Showing 21001 words to 24000 words out of 79519 words
say Momma kawai mu ɗauki wannan bawar Allah mu tafi da ita gida"...shuru tayi tana tunanin maganarsa sai kuma ta sauke numfashi tare da faɗin"you don't have any problm about this,Ina maganar her condition" zubuwa mara lafiyar ido yay wacce take kwance flat a kan bed ɗin marasa lafiya duk da bata da lafiya tayi kyau sosai kamar ka ɗauke ta ka gudu sabida matsifar yadda tayi kyau da kuma fresh.
Dr ne ya shigo hannunsa ɗauke da wani file yana zuwa ya shiga dubata cikin farin ciki ya kalli Sufyan yace.
"Any tym zata iya farkawa saika kula naga dukka ruɗe ko?".
Murmushi kawai Sufyan yay dan bayajin zaiji daɗi da farin ciki indai ba gani yay ta farkaba.
Momma ya kalle yace"you have to go back home saiki turomin da coffee danshi kawai na kejin zan iya sha".
Dariya Momma tayi ganin yadda ɗan nata ya susuce akan yarinyar da bai gama sanin wacece ita ba,ita dai tana fata ace bata da aure domin wannan yarinyar abar so ce daka gani zatai haƙuri kuma akwai baiwa a tattare da ita.
Miƙewa tayi tare da faɗin"Mijin ƴar tsuntuwa zan tafi gida ka kula da ita"shagwaɓe fuska yay tare hugging ɗinta yay mata peak a kumatu yace"bye Momma take care of ur self".
"i will" shine amsar data bashi lokacin da take barin room ɗin,Sufyan juyawa yay tare da zama gefen bed ya kamata hannunta a karon farko ya riƙe cikin nasa wata ajjiyar zuciyar ya sauke a hankali sbd sanyi da taushin hannunta daya gama ratsashi,A hankali ya murza hannunta yace"lovely bbyn my hrt can't stop cry untill u open ur beautiful eyes,lovely bbyn tun lokacin dana ganki i'm madly love with u i knew u love me too u can't say now i knew dat"ya faɗa lokacin da yake sauke idanunsa a ƙirjinta ganin duk saman brest ɗinta ya fitu wajan ya zubawa idanu tare da cije lips ɗinsa shi kaɗai yasan halinda yake ciki sbd yafi kowa sanin waye shi da kuma halinsa haɗi da abinda gangar jikinsa ke buƙata,Lokaci kaɗan idanunsa sukai jaa tare da ƙanƙancewa sabida zallar fitina irinta Sufyan miƙewa yay a hankali tare da ƙarasawa saman kanta sunkuyawa yay tare da sakar mata lafiyayyan peak a forehead ɗinta tare da shafa cute pink lips ɗinta wanda suka haukatasa lokaci guda jiyaye indai ba tsotsesu yayba bazai taɓa jin daɗi ba ganin mood ɗinsa yana sauyawa yay saurin ficewa daga ɗakin ya nufi masjid domin gabatar da sallar magrib.
_Maidoguri road._
A hankali ta raɓa gefen Faisal wanda ke kwance kan bed yana baccin wahala sabida ciwon da yaci ƙarfinsa,sabida zazzafan zazzaɓin dake jikinsa yasa aka zare masa ƴar farar singlet ɗin dake jikinsa daga shi sai ɗan ƙaramin boxer wanda ya kama jikinsa,Zare blaket ɗin dake rufe a jikinsa tayi ido da zuba masa tana jin wata wutar sonsa na ƙara ruruwa a cikin zuciyarta da dukkan wata gaɓa ta jikinta yayinda ta cire babu tunanin Lili da kuma tausayinta a ranta domin a kan mijinta zata iya komai hatta rayuwarta zata iya sadaukarwa.
Zuwa yanzu babu mutumin data tsana kamar Lili ganin duk silarta ne mijinta ya shiga wannan halin da yake ciki na ciwo da ace tana da iƙon sadaukar da farin cikinta a kan nasa da tayi,Da ace zata iya haƙura dashi ta bawa Lili da tayi hakan amma rashinsa cikin rayuwarta tamkar rasa numfahinta ne da kuma cikar burinta.
