Showing 45001 words to 48000 words out of 79519 words
maki baƙin ciki a ranki da banzu ba,nasan cewa tashin hankali ne ya saki yin haka,ki yafemin Sisina ina kewarki kene kawai kika ragemin kene nake tunawa dake naji daɗi,Allah sarki mutuwa mai yankan ƙauna ta ɗauken iyayene mafi suyuwa a gareni,ta rabani da farin cikina mijin ƴar uwata,ta nisan tani da bugun zuciyata yaushe ne zaka dawo gareni yaushe ne zanganka ina roƙan Allah ya haɗani dakai kafin ɗaukewar numfashi na” kuka ne yaci ƙarfinta ta ƙwanta saman paryer mat ɗin ta shiga rera abinta a haka har wani wahalallan bacci ya ɗauketa wanda bata shirya masa ba.
Zubewa Sufyan yay kan sofa tare da dafe kansa dake juya masa,murmushin takaici kawai ya saki dan yana tunanin haryau mutuwar Faisal ce ke damunta,ya daɗe a wajan kafin ya miƙe ya shig bedroom ɗinsa yana zuwa ya shige cikin toilte tare dayin wanka yay alwala ya nufi masallaci,a can suka haɗu da Fahad da Fauwaz,banda kallon Fahad da yake yana zabga harara babu abinda yake yayinda Fahad ko inuwar Sufyan bata ishesa kallo ba yana zaune yana lazibi har aka tada sallah,Ana idarwa ya miƙe yay gida bai jira komai ba ya nufi ɗakin da Lili da ƙwana still yana rufe ya daɗe yana bugawa amma bata buɗe ba haka ya gaji ya nufi nasa ɗakin,bacci ne sosai a idanunsa hakan yasa yana shiga faɗa kan bed lkc kaɗai bacci yay gaba dashi.
Misalin 9na safe ta shiga buɗe manyan gajiyayyun idanunta da sukai mata nauyi sbd kukan da tayi a hankali ta shiga karantu addu'ar tashi daga bacci tana gamawa ta miƙe tare dayin toilet ruwan zafi ta haɗa ta gasa jikinta sosai tare da wanke gashin kanta,brush tayi kana ta ɗaura light blue ɗin towel ta fitu,busar da gashin kanta ta fara sannan ta shiga gugawa fatar jikinta lotion mai ƙamshi,tana gamawa ta fesa body spray sannan ta nufi inda taga aƙwatin kayanta buɗewa tayi ta ɗauko wata milk ɗin abaya mai ƙyan gaske ta saka tare da yana mayafin a bayar saman sumar kanta wacce taci gyara ta ƙwanta luff sai sheƙi take,jin tana jin yunwa yasa ta miƙe tare da nufar ƙofa.
Can parlour Mama ce da Momma a zaune sai Yusrah wacce take chart a wayarta"Afnerh go and call Fannerh don't forget to tell her mai gyaran jiki tazu ta shirya kafin a gama mata matar Sufyanu ta fitu" miƙewa Afnerh tayi tare dayin bedroom ɗin da suka ƙwana,Sufyan ne ya ƙarasu parlour tare da zama ya gaida Momma sai kuma matar wan Babansa,hira suka ɗan taɓa kafin yace Yusrah ta haɗu masa break fast ya kaiwa Lili dan yaga an buɗe ƙofar,ƙamshin daddaɗan turarensa ne ya karaɗe parlour tun kafin ya shigo ciki,sanye yake blak ɗin boyal wanda akaiwa aiki da red ɗin yadi ba ƙaramin kyau yay masa sbd yadda baƙin boyal ɗin ya amshi farar fatar jikinsa,ya manna farin glass a idanunsa sumar kansa sai ƙyalli take kana ganinta kasan tasha gyara,fuskarsa babu yabu babu fallasa,cikin takunsa na isa da kuma ji da izza wanda ke nuna shiɗin lafiyayyen namiji ne mai jini a jika,cikin hadaɗɗiyar muryarsa yay sallama tare da ƙarasawa kujerar da Mama take ta durƙusa gabanta tare da langwaɓar dakai gefe yace "mrng Mamana" shafa kansa tayi tace "mrng too Yarona"kallon Momma yay ya gaisheta kana ya ɗauke kansa tare da maidashi wajan Mama yace"Asamin Albarka Mamana zani Yola"murmushi ta ƙarayi tace"Koda yaushe cikin sa maka albarka nake Yarona ubangiji ya baka abinda kakeso Allah ya rabaka da sharrin maƙiyya ubangiji ya haneka da son abinda ba zaka samu ba Allah yay maka albarka fiye da tubanka"ta faɗa tana shafa kansa,miƙewa yay yana shirin tafiya tace"Amma zaka dawo before bikin ko?"lumshe idanu yay yace"i'm not sure".."ok ya kamata kaga Matar ɗan uwan naka ai" ƙwabe fuska yay kamar zai kuka yace"no Mamana Allah ya sanya Alkairi bikin naga soon me baifi 5days yay raguwa soni zanyi 1week" jinjina kai tayi kana tace"Allah yay jagora Yarona"lumshe ido yay tare jinjina kai ya zubawa ƙofar side ɗinsa idanu wacce yaji ana ƙoƙarin buɗewa an kasa,ƙafa ya ɗaga zai ƙarasa wajan ƙofar yaji taku a bayansa baki ya taɓe tare dayin gefe ya bawa Sufyan waje wanda yake ɗauke da plate ɗin break fast,sallama yaywa Mama tare da ficewa dan 10:30 jirginsa zai ɗaga.
