Showing 3001 words to 6000 words out of 56554 words

Chapter 2 - JIddah Book Compelet Naima Suleiman

امب وناك
،نوعنصي ال� نكت مهلثم

```Hikmar yau:```
*~Allah ya buka misali da al'ummar wata alkarya wadanda suke cikin zaman lafiya arziki yana
zuwan musu tako ina amma sai suka bijirewa wannan ni'imar ta Allah sai Allah ya dandana
musu yunwa da tsoro sakamakon abinda suke aikatawa, kada ka zama irin su~*

🙋�♂��🙇�♂��


مسب* الله نمحرلا *ميحرلا
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


Chapter 3

Ƙoƙarin zare jikinta Amrah take daga jikin Aryan amma sam yaƙi bata damar hakan saima ƙara
mannata da ƙirjinsa da yay,hakan ya baya lips ɗinsa na ƙasa damar shigewa ɗan ƙaramin
baƙinta,lumshe ido tayi tana jin hannunsa na yawo a gadun bayanta,kaɗan ya haɗe bakinsa da
nata yay mata wani irin mahaukacin sucking wanda ya haddasa mata rungomeshi bata sani
ba,wajan 10second ya zare jikinsa a nata ya nayi mata dariya tare da faÉ—in.

"Anty duk tsuran kar kije ƙasane yasa kika ruɗe"

�ata fuska tayi tare da gyara mayafinta tace"bana son shiririta Aryan wato na zama abokiyar
wasanka ko?,kana ganin yadda abokinka ya hulaƙan tani shine kayi shuru"

Murmushi yay mata tare da neman wajan zama ya zauna yace"aikam Allah ya suki dan hadda
kwalba a tsakiyar bayanki nima ta yanke shine yasa ki kaji na bigeki a baki ban sani ba am
sorry Anty"

Ƙara ɓata fuska tayi ba tare data amsashi ba tace"Aryan pls take care of him shi kaɗai nake
da,banson komai yay a pecting lafiyar kasa ido a kansa a matsakinga na best frnd É—inshi ka
daina bari wannan shegiyar budurwar tasa Jessica tana zuwa wajansa gaba É—aya bana sonta
da Irfan kasan yadda za'ai su rabu"
Kai Aryan ya jinjina mata tare da faɗin"insha Allah i will try my best naga komai yay dai²"

Hand bag ɗinta ta ɗauka tayi hanyar waje tare da faɗin"yauwa ka lallai ɓashi anjima yaje library
ya duba novels masu kyau"

Da "ok"kawai ya amsa bata tare da zubawa É—an fafaffaÉ—an waist É—inta wanda ya zauna a
duguwar rigar jikinta,harta fice a parlour'n ba mutsa ba jin ana ƙoƙarin data sallah yay saurin
tashi tare da nufar saman benen cikin sauri yake haɗa 2steps na benen yana hucesu,ƙofar
É—akin ya murÉ—a tare da shigewa ciki a zaune ya ganshi akan wata kyakkyasar paryer mat jikinsa
sanye da farar jallabiya sai kuma farar hula irin wacce ake kira da tashi ka fiya naci da alama ya
iddar da sallar amma still yana zaune da casbawa a hannunsa ya sunkuyar da kansa ƙasa yana
ja,huceshi Aryan yay ba tare daya kulashi ba yana zuwa bathroom ya fara É—aura alwala bayan
ya gama ya fitu daret hanyar fita daga É—akin yay hanyar fita daga gidan gaba É—aya,second
kaɗan suka ƙarasa dashi masallaci jam'i yabi ana idarwa akai addu'a nan limamin masallacin ya
fara sanarwa kamar haka.

"ya kamata mu kula da yaranmu sosao susan irin abokanan dasu ke mu'amala dasu da kuma
kula da yaranmu mata,naga alama akwai ɓata gari a wannan anguwar tamu da idona naga
wasu a mota É—asu banbancinsa da arne kaÉ—anne dan haka musa ido sosai bissalam"

yana gama faÉ—in hakan Abuyazeed tashi yay gida,Aryan ya daÉ—e a wajan yana tunanin
maganarsa kafin ya tashi ya fita daga masallacin garasawa gidansu yay wanda yake kallon
masallacin tafiya kaɗan yay ya ƙarasa gidan,a parlour ya samu Ifran wannan karonma ya sauya

kayan jikinsa zuwa blue ɗin yadi the same dana ɗazun amma wannan karan haryafi karɓar
jikinsa kasan cewarshi baƙi shi kuma yadi blue hakan ya bawa kwayar idon damar sajewa yadin
jikinsa,yana zaune akan sofa ya lumshe idonsa sai ƙarar A.c data cika parlour,kallo ɗaya Aryan
yay masa ya shige zuwa flat É—insa domin yin wanka yasan jiransa yake da ace ya fita shi É—aya
