Showing 39001 words to 42000 words out of 44681 words
Chapter 14 - Bakin Ruhi Book Compelet By Mrs Sadauki
Ecobank
DM +22795045822
[06/04 15:24] MRS SADAUKI: *MAKARANTAR MATSAFA*☠️
```LoVe aNd HoRrOr story```
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI✍️}
*SADAUKARWA :* Ga dukkan Malaman makaranta.
*FCWA*☀️
________________________
09
Ƙafafuwana har harɗewa suke saboda kalaman da Uncle Salem ya fesar min,ruhina kuwa yayi
wani irin sanyi saboda zazzafan romance ɗin da yayi min wanda ya toni duk wani sirrin
zuciyarsa da muradinta na shekara da shekaru.Ta ya zan so Uncle soyayya ta aure? Ta ina ma
zan fara wannan cakwakiyar da sam ƙanƙanuwar kwanyata ba za ta iya ɗaukar wannan rikicin
ba.Ina shiga ɗaki na tarar da Inna A'i tana jera min takardun da ni ce na fidda su a jaka,ta ɗago
ta dube ni kafin kuma ta kawar da kai.So nake na shaida mata kalamai da kuma abin da Uncle
yayi min ko zan samu sukuni amma sam ba ta bani fuska ba.Wannan yasa kai tsaye na shige
toilet,ga mamakina duk jikina ya ɓace saboda abubuwan da yayi min har sai da na canza pant
na kuma wanke fuskata.Ina tsaka da maida kwalliyar fuskata na ji ƙarar tashin motarsa,na ja
ajiyar zuciya tare da motsa laɓana kaɗan na ce “Allah ya sauke ka lafiya!” sai na ɗauki wani
sabon hijabi saboda wancan duk Uncle ya cukuikuye shi sannan hawayena sun jiƙa shi ta gaba.
“Na tafi sai na dawo”na faɗa dakyar,ta ce “a dawo lafiya” jakata na ɗauka tare da fita daga cikin
gidan na nufi can ɓangaren makarantar.
Ina zuwa gaban ajin da zan koya na tarar tuni ɗaiɗaikun ɗalibai sun zo,haka suka gaishe ni irin
yadda ake yi.Wani sanyi ya ratsa ni duk sai na ji ƙuncin ya sauka daga zuciyata har da
murmushi,ina nan tsaye kamar sauran malamai bakin aji aka soma kawo yaran sai a lokacin na
dinga cewa su shiga aji su zauna.Ina nan tsaye wani ya kawo ƴarsa sai kuka take,da sauri na
kama hannunta ina mai rage tsayi na ce “yi shuru mana babyna ko ba ki so na baki alawa?”
Cikin murya ƙurciya ta ce “ina so”
Na ce “yawwa to yi shuru sai na baki ,me sunanki?”
“Firdausi”ta bani amsa,na gyara mata zaman ɗan guntun hijabinta kafin in saɓe ta kamar wata
ƴata na ce “to yi wa Daddy bye bye sai mu je aji na nuna miki inda za ki zauna” da murmushinta
kuwa ta yi masa alama da hannu,ya ce “na gode Madam ”
Na ce “bai komai ai aikinmu ne” sai kuma na shiga aji na zaunar da ita a kujerar gaba ta kusa
da kujerar da aka ware domin zamana.
Bayan nan na ƙara komawa can bakin ƙofa,ban shigo ba har sai da ajin ya cika zuwa lokacin
tuni ƙarfe takwas ta buga.Ina shiga na yi zaune ina kallonsu ɗaya bayan ɗaya ina jin wani sanyi
na ratsa min zuciya,kafin kuma na tashi na bi ɗaya bayan ɗaya ina tambayar kowa
sunansa.Dukkansu yara ne da ba za su wuce shekara bakwai ba,wasu ma ba su kai ba,ina
cikin zagayen ajin sai ga headmaster ya shigo shi da mataimakinsa.
