Showing 12001 words to 15000 words out of 79519 words

Chapter 5 - JUYAYI BOOK COMPELET BY NIMCY LUV

zata ganta kusa da farin cikin ranta jin yadda zuciyarta ke beating ga yadda kanta ke juya yasa lokacin ɗaya ta fita a hayyacinta,Me zata cewa Dad ya fahimcita tunda ita da bakinta tace bata son Faisal a bawa Najma shin idan ta yiwa Dad tawaye ta kyauta masa kowa?,Maganar Dr Layler ce ta faɗu mata musamman inda take cewa "Ki zama mai tsaya akan ra'ayinki kada ki bari wani yazu ya shiga tsakaninki keda mijinki" Wasu hawaye ne suka shiga zuba daga cikin idonta yayinda ƙirjinta keyi mata zafi da kuma raɗaɗi babu abinda yafi zama da masoyi daɗi sannan babu abinda yafi rabuwa da wanda kakeso ɗaci tabbas tasan rabuwa Faisal tabkar rabuwa da numfashinta ne,Amma tasan Najma bata son Faisal ta fahimci akwai wanda ta keso tunda daɗewa dan haka zata nemi taimako wajan Yayarta Najma.

Najma kam lumshe ido tayi lokacin da taji abinda Dad ɗin yake faɗa lokaci guda ciwon data keji acikin zuciyarta ya tafi,Wani silver mai daɗi ta haɗiye wanda ya huce da wani abu daya tukare mata maƙoshi wasu kyawawan hawaye ne suka zubu daga cikin idonta wanda bata san kona mene ba,Ɓangare guda kuma na zuciyarta tana ji kamar abune mai wahala taci Amanar ƴar uwarta ba zata ita zama da Faisal a matsayin miji ba kuma ba zata iya bijirewa umarnin mahaifinta ba,Mai ya kamata ace tayi yanzu lumshe ido tayi tana sauraran yadda zuciyanta suke mata shawara kala-kala,A hankali kyakkyawan idonsa ya fara yi mata yawo cikin idonta cure jikinta tare waje guda lokaci ɗaya tsigar jikinta ya mimmiƙe nan take ta farajin wani abu mai kama da feelings ƴar yamm haka taji a jikinta lokacin data tuna yadda tattausan lips ɗinsa ya shige cikin bakinta sosai ta lula duniyar tunani sama-sama taji maganar Dad nayi mata yawo cikin kunanta.

"Nasan dukkanku bana da wani matsala daku ina neman alfarmar daku zama masu biyayya a dukkan umarnin dana shimfiɗa maku nasan ko bayan babu raina ba zaku taɓa dana sanin abinda na zaɓa maku ba,Mamana kece ƙarama dan haka nafi jin rayuwarki ta tsaya musamman yadda Ubangiji ya jarabceki da cuta mai wahalar gaske a kullum ina maki addu'ar samun sauƙi cikin rayuwarki,Najma ki shirya dukkan wasu kayanki zuwa gobe da yamma za'a miƙaki gidan mijinki Allah ya baki ikon yi masa biyayya kamar yadda Mamynki keyimin shi aure ɗan haƙuri ne sannan ki zama mai haƙuri da kuma kawar da kai"


Mamyce takai dubanta ga Lili wacce take zaune zamar dirshen a ƙasan carpert ɗauke Mamy tayi domin tabbas Lili zata shiga damuwa dan ba ƙaramin so ta kewa Faisal ita kanta tasha mamakin wannan abun lokacin da Dad yake sanar da ita tayi shuru ne kawai dan bata da wani power abinda Dad ya yanke dashi ake aiki babu wanda yake masa musu,A hankali Mamy ta miƙa hannu ta ɗago Lili wacce take zaune ta sadda kanta ƙasa kamar mai tunani amma ita kaɗai tasan abinda ta keji a ranta,Lafewa tayi jikin Mamy tana sauke numfashi.

Boobi kam duk yadda ka kai da karantar halayar mutum da wahala ka fahimci halinda yake ciki wayarsa kawai yake dannawa tym to tym yakan ɗan shafa kwantaccen sumar kansa tunda ya zauna ko mutsi bai yi ba haka babu abinda ya taɓa na abinci sai coffee ɗin daya sha shima da ƙyar yake iya haɗiya.


