Showing 60001 words to 63000 words out of 79519 words

Chapter 21 - JUYAYI BOOK COMPELET BY NIMCY LUV

yay ƙasan carpet ya miƙe ƙafafunsa,Mama tashi tayi ta nufi ɗakinta,yana ƙoƙari faracin abincin ta fitu daga ɓangarensu sanye cikin ƙaton hijab wanda yay mata ƙyau sai zabga ƙamshi take,sosai yaji daɗin ganinta a haka hannaye ya miƙa mata,cikin kunya ta ƙarasu wajansa tare da zama kusansa tace "ina fatan farin cikin Lubna ya dawo cikin yarda da amincin ubangiji ya hanya"lumshe idanunsa yana jin daɗi kalmanta,gira ya ɗaga mata yace"lafiya lou ƴar ƙwailata" basu rufe baki ba Sufyan ya shigo ganinsu a parlour'n yasa ya zauna tunaninsa zai takurasu,Fahad dryr mugunta yay kana ya saka hannu ya jawota zuwa jikinsa cikin nishaɗi yace "ok tunda ba ƙwaila bace bari naji"sauri riƙe hannunsa tayi kana cikin shagwaɓa tace "no! Pls" ƙansa yay da ƙasa tare da fitu da tongue ɗinsa yace ohya take ur sweet"kamar jira take ta cafke ta shiga tsosa,lumshe idanunsa yay yana jin wani mahaukacin feelings ya tasu masa daurewa kawai yake,bango Sufyan ya kaiwa naushi tare da fitar da wani huci ko cikin gidan bai shiga ba yay waje,yana fita Fahad ya cire bakinsa ana Lili lkcn idanunsa ya gama sauya kala,sauka tayi daga jikinsa tare da zuba masa a bincin plate sai ruwa a ruba hannunsa ya wanke tare suma cin abincin itama hannu tasa sunci abincin sosai sannan Mama ta kawo masa ƙwaɗan zugalan a nan kallo ya komai sama dan har kuka akai tsakanin Fahad da Lili lkcn da zugalan yazu ƙashe da sauri ya ƙashe ya tura bakinsa kuka ta fashe dashi kafinta faɗa kansa ta shiga kukawa,saida ta samu nasarar saka bakinta cikin nasa ta ƙwaso na ciki ta cinye,dry yay mata sosai,miƙewa yay tare sosa kai yace "Mamana saida safe"harara ta watsa masa ba tare data ce masa komai ba,hannun matarsa yaja tare dayin sashinsu,yana zuwa ya saki hannunta ta sameshi zai watsa ruwa,itama wanka ta sauya tare da shafa turaren da Mamata bata,duguwar rigar bacci ta saka wacce tazu cinyarta kana ta saka bby hijab ta rufe ƙofar sannan tayi sashin,a zaune ta samesa yana danna P.c da alama aiki yake mai muhimmanci wajansa ta ƙarasu tare shigewa jikinsa ta ƙasa ta zuba p.c idanu can tace "booby" a hankali yace "what?" kallonsa tayi tace "why kake ƙwashe documents ɗinka zuwa wani accout ɗin" amsa ya bata a taiƙaice yace "just" ok kawo kaga wani abu p.c ya bata ta shiga dannawa cikin ƙwarewa tana ji yana cire hijab ɗin jikinta,ƙwashe komai tayi ta turasu ta email ɗinta sannan ta saka pin tana gamawa ta kashe tare da ajjiyeta cikin hamma tace "bacci" ɗaukanta yay suka nufi bed ɗinsa,hasken ɗakin ya kashe a hankali ya jawota jikinsa yace "Lubna" sauri kallonsa tayi domin bata taɓa jin real name ɗinta a bakinsa ba kasa amsa masa tayi tana jin lkcn daya shammaceta ya cire rigar jikinta,cikin rawar murya yace "i need you..pls don't cry" kaita ɗaga masa tsoron daya fara shigarta ganin yadda yanayinsa ya sauya lkc guda jikinsa ya fara musamman yadda yaga albarkatunta ba ƙaramin girgiza sa yay ba,rumfa yay mata cikin nuna shin jarumin namiji ne ya haɗe bakinsu ya shiga bata lafiyayyar sumba mai tsayawa a ran duk wanda akaiwa,martani ta fara basa hakan ya taimaka wajan rikicewa ya shigayin romance ɗinta gaba ɗaya ya manta dawa yake tare,ɓangarewa tayi jin yadda yake mata tafiyar tsotsa,wasu hawayene suka shiga fita daga idanunta jikinta ya ɗauki rawa,a hankali yake yawo da hannunsa a sassajan jikinta yanayi yana manna mata laifiyyyan kiss,ƙanƙameshi tayi lkcn da taji saukar bakinsa akan...Fahad yi yake like a child wanda mamansa take feeding nasa,yanayi yana shafa ƙasan mararta a hankali wasu hawaye suka fita daga cikin idanunsa suka sauka kan fuskarsa,saurin runtsa idanu tayi kafin tasa hannu ta goge masa hawayen ta shiga girgiza kanta,lumshe idanunsa yay lkcn da yake ware legs ɗinta cikin daƙushasshiyar murya yace "i'm sorry pls for give me" yana faɗin hakan lkcn da yake karatu addu'ar ƙwanciya da iyali "بسم الله الهم جننبنا الشيطان و جنب الشيطان ما رزقتنا " yana faɗin hakan yay saurin haɗe bakinsu tare da shigarta,tashin hankali abinda yaji shine yasa yay saurin sakin bakinta tare da kifa kansa tsakanin ƙirjinta ya fashe da kuka.



