Showing 42001 words to 45000 words out of 79519 words

Chapter 15 - JUYAYI BOOK COMPELET BY NIMCY LUV

kamar kaika ɗurawa kanka damuwa wannan fa ba dai² bane bana jin daɗin yadda nake ganinka kullum,na ɗauka ganin Mama zai rage maka damuwa ashe ba haka bane"still bai ɗago ba kuma bai tanka saba,saida ya gama aikinsa sanna ya ajjiye komai ya ɗauki wayarsa yay waje,yana shirin ficewa sai kuma ya tsaya yace"tayaya farinci zai dauma a raina bayan babu silar farin cikin nawa"yana faɗin hakan ya fice daga cikin gidan deret get ɗin gidansu Mama ya nufa daga shi sai wando 3gauter sai black ɗin riga mai ƙaramin hannu hakan ya sanadiyar fituwar murɗaɗdiyar damtsen hannunsa tare da bayyanar faffaɗan ƙirjinsa har tsinin nipples ɗinsa ana gani sbd yadda rigan ya kamasa,hannunsa sake cikin aljihun wandonsa a haka yake typing cikin takunsa wansa yake nuna shiɗin lafiyayyen namijine mai taƙama da ƙyan halittar da bayyawar surar da ubangiji ya bashi haɗi da ƙwarjini,a haka ya isa ƙofar da zata kaisa babban parlo lumshe idanunsa yay haɗi da taune lips ɗinsa kansa ne ya sara sosai jiyaye kamar ya juya sai kuma ya tuna yau gaba ɗaya baiga Mamansa ba,a hankali ya murɗa handle ƙofar tare da turawa ya danna kansa ciki bakinsa ɗauke da sallama.
Gaba ɗaya suka juyo suna kallonsa har Sufyan dake zaune saman sofa yana waya,tsaki yaja mai tsauti a ransa yana faɗin "Mayu"yana faɗin hakan yay wajan Mama yana zuwa ya zauna kusanta tare da shigewa jikinta cikin sassayan muryarsa mai daɗi yace"Mamana nayi missed naki"kansa ta shafa tace"na ɗauka nayi laifine ai,yanzu nake shirin kiranka"lumshe gajiyayyun idanunsa yay tare da ƙara lafewa a jikinta,cikinsa ta shafa taji wayan ya lafe kamar zai haɗe da bayansa tayi sauri faɗin"Yarona mai yasa bakkason cin abinci?"Fannerh ta kalla tace"maza ɗauki plate ki cikomin shi da abinci tare da ruwa da kuma juice"Afnerh ce tayi saurin miƙewa bata daɗe ba ta dawo hannunta ɗauke da plate ta cikoshi da dambun cuscus yaji kayan lambu da bushasshan kifi sai ƙamshi yake.
spoon ta ɗauka zata kai bakinsa yay saurin riƙewa murmushi tayi ta ajjiye spoon tare dayin bisimillah tasa hannunsa a haka ya fara cin abinci wanda duk rabi sakalcine.
Baki Sufyan ya saki ganin sangarta ido biyi ko Yusrah ba zatai wannan taɓarar ba,amma ƙato dashi wajan shekara sama da talatin ya zauna yana wannan shagwaɓar ransa ne ya ƙara ɓaci ya shiga ja tsaki,ƴan matan kam gaba ɗaya idanu suka zuba masa musamman Afnerh da Yusrah wanda komai nasa yake tafiya da tunaninsu haɗi da zuciyoyinsu.
Sarai Fahad ya lura da yadda Sufyan yake ja masa tsaki amma shiko a jikinsa,da ƙyar Mama ta samu yaci rabin plate ɗin tare da shan gorar ruwa lemon kam cewa yay a'a,ƙara rungometa yay ya sakar mata sumba a kumatu yay saurin miƙewa jin kansa na sara masa ga yadda gudun zuciyarsa daya ƙaru,yana gab da ficewa daga cikin ɗakin yaji an saki wata mahaukaciyar ƙara daga cikin wani ɗaki,kamar an haɗa baki shida Sufyan suka zura da gudu cikin ɗakin har suna gware.