Takarda mai sunan ɗalibai ya miƙo min da kuma alli wanda zan yi rubutu da allo,liste ɗin na
ɗauke da ɗalibi ɗari cicif.Bayan fitarsu ma sai da na sake kiran sunayen yaran kafin na je na
soma yin rubuta a jikin baƙin allon wanda yake goge fesss,kwanan wata na rubutu da kuma
ABCD sai na soma koya musu suna yi duk bayan na faɗa.Haka muka ta yi har lokacin shan
iska yayi,sai dai kamar yadda meeting ɗin jiya ya sanar da mu dokokin makarantar hakan yasa
ban fidda su waje ba.
Grand Maa ce ta shigo ita da wata budurwa ɗauke da wani basket,cike da girmamawa na
gaishe ta yayin da kuma budurwar nan ta soma raba wa yara abincin da za su ci.Bayan ta
gama a gaban idona Grand Maa ta miƙawa wani yaro biscuit kafin su fice.
Bayan an gama cin abinci duk suka je suka jefar da abin take away ɗin a shara nan na ci gaba
da yin cours ina aika kowane ɗalibi ya zo ya rubuta harafi ɗaya daga cikin ABCD ɗin da na yi
musu.Ƙarfe sha biyu na rana cif aka kaɗa ƙarar rawar tashi ,nan aka zo fara ɗaukar yara ba ni
na baro ajin ba sai da kowa ya watse .
A gajiye na shiga gidan,Inna A'i ta yi min Barka da zuwa na amsa ina mai rage kaya na shiga
toilet.Bayan na yi wanka ta gabatar min da abinci,na saka plate ɗin gaba tare da ɗaukar waya
na kira Ammy bayan mun gaisa cike da alfahari nake bata labarin yadda ranar farko ta kasance
,sai murmushi take kafin mu yi sallama ina gama cin abinci na ɓingire bacci wanda tamkar jirana
ake aka ƙara yi min maimaicin duk abin da suka faru a yau ɗin tun daga lokacin da na je na yi
tsaye gaban ajina har zuwa lokacin shan iska na yara.Yaron nan da Grand Maa ta baiwa biscuit
na ga yana ta kuka yana kallona yana kiran “madam? Madam cikina ciwo! Madam mutuwa zan
yi ,wayyo cikina” amma sam wai na kasa tashi daga kujerar da nake zaune,a gaban idona jini
ya soma yi masa zuba ta ƙofofin hanci kafin kuma ya faɗi babu rai bayan yayi wata irin ƙara
wacce daga nan na tashi daga baccin.
Na yi miƙa tare da duba agogo sai na ga tuni lokacin sallah yayi,kawai na miƙe na je na ɗauro
alwala na gabatar da sallar.Sam ban wani bai wa mafarkin da na yi muhimmanci ba sai ma
takarda da na ɗauka na soma rubuta abubuwan da zan koyar da su gobe,bayan nan kuma sai
muka hau yin hira da Inna A'i lokaci lokaci kuma ina chating abina.
Ana kiran sallar magrib na tura wa Uncle saƙo kamar haka “barka da shan ruwa!”
Sai ya maido min da amsa da “ azumin da kika yi sanadin karewarsa?”
“Kamar ya?”
“Eh mana Naf ɗanɗanon yawunki ma kaɗai ya isa ya karya min azumi,uwa uba kuma tattausan
ƙirjinki” da ya turo min saƙon nan na karanta shi ya fi sau goma,ina ta juya kalaman cikin
tunanina ina jin tabbas Uncle nada buƙatar ganin likita don kuwa na sha jin ana cewa in mutum
ya daɗe bai yi aure ba to hankalinsa na yin rauni .Da wannan na yi masa uzuri na ce kawai bai
da lafiya ne kuma na yi alƙawarin zan sanar da Daddy a sama masa magani.
★Uncle Salem
Ikon Allah ne kawai ya kai shi gida lafiya,duk yadda azumin nasa ya zama gurgu hakan bai sa
shi ya ajiye shi ba.Wanka kawai yayi ya ci gaba da yin abinsa har aka kira magrib ya ajiye shi,ya
dawo daga sallah kenan ya tarar da saƙon Nafisa .Cikin son nuna mata fa eh haƙurin nasa ya
ƙare yasa duk ya cire nauyi ya soma yi mata magana cikin wannan salon.Yayi jiran amsarta
amma shuru,kawai sai ya kira Daddy ya sanar da shi ya kamata a fara shirin yin bikinsu da
Nafisa amma sai Daddy ya ce ya je can gida su yi maganar ido da ido tun da tuni ya sanar da
shi bai samu damar zuwa dajin ba.