Ta ɗauki alƙawarin shida ganin Lili sai dai a mafarki badai a gaske ba amma muddin tana raye shida ita har abada kai har gaban abada ma idan akwai _(Fatima Ali Adam the you think Najma zata iya cimma burinta kowa🤔?)._
A hankali ta ɗura hannunsa saman ƙirjinsa ta shiga shafa sumar da tayi kwance a ƙirjinsa sannu a hankali ta kwanta a jikinsa tare da hugging ɗinsa kamar zata shige cikin jikinsa lips ɗinsa ta shiga shafawa tana jin wata wutar sha'awarsa na cinta kamar ta mutu idanunta sun jaa sun ƙanƙance sabida tsananin ciwon mara wacce ta ƙulle mata sabida wata zuma da Ammi ta bata tasha tayi ladamar shan zumar dan alokacin ji tayi kamar tai hauka babu wani abu da take buƙata a rayuwarta sama da Faisal domin shine kaɗai maganin damuwarta.
Bakinta ta ɗura saman nasa ta shiga tura tongue ɗinta in his mouth wani shock taji ya shigeta sabida haɗuwar ɗumin bakinsa ya shiga wargtsa mata lissafi.
Ganin ya datse bakinsa babu yadda za'ai ta iya kama nashi halshan yasa ta cafki lips ɗinsa na ƙasa ta shiga sucking,saukar bakinta cikin nashi ne yasa yaji ƙamar an watsa matsa wuta a zuciya sabida baƙin ciki babu wanda yaywa tana din hakan sai Lilinsa gashi yanzu bata raye kuma yay alƙawarin shima sai dai ya mutu a haka ba tare daya san mace ba.
Yadda take shafa naked body ɗinsa ne yasa ya miƙe da sauri tare da mirginta ta faɗa saman bed ɗin yayinda shi kuma ya faɗa samanta yay mata rumfa🏃🏻♀️.
_Ƙauyen Yola._
Cikin saurin Fahad ya gama shirinsa na barin gari sbd ya sami ticket a nan Yolan sosai yaywa su Baba Habu Alƙairi kafin yay wanka ya ɗauki kayan da Musty ya bashi ya saka alfarma ya nema a kan musty yazu ya rakashi airport babu musu ya amince aikam caraf Baba Habu yace"Ubangiji ya ƙaddarar saduwarmu Musɗapha nidai ko shanuwa ɗaya bazan bayar ba na gaya maka mutuminnan ɗan Kidnama ne kaƙi ka duba girman rigar nan kaf cikinta babu da kalar shuɗin mutum sai wannan mutumin Allah kai ɗai yasan kawonan mutunan daya ci ƙila ma ɗan damana🤣( wai ɗan daba)" .
Shidai Fahad bai saurari maganar shirman tsuhun ba yay gama abinsa zuwa wajan motar,Ganin bashi da wani ƙauri yasa Musty ya zauna side ɗin drever tare da murzawa motar key da wani irin spend ya jata suka nufi airport.
Suna zuwa ana ƙiran persinger da ɗan harama ya gama cike komai tare da damƙawa Musty key ɗin motar yace "yaje ya barmasa"sosai Musty yay gdy ya juya tare da barin harabar wajan.
A gadarance ya shiga cikin airplane ɗin ya zauna a can side baya domin shine waje na musamman lumshe ido yay tare dasa hannu ya ɗaura jikin blet numfashi ya sauke tare da ƙara kulle idanunsa ya lulaa duniyar tunanin a dai² lokacin da jirginsu ya fara lulawa zuwa ƙasar Pakistan.
_Abuja Private hospital_
Tun daga bakin ƙofa yake jiyo shassheƙar kukanta wanda baya fita sosai sabida muryarta data ƙoma very low,Cikin sauri ya ƙarasu bakin bed tare da zama kusanta ya riƙe hannunta tare da faɗin"Lovely bbyna wannan kukan yana hurtting zuciyana pls stop it"ganin da gaske kukan take yasa yay azamar mannata da ƙirjinsa ya shiga shafa gashin kanta tare da bubbuga bayanta bakinsa ya ɗura a kunnan ya shiga wura mata lafiyayyiyar iska tare da sakar mata sumba cikin kunnanta,Maƙale shi tayi ta shiga sauke ajjiyar zuciyar ita kanta tasan tana buƙatar rarrashi domin bata fata ta tuna abinda ya faru a daren shekaran jiya dare mafi muni a cikin daren data riska na rayuwarta bata komai yanzu bata da kowa sai wannan bawan Allah wanda take masa kallo irin na yayanta Booby sannan take masa na masoyinta abin alfharinta Faisal sannan take masa kallon HELPER.