kwara ya zauna.

Cikin sauri² yake shiryawa bayan ya fitu daga wanka irin yadin jikin Irfan ya ɗauka ya saka a
jikinsa sunyi masa kyau sosaai domin shi farine a gurguje ya fesa turare ya fice daga É—akin
yana fituwa yaga Irfan harya miƙe tsaye wajansa ya nufa tare da faɗin"legs go"kai ya jinjina
baice komai ba,ficewa sukai daga gidan suka nufi compound suna zuwa yay wajan wata Æ´ar
ƙarama motar me kyau dan kaf wajan tafisu kyau,buɗewa yay ya shiga side ɗin drever ya zauna
kallonsa Aryan yay fuskarsa É—auke da mamaki yace"kana nufin kaine zakai dreving namu
kennan" ya faÉ—a yana zubawa Irfan ido shima kallonsa yay ba tare daya ce komai ba ya shiga
yiwa motar key hakan yasa Aryan saurin faÉ—awa cikin motar da gudu yaja motar zuwa get nan
me gadin ya wangale get É—in gidan da gudu Irfan ya cilla hancin motar waje idonsa a lumshe
amma hakan dreving yake"a'a stop it pls yaza kana dreving kana rufe ido nidai banshirya
mutuwa yanzu ba sai nayi aure ato"cewar Aryan kallon kawai ya É—auke kai bai tanka masa ba
saima ƙara giyar motar yay sam bai iya dreving a hankali ba.

30min ya kawosu wani ƙaya taccen Resturest kashe motar sukai suka fitu a hankali suke
tafiya har suka ƙarasa cikin wajan iya haɗuwa ya haɗuwa wajan,shiga sukai wajan da manyan
mutane suke zama (VIP)waiter tace ta kawo masu wani ɗan ƙaramin littafi Aryan ne ya karɓa ya
fara dubawa tick yay a wanda suke su,wajan 10second waiter ta dawo É—auke da babban tray na
abincinsu jera masu komai tayi sannan ta huce ta basu waje,abincin Aryan ya fara ci dan dama
yunwa yake ji,zuba masa ido kawai Irfan yay yana kallon yadda yake cin abincinsa hankali
kwance,murmushi kawai Aryan yay dan yasan idan ba abincin nan aka bawa Irfan ba ko
shekara sukai a wajan bazai taɓa ci shi kaɗai ba,saida ya gama cin abincinsa tass sannan yaja
kujerar wajan Irfan abincin ya jawo zuwa gabansa sannan ya É—auki spoon ya É—ebo abincin ya
miƙa masa zuwa bakinsa ya mutsa face yay sannan ya buɗe bakinsa a hankali aka zura masa
spoon bakinsa sosai Irfan yake cin abincin da Aryan yake bashi sai zuba masa shagwaɓa yake
wani yaci wani ya fitu dashi ruwa ya ɗauko mai sanyi ya miƙa masa kafin yasa Aryan ya ɗauke
cup ɗin da sauri ya shanye ruwan kwaɓe fuska Irfan yay hannu yasa a hankali ya daki shoulder
Aryan yace"stop it boddy" dariya Aryan yay yana kafa mashi cup É—in a baki saida ya shanye
ruwan tas sannan ya miƙe tsaye shima Irfan miƙewa yay tare da faɗawa jikin Aryan yana
murmushi É—an bubbuga bayansa Aryan ya shigayi wajan 3second ya cire jikinsa yay waje mota
suka shiga tare da barin wajan wannan lokacin Aryan ne ke dreving kallonsa Irfan yay da
alamun tambayar inda zasu ganin ya É—auke kan motar fuskantar hakan yasa Aryan cewa"library
zamu"


*jidda pov*

Zare jikinta tayi daga jikin mama ta shige É—aki tana zuwa taga mimi na rera kuka kallonta tayi

sannan ta É—auke kai taji gaba da picking hand bag É—inta da kuma lapton É—inta saida ta gama
komak sannan tyi facing mimi tace"what happen now?"harara mimi ta zabgawa jidda tare da
faÉ—in"are you aking me meke faru to kinfi kowa sanin abinda yake faruwa meyasa bakya son
farin cikina da kuma kwanciyar hankali na Yaya,kifi kowa sanin abinda yake faruwa meyasa ba
zaki nemu mutumin da zai aureki ba ko nima na samu nayi aure kinsan idanba aure kikai ba
Abu bazai taɓa bari na nayi aure ba"takai ƙarshan maganar tana ƙara sautin kukanta.

HarÉ—e hannayenta tayi saman brest É—inta ta zuba mimi ido domin tabbatar da abinda take
gaya mata tnx God kowa ta ganu gsky domin mimi har zuciyarta take gaya mata
hakan,murmushi kawai tayi tare faÉ—in.