Ta daɗe tsaye bakin ƙofar tana ƙoƙarin buɗewa ta kasa sbd gefen rigarta daya shige,tana gama gyarawa yana turo ƙofar ɓata fuska tayi tare daja baya,ganin tana ƙoƙarin fita kuma yasan Fahad na parlour yay saurin riƙeta tare da rufe ƙofar,nuni yay mata da break fast ɗinta haɗa rai tayi tare da zama ta suma ci hankali ƙwance amma duk wani abinda da take hankalinta na waje,fahimtar hakan da yay ya sanya ya murza key tare da neman waje ya zauna nesa da ita.
Fahad na fita ya waje inda Fauwaz yake jiransa babu jimawa ya shiga mota suka nufi airport,wajan 10min ya kawosu lkcn har pasinger sun fara shiga sallama yaywa Fauwaz sannan yaja trolly ɗinsa yay ciki saida ya gama komai sannan ya shiga cikin jirgin can nesa da jama'a ya zauna tare da kashe wayoyinsa ya fiddo mujallar ranar ya shiga karantawa,sanarwa akai kuwa ya ɗaura belt ɗinsa,ɗaurawa yay kana ya jingina bayansa da jikin kujerar tare da lumshe idanun ya luula duniyar tunani kamar yadda jirginsu ya fara luulawa saman gajimare.
Haka ta dunga tura abincin badan yana mata daɗi ba sai dan yunwar data keji,duk abinda take yana kallonta yana mamakin sauyawar data yi masa,"Lovely bbyn idan baki sona a hqr da auren" kallonsa tayi kamar ba zatai mgn ba sai kuma tace"idan ban aureka ba, na auri wa kaika taimakeni a lkcn dana rasa komai nawa kaine ka kula dani a lkcn dana rasa mai kula dani,kaine ka bani gata a lkcn dana rasa nawa gatan,bayan wannan ɗumbin taimako da kayemin har ka nemi aure na kake tunanin zan iya fasa aurenka Sufyan"ɗan waro idanu yay dan yaune ranar data fara kiran sunansa a hankali ya nanata sunan cikin ransa “Sufyan” babu ko ɗan karawa,a zahiri kuma ya basar yace"ok wane na ganki dashi ɗazu?"ka faɗa ta ɗaga alamar na sani,gyara zama yay yace"Lubna yaya akai kika kuɓuta daga gidanku har na bigeki akan titi?"cije laɓɓanta tayi kana ta sadda kanta ƙasa tace"bazan manta ranar da yayana yaje B.u.k ya ɗakko ni ba a lkcn ina fama da rashin lpa daga wannan lkcn ban ƙara fahimtar komai ba,sai can cikin dare naji sautin bindigo na tashi a ƙofar gidanmu saurin buɗe idanu nayi tare da toshe bakina sbd kukan daya tawo min,abin mamakin shine ganina da nayi a motar Yayana Fahad hakan yasa nayi tunanin ko shima guduwa yay ya barni? Ko kuma mantani yay cikin motar ya tafi cikin gida,akan idanuna ƴan fashin suka kashe getman ɗin gidanmu kana sukayi cikin gidanmu,kuka na fashe dashi ganin tabbas Iyayena da Yayana suna cikin gidan bana da kuwa saisu,na daɗe a cikin motar kafin na jiyu wani ihu wanda na tabbatar sautin muryar Daddyna ne,hakan yasa na buɗe motar cikin iƙon Allah murfin motar ya buɗe ina fituwa na nufi get ɗin gidanmu da gudu(a zahiri Lubna ta riga Fahad fita daga cikin gidan) gudu nayi sosai kafin na samu wani ɗan lugu nesa da layinmu na fake ina nan tsaye naga motar Yayana Fahad wanda ina da tabbacin Ƴan fashinne suka saceta suka gudu(Rashin sani) wani ihu na fasa lkcn da naga gidanmu naci da wuta hakan yasa na fita hayyacina na shiga gudu akan titi ina wannan gudunne naji wani abu yay gaba dani ban sake sanin inda nake ba sai lkcn dana buɗe idanu na ganni a hospital".