Ganin lokaci yaja yasa Najma miƙewa a hankali ta yiwa iyayenta magana tare da shige flat ɗinta,A hankali ya ɗaga shanyayyun idanunsa wanda suke a lumshe kamar maijin bacci ya mannasu akan Dad dake duba wayarsa,Kujerar da yake kai yaja zuwa baya a hankali ya miƙe tare dayin wajan Dad yana zuwa yaɗan rungomesa ta baya tare dayi masa peak a ƙoshi a hankali ya ware laɓɓansa yace"sweet dream Dad" ya faɗa lokacin da yake lumshe idanunsa wanda suke ɗanyi masa zafi sbd baccin da baya samunyi akan lokaci,Murmushi Dad yay yace"and you too miskilin Dr"ƙara lumshe idanunsa yay tare da shafa tulin sumar kansa Mamy ce ta kallesa tare da faɗin"My Dr a taimakawa Mamy akai Lili ɗaki mana" fuska ya ɗan ya mutse tare da fiddo idanunsa dan baiyi tunanin abinda za tace ba kenan,Shuru yay baice komai ba tamkar baiji abinda tace ba,Dad ne ya ƙara cewa"Dr matata kakeson wahalarwa ko kasan Lili tayi girma fa ba kamar lokacin da kake ƙasar waje bane,Pls maza ɗauketa Mamy ta huta bansan kalar matar da zaka aura ba amma am sure Mamy zata fita kyau" jinjina kai kawai Boobi yayi yana tunanin ta yadda zai ɗauki miskilar yarinyar nan wajan Mamy ya nufa dan baya son su fahimci komai yana zuwa yay yaɗan durƙusa tare da saka tattausan hannunsa ya ɗauketa zuwa jikinsa,ƙara shige jikinsa tayi jinta samu sauyin waje ta shiga fitar da numfashi a hankali,Taɓe baki yay ganin yadda take shigewa jikinsa kamar mage tuno lokacin da suke vedio call yay always a kwance zai ganta ko kuma yaga ta rungome pillow idonta a lumshe sai tayi magana zai tabbatar idonta biyu amma sai suyi vedio na wajan 30min bata buɗe ido ba,A haka ya ƙara flat ɗin nata yana zuwa ya murɗa handle tare da tura kansa ciki wani daddɗan ƙamshine ya daki hancinsa ƙamshin daya daɗe baiji kamarsa ba,ya daɗe a tsaye yana shaƙar ƙamshin har baisan lokacin daya lumshe idanunsa ba,Wani ya nayine mai daɗi ya fara tsintar kansa a ciki ganin idan baiyi da gske ba bazai iya fita daga ɗakin ba yay saurin ƙarasawa wajan bed ɗin nata yana zuwa ya saketa daya tsaye ta faɗa saman bed yana jin lokacin data saki ƙara baiko juyawa ba yay ficewarsa tare da banko mata ƙofar ɗakin.
Boobi yana fita babu inda ya tsaya sai ɗakinsa yana shiga ya zare siglet ɗin jikinsa nan ƙyaƙƙyawan gashin ƙirjinsa ya bayyana ya kwanta yay luf abinsa sai ƙyalli yake murɗaɗɗan jikinsa ya bayyama musamman Arms ɗinsa sosai Boobi yake da kyan jiki mai ɗaukan hankali komai nasa a nutse ya keyinsa baya son hayaniya da son magana daman Lili ce kawai yake jure magana da ita amma tunda wannan Juyayyen abin ya shiga tsakaninsu yaji kamar an ɗaure masa baki ko magana yake idan ya ganta zaija bakinsa yay shuru yayi kamar bai ganta ba,Sosai gabansa ke faɗuwa idan ya ganta yana dakewa ne a matsayinsa na namiji abune mai wahala ka gane damuwar Boobi yana da juriya da kuma haƙuri uwa uba miskilanci baya ɗaukan raini ko kaɗan yana da zuciya fiye da tunanin bai karatu sai dai yana da ɗauke zakai masa abu da yawa ya ɗauke bawai dan bai gani ba sai dan baka gabansa,Ganin tunanin da yake bazai ɗauke masa damuwarsa ba wayarsa ya kunna tare da saka ƙira'ar Sudais cikin suratul YAASIN saman bed ɗinsa ya haura tare da kashe glove ɗin ɗakin ya shige cikin blaget,Lumshe ido yay yana sauraran ƙira'ar dake fita daga cikin wayar tasa a hankali ya shiga bi cikin zuciyar sosai damuwarsa ke raguwa a haka bacci yay nasarar ɗaukesa.