"kada ki damu mimk as soon as sameer ya dawo evertin will be fine zanyi aure kodan farin
cikinki ok"tana faÉ—in hakan tayi waje abinda a parlour ta tadda mama da kuma abu wanda ya
dawo daga masallaci murmushi tayi tace.

"mama zan tafi" kallonta mama tayi taga sai yawo fake cikin wani ƙaton hijab kafin fa ɗauke
idonta tace"where"au kin manta yau nice keda library fa"hannu tasa ta dafe forehead É—inta
tace"i almost forged wlh Allah ya tsare kuma ya kiyaye ki kula sosai kinsan after 6kuna da
karatu da Abu kada kiyi late"insha Allah cewar jidda.
É—ago kai Abu yay ya kalleta yana mai jindaÉ—in shigarta yace.

"nikam wannan aikin yana ragemun jin daÉ—i baga barina zama da abinda nafisu a rayuwa take
care my luv a kula da irin mutane da za'a dinga mu'alama"

Murmushu tayi tace"insha Allah my luv"sunkuyawa tayi ta É—anyi hug É—isa tare dayi masa peak a
kumatu kanta yasha fa yace"Allah yay maki Albarka my luv"Waiving tayiwa mama sannan fa
fice a gidan tana zuwa waje ta gyara glass ɗinta drever ta kwalawa kira cikin sauri ya ƙarasu ya
shiga mota itama ta shiga da sauri yaywa motar key ya jata da sauri suka fice daga gidan.
Kasan cewar babu wani nisa sosai hakan yasa 10min suka ƙarasu kallon drever tayi tace.

"basai ka dawo É—auka na ba kaje kawai i take care of my self"tana faÉ—in hakan ta shige ciki
nan ta fara gaisawa da mutane daret ɗan ƙaramin office ɗinta ta shige ta zauna wajan 5second
ta fitu ta fara jera sabbin littafai cikin library É—in tana kallon yadda mutane suke ta neman novels
masu daÉ—i dan karantawa.
Wani sihirintaccen ƙamshi taji ya daki hancinta hakan ya haddasa mata wata kasala ci gaba
tayi da jera littafan hannunta kamar daga sama taji ance"hy"a hankali ta juyo nan idonta ya
sauka akan samarin wa ƴanda sukai shiga iri ɗaya like twints ɗaya fari ne sosai ɗaya kuma baƙi
amma black É—in haryafi farin kyau da D is C banbancin a baiyana yake,É—an murmushi tayi
wanda ya haddasa lumawar dimples É—inta guda biyu gyara tsaiwa tayi tace"ur wlcm me
kukeso"ta faÉ—a cikin harshan turanci"what the you want?"shuru gaba É—aya sukai mata sun rasa

bai zasu ce can yaÉ—an gyara zama tare da mutsa bakinsa cikin maganarsa mai daÉ—i da kuma
sanyi Irfan yace.

"listen..can you recommend me a book?"

Book itama ta ƙara mai maitawa a zuciyarta kafin tace "like what?"

Aryan ne yay saurin cewa"like if someone's been released from jail after 8years"

Kai kawai ta jinjina ta tafi nemu masu littafin,Aryan ne ya kalli Irfan wata uwar harara ya zabga
masa mai ɗauke da warning,kawo masu tayi sannan ta nufi wajaɓ lifter tana zuwa ta danna ta
shiga ciki wajan wani É—an saurayi taje sukai magana akan littafan da basu dashi sallama tayi
masa sannan tabar wajan,É—aya lifter ta koma ta danna buÉ—ewa tayi ta shiga kafin fa rufe ya
shigo hannunsa É—auke da wata kwalaba bata kallesa ba tana jiran lifter ta tsaya,kwalbar ya
buÉ—e ya fara kwankwaÉ—ar abinda yake cikinta saurin daga kansa sama yay jin lifter ta tsaya cak
nan da nan zafi ya fara damunsa tsaki yay ya ciro wayarsa ya fara neman layin Aryan amma
yaƙi tafiya lokacin ya gaba shanye giyar dake cikin kwalabar jin zafi yay yawa yasa ya cire rigar
jikinsa yayar a gefe kallonta yay yaga ko mutsi batai ba hakan yasa ya nufi inda take.
*~Comment É—inku shine kaÉ—ai zai bani damar ci gaba da rubuta wannan littafin na (JIDDAH) wlh
wlh wlh Sau uku kenan idan har ba'a comment to zan ajjiye rubuta wannan littafinne domin nima
ina da abinyi🤗bazan ɓata lokaci nayi abu ba kuma comments ya gagara,kuma WATTPAD ina
sane daku zan dai nai muku update ne wlh babu ruwana gwamma na kwanta nayi bacci abina
idan kuma kun ceci kanku ta hanyar comments shikenan�~*

