Showing 24001 words to 27000 words out of 79519 words
kuma raɗaɗin rashin iyayen nasa musamman rashin ganin fata da kuma muradin zuciyarsa wacce ya keji baya da ita a kaf duniyarnan rashin ganinta dai² yake da wani daƙushewar farin ciki gani yake kamar dukkan abinda ya sameta shine sanadi ya manta da ita a lokacin da take neman taikonsa,Taimako kuma mafi muhimmanci a rayuwarta,Ina take? A wanne ya nayi take? Yaya jikinta da ciwonta? Wannan sune tambayoyin da suke ƙasan zuciyarsa wanda a kullum dasu yake kwana yake tashi amma yana hope a kan she's a live tana raye tana rayuwa kamar ko wanne mutum haka tana shaƙar numfashi wanda yake da tabbacin baya fita saida tunaninsa wanda ita kanta bata san da hakan ba.
Cikin mutuwar jiki da kuma ƙonar rai yaja ƙafafunsa tare da jan trolly ɗinsa ya fara sauka daga steps ɗin benen ɗin jirgin.
Tun daga nesa yake hango Fuwaz amma yay burus dashi kamar bai gansa ba,yanayin yadda yake tafiya rigarsa jikinsa na kaɗawa sabida tsabar rashin nauyinta da kuma tsananin sanyi dake kaɗawa saika rantse sanyi baya damunsa amma a zahirin gaskiya gani yake tamkar yafi kowa jin sanyi domin har laɓɓansa ne suke mannewa wajan guda yayinda tsigar jikinsa ke mimmiƙewa sabida sabuwar weather data samu kansa a sunkuye ya ƙarasa wajan motar Fauwaz.
Da murmushi Fauwaz ya tari baban abokin nasa sabida ardy yasan da zuwansa tun jiya sabida sun daɗe suna magana dashi ta Email.
Hugging ɗin juna sukai Fauwaz fuskarsa cike da farin cikin abokin nasa a haka suka ƙarasa mota suka nufi Folato Estat gidaje ne masu kyau da tsari wanda basu fiya tsayi da girma ba,a ƙalla za suyi gida wajan ashirin a jere ko wanne gida da number a jikinsa.
Cikin nutsuwa Fauwaz yake murza kan motar har suka ƙarasu wani gidan mai number 5 get aka buɗe masa yay parking a ma dai² cin compuond ɗin gidan,A tare suka buɗe ƙofa suka fitu tare da jerawa suka shige cikin gidan Fahad gaba Fauwaz na biye dashi da trolly ɗin kayansa a wani ƙawataccen parlo suka zube tare da sauke numfashi.
Surutu ya fara yiwa Fahad yayinda shi kuma yaja bakinsa yay shuru ya lulu duniyar tunanin wanda ya zabe masa nada ban da sauran tunanin da yake babu wacce ta faɗu masa a rai sai Dr Laylerh ganin duk wani tunani bazai ka masa ya tattara dukkan wata damuwarsa ya sata a gefe babu abinda yake tunani a yanzu sai yadda zai ya gano criminals ɗin da suka kashe masa iyayensa da kuma idan zai gano farin ciki da fata haɗi da muradin rai da kuma gangar jikinsa da wannan tunani wani nauyayyen bacci yay gaba dashi a kan duguwar sofa dake parlon.
Gani hakan yasa Fauwaz ya miƙe tare da ɗaukan trolly ɗin Fahad ya shige da ita cikin wani ƙaramin bedroom mai kyau da tsari wanda yaji kayan italian.
A gurguje ya fice daga cikin gidan yana fita ya nufi wani gida mai number 7 wanda yake jikin gidansu,mai gadi ya gani nan suka gaisa wayarsa ya ɗauka tare da kiran wata number ringing biyu aka ɗauka cikin sauri yace.
"sweetie ina compund maza fitu ina sauri"yana faɗin hakan ya katse kiran tare da zubawa wata green ɗin flower ido some minute ta fito cikin wata pech ɗin abaya tari rolling kanta da vail ɗin a bayar murmushi fal fuskarta ta gaidashi tare da zuba masa ido cike da farin ciki.
"I hava a guest a haɗa masa wani speacil dinner mana saiki kawo masa keda Afnerh".
Daf dashi ta ƙarasu kamar zata shige jikinsa sai kuma taja baya tana tare da faɗin.
"shikenan yau bana da tym ɗin shira farin cikin raina kenan ko" .