Sorry for the short typing am not ok.




F@y@l.
_The secret issues_
*💖JYY💖*



*28-29*



*_Wattpad_*
https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb or Nimcyluv




*_Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ


```About the Night```


Not edited
آللحمدالله
....Gudu suke har suka ƙarasa bakin ƙofar dasu an saki ƙara a cikinta,kansa ne ya sara da ƙarfi ya hakan ya bashi damar zubewa a wajan yay saurin dafe kansa tare da faɗin dukkan addu'ar da tazu bakinsa,yayinda ɓangare guda na zuciyarsa ya shiga beating very past hakan ya sanya ya ƙara durƙushewa a wajan tare da sakin wani wahalallan numfashi mai zafin gaske,ganin hakan ya sanya Sufyan sallake Fahad yay saurin faɗawa cikin ɗakin,abun mamakin tana ƙwance sambal a tsakin rayal bed ɗin idanunta na zubawar da hawaye yayinda ƙirjinta ke ɗagawa kamar zai fashe gida biyu,yadda take numfashi daɗan fisge² shi kaɗai zai tabbatar maka bata cikin nutsuwarta,duk da sanyin daɗin bai hana gumi zubu mata gaba ɗaya ta kiɗime ta fita hayyacinta,banda kanta da take fisgewa sai kuma bakinta dake rawa da alama tana son furta wani abu amma ta gagara,idan ka ɗauke waɗannan babu wani abu dake mutsi jikinta,ganin yadda take abu kamar zautacciya ya sanya shi hawa gadon tare da nufuwar inda take ƙwance.


Mama da take tsaye tana kallon Fahad tare da mamakin abinda ya samesa lkc ɗaya,cikin sanyin jiki ta ƙarasa wajansa tare da durƙusawa kusansa,kansa ta shafa tare da faɗin"Yarona mene yasa ka shiga wannan halin?"jikinta ya faɗa tare da ƙanƙameta gaba ɗaya jikinsa rawa yake jijiyuyin kansa su fitu sunyi raɗa² saman forehead ɗinsa,ganin kamar baya hayyacinsa yasa Mama fara tofa masa addu'a tare da bubbuga bayansa alamar rarrashi,ƙara matseta yay har sai data runtse idanunta,kansa ya ɗago ya zuba Mama tsumammun firgitattun idanunsa kansa ta shafa tace"Yarona"sharr wasu wahalallun siraran hawaye suka shiga zuba ta cikin idanunsa bakinsa na fara yace "Mamana zuciyata bugawa take ina jin zafi da raɗaɗi a heart ɗina tana beating tana tafiya da dukkan numfashi da tunanina haɗi da farin cikina"fuskarsa ta ƙara shafa jikin sanyin jiki tace"Yarona babu abinda yafi ƙarfin Ubangiji sai dai ba'a ruƙesa ba,ka miƙa lamarinka zuwa mahaliccinka tabbas sai shige maka gaba kuma zai zam gatanka,ka daina saka kanka cikin damuwa sbd bata magani,tabbas da ace damuwa nayin magani da tuni nima tayimin maganin abinda ke raina kayarda da ƙaddara ka ɗauki ta wakkali za kaji daɗi insha komai zai huce"numfashi ya sauke tare da lumshe idanunsa a ƙaro na biyu hawayen da yake ɓuyewa suka ƙara zubuwa daga cikin idanunsa,mai yasa ya bari rauninsa suka bayyana har haka?mai yasa ya kasa riƙe damuwar dake ransa?dole yay hankali ya shiga nutsuwarsa sbd lukutin yaƙine babba a gabansa idan har zai bari rauninsa ya bayyana mutane su fahimci damuwarsa,nauyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke a fili kuma ya fahimci Mama yace"tayaya zan samu sauƙi da sukuni a cikin zuciyata?tayaya damuwa zata bar zuciyata alhalin ita ta cancanta dani,Mama niɗin ban cika Ɗa ba,na kasa riƙe amanar da aka bani na zabi tsiratar da raina fiye dana