_book 1 is ending bu haɗe a paid grp domin samun book 2🤣🥰kada ko manta akwai VIP grp ɗina wanda zaku samu littafan kuɗi da nayi,mai makon ko wanne guda a bada 300 saina haɗe a bada 1k da guda biyun da nayi na baya da kuma guda biyun da zanyi na gaba🤏🏼👌🏻300+4 =1200 amma an cire 200 ya koma 1k kawai👌🏻idan guda kuma kakeso 300 shine,ci gaban JUYAYI kuma 500 kawai🙌🏻😍ai nayi kirki kun sanni badai adalci ba, domin shiga VIP grp zaka bada 1k a turo ta accout no 0116886423 Sulaiman Na'ima s, union bank sai shaidar biya 08119237616 sai a tsundu maka NIMCY VIP grp wanda za'a dinga bawa ta prvt kuma zasu bada 1300 my guys nasan zaku iya ina tare da hajiyoyi😍🤣kuma babu corana dan haka saina jiku ku sani JUYAYI yanzu aka fara wasan🤾🏻‍♀️ mene yasa Fahad kuka? Bayan fitar Sufyan maiya aikata? Kuna buƙatar wannan amsar dan haka dole ku kasance dani san so nake maku kuma sahihiyar ƙauna wanda yake da shawara yana iya yimin mgana prvt thanks for the luv💋_

*💖JUYAYI💖*








*44-45*






```NIMCYLUV🤏🏼```





```Wattpad```
https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb




*_@Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ






😍😝sorry Fans i knew hantarku ya juya so sorry dana saku a confuse na shirya maku surprise me i luv you all