```Maman muqaddis grop naga comments ina gdy sosai,Nimcy luv hausa novel na facebook
kuma ina maku gdy sosai��aci gaba da comments kona daina posting👌🏻```


Comments
Vote
Share


Sarauta ce👑




*note*

Ciwon infection yafi saurin shiga jikin mace wata tun tana karama take samunsa Amma baya
bayyana har saita fara al ada shiyasa ya kamata iyaye mata su tabbatar suna kula da gaban
yaransu mata kamar makarantar kwana yanada kyau kina kula da lafiyarta domin mafi yawan

mata anan suke kamuwa da cutar dalili kuwa toilet dinsu yanada yawa ko wajen yin fitsari idan
bazakina zuba ruwa kafin kiyiba Zaki iya kamuwa da cutar
Barin jika bayan kin gama ya kamata ki goge kafin saka pant kada kuma kiyi amfanida kayan
wata kamar abinda yashafi kayan al aura
yin toilet shima kisamu wani Abu kinayi aciki yafi lafiya akan tsuguno wari tareda cututtuka suna
shiga jikin mace
wanke gaba da Sabulu me kamshi shima yana kawo shigar cutar
musamman masu saka yatsa suna wankowa ya kamata kisamu Sabulu gashi ayanzu sabulai
na liquid suna nan barkatai Wanda guda daya Sai kiyi wata daya
Lokacin Al ada bayan kin kammala ki gyara sosai kiwanke da ruwan dumi da magarya tana
amfani sosai ga yan mata


nimcyluv
08119237616
[12/9, 5:41 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 4
```THE LIZARD

```Wattpad@nimcyluv```

👇🏻wanda suke gruop na ɗina guda uku pls kada suyi join

https://chat.whatsapp.com/LvXakfYhIUsLs839jHMjUR


Dedicated to my luv HASSENATU AUTAR MANYA�wannan page É—in nakine ke É—aya
ƙaunarki a raina ba zata faɗu kina raina koda yaushe,kada ka manta alkairin mutum duk girman
sharri ina sonki sosai fiye da sosai pls come back soon😭




مسب* الله نمحرلا *ميحرلا
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*YA AL'WAJUDU�🏻😭*