Amanata,an yarda dani nayi ha'inci Mama bansan ina take ba,bansan inda zan ganta ba,zuciyata kullum na kukan rashin Amanata ina take?ina taje? Shine abinda yafi tsayamin,a ƙaru na biyu nacin Amana na yarda da wata Amanar Mama bansan ina nayar ba,bansan inda zai nemu wannan takaddun ba,tabbas suna da muhimmanci tunda Daddy da kansa shine ya bani na kula da ita tamkar yadda zan kula da cikina,a kullum nazu cin abinci wannan kalaman sukemin yawu cikin kunena na kasa mantasu"tsagaitawa yay da maganar lkcn da kuka yaci ƙarfinsa Allah yasa babu kuwa cikin parlon duk sun shige bedroom ɗinsu,rumgumesa tayi sosai tana sauraran yadda zuciyansa take ɗagawa,sumar kansa ta shiga shafawa tare da bubbuga bayansa sun ɗauki lkc mai ɗan tsayi kafin taji saukar numfashinsa mai zafi saman wuyanta,sai yanzu ta samu damar zubu da nata hawayen bashi kaɗai yay rashi ba,ita kanta tayi rashin babban yayan nata shi kaɗai take da shine jigunta shine bangun da take jin gina taji daɗi amma yau an wayi gari ta rasashi ta hanyar wasu mugwayen mutanan wanda suka nuna rashin imani a garesa da kuma iyalansa,sosai numfashin da yake fitawr cikin hancinsa ke dukan wuyansa gashi yay mata nauyi haka taci gaba da zama dashi a jikinta.


Sufyan na ƙarasa hawa saman bed ɗin ya zuba mata idanunsa yana jin matsanancin sonta komai nata birgesa yake shikam ace zai ratsa ai baisan yaya zaiyi ba,babu shakka zai iya saceta ya ɗirka mata ƙaton ciki,idan kayi duba da halayen Sufyan zaka tabbatar mayan matane kuma yasan mace shiyasa tunda ya ɗura idanunsa a kanta lkcn da ƙaddara ta haɗasu yaji babu abinda yake buri da fata irinta,gaba ɗaya ya watsar da batun iskanci soyayyar gsky yake mata,da ace iya sha'awace da tuni ya cimma burinsa a wajanta amma haka yake hqr kullum da matsanancin sha'awarta yake ƙwana yake tashi,ganin yadda take karkarwa ya sashi saurin ƙarasawa wajanta tare dakai hannu zai ta ɓata tayi saurin zillewa tare da buɗe manyan dara-daran idanunta,shuru tai masa tare da kafesa da manyan idanunta,sosai ta fita daga hayyacinta sai kuma ta fashe da kuka tare da faɗawa saman bed ɗin ta shiga birgima tare da buga kanta a fuskar bed ɗin,ƙara matsawa yay kusanta cikin tashin hankali ya kai hannunsa ya jawota cikinsa tare da matseta,jin jikin nasa take kamar wuta ga wani ƙunci da baƙin cikin dake ƙwance a zuciyarta,gaba ɗaya haushi ta keji musamman lkcn data fahimci ba a wajan Faisal ɗinta take ba,ganin ba zata iya ƙwatar kanta yasa ta fashe da kuka tare dakai masa duka,bai kula ta ba,saima rarrashinta da yake ɗan sunkuyar da kansa yay zuwa fuskarta tare da zubawa peach lips ɗinta idanu,bai san lkcn daya sanya bakinsa cikin nata ba,saukar bakinsa cikin nata yay dai² da ƙara jin wata zafaffiyar tsanarsa a zuciyarta,hawaye ne kawai ke fita cikin idanunta jin yana ƙoƙarin tura halshensa cikin bakinta tayi saurin sakar masa cizu,zafi da raɗaɗin da yaji ya saukar masa saman tongue ɗinsa ne ya sashi saurin sakinta ya shiga sauke numfashi,tunanine fal cikin ransa gefe guda kuma ƙarfin sha'awarta gaf take da tarwatsa masa mararsa miƙewa yay tare da ficewa daga cikin bedroom ɗin ya barta ƙwance tana kuka.



