Showing 9001 words to 12000 words out of 56554 words
sosai takeson cimma burinta a kansa
shi kuma ya keson nuna mata bata isa ba,akan idonsa jidda tazu da huci domin tun hucewarsu
na farko ya ganeta,hannu yasa yay wurgi da ita sannan ya juya yay cikin gida.
Aryan kam masallaci ya huce abinsa yayinda aka bar jessica ita É—aya tana rusar kuka.
Yana shiga cikin gidan ya nufi cikin bed É—insa paryer mat ta É—auka ya shimfiÉ—a nan ya shiga
gabatar da sallah,idarwa yay ko addu'a baiyi ba ya shiga cire kayan jikinsa yana wurgi dasu
kamar mahaukaci hannu yasa ya dafe kansa wanda yake barazanar tarwatsewa,wajan frige ya
nufa yana zuwa ya buÉ—e ya É—auka babbar kwalbar alcahol ya kafa a bakinsa saida ya shanye
tas sannan ya shiga fatali da kayan É—akinsa.
*jidda pov*
Zaune take akan sofa bayan ta idar da sallah tana tunanin zuwan Sameer gobe tana son ta
birgeshi ta hanyar yi masa make up but how?shine tambayar data kewa kanta,babu abinda
yanzu kanta illah taje wajan Irfan ya haÉ—ata da Jessica ta koya mata tunda make over ce ita.
Ƙarfe goma dai² ta ɗauki vail ɗin abayar tayi rolling kanta dashi wajan ajjiye littafanta ta nufa ta
É—auki littafin Jessica na kwalliya,rufe É—akin tayi sanin babu kowa a gidan a hankali take tafiya
duk ɗaga ƙafa sai jikinta yay sharking wani saiya ɗauka tana sane ta keyi.
Wajan 5min ta isa babban get na gidan Irfan ta daÉ—e a tsaye tana tunanin abinyi kafin
zuciyarta ta yanke mata kawai ta shiga,babu tunanin komai tasa kanta cikin gidan hankali
kwance,murmushi security layin yay domin akan idonsa jidda ta shiga gidan wayarsa ya É—auka
yana dailing wasu number kafin ya manna wayar a kunnansa yace. *~Comments É—inku shine
zai bani damar ci gaba da wannan littafiní ½í±Œí ¼í¿»idan babu comments to babu wannan littafiní ½í¹…í ¼í¿»â€�♀ï¸�Anty
idan kina gruop É—ina comment É—inki shine ticket É—in zamankisan so nake maku Real
fansí ½í¸˜~*
Comments
Share
Vote
```Sarauta ceí ½í±‘```
[12/9, 5:42 PM] +227 99 46 01 51: ```í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž```
*JIDDAH*
```MALLAKINí ½í¸˜
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
CHAPTER 6
```WHEN A DESTNY CALL
```Wattpad@nimcyluv```
_*Am not a born writerâœŒí ¼í¿»but i was born a writer *_
*_Maganar tada bance ok_*
*~Dedicated to~*
```Muhammad Ibrahimina gdy sosai bisa taimakonka gareni bana da bakin gode maka
nasan kanayimin Æ™oÆ™ari sosai Allah ya biya maka buÆ™atunka na alkairi broí ½í±�í ¼í¿»í ½í¸˜```
~Sadaukarwa ga~
*Yaya Mu'az Allah ya saka maka da mafificin Alkairi kana bani gudun mawa sosai Allah ya ƙara
maka lafiya mai amfanií ½í±�í ¼í¿»*
مالسلا* مکیلع Ø©Ù…ØØ±Ùˆ الله *هتاکربو
```í ½í°¦ KUKAN KURCIYA...```
_í ¼í¼» A cikin mutane akwai wanda ya cancanta ka jira shi komai dadewarsa. Wani kuma sam bai
cancanta koda ka waiwaye shi ba._
í ½í¹‹â€�♂ï¸�í ½í¹‡â€�♂ï¸�í ¾í´�
مسب* الله Ù†Ù…ØØ±Ù„ا *Ù…ÙŠØØ±Ù„ا
*____________________________________*
*í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Chapter 6
"hello yallaɓai"daga haka ban ƙarajin abinda security yace ba,wajan 5min suna magana sannan
ya katse wayar tare kafawa tangamemen get É—in ido.