Shagwaɓe mata fuska tare da tsuƙe bakinsa ya hura mata kiss iskar bakinsa ta daki fuskar saurin lumshe ido tayi tare da waresu da manna a kansa cikin sanyi murya tace.
"I love u with all my heart i really love you my husband to be" murmushi yay mata tare da faɗin "I luv u too wify na"yana faɗin hakan ya juya tare dayi mata bye da hannunsa.
Cike da soyyayarsa Fannerh ta shige cikin gidan nasu domin ta samu Afnerh su shirya dinner kamar yadda ya bata izini.
Tun daga ƙofar parlo ike jiyo bige-bige da haɗi ƙaraji kamarna kumurcin zaki cikin sauri ya ƙarasa cikin parlon abinda ya gani yay masifar ɗaga masa hankali.
Da gudu yay kan Fahad ganin yadda yake ta buga kansa da jikin bango jini sai zuba yake yayinda duka jikinsa yake rawa kamar ana kaɗa masa mazari saukar hannun da yaji ne yasa yay saurin juyowa cike da bacin rai ido rufe yasa hannu ya hanƙaɗa Fauwaz cikin rashin sa'a Fuwaz yaje ya daki jikin bango wata razananniyar ƙara ya saki tare da zubewa a wajan babu numfashi😱(jama'a Fahad yay kisan kai).
_Abuja private hospital_
Saukar bakinsa cikin nata yasa ta zaro ido waje tare da mannasu akan kyakkyawar fuskarsa domin wannan shine karan farko da wani ɗa namiji taɓa kissing ɗin bakinta,kanta ta shiga girgizawa tare da ƙoƙarin zare jikinta daga nasa domin abinda yake matane dake ganinsa tamkar wani magic banda haka tayaya wani ƙato zai haɗa bakinsa da nata bayan tana da wanda ya fishi ta riga data sallama soyyayarta ga wani dan bata jin a ko wanne hali na rayuwa zata iya matawa da soyyayarsa gani take kamar taji amanar zuciyar data gama yarda da ita.
Ɗumin bakinta yasa Sufyan firgita domin a iya tarin rayuwarsa bai taɓa jin wani kissing da yay masa daɗi fiye da tunaninsa ba sai yanzu,yayi kissing da mata da yawa amma wanda yay da Lili nada banne hakan yasa ya kejin wani hurt feelings a kanta cikin shauƙi ya ƙara tura tongue ɗinsa in side her mouth tare da cafke nata halshen yaci gaba da sucking tare da goga mata sajen fuskarsa a kan tata fuskarsa.
Sosai abinda yake mata yake ƙara dagula mata lissafi amma babban abin mamakin bata ƙara yunƙurin tashi ba saima luff da tayi a jikinsa ta shiga sauke numfashi mai zafi amma ƙasan zuciyarta wani ƙunci da baƙin ciki ta keji tana jin tamƙar ta mutu ta huta da baƙin cikin rayuwa babu abinda keyi mata gizo cikin idanunta sai kyakkyar fuskarsa haɗi da sexcy eyes ɗinsa.
Saurin buɗe idonta tayi cike da tsoro da kuma far gaba ganin a wannan karon ba fuskar data saba gani bace cikin idanunta ta bai yana cikin ruɗu da tashin hankali ta ƙara rufe idanunta domin tabbatarwa kanta abinda take gani.
Wani ihu ta saki tare da ƙwace kanta cikin sauri ta shiga girgiza kanta tare da faɗin.
"Why Booby how can that happen i lost him mutumin da baya raye ya mutu kamar yadda iyaye na suka mutu mai yasa zai dingayi mata gizo cikin eyes ball ɗinta".
Ganin yadda jikinta yake rawa gaba ɗaya ta fita hayyacinta yasa Sufyan saurin tashi yana isa wajanta ya mannata da jikinsa tare da ƙanƙantar da murya yace.
"Nine ko lovely bbyn"yana faɗin hakan ya sakar mata wani lafiyayyar sumba a dugun wuyanta.
Sanyin laɓɓansa data ji a skin ɗinta yasa tayi saurin maƙalesa tare da tura kanta cikin ƙirjinsa.
*_Nimcyluv ce😘_*
Only ur comments i need👌🏻.
Littafan Nimcyluv.
Ƙaddarar mace.
Ashe ƴar babata ce.
Lamrat.
Sai na aureta 200c
Raino ne sila.
Difference calture (izzar so)200.