Yana fita ya tarar da Mama zaune a saman carpet jikinta ɗauke da Fahad tsaki yaja dan gaba ɗaya haushinsa ya keji haka nan,duk lkcn daya ganshi sai gabansa ya faɗi,murmushi Mama tayi masa tare da faɗin "yawwa Sufyanu ta yani ƙwantar da wannan shagwaɓaɓɓan pls"kawai ya jinjina mata dan baison yi mata musu,ƙwantar dashi suka nan Mama tayi masa yamai jiki kasancewar haryau bata ga yarinyar ba,"da sauƙi"ya mata a amsa tare da shigewa bedroom ɗin da aka bashi,remote ta ɗauka tare da ƙaru gudun A.C sannan ta rufe ƙofar parlon kansa ta shafa tare dayi masa addu'a ta shafa masa,flat ɗinta ta huce sbd wani bacci daya cika idanunta,tana shiga tayi wanka tare da ɗaura alwala ta shirya cikin kayan bacci ta ƙwanta tare da kashe glove ta daja duvet ta lulluɓe jikinta.
Bayan fitar Sufya sosai Lili tayi kuka harta gaji fillow taja ta rungome a haka tai bacci bakinta ɗauke da sunan “Booby”



Ɓangaren Sufyan rai ɓace ya shiga bedroom ɗinsa yana zuwa ya shiga fatali da dukkan abinda ya gani saida yay kaca² da komai sannan ya zube bisa gadon tare da dafe kansa,why komai nasu ya zamu ɗaya rainin hankali rashin son magana sangarta jijjida kai,hatta smooth skin ɗinsa iri ɗaya ne dana lovely bbynsa her eyes the same her eyes,mene hakan ko ƴan uwan junane suɗin?gaba ɗaya hankalinsa bai ƙwanta da zaman gidan ba,kamar yadda hankalin bbynsa da baya ƙwance yana jin someting bad gonna happen to his hrt,ya daɗe yana tunani a ransa kafin ya yanke shawarar da yake ganin ba dai² ce,da wannan tunanin ya miƙe tare da shigewa cikin toilet ya watsa ruwa yana fituwa ya shirya cikin rigar baccinsa yay ƙwace sai juyi yake saman bed ɗin yana ji kamar yaje ya ɗaukota su ƙwanta tare koya rage zafin abinda ya keji haka yayta tunani a ransa daga ƙarashe bacci ɓarawo yay gaba dashi.




Misalin 2:30 na dare ta shiga buɗe nauyayyen idanunta da yay mata nauyi tare da ɗan dafe kanta,har zuwa yanzu numfashinta ba dai² yake fita ba hakan yasa ƙirjinta yake ɗagawa,a hankali ta saka hannunta tare da dafe cikinta jin yana ƙarar yunwa ya mutsa fuska tayi tare da miƙewa tana mamakin yadda zuciyarta ke bugawa da ƙarfi sosai yayinda ko wanne bugu baya fita saida tunaninsa,dukkan wata gaɓa ta jikinta baya iya wani ƙwaƙƙwara mutsi saida tunaninsa,ɗan murmushi ta saki tare da matsa ƙirjinta tace “My beautiful boo„ zame vail ɗin kanta tayi tare da bin jikinta da kallo ganin yadda aka sauya mata ƙaya zuwa na bacci,wando da riga ne kalan skyblue wandon riya laps ɗinta sai kuma rigar data sakko zuwa waist ɗinta kasancewar rigar ƙaramin hannune da ita hakan ya bawa ƙyaƙƙywan hannunta fituwa mai cike da gargasa,gashin kanta ta gyara tare da fice daga ɗakin domin samawa kanta abin sha.