Sai bayan sallar isha'i ya tafi can,a babban falo suka zauna Ammy ta kawo musu gasashen
naman kaza da kuma shayi.Suna ci suna tuna baya, Uncle ne ya soma da cewa “ Abdul
Hameed ka tuna lokacin da muna yara kai ne ke son gashen nama irin haka? ”
Daddy yayi murmushi ya ce “a lokacin ai tantabaru ne muke gasawa,sannan muna samari ne
ba yara ba”
Uncle Salem yayi murmushi ya ce “ai kuwa dai ”
“Kamar sati nawa kake ganin ya kamata a sa ranar bikin?”
“Zuwa wata uku haka, lokacin an yi musu hutun makaranta a ranar da ta dawo sai a saka ta
lalle” Uncle ya faɗa yana hasko tuni ga lokacin nan ya zo.
“To babu damuwa ,amma ka samu ka sanar da Nafisar komai?” Daddy ya tambaya.
“A'a tukuna dai amma ...” sai kuma ya ji nauyin abin zai ce kawai sai yayi shuru,shi ma Daddyn
bai damu ba sai ma kiran Ammy da yayi ya sanar mata ,sosai ta nuna farin cikinta kafin ta
fita.Bayan sun gama tattaunawa Uncle ya fito ya nufi flat ɗinsa,an gyara komai an share an
goge.Wanka yayi ya shirya cikin bacci sannan ya soma yin wuridin da ya saba a kullum kafin
kuma ya ɗauki wayarsa ya soma kallon hotunan Nafisa wanda a iya kallonsu kawai hankalinsa
sai tashi yake yana jin buƙatar kasancewa da ita.
★ ƘWARGWAM
Yau ma ban ci abinci da dare ba kawai cake na ci da chocolat,sai na saka wasu a jakata wanda
zan baiwa Firdausi kamar yadda na yi alƙawari.Ina yin kwance na ce “Innarmu don Allah ki yi
min gatana irin ta dogon ƙarni mai abin tsoro”
“A'a Allah ya tsare ni Nafisa ,kin ga bacci ma zan yi don gobe ina son yi mana dambu tun da
safe” ta faɗa tare da yin kwanciyarta gefe da ni.Na turo baki tare da lumshe ido,hoton
abubuwan da Uncle yayi min duk suka dawo min.Sai wani abu nake ji yana bijiro min na shauƙi
amma ban ma san taƙamaimai mene nake buƙata ba,amma sosai nake jin daɗin tunanin don
abin da nake ji yana bani shauƙi sosai.Sai laɓana nake motsawa kamar wacce ke son Uncle ɗin
ya ƙara shan su,a haka bacci ya ɗauke ni mai haɗe da mafarkinsa muna having sex.Yadda duk
jikina ya amsa kamar a gaske yasa na buɗe idona dakyar da suka yi min nauyi,na duba lokaci a
wayata sai na ga ƙarfe uku da minti uku na yunƙura na tashi zaune daidai nan hasken ɗakinmu
ya ɗauke don dama ban iya bacci cikin duhu.Fitilar wayata na kunna sai dai tamkar wata wutar
kyandir haka ta soma yin rawa kafin kuma ta ɗauke ɗif.Ban wani damu ba na sake ɗaukar
wayar don sake kunnawa wannan karon cak screen ɗin ya ɗauka kafin kuma ta mutu da kanta.
Daga bakin ƙofa na hango wata mace mai fararen kaya a tsaye gashin kanta na tashi cikin iska.
“Wace ce?” na tambaya.
“Deborat” ta bani amsa kai tsaye,kafin kuma ƙyaftawar ido tsundum na ganta kusa da ni a
zaune muna kallon juna.
