Showing 1 words to 3000 words out of 79519 words

Chapter 1 - JUYAYI BOOK COMPELET BY NIMCY LUV

https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ


*💖JUYAYI💖*
```The secret issues```



*N.S*



EPISODE 1
Destiny







......Zaune take tsakiyar tafkeken royal bed ɗinta,Ta cure waje guda banda sauke numfashi babu abinda take,sai yalwataccen gashinta wanda jifa² iskar ɗakin ke kaɗashi,Zuwa yanzu ta gama yanke jindaɗin rayuwarta,A yau tasan cewa bata da wani gata face na Ubangijin daya halicceta yanzun mai zata kira kanta *ƘARUWA* ko *ƳAR ISKA* ko kuma wacce yayanta ya lalata a dare mafi muhimmanci,A hankali ta ɗago manya-manyan lulu eyes ɗinta wanda suke always sleepyn ta zubasu kan oval face ɗinsa mai matuƙar kyau da kuma tsari Allah yay masa baiwar kyau da kuma kwarjini ba zaka taɓa iya yin 4eyes dashi ba sbd wasu kifiyo masu kaifi da suke cikin idonsa,Dubanta takai kan faffaɗan ƙirjinsa wanda ya cika da yalwataccen gashi baƙi siɗik mai sheƙi,Wasu siraran hawaye ne suka shiga zuba daga cikin idonta,bata taɓa jin tsanar wani ɗan adam aduniya ba sai yau,tayi masa tsana mafi muni da ace tana da ikon kashe kanta kota kashe shi babu shakka da tayi hakan.


Numfashi ya shiga fitarwa a hankali ga wata zufa da take keto masa duk da sanyin A.C'n ɗakin,Cikin kasala da kuma ɗan saurin ƙarfin daya rage masa yasa hannu ya dafe saman forehead ɗinsa,Sannu a hankali ya kejin duniyar na sauya masa wani abu ya tokare masa ƙirjinsa,Jin kansa yake a wata duniya ta daban yayinda tsoro da fargaba suka dirarwa zuciya a lokacin guda,Mamaki ne ya cikasa baya da tsoro haka baisan yadda ake jin saba amma yau shine tsoro ya sauka a cikin zuciyarsa Why!! Why!! Why!! Shine abinda yake tambaya amma babu maiyi masa bayanin akan dalilin faruwar hakan,lumshe manya² idonsa yay wanda some minutes suka koma asalin red,Saurin dafe saitin zuciyarsa yay sbd saukar kukanta daya jiwo meya faru cikin wannan daren har take kuka haka,wanne irin kukane wanda ya cika gidan gaba ɗaya,he hope ace ba jikinta bane ya tashi,Jin kukanta yay yawa ne yasa cikin yanayi na kasala ya ware sexcy eyes ɗinsa zuwa saman ɗakin,Tun daga saman ɗakin ya fahimci bawai a cikin ɗakinsa yake ba,kansa ya juyawa zuwa side ɗin daya kejin kukan a ɗan tsorace ya ƙara ware manyan idonsa,jikinsa yabi da kallo ganinsa naked hatta boxer jikinsa babu,Zuciyansa ne ya bada sauti damm gaba ɗaya badsheet ɗin ya ɓace da blood,"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un"shine kaɗai abinda bakinda mai yasa yay loosing control a kanta abinda bai taɓa yi ba,shikenan ya ruguza rayuwar his biogical sister ɗinsa ya rabba how can dat happen shine ya amshi virgin ɗin sister ɗinsa wacce suke the same mom and Dad da ita a dare mafi muhimmanci,Mai zaice mata tayaya zai mata bayanin bada gangan ya aikata hakan ba,wannan abin kunyar har ina kodai ya haukace ne ko kuma ya sha wani abune no it's impossible pls FAHAD wake up in ur bad dream.


Jiki a sanyaye ya zura jallabiyarsa haɗi da saka boxer ɗinsa,runtsa ido yay ganin duk blood a jikin laps ɗinsa,yana kammalawa yasa kai ya fice daga ɗakin ya nufi flat ɗinsa,yana gaf da shige yaji saukar muryar Dad a kunnansa,Tsayawa yay cak tare da ignoring maganar Dad ɗin" Dr hope dai lafiya ka fito tsakiyan wannan daren?"Dad ya ƙara mai²ta tambayarsa zuwa FAHAD taune jajayen siraran laɓɓanta yay kafin ya fesar da numfashi mai zafi cikin son kawar da abinda yake damunsa gudun kar daɗi ya fahimci komai yace"notin"kafin ya tafi Dad ya ƙara jefa masa tambaya"yaya jikin OUR LILI?"ɗan juyowa yay tare da zuba Dad ɗin nasa ido na wani lokacin "she is fny"yana faɗin hakan yasa kai ya fice.

