Showing 69001 words to 72000 words out of 79519 words
sai ya hanasu ƙwanciyar hankali bare ma har suyi tunanin samun ƙudirunsu,haka suka dinga abu guda idan yay kamar zai barta saita ƙara tun zurashi,idan tai kamar zata kamsu saiya fita a jikinta yaci gama da romance ɗinta harta fara yi masa sunbatu sannan ya ƙara shigewa jikinta haka suka dingayi har aka fara kiran sallar farko na asuba sannan suka hqr da junansu,cikin sauri ya miƙe tare da shigewa bedroom ɗinta ya sakarwa kansa shower tare dayin wankan sarki a haka ya kammala ya fitu ya zura kayansa duk a kan idanunsa dry tai masa tare da faɗin "ka iya aiki"gira ya ɗaga mata yace "nima zam na jiki ƴan mata kamar sabuwa saidai ba ita ɗin bace"kanta ta girgiza tace "kusan hakan namiji ɗaya ya sanni a lkcn ya haɗu da ajalinsa,bayan haka kaine na biyu" (kaji sakalya ubanwa yake faɗin sirrin zaman aurensa🤔).
Baice bata komai ba ya kammala saka kayansa yay waje,itama miƙewa tayi tare da shigewa toilet tayi wankan sarƙi,sai a lkcn ta kejin kamarta aikata babban kuskure na amincewa da Sufyan da tayi,wata zuciyar kuma tace "a'a Najma kinye dai² wannan hanyar itace zata baki damar samun burinki da kuma ɗaukan fansa a kan Lili domin itane sanadin mutuwar mijinki" da wannan zancen tayi amfani a gurguje ta sanya kayanta tare da faɗawa saman gado sai bacci ta naji ana sallar asuba amma ko a jikinta.
Sufyan na fita yay hanyar sashinsa da murmushi fal fuskarsa,tun daga nesa zuciyanta ya buga kanta ya shiga juyawa da sauri ya tasa hannu ta shiga murza idanunta still shi ɗin dai take gani yana fituwa daga ɗakin Najma,jikinsa tabi da kallo ganin yadda ruwa ke ɗiga ga yadda gashin kansa daya jiƙe, jikinta ne ya fara rawa da ƙyar bakinta ya samu damar faɗin "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un".
Tsayawa yay turus sbd baiyi tunanin ganinta at this tym ba,kansa ya sunkuyar alamar rashin gsky,kallonsa kawai take lkcn wasu hawaye suka shiga fita a idanunta,cikin sauri ya ƙarasu wajanta ya shiga ƙoƙarin jawota zuwa jikinsa tayi saurin yin baya kallonta yay yace "Baby na..."sauri ɗaga masa hannu tayi wanda ya hanashi ƙarasa zancen da yay niya,da sauri ta juya ta nufi ɓangarenta tana zuwa ta faɗa kan bed tare da sakin wani kuka mai ciwo,wato surutai da sumbatun data jiwo shine kenan,wata kan wannan dalilin yasa Fahad ɗauketa gudun kada taga abinda zaisa zuciyarta bugawa,hakan yana nufin Fahad yaji abinda suke kuma ya fahimta,how long suka kasance a haka?daman shi ɗin a haka yake ko yanzu ya fara? Hakan yana nufin yana tarayya da wasu matan ko kuwa? Kodai laifin tane da take masa raki har yaji haushin hakan ya faɗa wannan halakan? “No!!” ta faɗa cikin ƙaraji domin tasan halinsa duk kukanta idan har yay niya baya fasawa saidai idan ya gama ya bata hqr,kuka tayi sosai har bacci ya ɗauketa a wajan inda Allah ya taimaketa tana fashin sallah.
Sufyan kam ji yay babu daɗi yayinda kunyar matansa ya dirar masa a zuciya idan kuma ya tuna cewa yayi hakanne domin ya mallaki muradin ransa da kuma farin cikinsa sai yaji wannan ba komai bane,ƙafarsa yaja zuwa sashinsa yana zuwa ya faɗa toilet yay alwala sannan ya sauya kaya ya fita zuwa maallaci, a can masallacin ya haɗu da Fahad da Uncle suna tattaunawa a kan yadda zaije ya amso matansa,ya tafi da ƴan sanda cewar uncle yayinda shi kuma yace shi kaɗai zai tafi haka Uncle ya rabu dashi badan yasu ba, cikin sauri Sufyan yabar masjid ɗin yayo gida babu inda ya tsaya sai sashin Fahad ya shiga neman lapton duk inda yake tunanin ganinta ya bincike babu ita babu dalinta,ganin idan ya tsaya zai iya cin masa yasa yay saurin barin ɗakin ya nufi ɗakin Afnerh ƙofar ya shiga bugawa amma taƙi buɗewa dolensa ya juya tare da shigewa ɗakinsa a ransa yana tunanin inda Fahad ya ajjiye lapton ɗin da wannan tunanin bacci yay gaba dashi,Fahad kamar yasan za'ai hakan lkcn da zai fita masjid ya fita da ita tare sa sanyata a mota hakan yasa Sufyan ya gama bincikensa bai ganta ba.