Murmushi yay ganin yana son yay nasara akan abinda yake muradi,tashi yay har wajanta kana ya zauna daf da ita saurin ja baya tayi murmushi yay mata yace"Nikam babu abinda zan ƙara taɓawa a jikinki harsai na tabbatar da kin zama mallakina,ina tunanin wani abu akan yayanki Fahad banjin ya mutu hasalima ina tunanin dashi aka haɗa baki wajan kashe iyayenku da dukkan alamu shi ba ɗan gidan bane"a hargitse ta ɗago kai tana kallonsa kafin ta shiga girgiza kanta tana ja baya bakinta ta shiga mutsawa alamar tana son faɗin wani abu amma ta gagara.
"control ur self bby harsashe ne am not sure ai take it easy ok,Amma yay akai Fahad ya barki a motarsa? Sannan kaf yawan manyan motocin gidan a rasa wacce za'a ɗauka saita Fahad no akwai lauje cikin ɗani wannan abin aƙwai JUYAYI a cikinsa,lkcn dana bigeki a motata na dawo daga gidan Yayen Mahaifina na nan kano ina hanyata ta kumawa Abuja naganki a tsakiyar titi kina gudu duk yadda nasu na ƙwauce abin ya gagara,tun farkon ganine dake naji kin ƙwayemin banyi wani dugun tunani ba na ɗaukeki na sakaki a mota sai Abuja,kisan Allah bbyn idan akace baki aureni ba babu shakka zan iya aikata abinda ba shikenan ba"
Baki kawai ta saki tana kallonsa tare da juya maganganunsa a ranta,tsaki kawai tayi dan bata son ya saka mata wani shakku akan yayen nata,murmushi yay cike da son cusa mata tsanar yayen nata tunda ba saninsa yay ba, gyara zama yay yace"ki manta da komai yanzu ina son sanin tarin rayuwarki domin sanin a salin matar tawa"
Fuskantarsa tayi sosai kana ta mutsa bakinta tace Sunan Mahaifina Alhaji Mustapha Rano.
_am sorry for the late posting jiya da yau ban samu zama ba,yanzu hakama na katse typing ne sbd uzurin daya tasumin,ayimin hqr aci gaba dayin comments da muhawara hakan nayimin daɗi sosai a raina😍😘_
Fahad and Lubna
Sufyan and Lubna
Afnerh and Fahad
Choose your favorite 😍😍😍and write a beautiful message for them😘a kafta masoyana Juyayi nimcy ta kuce ta Amana no matter what we are together.
To me
Sufyan and Lili
Ina son kalan soyayyarsu tafi shiga rai ka samu mutum mai naci komai sai yay nrml,ƙaddarar Sufyan da Lili daga ubangiji take kuma matar mutum kabarinsa so ni ina Team Sufyan and Lili😍😍💃🏻.
_The secret issues_
*💖JYY💖*
*32-33*
*_NIMCYLUV_*
*_Wattpad_*
https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb
*_Telegram_*
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ
*Hey Guys*
Ur big writer *MSS FLOWER* pls and be with her follow her on her wattpad accout Check out MssFlower20's profile on Wattpad. https://www.wattpad.com/user/MssFlower20 don't forget to vote and comments, her books
*Ƴar so*
*Sarki*
*Lafazi* and *Gumbar dutse* mss foller ta kuce😘.
Speacail gift to
*MaimunaAbdullah* my jaruma i lyk ur w hurt coffee and don't forget to wash ur hands and stay Safe😅🙇🏻♀️😘only u can relate.