*Maidugori road*

Washe gari
Juyi yake saman fafaɗan bed ɗinsa wanda a ƙallah zai iya ɗaukan mutum wajan 6,tym to tym yakan ɗanja tsaki haka nan kawai yake jin kansa cikin fargaba da kuma faɗuwan gaba yay try numberta harya gaji,yauce rana ta farko daya kira bai sameta ba jinsa yake kamar someting bad gonna happen to his LILI,ɗan murmushi yay ganin cewa nan da 5hours ta zama mallakinsa kuma halaliyarsa a yau zata kwana a gidansa matsayin matarsa,yana mata wani irin mahaukanci so wanda ko a baki aka tambayeshi wanne irin so yake mata bazai taɓa iya faɗa shi dai yasan he luv her more & more most.

Turo ƙofar ɗakin nasa akai wasu frends ɗinsa ne suka shigo fuskarsu wasai sai fara'a suke,Cike da zulaya Abdul yace"ango ango today is ur tym fa harna hango ka kana.."murmushin gefen baki FAISAL yana jin wani daɗi na ratsashi kallon Abdul yay yace"u never undertsant my emotion for her inajinta fiye da yadda nakeson komai na rayuwata Abdul inajin idan babu ita life is ending ta zama kamar itane numfashin da Faisal ke shaƙa a koda yaushe i luv you my Beby boo"


Dariya su Abdul sukai daga nan suka shiga nuna masa hall ɗin da za'ai event ɗin after an shafa fatiha.



*Nasarawa*

Zaune take akan luntsumemiyyar sofar da take parlon hannunta ɗauke da wayarta tana latsawa amma kana ganin yanayinta kasan She is not felling Wall,idonta ya kumbura sosai sbd kukan data kwana ta nayi,lips ɗinta ya ƙara jaa sbd taunashe data ringayi,jin an zauna kusa da ita yasa ta ɗaga dara-daran idonta tare da saukesu akan Najma wacce ta zuba mata ido tare da faɗin"are you ok?"ɗanya tsuna fuska LILI tayi tare da faɗin"more than you are"ɗan jinjina kai Najma tayi tare da ƙara zubawa Lili ido tana son fahimtar halinda ƴar uwarta take ciki amma ta kasa,Gyara zama tayi tare faɗin"today is ur wedding day and you're sitting so carelessly busy with ur fucking phone don't know that we have lots things to do?" Najma ta faɗa tare dasa hannu ta amshe wayar hannun Lili,taune laɓɓanta tayi tare da lumshe idonta sosai ta kejin bugun zuciyarta na ƙaro haka numfashinta guda dazai fita baya taɓa fita ba tare da tsanar yayanta mai ƙaunarta da sonta ba FAHAD,tayi masa mummunar tsana bata ƙaunar ji ko sauraran muryarsa ko kuma ganin mummunar fuskarsa wacce a daren jiya ta ɓata komai najin daɗin rayuwa,tana kuɗi ilimi asali kyau diri amma hakan bai sata jin daɗi ba saima tsanar komai da tayi,ta rasa mutuncinta ta siyar Yayanta yaya sunan wannan auren da zatai me zata gayawa FAISAL idan yasan cewa ita ba budurwa bace wasu siraran hawaye ne suka shiga sauka daga cikin idonta a hankali ta furta"what should i do?".


Kafin ta ƙara magana Mamy ta ƙarasu wajan hannunta ɗauke da wata roba,murmushi fal fuskarta tace"hi my bebies" baki suka haɗa wajan faɗin "good morning Mamy"..morning my grils,My Lili how is ur body?"kanta a ƙasa tace"felling much better Mamy"robar hannunta ta miƙa mata da alama zuba ne a ciki tace"oyya drink kije Dad na kira"she said it in serious voice.

Ba tayi musu ba ta amsa tasha tare da miƙewa ta fara jan ƙafarta tare daɗan ɗingisawa Najma da Mamy ne suka zuba mata ido ba tare da kowa yay mgn ba.


