Showing 27001 words to 30000 words out of 56554 words

Chapter 10 - JIddah Book Compelet Naima Suleiman

gabansu tare da tambayarsu abinda yake
faruwa,ɗaya daga cikin likitocinne ya kallesa da alama shine babba yace"follow me"a baya ya
bisa yana mai fargabar jin abinda zai faɗa,zama dr yay tare da kallon Irfan yace"have a sit" no
thank you " cewar Irfan numfashi yaja a hankali tare dayin rubuce² sannan ya ɗago kansa ya

kalli Irfan tare da faɗin..

Lokacin da Aryan ya isa gidan Amrah domin maida Huda ya iske bata parlor sai Taslim da take
ta kokawa da TOY sam bata kula da suba saida taji magana ƙasa² sannan ta juyo sabida Allah
yay mata tsoro ba kamar Huda ba,washe baki tayi tare da faɗin laa *UNCLE NE* murmushi yay
mata kafin yay magana ta tawo da gudu ta faɗa kan Huda take bacci saurin ɗauketa yay yana
jan hancinta yace"bakya ganin bacci take" kwaɓe fuska tayi tare da zilla"Allah nisai ta
tashi"daga bayansa yaji dariya tana tafe tana faɗin"ai kama haƙura domin saita tashe tafa tunda
tayi niyya itama haka take mata basa su suga wani na bacci wani kuma ido biyu saida suyi tare
da wuya kaga suna gida ɗaya na bacci ɗaya ba tayi ba"direta yay ai kuwa tayi kan Huda ta fara
duka tana faɗin"bebyn ki tashi i'm ur patner"ganin taƙi tashi yasa ta fashe da kuka tare da
zubawa Huda ido,dariya sukayi mata gaba ɗayansu Amrah da kanta taje kan sofar ta zauna
tare da ɗauka Huda cak ta ɗura saman cinyarta ta shiga shafa kanta tare da hura mata iska
lokacin kaɗan ta shiga buɗe idonta tare da turo ɗan ƙaramin bakinta na tsiwa tace"Taslim ce?"
miƙewa tayi tare da nufar inda Taslim take nan suka kwasa da gudu sukai play room,shuru ne
ya biyo baya kafin Irfan ya shiga labarta mata abinda ya faru..salatin ta fara tana ƙara jajanta
abin sosai tausayin Jidda haɗe da blood ɗinta,miƙewa tayi tare da nufar ɗakin Jidda ta kwaso
mata kayan sawa kala biyu haɗi da hijab,dawo tayi hannunta ɗauke da kaya da kuma basket
kallonta yay sannan yace"what's for basket? i don't know i think it's milk sausage and biscuit"ok
ya faɗa haɗi da amsar kayan peak yay mata a tsakiyar head ɗinta sannan ya juya yabar gida.

Yana fita wayarta ta fara ƙara ganin number Abban twinst yasa ta washe bakinta tare da
pincking call ɗin mai makon taji sweet voice ɗinsa sai taji aƙasanin hakan,amsa sallamar da
akai mata tayi kafin tayi shuru tana sauraran abinda za'a faɗa,a razane da miƙe tare da fasa
ƙara haɗi da faɗin"what?".

Hospital

Hankalinsa ya mayar kan dr ɗin ji yake kamar ya shaƙesa ya huta sabida wasting time da yake
masa,numfasawa yay tare da furta "he did'nt rapping her..



*Muje dai guys kuna tare da alƙamin SARAUTA ban fitu ba saidai na shirya rubutu yanzu na
fara da izinin Allah akwai na kuɗi akwai free duk sabida faɗakarwa badan jin daɗin ba,domin
bana abu domin jin daɗina kona wani aa saidan Al'umma su amfana kuma tnz God ina ganin
nasara haɗi da ɗaukaka wajan Ubangijin daya bani ikon aiwatar da hakan,abu ɗaya na sani
wani bazai taɓa sauyamin ra'ayin kaina ba ina tsayawa akan abinda na keso�*
[12/9, 5:50 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘

ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 18-19
```DIE```

https://my.w.tt/ytJeYxcipbb
```Wattpad@nimcyluv```