A hankali take tafiya cike da nutsuwa harta isa babbar ƙofar glass ɗin,tsayawa tayi tana
ƙarewa ƙofar kallo tare da tunanin abinyi,wasu madanne ta gani hakan yasa ta ɗaga zara² ƴan
yatsunta ta ɗura bisa madannin,dannawa tayi a hankali ƙofar ta fara ƙara,ta daɗe a tsaye kafin
taji ƙarar ta ɗauke sai kuma glass ɗin daya fara zugewa,a tsaye ta ganshi daga shi sai ƙaramin
wando boxer gaba surar jikinsa ta baiyana hannunsa har wani murÉ—ewa yake sabida treaning
ga gashi da yay kwance saman ƙirjinsa hannunsa ya cusa cikin sumar gansa,wani numfashi ya
fitar mai zafi tare da ɗago mayatattun manyan idonsa wanda sukai red sabida ɓacin rai da kuma
jaraba dake cinsa,wasa mata idonsa yay cikin nata idon kafin ya harÉ—e hannayensa saman
ƙirjinsa ya shiga cije lips ɗinsa na ƙasa yana ɗan sucking nasu kaɗan²,lumshe gajiyayyun
idonsa yay a hankali ya buÉ—e bakinsa ya shiga yi mata magana cin daddaÉ—ar muryarsa yace.
"4eyes what are doing here in this time?"ya faÉ—a yana É—auke idonsa daga kanta jin mood É—insa
ya fara sauyawa danma Allah ya taimakesa giyan yaÉ—an fara sakinsa,littafin hannunta ta nuna
masa ba tare da tayi magana ba,kallon cover book ɗin yay sosai ganin pic ɗin Jessica taɓe baki
yay tare da juyawa ya nufi cikin gidan,bayansa tabi a hankali ta kallo yadda yake tafiya cikin isa
da kuma gadara sai wani bada faɗi yake,haka suka shige cikin gidan ba tare da sun rufe ƙofar
wajan ba wacce zata baka damar shigewa cikin gidan.
*Jessica pov*
Ganin kuka bazai mata ba yasa ta miƙe tayi hanyar titi domin ko mota ba tazu da ita ba,babu
abinda yake cikin ranta sai muradin kasancewa da masoyinta Irfan dole tayi abinda zaisa suyi
aure very son domin ba zata iya jure rashin É—umin jikinsa ba,ita kanta tasan tana yi masa
mahaukacinso wanda ba zata iya jurar ganinsa da wata yarinya ba idan ba ita ba,ta É—auki
alwashin nakasa duk wacce tayi gigin haɗa alaƙa da Irfan tana jinsa a cikin jini da tsuka na
jinkinta,da wannan tunanin ta isa babban titi napep ta tsara tayi masa nuni daya aika jan
bulo,basu wani ɓata lokaci ba suka isa 1k ta bashi sannan ta juya tayi cikin gida tana ji yana
kwalla mata kira akan ta amshi canjinta amma tayi masa banza ta shige cikin gida abinta.
Gida ne ɗan ƙarami amma yana da kyau sosai,labulan ɗakin ta ɗaga tare da tura kanta ciki
turus tayi tana kallon mutumin da yake zaune yana cin abincinsa hankali kwance,É—auke kai tayi
sannan tayi hanyar É—akinta tana shiga ta shiga cire kayan jikinta dan ayau basai gobe ba saita
koma wajan Irfan ta bashi hakuri akan abinda tayi masa,saurin juyowa tayi jin mutsi a bayanta,a
tsaye ta ganshi ya riƙe waist ɗinsa yana bin naked body ɗinta da kallo,cike da mayansu ya isa
gareta tare rungometa tsam saman ƙirjinsa.
Wani mugun kallo ta watsa masa tare dasa hannunta da dukkan ƙarfinta ta hankaɗasa gefe tare
da saurin É—auka n zani ta rufe jikinta dashi,hannu ta É—aga ta shiga nunasa dashi tare da faÉ—in.
"waikai Samual wane irin mutum ne kai?bansonka bana ƙaunarka bazan taɓa aurenka ba
kagane ai"ta faɗi hakan ci gurɓatatciyar hausarta.
Kallonta sosai kafin ya gyara tsiwa yace"Jessica baki da wanda ya fini a yanzu kuma dole ni
zaki aure,banda abunki ma nina farajin daÉ—inki how kike tunanin wani zai iya zama dake
matsayin mata,wlh Jessica kimma ranki ƙarya idanma zaki hakura muyi aure to"
Wani baƙin cikine ya kama Jessica kai kawai ta girgiza ta faɗa cikin toilet,tana shiga ta zame
zani dake jikinta tare dasa hannu ta kunna shower ruwa ya fara sauka akan farar fatar
jikinta,lumshe ido take tare cure jikinta waje guda tana faman mammatse kafa,numfashinta take
fisga da kyar sabida yadda take jin yana kwace mata,ganin zata rasa rai indai ba taji É—umin jikin
Irfan ba, yasa tayi saurin ƙarasa wankan ta ɗaura towel a jikinta ta fitu,wata duguwar riga tasa
ɗinkin A.shap sosai ya amshi jikinta kasancewar mai dira,turare ta fesa mai ƙamshi tare da
roling kanta da wani ƙaramin vail,key ɗin motar ta ɗauka tayi waje a nan parlo ta bar Samual
shida sister É—inta,habar gidan taje ta faÉ—a cikin motar tare dayi mata key tayi waje.
