Showing 6001 words to 9000 words out of 79519 words

Chapter 3 - JUYAYI BOOK COMPELET BY NIMCY LUV

ɗinsa ta tasu mata gaba ɗaya ta manta dawa dake tare bare ta gojewa afkuwar wani abu a tsakaninsu,Inama wanda take muradin kasancewa dashi ne tabbas data nuna masa zallar ƙauna,yadda Faisal ke mata ne yasa ta ƙara haukacewa hakan yasa ta ƙara lafewa jikinsa ta shiga fitar da numfashi mai ɗan sauti,babu abinda ke yawo a cikin eyes ball ɗinta sai kyakkyawar surarsa haɗi da beautifull sexcy eyes ɗinsa wanda yake ƙara dilmiyar da ita a ƙaunar,Wani daɗi ne ke ziyarta dukkan wata gaba ta jikinta sosai ta kejin daɗin silver ɗinsa da take zuga ta riga data manta da MIJIN ƘANWARTA take,A hankali ta ƙara shigewa jikinsa tare da ƙara ƙarfafa abinda yake matan.
Sosai zucyar Fahad ke beating very fans,gefe guda kuma ji yake kamar ana buga masa wani abu a tsakiyar kansa,dalilin hakan yasa jijiyoyin kansa sukai raɗa² yayinda jikinsa ya shiga rawa dukkan abinda yake mata yi kawai yake dan yaga tana buƙata amma sam ba daɗinsa ya keji ba,wani wawan numfashi ya sakar mata mai zafin gaske a tsakiyar bakinta,A zafafe ya shiga zuge zip ɗin rigarta jin mararsa tayi wani irin murɗawa haɗi da kumbura kamar zata fashe.
Jin yana ƙoƙarin sutale mata riga yasa tayi saurin dawowa hayyacinta tare da buɗe baki daɗan ƙarfi tace" no Najma con he is my sister's husband how can that happen Astagafirullah"da sauri tayi baya haɗi girgiza da kuma rufe bakinta da tafi hannunta ta shiga ƙifƙifta idonta tana tsoran ko yaji abinda tace,Shikam banda Lilinsa babu abinda yake ganin a cikin idonsa gaba ɗaya brain ɗinsa tsaya tayi da aiki jin wani abu ya sukesa a saitin zuciyarsa ba tare daya fahimci abinda take faɗi ba yay kanta,cikin sauri ta zulle tare dayin waje tabar parlon baƙin,Ɗan tsayawa tayi ta saita nutsuwarta tare da gyara zaman rigarta a hankali ta fice daga gidan gaba ɗaga darect hanyar da zata kaita Lambun gidan tayi tana zuwa ta zauna ƙansar shuƙar Fasadabir da yay girma sosai haɗi da nuna,Lambun cike yake da shuke² na fruit kala²,cure jikinta tayi waje guda yayinda ta shiga sauke ajjiyar zuciya akai² kamar wacce tayi tseren gudu,jin wani abu na binta kamar kiyashi yasa ta ƙara cure jikinta waje guda yadda abin keyi mata wani yamm yarr ajikine ya sata fashewa da kuka,saidai tayi mai isarta sannan ta miƙe tare da ficewa daga Lambun kai tsaye bedroom ɗinta ta nufa tana shiga ta faɗa saman bed,Lumshe ido tayi tana jin wani fitanan feelings na ƙara tasu mata wanda bata san na menene ba,Juyi ta shigayi a kan makeken royal bed ɗin nata da ace mutum ke ɗurama kansa son wani babu shakka da tuni ta cire sonsa a zuciyarta ta fahimci ita kalan ƙaddararta ce haka son wanda baisan ta nayi ba,A hankali moment ɗinsu na ɗazu ita da Faisal ya shiga dawowa cikin brain ɗinta ƙara lafewa tayi a tsakiyar bed ɗin cikin abinda bai huce 10min ba bacci yay gaba da ita.