Ido sune ƙofar hango ruhi, wannan yasa nake kallon ruhinta tun daga wajensa har cikinsa.“Ke
ce kike yi min gatana kullum” na furta bayan na gama lalubo dukkan asalinta.Ba ta bani amsa
ba sai jawo ni da ta yi ta kwantar ni kan cinyarta ta soma shafar sumar kaina,na lumshe ido don
kuwa shafar irin dai ta matar da nake ji ce tana yi min haka duk dare.Sai dai wannan karon
shafar ta babanta don tsintar kaina na yi a wani wurin, dube-dube na soma yi har na ci karo da
allon sanarwa inda aka rubuta “DARASIN SANIN RUHANIYA” ina shiga ciki abun mamaki duk
sai na tarar da kaf malaman nan da muka yi meeting da su,ga kuma su headmaster da principal
su ma duk suna zaune yayin da Grand Maa ke koyar da karatu.Kamar wancan lokacin haka na
zauna kusan Adama,na mayar da dukkan hankalina ga Grand Maa inda take cewa “kamar
yadda vice headmaster ya faɗa muku lokacin meeting wannan school Ƙwargwam ta kasu kashi
uku primary,da Sakandari sai kuma kuma Ajin Ƙwargwam wanda iya malamai ne kawai muke
koyarwa” tana rufe bakinta na jefa mata tambaya,“Grand Maa me Ƙwargwam ke nufi?”
“Matsafa!” ta bani amsa kai tsaye,sai na yi shuru ina tunanin zuci na ce ‘Ƙwargwam school na
nufin MAKARANTAR MATSAFA? to amma su wane ne matsafan?’
Tamkar Grand Maa ta shiga zuciyata kuwa sai ta bada amsa ta hanyar cewa “darasinmu na
farko shine chapter ruhi da gangar jiki,ta wannan hanyar ce ake gane matsafi” tana gama faɗar
haka sai ta yi wani abu da hannunta nan take sai ga wani table ya bayyana a gabanmu,sannan
a samansa wani yaro ne kwance babu kaya jikinsa da na dubi yaron sai na ga ba kowa ne ba
face ɗalibina wanda ta baiwa biscuit a ɗazu .....
My book is only 500 vi
2670215530
ZULFAU YAHAYA
Ecobank
DM +22795045822
[06/04 15:24] MRS SADAUKI: *MAKARANTAR MATSAFA*☠️
```LoVe aNd HoRrOr story```
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI✍️}
*SADAUKARWA :* Ga dukkan Malaman makaranta.
*FCWA*☀️
________________________
Last free page 10
Ganin Grand Maa ta ɗauki wuƙa za ta tsaga cikin yaron na yi saurin rumtse idona,ina jin sautin
kururuwarsa yadda yake kuka yana cewa “madam ki cece ni kar ki bari su cutar da ni ” na buɗe
idona da suka yi jawurrr na sake zuba su kan Grand Maa wacce ke zuba jinin yaron nan a kofi
ta hanyar saka ludayi tana wani kwaso shi. Bayan ta gama sai ta kai kofin bakinta ta sha sannan ta miƙawa principal shi kuma da ya sha ya
bai wa headmaster daga nan sai vice principal da kuma vice headmaster.Grand Maa ta ƙara
karɓar kofin ta ce “lamba ɗaya sha ka bai wa lamba biyu,haka za ku dinga yi har kowa ya sha”
wanda aka kira da lamba ɗaya na duba, kyakkyawan saurayi ne irin sosai ɗin nan kuma sai na
ga yana kama da headmaster da dukkan alamu ɗansa ne,bayan ya sha sai ya miƙawa lamba
na biyu shi kuma ya miƙo min na karɓi kofin ina kallon yadda jinin ɗalibina yake kwance a ciki
mugayen matsafan nan sun mayar da shi lemun sha .Na kai kofin kusan bakina na yi kamar na
sha kafin na miƙawa Adama wacce ita kuma ita ce lamba huɗu,so nake na ce mata kar ta sha
amma idon Grand Maa ƙurrr suke kanmu ina ji ina gani Adama ta sha jinin kafin ta ba na kusa
da ita a haka har kowa ya sha aka mayar da kofin.
Daga nan sai Grand Maa ta yi wani siddabarun sai ga yaron da aka feɗe cikinsa ya tashi zaune
daram da buɗaɗen ciki idonsa na shatatar da hawayen jini yana kallon tsakiyar idona har yanzu
kuma bai gushe da neman taimakona ba sai dai sam ban san ya za a yi na taimake shi ɗin ba.