*Irfan pov*
Yana shiga cikin parlon ya sami É—aya daga cikin sofar É—akin ya zauna,a hankali yaci gaba da
shan yogourt É—insa wanda ya zuba cikin farin cup glass,tsayawa Jidda tayi kansa tare da mutsa
bakinta domin yin magana amma ta rasa meza tace masa,saukar daddaÉ—ar muryarsa taji cikin
kunnanta"what the you want?"cikin sauri ta nuna masa book É—in dake hannunta tare da faÉ—in"i
want to learn make up"taɓe baki yay tare da cije lips ɗinsa na ƙasa ya shiga tsutsarsa kamar
bazai magana ba sai kuma yace"so what is my business ko nine nake make up É—in"ya faÉ—a
yana dafe forehead É—insa wanda yake bara zanar tarwatsewa sabida ciwo,shuru tayi tare da
tunanin abinda zata ce masa gyara tsaiwa tayi tace"but Jessica is ur grilfrend right,than she is
make over inason ka haɗani ne da ita ta kuyamin,banson wani challange ya ƙara samuwa
wanda zai haddasa ƙin aure na da Sameer,i'm tried to see my face haka like monkey face babu
wani make up ban iya ba,bansan yaya ake ba pls help me"ta faÉ—a lokacin da wani zazzafan
hawaye ya shiga sauka daga cikin idonta zuwa kan oval face É—inta.
Kwanciya yay akan sofa tare da lumshe idonsa wanda ya kejin sunyi masa nauyi sabida baccin
daya fara ji,ware idonsa yay tare da mannasu akan tsintsiyar hannunsa wanda yake É—auke da
agogo 11:30 ya gannin tsaki yaja tare da miƙewa tsaya ba tare daya kalleta ba yace"go back
home alredy night..!kafin ya ƙarasa mgnar yaji an turo ƙofar parlon an shigo,cike da mamaki da
kuma baƙin ciki yabi Jessica da kallo,hand bag ɗinta ta ajjiye gefe tayi wajan Irfan tare da suma
kuka tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da faɗin"am so sorry sweethert ban ƙarawa"she said it when
she kiss him on his eyes dan gaba ɗaya bata kula da Jidda ba wacce ta sadda kanta ƙasa tana
goge hawayen face É—inta,juyowa Jessica tayi nan idonta ya sauka akan Jidda wani murmushin
baƙin ciki tayi,kallon Irfan tayi tare da shafa ƙirjinsa tace"ohh kun gama da bed kenan kunzu
parlo kuna ƙara sawa?"waro shanyayyun manyan idonsa yay tare da zubawa akan Jidda wacce
still hawaye bai gama zuba daga cikin idonta ba,É—auke idonsa yay tare fesar da numfashi mai
zafi ta hanci yace"what are you try to say?frist ki fara duba hannunta tazu domin ta samu
meeting dake amma kike faɗin hakan,kamar ƙanwa take waje na"wani murmushin ka rainamin
hankali tayi sannan tace"do i look like an idiot to u? wajan Jidda ta nufa tare dasa hannunta
saman shoulder É—in Jidda tace"ohh beby duk kukan daÉ—i ne wannan?nasan Irfan kwarzune mai
jiyar da mace ko wanne irin daÉ—i toya kika jishi?girgiza kanta ta shigayi ba tare da tace komai
ba,ƙara ta fasa lokacin da Jessica ta sauke mata wasu gigitattun maruka akan kyakkyawar
fuskarta,a zaba ta Jidda nufa Irfan tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da ƙanƙameshi tana rusa
kuka,lumshe lulu eyes É—insa yay lokacin da jikinta ya haÉ—u da nasa,buÉ—e idonsa yay tar akan
Jessica wacce hawayen baƙin ciki ya gama wanke mata fuska,da hannu ya shiga nunata tare
da faÉ—in"stop it Jessica,pls get out kinji ko"ya faÉ—a yana nuna mata hanyar waje,zaro ido
Jessica tayi muryarta na rawa tace"Sweethert ni zaka kura akan wata banza karuwa"hand bag
É—inta ta É—auka sannan tayi hanyar waje,cikin sanyin jiki yasa hannu ya cire Jidda daga cikinsa
time ya kalla yaga 12 harta huce a hankali ya furta "ya salam"É—ago kansa yay a hankali nan
yaga Jessica É—auke da cup É—in glass wanda yake shan yogourt dashi,saurin matsar da jidda
yay ya rungometa ta baya shi kuma cup É—in ya sauka a wuyansa nan take jini ya fara
zuba,yayinda yogourt É—in ya zuba jikin Jidda daga baya,yayinda jinin dake zuba jikin Irfan ya
zubar mata daga ƙasan rigarta ta gaba.