#Back to story
Not edited
......Haifaffan garin Rano ne shi tun yana yaro Ubangiji ya amshi ran iyayensa sbd hatsarin daya faru dasu,hakan yasa sukaci gaba da zama shida ƙanwarsa Fatima a wajan kawunsu,haka sukaci gaba da rayuwa har girma ya sameshi yaje Cyprus karatu yay karatu mai zurfi kafin ya dawo ya samu aiki acan,aiki mai tsoka kafin wani lkc ya zama shahararran mai kuɗin gske wanda duniya take taƙama dashi,yana da sauƙin kai sosai ga hqr uwa uba ƙyauta abun hannunsa bai rufe masa idanu ba,hakan tasa kullum cikin ƙyauta yake dalilin hakan ya sanya arziƙinsa ƙaruwa,cikin iƙon Allah haɗuwa da wata budurwar mai suna Khadija sosai suke san junansu kamar basa rabu ba,inda aka samu akasi iyayenta basa sonsa dalilin hakan yasa sukace ta rabu dashi,nanfa ta rufe idanunta tace idan bashi ba sai rijiyar,haka suka ɗaura mata aure dashi da sharaɗin koda wasa kada ta sake ta nemesu musamman yayanta da yafi kowa ɗaukan zafi akan abun shida cousin ɗinta Fairus wanda ya nuna mata so tun tana yarinya amma rana ɗaya ta gujesa,haka akai auren inda Alhaji Mustapha Rano ya ɗakko matarsa suka dawo Gida nigeria da zama,shekara na zagayuwa suk haifi ƙyaƙƙyawan ɗansu fari tas dashi,yaro yaci Suna Fahad yarona mai wayon gske kuma mai aiki da ilimi ba daka ba,tun yana ƙarami yake da ƙwarjini da haiba uwa uba cikar zati,yana da juriya domin ko kukannan na ƙuruciya bayayi abu ɗaya ya sani zai zauna yayta zana ƙyaƙƙyawar yarinya a papper yana gama ya rubuta "my sunshine bby" haka iyayen zasita dry,haka rayuwa taci gaba har ya isa matakin zuwa university of Cyprus domin shine ƙasar da tayi masa a karatu,daman tun yana ƙarami aka mai dashi wajan ƙanwar Babansa da zama Fatima wacce ake kira da Momma.
Tayi aure inda ta auri abokin yayanta Alhaji Tijjani wambai,sosai soke son junansu kamarsu yime,saidai shuru bata taɓa haihuwa ba hakan yasa aka bata Fahad lkcn Khadija nada ƙaramin ciki.
Tasha rigima kafin ta samu yay hqr ya tafi karatun,bayan tafiyarsa da wasu watanni aka haifi yarinya inda taci suna Najma,bayan shekara biyu ta ƙara samun wani cikin inda ta haifi ƙyaƙƙyawar yarinya son kuwa ƙin wanda ya rasa,lkcn ɗaya suka haihu da Fatima,inda ta haifi tagwaye.
Ganin bata da wani wanda zai kula da ita yasa ta dawo gidan yayan nata da zama,a tare sukayi rainon Lili da kuma tagwayenta,Lubna ta tasu yarinyar mai hqr da kuma son rashin magana da wahala ta zauna a waje kaga tayi ƙiriniya,a wannan lokacinne Yayan Khadija shida cousin ɗinta suka kawo mata ziyara inda tayi mamaki sosai suka nuna mata komai ya huci,shi daman aure nufine na ubangiji,taji daɗi sosai har saida tayi kuka.
Yaransu nada shekera 5 Alhaji Tijjani ya ɗauki matar zuwa Pakistan,inda ta buƙaci yayanta ya bata wani kasu na daga cikin dukiyar da iyayenta suka bar musu,amma yace tayi hqr zuwa wani lkcn aƙwai wani plan da suke shiryawa kan kuɗi,nan tace bata san wannan zance ba,kan dole ya tattara kuɗinta ya bata kana yace duk abinda ya faru babu ruwansa,baƙin cikin hakan yasa tunda suka tafi bata kirasa ba,sannan bata gaya masa address ɗin inda take ba.
Sabu mai tsanani ya shiga tsakanin Lili da Fahad kullum suna vedio call a wayan Mamy,lokacin dana da shekara 18 yana da shekara wajan 30 domin akwai tazara mai yawa tsakaninsu,bata bacci sai yay mata waƙa ko kuma ta sashi a gaba taita kuka kamar ranta zai fita ita lallai ya dawo.
Soyayya mai ƙarfin gaske ta shiga tsakanin Lubna da Faisal wanda ya kasance lecture ne a makarantarsu ta b.u.k,wata rana yazu zance gidan anan ya haɗu da yayarta Najma,to tun daga wannan rana Najma ta fara daƙon soyayyar Faisal tana dannewa ne kawai sbd kada ƴar uwarta ta fahimta,dan tayi imani da Allah Lili zata iya sadaukar mata da soyayyar Faisal ɗin indai ita zata farin ciki.