Misalin baƙwai na safe ya gama shirinsa cikin wata dakakkiyar shadda lemon green yay ƙyau sai zabga ƙamshi yake yana gamawa ya buɗe wata box ɗinsa wacce yake ajjiye muhimman abunsa a ciki,da sauri ya saka pin cikin harufan "SUNSHINE BABY" yana gama rubutawa ta buɗe wasu ƙanan abu ya ɗauka wanda baka iya tantance menene,yana gamawa ya rufe box ɗin tare da watsa abun a cikin aljihunsa,wayoyinsa ya ɗauka tare da key ɗin motarsa yay waje,ganin babu kuwa a parlour yasa ya huce sashin Mama nan ya sameta tana haɗawa Uncle tea gaishesu yay yace "Mamana Uncle zan huce amsu matana a sanyamin albarka"ya faɗa yana lumshe idanunsa kansa suka shafa a tare sannan suka sanya masa albarka tare dayi masa fatan alkairi,Mama tace "Yarona mai zai hana ku tafi sa Sufyan?"runtsa idanunsa yay saukar sunan Sufyan a kunansa dai² yake da a ɗauki mashi a caka masa baijin a ƙwai wani abu daya tsana sama da Sufyan kasa amsa mata yay sai miƙewa da yay tare da ficewa a ɗakin,bayansa suka bi da kallo suna Mamakin yadda yake nuna rashin damuwa a kansa,gaba ɗaya sabga idan ba tasa ba bata fiya damunsa ba,babban abinda yake bata mamaki yadda sometimes mgn take masa wahala ga kafiya da kuma naci,dan yana yaro idan aka fiya yi masa surutu fashewa yake da kuka ko kuma ya shiga jifa da dukkan abinda yaga dama,wannan dalilin yasa ba'a fiya ta kurasa ba,Fahad na fita ya faɗa motarsa ya jata da gudu yabar gidan,a hanya ya tsaya ya ciro kuɗi masu yawan gske a cikin motarsa ya rabawa almajirar nan suka dinga yi masa gdy da kuma saka masa albarka haɗi da addu'a, yana tafe cikin mota suna yi masa ƙwatancen inda zaizo ya amshi matarsa,a wani gefen titi ya tsaya,ya daɗe a tsaye kafin yaga wani ƙaton mutum mara fasali ya nufusa fuskarsa ɓoye cikin wani baƙin yadi,fituwa Fahad yay daga cikin motar tare da nufar mutumin yana zuwa gaf dashi yay tuntuɓe ya faɗa jikin mutum a rashin sani,wajan 2minutes ya dafa kan mutumin tare da janye jikinsa,Lapton ɗin ya basa mutumin na amsa yay masa ƙwatancen gidan da suka ajjiye masa Lilinsa,da sauri ya faɗa mota tare da janta da gudu cikin ƙaramin lkcn ya ƙarasa wajan,cikin isa da gadara ya shiga takawa inda yake da tabbacin ta nan,yana shiga yay saurin ɗauko wayarsa ya kunna sbd duhun ɗakin nan ya shiga haskawa,tsayawa yay cak tare da sakin wayar hannunsa.