Wasu kwalabe ta jera saman table ɗin,ta yi wani alama da hannu a nan take duk suka buɗe
kansu.Bakinta na furta ɗalasiman tsafi ta dinga umartar ruwan da ke cikin kowacce kwalba da
su je su shiga buɗaɗen cikin yaron,nan ya soma yin wata irin zabura kamar an jona shi da
lantarki abin da na kasa jura kenan na ce “ōvovār̃ī” hakan yana nufin komai ya tsaya wato stop
cak duk komai ya tsaya kuwa yayin da dukkansu suka soma amayo jinin da suka sha suna wani
waro ido kamar za su mutu.Sam ban wani damu ba sai ma zuwa da na yi na ɗauki ɗalibina
,kamar yadda uwa ke gudun matsala ta samu ga ɗanta ko kuma in ta ga wani abu zai cutar da
shi take ɗauke shi tare da ɓoye shi haka na yi wa ɗalibina na ƙanƙame shi gam a ƙirjina ina
kallon Grand Maa wacce ke yin ƙarfin hali tana cewa “lamba uku ki ajiye shi kar lokacin
kaddamarwa ya wuce duk ki ɓata mana shiri ki maido mu baya”
Na girgiza mata kai na ce “ba zan bayar da ɗalibina ba”
“Lamba ɗaya je ka ƙwato min abin farauta” Grand Maa ta basa umarni ai kuwa sai ya miƙe
tsaye ya tunkaro ni,muna kallon juna cikin ido sai na ga tamkar na san shi yana dab da kawowa
wurina kuma sai na tuna a inda na san idon,wato tsakakar ranar nan ce da na bugewa bindi.Na
dubi ƙafarsa sai na ga yana yin ɗingishi,“kār̃bās!” na furta nan take kuma ya ɓangwale ya faɗi
yana ihu,nan kuwa na ga hankalin headmaster ya tashi ya nufo shi duk da kuwa ƙoƙarin tsayar
da shi da Grand Maa ta yi don ba a so kowa ya gusa daga wurinsa sai da umarni.
Ta yo kaina za ta ƙwace shi da ƙarfi ni kuma da mugun sauri na bi ta rufin ɗakin na tashi sama
cikin iska muka bar wurin.Ban san inda na ɓoye yaron ba amma tabbas na kuɓutar da shi kuma
na basa tsaro,daidai nan kuma na tashi daga baccin saboda kiran sallar asubah da aka yi.
Dukkan cinyoyina na ji suna yi min ciwo kamar wacce ta yi wasar tsere,dukkan abubuwan da
suka faru da ni kuma sai na manta da su .Wanka na yi tare da alwala na zo na yi sallah,bayan
na gama na soma yin Azkhar ina lumshe ido alamun bacci ne yake son ƙara yin gaba da ni
amma kiran Uncle Salem ya shigo wayata na je na ɗauka tare da yin kwance na kara wayar a
kunne.
Yau shine ma ya gaishe ni da farko,na amsa cikin mayen bacci ina jin yana cewa “ mafarkin me
kika yi Naf ?”
Baccin da nake ji ne ya sake ni a nan take tuna na yi mafarkinsa mun haɗa shimfiɗa da shi
muna mu'amalar aure ,amma me yasa yake yi min tambayar nan shine abin dubawa .Cike da
gyatse na ce “kai wane iri ka yi?”
Sai da ya saki murmushi kafin ya ce “mafarki na yi ga shi nan an kawo min ke gidana,muna
kwance kan bed duk babu sutura a jikinmu ina yi miki zazzafan romance ke ma kina maido min
da kuma na fara kusantarki sai kika fara yi min kuka kina kiran sunana Uncle Sal zafi ka bari
ban so.Amma sai na soma rarrashinki har kika yi shuru kika bar kuka,Naf na ji daɗin mafarkin
nan sosai kin ga yanzu ma da zan yi sallah sai da na yi wanka”
Tun da ya soma magana na rumtse ido,wato shi ko kunya bai ji yayi mafarkin suna