*SELF DU'A�👇🏻*

```Ya Allah ka yarda dank,kasoni kasa mala'ikunka su soni,kasanya Mutanen kirki su soni,Allah
ka rufamin Asiri,kabani sa'ar rayuwa da mutuwa,ka sama rayuwata Albarka...Allah ka kareni
daga sharrin Mutum..Aljan.. da dabba,Allah na roƙeka ka kareni daga sharrin mai sharri da
zargin mai zargi, da munafuncin mai munafurci, Allah kasa na gama da duniya lafiya Ubangiji ka
sanyamin Albarka..
```


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*í ¾í´�🏻



18-19

Baiyi rapping nata ba shine abinda dr ɗin ya ƙara faɗa cike da jarumta,kallonsa kawai Irfan yay
wajan wasu seconni yace"but i see blood on her laps?"jinjina kai dr yay tare da faɗin"yayi
ƙoƙarin shigarta ya kasa hakan yasa ya keson yay da ƙarfi kota halin yaye ne,ya kasa samun
damar hakan sabida hanyar a toshe take"lumshe ido Irfan yay yana sauraran maganar dr kafin
yaja numfashi tare da faɗin"like how?..

Kasan cewar tun tana yarinya ba'a cire mata beli ba harta girma shine ta toshe hanyar banda
fitsari babu abinda zata iya ta wajan,shi kuma ya fara using farcen hannunsa ne tunaninsa
ƙofarce ƙarama dalilin hakan shine jini ya zuba,wannan farin ruwan kuma babu shakka romance
yay da ita shine kaga haka,yanzu dai mun samu nasarar yi mata aiki babu wata matsala da
wannan ɓangaran,but she is critical condition fa"


Ɗan miƙewa tsaye Irfan yay zuciyarsa na bugu sosai jarumta ce tazu masa kallon dr ɗin yay
sannan yace"what condition?" zuciyarta ta kamu da ciwo wanda yaci ƙarfinta harta fara
kumbura idan taci gaba dasa damuwa a ranta kuma komai na iya faruwa,za'a ɗurata bisa
magani aci gaba da kula gsky,yanzu dai idan ta farka ya kamata taɗan gasa cikin tare da shan
tea mai kauri zai taimaka mata.

Gdy Irfan yaywa dr ɗin sannan ya juya zuwa specail room ɗin da aka kwantar da ita,a bakin
ƙofa ya tarar da Arayan shi ɗaya yana danna waya,kallonsa yay tare da ɗanyi masa murnushin
gefen baki,maida masa da martani Aryan yay tare da bin bayansa zuwa cikin room ɗin.


Kwance suka sameta flat hannunta ɗauke da drip yana ɗiga zuwa cikin jijiyar jikinta Yayinda
numfashinta yake fitar ƙyar ƙirjint na up and dwon face ɗinta ya ƙara fari har wani jaa yake,lips
ɗinta kamar tasa jammaki sabida pink da yay idon rufe yake sai zara-zaran baƙin eyelash
wanda yau luf saman idonta,babu komai jikinta sai green rigar asibiti irin ta masu tiyata,gashin
kanta ya kwanto gefen fuskarta sosai take halin ciwo da kuma neman taimako,sakko da idonsa
yay saman laps ɗinta wanda rigar bata sakko zuwa nan ba,sosai yake kallon yadda baƙin gashi
mai santsi da kuma ƙyalli yay luff-luff saman farar fatar jikinta.

Motsin da yaji a bayansa shiya sanya yay saurin zuwa gaban gadon haɗe da jawo barƙo ya
rufe mata jikinta dashi,ɗan motsawa tayi tare da turo ƙaramin bakinta tayi tare ya mutsa
fuskarta,murmushine ya kwace masa sabida yadda tai da face ɗinta ya ƙara fitu da ƙuruciyarta.

Zama yay gefen gadon tare da kama hannunta ya ɗura cikin tafin hannunsa ya shiga murzawa
a hankali ta saki ajjiyar zuciya tare matse hannunsa wanda ɗuminsa yake ratsata,kallon beauty
oval face ɗinta kana ya saki hannunta tare hannu ya tattare tulin sumar kanta waje guda,pink
lips ɗinta yabi da kallon lumshe ido yay ya najin mood ɗinsa na sauyawa tsigar jikinsa na
tashu,he fell like kiss her.