Dara-daran idanunta ta ɗaga tare da saukesu a full face ɗinsa ƙoƙarin cire jikinta take ya ƙara matseta bakinta ta shiga mutsawa tare da mamula a ƙoƙarinta nason furta wani abu amma ta kasa.
Ganin yadda cute pink lips ɗinta ya jiƙe da silver ga yadda mamularsu yasa Sufyan fita daga mood ɗin cikin saurin ya manna bakinsa a kan nata.
*Nimcyluv ce😘*
```Muje dai zuwa🤾🏻♀️naga ruwan comments gobe kuka posting aƙi comments na kwanta nayi bacci abuna🤣😘```
*1/1/2021 3:42pm*
_The sicret issues_
*💖JUYAYI💖*
*12-13*
*WATTPAD..* https://my.w.tt/YwoNkzV5Icb or *Nimcyluv*
*i'm not perfect.. but I'm perfect about what I'm doing 🤾🏻♀️* اللحمد لله رب العالمين *JUYAYI* ba readers ba koni da nake rubuta shi zan yabesa duk da kasancewar bashi kaɗai na rubuta ba amma ya zamutu garkuwa a gareni domin saƙon wata *Reader* dana amsa daga cikin saƙonnin masoyana kuma masoya littafina ya ƙara farkar dani da kuma ƙara bani ƙarfin yin rubutu a duk lokacin da buƙatar hakan ta tasu🤗👌🏻, bana zance labarin yaya ko bai yiba domin karɓarsa da readers sukai ya tabbatarmin da hakan domin labari da kuma tsaruwarshi shine yake saka ya yaɗu wa jama'a ma'abota karatun littafi.
*Kira ga readers*
```Kuci gaba da antayomin Comments tare da share ɗinsa ya yaɗu media domin wanda basu karanta ba su nema su karanta👯🏻♀️sabida kada ayi babu ko salon labarin da kuma ma'anarsa nada banne🤾🏻♀️ ga dukkan mai so a yau na bashi dama yaymin magana private ان شاء لله zan tura masa```
No edit🧐
......Yadda ya sakar mata nauyin jikinsa ne yasa ta shiga fitar da wani wahalallan numfashi,Idanunta ta rufe ruf sabida wani hurt feelings daya tasu mata amma tasan ku zata mutu ita da Faisal sai kallo domin ta fuskanci yay mata tsana mafi muni tsanar da bai taɓa yiwa kuwa irinta ba,Baƙin ciki dake da irin rayuwarta a yanzu domin zama da mijin da baya sonka babu abinda yake haddasawa a cikin zuciya sai zallar baƙin ciki.
Da ace tana da iƙon cire soyayyar Faisal daga cikin zuciyarta babu shakka da tayi hakan amma Ubangiji ne ya ɗura mata wannan matsananciyar soyyeyar da ba tayi tunanin zatai irinta ba.
Sai yanzu ta yarda cewa ba mutum ne ke faɗawa soyayya ba,Soyayyace ke faɗawa zuƙatan mutanan a duk lokacin da taga dama.
Ta so Faisal a lokacin data fara ganinsa yazu wajan sister ɗinta,Ta shiga tashin fiye da tunanin dukkan mai tunani babu abinda ya ɗaga mata hankali ya kuma tsaya mata a rai saida ta fahimci da gaske Faisal sister Lubna zai aura ba itama.
Lumshe idanunta tayi lokacin wasu zafaffun hawaye suka shiga sauka daga cikin idanunta,Lokaci guda tsanar Lila ta ƙara shiga cikin zuciyarta domin a ganinta sabida ita Faisal yaƙi accept ɗinta a matsayin matarsa,Tanaji a ranta ƙo zatai yawo tsirara I most separate them koda hakan zai zama shine abu mafi muni da zan aikata a rayuwa i'm ready to do anything indai akan Faisal ne zan iya bada abinda na mallaka indai zai zama nawa forever and ever.
Baƙin cikin da yaywa Faisal yawa ne yasa ya kasa cewa komai saima sakar mata nauyinsa da yay,Wani yawo ya haɗiye mai ɗacin gaske sabida he lost his appetite.
A yadda ya kejin zuciyarsa na bugawa ga wani baƙin ciki dake ziyartarsa yasa yay saurin ɗaga ta tare da hankaɗa ta..ta faɗa bayan bed tabbas idan yana ganinta a cikin zuciyarsa zai iya yi mata illah.