_Washe gari_

Misalin ƙarfe 7 na safe Lili ta shirya cikin shigarta ta alfmar wani blue ɗin boyal ne a jikinta anyi masa ɗinki buuba tayi rolling kanta da pink ɗin vail mai kyan gaske gashinta ya sauka har baya kasancewar vail ɗin ƙara mine hannunta ɗauke pink ɗin hand bag kai tsaye compund ɗin gidan ta nufa tana zuwa ta nufi wajan motar ta,Tana zuwa tasa key ta buɗe motar tare da shigewa cikin a hankali tayiwa motar key tare da danna horn mai gadi ya buɗe mata get ɗin ta harba motar ta kan titi sai B.U.K.
Bata daɗe a hanya ba ta isa B.u.k lokacin har 8:20 tayi cikin nutsuwa tayi parking a parking space lokaci ta duba taga 8:30 ta kusa kuma shine lokacin ɗaukan darasin Faisal ɗan tsaki taja dan bata jin zata iya saka idonta cikin nasa ganin lokaci na shirin ƙurewa yasa ta buɗe motar tare da zuro da kyawawan ƙafafunta waje zuwa wani ɗan lokacin ta gama fituwa daga cikin motar,Lumshe ido tayi tare da cije jajayen laɓɓanta a hankali ta buɗe bakinta cikin siririyyar muryarta tace" Ya rabb" tana faɗin hakan taɗan ware manyan idanunta tare da juya da nufin ƙarasawa department ɗinsu, ta ɗaga ƙafa ɗaya biyu taji an damƙe hannunta tare da janta da ƙarfi jin hakan yasa ta buɗe baki zata kurma ihu taji an ɗura wani tafin hannu mai sanyi da kuma taushi an rufe mata baki tare da dannata cikin wata mota aka rufe motar,cikin sauri ya koma ɓan garen drever yana shiga yaja motar da wani irin spend yabar makarantar.. *_NIMCYLUV CE😘_*


*am sorry for the late update kuyi haƙuri pls ina cikin busy ga kuma wani series film da zan fara rubutawa so kuyimin afuwa kuna raina kada kuyi fushi i knew ban kyauta ba sbd da yawancinku kunata zaman jira na so bana da laifi pls acpect my apologies 🙌🏻 I luv you more and more ku sani a addu'arku mai albarka pls*


Masu wattpad pls follow and Comments with Vote ina ganin abinda kuke no Comments no Vote😉😉pls a sauya hali kafin *FAYAL* ta sauya ok

*Idan anga typing errow suri hilis😅🙌🏻*

*JUYAYI*

*E 7*

Wattpad@Nimcyluv


🥰🤣am so sorry 2days kun jini shuru it's all ur fault not my💁🏻‍♀️.