Kujera yaja kusa da Aryan ya zauna ɗan ya mutsa fuska tare da shafa sumarsa yace"buddy i
want tell u someting important"jinjina kai Aryan yay kafin yace"ok i'm with u scret lover"ɗauke
kai Irfan yay tare da faɗin"problem"me kace...cewar Aryan "noting just forget we will lrt ya
maman twinst ɗin".

Kafin Aryan yay magana wayar Irfan ta fara ƙara kallon wayar yay domin ya gane mai kiran
sabida specail ringing tone da aka bata murmushi yay tare da picking call ɗin ya sanyata a
speaker.


"blood na shiga uku twinst ɗina sun zama marayu wayyo Allah na dan Allah kace abinda aka
faɗamin ba gsky bane tayaya za'ai ace Abban twinst babu shi bayan yau muka rabu dashi wlh
ƙarya ne"


Gaba ɗaya miƙewa tsaye sukai tare da kallon juna domin sun kasa fahimtar abinda take cewa,a

sanyaye Irfan yace"shiirt pls blood what are u try to say ne?"he is gone Abban twinst is no more
he gone ya rabba ka duba labarina"tana faɗin hakan ta saki ihu yayinda tayi shuru bata ƙara
magana ba.


Aryan yay saurin amsar wayar tare da faɗin"hello Anty are u there?shuru babu respond hakan
yasa yay saurin ajjieye wayar tare da fita daga cikin room ɗin.

Juyawa Irfan yay yana kallon yadda take bacci cike da nutsuwa,wajanta ya ƙarasa tare da
manna mata lafiyayyen kiss a tsakiyar lips ɗinta kanta ya shafa yana faɗin"sleep well 4eyes".


Juyawa yay tare da rufe ƙofar da key a guje yay compound ɗin asibitin yana zuwa ya faɗa
motar nan Aryan ya bata hutu,babu wanda ya kula wani kowa tunanin dake cikin zuciyarsa
daban tabbas ayi mata mutuwa mai tsayawa a rai mutuwar miji ba abin wasa bace.

Basu jima a hanya ba suka ƙarasu kasan cewar sosai Aryan yake gudu,tun daga nesa yake
danna horn nan mai gadi yazu ya buɗe masu,kallon mai gadin sukai ganin yadda goge
hawayen dake sharara daga cikin idonsa,parking sukai tare da danna kansu cikin gidan tun a
ƙofa suke jin kukan twinst da sauri suka ƙarasa kwance suka ganta jini na zuba ta ƙasanta gefe
gudu twinst ne kwanta samanta sunan kukan tare da fafin"mamy pls wake up"sunayi suna
dokanta saurin ɗaukan Taslim yay ganin tafi rigima da kuma kuka sama yay ta ita tare da ɗura
saman shoulder ɗinsa,ɗaya hannu yasa ya ɗauki Huda tare da rumgometa a jikinta,cikin sauri
Aryan yasa hannu ya ɗauki Amrak zuwa jikinsa sam bai damu da jinin dake zuba a jikinta
ba,waje yay da ita tare da nufar mota yana zuwa yasa key ya buɗe ya shimfiɗeta side ɗinta
kafin ya faɗa cikin motar da sauri yay mata key sai Hospital.


Sosai Irfan ya shiga tashin hankali sabida kukan twinst musamman Taslim bai iya ba baisan ta
ina zai fara basu hkr akan suyi shuru ba,ta gumi yay tare zuba masu ido abin tausayi lokaci
kaɗan bacci yay gaba dasu a jikinsa suna sauke ajjiyar zuciya kansu ya shafa tare da faɗin
"sorry my bebies".

Kwantar dasu yay tare da ɗaukan wayar Amrah ya shiga neman number,cikin sa'a yaga
number daya keso dailing yay ta fara ringing harta kusa yankewa aka ɗauka cikin magagin
bacci akace"sweethert is Alrdy night why are you calling in this hour?"


Numfashi mai ƙarfi ya saki lokaci guda idonsa ya ciko da hawaye sosai yay missed Mom nasa
amma yadda ya iya mijinta yaja mata,jin anyi shuru yasa Mumy ƙara faɗin"hello Amrah"is me
mom not Amrah.