Lokaci kaɗan ta isa flat ɗin Dad yana zaune saman kujera yana duba jarida ya amsa mata sallamarta tare da faɗin"Mamana badai jikin bane naga ɗingishi?"murmushin da baya rabuwa da fuskarta tayi tare da ƙarasawa wajan Dad ta gaishesa,cike da so da ƙauna ya shafa kanta"Maman soon za'a manyanta igiyar aure zaihau kanta,Allah yay maki Albarka naji daɗi fiye da tunanin mai tunanin yau zanga auren ƴarta kuma zai kaita gidan mijinta tare da mutuncinta,tabbas kin cika ƴar ta gari wacce ta killace mutuncinta har zuwa gidan mijinta,nan da wasu hours za'a ɗaura Aurenku nasha tambayarki duk da kene kika kawo Faisal da kanki a matsayin mijin da zaki aura amma haƙƙine a kaina na kara shaida irin sonda kike masa"shuru yay na wani lokacin kafin yaja numfashi haka kawai yaji fargaba ta ziyarci zuciyarsa,cikin son kawar da abunda yake damunsa yace.


"kin tabbatar kina son Faisal kuma kin amince a yau a ɗaura maku aure dashi?"



*Tofa mekuke tunanin zai faru,shin za'ai wannan auren ko yaya? Aci gaba da biyoni*



Wattpad@Nimcyluv a nan zaku samu ci gaba thank you.

*💖JUYAYI💖*



*N.S*


EPISODE 2
Tension

*SELF DU'A👐🏻*
Dear God if i am wrong,right me.
If i am lost,guide me.
And if i start to give up,keep me going👏🏻


.....Sadda kanta ƙasa tayi haɗe da lumshe dara-daran manyan idonta lips ɗinta ta shiga taunewa ta nayi tana runtsa idonta sbd yadda zuciyanta ke bada bugu da ƙarfi ga yanayin yadda gudun zuciyarta daya ƙaro,wasu wahalallun hawaye ne suka shiga fita daga cikin sleepyn eyes ɗinta wanda suke koda yaushe a rufe,ƙasa cewa komai tayi domin bata da amsar da zata bawa Dad a wannan lokacin,Kallonta Dad yay tare da zuba mata ido yana son karantar yanayin ƴar tasa but he did'nt understand her condition cikin serious voice yace.


"Mamana bazan maki dole ba bcz ur happiness is my happiness,bana da wani jin daɗi daya huce na faranta maku keda yayyanki banda wani ambition wanda ya huce naga ko wannanku ya cimma ambition ɗinsa wanda yake aceving domin inganta rayuwarku,i wish ace kin auri wanda zai kula dake sbd rashin lafiyanki...shuru yay tare da zuba mata ido yana mamakin irin hawayen dake fita daga idonta,fesar da numfashi yay kafin ya ƙara dubanta yace "Mamana i'm with u i need ur amswer tym is not ur side ok".


Shassheƙar kuka ta fara few minutes eyes ball ɗinta suka ƙanƙance jikinta ya shiga rawa jijiyoyin ƙanta suka fara tashi ta ƙyar ta samu tayi tear out voice ɗinta na creating tace"i don't love him anymore,my life is nothing for him,pls Dad ada katar da bikin nan a kaina,ina neman alfarmar a bayar da bikin kan Yaya Najam gudun kada girmanka ya zube idon mutane"


Wani murmushin kin rainamin hankali Dad yay mata,gefe guda na zuciyarsa ya najin tausayi da kuma rauni haɗi da bugun zuciya,tabbas zai mata abinda takeso duk da yasan zallar wawta ke damunta musamman idan yay duba zuwa ƙanƙantar shekarunta,Jaridarsa ya ɗauka tare da kawar da kansa gefe yace"get out".