Bayan fitar Najma Faisal ji yay kamar ya zunduma ihu sbd wata irin azaba data ziyarci dukkan wata ƙofa dake jikinsa,a zafafe ya dunƙule hannu ya kaiwa wool naushin kafin yaɗan saki ƙara mai sauti jin yadda mararsa ke murɗa masa,Jikinsa ne ya shiga rawa yayinda jijiyoyin kansa suka fito raɗaɗa baya yaja kaɗan tare da faɗawa saman duguwar sofar dake gefensa,A hankali ya runtsa idonsa sbd a zabar zafin da ya keji a gaggauce ya fara bawa kansa taimakon gaggawa lumshe ido yay tare da ƙanƙame jikinsa ya saki ƙara kafin ya lafe jikin sofar hakan ya tabbatar daya samu nutsuwa daga pain ɗin daya keji,A kasalance ya miƙe tare da saita nutsuwarsa yay waje,tunda ya fita Abdull ya zuba masa ido ganin yadda yake haɗa hanya gane hakan da yayne yasa ya haɗe ransa,Yana ƙarasuwa wajan frnds ɗin nasa Abdull ya tuntsure da dry tare da faɗin "Jaraba da tsakar rana haka wlh my eyes can't stop looking you when you are doing..dan nasan za aga true luv"Najeeb ne ya karɓe zancen ta hanyar faɗin"sai aje a nemi lemon tsami ko a samu sauƙi jan kwaluwa kai da akai"baki Faisal ya taɓe haɗi da faɗin"na you sabi"yana faɗin hakan ya faɗa motar Kabeer tare da rufe ƙofar dan gaba ɗaya sun bashi haushi,Cikin sauri suma suka shige motar a hankali suke cinna hancin motocin zuwa waje a haka har suka fice daga cikin gidan.


LILI
Zaune take gaban dr Layler tana shassheƙar kuka wanda ita kanta bata san na mene ba,da ace kuka na maganin damuwa da tuni damuwarta ta daɗe da yayewa daga cikin zuciyarta,Tabbas koda ace kuka na maganin damuwa tayi imanin wannan damuwarta ta kuka bai isa yay mata magani ba,bata da kamar dr Layler duk da cewa ta girmeta nesa ba kusa ba amma bata iya ɓuye mata damuwar dake kwance ƙasan zuciyarta ba,dr Layler zubawa Lili ido tayi ba tare data hanata kukan da take ba da ace itama tana da ikon kukan a wannan lokacin data daɗe dayi kota samu sauƙi abunda yake damunta a zuciya,Tana masa mahaukacin so ta yadda bakinta bazai iya faɗin a dadin son da take masa a cikin zuciyarta ba, Tunanin mafita take amma still bata samu wani hanya da zata cimma buƙatar ta ba,Ganin kukan nata yay yawa ne yasa ta shafa kanta a hankali tace"Lubna a ina kika taɓa ganin kuka ya zama maganin yayewar damuwar mutum? Kuka baya maganin komai face cefa mutum cikin damuwa ki zama mai ta wakkali ki zama irin matan da babu wanda ya isa ya sauya masu ra'ayinsu,Ki zama mace da take ɓuye rauninta haɗi da damuwarta ta yadda babu wanda zai iya ganewa,Yanzu kizumin kina kuka shin kuka kikeso nayi nima ko kinsan abinda na keji a raina nima so pls stop cry kinji Lilin Boobi" jin ta ambaci Boobi yasa Lili ƙara fashewa da kuka dan babu sunan wanda ta tsani jin irin sunan yayan nata,da ƙyar dr Layler ta shawo kanta ta labarta mata dukkan abinda dake faruwa har hukunci data ɗaukan naƙin auren Faisal tace a ɗaura dana Najma amma Dad yaƙi amince saida aka ɗaura da ita.

Kallon dr Layler tayi kafin ta runtse idonta da ƙarfi haɗi da taune lips ɗinta na ƙasa ta najin zuciyarta na beating very past,ware manya-manyan idonta tayi akan dr Layler tayi kafin ta ware ƴan ma dai² tan laɓɓanta tace"ya kikeso nayi yanzu mai zancewa Faisal a lokacin daya fahimce i'm not virgin ina cikin damuwa fiye da tunaninki,Inajin ajikina akwai tarin ƙaddarorin da suke jirana a nan gaba saidai nasan komai da lokacinsa ita ƙaddara abace mara tabbas a koda yaushe tana iya sauyawa"takai ƙarshen maganar tana ƙara lumshe idonta haɗi curewa wajan guda sosai ta kejin kanta na mugun sarawa.