....Ihuu Lili ta fara a cikin motar tare da runtse manya-manyan dara-daran idanunta, tana mai jin tsoran buɗesu domin bata san dawa za taci karu ba,Ganin bashi da niyyar tsayawa yasa ta ƙara buɗe bakinta cikin fitar hayyaci ta fara kuka haɗi da kurma ihu,Tsaki ya shiga ja akai² jin kukan nata na damunsa ƙara gudun motar yay gaba ɗaya baya cikin hankalinsa da nutsuwarsa, sanadiyar hakan idanunsa suka sauya launi daga fari zuwa jaa jijiyar kansa tayi raɗa-raɗa sbd tsabar ciwon da kansa keyi masa,Wani wawan birki yaja cikin zafin nama haɗi da ɓacin rai yace.
"Kee dallah nine shuru a nan kada ki fasan kunne".
ai kamar ƙara mata gudun kukanta yay dan gaba ɗaya bata fahimtar abinda yake faɗa ganinsa take kamar ɗan yankan kai,Wani zazzafan numfashi ya shiga fesarwa ta hancinsa a hankali ya shiga girgiza kansa kamar mai tunanin tabbas abinda yaji yau da kuma abinda ya gani yay matuƙar tayar masa da hankali duk yadda yakai yayi tunanin a kan abinda ke shirin faruwa abin yaci tura,Cikin nutsuwa ya gangara motarsa gefen titi tare da kasheta a hankali ya buɗe side ɗinsa tare da zuro da kyawawan legs ɗinsa waje lokaci kaɗan ya bayyanar da gangar jikinsa,Lumshe gajiyayyun idanunsa yay haɗi da ɗan taune lips ɗinsa,A hankali yake buɗe hancinsa yana shaƙar daddaɗar iskar titi yayinda gefe guda na zuciyarsa yake karantu Sunayen Allah guda 99 a haka ya ɗan samu sauƙin zuciyarsa daga ciwon da take masa,A gaggauce ya buɗe side ɗin baya jin tana tari tare dajan numfashi da ƙyar yana buɗewa ya shiga ya zauna tare da rufe ƙofar ganin yadda take kokawa da numfashinta ya tabbatar masa da Asmarta ya tashi,Ɗan diriricewa yayi gaba ɗaya baison kallonta bare taɓa jikinta a sanyaye ya buɗe baki yace"Kee open ur eyes is me Boobi"ganin tana fisge² da kuma sandarewa ya sashi saurin kai haɗu ya ɗagota zuwa jikinta.
Gyara zamansa yay ta hanyar miƙe ƙafafunsa a kan duguwar kujerar dake bayan motar kwantar da ita yayi yaɗan miƙar da ƙafafunta tabi jikinsa luff ta kwanta sai kokawa take da numfashinta dake ƙoƙarin barin gaggar jikinta,Lumshe fitinannun idanunsa haɗi da cije lipa ji yake kamar ana buga masa guduma a kansa sbd rabuwa da jikinta da yay jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa² ga yadda gargasar jikinsa suka mimmiƙe wani sanyi ya fara shiga ƙofofin jikinsa take yaji zazzaɓi na neman rufesa numfashi mai zafi ya shigar fesarwa ta cikin hancinsa.
Cikin dauriya da kuma dakiya ya saka tattausan hannunsa mai sanyin gaske ya ɗura bisa ƙirjinta ya shiga danna mata a hankali tare da murza mata tsakiyar forehead,Tsananin azabar data jini yasa tayi wata iriyar zabura ganin hakan yay saurin mai data jikinsa tare da mannata a ƙirjinsa ya shiga tufa mata addu'oin da sukazu bakins dan gaba ɗaga brain ɗinsa ta tsaya da aiki shi kansa yana buƙatar taimako,Wani bottle water ya gani a gefen daya ajjiye jiya a cikin motarsa sbd ɗan sanyin dake busawa a gari yasa ruwan har yanzu da ɗan sanyinsa a hankali ya ɓalle murfin gorar ya kafa mata a ɗan ƙaramin bakinta cikin sa'a ruwan ya dinga shigewa cikin bakinta saida tasha mai yawa sannan ya cire bakin gorar daga cikin bakinta ya shiga shafa mata ruwan a oval face ɗinta zuwa wuyanta jin yadda,A hankali jikinta ya saki numfashinta ya shiga fita a hankali hakan ya tabbatar masa data samu relief daga pain ɗin data keji gane hakanne yasa shi ɗan zareta daga cikinsa tare da cillata gefe ƙara ta saki sbd kanta daya daki gefen murfin ƙofar motar,Cikin sauri ya buɗe murfin motar tare da ficewa ya koma side ɗin drever bai wani ɓata lokaci ba ya murzawa motar key tare da harbata kan titi ya nufi asibitin Aminu kano.