Ƙara Jidda ta kuma saki lokacin da taga jini jikin Irfan cikin kuka tace"am sorry pls nina jamaka
da nazu wajan neman haÉ—uwa da budurwaka pls kayi hkr kaje chamist a wanke maka"
Kallonta yay lokacin idonsa ya fara rufewa yace"4eyes go back to ur home"no i can't idan wani
ya sameka fa?"bai ƙara magana ba ya sulale ƙan sofa ya kwanta,kuka take sosai tare da nufar
wajansa lokacin data isa har bacci ya É—aukesa still jini na zuba a wuyansa,zama tayi akan sofar
tare da É—aukan kansa ta É—ura bisa cinyarta,vail É—in kanta wanda tayi rolling dashi ta cire ta shiga
danne masa wajan ciwon dashi,wajan 10min itama bacci ya kwasheta a wajan.
*Security pov*
Tunda ya gama waya bai tashi daga wajanba saima ƙara gyara zama da yay ya zubawa ƙofar
gidan ido,akan idonsa Jessica ta shiga akan idonsa ta fitu,time ya É—uba yaga har 1:30 bata fitu
ba,wayarsa ya É—auka ya shiga kira wajan 10min yana waya kafin ya kammala,wajan baccinsa
ya nufa ya kwanta nan bacci ya É—aukesa.
Kiran sallar farko a kunnansa cikin sauri ya shiga yin alwala tare da nufar masallacin
*Abuyazeed* ya daÉ—e a ciki kafin ayi assalatu aka shiga jam'i aka tada sallah,bayan an iddar ya
dakatar da manyan anguwa ya shiga labarta masu abinda ya faru,wani ne daga ciki ya jinjina
kansa yace"Allah ya kyauta yanzu me za'ai kenan?"security ne yace"nayiwa mahaifinta waya
tun a lokacin yacemin 6 na safe zai sauka ya tabbatar abinda nake faÉ—a masa ba haka bane
domin ƴarsa ta cikinsa wacce ya haifa ya bata tarbiya da kuma ilimin Addini ba zata taɓa aikata
wannan mummunan abun ba"uhm Allah ya kyau sai a jira zuwan nasa to tunda yama kusa
sauka.
6:5 babbar mota tayi parking a gaban masallacin jike da tashin hankali Abuyazeed ya fitu daga
motar yace su mimi su shiga gida yana zuwa,a ƙofar masallacin yaga manyan mutanan
unguwar wajansu 10 hadda secrity cikin rawar murya yace"muje gidan"security ne yay gaba
suna biy dashi a baya,getman ɗinne yay masu jagora zuwa ciki aika sa'a kowa ƙofar a buɗe
take,cikin sauri Abuyazeed ya shiga gaba tare da tura ƙofar parlon ya danna kansa ciki,turus
yay sabida mugun ganin da idonsa yay masa,wasu hawaye ne ya shiga zirya daga cikin
idonsa,ba komai ya haddasa hakan ba sai ganin Jidda da yay jikin mutum a kwance tana
sharara bacci ga yadda jini ya ɓata mata jiki,runtsa idonsa Abuyazeed yay ganin hannun Irfan
akan brest É—in Jidda..í ½í¸”
(kada ko manta tun kafin na fara book É—in nan nace maku indian film ne okí ½í±Œí ¼í¿»to bana son
magana domin da yawan mutane ba kallon idian film suke ba,wannan dalili yasa nayi tunanin
juyawashi zuwa novel domin makaranta littafin hausa su É—auki darasin dake cikinsaí ½í±�í ¼í¿»ita
rayuwa bata taɓa yiyuwa saida challange pls anty idan kinsan nan gaba zaki zagen koki
aibatani akan wannan book É—in ina roÆ™anki da kitsya da karantawa plsí ½í±�í ¼í¿»am not a perpect
amma nasan hannuna bazai rubuta abinda bazai amfani mutane ba am very sureí ½í±Œí ¼í¿»tunda na
fara littafai harnazu kan wannan babu littafin da bashi da ma'ana nayi *Ƙaddarar mace, Ashe