Kuka ne mai nuni da tsantsar soyayya ƙauna da kuma zallar tausayi,sai yanzu ya ƙara girgimama hukuncin Ubangiji,yana iya komai aduk lkcn daya ga dama,babu shakka Allah shine abin gdy da kuma girmamawa,a yau matar daya kewa kallan ƙanwa a wajan ita ta zama a wajansa wacce yake saran zata haifa masa ƴar ƴar masu yawa da kuma tarin albarka,bai dama jin kansa a matsayin mutum mai cikakkiyar lafiya ba sai yau,sau tarin yakan tambayi kansa why baya son wata macen mai yasa baya da feelings da kuwa,ashe bugun zuciyarsa da kuma falkinsa itace rauninsa itace mai bashi barin ciki daga duniyar wanda yake fatan ace har lahira,lumshe idanunsa yay a ƙaru na biyu ya ƙara gwada shiga jikinta amma babu hanya wannan abun ba ƙaramin ɗaga masa hankali yay ba,yakai matakin da bazai iya hqr ba yana jin idan bai shigeta ba zai iya samun matsala da zuciyarsa haɗi da gangar jikinsa,babu yadda ya iya domin rabuwa da ita shine mafita tunda ya riga yasan matsalarta,ajjiyarsa zuciya ya sauke tare da mirginawa gefe ya juya mata baya,lips ɗinsa ya shiga taunewa sbd a zabar da mararsa take masa shikansa yasan yana buƙatar matar amma dole yay hqr zuwa lkcn da zai mata aiki shida kansa _(akwai irin mata da ba'a cire masu bile lkcn suna jarirai,idan har suka girma da ita haka babu yadda za'ai namiji ya raɓesu dole sai an masu aiki wannan matsalar ita ta samu Luban hakan zai tabbatar masu da she still virgin🤙🏼)_ tsoran daya gama ratsa tane yasa tayi saurin jan blanket ta rufe naked body ɗinta,gaba ɗaya jikinta rawa yake yayinda take jinta a cikin wani irin yanayi mara fassaruwa,a hankali ta ƙara shigewa cikin bargun tare da sakin kuka domin abun ya gaza ɗaukan hankalinta gama ɗaya wani abune mara daɗi yake mata yawo a jiki,ga yadda nipples ɗinta yake mata wani zafi da zugi sbd wahalar daya shafa,hannu tasa ta matse mararta wacce ta kumbura hakan ya nuna jikinta ya amshi sabon yanayin daya sameta kuma a shirye suke da ɗaukan abun, _(wannan ma hurumina bane dana faku wata fatawa😍🥱amma ƴan grp ɗin vip ɗina gada ku damu zaku samu maiso a dama dashi come and pay 1k only)_ dashin da taji a ƙasanta shine ya ƙara mata tsoro wanda ya sanya ta ƙara fita hayya cinta kukanta ya tsananta haka ya taimaka numfashinta ya suma shaking tare da suma ɗaukewa,zazzafan zazzaɓine ya rufesa ya shiga haɗa bakinsa jikinsa ya suma rawa sbd yadda ƙofufin jikinsa suka buɗe gargasar jikinsa ta mimmiƙe,hannu ya sanya ya dafe saman forehead ɗinsa dake bara zanar tarwa tsewa gida biyu sbd tsananin zafi da ciwon dake masa,ƙara runtsa idanunsa yay jin yadda take fitar da numfashi ƙirjinta na sama haka ya tabbatar masa da asmarta keson tashin,cikin dauriya da jarumta yaja jikinsa zuwa gareta a hankali yasa hannu ya jawota jikinsa tare da rufe masu jiki da duvet matseta yay sosai a jikinta,a sonsa na dawo mata da numfashinta ya lalubu bakinta ya sanya cikin nasa ya shiga wura mata iskar bakinsa tare da ɗan danna mata ƙirjinta sama²,wajan 5min ta saki wani wahalallan numfashi ta buɗe baki zata saki kuka yay saurin sakar mata wata haɗaɗɗiyar sumba a tsakiyar bakinta,sanyin daɗin abinda taji duk bata cikin hayyacinta yasa ta lafe jikinsa ta shiga sauke numfashi sun ɗan jima a haka yaji saukar numfashinta a ƙirjinsa hakan ya bashi damar zare bakinsa daga ɗata,ƙwanciya ya gyara mata lumshe idanunsa yay wannan lkcn shine ya dace daya fara fahimtar wani abu wannan lkcn ne ya dace ya ɗauki fansar ran iyayensa ta hanyar gano wanda suka aikata hakan,da wannan tunanin bacci mara daɗi ya ƙwashesa.