(kasa ai fushi da Sarauta na shiga sabgar biki💃🏻😂so typing ɗinma sai a hankali,kuyimin afuwa yau babu long typing but ina son long comments ohhhya kun gane ai😉)
```NIMCYLUV🤏🏼```
*52-53*
Sorry guys vry busy wlh✋🏼🤙🏼
______
______
Wayar na faɗuwa ta tarwatse abinka da glass, cikin saurin ya ƙarasa inda yaga vail ɗinta yashe a ƙasa yana zuwa ya ɗauka,hankalinsa ba ƙaramin tashi yay ba da yaga babu ita a ɗakin da sukace tana ciki,vail ɗin ya ɗauka cike da fargaba haɗi da zullumi,ina take? Me sukai mata? Wannan shine tambayar da yake zuciyansa amma babu amsa,durƙushewa yay a wajan tare dasa hannu ya dafe kansa take juya masa,lkc kaɗan jiniyoyin kansa suka firfitu yayinda gargasan jininsa suka shiga miƙewa sbd tashin hankalin daya shiya,wani zazzafan huci ya fitar daga cikin hancinsa,cikin mutuwar jiki yasa hannu ya safe tsakiyar forehead ɗinsa, ƙara runtsa idanunsa yay sbd lugudan da zuciyarsa keyi masa,da ƙyar ya samu ya ware jajayen laɓɓansa ya shiga faɗin “YA HALILU, YA NURU,YA ZUL'ARSHID MAJID,YA FA'ALILLUMA YURID”.
Ya ɗauki tsayin wani lkc a wajan kafin ya miƙe tare da fice a wajan cike da kuzari,sosai Booby yay ƙoƙarin danne damuwa da kuma raunin dake son fallasa a sirin zuciyarsa,hannayensa duk biyun ya zura jikin aljihun wandonsa,amma dwon hrt ɗinsa sosai take a zabantuwa sa rashin ganin Amanarsa kuma sanyin idaniyarsa,babban tashin hankalinsa ya kasance an taɓa lafiyarta,zai iya jure komai amma bazai jure zubar hawaye daga cikin idanunsata ba,yana cikin tafiya zuwa motarsa wayansa ya shiga ƙara alamar kira ya shigo,ɗan tsaki yaja kaɗan kamar bazai ɗauki wayar ba,sai kuma ya ɗauka a nan yaga irin fashewar da wayan tayi ko 2weeks bata rufa da siya ba amma ji yadda ta fashe,yana ƙoƙarin bai data aljihu wani kiran ya ƙara shiguwa,rikitattun idanunsa ya zubawa wayan ganin number ba suna,lumshe idanunsa yay tare da picking call ɗin ya manna wayan a kunnansa,daga can ɓangaren a kace.
_Hello Dr Fahad Mustapha Rano,to me kace? What the you think? You're very stopid if you think zamu baka matanka cikin ruwa sanyi, no!! Ka maidamu wasu cat or dog something lyk dat dai,ur is with me kayimin rubushi yanzu na mai data a kuyana hhhh_
Wani huci Fahad ya shiga fitarwa jikinsa duka tsuma yake yayinda ya kawai motar wani wawan naushi kamar itane yay masa laifi, cikin muryar gargaɗi mai kamata kashe di yace.
_Hey!! Emty head i will kill u kada ka sake nayi gaba da kai i will give u yanyash on ur body salakan banza, meye wifyna ta maku ni zaku kama ba ita ba,than tell what the you need na baku,i need my wify frist_
Wata dry akai ta cikin wayar sai da yay mai isarshi sannan yay shuru tare da faɗin.
_calm down my friend matanka yana lafiya fiye da kai,zan baka itane for one condition,just tell me ur password da kai using dashi a lapton ɗinka and ur emal adress_
"Allahumma ajirni min musibti wa'aklifni khairan minha" shine kawai abinda Fahad ya samu damar faɗa,domin basu wannan abun dai² yake da rasa komai na rayuwarsa,dukkan kuɗin da yake ta ƙama yana dashi sai yaza mana ruwan sha ya gagareshi,amma Lubna'nsa ta fiye masa komai na rayuwa ko da kuɗin idan babu ita to babu jiɓ daɗi da ƙwanciyar hankali tattare dashi,hannu yasa ya hargitsa ƙyaƙƙyawar sumar ƙansa,runsa idanun yay da ƙarfi tare da taune laɓɓansa har saida jini ya fitu,cikin sanyi murya mai kama da yankewar jin daɗi yace.
_Password HADNERH,and email is 21lilinbooby@gmail.com_
Wata shu'umar tare dry akai daga cikin wayar kana akace.
_Dr Fahad lallai mahaifinka yabarka da dukiya mai yawa,good boy kazu titi zaka samu matanka a nan_
Yana faɗin hakan ya kashe kiran,bai jira wani lkcn ba ya faɗa motarsa tare dayi mata key ya jata da wani irin spend yabar cikin kangwan,yana hawa kan ititi ya fara rage gudun mota ya shiga wulga fararen idanunsa zuwa gefen hanya.