Sosai maganar Lilin ta shigi dr Layler ganin idan ta nuna damuwarta a fili Lili zata ƙara shiga damuwa yasa ta basar tare da jinjina kanta tace"Amma Lubna yana da kyau a fara bincikar jikinki kafin mu tabbatar da abinda muke tunani.." saurin katseta Lili tayi ta hanyar faɗin "wanne bincike kike magana nida abin ya faru dani,Nasan inada ƙarantar shekaru amma hakan bazaisa na kasa gane abinda ke faruwa ba,Inada ilimi nasan menake" murmushi dr Layler tayi kana tace"nasan da hakan amma ki yarda da maganata pls"jinjina kai Lili tayi haɗi da lumshe gajiyayyun idonta few minutes ta ƙara waresu tare da mannasu akan dr Layler'n hakan da tayi ne ya tabbatarwa da Layler'n cewa Lili ta amince,wayarta ta ɗauka zatai kira sai kuma ta manta ardy ya shiga Tiater room,Ajjiye wayar tayi kana ta miƙe tsaye tare da riƙe hannun Lili suka fice daga Office ɗin gaba ɗaya.



*Maidoguri road*
Cikin nutsuwa motocinsu sukai parking a parking space,daɗan sauri ya buɗe murfin motar da ya fice daga ciki,Darect cikin gidansu ya nufa idonsa a lumshe yayinda yasa hannu ya dafe kansa dake barazanar tarwatsewa sosai ya kejin zazzaɓi haɗi da ciwon kai,a babban parlo ya tarar da Anty bily da Anty kausar cike da zulaya suka amsa masa sallamar da yay,bai ƙara kallon kowa a cikinsu ba duk da irin tsokanar da suke masa,ɗan gyara zama Anty kausar tayi kafin tace"meke faruwa da babban yayane?"hular kansa ya cire kafin ya yatsuna face yace"i'm ok"yana faɗin hakan ya haura saman benen a hankali ya murɗa handle ɗin ƙofar ɗakin nasa,Yana shiga ya fara sutale kayan jikinsa yana sawa a datti close saida ya rage daga shi sai boxer sannan ya shige cikin toilet yana shiga ya haɗa ruwan zafi a cikin jacuzzie a hankali ya shige cikin ruwan wata sassanyar ajjiyar zuciya ya sauke jin yadda ruwan zafin yana ratsashi,lumshe idonsa yay a hankali moment ɗinsu na ɗazu shida Lilinsa ya fara dawowa cikin brain ɗinsa,Lokaci guda gargasar jikinta ta shiga buɗewa wani sanyi ya shiga ratsashi some minutes wani zazzafan zazzaɓi ya rufesa daƙyar ya samu yay wankan tare dayin brush ya ɗauka alwala,Ya fitu sanye da long peach ɗin towel a jikinsa,ko lotion bai iya shafawa ba a gaggauce ya zura jallabiya tare da gabatar d sallah yana idarwa ya faɗa samen bed ɗinsa tare da lulluɓa da balget ya shiga rawar sanyi a haka wani wahalallan bacci ya ɗaukesa.

..da kallo Anties ɗin nasa suka bisa harya ɓacewa ganinsa,kafin suyi magana Ammi ta shigo parlon hannunta ɗauke da place ɗin dambun nama,tana tafe tana ɗan ɗingisa ƙafarta sbd ciwon da take mata,A hankali ta samu ta zauna kusa da Anty kausar da sauri Anty billy ta dawo wajan mahaifiyartasu ta shiga matsa mata ƙafarta"naji dawowar motoci hala yaro nane ya dawo ko?"cewar Ammi
Anty billy ce ta amshi zancen da cewa"you are right Ammi yaronki ya dawo amma baya cikin mind ɗinsa i think someting bad happened to him but I'm not sure" zare farin glass ɗin dake manne a idonta tayi dan tafi kowa sannin halin ɗan nata da kuma abinda yake sashi damuwa,Shuru tayi tana tunani a ranta kafin ta ɗauki wayarta ta shiga dailing number jinta a kashe ya ƙara tabbatar mata da akwai problm yauce ranar daya kamata ace yafi kowa farin ciki to mezai sashi damuwa har haka,kallon yaran nata tayi kafin tace"yushe zaku tafi gidajanku tunda angama biki sai kawo amarya"turo baki Billy tayi kafin tace"haba Ammi nifa 1week zanyi"ita kam Anty kausar ba tace komai ba daman bata fiye surutu ba,harara Ammi ta watsa mata tace"kinji sakalci wannan yana ɗaya daga cikin abinda yasa maza suke ƙara aure sbd shirme dan kinzu biki sai kinyi 1week wlh ko wacce ta ɓacemin da gani kuje ko fara shiri kafin gobe kowa ya huce gidansa"cikin sauri gaba ɗayansu suka miƙe tare da shigewa cikin bedroom ɗin da suka sauka.