Jiddah(Heart beat)
👇🏻
The sicret issues
*JUYAYI*
Masu zuwa nan gaba
👇🏻👇🏻
*Uncle ne* (Age is just a number).
*Kuyanga Zarina* (The new Emir).
*Ƴar aikin gida*
E.t.c
_The sicret issues_
*💖JUYAYI💖*
*14-15*
*WATTPAD..* https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb or Nimcyluv
Accept your self the way you are be kind ur self 🥰🙇🏻♀️..
......Sosai kukanta ke ƙara dagula masa lissafi a kwanta biyun da yay da ita wata muguwar soyyayarta ce ta gama shiga zuciyarsa babu abinda yake buri irin yaga ya kasance da ita,yana jin zuciyarsa na gaya masa cewa akwai ƙaddarori tare da ita amma babbar ƙaddarata shine kasancewa dashi yayinda shi bai damu da hakan ba shine dai kawai ta kasance mallakinsa
Ƙara cusa kanta take sabida fargaba da kuma tsoro daya gama cikata babu abinda yake mata a cikin eyes ball ɗinta sai shi tunani ne fal a ƙasan zuciyarta amma brain ɗinta yaƙi bata damar yin tunanin da yake ranta da kuma zuciyanta, "Meyasa na kejin bugun zuciya idan na tunasa? Mai yasa tunaninsa ya fara addabar zuciyata? Hakan yana nufin yana raye ba kamar yadda mutune suke tunanin shima an kashesa?" wannan tambayoyin shine kwance a zuciyarta amma babu damar furtasu sabida babu mai bata amsar tambayarta.
Ya nuna mata so ya fifita fiye da Najam ya danu da duk wata damuwa tata a lokacin da yake U.S mai yasa komai ya sauya a lokacin da take buƙatarsa mai yasa yay nisa da ita danta tabbatar yana yare domin wannan bugun zuciyar a kansa kawai ta keji ko Faisal bata bugun zuciya a kansa sai yayanta "Booby"..."why" no amswer shine abinda ɗaya zuciyarta ta bata amswer.
Sufyan kam gaba ɗaya yanayin sane ya sauya gefe guda na zuciyarsa najin matsanancin wani irin firgitattan hurt feelings akanta sosai smooth skin ɗinta ke zautar dashi da kuma dagula masa lissafi,jin ƙirjinta na beating so past ne yasa a hankali ya shiga bubbuga bayanta tare da faɗin"shuru kinji lovely bbyn..nine ko ban iya jurewa ina sonki da yawa pls ki amince min i will give you anything u need".
Mamaki ne yaci kata wai "SO?" kalmar da a bakin mutum ɗaya kawai take mata daɗin saurare shine kawai bata gajiya dajin dadaɗan kalamansa masu sanyaya mata zuciyata mutumin da har yau dake da hope a kansa kuma take jiran dawowarsa gareta,soyyayarsa ta riga ta zama jinin jikinta bata jin zatasu wani mutum bayansa koda ace bazai zama mallakinta ba.
Kallonsa kawai take ko ƙiftawa babu cikin rawar muryarta mai daɗi da kuma sanyi tace.
"Booby" shima kallonta yay jin sunan data ambata fuska yaɗan ɗaure tare faɗin "i did get u"girgiza kanta tayi tare da zare jikinta daga nasa a bakin bed ta zauna tare da lumshe dara-daran manyan idanunta wanda duk baƙin ciki da kuma shiga damuwa da wahala kiga sunyi jaa saidai su rage girma,Cije lips ɗinta tayi tare da murza ƴan yatsun hannayenta ganin idan ba tayi da gaske ba damuwa na iya tarwatsa mata zuciya da kuma saka rayuwarta cikin wani hali yasa a hankali ta shiga karanta sunayen Allah guda ɗari babu ɗaya.
Nutsuwa taji ta fara saukar mata da kuma sanyi a cikin ranta a hankali taci gaba da karanta يا حي يا قيوم tare da انن لله وإنا إليه راجعون اللهم عجلن فل مسيمت و اكلين
شيرن منه
Sosai ta kejin tsuwa na ƙara shigarta haɗi da raguwar bugun zuciyar wasu taƙwayen ajjiyar zuciya ta shiga saukewa tare da cure jikinta lokaci guri guda.
Kaɗaici data samu kanta a cikine da kuma rashin hayaniya ya sata lulawa duniyar wanda babu komai acikin sai baƙin ciki da kuma zallar damuwa.