Æ´ar babata ce, Lamrat, Æ´an matan mu'azzam, Sai na aureta, Raino ne sila, Izzar so, har zuwa,
Jidda* ko wanne abinda yake faÉ—i daban kuma duk mai tunani idan ya karanta wannan book É—in
yasan akwai abinda akeson faÉ—akarwa,masoya na a duk inda kuke ina alfahari daku kuma ina
sonka my Real fansSarauta tace ku kakkaɓe zani rubutu yanzu ta fara)
Wattpad ina gdy aci gaba da Comments da Vote#
Mamam Muqaddis comments É—inku na bani dariya sosai hakan tasa nke maku likeí ½í±Œí ¼í¿»zaku iya
faÉ—in ra'ayinki a wannan chapter idan kine Abuyazeed wanne mataki zaki É—auka akafta
guysí ½í¸˜í ½í²ƒí ¼í¿»
```Sarautaí ½í±‘```
```í ½í²žHEARTBEATí ½í²ž```
*JIDDAH*
```MALLAKINí ½í¸˜
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
CHAPTER 7
```MAKE A DESITION```
```Wattpad@nimcyluv```
https://www.facebook.com/groups/1627491150723081/?ref=share
*STOP INTERUPT*
```Idan zaka so mutum ka soshi da zuciya É—ayaí ½í±Œí ¼í¿»haka idan zaka Æ™i mutum ka Æ™ishi da zuciya
É—ayaí ½í±Œí ¼í¿»banson takura sam a rayuwata understoodí ½í±�í ¼í¿»```
í ½í±‡í ¼í¿»í ½í±‡í ¼í¿»
*Ya Alwajuudu,Ya Zularshid majid,Ya fa'aluullu luma yuriid*
مسب* الله Ù†Ù…ØØ±Ù„ا *Ù…ÙŠØØ±Ù„ا
*____________________________________*
*í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Chapter 7
Runtsa idonsa Abu yay ganin yadda wani ƙatu yake kwance jikin ƴarsa mafi suyowa a
ransa,ƴarda ya fifita ta sama da ƙanwarta ƴarda yawa ɗauki dugwan buri a kanta,wasu zazzafan
hawaye Abu ya goge bisa idonsa(shin abu ya manta hawayen iyaye akan Æ´ar Æ´ansu masifa
bace?)a hankali jidda ta shiga gyara kwanciyarta tare da cusa kanta cikin faffaɗan ƙirjin Irfan,jin
yadda take mutsi yasa Irfan ƙara matse hannunsa dake brest ɗin jidda ba tare daya sani
ba,kasan cewar fuskarsa haÉ—e take dana juna musamman bakinsu daya haÉ—e cikin bacci ba
tare da sun sani ba,Cafkar harshen Jidda Irfan yay ya shiga sucking nashi tamkar ya samu
sweetwani garɗi da daɗine ke ziyartar dukkan wata gaɓa ta jikinsa lokaci ɗaya jikinsa ya fara
rawa,wannan duk ka sance a cikin baccinsa da alama ya samu Reflection ne,cikin nutsuwa
yake ya mutsa brest É—inta tare da shafashi wanda hakan ya haddasawa brest É—in fituwa daga
cikin gidansa.
Wani tare Abu ya shigayi tare da dafa saitin zuciyarsa,hawaye wasi nabin wasu,wani dattijone
daga cikin mutanan da suke tare dashi yay saurin riƙe Abu ganin yana shirin faɗuwa ƙasa.
Ƙarfin tarin Abu ya haddasa farkawarsu daga bacci,cikin matsananci firgici da kuma
É—omaucewa yasa jidda ta faÉ—u daga akan sofar da suke kwance,gaba É—aya jikinta rawa yake
babu abinda yafi tayar mata da hankali sai hawayen da taga Abu na zubarwa wanda daganinsa
na baƙin cikine,rarrafawa Wajan Abu tayi muryarta na rawa tace.
"na shiga uku Abu wacce irin Æ´arce ni mara Albarka,Abu hawaye ke zuba cikin idonka ta
dalilina,Innallilahi wa'inna ilaihir Raji'un dan Allah Abu kayimin rai kai jiƙaina wlh abunda kake
tunani ba haka bane bazan taɓa cin amanarka ba muje gida nayi maka