Jiki a sanyaye ta miƙe tana ɗanjan ƙafarta waccw tym to tym take riƙe mata sbd tsananin zabar data keji a ƙasanta,Dana daurewa ne kawai sbd bata son barin wani sing da zainuna tana da matsala,tsayawa tayi ta goge hawayen fuskarta tare da saita nutsuwarta,Ci gaba tayi dajan ƙafarta zuwa parlo taji daɗin ganin babu kowa dan haka tasa kai ta shige bedroom ɗinta,Darect bathroom ta shige tana zuwa ta shige cire kayan jikinta tare da zubasu a hanger ɗin da take saƙale kayanta idan zatai wanka,Ruwan zafi ta haɗa sosai cikin Jakuzzie tsayawa tayi tana tunanin da wanne magani zatai using wanda zai rage mata pind ɗin data keji,Ganin bata san komai yasa tayi shahadar shiga cikin ruwan ƴar ƙara ta saki jin wani zafi haɗi da raɗaɗi ya ziyarceta lokaci guda,kuka ta shigayi tare faɗin"Ya rabb ka samamin sauƙi a cikin zuciyata ubangiji ka fini sanin dai² da kuma ba dai² ba ina roƙonka da dukkan sunayenka ka haskakamin zuciyata dan haske Alkur'ani mai girman,tabbas nasan itace ƙaddarata kuma ƙaddara mafi muni a cikin ƙaddarori Allah ka bani ikon cinye jarrabawar daka ɗuramin, Na tsaneshi tsana mafi muni kamar yadda na tsani kaina,Ubangiji ka ɗauki raina idan hakan shine mafi sauƙi a cikin rayuwata nasan baƙin cikin YAYA shine zai ajali naيا الله يا رحمن يا رحيم يا رب العرش العظيم 🙌🏻😢 saida ruwan ya gama ratsa jikinta sannan ta ƙara sauya wani ruwan tayi wankanta sosai,gaban mirrow taje ta zuba kan ido ta cikin tafkeken mirrow'n dake manne a toilet ɗin nata,murmushin baƙin ciki tayi wanda yafi kuka ciwo LILI kyakkyawace ajin farko Allah ya bata manyan ido farare tas tana da blue eye ball ɗin sai zara-zaran eye lashis baƙi siɗik wanda ya sauka saman idonta yay luff dashi,tana da Oval face ƴar madaidai ciyya mai kyau da tsari haɗi da dugwan hancinta wanda ya tsaya dai² ɗan ƙaramin bakinta wanda yake ɗauke da siraran jajayen laɓɓa masu kyau wanda kullum ƙara red suke saboda taunesu da take anytime,tana da gashin kai mai tsayi sosai wanda ya sauka har gadon bayanta saidai gashinta ba baƙi bane yay colour tana turawa,tsarin halittar cikin ƴar madaidai ciyya tana ɗan faffaɗan waist dai² da faɗin ƙirjinta,sai ƴan ma dai-dai tan brest wanda suke da ɗan girma amma ba sosai ba saidai tsayi,cikinta
*JUYAYI*
Continew

....Nimcy Luv:
a lafe yake kamar babu kayan ciki ko bata cin abinci,tsaki taja mai ɗan sauti a taushashe ta wara laɓɓanta cikin muryarta wacce ta gama dadishewa sbd kukan tace"Kyau masifa ne lallai idan namiji yace zai auri mace dan kyanta babu shakka zai auri kusan matan duniyyar nan" ash long towel ta ɗauka ta ɗaura saman ƙirjinta tare da ɗaukan ƙaramin ta shiga goge kanta saida ta gama sannan ta ajjiye towel ɗin tare da fice daga toilet ɗin,manyan idonta ta shiga ƙifƙifawa sakamakon ganin Mamy zaune a gefen bed ɗinta a zaune,a sanyaye taja kujerar dake manne gaban mirrow zata zauna taji saukar muryar Mamy na faɗin "Zonan Lili"bata kawo komai a ranta ba ta ƙarasa wajan Mamy tare da zama kusanta tare da sadda kanta ƙasa ba tare da tace komai ba,fuska Mamy ta ɗaure kana ganinta kasan babu wasa tace"Lili meke damunki kike jan ƙafa?"


Ya iliahi tabbas da ace tasan wannan tambayar zatai mata kuma tasan tana ɗakin da ba zata taɓa fituwa daga toilet ɗin ba,shuru tayi Mamy ta shiga wasa da hannunta ran Mamy ba ƙaramin ɓaci yay ba,dan idan masiface wajan Mamy ba laifi a kwaita cikin muryar faɗa tace"i'm i ur mate da zanna magana kina ignoring nawa" turo baki Lili tayi cike da shagaɓar data zauna mata tace"is noting serious naɗan ji ciwo ne a lap ɗina"tsaki Mamy taja tasa hannu ta kwantar da Lili akan bed tare da ƙoƙarin ware towel ɗin dake cikinta,cikin Sauri Lili ta miƙe zaune tare da riƙe hannun Mamy tace"Ayya Mamyn Ubangiji ya haramta kallon tsaraicin Mutum fa"zubawa Lili ido tayi tare da sakinta ta miƙe tsaye tace.