Saurin tashi mom tayi daga jikin Daddy tare da faɗin"my beb is you i have been looking for u
since,how are you beb? Kwaɓe fuska yay tare da ɗan kanne one eyes kamar tana gabansa
yace"is no tym for talk Amrah's husband is gone"ara zane mom tace "innalillahi wa'inna ilaihir
raji'un on may why insha Allah"

Kashe wayar yay domin babu wanda zai ƙara kira family na mijin ya tabbatar sun sani,ba'a
daɗe ba mota tai parking mutane suka fara shigowa wata matace ta fasa kuka wanda yasa Irfan
zabura sabida tsoran da yaji.


"ya Allah wannan wacce irin mutuwace haka ace ko gawar ɗana bazan gani ba duk sun ƙune
sun zama toka"

Saurin tashi Irfan yay tare da ficewa yasan yanzu za'aita koke-koke mata babu ta wakkali,yana
fita waja motar na parking kallo ɗaya yay mata yasan ta Daddy ce,sanye take da ƙaton hijab har
ƙasa sai kyakkyawar fuskarta data baiyana tashin hankali,zubawa Mom ido yay ko ƙiftawa babu
cikin sauri ta ƙarasu wajanta tana zuwa kafin tayi magana ya faɗa jikinta yana sauke ajjiyar
zuciya akai-akai bayansa ta shiga bubbugawa"sorry beb i know u arw hurting sorry dan Allah
everyting will be ok"kai kawai ya ɗaga mata kafin ya zare jikinsa yabar wajan yay hanyar garden
ko tsoro ba yaji,domin daya tsaya Daddy ya sameta a wajan ƙwamma kome zai sameshi ya
sameshin.

Turus Daddy yay ganin Irfan yay tafiyarsa kuma yana da tabbacin ya ganshi.



Hospital
Lokaci kaɗan ya ƙarasu yana zuwa aka amsheta tare da ɗurata akan bed ɗin marasa lafiya aka
huce da ita emagency room.


Sunja lokacin kafin su fitu a ɗakin a nan wajan dr yaywa Aryan bayanin cewa cikin dake jikin
tane ya zube sabida tsoratar da tayi,sunyi mata wankin ciki tare da ɗurata bisa maganin zuwa
safiya insha Allah zafa farka.


A one week lrt

A gurguje tashin hankali Amrah ta shiga ba kaɗan ba domin abincima bafa iyaci sai Mom tayi da
gske a haka dai akai sadakar uku,yawan nasihar mom data Dad yasa ta fauwallawa ubangiji
al'amarinsa domin shike rayawa kuma shike kashewa babu wanda ya isa ya ɗauki ran wani sai
ubangiji yay niyar hakan,Allah yayi ba zatai rayuwa dashi mai tsayi ba hakan yasa ta dage dayi

masa Addu'a.

Twinst kowa ko jikinsu domin basu samma meye mutuwar ba dahar zasu ɗaga hankalinsu akai.

Kullum sai Irfan yaje wajan Jidda amma haryau bata farka ba hakan sata gaba yayta kallonta
har zuwa dare sallace kawai ke ta dashi,maganar Office kowa yasa a side acewarsa bazai bar
amanar ƴar mutune ita ɗaya ba.


Yau kwana bakwai cif da rasuwar Abban twinst wanda yay kwannan Jiddah 7 akan gadon asibiti
amma haryau bata farka ba.

Tun safe yaywa Jessica waya akan ta sameshi a asibiti,ba ƙaramin daɗi taji ba hakan yasa ta
shiga shiri kamar zata sauya fata.


Yana zaune akan duguwar sofa wacce take gefe guda a room ɗin da aka kwantar da
ita,shanyayyun manyan idonsa ya zuba mata yana kallon yadda numfashinta ke sauka a
hankali ta tare sosai amma kamar an ƙara mata kyau domin har mamakin kyanta yake,tym to
tym na'orar ɗakin na ƙara kaɗan wanda yake nuni a koda yaushe zata iya farkawa.

Knoking ƙofar aka shigayi cikin gajiyawa yace" come in" shigowa tayi tare da rufe ƙofar tayi wani
masifaffan kyau sai zabga ƙamshi take,wando ne pencil a jikinta sai wata ƙaramar riga ta
jiki,pink ɗin After dress ta ɗura akanta wacce ta buɗe daka gaba,kallo ɗaya yay mata ya ɗauke
kansa ya maidashi kan Jidda.
Itama Jidda ta kallo tare dajan tsaki kaɗan wajansa ta nufa tana zuwa ta faɗa saman jikinsa tare
faɗin"i missed u dear ka sani damuwa da yawa"


Lumshe lulu eyes ɗinsa yay haɗi da cije jajayen laɓɓansa masu kauri ya fara fitar da numfashi
mai zafi sabida abinda Jessica keyi masa.