"Lubna" zata iya sadaukar da komai nata sabida farin cikin ƴar uwarta amma ita son zuciya da kuma ruɗin shaiɗan yasa ta farauci abinda ƴar uwarta take da muradi haɗi da fatan kasancewa dashi kasancewarma irinta har abada ɗinan.
Yana da yaƙini haɗi da tabbacin Lilinsa na raye a nan gidan duniyar bugawar zuciyarsa kaɗai ta zama shaida a wajansa,Hannu yasa ya dafe kansa tare da girgizawa kaɗan a kasalance yace "i'm always love you YES i'm crazy about you Lubana zanta jiranki untill the end of my life".
Cikin saurin Najma dake bayansa ta ƙarasu wajanta tare da faɗawa jikinsa ta ƙanƙameshi ta saki wani kukan baƙin ciki bakinta na rawa tace.
"Wlh baka isa ba danni aka hallieka ba Lili ba nice matarka ta har abada kuma kaida ganin Lili saida a mafarki wannan alƙawari na ɗauka zuciyata kuma dukkan abunda na faɗa saina tabbatar maka dashi dole ka zauna dani as ur wife".
Cikin ɓacin rai yasa hannu ya wanketa da mari kafin ya nunata da yatsa tare da faɗin "Stay away for me how many times i told you i don luv u anymore,Zannan ƙaddararta yana haɗe da nata u need to understand dat"
Kanta ta girgiza haɗe da tiƙe waist ɗinta tace"Nice ƙaddararka kuma zan tabbatar maka da hakan"tsaki yaja mai sauti haɗi da faɗin "Getout u datti girl"yana faɗin hakan ya shige cikin bathroom tare da sakarwa kansa shower wajan 10min ya ɗauka yana kammalawa ya fitu tare da shiryawa cikin cotton boyal mai ƙyan gaske key ɗin motarsa ya ɗauka tare da ficewa daga cikin gidan gaba ɗaya.
Compound ya ƙarasa yana zuwa ya shiga cikin motarsa tare dayi mata key ya fita,A masjid ya tsaya tare da gabatar sallar magrib ya daɗe ƴana addu'ar ubangiji ya bayyana masa Lubna kafin ya bada sadakar kuɗi yace a ta yashi da addu'a.
Tunda yabar masjid ɗin yake yawan neman Lili amm no more new information about Her.
Najma.
Tana fita tayi hanyar flat ɗin Ammi ciki da kissa da kuma munafurci ta ƙara wajan Ammin tare da share hawayen fuskarta ta rusuna har ƙasa ta gaida Ammin.
Cikin kulawa Ammi tace"Najama lafiyanki ɗaya?" fashewa tayi da hadda sujan majina,Sosai hankalin Ammi ya tashi tana tsoron cin amanar marainiyar Allah cikin kaɗuwa tace"Kiyi shuru ki gayan damuwarki wannan kukan is no good for u".
Tsagaitawa tayi da kukan ta shiga sauke ajjiyar zuciyar kamar wacce ta shekara tana kuka,ɗaga idon ta tayi tare da saukesu a kan Ammi cikin rawar muryar ta shiga faɗin "Ammi ina son Faisal amma zamana dashi baya da amfani kullum cikin baƙin ciki da kuka nake,Bansan maina aikata a garesa baya kulani baya cin abincin da nayi ko naje wajansa kurata yake,Ammi ki taimaka kisa Faisal ya sallamemin ban sani ba ko dole akai masa ya aure ni ina son Faisal Ammi amma bazan iya zama dashi yana nuna ƙyama a gareni kullum cikin tunani yake dan Allah Ammi ki taimaka".
Takai ƙarshen maganar ta rushewa da wani irin kuka wanda cike yake da kissa da kuma kisisina irinta mata.
Idan ran Ammi yay duba ya ɓaci nan take zallar damuwa ya bai yana a kan fuskarta cike da takaici yace.
"Nina yafi Faisal kuma nai maki alƙwarin daga rana irinta yau kin daina fuskantar wani problms daga wajan Faisal zaki farin ciki da aurensa kuma dukkan abinda yay maki inaso kizu ki gayamin maza tashi kije ina nan zaizo ya sameni".
Wata ajjiyar zuciya Najma ta sauke tare da ɓoye farin cikin dake ranta tace.