B.u.k
Fitar motar Boobi daga cikin makarantar keda wahala aka fara jin saukar Harbin bindigo ta ko'ina,Cikin tashin hankali da kuma firgici students da lectures ɗinsu suka fara neman hanyar tserar da rayuwarsu.
Yana kishin giɗe akan luntsumemiyar kujerarsa wacce take office ɗinsa yana tunanin yadda zaiyi rayuwa da wata ba Lilinsa babban tashin hankalinsa da baisan asalin dalilin daya saka aka fasa aura masa ita ba shidai yasan har abada Lili ba zata taɓa cewa bata sonsa ba kuma ya ɗauki alƙawarin bazai taɓa haƙura da ita ba duk yadda zaiyi ya aureta sai yay no matter how,Ɗan tsaki yay tare da duba tym yaga wajan 8:25 mamakin yadda har yanzu bata ƙarasu makaranta ba yake,Miƙewa yay a hankali ya isa zuwa window'n dake manne a office ɗinsa ɗaga labulan window'n keda wahala yaji ƙara kamar daga sama kafin yayi wani tunanin yaji ƙarar bindigu tako ina kafin kuka da ihun students ya ƙara cika makarantar,Ƙara zuge labulan yay sbd wasu manyan mutane masu baƙaƙen kaya daya gani sunke waye wata ash ɗin mota sai harbi suke wajan 30min suna abu ɗaya kafin yaji ƙarar ta lafa cikin sauri ya buɗe ƙofar office ɗinsa ya fita,Gaba ɗaya makarantar tayi shuru baka jin ƙarar komai saita tsuntsayen da suma suka tsorata yana fita yaci ƙaro da lecture Bilal shima da fituwarsa kenan a tare suka jera tare da ƙarasawa wajan motar da akayi fata-fata da ita sbd ƙarfin da kuma yawan harbin da akai mata Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un kawai Faisal ke furtarwa da sauri² lokaci guda jikinsa ya ɗauki rawa zallar tashin hankali ya bayyana akan kyakkyawar fuskarsa ba komai ya tayar masa da hankali ba sai ganin duk irin harbin da akai ashe motar Lili'nsa ake harbi jikin ƙaraji da fitar hayyaci ya kwarara wani ihu tare da yin wajan motar da gudu yana faɗin "No pls my you are the only one i luv if you go i way i will day"ganin yadda motar ke fitar da wani yaƙi haɗi da ƙauri ne ya nuna gaf take da kamawa da wuta,Cikin sauri Bilal shida Abdull wanda ƙara suwarsa wajan kenan sukayi saurin riƙesa tare da janyesa da sauri nanfa yace sam baisan hakan ba suka shiga kukawa da ƙarshe ya samu nasarar kaiwa Abdul wani wawan naushi cikin sauri suka sakeshi da gudu ya juya ya nufi wajan motar yana zuwa motar na kamawa da wuta,Kuka ya fashe dashi tare da zubewa a wajan me hakan ke nufi sunkashe masa rayuwarsa kenan? Suwaye wa ɗannan ɗin waya turusu meta aikata a garesu har suka zaɓi kasheta? Rauninsa ne ya bayyana akan fuskarsa kamar ance ya juya yaga takalminta cikin sauri ya ɗauki takalmi lumshe ido yay nan wasu zafaffun hawaye suka sakko daga cikin idanunsa zuwa kan fuskarsa bazai taɓa manta lokacin dasu kaje shopping ta ɗauki takalmin sbd yace yay masa kyau,Hannunsa ya tura cikin aljihunsa ya ɗauko wayarsa numberta ya shiga kira tana ringing amma ba'a picking lamarin daya ƙara saka masa tsoro da kuma fargaba kenan,Cigaba yay da kira saida yay wajan five miss call kafin ayi nasarar ɗaga wayar muryarsa na rawa yace.

"Hello hear beat where are you" iska mai zafi aka sakar sama ta cikin wayar kafin aja numfashi kamar ba'a son magana daga can ɓangaren aka ce.

"She is with me"yana faɗin hakan ya datse kiran...Wata sassayyar ajjiyar zuciya Faisal ya sauke domin ya gane mai maganar wani sanyi yaji ya ratsa masa zuciyarsa,Amma maiya kawo motarta da kuma ta kalminta nan sannan mene ya haɗata da Fahad tunawa da yayi yayanta ne yasa ya share tunanin komai daga cikin zuciyarsa,Miƙewa yay ya nufi inda yay parking motarsa dan bazai iya jurewa rashin ganinta ba ji yake kamar yay hauka sbd rashin ganinta da baiyi ba kwana biyu yana zuwa ya faɗa cikin motar tare dayi mata key ya jata da wani spend yay waje yana fita motar ƴan sanda domin ardy sun samu labarin abinda ya faru.



Asibiti.
Lokacin daya isa asibitin 1:30 sbd ya tsaya wajan wani shop yayi shopping a hankali yay parking motarsa a parking space jin gina yay da kujerar motar tare da lumshe ƙanƙan tattun idanunsa da sukai jaa sbd tsananin tashin hankali da kuma far gaba duk yadda yasu yay tunani a kan tashin hankalin daya samesa yau amma abin ya gagara zuciyarsa taƙi bashi damar hakan eyes lashis ɗinsa ya ɗaga a hankali idanunsa ya bayya wani wahalallan numfashi ya fitar a hankali yasa hannu ya buɗe murfin motar ya sakko da ƙafafunsa zuwa ɗan wani lokaci gangar jikinsa ta bayya rufe motar yay kafin ya zaga ya buɗe side ɗin baya a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login