A hankali² ta shiga ɗaga zara-zaran eyelash ɗanta wanda sukaiwa idonta rumfa,saurin mai
dasu tayi sabida hasken da yay idonta yawa,ajjiyar zuciya ta sauke kafin ta ƙara buɗesu a karo
na biyu ta manna idonta akan drip dake saƙale a sama,ɓata fuska tayi jin bakin babu daɗi sai
wani ɗaci data keji,hannunta ta ɗaga tare da saukesa akan saitin zuciyarta wacce ke ɗagawa ta
sauri.

Lumshe idon tayi tana sauraran saukkan ruwan cikin jikinta,wani sauti ne ya fara zarya cikin
kunnanta haɗi da saukan numfashi akai akai,banza tayi domin bata buƙatar hayaniya,saurin

buɗe idonta tayi jin ance "auchiii..yaahhh"ɗan juya fuskarta tayi kaɗan cikin sa'a idonta ya sauka
akan hannun Jessica lokacin data ɗurashi saman mararsa..



*idan ba kuyi wasa ba zai zama na kuɗi book ɗinan domin ana yimin ruwa comments🥵*
[12/9, 5:50 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 20-21
```THE WALET

```Wattpad@nimcyluv```


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*í ¾í´�🏻



20-21


Ɗan runtsa idonta tayi tunaninta shine ya nuna mata ba dai² ba,abinda baifi 3second ba ta ƙara
waresu zuciyartace ta buga da ƙarfi lokaci guda hawaye masu zafi suka shiga zubuwa daga
cikin idonta ji tayi gaba ɗaya ta tsani matar haɗi dashi kanshi ɗin domin ba tayi tunanin cewa
lala tacce bana sai yanzu,ƙirjin tane ya fara sama da ƙasa sabida yadda zuciyarta ke gudu akai²
bata samun damar shaƙar numfashi wada tacce.

Drip ɗin dake manne a hannunta ta tsige tare da tashi zaune,wajan 3min ta miƙe tsaye a
hankali ta fara tafiya zuwa wata ƙofa wacce ta tabbatar da toilet,tafiya take tana tangaɗi kamar
zata kifa sabida yadda jikinta yake babu ƙwari a zahirin yadda take tafiya zaka ɗauka tana sani
take duk ɗaga ƙafarta guda sai dukkan jikinta yay sharking,a haka ta hucesu cikin wannan halin
yana kwace kamar kungi ko hannu baya mutsawa sai fitar da numfashi kawai yake.


Hannu tasa ta buɗe ƙofar tare da shige ciki ta rufe da sauri,zaman dirshan tayi a cikin toilet
tana tsiyayar da hawaye haɗi da kuka mara sauti,tasan cewa a koda yaushe ƙaddara abace
mara tabbas domin tana iya sauyawa a ko wanne lokacin a ko wacce dakiƙa ƙaddara na iya
sauya,uban data ɗauka shine gatanta shine bangon da zata jingina dashi taji daɗi,shine mai

kure dukkan wata damuwa a ranta,shine ya cireta sahun ƴar ƴan daya haifa ya ƙirata da
matacciya bayin tana da ranta,saurinyi data kejin babu wacce ta fita sa'ar samun kamarsa ta
ɗura masa dukkan wata yardarta bata haufi akan sonta yake mata,a kullum da sonshi take
kwana take tashi shine aka wayi gari ya gojeta akan wani dalilinsa mara toshe ko kuma nace
silar mahaifina,Faizak ya nuna mata so a wajan aikinta tana ganin motuncinsa sosai hakan
yasa ta fitu ta gaya masa yay hkr da son da yake mata bata da wani labarin da take bashi saina
Irfan,ashe shima yana ɗauke da niyar fansar abinda tayi masa,waje guda ta dake jin duk wani
farin ciki dajin daɗinta ya ƙare sai wani haske ya ɓulluwa rayuwa wanda ya bata kula fiye da
wacce zata samu wajan iyayenta,ta ɗaukesa matsayin ɗan uwa kuma yayanta mai kula da
dukkan wani farin ciki nata,yau shine ya nuna bai damu da rayuwarta ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0