"Allah ya ƙara girma Ammi nagode" tana faɗin hakan ta miƙe tare da komawa flat ɗinta...Tana zuwa ta daga tsalle tare dayin juyi ta shiga faɗin"ni banda damuwa in har zan buɗe ɗan idanuna na kalleka gaka daf dani tome zaya damu ƙalbina🤾🏻♀️💃🏻"haka tai tayi waƙa tare da juya ganin burinta ya cika cikin sauƙi babu wata wahala,Tayi imanin indai kissa da kuma kisisina haɗi da makirci yana ƙwatarwa mace ƴan cinta babu shakka dole Faisal ya zama nata ita ɗaya babu wata ƴar mace da zata samu damar ƙwace mata shi babu boka babu malam amma zata nuna masa zallar makirci irin nata.
Da wannan tunanin ta shige bathroom cike da ɗokin ganin Faisal dan yau tasan bed ɗaya zasu kwana taji ɗumin jikinsa.
11:30 yay parking a parking space na gidansu idanunsa cike da bacci sabida gajiyar da yayi a haka yaci gaba da jefa ƙafunsa yana layi tamƙar ɗan ƙwaya,ganin parlon shuru babu mutane yasa kai tsaye ya nufi flat ɗinsa,Yana gaf da shigewa yaji saukar muryarta a bayansa kasa juyawa yay sai tsayawa yay cak ya fasa shiga bathroom ɗin nasa.
Ganin ya tabbatarwa da Ammi yaji maganar kawai zunzurutun miskilanci yasa bazai amsata ba.
Bata damu da hakan ba sai gyara tsaiwa da tayi cikin kakkausan Lafazi ta fara faɗin.
"Idan harka yadda ni mahaifiyar kace kuma ka yarda ni nayi rainon cikinka na tsawon wata 9 da ƙwana 99 kuma na shayar da kai ruwa nonona na tsawon shekara 2 cif ban yarda ba kuma ban aminci ka ƙara kwana a wannan bathroom ɗinka ba ka koma flat ɗinka kaida matarka kuma duk ranar da Najma tayi kuka ta silarka wallahi wallahi wallahi kaji na rantse maka za kaga fushina wanda baka taɓa gani ba i will make my promise"
Tana faɗin hakan ta juya cikin flat ɗinta cike da baƙin cikin abinda Faisal ɗin ya aikatawa marainiyar Allah.
Zubewa yay a wajan ya shiga fesar da wani zazzafan numfashi kansa ya dafe wanda yake juya masa,baƙin ciki da kuma takaici Lafazin Ammin yasa shi fidda wata ƙwalla Lafazin Ammin dai² yake da rugujewar rayuwarsa haɗi da daƙushesar Muradin ransa.
A nan ƙofar bedroom ɗinsa ya baje tare dayin flat ƙirjinsa ya shiga sama da ƙasa tayaya zai iya kwana da wannan emty head ɗin God forbid.
Yana yin yadda ƙirjinsa keyi masa zafi tamkar ana rura wata ya sashi fara yin wani tari wanda ya keji kamar da numfashinsa yake fita ganin tarin yaci ƙarfin sane kuma bai son kuwa na gidan yaji yasa yay saurin saka hannunsa ya rufe baki jin wani abu mai ɗumi ne yasa yay saurin cire hannun nasa tashin hankali abinda ya gani yay matuƙar firgitashi jinin hannun nasa ya shiga bi da idanunsa jin tafiya a bayansa ya sashi saurin ɓoye hannunsa cikin aljihun wandonsa.
_Folato city in pakistan_
Misalin 7:25 jirginsu ya sauka a filin tashi da jirgi dake Folato airport,Mutane da yawa ne suka shiga fituwa daga cikin jirgin cikin nutsuwa da kuma izza haɗi da gadara ya tsaya a bakin ƙofar jirgin tare da lumshe ido ya shiga shaƙar sanyi dake fita a wajan sabida weather su is very high taune lips ɗinsa yay yana jin wani mood nada ban na shigarsa ba wanda yake ciki ba,Tattausan hannunsa yasa a tulin sumar kansa tare da shafawa yaɗan hargitsa sai tayi kamar Daada numfashi ya fesar ta cikin bakinsa tare da buɗe mayatattun idanunsa wanda suka ƙanƙance sabida zallar damuwar da yake ciki wacce taƙi barin zuciyarsa yana jin zafi da