Lkc guda suka farka da asuba mai tsaya jiran komai ba ya ɗauketa tare da nufar toilet da ita ruwan zafi a bathtube ya sakata kuka ta saka masa akan ruwan yay mata zafi bai kulata ba saima ƙoƙarin zare ɗan boxer dake jikinsa yay da sauri da kulle idanunta dan bata jin zata ita ganin surar jikinsa gefe guda kuma tana girmama rashin kunyarsa,tana jinsa ya gama wanka tare dayin alwala ta ɗaura towel a jikinsa,murmushi yay mata cikin murya mai sanyi yace "nikam na banu bayan kin kasance ƙwaila ashe hadda ƙauyanci mijin naki kike kunya" yana faɗin hakan ya fice a toilet,ajjiyar zuciyata sauke sbd tsoran daya gama ratsa,ƙirjinta ta kalla taga irin baiwar da Ubangiji yay mata amma a haka yake kiranta da ƙwaila,cije lips tayi lkcn data tuno moment ɗinsu na jiya,saurin haɗe jikinta waje guda tayi jin tsigar jikinta na tashi wani feelings ya ratsa jikinta,tunanine kala² a ranta ita dai yadda take jin labarin aure da kuma abinda yake faruwa tasan ba haka bane ya shiga tsakaninta dashi,bata kai yay hakan da ita bane komai? Sonta ne ba yayi komai haka nan taji ranta ya ɓaci a kasalance tayi wanka ta fitu lkcn ya daɗe da fita masallaci,a nan ya samu lbrn Alhajinsu Sufyan ya koma nigeria domin gabatar da wani compny,Uncle kuma ya koma wajan aikinsa,yayinda Khalid da Fairuz suka huce gida,ya daɗe cikin masallacin saida rana ta fitu sannan ya miƙe tare da shigewa gida,dicret kichen ya nufa yana zuwa ya haɗa coffee yasha daga nan ya gaida Mama sannan ya huce sashinsa,ganin bata ɗakin yasa ya huce sashinsa ya watsa ruwa cikin sauri ya gama shirya cinin wata dakakkiyar shadda amy colour sai baza ƙamshi yake,da sassarfa ya shiga ɓangarenta ƙwance ya sameta tana bacci hakan yasa bata light kiss a lips ɗinta sannan ya fice a gidan.
Buɗe manyan idanunta tayi tare dasa hannu ta shafi laɓɓanta wajan da yay mata kiss pillow'n kusa da ita taja tana jin wata ƙaunarsa na ratsata amma wani gefe na zuciyarta taƙi aminta da abinda yay mata a matsayin wani babban dalili,shiyasa tayi pretending kamar bacci take,miƙewa tayi tare da zura ƙaton hijab ɗinta ta nufi ɓangaren Afnerh,a ƙaramin parlour ta sameta tana shan ice cream gefe ɗaya kuma Sufyan ne zaune yana latsa waya,da farin ciki Afnerh ta amsheta tare da faɗin "kaga mata a wajan Dr,nasan tunda kika fitu to baya nan"murmushi tayi mata tare da faɗin "nikam karki cika gani da surutu...yaya Sufyan ina ƙwana"kallonta yay sai kuma yay saurin ɗauke kai da murmushi a fuskarsa yace "yace lpa lou matar Dr fatan kina lpa dai?" a taƙaice tace "Allhdllah..nazu duba matan kane naji Mama tace ƙwana biyu zazzaɓi take nace ko an samu bbyne?"hararar wasa Afnerh ta watsa mata tace "ke ai saiki zauna kallo kina zauna zan haifawa my luv yara"da sauri Sufyan ya amshe mgnar ta hanyar faɗin "aa kada kiga laifinta kika sani ko mijinne baya da lafiya"saurin kallonsa Lili tayi tare suma kimantar maganarsa, rashin lpa kamar kodai da gske baya da lafiya shine ya ƙasa gayamin? Amma idan hakane aida ya faɗa mata shuru tayi na wani lkcn sa kuma ta kawar da zancan daga ranta dan bata son saka zargi a zaman aurensu.
"ayya nikam idan na samu beby dangi zata bi ina faɗa masu akace maku? Kuma dani daku ai duk ɗaya ƴar ƴanku nawa ne right? Than mijina lafiyar lou dan bana bacci saina tabbatar da lafiyarsa" ta ƙare tana amsar ice cream ɗin hannun Afnerh tare da kaiwa bakinta,wani yawon baƙin ciki Sufyan ya haɗiya yaushe ta zama haka ashe har zata iya gaya masa magana akan mijinta hakan ya nuna masa tun a baya ba sonsa take ba,shuru yay tare da jijjiga yana tunanin ta inda zai ɗauki fansar abinda Fahad yay masa,a zahiri kuma yace "kema kince wani abu to Allah ya ƙara ƙauna" ...ameen tace nan ya miƙe yay waje suka dasa shira a nan Lubna ke ƙara warwarewa Afnerh zaman aure da kuma abubuwan dake cikinsa,ta ƙara fata wasu fa'idodi wanda idan ta riƙe za taji daɗin zaman auren lkc kaɗan kuma zata samu nasarar amshe zuciyar Sufyan wanda har yanzu basu gama zama nrml,haka sukai ta hira inda Lili ta ɓoye damuwar dake ranta a nan ta tallatawa Afnerh Nimcy vip grp aikam tayi farin ciki sosai bata bar gidan ba saida aka biya 1k aka saka Afnerh a grp ɗin,misalin 2:30 tabar gidan sannan ta nufi ɓangaren Mama ta sameta tana cin ƙwaɗon rama a nan wajanta ta zauna sukaci tare a taƙaice dai har isha'i suna tare da Mama saida Fahad ya dawo sannan ya jata suka huce sashinsu bata wani nuna masa ɓacin rai ba,a haka suka ƙwana babu wani abu daya kuma shiga tsakaninsu.