Can waje kowa bayan Faisal ya fita a mota shi kansa Kabeer saida yay murmushi ganin zallar abinda yake damunsa ya bayyana akan fuskarsa,basu ɓata lokaci ba suka ƙara yiwa motocinsu key tare da barin gidan darect Tahir guest place suka nufa domin a nan suka sauka.



*NASARAWA*
Wajene mai kyan gaske wanda yake cike da furanni masu kyau da ƙamshi tana sauye da wata red ɗin t.shirt wacce a gabanta akai mata ado da stone tare dayin rubutu da manyan baƙi aka saka MY HAPPINESS,A hankali ta ɗaga idonta tare da saukesu akansa yasha ado sai zabga ƙamshi yake amma fuskarsa babu walwala kana ganinsa zaka tabbatar yana cikin damuwar da bazai iya ɓuye taba kuma a koda yaushe sirrin zuciyarsa gaf yake da tunuwa musamman idan akai duba da yadda ya kejin faɗuwar gaba haɗi da bugawar zuciya,murmushi tayi mai cike da kissa jiki na rangaji ta miƙe tare da nufar inda yake zaune kansa a sama yana shaƙar ƙamshin furanni da suke zuba a wajan,Tana zuwa ta zauna kusansa tare da shigewa jikinsa ta ɗura kanta saitin zuciyarsa sosai ta kejin yadda heart ɗinsa ke beating,A hankali ya ware lumshasshun idanunsa tare da mannasu akanta cikin sauri ya ƙara matseta a jikinsa,Wani tattausan murmushi ya saka wanda ya kara bayyanar da zallan ƙyansa ganin fuskar da yake muradi ta bayyana a wajansa a koda yaushe da ita yake kwana yake tashi bashi da burin daya huce ya sanyata cikin idonsa,Sai a yau mafarkinsa ya zama gsky bakinsa yakai dai² goshinta yana shirin sumbata yaji wata iska mai daɗin gske haɗi da wata cool voice ta doki cikin kunnanta bai gama tabbatar da muryar daya keso bace saida yaji ance"hakan da kake shirinyi dai² yake da bugawar zuciyata,kai nake muradin a koda yaushe mai yasa idonka ya rufe kake ƙoƙarin aikata abinda bai dace ba,i luv you for rever and ever da inajin sonka shine a jalina"da sauri ya hankaɗe wacce ke jikinsa ya miƙe da gudu ya nufi inda ya kejin muryar yana gaf da ƙarasawa yaji saukar wani abu mai kama da itace ƙara ya saki tare da sulalewa a wajan jini ya shiga zuba daga cikin kansa,Da sauri ta yarda itacen hannunta tayo kansa tare da jijjigashi tana ambatasan sunansa ganin baya numfashi ya tabbatar data kashesa.


Wata ƙara ta fasa tare da faɗin "Bani na kashesa ba" tsaki Mamy taja wacce ta daɗe da shigowa cikin ɗakin Najma ganin tana bacci yasa bata tasheta ba.

Firgigit ta farka daga nauyayyen baccin daya ɗauketa tare dayin addu'ar duk da tazu bakinta,Shuru tayi tana tunanin mafarkin da tayi yanzu gaba ɗaya bata lura da Mamy da take kusa da ita ba saijin saukar muryarta tayi"mutum yayta bacci har la'asar ba dole ya dunga shirme mafarkai ba,maza tashi ki shirya kizu flat ɗin Daddynku yana jiranku keda Lili don't wast our tym ok"da kallo Najma tabi Mamy harta ɓacewa ganinta cikin sauri ta miƙe tare da nufar toilet Tana shiga ta zare kayan jikinta tare da sakarwa kanta shower wanka tayi sannan tayi wankan tsarki domin bata yadda da kanta ba,brush tayi tare da ɗaura alwala saida ta gama komai sannan ta fitu daga cikin toilet ɗin a gaggauce ta gama shirinta tare da gabatar da sallah tana idarwa Mamy na ƙara shiguwa,rusunawa tayi tare da faɗin"barka da yamma Mamy".."yauwa beb maza kije ki tahu da ƴar ukarki Daddynku na nemanku yanzu na faɗa masa nazu na gaya maki amma ya ƙara turoni"cike da fargaba Najma tace"ok Mamy we will be there insha Allah"murmushi Mamy tayi tare da ƙarewa bedroom ɗin Najma kallo kafin ta miƙe tayi waje,Tana fita Najma taja wayarta da saurin ta shiga kiran Lili amma bata shiga.