Lili's pov
Duk inda kuke tunanin wahala Lubna ta shigeta bata da wani aiki sai kiran sunan booby,duk abinda zasu bata da zummar abinci bata iya ci ruwa kawai take iya sha shima dan ya zama dole ne,tasha suma tana farfaɗuwa sbd kukan da take yana taimakawa asma ɗinta tashi hakan yasa take rasa numfashinta.
Yanzu ma tana ƙauce cikin ɗaukewar numfashi ɗaya ta fita hayyacinta,duk irin gyaran da Fahad yaywa gashin amma abanza gashinta ya barbazu ƙasan wajan da take ƙwance,turo ƙofar ɗan ƙaramin ɗakin sukai tare da shiguwa ciki,kallonta sukai tare da sakin dry,ruwa mai sanyi suka ɗauka tare da sheƙa mata ruwan,wata ajjiyar zuciya ta saki tare da ƙanƙame jikinta ta saki kuka,ɗaya daga cikin sune ya taka zuwa inda take tare da fisgota,tirjewa ta fara ganin zata ɓata masa lkcn yasa hannu ya ɗauketa cak ya dannata cikin mota,a guje suka bar cikin waje saida suka nemi gefen titi sannan suka tsaya tare dayiwa Fahad waya su nayi suna danna lapton ɗin,saida suka gama buɗe komai sannan suka buɗe motar tare da fitu da ita daga cikin motar sukai sa'a babu kuwa a ciki hakan tasa sukaja motar a guje suka bar tsakiyan titi,yanayin sanyi da iskar dake kaɗawa yasa ta suma karkarwa tare da tunanin inda zata ɓuye taji daɗi sbd ba wani abin arziƙine a jikinta ba,jan jikinta tayi zuwa gefen titi tare da ƙanƙame jikinta waje guda,yadda ta cure waje ɗaya zai wahala ka gane mutum ne a wajan.
Tunda ya hau kan titi yake juya fararen ƙwayar idanunsa saman titin da gefensa amma babu ita babu dalilinta,wajan 20 minutes yake nemanta amma shuru haka yake murza kan motar cike da tashin hankalin da yaƙi ɓoyuwa a fuskarsa,har kifta ta wani waje sai kuma ya dawo da baya a hankali yay ƙasa da glass ɗin motar tare da zura kansa kaɗan ta window motar,hangota yay ta zure waje guda sai rawar sanyi take,da sauri ya kashe motar ya fitu yana zuwa bai tsaya ɓata wani lkc ba yay sama da ita,baki ta buɗe zatai kurma ihu sbd tsoran da yake ranta yay saurin sanya bakinsa cikinta,lumshe idanunta tayi ta shiga sauke ajjiyar zuciya wani sanyi da nutsuwa suka dirar mata a zuciya,ƙwantar da kanta tayi saman ƙirjinsa tasan ko wanne bazai taɓa cutar da ita ba,haka nan taji ta samu nutsuwa dashi cike da izza da ta ƙama yake da tafiya da ita a jikinsa zuwa cikin mota, ya haɗe fuska sosai sbd kallon da mutane suke masa,yana zuwa ya buɗe side ɗin drever ya zauna da ita a saman kujera,dake baƙin glass garesa ya shiga yin sama da glass ɗin motar harya gama zugewa,jin gina bayansa yay jikin motar ya shiga hamdala a jikin zuciyarsa,jin yay shuru kuma still bakinsa yana cikin nata yasa a sanyaye ta zare bakinta tare da buɗe nauyayyun idanunta da sukai mata nauyi,ɗan ƙara ware idanunta tayi ganin mutumin da ba tayi tunanin gani dan zuwa yanzu ta hanke ƙauna da samun farin ciki balle harta kasance tare dashi,jikinsa ta faɗa ta shiga dukan ƙirjinsa tare da sakin wani sabon kukan mai cin rai,a hankali ya ware gajiyayyun mayan idanunsa a kanta,jin dukan yay yawa hadda cizo daya ƙushi kamar shine yay mata laifi yasa shi zagaye hannayensa tare da matseta a jikinsa tsam nan ya fahimci ƙaramin zazzaɓi dake jikinta,a hankali ya shiga zare rigan jikinta tana karewa,wani murmushin gefen baki ya sake sbd shi ɗin ba ma'abocin dry bane,dryarsa ya ɓuye dan yana fituwa da ita zai ƙara haddasa wata rigimar,a haka ya samu nasarar zare rigan jikinta,rigar shaddan jikinsa ya zare kana ya zura mata a jikinta,kallonsa tayi kana da saki murmushi wanda ya fitu da hawaye cikin sanyin muryar tace.