*** ***
Komai nada lkcnsa haka lukuta suka dinga hucewa ranaku suka dinga tafiya yau cikin Najma ya shiga watan haihuwa,farin ciki wajanta ba'a magana tana murna zata zama jagora a gidan haihuwarta shine zai bata amsar dukkan wata dukiya da Faisal ya mutu ya bari bayan tumunin ta kaba da za'a bata,ƙwance take tana faman juyi akan gado duk iyakarta da daure zafin ciwon amma abun yaci tura a haka Ammi tazu ta sameta cikin tashin hankali suka nufi hospital Papi da kansa yake dreving suna zuwa aka amsheta tare da shigewa da ita labour room,tasha wahala sosai kafin ta haifi bebynta namiji mai kama da ita cikin sauri likitoci suka ɗaukesa tare da kaisa wani ɗaki sbd yasha ruwan mahaifa,farin ciki wajan Najma ba'a magana ganin burinta ya kusa cika,ranta fess take amsa sannun da Ammi take mata cikin muryar yaudara tace "Ammi kinga hukunci Ubangiji ko,Faisal ya tafi Faisal ya dawo insha wannan shine zai gaji dukiyar daya matu ya bari kuma inda ina numfashi babu wanda ya isa yaymin iko da Ɗana da kuma abinda ya mallaka na wajan mahaifinsa"ta faɗi hakan tana kuka,Papi ne yace "ayya wake maganar wata dukiya yanzu burinmu muga girman Lil Faisal,kinga na manta an samu address ɗin da Lubna ke zauna Allah mai hukunci ashe Fahad shine mijinta kinji rabo ajali ko?daman ance matar mutum kabarinsa nan ya basu labarin komai har inda suke zaune" wata ashariya Najma tayi tare da faɗin "ashema agula ce wlh inayin arba'in na amshi tumunin taka bata da kuma gadon ɗaya zanje gareta i will kill you Lili ki shirya ganina soon,wlh....," bata ƙarasa maganar ba wata nurse ta shigo da sauri tare da faɗin "am sorry he ardy left munyi missing bebynsa Ubangiji ya amshi abinsa"wani ihu Najma tayi sai gata sumamniya daƙyar aka samu ta dawo hayyacinta,tasha kuka kamar ranta zai fita ƙwanansu biyu aka sallameta.


Bayan arba'in
Washe garin da zatai arba'in ta gama neman ticket ɗin tafiya pakistan nan kuma tasa gaba sai ambata dukiyar da Faisal ya mutu ya bari,Papi ya kira malami akai mata bayanin komai inda aka mata gadon ɗanta sannan aka bata tumunin ta kaba,gari na waye tayi airport bata jima ba jirginsu ya ɗaga.

Sosai Mama tayi farin cikin ganinta daman an shaida mata zuwanta tunda tayi waya gyara zama tayi tace "Mama ina ƴar uwarta Lubna da kuma yaya Fahad" jin Mama tayi tace "ayya matarsa yaywa aiki yauma ta samu sauƙi zasu dawo gida ai"cikin ranta tace "good" a zahiri kuma tayi kalan tausayi tace "Allah sarki rabin rai nayi missed nata sosai ƴan uwa masu daɗi inda na huta na leƙa wajan jinina Afnerh da kuma ƴar uwa Fannerh"sunyi shira kaɗan inda Sufyan yazu ya samesu faɗin daɗin da yaji na ganin Najma ba'a magana daman sun gama tsara komai ardy tasan daman Lili bata gida.


Tsaye yake ba'a iya ganin fuskarsa a hankali Khalid yace "hope kun gama shirya komai dan yanzu aikinmu zai fara"shuru yay yana sauraran abinda akece masa jijjiga kai yay alamar gamsuwa kafin ya kashe wayar,yana ajjiyewa wayarsa tayi ƙara saurin dubawa yay ganin Sunan Fairus yasa ya taɓe tare da picking call yace "ɗan uwa yakake?" daɗan sauri yace "kai haba yaushe ka shigo pakistan"sun jima suna waya kafinsu kashe can Khalid ya fesar da iskar bakinsa yace "Fairus kada ka ɓatan tsari"yana faɗin hakan ya faɗa mota tare da janta da gudu yabar wajan.


Ɓangaren Fahad tun safe yake cikin farin ciki domin yana saran yau zai zama najimi kamar ku wanne namiji,ba ƙaramin hqr yay kusan wata 5 da aure zuwa shida haryau baisan matarsa ba,yasan cewa itama ba ƙaramin hqr tayi masa duk da bata san dalilin ba sai yanzu, tura ƙofar room ɗan ya sameta ta gama shiryawa yana ƙarasawa ya jawota zuwa jikinsa ya sakar mata murmushi yace "sunshine bbyna yau zan sauke duk wani abu na haƙƙin aure da ubangiji ya ɗuramin,zai maidaki cikakkiyar mace kamar kuwa zan baki farin ciki mai ɗura wannan daren zai zama dare mafi muhimmanci a rayuwar aurenmu,zan nuna maki niɗin ƙwarzone a shiri nake yau danna amshi virgin nami wify na"kunya ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login