HOSPITAL
Suna fita babu inda suka nufa sai LAV ɗakin gwaje²,dr Layler ce ta bawa Lili umarnin kwanciya akan wani ɗanma dai-daicin gado wanda ke cikin Lav ɗin,cike da ƙwarewa ta farayi mata duk gwaje-gwajen daya kamata,ido ta ware waje ganin abinda result ɗin ya bata,hannu tasa ta shiga share zufar dake zuba daga kanta kafin wasu hawayen tusayin Lili'n suka shiga sauka daga cikin idonta,zama tayi daɓas akan wata sofa tare da ƙifa kanta tama rasa meza tace dan gane da wannan babban labarin yaya yaruwar Lubna zata ƙare,Murmushi baƙin ciki Lili tayi kana ta miƙe zaune lumshe sleepyn eyes ɗinta tayi tare da cije lips ɗinta tace"now you can agree with me rayuwata ta lalace bana da wani saurin amfani daga nan ba zanje gida ba wlh guduwa zanyi kinga dole a suke aurena da Faisal"cike da tashin hankali dr Layler ya kalleta kafin ta miƙe tsaye ta ƙarasu wajan Lili tace.


*(Ruwan Comments ɗinku kawai nake jira kafin gobe mu ɗura dan ko fara wasan ba'ai ba👯🏻‍♀️👯🏻‍♀️😍🥰aƙi Comment na hau bed nayi baccina mai cike da farin ciki🤗 aha kada a manta da share👌🏻)*



*Wattpad@Nimcyluv*
*Sun/Dec/2020 1:27pm*

*💖JUYAYI💖*

*N.S*
EPISODE 5


When someone with mouth odour talking to you show ur reaction using emoji.🤷🏻‍♀️💁🏻‍♀️😂😅


......shuru dr Layler tayi tana sauke numfashi tare da zubawa Lili idanu tana mai jin tausayinta cikin ranta,gajiya Lili tayi da kallon da dr Layler keyi mata hakan yasa tace"uhm i'm with you ke nake saurare" wani ihu dr Layler tayi tare da rungome Lili tace"you still virgin Lubna ke budurwace"kallon kin rainamin hankali tayiwa dr Layler tare da zura hijab ɗinta ta ɗauki wayarta da hand bag ɗinta saida ta gama komai sannan ta kalli dr Layler tace"you're so funny wlh,how can that happy da zaki ce am virgin i'm not baby am adult nasan komai idan ni virgin ce what about the blood?"wasu files dr Layler ta ɗauko tare da result ɗin scaning ɗin da tayi mata kafin ta kalli Lili cikin nutsuwa da kuma fahimta tace"Look Lubna yana da kyau ki ajjiye ƙuruciyarki a gefe kiyi tunanin future ɗinki,zai iya zama ace yay ƙoƙarin rapping ɗinki amma bai samu dama ba dalilin hakan kika samu ciwo a jikinki,sannan ciwon da ki kaji a ƙasanki zai iya zama yay romance ɗinki before yay ƙoƙarin shigarki,akwai wasu halittu a jikin mace wanda basa aiki sai lokacin da namiji ya raɓeta musamman ga budurwa,lokacin da ake romance da mace a lokacinne suke buɗewa tare da kumbura shine za kiji mararki ta kumbura tare da ɗaurewa a hankali kuma zasu fara fitar da wani ruwa idan abun yay nisa idan akayiwa mace haka shine dukkan wani feelings ɗinta ke fituwa abun yay mata daɗi shine ba'a samun wahala wajan shiga jikin mace,amma abinda ya bani mamaki duk wannan halittun basu nuna sun taɓa aiki a jikinki ba i'm scared Lili labarin nan yabani tsoro amma thank God tunda abinda muke tsoro bai faru ba,kici gaba da addu'a amma akwai Ɓoyayyen labarin cikin rayuwarki wannan abun yasa brain ɗina JUYAYI".

Cike da farin ciki mara misaltuwa Lili ta rungome dr Layler tare da sakin kuka wanda bata san dalilin yinshi ba,sosai ta samu farin ciki a zuciyarsa ta najin yanzu bata da wata sauran damuwa hatta Yayan Boobi taji bata da wani problm dashi am dwon heart ɗinta sosai take beating very past,raba tsaninsu dr Layler tayi kafin ta ƙara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login