Ba wani cin da tayi sosai suka koma barci, basu tashi ba sai uku da rabi. Shine ma ya rigata
tashi.
Tare sukayi jam'i na la'asar sannan ya kamo hannunta suka fito tana ta fushi.
Shi kuwa sai wani nishadi yakeyi yana satar kallonta.
Abinci kala kala suka tarar an kawo na lunch nan ne yasha mur ya sanya taci sosai sannan ya
sungumeta sukayi bayan gidan wurin ruwa.
Daga ranar sabuwar rayuwa ta bude ma umaimah da madaki. Bai kara taba ta ba har kusan
sati sai dai an fara shakuwa har ana guje guje da yar goyo. Duk wani wasan yan yara umaimah
ta kawo mishi hada yar boyo.
Umaimah an gama shan kwana tunda hawan jikin madakin ya zama ba komai ba. Sun gama
mallaka junan su zuciyoyin su.
Da daddare tana kwance bisa cikin sa, ya fara shafar ta yana canza salon firar ba kamar
kullum ba nan da nan ta fara rikice mashi cikin matsanancin tsoro.
Ya tallabo fuskar ta *yau dadi zakiji* trust me mana. Ta fara kuka ya ce wallahi yau babu zafi
kwantar da hankalinki.......... Hankalinta bai kwanta ba sai da ta tabbatar azabar bai kai farko ba.
Amma dai an dan wahala.
Daga nan ya kyaleta kusan kwana hudu sannan haka ya ringa stepping back na kwanakin yana
ragewa kafin a koma kullum.
Ma'aikatan gidan Kansu sai da umaimah da madaki suka ringa birgesu.
Soyayya akeyi ruwanta watan su biyu Dubai kafin su ka tafi *France* nan ma aka balle
bushashar sati biyu suka wuce *Pari* satin su daya umaimah tace kasar batayi mata ba saboda
mugun sanyi suka wuce gidan sa da ke London anan labari ya canza umaimah aka fara amaye
amaye. Duk wani turare da madaki zai saka bata sonsa.
Ta ce bata son warin gidan. Ya ce to ko mu tafi hotel, nida gidana ya gagareni?
Wani abokin sa ne yake fada mishi juna biyu gareta, ya kuwa dauketa sai asibiti likita na
tabbatar mishi da gaskiya ya kwala wa mamee kira. Yana shaida mata itama ta hau murna.
Sai Sabon kulawa ga hajiya umaimah.
Ya ce to ke kina ma iya zuwa hajji kuwa?
Sai da suka wuce umara sannan suka koma gida.
Umaimah ta zama kamar gwal.
Amma in da tayi Kyan kai hakan bai taba sawa ta fasa yi wa madaki duk abinda yake so ba
wani lokacin ma shine ke tausaya mata.
Yaya Abba ya dawo dumur dumur madaki ya bashi manager gidan daya daga cikin gidajen
man shi.
Hajiya kuwa ko 'yayan cikin ta