"Allah subuhanahu wata'alah da kansa ta faɗa cikin Alkur'ani mai girma ta kuma hadisi yace _بسم الله الرحمان الرحيم da ƴar ƴar da dukiyya amanane gareku,idan kunci amanarsu kamar kuci amanta ne,Rana gobe alƙiyyama zan tambayeku amanar dana baku_

Kinga hakan na nufin idan nayi tarbiyarku na kula da dukkan wani mutsi na naku,na baku rayuwa da ilimi mai kyau ina da tabbacin Allah bazai tambayeni haƙƙinku ba,amma ki sani muma iyaye muna da haƙƙi a kanku,bana da burin naga na kaiku gidan mazajenku da mutuncinku wanda mijinku zai Alfahari daku Lili kiji tsoron Allah kada ki watsa tarbiyyar da nayi maku wannan tunatarwa nai maki Allah yay maki albarka"

Tana faɗin hakan tasa kai ta fice daga bedroom ɗin,faɗawa saman bed Lili ashe ma kuka rahama ne,dama zata iya da taji sauƙi a cikin ranta,wani zafi haɗi da raɗaɗi ta keji a cikin zuciyarta yauta ƙara tabbatarwa bata da wani sauran gata daya huce gatanta na wajan Ubangiji,Addu'ar neman sauƙi take a cikin zuciyarta kafin daga ƙarshe ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciyar dukkan wanda ya saurara.


FAHAD
Tunda yabar ɗakin Lili ya shige flat ɗinsa ya kasa zaune ya kasa tsaye sai safa da marwa yake a tsakiyar tafkeken bedroom,duk ƙoƙarinsa nason bawa ƙwaƙwalwarsa damar yin tunani amma abun ya gagara brain ɗinsa a cunƙoshe take yayinda gudun zuciyarsa ya ƙara gudu very past,hannu yasa ya dafe ƙansa wanda yake barazar tar watsewa sbd tsananin ciwo da azabar da yake masa jijiyoyin kansa sun tashi sunyi raɗa-raɗa sbd tsananin a zaɓa,gaba ɗaya birkice ya zama kamar bashi ba,banda fesar da huci da yake akai² babu abinda yake daga ƙarshe ya fasa wani ihu ya shiga watsi da dukkan abinda yay ƙaro dashi saida ya gama har ƙisa ɗakin tas sannan ya tsaya yana kallon hannunsa wanda yak ɗigar jini sbd kwalbar data yankesa,a hankali yake takawa zuwa wajan wata loker cike da kuzari data ƙama yake takonsa harya isa wajan loker,ɗan durƙusawa yay tare dasa hannu ya buɗe lokar hannu yasa a ciki tare da ɗakko first aid box ɗinsa yana buɗewa ya ciro wata injection,saida ya mayar da komai sannan ya cire jallabiyarsa bai tsaya sauraran komai ba yabi abinda ruhi da gangar jikinsa suke buƙata ya cikawa ƙansa injection ɗin tare danne ruwan allurar a jikinsa,yana gamawa yay cilli da sirijin some minutes jikinsa ya ɗauri rawa gargasar jikinsa ta miƙe hannu yasa ya shiga hargitsa tulin sumar ƙansa kafin kace me ya fita hayyacinsa baya iya gane komai tunaninsa ya tsaya cak kamar yadda brain ɗinsa ta tsaya da aiki,a zafafe ya kaiwa bango naushi tare da faɗin"Yes i'm a mad,i don't have any importand

for her life i'm notin for her"ya faɗa yana buga ƙansa da jikin bango tan gaɗi ya fara a haka ya faɗa saman royal bed ɗinsa ya shiga surutar idonsa fal hawaye wanda ya hana idonsa zubarsu baison raunin da yake ɓuyewa ya baiyya a haka bacci yay gaba dashi.

Ƙarfe 7 alam ɗin ɗakin ya fara ƙara wanda ya haddasa farkawarsa,a hankali ya shiga buɗe dara-daran manyan idonsa wanda suke cike da magagin bacci,a hankali ya miƙa hannunsa ya kashe ƙarar Alam ɗin, kansa ya ɗaga ya duba lokaci da sauri ya diro daga kan bed ɗin bakinsa ɗauke da sallati ganin ko sallah baiyi ba,ɗakin yabi da kallo ganin duk ya hargitse tunanin abinda ya faru ya shigayi amma ya gagara tunanin komai,toilet ya faɗa a gurgoje yay wanda tare da ɗaura alwala da brush kansa da gashin faffaɗan ƙirjinsa na ɗigar ruwa haka ya zura wata farar jallabiya ya nemi gefe ya shimfiɗa prayer mat ya data sallah ya idarwa ya shiga salatin annabi da neman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login