Chapter 4



a hankali ya taka ya isa inda take, kasan cewar ta sadda kanta ƙasa yasa bai gane ko
wacce ba musamman idonta data mannashi a glass É—in,ba tayi aune ba taji saukar tattausar
hannunsa mai tuƙar laushi da kuma tsantsi gaba ɗaya gargasar gashi ne kwance a hannunsa
hakan ya ƙarawa batarsa baƙi amma tayi kyau sosai,zare glass ɗin idonta yay yana ƙara
kallonta,still bai gama ganin face ɗinta ba hakan yasa ya tallafu haɓarta,saurin sakinta yay
ganin yadda idonta yay wani fari tas har shaning yake sabida haske kwayar idonta baƙa ce
sosai saɓanin tashi blue,juya mata baya yay gaba ɗaya zafi ya isheshi 2second ya ƙara juyowa
tare tasa hannu ya taɓa dukkan shoulders ɗinta girgizata yay a hankali ya kusantu da fuskasa
wajanta numfashin bakinsa ya fesa mata lumshe ido tayi sabida yadda wani daddaɗan ƙamshin
bakinsa ya daki hancinta,ƙaramin bakinsa ya mutsa dai² kunnanta yace"4 eyes"ya faɗa yana
maida mata glass É—in daya cire mata ganin idonta ya fara kawo ruwa.

Mamakin shurunta yake duk rashin maganarsa yaga alama ta fishi gashi duk miskilancinsa yau
shike neman magana,koda yake da ai ba haka yake ko a school an sanda zamansa faÉ—a babu
da uban wanda ba yayi shiku baka yi masa magana saiya tsukaneka faÉ—a ko ba nashi ba saiya
ara🤔.

Jidda kam a zuciyarta ji take kamar ta zunduma ihu sabida zafi,ga wani abu dake mata yawo a
jiki kamar snake dauriya kawai,amma duk abinda Irfan keyi mata tana jinsa kuma tana kula
dashi babu abinda ya bata mamaki sai sunnan daya kirata dashi 4EYES so sweet ta faÉ—a cikin
ranta wato idonta da kuma glass É—inta shine ta zama 4Eyes wonderfull,zamura tayi jin abin ya
shige mata cikin riga gaba É—aya jikinta ya É—auki rawa lokacin harya cire dugwan wandon jikinsa
ya rage daga shi sai boxer da kuma farar t.shirt,hannu yasa ya jawota zuwa gabansa yay hakan
bada wata manufa ba danshi a rayuwa babu abinda ya tsana illah yaga mace cikin wani hali
shiyasa yake mutuwarsa yayarsa Amrah,kallonta yay sosai ganin ta fara shassheƙar yay saurin
mannata a faffaɗan ƙirjinsa cikin raɗa yakai bakinsa dai² kunnanta yace"4eyes lifter ne ko?oya
shuru zansa acireta a sauya wata stop cry i don't like it"ya faÉ—a yana jan numfashu rabunsa da
yay magana kamar haka tun dawowar daga U.S.

Ƙara zabura tayi haɗe ƙanƙame Irfan ta rushe da kuka jin abin na neman zautar da ita,hannu
yasa ahankali ya shiga bubbuga bayanta,tsayar da hannunsa yay a tsakiyar bayanta jin tudu da
kuma huci wani abu,ƙara jidda ta saki jin abin ya karceta cikin muryar kuka da kuma shagwaɓa
tace"pls help bafiii"ta faɗa tana ƙara shigewa jikinsa,lumshe ido yay domin muryarta ba ƙaramin
daÉ—i tayi masa,hijab É—inta ya É—aga a hankali tare da zura hannunsa cikin rigarta,cije lips yay tare
da tsotsar lips ɗinsa na ƙara a hankali ya furta"lizard" kuka taci gaba da rerawa jin abinda ya
faɗa tu yaushe ƙadanƙare ya shiga jikinta,dariya mai sauti yay tare da faɗin "yarinya saidai ki
hakuri kawai ya shige cikin jikinki nima am scared banson sa"da sauri tasa hannu zata zare
hijab ɗin yay saurin riƙe hannun tare da murzawa kaɗan ɓata rai yay kamaninsa suka dawo
kamar bazai magana ba sai kuma yace"laifinki ubanwa yace kina yawo babu rigar mama,ni
kuma ban shirya taɓa jikin kwaila ba"sadda kanta ƙasa tayi taci gaba da rera kukanta ta najin
mutuwar tace tazu babu abinda take tsoro sama da ƙadanƙare da kuma ruwan sama
musamman mai tsayawa yanzu zata fita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0