Ana saura ƙwana ɗaya ɗaurin auren Lili da Faisal,Fahad ya diru garin saukar dare yayi inda yana zuwa ya shige flat ɗinsa bai fitu ba sai wajan 11 na dare,yana fituwa ya tambayi Lili dan itace sanyin idaniyarsa hasalima dan ita ya dawo,ya zama babban likita sosai taku wanne ɓangare ba'a barsa a baya ba.
A nan ya samu lbrn bata da lpa sosai ya girgiza dajin cutar da take damun ƙanwar tasa,juyawa yay ya nufi flat ɗinsa domin ɗakko first aid box ɗinsa,kafin ya dawo Najma ta miƙe tare da shigewa bedroom ɗin Lili.
Ruwa mai sanyi ta ɗauko tare da zuba wani farin glass cup kana ta cilla wata ƙwaya a ciki tana gamawa ta fice ba tare data bari Lili ta ganta ba.
Fahad bayan ya shiga ɗakin ya ɗuki ɗukan abinda zai buƙata na duba Lilinsa,lkcn daya fitu tuni iyayen nasa sun shiga sun dubata ganin mai kula da ita yasa suka tafi flat ɗinsu,yana shiga yaganta flat a ƙwance sai kokawa take da numfashinta,lumshe idanunsa yay dan yau shine rana ta farko daya ganta a zahiri sai a vedio call,zai iya cewa bai taɓa ganin wata halitta ta mace wace tafi ta ta ƙyau ba,sosai zuciyarsa ke zafi aƙan halin daya ganta,ɗan juyawa yay nan idanunsa suka sauka kan glass cup ɗin da aka zuba water a ciki,bai jira komai ba ya kafa a bakinsa saida ya shanye sannan ya nufi inda take tare da zama kan bed ɗin ya zuba mata rikitattun idanunsa,jingina yay da jikin bangun bed ɗin sannu a hankali wata kasala ta fara saukar masa gaba ɗaya ya koma very weak jin yadda take fisge² ya sashi buɗe sexcy eyes ɗinsa wanda sukai masa nauyi,baijin zai iya wani ɗaukan wani abu da niyar dubata kuma ya fahimci sosai take neman taimako,a hankali ya haura saman bed ɗin tare da ƙarasawa inda take ƙwance,a wahalarce ta buɗe manyan idanunta jin mutsin wani a kusa da ita,ƙara ware idanun nata tayi ganin abinda bata taɓa tunanin gani ba,a wahalarce ta miƙa hannu tare da shafa fuskarsa sai kuma ta riƙe hannunsa ƙam cikin nata a lkcnne lumfashinta ya ɗauke,baƙin ciki ne yasa shi fidda ƙwalla ga kayan aikin da zai taimaki ƙanwar amma wata ƙaddarar rashin kuzari ta saukar masa,bai tsaya wani dugun tunani ba ya sanya bakinsa cikin nata ya shiga hura mata iskar bakinsa tare da ɗan danna ƙirjinta kaɗan²,ya ɗauki lkcn kafin ya samu numfashinta ya dawo saidai bata cikin hayyacinta ga wani irin zazzafan zazzaɓi daya gama rufeta,hakan yasa yaɗan zare mata duguwar rigar jikinta ta zauna daga ita sai underwears daman saka beria bai dameta ba,shima jallabiyar jikinsa ya zare domin bani taimaƙon gaggawa bada wata manufar ba,saidai ko hannunsa bai ɗura akai na wani nauyayyen bacci yay gaba dashi,tashin hankali wanda ba'a taɓa sa masa rana farkawar da zanyi na ganni ƙwance a jikinsa gaba ɗayanmu naked muke babu komai a jikinmu,cikin tashi hankali na yunƙura zan tashi naji na ƙasa sbd wani azaba dana keji a ƙasa na,hankali na bai gama tashi ba saida naga jini na zuba ta ƙasa na a lkcn ne na gaba tabbatar da abinda nake zargi na Boobyna yay rappined ɗina for no reason wani jahilin kuka na saki,cikin bacci yaji kukanta yana farkarawa yay saurin jan duvet ya rufe jikinsa ya fara addu'ar da tazu bakinsa,hankalinsa ba ƙaramin tashi yay ba ganinsa da yay naked babu ya shiga tambayar kansa me yayi mai ya aikatawa ƙanwar tasa?akan idanuna ya sanya kayansa yay waje tun daga wannan ranar farin cikina ya tsaya tsanar Yayana ta mannu a