Jin ambaton sunnan Booby da yaji a kunnansa yasa Sufyan daskarewa a wajan tare da jin gina jikinsa da jikin bango "BOOBY" ya ƙara maimaitawa cikin ransa zuciyarsa yaji ta bada sauti damm domin jin sunan wani a bakinta ba shiba dai² yake da rushewar duk wani plan ɗinsa baƙin cikinsa ɗaya ace sunan data ambata na boyfrined ɗin tane babu shakkar bazai iya jurar hakan ba kuma dole ya gabatar da maganar neman aurenta wajan Alhji domin shine fata da kuma muradin ransa itace macen da tayi dai² da tsarin rayuwarsa.
Ganin yadda ta cure waje guda ga kuma yadda jikinta ya saki yasa shi ƙarasawa wajan a nutse yana zuwa ya zauna kusanta tare da kiran sunanta cikin muryar dashi kansa baisan yana da ita ba sai yanzu.
"Lovely bbyn"..ya ƙara mai²ta sunan a karo na biyu jin babu respond yashi saka hannu a hankali ya taɓa shoulder ɗinta baya yaga tayi zata faɗi yay saurin tareta ta faɗa jikinsa baki ya buɗe yana tunanin yadda bacci ya ɗauketa a ƴan minutes ɗinan.
Gyara mata kwanciya yay a jikinsa tare da juyo da fuskarta garesa nan full face ɗinta ta baya,wani ajjiyar zuciya ya sauke wani irin magaɗisun hurt feelings ɗinta ne ke ratsa zuciyarsa da kuma gaggar jikinsa haɗuwar jikinsu waje guda tamƙar haɗuwar ruwan sanyi da kuma na zafine domin sosai yake samu realif a wajanta musamman idan ya shaƙi dadaɗan turaren da Momma ta fesa mata.
A hankali ya saka hannu tare da ɗurashi akan innocent face ɗinta ya shiya shafa fuskarta ta zuwa dugun wuyanta mai ɗan ma dai²cin tsayi.
Kasa contorl kansa yay har baisan lokacin da laɓɓansa suka sauka a gefen kunnanta ba wani lafiyayyiyar sumba ya sakar mata cikin daƙu shasshiyar muryarsa da kuma wani sauti wanda yay kala da sexual sound yace.
"Lovely bbyn u are mine forever and ever kece tawa nima nine naki babu wani ɗa namiji dazai shigo rayuwarmu na rabu dashi never indai ina numfashi sai naga bayansa a komai ni winner ne bazan taɓa zama loser ba this is my promise i make my world true" yana faɗin hakan yay mata wani shegen kiss a gefen lips ɗinta mai tsayawa a zuciyar duk wata ƴar mace da akaiwa bare kuma su Lili da suke sabbin ƙinƙisa😂.
Ƙarfe 6 na yammacin rana aka sallamesu zuwa gida babu ɓata lokaci suka shirya komai nasu tare da shigewa mota suka nufi unguwar G.R.A dake Abuja some minutes ya kasuwa unguwar mai cike da kyau da kuma tsari babu tarin jama'a ko yahaniya balle ya damu mutane hakan yaywa Lili daɗi domin sab bata buƙatar takura domin hakan na haddasa bata ciwon kai.
Yanzu ma shuru tayi tare da lafewa jikin Momma tym to tym tana sauke ajjiyar zuciyar da ita kanta bata san ta mece saidai tasan ita ɗin ba wata aba bace a yanzu domin bata da wani gata da kuma mai tamaƙonta a yanzu sai HELPER ɗinta wanda take masa kallo kamar na yayanta "Booby" saidai shiɗin abinda yake mata yafi kama dana farin cikinta da kuma muradin ranta "Faisal" me hakan yake nufi? Shine abinda take ranta amma babu wanda zata tambaya.
A haka motarsu tayi parking a lafiyayyen harabar gidan mai kyau da kuma tsari cikin ƙwarewa Sufyan yay parking a parking space tare da fituwa ya buɗewa Momma ƙofar side ɗinta fituwa tayi hannunta riƙe dana Lili wacce kanta yake sunkuye ko gidan bata tsaya gani ba hakan ya nuna masu gidan data tashi yafi wannan domin duk wanda bai taɓa ganin gida irin nasu ba dole idan yazu ya tsaya kalle²,da wani mayataccen kallo Sufyan ya bita dashi ganin yadda faffaɗan hips ɗinta ke motsawa jikin abayar da Momma ta saka mata ga yadda gashinta ya sakko ta ƙasan vail ɗin dake kanta,wani wahalallan miyau ya haɗiye tare da shafa ƙirjinsa yana jin wutar sonta na ƙara yawan cikin zuciyarsa.