Juyi yake saman bed ɗin tare da fitar da numfashi hannunsa dafe da cikinsa dake murɗawa,tunda yaje ya sauya mata kaya shikenan hankalinsa ya tashi wata wutar so da kuma sha'awarta suka ƙara nunkuwa cikin zuciyarsa da gaggar jikinsa shi kaɗai yasan abinda ya keji a cikin wannan daren,daren da komai nasa ya kunce miƙewa yay tare da ɗaukan wayarsa ya shiga yiwa Alhajinsa DM ta email ɗinsa yana gamawa ya shige toilet tare da haɗa ruwa mai zafi ya shiga cikin Jakuzzie ɗin yana shiga ya fara yiwa kansa taimaƙon gaggawa ta hanyar yiwa kansa messges lkcn daya samu nutsuwa yaɗan saki wata ƙara mara sauti ya shiga fitar da numfashi.


A hankali take tafiya harta kawo ƙofar shiguwa cikin parlon ɗan duhun data ganine ya sata tsaya tare da tunanin inda za taga maƙunnin fitulin parlon,ci gaba tayi da tafiya harta kawo tsakiyar parlon a lkcn ne kuma bugun zuciyarta ya ƙara ƙaruwa fiyeda da,ƙarfta da tayi mata nauyi ta ɗaga tare da sauketa a kan wata tattausar fata,zafin daya ɗan ratsane ya sashi mutsa ƙafarsa kaɗan ba tare daya ɗauke ba,lumshe idanunsa yay tare da taune lips ɗinsa yana mamakin wacce ta fitu a cikin wannan daren shafa zagayeyyen sajen dake fuskarsa yay haɗi da gyara zamansa,janye ƙafarta tayi cike da tsoro saida ta saita nutsuwarta sannan ta ƙara ɗagarta da niyar yin gaba cikin rashin sa'a tayi tuntuɓe da ƙafarsa tare da faɗawa jikinsa,lkc ɗaya suka saki nauyayyiyar ajjiyar zuciya,a lkcn ne zuciyoyinsa suka shiga halbawa a tare,baki ta buɗe zata saki ƙara yay saurin sanya jajayen laɓɓansa cikin bakinta..


_he wattpad idan naga comment da vote da yawa zanyi posting da safe wannan alƙawari nane,pls kuna share ɗin link ɗin pls Anty🥰_




F@y@l
_The secret issues_
*💖JYY💖*



*30-31*



*_Wattpad_* https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb



*_Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ


#Flash back



Not edited


.....Wani shock ne ya kamata lkcn da laɓɓansa suka haɗu da nata,wani irin sayi da daɗine ya shiga ratsa zuciyoyinsu yayinda lkcn guda wutar kansu ya ɗauke suka shiga fitar da numfashi mai zafi,a lkcn gudu dukkan wasu damuwa dake ƙwancce cikin zuciyar ko wannansu takau,Fahad bada wata manufa ya ɗura laɓɓansa saman nata ba,saidai baison ihu da surutu sbd yadda kansa yake barazanar tarwatsewa gida biyu,a hankali ya zare bakinsa daga cikin nata hannu yasa ya dafe kansa dake ɗan halbawa tym to tym,samun kansa yay da jawota cikinsa tare da ɗura kansa a saitin ƙirjinsa dake bugawa da sauri,wata nutsuwa ce ta saukar mata wacce ta daɗe bata samu irinta ba,bata damu da waye ba ta ƙara shigewa jikinsa tare da ƙwantar da kanta saman faffaɗan ƙirjinsa tana sauraran yadda zuciyarsa ke bugawa very past,sun ɗauki lkcn a haka ta farajin zazzafan numfashinsa yana saukar saman wuyanta lumshe ido tayi tare da taune peach lips ɗinta cikin nutsuwa da ƙwanciyar hankali ta ware laɓɓanta cikin zazzaƙar muryarta tace"Boobyna ka tafi ka barni"ta faɗa cikin muryar