“boobyna”
Gira ya ɗaga mata alamar tambaya dan baijin zai iya amsata hawayen ta guge tare da kama hannunsa ta ɗura bisa ƙirjinta tace "zuciya ciwo babu abinda yake min daɗi bana jin zan iya rayuwa babu kai,pls kada ka bari wani abu ya ƙara samuna pls boobyna ban hqr da rashinka"ta faɗi hakan tana ɗura cute pech lips ɗinta saman nipples ɗinsa,lumshe idanunsa yay tare da matseta a jikinsa yana ji kamar ya tsaƙa ƙirjinsa ya maidata ciki,kanta kawai yake shafawa tare da buga bayanta alamar rarrashi,babban ya tsansa ta tura cikin bakinta ta shiga sauke ajjiyar zuciya,lkc kaɗan bacci yay gaba da ita,tausayin kansu ne ya dirar masa a zuciya ƙaddarori da yawa sunna kunnuwa cikin rayuwarsu,kanta ya ƙara shafawa tare da bata wata lafiyayyiyar sumba,kana ya murza kan motar tare da bisimillah suka bar wajan.
_ƙauyen yola_
Yau tunda Baba habu ya tashi yake zabga gudawa abu kamar wasa yaƙi ci yaƙi sha,a haka suka ƙwana tun yana iya zuwa ban ɗaki harya kai da saidai yay a ƙwance hankali Uwande ya tashi cikin firgici tasa aka nemo mata Musty lkcn har Baba habu ya fara fita hayyacinaa ko yay bayan gida sai yanzu baƙiƙƙirin ga wani shegen wari daga ƙarshe saiya fara amai shima baƙi,da sauri suka ɗaukesa suwa babban asibitin dake cikin garin yola ƙwanansu biyu amma abu yaci tura,nan Dr yake shaida masu taifut ce dashi kuma taci ƙarfinsa,dam harta fara taɓa hanjinsa sai anyi masa aiki,cikin tashin hankali Musty yace "yanzu Dr meye mafita?"gyara zama Dr yay tare da zare glass ɗin fuskarsa kana ya kalli Musty yace "a gksy wannan abin yafi ƙarfinmu domin hanjinsa ne ya taɓo kuma dole sai anyi masa aiki,idan ba haka ba zai iya fashewa at any time" dafe kai Musty yay yama rasa mai zaice wannan wacce irin lukutar masifa ce ta kunnu masu,kallon Dr yay yace "inaga wannan ba abin damuwa bane a shirya yadda za'ai masa aikin" girgiza kai Dr yay cike da tausayawa yace "a halin da muke ciki babu halin yi masa wannan aikin"da mamaki Musty yace "but why?numfashi yaja yace "bamu da babban likita a yanzu kuma aikin na buƙatar kuɗi masu yawan gske,babban tashin hankalin shine indai aka huce ƙwana 2 ba'ai aikin ba aƙwai matsala so dole a fitar dashi"salatin kawai Musty yake gdy yaywa Dr kana ya miƙe ya nufi ɗakin da Baba habu yake,yana ƙwance sanye da drip numfashinsa na fita da sauri gaba ɗaya ya fita hayyacinsa,nan ya ƙwashe komai ya faɗawa Uwande,kuka ta saki sosai tare da faɗin "shikekan zan rasa mijina kamar yadda na rasa ƴarta wayyo Allah"rarrashinta ya shigayi sosai kana ya fice daga cikin room ɗin ya nufi compound na asibitin,rasa mai yake masa daɗi yay wata zuciyarta bashi shawara a kan ya kira Fahad yaji tunda likita ne,bai tsaya wani nazari ba ya danna masa kira,sun daɗe suna mgana kafin ya kashe kiran,yana gamawa ya shiga motar yabar asibitin bai dawo gida ba saida ya gama sama masu ticket gaba ɗayansu.
Washe gari tun da safe suka gama shirinsu domin jirgin ƙarfe 8 zasu bi,suna isa airport 7:30 nayi suna zaune suka gama cike ciken komai Musty ya bada motarsa wajan security saida suka kammala kana suka shige jikin jirgin Musty waje guda suka zauna da Baba habu sai kuma Uwande a bayan kujerarsu, 8:5 dai jirginsu ya ɗaga zuwa paskitan.
Cikin nutsuwa yake dreving motarsa tym to tym yana sakin