Da wannan tunanin suka kawo baban parlon gidan daga nanne kuma za kaga ƙofar shiga bedroom ɗin mamallaka gidan,da gudu su Yusrah suka ƙarasu wajan tare da kama hannun cike da murna take kallonta ganinta samu ƴar uwa dama ita ɗaya ce acikin gida domin yayan nata Sufyan bai fiya zama a gidan ba.
"Yawwa Yusrah maza jeki da ita ki haɗa mata ruwan wanka ki bata kaya tasa tayi sallah saiku fitu kuyi dinner"cewar Momma ta faɗa tare da shigewa flat ɗinta Sufyan ba flat ɗinsa ya shige yana jin babu daɗi cikin ransa domin yasu a bashi ita su zauna a flat ɗinsa🤔amma yasan koyasha giyar wake babu mai yi masa haka abu guda zaisa ta zama mallakinsa idan igiyar aure ta shiga tsakaninsu cikin sauri ya shige flat ɗinsa don a yau yake son gabatar da maganar aurensa da Lovely bbynsa.
Yusrah na shiga bedroom ɗinsu ta saki hannun Lili tare da shigewa bathroom ruwa mai zafi ta haɗa mata tare da fituwa ta kalli Lili tace "Sister maza shiga wanka" ita dai Lili da idanu kawai take kallon Yusrah domin babu abinda yake bata mamaki da ita sai zallar kirkinta komai nata a nutse saidai tana da surutu sosai wanda yake damun Lili domin har tsakiyar kanta ta kejin maganar Yusrah tana daurewa ne kawai.
Cikin sanyin jiki ta shige toilet ɗin bakinta ɗaike da addu'ar shiga ban ɗaki "Allahummaa innii auzuu bika minaal kubuusi walkabaa isii"tana gaba faɗin hakan tasa ƙafarta ta hago tare da shige toilet ɗin.
Kayan jikinta ta cire tare da tare da saƙalesu a hanger gaban tafkeken madubin dake banne a toilet ɗin ta tsaya tare da zuba ƙyaƙƙyawar surarta kallo ta cikin madubi sosai Allah yaywa Lubna tsari da halitta mai kyau komai nata speacial ne musamman yalwataccen gashin kanta wanda yake har baya sai kuma ƙyaƙƙywar innocent face ɗinta mai ɗauke da yalwatacciyar gira mai kyau gashin yay luf a saman idanunta sai kuma zara-zaran lashis ɗin idanunta wanda sukai mata ƙawanya saman idanunta.
A hankali take kallon maya-mayan sexcy eyes ball ɗinta tare da dubawa ƙwayar idanunta kallo ganin kamar sun ƙara blue,turo baki tayi tare ƙwaɓe fuska ganin yadda saffan brest ɗinta suke tsaye curr tasu pink nipples ɗin sai sharning suke ita sam baya birgeta hasalima kunya ta keji sai taga kamar ita kaɗaice mai shi musamman ita da bata damu da saka brezia ba(kuskure kenan rashin saka brezia yana saka brest zubewa sannan kwanciya rufda cikima yana saka brest ya zube,kina budurwa mai jini a jiki brest ɗinki ya zube ya zama irin nazu gwaggo da ina masu shayarwar yara biyar ko bakwai aida matsala😱mata a farka domin akwai masu irin wannan halin ki sani wani namiji shine kawai ya birgesa a jikinki🥰hattara a tashi a gyara).
Idanunta ne suka cicciko da hawaye ganin duk wannan baiwar da Allah yay mata ba zata taɓa zama mallakin sanyin idaniyarta ba,sosai ta keji zafi da kuma raɗaɗin rasashi amma idan ta tuna ya zama mallamin ƴar uwarta Najma ta kanji daɗi sa sanyi a ranta domin ita da Najma abu guda ne.
Buga ƙofar da akene yasa ta dawo cikin nutsuwarta tare da zubawa ƙofar idanu ta shiga motsa ƙaramin bakinta a sonta na furta na wani abun amma ta gagara cewa komai sabida nauyin da laɓɓanta sukai mata.
"Sister Momma na jira