kuka mai kama da sangarta sai kuma wasu hawaye suka zubu daga cikin sleepyn eyes ɗinta,cikin baccinsa wanda ya daɗe baiyi irinsa ba,yaji sautin siririyar muryarta ta kirashi da sunan da yay missed ɗinsa sunan da ya daɗe yana muradin son yaji wannan sunan,sanin babu wanda zai taɓa gaya masa wannan sunan idan ba lovely sister ɗinsa ba shiyasa ya hqr amma koda yaushe sunan yana manne cikin zuciyarsa, ɗan tsaki yaja a fili yasa hannu zai zareta daga jikinsa tayi saurin maƙalesa tana shassheƙar kuka,taɓe baki yay yaɗan saka yana ya bubbuga bayansa,jikinsa ne ya ɗauki sanyi ya farajin duniyar na juya masa few minutes idanunsa suka sauya daga fari zuwa jaa,cikin sauri ya hankaɗeta daga jikinsa ta faɗi ƙasa a daddafe ya nemi ƙofar parlon ya buɗe ya fice daga ciki,sosai ta bugu da jikin kujerar amma hakan baisa ta miƙe ta bi bayansa ba,tana gaf da ficewa taji yaja ƙofar da ƙarfi tare da rufewa,ƙofar ta shiga duka tare da kiran sunan “Booby” ganin yaƙi buɗewa ne yasa ta zube a ƙofar tare da durƙushe ta shiga rera kukanta kamar ranta zai fita.

Gwaggwaran numfashi Sufyan yaja duk yadda yakai da ɓuye abinda ya keji ya gagara,ya daɗe a tsaye a parlon har lkcn da Fahad ya buɗe ƙofa ya fita duk akan idanunsa,runtsa idanunsa yay da ƙarfi sbd yadda zuciyarsa ke ta fasa,Meye haɗinta dashi? Me suka aikata? Meyasa take danya yafi ya barta?..wanna sune tarin tambayoyin da suke ƙwance a ƙasan zuciyarsa tamboyin da rashin amshoshinsu dai² yake da bugawar zuciyarsa,wani matsanancin kishin Fahad ne ya dirar masa a zuciya,fesar da numfashi yay tare da takawa zuwa wajanta,ya daɗe a tsaye a kanta kafin ya durƙusa dai² da ita har suna iya jiyu hucin numfashin juna a sanyaye yasa hannunsa tare tallafu haɓarta,runtsa idanunta tayi domin bata son tabbatar da abinda take zargi,sam bata son ganin Sufyan bata sonsa babban tashin hankalin ba zata iya cewa bata sonsa ba domin haka babban butulcine,yaya za tayi tayi imani da Allah auren Sufyan dai² yake da rasa nata ran,amma bata da wani zaɓi wanda ya huce zama dashi tayi masa biyayya tunda ita ɗin ba kowa bace face bara gata wacce ta rasa komai nata,zata zauna dashi har lkcn da numfashinta zai tsaya zata zauna dashi domin saka masa da alkairin da yay mata,ƙara runtsa idanunta tayi tare da saurin tashi jin yana ƙoƙarin jawota zuwa jikinsa,kanta ta shiga girgizawa tare daja baya ganin yana ƙara matsuwa gareta yasa ta ƙwasa da gudu ta nufi ɗakin data fitu tana shiga ta murza key tare da faɗawa saman bed ta shiga rusa kuka,ganin kukan baya da magani yasa ta miƙe tare da ɗauro alwala ta shiga gabatar da lafilfili,ta daɗe ƙafin a kira assalatu miƙewa tayi ta gabatar da Raka'atul fijir tana idarwa ta gabatar da sallah asuba ta daɗe tana addu'a tare da neman sauƙi wajan ubanhiji sosai ta yiwa Faisal addu'a harda kukanta, “Allah sarki Anty Najma ubangiji ya baki hqr da dangana ki yafemin da ace nasan zuwana zaisa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login